Showing 15001 words to 18000 words out of 40625 words
Chapter 6 - KADANGAREN BAKIN TULU COMPLETE BY NARNAH KANWAR SOJA.txt
mafaka, babu makoma.
A cikin wannan firgici, sai yaji kamar an bubbuga ƙaho mai nisa, sautin da bai taɓa ji ba a rayuwarsa.
"Kaka, ina matuƙar tsoron ruwan sama da walƙiya… ko dai suna ɓoye wani abu ne, kaka?"
A hankali Suhayl ya shafa kansa, idonsa na kallon sararin da guguwar ta lullube. Muryarsa ta ɗauki nauyin shekaru dubu dari shida da suka ratsa rayuwarsa a duniya.
"Na rayu tare da yara da jikoki da dama… amma a kaina nake ganin mutuwarsu, ko kuma rabuwa da su kamar iska ta kwace. Wannan tsibirin kuwa na zaɓa ne a matsayin mafakar ɓoyewa daga bakin cikin da ya cinye ni."
Idanunsa suka kaɗa da hawaye yayin da ya tuna da yarinyarsa — wadda nakasarta ba ta hana ta dariya ba, har zuwa ranar da ruwan guguwa ya zo da jinin ta, ya haɗa da karar harbin bindiga.
"Ko da jinin ya cika jikinta, ban taɓa ganin tsoron ruwa a idanunta ba. Ta kasance jaruma, ta koya mini cewa dole ne mu fuskanci daji da ruwa, ko da kuwa sun cika da tsoro. Ka koya juriya, ka zama dutse a cikin ambaliya…"
Kafin ya ƙarashe, sai ihu da gurnanin da ba su da tushe suka yankar da tunanin zuciyarsa. Zuciyarsa ta buga kamar za ta tsage, hannunsa ya tsaya cikin iska, idonsa ya yi ja kamar yana hango wani abu da bai dace ba…
ƘAUYEN RIMI
Bashir da ya gaji da aiki yana nan yana bachin wahala da gajiya kamar baya numfashi kamar daga sama yaji wani irrin azazzabbabin duka a bayan sa wanda bai taɓajin azaba irrin sa ba tabbas ittace murhu ne aka buga masa a bayan sa har sai da rigar jikin sa ta kama da wuta da sauri ya birgina cikin kasa ta mutu tsananin azaba yasa idon sa ya ɗauki na wasu daƙiƙu a hankali ya bude su sai akan Mallam Audu ya fara masifa da hayaniya nan da nan mutanen gidan suka rugu ƙofa da ittace wutan ya biyo shi da duk i zuwa tsakiyar gidan " Nayi nadamar haihuwar ka asararre Yaro tunda na haɗu da uwar ka kwanciyar hankali na ya ƙare dangin tsiya yau ba abinda na mallaka harda gona ta ya ƙare me zanyi wallahi yau sai kabar ƙauyen nan Bashiru daga yau ne ba uban ka ba ne " da sauri Mallam Sambo ya shigo da sanda a hanun sa yana tukara ƙafa dashi tuni maƙobta sun hallara Noor banda hawaye ba a binda takiye "
Haba Audu yau kuma da wanan salon zaka tashi maƙobta da asuba nan " ina ruwan ka nace ina ruwan ka tunda na haifu Yaron nan Rayuwa ta ya lallace tun yana cikin uwar sa ina ganin masiffu daban daban akan wanan yaron na shiga ofishin ƴan sanda kuɗi na sun ƙare gashi jiya na rasa gona ta so kawai yakoye na mutu ɗan banza kamar yanda uwar sa ta mutu "
Ƙwarai da gaske sai yau zaga gani ai ba'a ruwan duwatsu a banza tun yaushe naki gayama Mallam Kaltume matar masiface da bala'e a rayuwar ka Amman soyayya ya rufe maka ido , yau ga irrin ta nan " cewar Baaba tana ta kumfar baki.
Inna dake ganin duk abinda ke faruwa ta zubar da miyau na bakin ta da cewa " Ruwa bazai wanke ba kuma wuƙa bazai raba ba , wanda yaƙi ji ai bayaƙi gani ba ta kuma ɗakin ta ta kwanta ,
Biyo Bashir da sanda yayi Nan Noor ta afka jikin sa euff ya sauka akan hanun ta bata san sanda taye ihu ta faɗi ta suma ba " zuwa safiya kabar garin nan shegen yaro kai kowa sai tsiyar ka ta raɓa shi sai na tsini ma ɗan asara haihuwar masifa " yana faɗa yayi waje nan Mallam Sambo ya kama Noor ƴar sace aurar gidan sa tunda yaki Allah bai bashi haihuwar macce ba sai akan Noor
to be continued
–
🦎🦎 KAƊANGAREN BAKIN TULU 🦎 🦎
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA
Follow my Wattsp group 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/C1fwfKiUPGgJQTONvJGjqN?mode=ac_t
08101235739
BUNUS PAGE
300 only
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚
(🦚✊DEDICATION IS OUR STRONG✊🦚)
GARGAƊI
Ban yarda ba , kuma ban amince a juya min labari ko a sauya ta zuwa audio ba tare da amincewa ta ba ,
********
A cikin babban birnin tarayya, wuraren nishaɗi sun cika gari. Wata shahararriyar luxury, wacce ta shahara wajen tarbar yaran masu kuɗi da masu son nuna isa, ta kasance cike da walwala da hayaniya.
A cikin Diamond X Lounge, wuri ne da ake kira gidan shakatawar ‘ya’yan masu kuɗi a Abuja, inda kowane dare yake cike da hayaniya da kiɗan DJ mai nau’in Afrobeat, RnB da Techno. Haske ja da kore suna walƙiya, hayaki mai ƙanshi na tashi daga “smoke machine”, ƙamshin barasa da turaren mata na gauraya har ya mayar da iska ɗaya mai narkar da zuciya.
Kidan DJ Vee yana ƙara ɗaga hayaniya, hasken fitilu masu launin shuɗi da ja suna walƙiya suna baiwa wajen armashi. Kowanne lungu da saƙo matasa ne tsirara, ko da sun sa kaya sai dai waɗanda suka fi kama da kayan wasa fiye da tufafi.
A cikin VIP section, Abdul – ɗan uwan Rayyan – ya zauna a babban kujera mai launin zinariya, wanda aka tanadar ga manyan baki. Babu kaya a jikinsa, kamar yadda yawancin masu zuwa wannan wuri suke yi domin nuna “yancin kai”. A gabansa kuwa, kyawawan mata guda uku sun kewaye shi.
Ɗaya daga cikinsu tana zaune a ƙafarsa tana wasa da gabansa cikin fitsara da annashuwa.
Ɗaya ta jingina a damansa tana wasa da gemunsa, tana shan giya daga gilashi mai sheƙi.
Ɗaya kuma ta zauna a hagunsa tana riƙe hannunsa tana dorawa a ƙirjinta, tana ɗan lumshe idanu tana sakin ajiyar zuciya.
Hannayen Abdul duka biyu suna kan ƙirjinsu ya suna yi musu abin da ya so, shi kuma yana murmushi yana barin kowa ya ji daɗin halin da yake ciki. Akwai iska mai nauyi daga turaren wuta da ƙamshin giya, kowa yana sha’aninsa babu wanda yake tsoron Allah.
Duk wanda ya shiga wannan ɗaki na VIP, ba wani abu zaka gani a jikinsa face tsiraici, dariya, hayaniya da kiɗan da yake girgiza bango. Wannan shi ne Golden Empire Lounge – inda masu kuɗi ke ƙonewa da zunubi cikin farincikin banza..
Da zarar DJ ya ƙara kiɗa, hayaniya ta narke cikin ihu da shewa:
“Yesss! That’s my jam!🔥”
“Go girl! Show them!”
Sai kuma ga wata sabuwar yarinya ta bayyana a tsakiyar dandalin — ƙaramar budurwa mai jiki siririya, ta durƙusa a cikin tsauri doggy style, wani saurayi a bayan ta yana buga rawa da ita da ƙarfin sha’awa, yayin da wani kuma ya rufe bakinta da sumba yana tsotsa kamar zai sha zuciya. Daga gefe, wani ya sa hannunsa yana matsa ƙirjin ta cikin ƙarfi, ita kuma tana yarfa hannaye tana tsakiya tsakanin jin daɗi da wahala.
Club ɗin ya kaure da ihu:
“Woooooow! 🔥🔥🔥”
“She’s on fire!”
“Give it to her, baby!”
suna jefa mata kuɗi dollars kamar wacce ta zo yin rawa a gaban jama’a.
a haka daren ya ci gaba da tafiya — sha, rawa, ihu, da abubuwan da suka fi ƙarfin ido.
Ganin haka, kowa ya shiga cikin ƙarin nishadi.
Wasu daga cikin masu ɗan kunya, waɗanda farko suna kallon gefe da mamaki, sai suka ɗauki farin gyale kamar labule suka lullube kewayan su amma hakan bai hana su bin yanayin sex ba. Kamar da an saka wuta a cikin ɗakin, kowanne ya fara bin sahun abin da ke faruwa.
DJ kuwa, da alama ya saba irin wannan yanayi, ya canza kiɗa zuwa wani irin romantic night sexy beat da ya cika zuciya da motsi. Nan da nan hasken walƙiya ya sauya kala, ya ɗauki ja mai kauri, ya haɗa da shudi da ruwan hoda, yana ba dakin kamanni irin na finafinan waje.
Shi ma ya ja budurwarsa jikin sa, suka rufe kansu a cikin hayaniya, suna chakalle cikin irin abin da suke kira da “ Sexy bebe"
(Wa iyyazubillah).
Abin da ke faruwa ya nuna cewa wannan wurin ba don ‘yan da suke neman nutsuwa aka gina shi ba, sai dai don masu lalata da neman sabbin hanyoyin wuce gona da iri.
*********
Karfe biyar na asuba, hayaniyar club ɗin ta fara raguwa. Wani ɓangare na hall ɗin cike yake da ƙamshin turaren wuta da ƙamshin shan-shan na drinks. Fitilun da suka rage haske suna haska launin ja da ruwan hoda, suna ƙara bayyana fuskokin waɗanda suka kwana cikin gajiya da baccin maye.
Yawancin ‘yan mata sun riga sun sulale suna kwance a kujeru ko kan tebura, idanu masu kumbura saboda rashin bacci da gajiya. Wasu ma sai da aka fara tada su domin su shirya fita kafin a rufe wajen karfe shida.
Abdul, wanda tun daren jiya ya sha maye da rawa, ya buɗe idanu cikin kasala. A jikinsa kuwa Ramcy ce kwance, tana sauke ajiyar zuciya kamar wacce aka ɗora mata kaya masu nauyi. Fuskar ta manne da ƙirjin shi, sai kamshin turarenta da gumin dare suka gauraye.
A hankali ya hura mata iska a fuska, yana furta cikin kasalalliyar murya:
“Baby… one more round please. Morning short sexy…” yana faɗa yana ƙara narkewa yana zagaye hannun sa akan hips nata ,
Ramcy ta ɗaga ido a shagwaɓe, ta turu baki kamar yarinya tana dariya ƙasa ƙasa, tana lasar gefen lebenta. Sai ta ce cikin murya mai rauni “Baby am tired… kabari sai gobe. Kowa ma ya tafi… Bachi ya rage mana. Wallahi am feeling sleepy.”
Abdul ya yi dariya ya ce:
“But baby… you know you’re too sweet. Even your sleep face is sexy.” ruff ya rufe bakin sa da nata , nan take suka juya har minti talatin suka ɓata suna wasa cikin nishadi, kafin su sulale daga jikin juna.
Jacoub wanda ke kusa da su, yana jan tsumma yana shirin fita, ya dan tafa masa kafaɗa cikin wasa:
“Hy dude, kai fa maye ne. Ya isa haka, mu fita. Remain 30 minutes club ɗin za a rufe.”
Abdul ya kalle shi da murmushi mai cike da kasala, ya nuna Ramcy yana dariya:
“Jacoub… baxaka gani bane? Ramcy is beautiful… so sexy. Morning sex ai ya fi night.”
Dukkaninsu suka yi dariya mai ƙarfi, sai Ramcy ta yi dariyar shagwaɓa tana danna wayarta. Nan take suka fice daga wajen, kowannensu na mirza ido saboda rashin bacci da gajiya.
A wajen motoci, Abdul ya riƙo hannun Ramcy yana shafa ƙasan tafin hannunta da taushi, ya ce cikin lumshe ido "By dear… see you later. Don’t forget me.” Sai ya sumbaci goshinta da ƙarfi. Ita kuma ta ce cikin shagwaɓa:
“Safe trip baby.”
Ya shiga motar sa kai tsaye, hanyar Asokoro . Ita kuma ta juya tana kallon bayansa har sai da motar ta bace daga gani, sannan ta shige tata motar ..
Haka suka watse kowannensu ya kama hanya, zuciya cike da gajiya amma an bar musu tunanin abin da suka tsallake a daren jiya yana isowa mai gadi ya buɗe masa ƙofa yana lazumin safe lokaci kuwa ya nuna ƙarfe shida da rabi na safe. Abdul ya fito cikin tangal-tangal kamar wanda aka shanye masa kuzari, duk energy nasa ta ƙare.
Ba tare da wani ɓata lokaci ba, direct ya nufi site nasa yana buɗe ƙofa kuwa sai ga Rayyan shirin tafiya makaranta. Ido hudu suka haɗa. Abdul ya ɗaga tsaki mai ƙarfi yana furta da ƙarfin rai:
“Sauran Daddy ya tambaye ka ko ban kwana a gida ba ka faɗa da shegen idon ka? kutumar uwarka idan kace ban kwana ba!”
Bai jira amsarsa ba ya wuce ya fāɗa kan gadon shi, ya kife jikinsa cikin gajiya. Nan take bacci ya ɗauke shi.
Rayyan ya girgiza kai a hankali, zuciyarsa ta lumshe da damuwa. A cikin ransa yace:
“Inna maka addu’a ɗan uwa na.”
Yana fita daga ɗakin cikin uniform nasa sai ga Hajiya Zulaihah a tsaye. Ta zuba masa harara kamar wacce ke son tsinke shi da kallo. Amma saboda tana sane cewa yau Minista yana gidan, bata da ikon tsayar da shi ko hanashi tafiya a wannan lokaci.
Sai kawai ta wuce gefe tana hararar shi, shi kuma ya ɗaga kai ya ƙyale ta cikin nutsuwa.
No more Bad comments on this page
🔥🔥🔥🔥🔥
🦎🦎 KAƊANGAREN BAKIN TULU 🦎 🦎
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA
Follow my Wattsp group 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/C1fwfKiUPGgJQTONvJGjqN?mode=ac_t
بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين والحمد لله رب العالمين ♥️
PAGE 13
300 only
08101235739
"Zuwa safiya kabar garin nan shegen yaro kai kowa sai tsiyar ka ta raɓa shi sai na tsini ma ɗan asara haihuwar masifa " yana faɗa yayi waje nan Mallam Sambo ya kama Noor ƴar sace autar gidan sa tunda yaki Allah bai bashi haihuwar macce ba sai akan Noor , Allah yasa mai ƙaunar ta fiyyeda dukkan yaran sa...
Duk shiru sukaye banda kuka da shesheƙan babo a binda yake tashi a gidan Mallam Sambo " ka kasance mai biyayya Bashir , ya zama wajibi ka tafe kawai domin gujewa bakin Baban ka ne kullum tsoro na kar yayi sillar mutuwar ka , kaima ka tafe kawai kasance mai Gaskiya Da tsoron Allah, Allah ya maka albarka yana nan yana ganin abubuwan dake faruwa tashi ka tafe "
Nan ya miƙi tsaye banda hawaye ba'a binda yakiye da gudu Noor ta biyo sa har kofar zaure ajiyar zuciya Mallam Sambo ya sauke domin tabbass yasan rabuwar su abu ne mai matukar wahala shaquwa ce tun na yarinta. .
" Don Allah kar ka tafe ka barni bazan iya rayuwa ta babo kai ba don Allah ko mu tafe tare " tana jikin sa tana wanan surutun " Noor koyar haƙuri zanyi biyayya ne kina ganin abinda ke faruwa nima banason na rabu dake don Allah ke daina kuka a kaina na miki alƙawarin zan dawo gariki ko na tafe zan dawo " nan ta zabura da murmushi a fuskar ta " gayyamin rantse da Allah zaka dawo guna" Noor nayi alƙawarin na rantse miki zan dawo gariki bazan tafe na kasa juyuwa ba kin maye min komai kin kasance min inuwa kin kasa bari na a rana zan dawo ke ma kimin Alƙawarin idan mun girma na dawo zaki aure ne "?
Ehhh ehhhh nayi ma alƙawarin Allah ya kare ka , Allah ya tsare min kai kowane numfashi na bazan manta dakai ba ".
na suka haɗa hannayen su biyu biyu suka juya sama da ƙasa suka taɓa kan hancin su wannan wasa ne na nishadi su nan Mallam Sambo ya fito ya kama hannun Bashir har bakin ƙauye akan jakin sa ya ƙara mai wa'azi da nasiha nan ya juya ya barshi cikin damuwa da bakin ciki Amman Allah yasa tafiyar sa tafe zaman sa a ƙauyen amfani.. ....
ABUJA..
📖 ABUJA – SCHOOL LIFE OF RAYYAN
Rayyan na shiga makarantar su mai zaman kanta (Private College) cikin shirin safe, yana sanye da uniform ɗin white & sky-blue, fuskar sa ta nuna nutsuwa duk da gajiyar dare da tashin hankali a gida.
Yana shiga harabar makaranta, abokan sa suka tarbe shi da murmushi:
“Rayyoo! Ka makara yau,” ɗaya daga cikinsu, Salim ya faɗa da dariya.
Rayyan ya dan murmusa, amma zuciyarsa tana cike da damuwa: “Da ma su san halin da nake ciki a gida…”
Aji suka shiga, malamai suna ɗaukar attendance. Rayyan yana zaune a gaban class yana rubutu da nutsuwa. Shi ba mai shige-shige bane, ba mai shiga abubuwan banza, sai dai ɗan jan hankali na ilmantarwa da adalci.
Cikin lecture ɗin Physics, malamin ya tambayi Rayyan tambaya mai wuya. Sai abokan class suka ɗaga kai suna jiran amsar sa. Ba tare da jin tsoro ba, ya miƙe tsaye, ya bada cikakkiyar amsa, wanda ya sa Malamin ya ce:
“Excellent, Rayyan. I always admire your brilliance and discipline.”
Aji ya kaɗa hannu da tafi.
Sai dai a zuciyar Rayyan ya furta cikin ransa:
“Allah, ka shiryar da ɗan’uwana Abdul. Ni na san ilimi da gaskiya ne hanyar rayuwa, amma shi yana cika dare a club, yana lalata rayuwarsa…”
Lokacin break, abokan sa suna tattauna kan football da upcoming inter-school competition. Break time ya shiga ƙarƙashin bishiyar mango da ke bakin filin makaranta, inda yake yawan zama domin ya guji hayaniyar abokan class.
Yana jan layi a littafin Physics sai ga Sumayyah ta ƙaraso da murmushi. Yarinyar kyakkyawa ce mai kunya, idanunta manya masu haske. Ta tsaya, ta ce:
“Rayyan, yau ma ka zauna nan? Na gaji da zama cikin hayaniya wallahi. ya ɗan murmusa:
“To shigo ki zauna mana, ai nan nake samun natsuwa ta zauna a kusa da shi, ta jawo littafinta ta bude. Shiru ya ratsa tsakanin su na ɗan lokaci, sai daga baya ta ce:
“Rayyan, kai kullum