Showing 18001 words to 21000 words out of 72707 words
Chapter 7 - DUHU CIKIN HASKE BOOK COMPLETE BY KANWAR SOJA.pdf
kamal yaye nan yaga Buba
na kallon sa yana murmurshi ganin 'kanin nasa ya tsaya ganin sa sai d'aga mai hannu da munin
ka tafe mana Kamal dare naye maka fa ,, haka kawai jikin kamal yaye sanyi da tunanin burjib ta
tafe tamkar akaiw wane abu da zai faru dashi …… sai da yaye sallahr insha ya kuma daga
zauren ya tsaya yana shigo wa duk tunanin mairo 'kazamiya har Kamal ya bar gidan hankalin
kwance har tamanta ma da cewar Buba bai gidan don haka ta bacce gani. hakan shima ya
kwanta a d'akin su da Buba ganin Buba bai ciki ya tsaya da mammaki Baiye zaton ace har
yanzu bai dawo ba abunka dayarinta yace wataƙil ko yana hira a Chan 'kasar bishiya da abokan
sa ne ,,, safiya tagari Alkaire……
**************** ABUJA ************
Da Misali 'karfe biyu na rana, motoci ukku ne sukaye parking a cikin gidan Alhaji Ali nan suka
tsaya Acikin farfajin gida d'ayan motar ce wane yatoffo daga cikin da court a jikin sa bud'i motar
tsakiyar yaye nan wane kyawawan taro dari tass xaya fitoo yana kumbura fuska yana d'aga
hanci cikin shigar uniform ba makarta light bule trouser da white shit sai black Bell a
kunguminsa da nicktime lambar ce a 'kafsrsa da anga yarin ansan kudi hamada wasa a jinin
jikinsa 'bul'bul tubarakallah masha Allah na furta yana idda fittowaya rufe motar da daukar
basket food nasi Yana take Mai baya Jamal kinan yaro mai shikkaru bakwai kachame a duniya
anmman za"achi yakai goma saboda jikin hutun Farisa da tasamu tafiya takiye tamkar baya
taka 'kasar bud'e kofar shigowa dakin akaye masa 'sannu da dawowa ya'laɓai cewar wata mata
da zata haura shikkaru talatin a duniya ko kallo bata ishi shiva dricet lefter ya hsk da security
nasa hawa na hudu ya tsaya baban pearlor ya shiga da yakasance komai white be da golden
colours , wane ne ta zo da dan gudun sa Jamal ta zauna kan kujerar ya zauna 'kafa d"aya akan
daya , jikin sa na rawa tafara cire mai takalmin makarantar rashi mari naje tass Dana razana ba
kowa bane yakai marin facce Jamal da idon sa ya sauya zuwa hagu , " safe kwance da
mutumin yaye yace sorry sir na makara ban ji sautin dawowar ka bane " hararra ya sallamatu
yace " nawa ne sallery ka " yace dubu talatin ne ranka shida'di okay daga yau ta Kuma
dubu ashirin idan bai maka ba You can go , nan ya haura sama ' ya'laɓai na guba kayi ha'kuri
wallahi kuskure ne bazan saki jinkiri ba ina ko a kafaɗar sa domin yagama yanke hukunchi ,
saurin Issa bakin dining Nanny taye kallo ɗaya yamata yakai dakai dricet dakin sa ya wucce ya
kammala cire uniform nasa yaye wanka a cikkin ma'kakin d'akin sa da yara dari zasu iya
rayuwa a cikinta anmman shi kad'ai sau'kowa yaye daga shi sai boxer da singlet Ya hau dining
table ,. zuba mai abinchin ta hau ye daban _daban yakai plate goma spoon yasa kowane ya
chacchakata ya gutsra kadan ya bare , haka ya tashe ya tafe game room nasa domin yin wasa..
sauke ajiyar zuchiya taye ta sauke Allah nagodee ma yau kam banaga surutun yaron nan ba ka
raine yaro a tafin hannunka anmman ya nuna ma ?a isa saboda kuɗi fitta zuwa kitchen taye
Nan taga wanan gurd nin tace "ohhh yanzu har dubu goma fa aka cire ma anmman kasan don
yana fushi ne idan ya sauka ka sake rogon sa zai Barka da albashi ka dai _dai ",, nan ta wuce
abinta uffan bai ce bah …
wanan kinan su Jamal yaro mai chin lokacin sa ,
Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️
DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
DUHU CIKIN HASKE
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
THE GAME WAS BEGINNING NOW
YANZU AKA FARA BUGA WASAN WANAN DUK GABATARWA NE , LET'S GO FAN'S ,,
DAGA AL'KALAMIN ƘANWAR SOJA ✍️
Everything that has a beginning must have and end
_Page_
2️⃣1️⃣➡️2️⃣2️⃣
AFTER SEVENTH YEAR'S
**** BAUCHI****
Tafiya take yi tana waiwayen ko akwai mai binta ko kallonta da safiyar asubar nan sai zuba
sauri take tana har'had'a 'kafanta da anganta an gano mara gaskiya ru'baɓɓiyar zaninta ne da
ya kusan gwiwar ta sai wata 'ko'd'aɗd'iyar rigarta da yagaggen mayafin ma a cunkushe kamar
daga bakin kura tafi to, ganin ta fara barin cikin kyauyen ta tsagaita tafiyarta , ta zauna a bakin
wani ƙatuwar bishiya da ta ha'bakka da ganye , bakin zanin ta kwance nan ta fito da goronta ta
kutsira kad'an "ohh ni mairo yau kam nagaji da wuri", motsi taji a bayanta wani rafkeken maciji
ne dake daman saukowa yana huci 'kafa tasa mai nace banbakaba ko takalmin ta bata bi
yakansa ba mayafin ma anan ta baro sa .
Ni kuwa nace wannan gudun kodai RABI ta cikin littafin RABI DANJA ita takoya mata wanan
gudun ( book na sister Rumaisaaliyuinuwa ).
chan ta nisa daga bishiyar ta tsagaita sai maida nunfashi take d'aga kanta ke da wuya ta
hango 'katuwar dutse dariya taye nan danan munanan ha'kuranta suka bayyana "ashe ma na
iso ahh annman wanan machiji shaid'ani ne yau da na mutu badon inada tsawon rai ba "
'karasuwa taye nan taga wasu matan na ciki , tsayawa taye suka fitto suka sa kaya , itta ma cire
kayanta nan ta zama tsindir haihuwar uwarta ko kunya babo haka mairo 'kazamiya ta shiga
cikin wane bukkan saurin toshe hanci na naye ganin irrin 'kazantar dake d'akin , ganinta ya
tunsiri da dariya ya 'babbaka da dajin ya amsa " dakata ai naggayamiki tun yaron nan na jinjiri
shine ajalin ke duk abunda zakiye kiye don ganin ya mutu annamn a banza gashi yanzu ya
gagari ke
ke yazami mike 'kadangare bakin tulu".
" Zubewa taye bil'haqqi jikinta na rawa ya'laɓai ka taimaka mun ba'kinchin Kamal zai kashe ne
da raina , duk maganin da ka bane nasamu tun yana tsunma ya faskara mutuwa na rassa da
wane irrin rundunar aljjanu yake aiki dashi duk wanan abun bai kamashi yanzu ina mafita
yazama yaro da yafe garinku da kwarjini a gaban i'yan 'kauye abun takaichin na bana iya mai
masifa idan ina ganin sa da idon sa tamkar na Mage ,, " dariya ya kicce dashi
yace " duk kikajawo baki bani kudi na dai dai ba shiyasa nake karya asirin yanzu meke tafe
daki gayyamun yanzu nan ne ajiye dukiyar da zan zuba wa sau Bulbul jine , kwance bakin zanin
taye nan ta fidda tsoffin dubu d'aya daya guda ukku a dungume nata bashi ya ambata nuni da
ta ajiye a cikin wane tulu wai tulun na aljannu ne shi baya China kuɗin..
(nikuma nace wata sabuwar hanyar damfara kinan )..
" matsala ta ittace baffa kamar yanda kasani da wanann tsininin Kamal so nake ya mutu na huta
kaga sai na sayar da shannaye da ya rage shi kuma Buba daman ban damu dashi ba domin
baruwansa kuma tsorona yake anmman banda wanchan tsininin sun haka a jure shi yanar
'kauyen Kuma ya mutu da baffan dukka ,,,, " hahhhhhhhhh angama aljanna Bulbul kawai zamu
turamasa ta sha jininsa cikin dare zata danne sa idan kinji ihun sa kar kuwa ya fitto idan ba
hakka a duk wanda tagani a waje zata sha jinin sa itta mayar jine ce ,, nan ya bata abinda zata
sawa Kamal cikin abinchin sa ko a tufafin sawan sa yana sha zai bar 'kauyen har abada ko
kuma ya mutu ,"
sai boka mai aiki tamkar yankan wukka ina godiya da zan samu ma she Kamal nin ya fitto ao da
shugaban Abulbala tasha jinin sa dukka dariya sukaye nan ta ware 'kafa ya chacchakata. don
ranshi cikin 'kasanzta ta fito tana sa kayan ta ,, .
(waiyazubillah ).
Tana isowa cikin 'karamin gidan nasu ta hango Kamal na wanke wa iro kayan sa yana karatun
Alqur'ani mai girma " tsaki taja da yasa ya san da cewa mutum ya shigo gidan ganin ta yaye
yace " Inna sannu da dawo wa " cewar wane kyakkyawar yaro da bazai gaza Shikarra Bakwai a
duniya cikin guntun wando ko riga babo a jikin sa duk uban sanyin nan haka yake wanke ,
hararra ta buga mai sanin kanta ne Buba ya fitta kiwo dakin baffa ta shiga nan Kamal ya bitta da
iddo domin shi dai a sanin sa tunda yaye wayo a wanan gidan bai taba ganin Inna mairo Bata
ta'ba shiga d:'akin baffa ba baki buɗe yace ," Inna yau al lahiya zakishiga d'akin baffa barchi
yakai yanzu yasha sassa'bin sabaya yaye barchi " chan don Allah maye kawai duk nakusa
kawo 'karshin ku a gidan nan tun kafin kasan shi ai miji na ne ko bakasniba shege yaro kawai ,"
burmawa taye ciki duk da cewa ba komai a cikin d'akin sai rubibiyar tarbar musu da gadon
kwanciya anmman a share yake tass hararra ta tsunduma mai ya buge idon sa na mara sa
lafiya tace " yauwa nace ba akaiw wata dukiyar ka da na taba jin labari wai akaiw wanda
kabaiwa amanar su shine nazo naji a ina suke don kar kumutu a daren yau kamana asarar
dukiya " inannnlillahi wa ina iallhin raji'oun abinda zaki fa'da kinan ba komai duniya ce mairo
naye nadamar auren ke a cikin rayuwata naye dana sanin zama dake matsayin matar aure
Allah ya isa tsakanina. dake kuma bale da daman ganin mutuwa ta , domin a hanun Allah yake
ba'a hanun ki ba don haka duniya kadai ta isgili shiga jarrrabawar rayuwa kike Allah ya isa
tsakkanin na dake kin cuchi ne anmman zakiga sakayya a sannu a hankali jin haka taja tsaki , "
nace ba idan nazo shiga aljanna ka rufe 'kofa ka e wuta zan shiga shehun taurin kai kawai nan
ta juya zata fitoo , sauri kamal yaye don yaki su tsaff abinda sukace yana wanken yana share
-awayen sa chan ya shiga d'akin baffa ya bashi kindirmo yasha ya kama hannun sa nan ya
samai wane zube a hannun daman sa yace ka rigi wanan zoben mai kyau watarana zakasam
amfanin sa sanan kuma za Makka nasiha da abu ukku zaka samu babban rabo a duniya da
zaikai har cikin aljjana , ka kasance mai rufi amana kar macce kamar kowa duk tsanani kuma ka
rigi girma Alkawari na ukku kuma ka kasance mai gaskiya a rayuwar ka Allah zai taimake ka , "
to baffa in Allah yaso ba'abunda zai sameka kaji ko " hummmm murmurshi yaye yaro kinan ka
shirya zuwa bakin jijji dan uwa ka yanzu hakan na chan nasani yakusa isowa d@ga Nan
kasamumuku iccen da zakuyi girgirin ko " nan ya amsa mai ya fitta yana ta maimaita kalllamai
irin na baffansa .
Haka ya fitta har zuwa bakin jijji ko takalmin babo a 'kafar sa , wane kyakkyawar saurayi na
hango da zakai kimanin shekaru ashirin a duniya yana tafe yana kora ramammun shannaye sa
guda biyar murmurshi yaye ganin 'kqnin sa kamal tsaye yana China mangoro yana daga mai
hannu runguma aikawa junan su suka gaisa bayan sun kuma gida cikin dare duk suna kwance
a daki dasu da baffa , duk motsin da baffa kiye duk basujiba yaye kokuwa da aljanna Bulbul
sosai daga bisani taye nasarar shan jinin sa bud'i baki yaye yayi kalmar shahada nan ya mutu
baki bud'i fatar sanan yayee fatt alamar babo jini a jikin sa ko kadan..
R I P so osin full Allah yayiwa baffa rayuwar mutumin da ya sadaukar da farinciki sa akan
samun ceton rayuwar yaron sa Buba kuma ya sadaukar da mutunci sa da lafiyar sa tun rainon
yaron da baisan waye shiba yau Allah ya mai cikawarsa sai mucce
kullu nafsin za'iqatul maut.
fitowar aljjana Bulbul yaye dai _dai da fitowar.....
Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️
DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
DUHU CIKIN HASKE
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
The game was begins, everything that has a beginning must have and end
_Page_
2️⃣3️⃣➡️2️⃣4️⃣
Still muna Bauchi
Fitowar aljjana Bulbul yaye dai _dai da fitowar Jalo dake magagin barchi daganin sa saida
yaye tatul da giya shi kad'ai ne Mairo 'kazamiya bata gayawa kar yafitto a cikin wanan daren ba
domin baya kwana a gida kwana nan rabu ta dashi ma yau kusan kwana hud'u , to ashe bayan
an shiga barchi yaye i'yar hatsaniya da abokan giyar sa don haka ya dawo gida don ya kwana ,
bushe wa dariya aljanna Bulbul taye nan ta kafa kanta akan ma'koshinsa ko minti goma bataye
ba ta tayasar Jalo a 'kasar Jalo a tsakiyar gidan nasu ta taye tafiyar ta tana mai lasan baki...
" Jalo ! Jalo!! Jalo!!! waiyooooo jama'a gari ku taimaka min Jalo baya numfashi dake gari
yafara wayewa nan su Buba suka fitto batareda sunsan halin da baffa ki chiki ba nan ma'kota
ma suka shigo Mairo 'kazamiya ce ki ta rusa ihu ganin Jalo a zube ko numfashi bayaye baki
bud'i "shikkinan tasha jinin yaro na ta huta shigiyar ma'kira" surutun take