Showing 51001 words to 54000 words out of 72707 words
Chapter 18 - DUHU CIKIN HASKE BOOK COMPLETE BY KANWAR SOJA.pdf
****************
Alhaji Ali ne kwance akan makikin gadon sa a tsirarra yana shafa wane magani a gaban sa
yana murtu'ke fuska da chin magani a bakin sa nan ya samu facemark ya ajiye a kusa dashi
wasu 'kwayoyin ne ya bud'i da suka kai bakwai ya zuba a ma'kogoron sa da ruwan faro yasha
tass sanan ya sa facemark waya ya d'auka ya hau gadon taka bargo nan ya umarci d'an gidan
sa da su shigo da mahaukata har bakwai domin ya shirya tsaff don chikka umarnin gunki su
,bashi kad'ai ba ne a hotel nin da manyan manyan i'yan siyasa duk a daren yau ake da bu'katar
kasancewar hakan, a sannu a hankali tun yanayi baya so har sai da ya kusance mata
mahaukata biyar ba abun mammaki bane don naga harda jakadiyyar Hajiya Suwaiba a cikin su
duk wacce ta karanta littafina na Mijin Mage tasan waccece jakadiyya,, ihu take ye sosai ita kam
mari ya kai mata domin ya fitta a hayyachin sa gaba-d'aya duk taurin kanta saida ya kammala
da itta gaba_dayan su mata bakwai saida ya kammala zubewa yaye a kan gadon a sume ,
Alhaji Husaini koda ya kammala yasa aka fidda mahaukata ganin har yanzu Alhaji Ali bai fitto ba
yasa ya shiga yaga sa kwance a sume dariya yaye ya watsa mai ruwa a firgichi ya tashi "kai
Alhaji Ali anyi ragon namiji wallahi " hararra ya buga mai yaja tsaki a"aikin banza kai kasan me
nakiji kuwa " taimaka masa yaye yaye wanka da ruwan maganin da aka basu gaba_daya sun
taro a daren wannan ranan a gaban gunkiya r su da sperm na mahaukata nan aka zuba su a
chikin wata ba'kar kwarya suka jire kayan su suka zagayeta sau bakwai daga nan suka tafe
tafiyar su ,,,,
Direct hotel Alhaji Ali ya wucce yasan a chan Abuja a d'akin sa anyi mai ruwan kud'i fiyyeda
tsammanin sa a don haka ya kwanta barchin sa hankali kwance ba tareda wata fargaba don ya
huta gajiyan sa da ya kwashe a farkon daren jiya ,,,,
Asuba tagari
mujeee zuwa ramin 'karya 'korarrari ne.
************ABUJA ****************
Gaba_daya Jamal hankalin sa baya kwanchiya a kwana nan saboda yawan mafarkai da
tsoro da yaki ciki shigiwa toilet yaye yaye wanka ya fitto ya shirya a cikin kayan mara nauyi
saukowa yaye nan yaga an shirya dining sau'ka yaye yace abinchin sosai kamar bashi ba
wanda har nanny take tantama kodai ba Jamal da tasani bane ganin tana kallon sa yace " idan
kingama kallon nawa sai kibar nan ko" sunkuyar da kai taye " am sorry sir ", haka ya chigaba da
abun da yakiye minti arba'in ya d'auka ya wuce part na Hajiya Maryam a inda ya sameta tana
breakfast a dining "oyoyyo my son " taho murmurshi yaye "Mommy ai nace abinchi na daman
nazo mu gaisa ne ya zauna ya jira ta ta kammala sanan tazo ta kwantar da kansa akan
chinyarta tana masa wasa da gashin kansa da baya akewa a kwance liff liff tamkar ba haihuwar
Nigeria ba takance wata'kila Iyayyen sa larabawa ne , suka gaisa Mommy " Ina chikin wani
yanayi a kwanan nan"mammaki ya kamata my boy tell me what happened " chikin nuna
damuwa da halin da yake chiki "ina yawan mafarki wata yarinya and then akaiw wani duhu cikin
haske da ya shiga a cikin rayuwa ta kwanan baya nan da yanzu" , zare ido taye Jamal jika huta
ka daina irrin tunanin nan zan fitta unguwar yanzu nan kaji ko Daddy ka ya kira kace mai
meeting na fitta yanzu idan akaiw information a gida na dawo da just tell me" ,, haka ta fitta
damuwa yasa ya tafe part na Daddy sa babban farlour ne da ya amsa sunan sa d'akin sa ya
wucce ya kwanta akan bed nashi " miss you my Daddy", d'aukar wayar sa yaye ya danna mai
kirra anmman bai d'auka ba wayar ma akashe daga , nan shima barchi yaye awon gaba dashi ,
Minti talatin nan yaji tamkar ana ruwan sama a cikin d'akin a tsorachi ya farka yana muzarai da
ido a hankali yafara ganin ajijjiya a cikin d'akin don haka ya zama na yana bin sautin ta inda
yake fitto wa duk wata hanya yakasa gani hakan domin kuwa sautin daga 'kasa ne yake fitowa
lokacin guda ya taka carpet lallausa ya fad'i sakamakon idon sa da ya fara d'aukewa sautin yaji
a kunnen sa da alama daga 'kasa ne hankad'a carpet nin yaye nan da nan yaga wane babban
tayis nakan kwaliyyar na sauran ba saka kunnen sa yaye nan yaji tabbas daga chiki yake
fitowa kamar da wasa ya fara 'koka'rin ture abun chikin ikon Allah kuwa sai ya bud'i tsoro ne ya
kamashi ganin irrin gidan 'kasa da yake kallo a fillm s irrin na Amirkan film ne don haka ya zura
'kafar sa nan yaga matakalan ce nan ya fara taka step's nin a sannu a hankali yaga duhu ba
haske a cikin d'akin kai saboda taurin zuciyar irrin tashi da son ganin abinda ke cikin d'akin da
Daddy bai tab'a gayyamai ba ya huta kai haske ne ya kawo d'akin gaba-d'aya lokacin da
hannun sa ya taba wani guri wane haske ne ya dalili mai wata mata da aka d'aure ta da sarƙa
tamkar k'waran'kwal bakin ta sai zuba kud'i yakiye hakan sautin da ya jawo hankalin sa kinan ,
Tsoro ne ya buga shi zai juya sai ji yaye daɗi bulk a 'akasa kan wane yaro ne ya taka da aka
ajiye a fillin ihu ya buga zai juya nan yaga wane kawukan kan jarirai da yawa ko juyawa Jamal
baiye ba nan da nan yaye fitsari a wandon sa fridge ya bud'e ko zaiga ruwa ya sha ya dawo
chikin hayyachin sa , ganin abinda ke fridge nin ne yasa ya zube a sume awannan gurin.
****************************************
ABUJA AIRPORT DA MISALIN 4PM
Hankali Alhaji Ali ba'karamin tashi yaye lokacin da Hajiya Maryam ke sanar na bataga Jamal
ba kuma masu gadi sun tabbatar bai fitta a gidan ba tasa anyi neman duniya anmman
ba'agansa ba ,hakan ta sanar mai tun 2pm da tabatta baya nan don haka ya shiga jirgi
sau'kowar sa motor ci ne suka jira gaggawa kawai yakiye ya iso gida yaje wane irrin sakkachi
ne na Hajiya Maryam har tasa yaron nan fitta ba a ganshi ba , shigowa gidan yaye a gaggauce
a inda daga hawa na ɗaya ya sake security da Hajiya Maryam cirko chirko suna muzurai,,,,,,,
"Kaiii wai baku da hankali ne ace Jamal yaro na ya 'bata baku ganshi a chikin gidan nan ba an
duba ko'ina" tsoron sa d'aya karfa ya rasa d'an sa da ya mallaka a duniya yakiye yanzu abu ya
samu Jamal ya zanyi da rayuwata d'aga kanta taye "anmman Alhaji ban shiga d'akin kaba
tunda ka hanani" yauwa wata'kila a chan yaki" d'u guma sukaye suka hau lifter sai hawa na
bakwai domin shiga d'akin Alhaji Ali......
Al'kalamin ƙanwar soja ✍️ ta tsaya chakk na firgita me zai faru idan har Alhaji Ali
yaga yaron sa a d'akin sirrin sa ,
DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
The game was over, everything that has a beginning must have and end
_Page_
5️⃣5️⃣ ↔️ 5️⃣6️⃣
HIKIMAR ZANCE
Hanyar adali kamar fitowar rana ce,
sai ƙara haske take yi, har ta kai tsaka.
Amma hanyar mugaye kamar zurfin duhu ne;
ba sa sanin abin da ya sa suke tuntuɓe.
*** ADAMAWA MUBI MAMA *****
************ BORNO************
Mama ce kwance akan gadon ta sai juyi takiye tana zub da hawayen ( nace ko tafara
nadama ne wata'kila )..... kirar Adda Salma'' taye a waya lokachin da take wa Suhaimar ta kitso
tana game da wayar " lalla Ummi gashi ana kiran ke ganin ma kiran saida gaban ta ya fad'i "jike
waje Suhaima idan nagama zan kiran ki je kiye wasa ," fotti taye da gudu bata tsaya ko ina ba
sai chan zauren tana leqa d'akin yaya Buba haka yaran gidan suki kiran sa ganin baya chiki ne
ta fitta 'kofar gidan nan ta riskisa zaune yana ta maimaita karatun Alkur'ani mai girma da kai,
zuwa taye ta zauna bai ganta ba kasancewar idon sa a rufe lega idon sa taye taga hawaye na
zuba a idon sa hannu tasa ta share hawayin shi kanshi yasan waye ne wanan tun kan ya bud'i
idon nashi yace "ba kitso za'amiki ba me yafiddo ke waje "?
" Ummu ce ta na. fitta naye wasa zata amsa kira "murmurshi yaye tachigaba da magana
"bana gayygama ka daina kuka ba kullum sai kabari ni kuma bansoo ina jin ciwo kamar nima
nayi kukan " tausayin kanshi yaji a da shi yace wanan yarinyar Allah ya zuba mata basira da
hukkimar zance i'yar 'karrama da itta wai tana rarrashi na , zaunar da itta yaye akan wane
dutsen yace ba komai kinji ba kuka nakiye ba. 'kasa ce ta shiga idon " haka kawai ya zuba mata
'karya ba shiri , murmurshi ta mishi to shikkinan yaya Buba yau zaka je aiki ka sayomin minti ko"
jan kumatun ta yaye "karkidamu k'anwata kimin adu'a da na fitta na samu aiki zan sayya miki" ,
da gudu ta tashi sakamakon kiranta da akiye daga cikin gida ,hakan yasa ya bitta da ido ,kawai
ya kauda kai ,
WAIYOO NE 'KANWAR SOJA NA TSAYA GANIN HIRAR SU BUBA DA SUHAIMA BANSAN
ME MAMA TA GAYYAWA ADDA SALMA BA , KUMA FA NAGA KAMAR DA HAWAYE A IDON
MAMA, YAKAMATA ACE NASAN WANI ABUN.
************ KANO****************
Haka Kamal ya ratsa da Rugayya cikin dare da duhu a bayan sa yana tafiya zuciyar sa da
jinin sa na tafarfasa kamar ya kurma ihu duniya ta tashi a lokacin guda yaga wane dandazon
mutane a bakin wane ttiti suna kwance ganin su yaye mai kyau nan yaga taron marabata ne ke
kwance a hankali ya sauke Rugayya daga bayan sa ya samu chan 'kifen da su ya kwanta da ita
tace "Yayya anan zamu kwana ,"? eyyy 'kanwata da safe sai mu nema wani gurin mu kuma da
zama kwantar da hankalin ke ", wane tsoho ne ya gamsu yace yaro 'kanwar kace , da girgiza
kai ya ce mishi eh ," to ka kulla da ita domin nan 'kurin ba tsaron yara kasancewar ana sace
yara musamman ma mata ko a musu fyad'i ," ya kuma kamar mai barchi hankalin Kamal ba
'karamin tashi yaye ba jin an ambachi kalmar da yake matuƙa firgitar da hankalin sa , nan yace
"in sha Allah zan kasance mai baiwa 'kanwata kariya daga idon shaid'anu ", gyale yasa ya
d'aure hannun ta da 'kafarsa ya rungumi ta wanan tsohon na ganin su, kwanta 'kanwata zan
kasance tauraru mai kallon ko wane motsin da zakiye a rayuwar ke da kowacce daren rayuwar
ke , "murmurshi tayi ta hau yin barchi , chan chikin barchi wane daga cikin mabarata chikin
sand'a yazo bayan Rugayya tsohon nan na ganin sa ko gyran murya bayiba , haka ya datse
hannun Rugayya yana shaa fatar ta dutse ne yaji an gwala mashi akan sa ya rusa ihu Lamal
kinan ,haka ya gudu... itta kam sai barchin ta takiji ba tama san akaiw wane abinda ke faruwa
da rayuwar ta ba,
Wanan tsohon ne yace "haba yaro haka zaku na rayuwa cikin fargaba da zumunci har
yaushe zaka na jarraba hakan a cikin rayuwar ka,,,,, akaiw inda nasani ana kula da yara da
makarantar su anan cikin Kano achan unguwar GRA akaiw wane babban mutum babban burin
sa a rayuwa tallafawa yara ,
Shiru Kamal yaye tamkar mai nazarin cewar wane abun , nan yace "zamuje don Allah ka
kainunyana jin dad'i da alama 'karshin wahalar tasu tazo kinan,
Gari na wayewa mutumin ya ɗauke su a napep sai unguwar GRA wasu manyan gidaje ne na
masu hannu da shuni da i'yan siyasa wane katafaren gida suka nufa nan mai gadi ya buɗe
musu suka shiga direct wane matashin ya shigar dasu wane 'kayyatacen falour gaba-daya
hankalin Rugayya ya tashe a matukar tsorachi take ba itta kar'ai ba harda Kamal ma dake cikin
wanann yanayin na taraduddin wane mutum ne mai chikkar kamala ya fitto "ha Malam Dauda
kaine a gida yau da alama kasuwa tace a yau hakane" ya amsa nan ya bar su Kamal da
Ruqayya murmurshi vmutumin yayi "ke yarinya mai suna ki sunanta Rugayya kaifa Kamal da
kyau mai kikison zama a rayuwar ke" shiru taye nan Kamal ya girgiza kafad'ar ta tace" inason
zama likita domin na taimakawa i'yan uwa na mata shin zaka chika min burina "?nan yaye
dariya sosai "kwarai kuwa yarinya kaifa mai kaki son zama nan Kamal? yace Indai k'anwata
zata kasace likita ne kuma Barrister zanzama domin na kare mata hakkin ta idan aka zalunci ta
kuma na tsaya mata har tsawon rayuwata ga duk wanda ya cuceta".. haka wanan alhajin Nura
zuciyar sa ya buga dajin kallamai irrin na wanan yaron Kamal murmurshi ya'ki yaye ya kira wata
macce da zata kai shikkaru hamsin ya bata su Kamal a basu d'aki,, ,, tunda wanan tsohon ya
fitta aka bashi kyautar dubi d'ari chikin hanzarin ya shirya ya bar Kano sai Gombe ,
BAYAN KWANA BAKWAI
Rayuwa ta chanza sosai a tsakanin Rugayya da Kamal sun samu hutu na wane lokachin
suna samun kwanchiyar hankali fiyyeda yanda mai tunani zai tuna , kwatsam watarana Alhaji
Nura ya ɗauki Kamal yace za'akaishi wane gidan domin yin karatun a chan wane boarding
school a inda Kamal yace sam saboda Rugayya zai bar gidan aka girki