Showing 12001 words to 15000 words out of 72707 words
Chapter 5 - DUHU CIKIN HASKE BOOK COMPLETE BY KANWAR SOJA.pdf
taye ta
zuba da k'udinta a gun bokaye domin raba soyayyar su Anman a banza kullum 'kara shaguna
sunyi shiyasa ta aminchi da aurar da salma'' a nisa da itta ,
Ranar da salma'' bazata manta dashi a Rayuwa tana ranar da mama takira a waya tace
Suhaima tabar gida bata san inda taje ba kwarai hankalin ta ya tashi ba ita d'aya ba harda mijin
ta Mallam Salihu don yasan soyayyar dake tsakanin ta da Suhaima shaka taje mubi ta bazama
neman i'yar uwarta anmman shiru ko labari bayan wattanin takwas adda Salma na zaune a
gidan ta taje sallamar wacce ko mafarki bazata taba manta Muryar taba da gudu ta tashi da
biyan tana zuwa zata rungumita abinda tagani shi ta yarda mata da hankali tarasa tunanin ta da
idon ta na wasu mintochi wato Suhaima da 'katon cikin duk irrin halin da tashiga hala suka
zauna Suhaima babo ummm babo ummm ummm tunda yazo ta kasa magana ko sannu take
furta wa hankalin Adda Salma ya tashi matukar gaske taye ta kiran amma anmman wayar
akashi haka suka zauna da Suhaima har daren da zata haihu a daren ta jiri wata sarƙa ta
zinnari ta sanya sa a hanun Adda Salma ta dam'kamata batareda tace uffan ba , 'karamar
akaiwti da ta kasance a kulle nan suka rankaya zuwa asibitin speciallisr hospital , ,
Wanan shini cikkkani tarihin Adda Salma da i'yar uwarta Suhaima, ,,
Tofa wane chaƙwakiya ne ya faru bayan an aurar da adda salma'' , har salma'' tabar gidan
tasamu wanan cikin,
Shin I'yan Halal ne ko i'yan gaba da Fatiha ne....
mutum Ɗaya ne zai warware mana abinda ya faru da Suhaima har tasamu wanan cikin ta
wacce hanyar domin sanin waye wanan abun dole mu bazama mu binchiko wake da hannu
cikin wa!an tir'ka _tirkar ...
BACK TO STORY…
DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60%true life
story
by
'kanwar soja ✍️
The writter of Mijin Mage ,and now DUHU CIKIN HASKE
1️⃣7️⃣➡️1️⃣8️⃣
Zaune yaki a cikin 'kayyatacen farlour da da ya ha'da dukkan kayan alatun mori rayuwar
zamani, komai na farlor yakasance fari ne tass …..
Sanye yaki cikin jallabiya mai launin ruwan 'kasa matashi da ya amsa kyau da kudi, da kwarjini
da haibah, Doctor Ahmad Ibrahim Alfindiki kinan Wanda gaba-d'aya Nigeria ansan da sunan
sa kodon yawan taimakon sa da son talakawa taimakon mara lafiya cikin halin gaggawa da
kasancewar sa d'an babban gidah da babban family ALFINDIKI kuɗi da sarauta da kyau Allah
ne yabasu.
Gabadaya hankalinsa nakan tv da ya kunna domin kallon wanan shirrin daki matukar dib'e Mai
kewa da sanya shi nishadi .
duk da cewa shiirn Sunday and Saturday kawai aki gabatarwa a tv Mai farin jini, HASKE TV a
dai dai wanan lokachin 8:00 .kurbar coffee yaye sanan ya ajiye a kan ' karamun table daki kusa
da kujerar sah. ya danna wayarsa selint
Bayan ansa takin wanan shirrin aka fara haskawa kamar dai haka.
"Sallamu alaikum:" cewar Wata kyakywar yarinya daki sanye da hijjabi jalbab pink da agoggo da
zobenta mai harrafin Z
"Barkan mu da saki saduwa a yau asabar a dai dai lokachin da kuka Saba kallon mu a wanan
television Mai albarka da farinjini wato HASKE TV cikin wanan shirrin namu mai takin NISHAD'I
MU AYAU…
Wanda zan baku dama domin kira kai tsaye domin tabka muhawara mai zafi akan lamarin da
zan gabbatar muku ayau.
Kamar dai kullum kuna tare ani ………..ah ah ah kun manta ko in gayyamu ko to shikkinan dai
bare nagayamuku nice taku
, Zainab Umar Farouq dazanja ragamar wanan shirrin a yau Ina muku fatan Alkaire mu shakata
da wanan wakar Mai takin babyn baby "
Cikin barkwanchu da nishadi
Banda ta saki wakar yafara tashi a sama
Salo nah.
Salonka Salona ne
Adonka ado na ne
Kudinka kudi na be
Gidanka gida Nani
Da kace kagayawa mama kazam ma baby
"hhhhhhhhh gaskiya wanan wakar na tsananin zuchiya ta, "
tunda aka fara shirrin ake kiran sa a
waya anmman illahirin hankalin sa baya jikinsa ,
( ne ƙanwar soja na ce shirin ne ke burgissa ko gidan tv be ke dauki mai hankali ko dai
yarinyar ce ta tafe da imanin sa oho dai koma meye ne zamu gani ina gidan nan bazan je ko'ina
ba naje sanyin ac , yauwa gana na tripple kuyi Hakuri zan juyo na duba halin da suke cikin
anmman lafunb nan ya kamata na huta nasan waye wanan dan k'walissan sai na dawo ko ).....
Minti talatin ta gama gabatarwa ,nan ya fitar da iska daga matsakaichin bakin sa ya ya kur'be
coffee sa , nan ya lura da wayansa dake silent miss call goma sha ukku shiyasa ya ɗan zare
idanon sa "who is this kamar ba lafiya ba" dubawa dake da wuya yaga mai martaba ya masa
five misscall da Hajiya Zahrah surkarsa wacce ta dukan mai kira har sau shida sai matarshi
Ruma kira har sau ukku kafin ya danna kira ga mai martaba layin Ruma ne ya sake shigowa
ajiyar zuchiya ya sauke kana ya jingina kai a chair kamar bazai d'aukaba chan ya d'auka yana
ya motsa fuska kamar ba Impossible wife bane akan saman screen nin ba daga chan 'bangarin
Ruma sallama ta masa kamar bazai amsa ba yace "wa'alaiiki sallam " daga nan shiru yaye "
haba dear Ina ta kiranka a waya anmman ko d'auka bazakaye ba bai kamata ace kana kusa
anmman kayi banza dane baa , "
Bata 'karasa ba ya daka mata tsawa haba ke Ruma what is wrong with you kin haifata kikaye
da zakina d'aga min murya " am sorry dear but please "....... batagama ba ya kashe wayan sa ,"
wai shikkinan mutum rayuwar shi bazai huta ba kullum ke a matsala kike , tsaki yana ya dafa
kansa da yaji ya fara sarramasa sakamakon dogon magana da yayyii mikewa yaye ya haura
steps dake babban falour d'aki na biyu ya shiga wanda. aka 'kayyatasa da waddatachin kayan
ado daga gado sai Waldrop daga k'ife guda side Waldrop da show glass dake dauke da wasu
turarurruka toilet ya wucce ya watsa ruwa da alwalla kana ya sauya tufaffin sa zuwa na barchin
sa have trouser da singlet ya sanya white glass a idon sa ya dauke wayansa layin mai martaba
ya kira " sallamu Alaikum Allah 'kara tsawon rai da nisan kwana da lafiya mai inganci mai
martaba " "wassallamu Alaikum ameen Ahmad kana ina kaye nisa da wayarka ina ta kiran ka
sai yanzu hole kana lafiya " murmurshi 'kifin baki yaye lafiya lau mai martaba fatan kaima kana
lafiya " lau Ahmad anmman ne yanzu a matsayin Abba naki magana ba mai martaba ba kajiko "
to abbana ina lafiya fiyyeda kaima " ahh to babban magana masha Allah yaushe zaka shigo
cikin Kano kasan fa ka ajiye iyali anmman yanzu har three month baka zo ba koda kadawo
daga Ingila ma baka zo duba mu ba anyah kuwa my son ,, " Allah sarki Abba i really miss you
am on my bi'izinillahi ta'ala abubuwan ne suka min yawa anan Abuja but unexpected zan shigo
" to shiikin take care of yourself right , " okay Abba inshallah , murmurshi yayee ya ajiye wayar a
'kifin sa .
"Allah sarki Abba na naye kewarku neman but bansan meyasa ba i hate this Kano ko sunanta
banson ji wallahi" ' adu'ah yaye ba tareda ya waiwaye matarshi ko surkar sa ba , jan bargo yaye
da kashe lamp ,
harrrara ya buga min" idan kingama kallo na ke rufe min 'kofar ko '" cikin rawar jiki naye wane
side daban ahtooooo
Al'kalamin ƙanwar soja ✍️
DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️
The writter of Mijin Mage , and now DUHU CIKIN HASKE
paid book 200 only
wattsppt number
08101235739
page
1️⃣9️⃣➡️2️⃣0️⃣
MASARAUTAR KANO .
" Shashasha kawai ai ne wallahi Ruma kin ban mammaki ace wai Ahmad har yanzu ya gaggare
mu mallakan sa yaro kamar mai aiki da hatsabiban alajjanu jiya fa sau biyar na kira sa anmman
yaye banza ,anya kuwa kinayin abubuwan da nake kawo mike kuwa " wallahi Mommy inaye ne
kaina baya jin maganata gani ma nakiyi ko itta umma ma baya jin wane magana ta kinga ina
zaiji namu " chan don Allah ai uwarsa daban ke daban ai na fi ke sanin wacce ce uwar tasa
tunda matar Yayya na ce kuma i'yar uwa a garine , to wallahi kijine da kyau ke tabbatar kinja
hankalinsa idan ya dawo ganin gida ya tafe dake 'karfasa 'kafarke kinji ko ," eyy Mommy baki da
matsala dane kashe wayar ta hurga a saman gadon ,
"Kai wallahi duniya babo wacce ta tsani ganin chigaban rayuwata tamkar Mommy na itta
kullum faman sani cikin masifar Yayya Ahmad takiye a koyaushe , haba ai ko bakomai dole
watarana ma ta gaji da wanan ba'kin halin tooo ne ai ko banson Yayya Ahmad bazan cutar
dashi ba balle ma Ina son Abuna , rungumi fillo taye ta ruff rubbb ta chigaba da barchin ta ,
RUMAISA kinan wacce bata damu da shiga rayuwar kowa ba ,itta kawai burinta taci tasha i'yar
kwalabin ta taye fashion ta sanja moto'rs taye chat a hakan rayuwarta ke tafiya ,, a inda
mahaifiyar ta Hajiya Zahrah ta dauke ba'kinchikin duniya da hassada da don wane abun duniya.
ta daura sa akan yaron i'yar uwarta kuma ɗan yayyan ta ɗaya tillo wato Ahmad duk wane shiga
da fitta da da tsubacce_tsubaccen 'kole 'kole da takiye don ganin ta aurar da Ruma a gun
Ahmad sai da taye ta haɗa auren don ganin cikar burinta wata ukku kinan da wanan auren
yanzu anmman ko amaryar bai gani ba duk da cewa yasan ta a matsayin 'kanwar sa ta gun
'kanwar mahaifin sa kuma i'yar uwa a garishi, ,,,
Duk wanan haukan Hajiya Zahrah a tunanin ta asirin ta ne yaye aiki har tagaiga mai martabar
ya aminchi da aurar da Ruma ga Ahmad sai dai batasani ba ,da amincewar Umman Ahmad
kafin mai martaba yasa hannu akaye auren wanan kinan ,,daga wanan sashin …….
Isowar Ahmad daga 'airport ya sha'ga dogon numfashi ya furzar da cewa " huuuu na dawo
kurkuku gidan mu ko ina da wasu dogarai kamar ba'a zaman lafiya ohhh ya Allah , kar ka haɗa
fuskata da wanan yarinyar , dogarai ne wanda suka kai goma suka sa jan darduma daga kan
matakalan jirgin ya sauka wasu baye ne mata kyawawa matasa a cikin uniform nasu na bayi na
musamman dogon riga kalar blue da guntun himmar suka zuba flowers akan dardumar tafiya
d'aya , akan d'aya yakiye daga nin sa anga jinin sarauta a jikinsa motar aka buga mai tsayawa
yaye ganin yanayin gun tamkar yana neman wane abun daga baya ya shiga suka rufe , nan
suka jera mota akalla goma sha biyu suka 'kara wuta sai cikin masaurauta domin samun
hutu,,,,,,
sosai Umma Khadija ta ha'da abubuwan tarbar yaronta daga sashin ta hada_hada sosai sukiye
don tarbar Ahmad daga 'bangarin Sarki Ibrahim murna yakiye dayagaza b'oyewa a sansanin
fuskar sa a inda direct ya wucce cikin fada abinda ba'ayi tsanmmani ba kinan ,duk sanda yazo
part nasa yaki zuwa before na Umma baii ciika son Abu da fada ba anmman wanan karon ya
baiwa kowa suprise
Sosai mai martaba ya samu farin ciki da ganin yaron sa d'aya taliloo namiji kaman rai nan
take fada ta watse mi'kiwa yaye ya rungumi dan sa suka gaisa cikin so da kauna da kewar juna
bayan minti talatin ya 'wucce part na Umma khadija nan ma ya samu tarba na musamman
wucewa part nashi yaye a gaggauce domin hakika ya gaji da wanan hayaniyar musamman ma
hayaniyar dogarai " haba don Allah su fa mutanen nan ko gajiya basayi da gaisuwa da neman
fada baki kamar parrot " wanka ya shiga nan ya fitto da guntun towel a kunguminsa sai wani
guntun da yake tsani gashin kansa dashi , da sallama da turu 'kofar d'akin dukka daya sanye
take cikin sleeping drees nata wanda ke nuna illahirin tsiraichin ta , ganin sa a haka ta sunkuya
da kai , tana wasa da zobensa na azurfa ganin hakan ya tsaya 'kari mata kallo 'kana yace."
What the are you doing in my room " smmm Yayya ashe daman kadawo banda lbr ne ba
shigo da ba sai yanzu " girgiza kai yaye okay naji get out I said ,,
Nan da nan ta duburchi ta fitto " hummm aikin banza mutum sai kwarjinin tsiya ne wallahy
bansan ma me zancewa Mommy na ba idan nagayyama ta korar kare yay mun duk da nashafa
turare nata a banza ,," d'akinta ta nufa ta bud'i fridge nan ta fidda i'yar 'karramar kwalba ta
kwalbe shi tass taja lafiyan gado sai mahaukaciyar barchi ne ta ,, Ruma kinan .
daga 'bangaren Ahmad kuwa sallah yaye d adu'a cikin tausaya wa ya d'aga hannunsa sama sai
hawaye kawai nake iya hangowa nan ya shafa addu'ar ya kwanta domin samun hutu
WHO IS DR AHMAD IBRAHIM ALFINDIKI
Matashi mai ji da kuɗi da sarauta kwallisar sa ta kasance ta musamman ce a inda mata dewa
ke rububbin samunsa. matsayin mijin aure ko ma shashanchi ko na adana daya ne anmman
kwalilinssu Domin mutum ne mai addini da illimi baya wasa da sallah ko kadan ba'abunda ke
tsayar dashi a kowacce harkar sa sai idan harkar addini ce ta taso yaro ne daya tillo a gun sarki
Ibrahim dayammalaka nmd'a namiji sai yara mata har biyar daga 'bangarin matar sarki Ibrahim
akaiw uwargidan sa da ake mata 'la'kabi da Fulanin masarautar Umma khadija kinan macce mai
kawaici da adalchi , a inda ta haifi yara biyu Ahmad da Hauwa wacce ake mata lakabi da
ilham,,, tsakkanin sarkin Ibrahim da Umma khadija i'yan uwa ne sosai na abokan wasa ,, a inda
Hajiya Zahrah ta kasance 'kanwar sarki Ibrahim tsantsan kishi da kasancewa tana hassada da
khadija irrin arziki da gatan da yayyanta yake nunamata yasa ta d'aura karan tsanaa da niyyar
tarwatsa duk wane farinciki ko abun Alkaire da zai fittu daga 'bangaren umma Khadija a 'boye
kinan a inda a zahirancchi ittace babbar 'kawarta Kuma abokiyar