Showing 60001 words to 63000 words out of 72707 words
Chapter 21 - DUHU CIKIN HASKE BOOK COMPLETE BY KANWAR SOJA.pdf
Wanda Baffa Nazir ya mishi waliiyan taka da jagora inda Mallam Salihu ya bada auren i'yar
sa barayi wane gayya ko buki ba domin auren yazo a gaggauce haka aka shirya amarya da
kayan tufaffin ta inda ta kwashe dukkan takardun makarantar ta a kewar ta shine kayan d'akinta
, nasiha sosai akayi mata da Buba har 'kofa aka rakata Adda salma ce ta matso anmman
Suhaima baki da kunya yanzu ace zaki bar gidan nan bazaki sallame kakkan ke ba uwata ce
fah x a cewar ta , kumbura yaye fuska taye badon taso ba haka ta juya ta wuce wane dakin inda
taga ta zube kamar kayan wanke akan tabarma sai zare ido takiye a cewar ta tana jiran zuwan
mutuwa ne , yauwa daman nazo gayyamiki ne zan tafe chan Kano karatu na na Barrister Kuma
Ina tabbatar miki da cewa , zanyi karatun na don Allah da kuma bin hakkin i'yan uwa na mata
da aka zalluchin su ,kijira dawowa muddin kina raye kuma sai na makaki a court tana gama
magana ta juya don kar Adda Salma ta biyota a baya shiyarsa take sauri, Nan take tabar Mama
da rawar jiki zuciya ta sai buguwa takiye ga wanne tari dake turnu'ki 'kirjinta , Baffa Nasir ne ya
basu adrees da zasuje gidan wane abokin sa a chan unguwar Jambolo kafunbsu samu
matsugunin kansu, ahakan suka kama hanya sai KANO CITY
Kano tumbin giwa koda me kazo an fikkka , jinjina na musamman gariku kanawa ..
Al'kalamin ƙanwar soja ✍️
❣️☘️DUHU CIKIN HASKE☘️❣️
Dark in light
story
by
'kanwar soja ✍️
08101235739
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.
Page _65 ↪️__66
**************** ABUJA****************
Zaune Jamal yake a kan kujera yana yin game naahi hankali kwance sai saurin ye yakiye don
kar a fidda shi a cikin ball nin , Alhaji Ali me yafito yagansa 'oh my boy har yanzu kana nan kana
game nin naka "oh Daddy wait Kar nayi game over wait" zamanyaye Yana kallon yaron nasa
Yana Jin soyayyar da a kullum 'karuwa takiye , saida Jamal yaye Nasara yaye ihu "ohhh this is
me " ya ajiye okay Daddy am hearing you " murmurshi yaye ya shafa 'gashin Kashi da yafara
kamar na indiyawa kullum sai gyrah ta yakiye son har yanzu baka gayyamin a wacce 'kassa
kakison yin University kaba time na tafiya ba" Hajiya Maryam ce ta sau'ko suka gaisa ittama ta
zauna take Ina zaice domin dai Yana Jan musu rao a wacce 'kasa ce Mai taada da kakison yin
University ka a Chan , gyrah za yaye daddy promise me duk school da nakiso zaka min" yes of
course har had'a Baki sukiye da Hajiya Maryam , Kai me kawai yaron da mallaka a duniya Nan
na maka alkawarin ko a Madina ne zakayi kafatun ka kajo ko , murmurshi yaye okay Daddy ba
kowacce 'kasa bace facce Nigeria a Chan Kano wanan makarantar nasu n BUK , and,,,," Bai
gama magana ba Alhaji Ali ayace bahero University ka o"? yes daddy otta nakiso a Chan zanyi
course na na binchika sosai don haka Ina da burin zama babban d'an kasuwa business
management education, nakiso Daddy plz Mommy," haba son haba wanan ai abun kunya ne
ace bakaye KARATUN ka a 'kasar waje ba wai Nigeria Wanda yajin aiki ma kad'ai masifa me
babo ingantaccen ilimin kimiyya da na zamani, babo 'korarun lecture's and " ran Jamal me ya
'tunzura yace '" Mommy lokachin da kike kujerar senator shikkaru goma shasodda akan kujera
shin ko primary school kingyrah ne" ? shin kin inganta karatun talqkawa da basu da galihu, ?
m@mmaki ne ya chikka zuchiyar su su dukka take suka mi'ki tsaye Jin wanan bayanin na
bazata daga ba'kin Jamal nasu , juyawa yaye haha Daddy lallai daddy BUK nakisso admission
na idan bahaka ba kuma Ina gabbatar muku da baonspn kowacce a makarantar a duniyar Nan,
da ido suja bishi da sauri ya haura steps sai d'akin sa ya shiga ya kulle, rasa me zaiye a wanan
lokachin yaye toilet kawai ya fad'a ya fashe da matsakaicin kuka Mai tsumar zuciya , daga
bisani ya fitoo yaye sallah ya kwanta
Alhaji Ali ya dubeta na rasa gane meke damun Jamal a kwanan nan, kiye haƙuri kinji komai
zai wucce may be kawai akaiw friend naahi a Chan ne Zan binchika duk abunda ya kamata
banson 'bachin ranshi kingani ko"? girgiza Kai taye itta kam ai tasan meke damunta. irrin wanan
zamcen da yaron nata yamata ,,,,,,,,,,
Duk abunda yakamata na school buk Alhaji Ali ya mallakawa d'ansa Jamal a inda ya bashi
security ukku da driver hud$u kinan sai motochi guda hud'u , ya sa aka bashi wane makikin
gidan sa dake unguwar G R A nasarrawa da aka zuba Mai masu aiki shi shidda kowa da
muhallin qikin sa da Kuma Mai mishi girki kokon sa, don haka Jamal yaye saukar mikiya a jahar
Kano , domin Monday zai Fara lecture's,
All the best.
*******************NIGER***************
Allah sarki Kamal zanyi kewar ka cewar gimbiya Kubrah dake ta faman had'a mashi kayan sa
jikin jaka, " kallonta kawai yaye ya kwauda Kai (Masha Allah yara Nan fa sun girma sun zama
samari Nan na kasa tantancewa tsananin kaman da Jamal da Kamal sukiye shin kodai Jamal
me yazo Niger ,). Jin daga 'kofa ana cewa Kamal yasa nace ( oh ne 'kanwar soja Tagwayi ne
ko Kama littafin Sahibar Royal Star ce).... juyawa yaye ohhhhh brother Ina zuwa hummm yanzu
xaka tafe Kano ka barmu da kewarka ko " brother kinan kullum xan kiraka aa waya sau d'ari
tara da chasa'ain da Tara ax dariya sukayi SAFWAN yace okay duk wane abun bu'katar a Chan
na tanar da a gidan na fake chan sanan Kuma ga bayi da zasu na maka hiddiman a chnan pls
fatana ka kasance mai kukka da karatun ka kasam BUK babban makaranta ce so that ka take
care of yourself " in sha Allah brother ,okay to mujee ka sallame Mai martaba da fulani time na
tafiya you know jirgin ka zai tashi 'karfe biyu na rana ko, " yes bro am coming abunda yace
kinan na ya juya ya d'auki handkichief nashi suka jira zuwa fad'ar mai martaba ,, Sarki
Abdulkarim bayi ne zube sai kwasan gaisuwa sukiye lokachin da suka habgo SAFWAN da
Kamal a jere Kai tsaye fad'a suka nuda inda sukaye gaisuwa bankwana Kamal yayewa Mai
martaba inda yace taso ka matso kusa dani yaro , cikin so da ckauna ya matso shafa kanshi
yaye da murmurshi ina mai albishir da cewa lallai akaiw wane babban rabon da zaka fuskanta a
karatun ka fatan ka kasance cika da rigi amana da kuma " a tare suka had'a baki da Kamal gun
cewa da kuma Gaskiya duk dariya sukaye sanan ya tashi ya tafe gun matan sarkin da d'aya
da'adaya yakai gaisuwa har d'akin Fulani inda ya sameta zaune a hakimchi akan kujerar ta na
zinari taye ado da 'kawa sai 'kasaita take zubawa ganin kamal saida zuchiyar ta ta tsonke nan
ya zube a 'kasa domin a gaida ce ba'a taba had'a ido da Fulani ko sarki anmman shikam tanaye
da Ado( sarkin su kinan), aikam tace "kai haka aka koyama a inda kai sai kallo na kakiye kamar
maye durgusar da kanka abun ya sosa ran Safwan don dai bayanda zasuyi da itta ne yasa
Kamal cewa "tuna nake rankidad'i sarauniya ayimin afuwa kaina bisa guiwata" fadi bukatar da
kazo da itta" cewar ta nan yace zan tafe i zuwa Kano domin karatuna , da zanyi. chan Nigeria,
girgiza kai yaye tace Allah taimaka nan t bashi izini. ya juya ta tafe baiwar ta ta baiwa goggon
zinnari ta baiwa Kamal a inda yabada sakon ta mashi godiya , nan ya shiga Safwan ya ra'kashi
har bakin mota bud'e musu bayan motar akaye har yasa 'kafar sa d'aya yaye saurin dawowa
baya ,"ummmm Brother ban sallame Hajiya dejje ba," murmurshi Safwan yaye "okay Ina jiranka
daga nan kayi sauri " girgiza kai yaye don yasan Safwan nin ba lallai yaje sashin nata ba da
d'an sauri ya isa daga 'kodar hango wata kyakkyawar mata wacce girma ya fara kamata tana
zaune tana jan tasbaha ganin Kamal yasa ta d'agata sai kallon sa takiye tana murmurshi "
durgusawa yaye a gaban ta ta dafa kanshi nan yamata nuni da hannu cewa zaiye tafiya zare
ido taye ba abun mammaki bani don ya sanarmata tafiyar saidai batasan yaushe ne ba ashe
ma yau ne da hannu tamai bayanin cewa "meyasa jiya bakwai kace min yau ne tafiyar ba " dafa
kanshi yaye da "ohhh namanta ne kiye haƙuri kaka ta"ragwashi takaimai akansa ta chigaba da
masa nuni da hannu " to badamuwa d'an albarka jiranne anan ina zuwa kar katafe ko'ina " tashi
ta yi ta shiga d'akin ta mai kyau ta dauki wani zobe mai kyau da kwalliya ta sanya mai a hanun
sa " nan tace ka kulla da karatunka ka kasance mai gaskiya a duk inda kaki kar kayarda da
wanda zai gayyachi ka akan aikin shaid'an da yaudara " murmurshi yaye "" to Hajiya kar
kidammu zan kula da kyau in Allah ya yarda " shafa mishi taye "tashi ka tafe ka kulla da kyau da
wannan zoben duk duniya babo wanda zai mallake sa ,sai jinin na anmman kai na baka itta
kyauta saboda ina ganinka tamkar jikana, , haka ya mata al'kawarin ya fita da shari hawayen
idon sa don dai Hajiya dijee na bashi tausayi matukar gaske kodon ya kasance ittan kurma ce
bata magana ,ko don an ware ta daga matan sarki tazama bola kowa na banza da itta chikin
masarautar ne oho" hala har ya isa motar sai airport , ba inda birnin naso ya nufa sai Nigeria
yaye dirar mikiya a Aminu Kano international airport Kano . a inda ya sauka a unguwar nan na
Rijiyar Zaki Kano...
All the best..
WAYE SAFWAN
WAYE MAI MARTABA
YA MASAURAUTAR NASU YAKI
Wanan tanba6yoyi me kaina suna min yawo a 'kwakwata balle ke Mai karamtawa but in sha
Allah Zan warware komai a. sannu a hankali DUHU CIKIN HASKE. kinan sai mun fidda da dukk
wane duhu da ya Shiga cikin Haske da yardar Allah.
Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️
❣️☘️DUHU CIKIN HASKE☘️❣️
Dark in light
story
by
'kanwar soja ✍️
08101235739
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.
Page _65 ↪️__66
**************** ABUJA****************
Zaune Jamal yake a kan kujera yana yin game naahi hankali kwance sai saurin ye yakiye don
kar a fidda shi a cikin ball nin , Alhaji Ali me yafito yagansa 'oh my boy har yanzu kana nan kana
game nin naka "oh Daddy wait Kar nayi game over wait" zamanyaye Yana kallon yaron nasa
Yana Jin soyayyar da a kullum 'karuwa takiye , saida Jamal yaye Nasara yaye ihu "ohhh this is
me " ya ajiye okay Daddy am hearing you " murmurshi yaye ya shafa 'gashin Kashi da yafara
kamar na indiyawa kullum sai gyrah ta yakiye son har yanzu baka gayyamin a wacce 'kassa
kakison yin University kaba time na tafiya ba" Hajiya Maryam ce ta sau'ko suka gaisa ittama ta
zauna take Ina zaice domin dai Yana Jan musu rao a wacce 'kasa ce Mai taada da kakison yin
University ka a Chan , gyrah za yaye daddy promise me duk school da nakiso zaka min" yes of
course har had'a Baki sukiye da Hajiya Maryam , Kai me kawai yaron da mallaka a duniya Nan
na maka alkawarin ko a Madina ne zakayi kafatun ka kajo ko , murmurshi yaye okay Daddy ba
kowacce 'kasa bace facce Nigeria a Chan Kano wanan makarantar nasu n BUK , and,,,," Bai
gama magana ba Alhaji Ali ayace bahero University ka o"? yes daddy otta nakiso a Chan zanyi
course na na binchika sosai don haka Ina da burin zama babban d'an kasuwa business
management education, nakiso Daddy plz Mommy," haba son haba wanan ai abun kunya ne
ace bakaye KARATUN ka a 'kasar waje ba wai Nigeria Wanda yajin aiki ma kad'ai masifa me
babo ingantaccen ilimin kimiyya da na zamani, babo 'korarun lecture's and " ran Jamal me ya
'tunzura yace '" Mommy lokachin da kike kujerar senator shikkaru goma shasodda akan kujera
shin ko primary school kingyrah ne" ? shin kin inganta karatun talqkawa da basu da galihu, ?
m@mmaki ne ya chikka zuchiyar su su dukka take suka mi'ki tsaye Jin wanan bayanin na
bazata daga ba'kin Jamal nasu , juyawa yaye haha Daddy lallai daddy BUK nakisso admission
na idan bahaka ba kuma Ina gabbatar muku da baonspn kowacce a makarantar a duniyar Nan,
da ido suja bishi da sauri ya haura steps sai d'akin sa ya shiga ya kulle, rasa me zaiye a wanan
lokachin yaye toilet kawai ya fad'a ya fashe da matsakaicin kuka Mai tsumar zuciya , daga
bisani ya fitoo yaye sallah ya kwanta
Alhaji Ali ya dubeta na rasa gane meke damun Jamal a kwanan nan, kiye haƙuri kinji komai
zai wucce may be kawai akaiw friend naahi a Chan ne Zan binchika duk abunda ya kamata
banson 'bachin ranshi kingani ko"? girgiza Kai taye itta kam ai tasan meke damunta. irrin wanan
zamcen da yaron nata yamata ,,,,,,,,,,
Duk abunda yakamata na school buk Alhaji Ali ya mallakawa d'ansa Jamal a inda ya bashi
security ukku da driver hud$u kinan sai motochi guda hud'u , ya sa aka bashi wane makikin
gidan sa dake unguwar G R A nasarrawa da aka zuba Mai masu aiki shi shidda kowa da
muhallin qikin sa da Kuma Mai mishi girki kokon sa, don haka Jamal yaye saukar mikiya a jahar
Kano , domin Monday zai