Showing 57001 words to 60000 words out of 72707 words

Chapter 20 - DUHU CIKIN HASKE BOOK COMPLETE BY KANWAR SOJA.pdf

20 May 2025

4145



مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا


The game was over, everything that has a beginning must have and end



_Page_

5️⃣9️⃣. ↔️. 6️⃣0️⃣

HIKIMAR ZANCE

Hanyar adali kamar fitowar rana ce,
sai ƙara haske take yi, har ta kai tsaka.


Amma hanyar mugaye kamar zurfin duhu ne ba sa sanin abin da ya sa suke tuntuɓe.




****************KANO****************




Kamal ne ke zaune sai rusa kuka yakiye ba'abunda yaki kira facce sunan ckanwata sa
ha'kik'a an smcutar dashi da kanshi yaje ofishin i'yan sanda suka kore sa ya kasa aikata komai,
baisan yanda rayuwar sa zata kasance ba tsawon kwanaki yayi yana cikin wanan mayuwachin
hali abinchi ma wahalar ce yaki masa Bama haka ba samun abinchin kanshi sai ya wahala kafin
ya samu abinda zaisa a baka , kwatsam watarana kamar ranar juma'a ana hada_ahada a birnin

Kano Jamal ne cikin tsananin yunwa da ba'kin ciki da takaichin halin rayuwa ya nufi taraffic line
da wasu yara sai su gogge mota da ke tsaye na glass na chiki sai ya basu ko hamsin ko d'ari
bai lura da cewa traffic nin ya kuma green ba y azo tsallakawa wata 'katuwar motace taye awon
gaba dashi ba zato ba zattasamin yaye ihu sai jini dake fantsalowa a saman kansa da wasu
sassan jikin sa kafin ace ne mutanen sun taro a fillin ana ta kallo wasu kuma harda vedio
sukaye din sawa a kafafen sada zumunta ,ko a sauya labarin, wane matashin ne ya sauko cikin
shigar farar suit da white shoe sai farib glass da ne manne a kyawawan idon sa da gudun sa
yazo. nan na ga motochin da suka kai goma a jure sun bud'i 'kifa sun fitoo cikin shigar unirfom
na sojojin neavy suna gudu a hankali suna bin bayan wanan gayen isowa yaye nan mutane
suka matsa sunan ganin wanan kyau kamar madara ko nace kamar balarabe, motar da ta buge
kamal kam tube taye gaba bata tsaya ba, "subhanallahi" tuni ya d'auki Kamal ya rungumi a jikin
sa nan kayan sa ya wanke da launin jini but bai tsaya dubawa ba ya nufi motar sa da gudu nan
wane soja ya bud'i motar wane kuma ya hau driving, tashi yaro tashi kaji yana magana da wane
irrin Hausa tamkar ba bahaushe ba , marin kumatun sa yakiye| anmman a banza zare court nin
yaye ya sanya masa a jikin sa dal dai hannayen rigar kuma ya daure mai kai don kar jini yayi ta
zuba , direct asibitin Aminu Kano suka nufa a inda sukace sai an zo da i'yan sanda mari ya
sakarwa doctor dake musu wulakanchin cewar ba'a amshi suba da tsawa nan wasu doctor's har
sun fara hallara ya fidda id card ya nuna musu "sorry sir" shine abinda naji suka furta a
gaggauce aka tafe dashi zuwa emergency room domin bashi a gajin gaggawaa , "tallafi muna
bukatar jini ledaer biyu saidai bamu da kalar jinin sa a kasancewar yana da jini mai 'karfin
gaske, okay ko gwada nawa ,abun mammaki yalla'bai ai jinin ku d'aya ba a cika samun dace
haka ba" girgiza kai yaye na ya kwanta a gado mafi kusa Kamal drict jinin ke tafiya daga hanun
sa zuwa hanun Kamal, har aka samu yanda ake so , tashi daga barchi yaye ya bud'i idon sa jarr
akan yaron sai ganin sa takiye haka kawai Allah ya daura masa don wanan yaron Kamal ne a
hankali ya bud'i idon sa da sukaye jawur ya sauke su akan na SAFWAN dake kallon sa cikin
tausayawa ganin jinin mutumin na shiga a hannun sa ya ɗan zare ido doctor ne ya shigo ya
duba a kana aka tsayar da shigar da jinin domin an samu abinda ake bu'katar samu,




BAYAN AWA D'AYA

Sallah Safwan yaye ya dawo da kayan abinchi da drinks ya samu KAMAL sai kuka yakiye yana
hawaye " me sunan ka" tambaya da yawa kamal kinan shiru yaye don Allah ka taimaka min
'kanwata zasu ya kara "shiru yaye ya shafa kanshi shikkinan naji ga abinchi nan KAMAL ya sa
hannu baka hannu. kwarya saida ya chinye abinchin tass brown jollof rice da kuma peper soup
sai juice da yasha gora biyu takke, hawaye Safwan ya gogge na cikin idon sa don yanda yaga
yana chin abinchi tabbas akaiw yunwa da 'kunce rayuwa a tattare da wanan lamarin yaron , to
baka gayyamin sunan kaba " suna na Kamal" nan ya kwashe komai ya gayyamai bai 'boye
masa komai ba domin duk ranar da ya tuna kallamai irin na mahaifin sa Baffa sai yaje komai ya
dawo masa shi a rayuwar sa, Gaskiya ,amana, cika alkawarin,sosai Safwan ya tausaya masa
sanan kuma yace " nikuma sunana Safwan lawan buozum haifaffen scan Niger ina chan a

Neamy iyayye na suki mahaifina kuma shine sarkin garin Niger nazo Nigeria ne damun training
na wane course na wata shida yau na kamalla sai dai yanzu nayi asarar tiketi na sakamakon
bazan iya tafiya na barka a wanan yanayin ba , idan ka amince ka yarda dane ka biyoni mujee
gidan mu kaji, "shiru Kamal yaye to 'kanwata fa , shiru Safwan yaye yace , zansa a binchiko
mana inda take , a zuchiya sa kuma yasan shikkinan an rasa ta har abada tunda yanzu da
maganar ma yakai wata biyu da sati ukku sanan bawani information akan gidan wanda a ka
kaita tunda Kamal bai saniba da rarrashi da 'kauna ya kaishi hotel nan yasa aka sayi masa
tufaffin nasu kyau da fashion da k'amshi wanka yakai sa sake da gyran face abunka da harkar
masu kuɗi nan da nan fuskar Kamal ta chanza taye fess nan naga muguwar kama da yakiye da
d'an uwansa Jamal gaba_adaya tsarin hallitar su d'aya abu d'aya Jamal zai nunawa KAMAL
wayewa da kuma jikin hutu wanda muna sa ran cewa Indai ya samu kwanchiyar hankali da
nitsuwa tsaff zai kuma Jamal ,,,




****************NIGER******************

Babbar airport djori hamani dake cikin birnin Niger , moto chi ne da suka kai kimanin goma sha
biyar sukaye dirar mi'kiya a sansanin fillin suna jiran isuwar Safwan, lawan buozum, chan jirgin
ya iso cikin yakin isa yake taka matakalan jirgin sanye take da bugagiyar shadda da tasha
na'ura jamfa da wando kalar samaniya sai agoggo da zobe dake hanun haqqun sa, glass yasa
a idon sa sai bakin sa dake motse da alama chimgam ne , daga 'karshin matakalan wasu
mutanen da kayan jajjaye suka shimfida wane 'katuwar darduma kalar kayan su wasu i'yan
mata ne suka fitto sanye da jan kaya sai hijjab nasu da ya rufe iya 'kirjin su murmurshi yakiye da
ya'kara masa kyau da kwarjinin nan suka zube suna kai gaisuwa a garisa , mammaki ne ya
tukaru ko wanin su ganin wane kyakkyawar yaro fare tass kamar yariman su Safwan sanye da
kaya na kanti mai kyau da kwalliya irin na yara masu kud'i Kamal kinan Wanda gaba-d'aya a
tsorachi yake yau ne ranar ta farko da ya shiga cikin jirgi don ma Safwan yana rarrashin sa a
cikin jirgin, har suka iso kayan jikin nashi ma takurashi yakiye abunka da ba sabon ba, haka ya
shiga cikin wani 'katuwar farar mota suka marasa masa baya , sai cikin masarautar su ..

Al'kamain 'kanwar soja ✍️




















❣️☘️DUHU CIKIN HASKE☘️❣️
Dark in light
story
by
'kanwar soja ✍️
08101235739











ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION


مسب الله نمحرلا *ميحرلا

ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا


HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci,
amma mugunta takan sha kan mai zunubi.



Page 63 ↪️ 64


****************KANO****************



Kyakyawar yarinya ce fara tass sanye da abaya mai launin pink taye mompola da d'ankwalin
habaya sai bmhandbag da ta rataya a hanun haggu rike take da qatuwar waya 'kirar iPhone 7+
duba a goggon hanun ta taye taja 'karranin tsaki sanan ta fitta daga d'akin nata mai kyau da
'kawa direct dining table ta hau ta fara buga spoon biyu biyu dake hanun ta tana "yunwa nakiji
yunwa nakiji !!yunwa nakiji!!!, shiru taye ganin wata mata tazo da gudun ta ta chigaba da buga
spoon nin tana rera wakar "yunwa nakiji" matar ne tace "sorry Hajiya ta hau zuba mata abin
breakfast nata , indomie ne da soyayyen kwai sai arish da aka soya da peper soup da kuma
kayan ciki shi ta zuba mata ganin girman dining nin da naye mutum goma zasu iya zama har
chairs su rage nan ta daina bugawa tea ta 'kur'ba ta tashi tsaye da 'karfe saitin wane 'kofar tace
"yunwa nakiji" ai baiye mintin biyu ba naga wata mata mai dan 'kiba ta fitto da Baga a hanun ta
da alama namijin ne tama cewa " kedai Rugayya bansan yaushe zaki girma ba" juyawa naye da
kyau don na kuma kallon yarinyar tabbas Rugayya ce da nasani 'kanwar Kamal dai da suka
zauna a Chan shikkaru goma dasuka gabata , ban gama fitta daga rud'adin ba naga go Ahmad
dake rigi da hullar sa yana masifa da d'an d'aga murya" daugter yaushe zakiye hankali ne ai
muna fitowa mutum sai ce kawai ya sani ,"ai kuwa a gayyamata kowa. sai ta tashi daga barchi
cewar wata matar dake fitowa nan naga ashe Aunty Ruma ce taye kyau ta 'kara cikka sosai ,
haka Zainab ma ta zauna nan dukka suka zauna ai kuwa Rugayya wasu yara ne guda biyu
suka fito da dan gudun su suka taho gun Rugayya d'an durgusawa taye suka sumbachita a
namiji da macce kinan da zasukai shikkara goma , suka gaida iyayen nasu kowa ya zauna
serving na kowa akayi suka fara yi Daddy Ahmad kinan haka suki kiran sa lura yaye da
Rugayya da take juya chokali bata chin abinchin don haka ya tsaya suna Aunty Ruma da Aunty
Zainab kallonta sukiye ," daughter what happened to you, ke da kikace yunwa" zum'biro baki
taye to Daddy baku bani ba wanda yagani yace nayi kyau kuma duk ku kace am distuber a
gidan nan" zare ido sukaye Ruma ce ta san me dauriyarta tasa luma a bakin ta Zainab kam
ta'be baki taye "to banda abunki kince yunwa kiki je right to ce abinchi zamuyi magana k{"
girgiza kai tsye alamar ta gamsu nan ta ture abinchin tsaffff suka tashe a tare , mujaheed da

mujaheeda ne suka sallami su bus na school nasu yazo sai kuma , Rugayya da ta share bakin
ta da tissue tace"




Daddy am ready murmurshi yaye Zainab ta karkace baki tace" yunwa nakijiiiiii" Ruma ce
takaima ta naushi Daddy yace wanan kam daughter kuki tsokana ko " to ya zamuyi da itta haka
take kullum da safe sai tamana wakar nan " duk dariya sukaye Rugayya tace " to mummy's ai
kune kuki late mussanm in Daddy na d'akin ku wai love nikuma".... kirar wayar sace ta katse
su nan ta sallame su ta bi Daddy waje driver ni ya bud'i masa ita ma hakan , "BUK zamujee"
cewar Rugayya daddy ne ya ganta ko daugter shi afuwan mu fara zuwa Aminu Kano hospital
dai ko , baki ta turu "haba Daddy zanyi late fa ," okay shikkinan kin kusa ai fara driving na huta"
,dariya sukaye dukan su "ahtooooo ai ko zanyi driving sai kunji school tare ,suna hira suka isa "
sumbata mai kyau yamata a saman koshinta "okay daughter take care of yourself "you too
Daddy ,,",,,,,




Shiga makarantar taye direct ta wucee helth deperment na MBBS yau gani taye school nin
nasu ya ce ka hango ilham taye tafe suka gaisa ilham what happened yau naga ko'ina mutane
," don't worry "ƙawata daman hakane zaki saba ai , but akaiw wanda suka samu scholarship na
karatu anan naga suma sun fara hallara suna shirye shiryen fara karatun "tace baki ba yarda da
tace komai ba suka shiga Class don fara lectur's
..


** ************ BORNO****************



"Please Umma kar ki rushi min mafarki na na zama Barrister a rayuwar ta government ta
bane scholarship na sammu damar da zanyi karatu batarda bukatar kudi ba sai ɗaya ake
samun wannan damar da kar kubari tunanin wane abun ya sa ke rusa mafarkin i'yar ke guda
daya dake ka mallaka a duniya kuma ma inajin a jikina tafiyar wane Alkaire. ne Please Abba
kasa baki a wanan maganar umma ta barni na chikka muradin" cewar Suhaima dake kuka da
peper's a hanun ta jan numfashi taye " hakane i'yata anmman Kano babban birnin ne kuma
wanan makarantar duk Nigeria an sanda itta anmman ke macce ce yarinya kuma ina tsoron
fad'awar ke wani yanayin a Chan, shiru taye anmman kai Mallam me kace Mallam ne yaye
gyran murya maganar gaskiya ne wanan ni kaina bazan fiye bayan tafiyar ke hakan ba domin
macece ce ke yarinya yazaki rayu a wani birnin daban Kano da akace hummm yarinya kinan to
anmman kai Buba me kace ,,,gyrah zama Buba yaye ya e Abba umma Nagode da bani damar

magana akan lamarin Suhaima , kwantar da hankalin ka ai kana da hakkin da Suhaima 'kanwar
kace kuma matar da zaka aura don haka zaka iya magana dole kuma mu gayyamata a biyu da
tazo mana dashi " hakane Abba na godee , tabbas rayuwar iyaiyya nata a yanzu sai da karatu
kasancewar auren yanzu da rayuwar zamantakewa idan mutum ko mace ko namiji basuyi
karatun mai zurfi ba sukan zamu bayi ga masu karatun zamani ne ya kawo mana hakan idan
har mu bna baya namiji ba yana da kyau yaran mu na gaba muyi musu hanyar yen hala = bisa
amincewa ku zan tafe da Suhaima Kano na kula da itta taye karatun ta hatmr ta dawo Ni kuma
zan chigaba da kasuwanci na a Chan nin , " Ido Ido suka zubawa junan su chan Baffan ta nazir
yace haba kai na ai Buba bazamu baka santaliliyar budurwa ku tafe ba aure ba tunda dai
daman kuna son junan ku sai aye auren ku tafe ko ya kace Mallam Salihu ka duba maganar
yaron nan da 'kamshin gaskiya a cikin zamanin ne yazo da haka sai nubishi da adu'a da fatan
kari Mana iyaiyan muu Mata da maza da sharrin cikin sa ,,, to shikkinan rungumi Abba da baffa
taye ta fara zuba godiya sai murna atakiye nan Abba yace to yaushe ne tafiyar , shari hawayen
ta taye da murmurshi sati mai zuwa anmman yana da kyau na tafe cikin 'karshin makon nan da
kwana hud'u, dundu Adda salma ta bata , Nikam Allah shirye ki da rawan kan nan naki , duk
sukaye murmurshi.


BAYAN KWANA BIYAR DA AUREN SUHAIMA DA ABUBAKAR BUBA

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login