Showing 27001 words to 30000 words out of 72707 words
Chapter 10 - DUHU CIKIN HASKE BOOK COMPLETE BY KANWAR SOJA.pdf
acce ko a hanya naganka yanzu
Allah sarki Buba R' I 'P ne ko zamuje Allah baka lafiya ….. naso ace kana lafiya da zaka
taimakawa Kamal ku tafe tare ya haka too…
ga Kamal a hanun wanne. bafullatanin ya zata kaya zatsakanin su shin Kamal zai gayyamasu
gaskiya ko kuma dai ya zata faru….
all in DUHU CIKIN HASKE
Daga al'kamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️
DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
DUHU CIKIN HASKE
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
The game was begins, everything that has a beginning must have and end
_Page_
3️⃣1️⃣➡️3️⃣2️⃣
GOMBE
" In sha Allah zamu kasance masu rigon marainyar Allah wallahi rashin haihuwa tsawon
shekaru ashirin mun gaza jurewa shiyasa mukazo nan domin neman taimakon ke uwar marayu
na gidan gidauniya, ke kad'aice zaki shari mana hawayen mu ke bamu i'ya macce zamu
kasance masu kulla da al'amarin ta tamkar mu muka haifeta, " cewar Hajiya Binta tana matsi
idon ta da ke hawaye , dafata chairman yaye idan zamu samu yarinya kar ta wucce shikkaru
bakwai a duniya don Allah ke taimaka mana mun san darajar d'an adam kinsani " murmurshi
Mama taye " shikkinan yi da ace ba ku samu bane bazan baku ba anmman kun kasance masu
taimakon rayuwar mu kuma har dad'in kowa kuki baku da matsala Allah ya mana maganin
komai zan baku i'yata. cikin yarana zan bada umarnin a kawo biyu ku za'ba d'aya ," kafin
tagama maganar Hajiya Binta taye charaf" ai ranki shidaɗi mu ko biyu ma zamu iya rainon su ko
Alhaji " girgiza kai yaye alamar ey kallon su Mama nan take bata gamsu ba taceAllah sarki kar
kaddamu chairman d'ayan ma ya wadattar " ba matsala fitta Mama taye ta kira committee
member ta mata ukku ne nan suka shiga sukaye magana Husna da Ruqayya aka sa agaba nan
suka zo suna muzurai da idano kuwa na addu'a kar yabar gidan Mama ,don ansaba zuwa
d'aukan marayu a wanann gidan ,,
Hajiya Binta ce ta shafa gashin kan Ruqqaya "yarinya kyakyawa kamar buzuwa me sunanki
"tunda Rugayya ta ganta taki sam matar bata kwanta mata a rai ba nan tace " sunan nan
Ruqayya wanan kuma Husna 'kawatace kullum bama rabuwa " cikin zuchiyar Hajiya Binta tace
"don ubanki kuwa dole ku rabu a daren yau " a zahiri kuma tace "Allah sarki yarinya da ido
tayewa mama magana tace " zaki zauna dane zan baki gata sosai daga yau ma sunana
Mommy kinje ko wanan kuma dadddyn kine "nan akace Husna ta tafe a karshin dai da kuka da
da burgiwa aka raba Ruqayya da asalin ta wanda Husna ma sai kukan takiye da kyar aka raba
su nan Hajiya Binta da chairman suka dauki hanyar zuwa dad'in kowa sai mucce ......
Maraya dai amanar Allah ne duk wanda ya karya alƙawarin ya tunatar da Maraya tun a duniya
Allah zai masa sakamako ,
sai bayan tafiyar su abada Mama ta tuna da wanan akwatin da aka bata nan ta kira sauran
committee ta gayyyamusu don kar rai yayi halinsa idan chairman yazo abashi ya kaimata a
zaton su zai dawo kawo musu tallafi yanda ya saba ,,,,,,
BAUCHI
****************************************
Tuni makiyayi nan ya gyara wa Kamal hanun sa ya juya ya tafe ya barshi a fillin tunda ya kasa
masa magana nuna mai hanya yaye yace "idan kana so fitta a daji. nan ne hanyar da zaka bi
dod'ar zai fidda ka cikin dajin nan" ,, kwanciyar yaye abu shi nan da nan barchi mai wahala ya
sacce shi a 'kasar bishiya chan yaje motsi a akan 'kaffarsa a hankali ya bud'i idon sa machiji ya
gani runtumimi yana hawa 'kafar sa baiye ihu ba kana bai motsa ba burin sa kawai majichin ma
ya kashe shi ya huta da wanan wahalar ta rayuwar sa ,, koda machiji ya zo har jinya sa ya
kuma runtse ido baki ya bud'i daa niyyar kai sarra sai yaye ihuuuu ya lankwasa ya warware jikin
sa daga na Kamal ya juya ya tafe da sauri abin ya bashi mammaki matuƙar gaske "me yasa
majichin juyawa haka ko dai shi nin bakin jinin garisa wanda majichin ba bazai chinye shiba"
buga 'kafar a 'kasa yaye ya chigaba da tafiya cikin wanan dajin ,,,,,,, da zarar yaga lokacin
sallah yana tafiya sai ya tsaya ya kwantanta sallah ya chigaba da tafiya har dare ya riske sa.
cikin wanan dajin anan iddo ya fara raina fatta ..
****************************************
HANYAR BAUCHI DA BUBA
Tunda suka sa shi a mazaunin baya mai zaman banza suka 'karawa motar su gudu baji bagani
gani don ganin irrin jinin da yake zubewa a kansa duk da cewa sun daure masa kai da 'katonn
'gyle basu isa ko ina ba sai babban asibitin cikin garin Bauchi a inda aka bashi tallafin gaggawa
domin ceton rayuwar shi " tabbas jami'an tsaron nan kunyi 'kokarin kawushi da wuri badon haka
ba da tuni ya rasa rayuwar sa " murmurshi d'ayan yaye ya gogge gumin fuskar sa yace "
alhamdullah taye akaiw wane 'boyayyin al'amari ne akan yaron tunda kuga ya kasance a raye
duk da matsala kai ne ya sameshi " nan doctor ya amsa da cewa "yawancin irrin wanan baya
kai minti goma mutum ke mutuwa tabass Allah ya bar mai rayuwar sa ta wane babban dalili "
kuɗi sosai suka bawa doctor da cewa sukam zasu tafe aikin so don haka ga ajiyar mara lafiya
idan ya warke kud'in account nin sukaye saura to abashi yaye tafiyar sa" ,, haka suka juya suka
tafe ,,
BUBA dake kwance rai a hanun Allah da oxygen an d'aure kansa da 'katuwar bindiji " doctor
ne yace wa nurses ko da ya tashi da wuya memory sa ya dawo dai dai kasancewar jini ya
shiga cikin kwakwalwar sa anmman daga baya a sannu a sannu jinin zai iya tarwatse wa nan ya
fitta ya barso da mammaki …..
ne kaina ƙanwar soja mamakin ne kiye da irrin wanan al'amarin ,,,,,,,,
TSOKACHI
Akaiw wane lokaci da nake karanta irrin litattafai na Hausa na kanyo mammaki idan akace
mutum yaye hatsari har ƙwaƙwalwa sa ta bugu ace losing ne memory inaganin hakan tamkar
kawai labari ne anmman ban gabatar da hakan ba sai da naga abun ya faru da wane nawa ,
akaiw irrin irrin su dewa a cikin duniyar mu wallahi wasu ma manyan mutane ne sai dai mucce
Allah basu lafiya da kariya ya kuma dawo musu da hayyachinsu idan hakan ne mafi Alkaire a
gari su ameen
Alkalamin rubutun 'kanwar soja ✍️DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
DUHU CIKIN HASKE
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
The game was begins, everything that has a beginning must have and end
_Page_
3️⃣3️⃣➡️3️⃣4️⃣
GOMBE…
Cikin Da'din kowa , zaune Ruqayya ta kafa kanta a cikin 'kafarta sai rusa kuka takiye na rashin
sabo cikin shigar dogon riga na kanti ,, " hummmm" cewar Hajiya Binta dake shigowa a bakin
'kofar gidan ,,,,
"ke Ruqayya me kikiye har yanzu baki fito ba bance kukkan ya isa haka ba kinga taso maza
ke ce tuwo kar kimin asarar kuɗi na wanan shine SIYASA KO DOKA my next book insha Allah, ,
mi'kiwa taye badon taso ba haka Hajiya Binta ta tusa Ruqayya a gaba sai da ta chinye fried rice
da pepper chicken ya had'a mata da fatan hira nan da nan Rugayya tajitta a sama barchi kawai
take bukata , shafa kanta Hajiya Binta taye "yauwa i'yata Ruqayya nan da kwana biyu zamu tafe
zuwa garin Bauchi mujee. ziyara chan wane guri ke kwantar da hankali ke kice arziki iya rabonki
, kafun" ,shiru kuma taye ganin. takafitta da ido nan ta kaita wane daki mai Khan gaske ta
kunna nata tv cartoon take klalo Nan da nan abunka da yarinya ta macce komai , bata da aiko
sai tace abinchi masu kyau da gyran jiki daga nan tasha kallo don ma dai yarinyar akaiw
'kok"karin sallah inta Hajiya Binta ce ba ruwa ta da Sallah ta ma bare ma na yarinyar mai
shikkaru bakwai kachal a duniya …..
****************************************
DAJIN BAUCHI
Kukan kura shi ya farkar da Kamal daga barchin wahala yakiye bud'i idon sa yaye yana kallon ,
da ido d'aya ya hango wane jibgigiyyar b'akar kura tana matsowa tana zubar da yawu a bakin
ta , tunda Kamal ke rayuwar sa kwanan biyu nan a daji bai taba chin karo da tashin hankalin da
ya firgitar dashi sama da wanan 'bakar ƙurar ba , babban Matsala ma yanzu baya gani da idon
sa na hango dama ce kawai ke gani a kumbure idon yake tun bugun da Iro yakamai har yanzu
bai dawo saiti ba , 'kafar sa kuma duk hucce hucce gaya ce da wasu 'kana'nan ciwoka , ja da
baya ya fara ye nan kurar ma ta 'kara kaimin tunkara su ,, take ya mike ya fara gudu baji ba
gani a inda kurar ma ta mara sa baya da gudun gaske wane iccen ne mai matukar tsini yace
karo da ita nan ya zube , yunkurin tashi tsaye anmman a banza jan iccen yaye da ihu nan da
nan kura ta hau kansa 'ko'karin cizo yake kaina kamal a inda yasa hannu biyu biyu yana tura
fuskar ƙurar da ihu da harmammi ya janyo iccen sai a wuyan wanan kurar nan taye ihu mai
gurnani farchin ta ne ya yaga dai dai cikin kamal baisan sanda ya kuma sambada mata wanan
iccen mai tsonin ba ya ture ta nan yaga fillin na zub da jini yunkurin juyin yakiye anmman a
banza kurar ta mai nauyi kumawa yaye ya haɗa ha'kurar sa filli guda ya ture ta da dukkan
karfen sa nan kurar ta zube tana magaggin mutuwa tsoro dajin ta shiga jikin sa ganin jini na
fitowa a hankalin daga cikin sa nan ya runtuma da d'ingishi yace bakin wane ittachin ya yanke
guntun rigar sa ya d'aure cikin sa ,bai tsaya ba don tsoron kar wane kurar ya fito don haka ya
kallala'ba ya shiga dajin da niyyar tafiya ,,,,,,
****************************************
ABUJA
" Yaushe zaka zo kazo ka taimaka min mutuwa zanyi ,wai bazaka zuba " cewar wata yarinya da
aka zagayeta da sarƙa wuta chi take 'bul'bula daga 'kasan da take ittatutuku taki lelo a sama
gashin kanta ya barbaje a fuskar ta hannu ta mik'awa namiji hannu takiye ka fidda ne zasu
'hallakani shin bakaji inna kiran ba " mi'ko hanun ta taye ya sanya nashi sauran 'kiris ya kama
hanunta aka yanke sarkar ihu takiye nan taye 'kasa a cikin wutar legota yakiye anmman bata
kai ga cikin wutar ba yasa hannun sa sa yaye tsawo ".
Firgita ya tashe daga barchin da yakiye yana toshi kunnen sa sakamakon ya janye tamkar har
yanzu yana cikin wanan bakin dajin Jamal kinan nan ya kunna bolk da ke kusa dashi ganin
akan gadon sa yake ya shiga toilet ya watsa ruwa kusan minti tallatin sanan ya dawo ya kuma
kwanciyar sa da tsoron wanan mafarkin……
*****************************************
BAUCHI
Haka kamal ya ya tashe a harkitse akan wanan mafarkin da yaye d'aga kansa yaye yaga har
rana ta fitto yana 'kasar wata gidan tururuwa runtse ido yaye da manne idon sa ya kai kansa
sama nan ya hango wani b'akin dutse murmurshi wahala yaye yace Allah kasa 'karshin wahalar
ta matso ne , a tunanin sa nan nin 'cilin 'kauye ne nan ya bude hanyar d'od'ar'.......
Al'kalamin ƙanwar soja ta gazza fahimtar cewar wanan mafarkin duk tagwayen naye wacce ce
mai neman taimako su har haka take firgitar dasu a cikin barchin su …..
meneeen manufar su Hajiya Binta da chairman a 'kauyin da'din kowa …
Ina makomar rayuwar Rugayya a cikin wanan gidan ..
DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
DUHU CIKIN HASKE