Showing 42001 words to 45000 words out of 72707 words

Chapter 15 - DUHU CIKIN HASKE BOOK COMPLETE BY KANWAR SOJA.pdf

20 May 2025

4134

ke iya faruwa ta chikin napep nin nasu.............



LAGOS


Iro ne ke tsaye a wane teburin mai shaye sai ganin mutane dake zirga zirga a cikin tashan
yake gabaɗaya ya tsure ganin abinda baya tsammanin. Lagos nen tunanin yakiye ya za'ayi ya
samu inda Hashim yake a wanan garin gashi wayar tashi ma kashe wane ne ya tsaya a kusa
dashi mai motar taxze yace " ina zuwa Mallam "amsawa yaye da cewa unguwar goni zani nawa
zaka kai ne ɗari biyar "suka shirya nan ya shiga yana shan ruwan purewater da ya saya kallon
sa ta madubi mutumin kiye inda ya zauna a baya da wasu mutane biyu a ciki sai na gaba chan
suka yanko wani dajin tamkar ma fi kusa da 'kauye ce zagaye sa sukayi nan ido yafara raina
fata yace "....................



Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️✍️✍️


Alhamdullah the end of part three dukka dukka Anam na dasa al'kamin na ya huta , nima
na huta kuma ku huta , ina godiya sosai bisa so da 'kauna da kuki nunamin , Allah bar "kauna ...

mu had'u a part four shine 'karshin labarin da yardar Allah..






DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️











ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
TSOKACHI

BIYAYYA GA UWA ittace sillar makantar dani na fad'a DUHU CIKIN HASKE , a sanadin hakan
nasamu damar had'uwa da santalilin Yarima anan nagani shi fa ya kasance MIJIN MAGE ne
ban gama shiga fargaba da tsoro a cikin zuchiya ta ba saida na fad'a tsundum a cikin

chaƙwakiyar ta RUHI BIYU . hakan duk ya faru ne sanadin BANI DA HUJJA da zan gabatar wa
duniya cewa ta HANYAR RUWA aka samu ne duk da cewa akaiw yuwar rad'adin SIYASA KO
DOKA? zanbi domin tsiratar da rayuwa ta kar a zargine da cewa MAI CIKI ce ne da yuwar
RAYUWA BAYAN TUBA zata taka muhimmiyar rawa wajen ganin ALL EYE'S ON ME zata
kasance da ne. idan har ya biya FARASHIN SO da 'kaunata IN DA RAI DA RABO...


duka wanan Zafaffan book's ne na wanan 'karamar marubuchiyyar .
A'kalamim 'kanwar soja ✍️





The game was over, everything that has a beginning must have and end

_Page_

4️⃣1️⃣➡️4️⃣2️⃣



BAUCHI

" Allah ka taimaka min waye mai taimakon nawa " shigowar Kamal yaye dai dai da Zinduma
mata mafi lafiyayye a wanan lotsa lotsa kumatun ta da yasamu damar cikowa saboda guntun
hutun da samu a gidan Hajiya Binta , iccen nan Kamal ya maka masa a 'keyar sa saurin mayar
da wandon sa yakiye yana juyuwa "wane da"an kutumar ..... sake buga ma iccen yaye nan
ganin sa ya dauki gaba ɗaya sautin a ya tsaya tashi Rugayya taye ta gyra hular ta a firgichi
taga tulun dake kusa da ita ta d'auka rass ta buga mai a kanta wane wawan zagi ya buga nan
ya kurma uban ihu da yarazana su durgusa wa taye ta zaro kuɗin dake 'kife nn Kamal yace
mezakiye da abunshi "waiyoo ko bil'adama i'yan sanda zasu kamu ba kuɗin mota ce mu kwashi
mu gudu mu bar garin nan idan bahaka ba Hajiya Binta ce zata zo ta dauki ne kaji ko " boka ne
ya katse zu da mirginawa zai chukumuta saki rarrumanbtulun yaye nan kamal ma ya buga mai
iccen abun sai yazo a tare ihu ya buga da dajin ya amsa nan jini ya fara kwaranya a saman
kansa kama hanun Rugayya yaye suka fara gudu don barin sansanin wanan yankin " jan hannu
Rugayya taye sai hakki da tsakiyar nan ya tsaya kizo mu gudu akaiw wane. cikin gidan zai iya
biyo mu nagaji wallahi 'kafata bazan iya chigaba da gudu ba zufa ce ke ta kitto mai shi kanshi
badon yasan da wahalar daji a kwana nan ba shi kanshi bazai iya wanan gudun ba yarda iccen
yaye ymatso kis da ita ya kafa guiwar sa a 'kas gida d'aya yace " hau bayana barayi tantamar
komai ba ta hau doguwar ajiyar zuchiya ya sauki ya shure ta yana fittowa daga cikin dajin..

Daga lokacin da ya fitoo bakin tasha nan ya sauke ta daga bayansa ko kallo mai kyau bayayi
sai sauki numfashi d'aya bayan ɗaya yaki ya mi'kiwa yaye a 'kasan bishiya itta ma zama yaye
sai ganin sa takiye , ganin mai tallan purewatet taye nan ta gwala mata kira "mai ruwa bani ruwa
" da sauri yarinyar tazo ganin KAMAL sai da tarazana Rugayya dake tsoron kar i'yan sanda
Dukansu don gani takiye tamkar boka ya mutu tace "kinsan shine kike kallon sa sai kace mayya
ruwa zaki Banu nan ta amshi ruwa hudu tanada sabon dubu daya amsa taye tabar bokitin ta
nemo sanyi sanm bata cuci taba nan Rugayya ta amsa ciki wautanchin ta tace dukka wanan
sanyin namu ne ta hau mata godiya " a hankali tasha ɗaya Kamal d'aki jinsu sama sama ta
matso kusa dashi nan tabashi ruwa kallon tsabb ta mishi nan ta gani cewa shine wanda ta
baiwa ruwa , wanchan lokacin ciri hular ta taye ta gogge mai zufar kansa tana mai mai
murmurshi ta nan mai kyau bud'i losa losan idon sa yaye shima cikin dauriya ya mayar mata
ruwa ledaer biyu ya sha sauran ya wanke fuskar sa , nan suka zauna anan kuma sukaye sallar
dare , hankalin tashi yake tunanin shi kanshi bai san inda zaiji ba ga yarinyar nan kuma ina zai
kaita kamar tasan tunanin da yakiye ga yunwa saki fidda kudin taye tace kaga wanchan abun
kasanshi ne "kamal ya girgiza kai alamar a'a " kai dan 'kauyi ne ko!? ne kuma marainyar ce bani
da uwa bani da uba bani da kowa sai kai shin zaka zama d'an uwa na kuma Yayya na " tsokar
jikin kamal ya tashi nan da nan hawaye suka fara zaryaa a idon sa hannu Rugayya tasa mai ta
gogge kar kayi kuka idan baka sona zan tafe chan gun wuta Nan na mutu rungume hanunta
yaye yaye yace nima banda uwa koma banda uba anmman ina da i'yar uwa yanzu kin aminchi
ke zama 'kanwata " hawaye ne ke malalowa nan ya share su yace " wanan kyakkyawar fuskar
nan take mudin ne Kamal Ina rawaye bazau lallace da hawaye nan ba zan zama mai baki
kariya iya 'karfina kuma iya tunani na rungumi juna sukaye suka kicce da kukka mai ban tausayi
wanda ni kaina naji sunbban tausayi ,,,,,,,,,,,





AL'KALAMIN ƘANWAR SOJA ✍️



DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️

ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا


TSOKACHI

BIYAYYA GA UWA ittace sillar makantar dani na fad'a DUHU CIKIN HASKE , a sanadin hakan
nasamu damar had'uwa da santalilin Yarima anan nagani shi fa ya kasance MIJIN MAGE ne
ban gama shiga fargaba da tsoro a cikin zuchiya ta ba saida na fad'a tsundum a cikin
chaƙwakiyar ta RUHI BIYU . hakan duk ya faru ne sanadin BANI DA HUJJA da zan gabatar wa
duniya cewa ta HANYAR RUWA aka samu ne duk da cewa akaiw yuwar rad'adin SIYASA KO
DOKA? zanbi domin tsiratar da rayuwa ta kar a zargine da cewa MAI CIKI ce ne da yuwar
RAYUWA BAYAN TUBA zata taka muhimmiyar rawa wajen ganin ALL EYE'S ON ME zata
kasance da ne.
duka wanan Zafaffan book's ne na wanan 'karamar marubuchiyyar .
A'kalamim 'kanwar soja ✍️






The game was over, everything that has a beginning must have and end

_Page_

4️⃣3️⃣➡️4️⃣4️⃣



************MAIDUGURI************



Adda salma ta tsure kamar ta janyo shi ta shigo dashi nan da nan tace " Mallam " birki yaye da
yasa Buba juyuwa a tsorachi yana zazzare idano yana kallon abinda ke iya faruwa ta chikin
napep nin nasu.............
Hankali na ya gaza kwanchiya da alama wanan akaiw wane abu a tattare dashi me zai hana
mu dauke shi idan yaso ya sau'ka a dakin waje tunda ba kowa " shiru yaye na minti biyu nan
yace "kai bawan Allah tsaya chakk ya tsaya kamar baisan dasu a ya biyo da hannu Mallam
Salihu ya mai nuni da shigo , shiga yaye nan yafara zuba musu godiya wanda har 'kwala ke
zuba a idon sa , minti talatin kachal suka iso wanan gidan daga 'kife ga massalachi yara ke
wasa duk da cewa nangariba tafa kawo kai dewa nata alwalla don amsa kirar Allah ayesallah
nan suka sauka kyakyawar yarinya ce mai shikkaru bakwai a duniya ta taho da gudu ta rungumi
adda salma' " mama mama mama oyoyyo Suhaima kenan kar fa ke karya ne mujee gida.
murmurshi Buba yaye nan da nan yaje 'kaunar yarinyar har cikin zuchiyar sa nuna mai wane
hula malam Salihu yaye ya nuna mai da'ki da katifaa ciki anyi siminti mai kyau ba laifi ga wutar
lantarki duk da cewa babo fanka
da darduma cikki kuwa harda buta a 'kife durgusa wa Buba yaye tamai godiya nan ya shiga ciki
ya ajiye ledaer sa ya tafe massalachi dogon Allah yaye sosai da Allah ya bashi mafita da
sana"qrye kuma ya kareshi daga sharrin shaidan da zai karya musu al'akwafi ko yace amanar
su bai fitta a massalachi ba saidai yaye sallahr insha , nan ya dawo juyi yafara saboda tbwar
dake fara damunsa sallamar Mallam Salihu da kwanon suka biyu sai Ruwa ya sa buba @zama
nan suka gaisa ya bashi abinchin da cewa magana gamawa zaka fito na gabar da kai ga baffa
na mai gidan nan da kakkan na kaina kagayyamusu gaskiya game da waye kai nan ya ɗiyata
barshi Buba ne ya maimaita kalllamai nashi WAYE NI ( littafin Arush) ne kaina bansaniba shiru
yaye kamar mai tuna Abu chan Kuma ya bud'i towon shinkafa da miyar kuka ce mai kyau
wanke hannu yaye ya hau Chi baji bagani kamar baisan towo ba, kammala wa yaye a
gaggauce ya fitto daga zauren gidan mutum zai je hayaniya kad'an 'kad'an yana tashi saboda
gaba-daya dangin sun hallara a gaban tsohon so kuma tsohon limamin masallaci su zama
Buba yaye yana kallon su da daya 'daya yagaisa dasu cikin ladabi da biyayya daga ganin hakan
tsohon yaye murmurshi yace " ba komai yaro Allah ma albarka mazauna kazauna da mu
zuchiya d'aya haka kawai naji ka kwanta min a rai zaka samu sana'a mai kyau musamman idan
kazama a nitse kamar dai yanda naganka , gaba-daya sukayi ammanna dashi godiya yaye
sosai nan ya tafe ya barsu dakin sa ya wucce dricet bai kwanta ba ya hau jira salolli ba 'adaddi
yana kai kukkan sa ga Allah .

Adda salma zaune take ta buga uban tagumi gaba-daya yau sai takijin abinda yafaru a 2000
yana dawo maata d'aya bayan ɗaya lokacin da Suhaima ta rasa rayuwar yaranta da itta kanta
fashewa taye da kuka mai tsananin 'kona da zuciya da abin tausayi da tunawa da taye da i'yar
uwarta Suhaima, small Suhaima ce ta shigo duk da cewa da gudu ta shigo anmman da sallama
a bakin ta ganin mahaifiyar ta a wane yanayi nan ta tabuka fuska ta zum'biro baki nan Adda
salma ta ganta janyo ta jikinsa taye ta rungumi ta nan tace "umma yauma kin tuna da tukura ta
ko " gyd'a kai taye alamar ey , to kedaina kuka kinji Umma , zata dawo kuma suma yaran zaso
dawo muyi wasa tare dasu har sugayyamun baby na ko " murmurshi tayi ke yarinya ce Suhaima
ta kinji ko duk wanda ya mutu baya dawowa tukurarki na chan aljanna tana hutawa , ko " yauwa
Umma ta ye murmurshi kinji ko" jan kumatun Suhaima tayi sukaye murmurshi tare da share wa
Umman nata hawaye....






Al'kalamin ƙanwar soja ✍️












DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️

ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




مسب الله

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login