Showing 30001 words to 33000 words out of 72707 words
Chapter 11 - DUHU CIKIN HASKE BOOK COMPLETE BY KANWAR SOJA.pdf
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
The game was begins, everything that has a beginning must have and end
_Page_
Page 3️⃣5️⃣➡️3️⃣6️⃣
ADAMAWA MUBI
" Mama gobe ne zamu wucce Borno in Allah ya kaimu " Adda salma zaune akan wane kujera
dake tsakar gidan nasu "gyrah zama Mama taye tace "haba salallamatu rabonki dakizo ke ganni
fa shikarra biyu kinan anmman ace jiya kinzo kina cewa kuma gobe zaku kuma meke faruwa
dake ne " kawar da fuskar ta Adda Salma taye ta gyran murya ba haka ba ne mama abubuwan
na ne sukamun ga tsadar rayuwa kinsan ina sana'ata achan kuma ɗan kudin shi nake turamiki
to kinga ai banga zama ba " tswsss ne kike ruwa ko kuma yarinyar kinan ne take chin kuɗin
!naki tsiya banza kudin da basa biyamin buk'atuna ko kad'an " murmurshi Adda Salma taye na
takaichin samun irrin wanan hallayar a tattara da mahaifiyar ta , kawai badon wane abun ne
yasa Mama bakin cikin i'yata ba sai don sunan Suhaima da na samata hakan yasa gazawa
bukata d'aya tilo a duniya tsana ,,, tashi kawai taye ta d'auko buta taye bayin gida baki Mama ta
saki tace aikin banza 'karyane da anyi magana ki nuna kinfi kowa tausayi ki rassa sunan da zaki
sawa yarinya irrin wanan wai Suhaima suna da ko mahaukachi bazai sawa d'an sa ba " itta dai
ko a gylen ta tasa ba da wanan chin mutuncin da Mama takiwa i'yarta Suhaima tun abun yana
damunta har ta fitta a ranta kasancewar tasa ba da halin uwar nata hakan yasa a wanan zuwan
ko zuwa da Suhaimar ma bataye bah….
ASIBITIN BAUCHI
" likitoci ne da zasu kai biyar da wasu nursres tsaye akan gadon da Buba ke kwance yau
tsawon kwana bakwai kinan yana kwance hakan yasa suki taradudin tashin sa yau suka sa rai
sosai don haka suke jiran time nin farkawar sa ,, a hankali ya ya motsa fusata sa a hankali yake
motsa bakin sa ganin kamar bazakiye naga ba ya buɗe idon sa a hankali yanji dishi dishi haske
ne ya haskaka idon sa saurin rufe idon yaye ya fara kallo don haka ya ja hannun sa na dama ya
tare hasken ganin hakan likitoci sukaye umarnin da rage hasken d'akin sanan ya sake bud'i idon
sa rass ya 'kare mu su kallo kowa sannu yake masa anmman idon ne nashi hakan yasa suka
gayyamai duk abunda ya faro kuɗin da ya rage a asusun naira dubu bakwai ce suka bashi da
sallamar sa ,,, fitta Buba yaye ya kama hanya bayarda ya san inda ya dawo ba tsayarwar napep
a gabansa ya tuna da cewa shima ya hau ya tafe wane gurin mai napep ina zakaji yanzu " mai
napep ne yace tasha zan wucce kai wanna passenger " to ka kaine nema chan " ya shiga
badon yasan meye ma'anar passenger ba direct ya aka tsayar dasu a bakin tashar mota dake
Bauchi a inda aka cikka ma'kil ana zirga-zirga wasu kuma na talla masu 'kosai ma naye d'aga
chikin sa yaye don ya tuna yana jin yunwa direct ya wucce gun mai 'kossai ya zare naira d'ari
biyar ya bata tasa mai na d'ari da sanje a 'kasan bishiya ya samu ya zauna yana chin abunshi
yana zare idanooo
KAMAL A DAJIN BAUCHI
Isuwar sa kan wanan dutsen yafara jin hayaniyar mutane ga muguwar yunwar da take faman
hallaka shi saurin isowa yaye fillin yaye nan yaga moto chi da masu talla ana ta hada_hada
kamar dai kasuwa ba ko'ina ba ne wanan sai tashar Bauchi ,
Mi'kiwa Buba yaye ya tsaya kusa da wata motar da ake ta kiran Maiduguri Borno masu zuwa
sauran mutum ɗaya , conductor ne yaga Buba tsaye yace malam tafiya ne ' yace eyy nima zane
Borno ko " nan ya shiga Kamal ne yazo ya tsaya yana layi da tangal tangal hango Kamal yaye
yana lashe leader 'kosai da yace yanzu fitowa yaye " malam yanzu zamu tashe ina kuma zaka
"kuyi Hakuri zanje nangun mai 'kossai amso wani zan zo " girgiza kai kawai yaye saki mi'ka
mata ɗari biyu ta zuba a leader nan yazo dai dai bishiyar ya ajiye wa Kamal leader a lokachin
da ya sunkuyar da kai zai d'ago kai kinan yaga waye yabashi motar tafara tafiya conductor ne
yace zamu tafe saurayi ko waigen Kamal baiyeba da gudu ya shiga yana kallon sa ciki da
tausayin yanayin. rayuwar yaro nan motar bus ta bud'i wuta sai hanyar Maiduguri.
Ko joyawa Kamal baiye ba 'kosai biyu ukku ukku yake zubawa a bakin sa hannu baka hannu
kwarya ,tari yafara yi alamar yana bu'katar ruwa anmman bai tsaya ba ce kawai yakiye nan
wasu tsirarra mutane suka fara dawo da hankali su garishi ganin irrin mugayem raunin dake
jikinsa gashi nan duk boka tamkar mahaukachi yanzu kam tarin ya munana lokacin da yagama
chin 'kosai " dalla yaron nan barnan 'kazami kawai irrin kune masu hana ruwa gudu da wanan
'kazantar jikin naka wazai zo 'kasar bishiya nan ya saye 'kosai " cewar mai tuya 'kosai " nan da
nan wane ya taso yace yaro bakaji ana mgna bane don Allah chan tashi kabaiwa mutane guri
wawa kawai ,,,,,,,,,,, tashi yaye yana tari sosai nan wasu soka toshi hanchin su wasu kuma
harda runtse ido sukiye ,,,,,,,,,
Nan yafara jan 'kafarsa yaye gaba sosai kusa da inda motachi ke parking yana neman inda zai
samu ruwa domin kauda tulun 'kosai dake 'kirjinsa , kyakyawar yarinya da bazata haura
shikkaru bakwai ba tazo da gudun ta kad'an ta bud'i gorar ruwa a hanunta ta d'angawa Kamal
da yafara fitta daga hayyachinsa , da sauri ya amsa yakai baka bai saurarra ba sai da yagama
faro tass ya rigi " Nagode " Nagode!! Nagode!!! " sannu kaji d'an uwa " gata chan gata chan ku
rigomin itta " ke don ubanki Rugayya uban me yasa kika fitta daga mota " mari takaima ta da
taga wasu taurari guda ukku suna zagaye juna , bata fahimchi lokacin da sukaja hanunta ba sai
jinta taye a cikin 'bakar mota 'kirar binz da aka rufe da tintik daga ido d'aya yaye yaga yarinyar
mi'ko hanunta takiye har suka fitta sukaja motar su ,,,,nan ya kwanta wahallalen barchi ya
zungure shi"".
Alhamdullah Finally wanan page nin na musamman ne ya tada min 'kawa zuchin ne , ya
al'kalamin na bai had'a Buba da Kamal ba ,,,,,,,,
Da alama Buba ya manta kowaye shi yaye loosing Anything a memory sa... gashi dai a
hanyar Maiduguri sai mucce Allah sauki ku lafiya....
Masha Allah naji dad'in ganin Rugayya yau da Kamal duk da cewa basu samun damar
magana ba but very soon komai zai dai_dai ta ,,,,
WAYE DUHU DA YA SHIGA CIKIN HASKE ,, SUWAYE WANAN HASKEN DA DUHU YA
SHIGA CIKIN SU.........
MUJEEEE ZUWA
Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️✍️
DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
DUHU CIKIN HASKE
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
The game was begins, everything that has a beginning must have and end
_Page_
page 3️⃣7️⃣➡️3️⃣8️⃣
BIRNIN LAGOS
" Gaskiya a wanan zubin an zo da abu mai wuyan gaske tabbas inason d'aukakka da duniya
mai tarin yawa anmman taya gunki zata bamu umarnin aikata zina da mahaukata kuma
mahaukata har bakwai taya ma zan iya kwanciya da kowacce mahaukachiya a jure lokachin
guda har su bakwai kai noooooooo" buga teburin yaye wanda yasa sauran da suka kai goma
sha biyar zare idano " Alhaji Ali kinan ya muka iya raba iyayye da yaransu ta hanyar satan jarirai
muka iya zub da jinin akan gunkiyar mu muka iya sa a cire idon yara mata da maza sai
kwanchiyar mintona goma kachal da zamuyi da mata shine wane abun firgita hakane "...
Dariya d'ayan yaye Alhaji Ali kinan kunsan wato shi bai damu da harkar mata bane shiyassa
rayuwar sa ke tafiya a hakan anmman ai ne wallahi ko yanzu akawo su facemark kawai zansa
na toshi hanchin burin gunki ce da dukkan mu kukanta da mahaukata bakwai kuma d'are daya
mu kwashi sparm nasu mu kaimata banga wane abun tayar da hankali anan ba right "Yana nuni
da hannunsa biyu biyu akan sauran i'yan gunkiyar " hummmm gunki nan ta mana wando da
riga itta ta fidda mu kunya a idon duniya tsaya mutane ke alfahari damu da dukiyar ku yau da
ace mu talakawa ne akaiw wanda zai iya ganin sunan sa ko a social media ne balle ma a buga
shi a gidan jaridu har a ringa maganar sa ai ne da kaki kallo na ko mahaukata maza akace
muyi zinna dasu ba wanda ya isa ya dakatar dane , dukiya na masifa nakiso wanda zan chi har
jikokina bazasu wahala ba suna nan ya fitto a duniya Nigeria tasan da motsi na ina alfahari da
hakan cewar Alhaji Husaini na cikin littafin na mai zuwa wato SIYASA KO DOKA .. " hummmmm
shikkinan bazaku ganibane aman abun da "k'azanta sosai "dariya dukkan su sukaye nan aka
daura Alhaji Sambo akan nemo mahaukata da adadin su domin chikka umarnin mahaifiyar su
gunkiyar..
anan kam sai mucce Allah ya shirya su..
ABUJA
****************************************
Kwance take a kan kirjinsa sai shafa gashin sa da yaye luff takiye tana wane lunshi ido kamar
tsohuwar mayya sai lashe baki take shima so abinda na lura dashi sakon nata nakai mashi
inda yakiso hanun sa a kan gungumita ta chiki bargo sai motsi yakiye minti goma nan suka fara
fitta hayyachin su suna romance na juna baji bagani tamkar mayunwata, wayar tace ta dauke
amsa kuwa acikin d'akin tsaff na 'karema dakin kallo nan na fahimchi wane babban hotel ne da
ya amsa hotel sake kira akaye nan yace "Hajiya d'auki mana abin ma ya'bata haushi wane
mahaukacin ne likitan ya a daren nan tana cikin duniyar holewarta" zare ido naye sosai nan
naga ashe Hajiya Maryam ce mata agun Alhaji Ali ko sunan mai kiran bataganiba Kasancewa ta
fitta a hankali ta ,, Muryar Alhaji Ali taji yana cewa "honey ina kikashiga ina ta kiranki shiru "
gyran murya taye ta ɗan zauna ta gyra gashinta tace "ammmmm ina toilet idan na fitto zan
kiraka " datse wayar taye da kallo agaji Ali yabo watan jin Muryar matar tashi tamkar tana cikin
wata gagarumin matsala,,, take ya kira budygurd nashi ya bashi umarnin sanarwa ma'aikatan
jirgin sa zuwa cikin Abuja da safiya in Allah yarda 'karfe tara kinan….
yarda wayar taye ta kutuma mai uban ashar zata fara masifa wuff wanan saurayin nata ya
danne ta nan da nan ya fidda ta a hayyachinta .
MU KUMA CIKIN BAUCHI
Tunda safiyar asubar fari Iro da Bala suka bar gidan inna Mairo 'kazamiya da tulin kud'in da
suka tattara wane kam ma harda k'udinta da take 'boyewa inda suka barta a kwance kamar
kullum sai Bukkar dake mata fiffitta a zaune tana hawaye ba magana haka suka fitta fashewa
da sabon kuka nan bukkar ya fitta domin d'ibo musu ruwa a rafe ya sama musu abinda zasuce
..
Har tasha suka isa da Iro da Bala a inda suka raba kuɗi su dai dai har tagaika sunyi hatsaniya
fillin rabon dukiyar a inda suka kama fada Iro ne yaye nasarar kayayyarda 'kanin sa Bala a 'kasa
kasancewar sa daman 'kanin sa ne na ukku ma bin Jalo kinan sanadin haka Bala ya buga
kansa akan wane dutse nan da nan kan yafara jinin tsorata sosai iri yaye ya fara jijjiga jikin Bala
nan Bala ya mutu sauri kwashe dukiyar kawai yaye shi kad'ai ya kama hanya sai motar da zata
kai a'a birnin Lagos ….. sai muce
RIP BALA YARON MAIRO ..
KAIKUM IRRO ALLAH SAUKIKA LAFIYA A BIRIN LAGOS YANZU KAM DAI ZAKASHIGA
BIRNI SAI MUCCE A BI A HANKALI IDAN KA DAMFARE WANE YA YAFEMA WANE KAM
BAZAI YAFE A ,
ALL THE BEST
DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
DUHU CIKIN HASKE
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
The game was begins, everything that has a beginning must have and end
_Page_
3️⃣9️⃣➡️4️⃣0️⃣