Showing 9001 words to 12000 words out of 72707 words
Chapter 4 - DUHU CIKIN HASKE BOOK COMPLETE BY KANWAR SOJA.pdf
HANYAR GOMBE
Haka Jauro ya rik'e amanar Ruk'ayya har cikin garin Gombe acan wani local government
Bajoga ya samu masauki a gidan wani Abokin sa tunna Yarinta bai 'boye mai komai ba dangane
da wannan Yarinyar, cikin ikon Allah ya samu wani gidan marayu da ake taimakawa wajen
kayan abinci da tufafin sawa had'e da Makaranta duk da cewa daga lokacin siyasa sai siyasa ko
Ramadan suke samun tallafi kayan abinci daga ya wuce su kan shiga wahala da matsakaicin
kayan abinci hakan yasa wanda suka haura shekaru goma sukan fita zuwa bara domin samowa
na bayan su abunda zasuci, haka kuwa Jauro ya isa gidan wannan karatun da aka sa mai suna
gidauniyar marayu , cikkin sa'a aka mai iso cikin office dake zaune a kurmad'i tamkar babu
masu bada tallafi a cikin 'kasarmu wata mata ce akalla zata haura shekara hamsin zaune akan
kujerar da glass idon ta tana rubbuce -rubbuce akan farar takkadda sallama yamata ta d'ago ta
tsaya. tsaye "yallaɓai barka da zuwa fatan ka iso lafiya",
"lafiya k'alau alau Malama fatan na sameku lafiya?", zama suka yi suka gaisa " ranki shi daɗe
na kawo wata baiwar Allah marainiyar Allah "Nan da nan ya sauya fuska zubin tausayi yana
matse k'walla a idon sa " bata da kowa sai Allah marainya ce Iyayen ta sunyi hatsari
kasancewar banda iyali yasa na amince na d'auko ta domin kawo ta gidauniyar marayu ko zata
samu mafaka , yau da ace zan iya ɗauka nauyin wanan kyakyawar Yarinya da tuni nayi
shahada" fashewa yayi da kuka bil hak'k'i nan ita kanta abun ya girgizar ruhi ta ta share hawaye
ta amshi ta acikin tawol mai kyau sai barci takeye "kyakyawar da ita mai sunan ta Mallam?",
"sunan da nasa mata Ruqayya kenan" yana mai 'kaskantar da kai sannan akwai wata sark'ar
zinari a wuyanta mallakin Mahaifiyar tace aka samata domin ita ce wacce zata gaji su don Allah
a kula da ita ga dubu hamsin ihsani in sha Allah duk bayin wata uku zanzo na kawo mata
ziyara da sa'kon abinda zata na ci , " nakasa matsala yallaɓai da can nayi tunanin bazan amshe
ta ba sa bo da mu kanmu yanzu da 'kyar muke cin abincin ga matsin rayuwa ga tsadar abinci
masu siyasa sunyi shuru an 'kyale mu muna ta lalacewa waye mai dafa mana a rayuwar mu sai
Allah dun haka zamu amsheta don Allah badon tsoron talauci ko rayuwa ba", Nan ta chika form
ta bashi ya sa hannu ta amshi kud'in tana murna ko ba komai yau Yaran gidauniyar marayu
zasu samu abinci basai anje Bara ba ya sallame ta tare da da muka mata wane 'karamin akwati
don a ajiye ma Rugayya duk da cewa yayi alkawarin zauna dawo wa, duk bayan three months.
Haka Jauro ya fito yana share hawayen sa bayan ya danne Naira dubu hamsin kasancewar
malam Salihu da Adda Salma sun sayar da 'kananan 'kadarrar su domin kai i'yar su Ruqayya
gidan marayu , murmurshi yayi ya fita yaje kasuwa kanan ya dawo da safiya ya sallame abokin
sa ya kama hanyar dawowa cikin Adamawa cikin wani babban Bus da ya chikka ma'kil da
mutane ………………
'kkkeeeeeeeee bommmm motar Bus ce tayi karo da babban tabka nan motar ta kama da wuta
kurmus ta kama da wuta ba wanda ya tsira da ransa na mai mummunar hatsari da ya gigita
jama'ar hanyar gombe zuwa Adamawa a inda Allah ya musu rasuwa daga cikin su kuwa harda
Jauro dake hanyar dawowa gida ,,,,,,
zaune "Adda Salma take tana tsintar shinkafa zuciyar ta sai buguwa takeyi tasa me zai faru da
ita kwatsam Mallam Salihu ya shigo gida ko sallama babu "Mallam lafiya ka shigo gida kamar
akwau abinda ya faru?", "ina kuwa lafiya Salamatu yanzu nan haka akace min motar da Jauro
ya shiga da Yarinyar nan yayi hatsari kuwa ya mutu ba wanda ya tsira da rayuwar sa", jiri ne ya
d'ibi Adda Salma nan idonta suka kafe a sama bakinta ya fara kamarsa tamkar mai shirin tsaga
'kasa ta shiga ta huta kwatsam ta zube nan shi kafar ta wantsali cikin 'kasan gidan ta zube
tamkar wacce bata numfashi , mallam Salihu da baya cikin hankalinsa har ya gaya mata
wannan mummunar labarin kai tsaye nan ya tuna cewar tana cikin matsala da damuwa ya akayi
ya gaya mata kai tsaye duk da cewa hakan shine mafita kuma shima a goggovhi yake baya
cikin mood nashi a 36p ya afka mata ya d'ibo ruwa ya malala mata a jikinta gaba-daya, da
razanannan ihu ta farka wanda da yasa ma'kobta tashin hankali har suna rige-rigen shigowa
cikin gidan suma tasakiye nan ya zuba mata ruwa ma'kobtan na ta tafka sallar i akawo mota
kaita asibiti mafi kusa ina wannan karo ruwa ya kasa tattara Adda Salma d'aukanta yayi tamkar
babban to a yasa ta tsakanin hannunsa yayi waje da ita cikin tashin hankali mara misaltuwa
yake jijjigata "Salamatu ki tashi don Allah ki tashi Allah na nan na guba da nasan zan rasaki
sannan gayyamiki ba ki gafarce ni bana hayyachina na furta hakan haka suka A'isha asibiti mafi
kusa cikin gaggawa aka samata drip da allurar barchi bayan an daidaita numfashi ta .
AFTER one day.
A hankali take sauke numfashi ta tana buɗi idon ta da sukayi lussa lussa suka kumbura , a
hankali take adu'ah wanda har Mallam Salihu ya buɗe idon sa daga barchin da ya sace sa kan
hanunta tayi kadan dake cikin hannunsa " sallamatu kintashi Alhamdullah," Mallam ka
gayyamun cewa mafarki nakiye ba gaskiya bane " eyy sallamatu me yafaru dake kikace hala"
cewa kaye wai Jauro da sallamatu sun mutu sakamakon hatsarin mota " a'a. Ni kuma yaushe
nace haka bance ba gaskiya to inaga mafarki kikiye " to Mallam me ya kawo ne asibiti kuma "
ohhh salma'' da tambaya dewa kike kinmanta jiya kina ciwon ciki kina tsintar shinkafa sai kika
fad'i a 'kasa ciwon cikin kinan mai tsanani shine mukazo nan asibiti " dan dakatawa yaye kamar
mi tunani xhan tace oww Allah na godee ma da ya kasance mafarki nakiye ba gaskiya bane ,da
bansan ya rayuwata zata shiga ba da hakkin Suhaima zai binne har cikin kabari na , rarrashibta
ya chigaba date har yasamu ta kuma barchi safiya naye ya likita ya sallame ta nan suka kuma
gida yace ta haɗa kayanta zasuyi tafiya ,cikin ikon Allah suka tasan ma garin Maiduguri chan a
inda dangin Mallam Salihu suke ,suka kuma da zama a cewar sa zata samu nitsuwa da
kwanciyar hankali idan ba haka ba da zaran tasan labarin Jauro ya aamutu to tabbas zai iya
rasa rayuwar matarshi ,
WATARANA A MAIDUGURI
Achan wane 'kauyin Malili babban gida ne zubin ma talakawa da alama family ne gaba-daya a
cikin gidan zaune take yau gaba-daya hankali ta na kan tunanin ko ya rayuwar Rugayya ke ciki
a Chan gidan marayu murmurshi mai 'kuna tayi ta chigaba da tankad'in garin masarar ta ,duk
sanda na tambaya Mallam Salihu maganar labarin Jauro cemin yakai komai lafiya nakanfi
tunanin ya rayuwar i'yar Suhaima sama da gidan mu bansan dalilin da yasa Mama ta tsani jinin
umma har kan jikata Rugayya ba, duk ta tasan ban samu haihuwa ba su Yakamata ace na
zauna da i'yar Suhaima dake mazaunin i'yata ,nima na tafka kuskure sai yanzu nayi nadamar
bada Ruqayya da nayi maza nakai maganar tun liman na unguwar mu tunda Mama na tsoron
sa anmman ba komai AKAIW Allah,,, share guntun hawayen ta taye ,lantana ce ta dafata tace
kina da matsala i'yar uwa anmman ke dinga bayyana wa Allah kina Kai kulla da zai share Miki
hawayin ke,,
murmurshi tamata ta kammala aikin ta ta samu d'aki ta kwanta a rigingineee ohh ne salamatu
naga takaina da rayuwa na …
WACCE CE SALAMATU
DA TARIHIN RAYUWAR GIDAN SU MAMA ,DA SUHAIMA DA BABBA ,, DOMIN SANIN
WANANN SAI MUN WAIWAYE BAYAN SHIKARU ASHIRIN DOMIN SANIN ASALIN
LABARIN…….
Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️✍️
DUHU CIKIN HASKE
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️
The writter of Mijin Mage , and now DUHU CIKIN HASKE
paid book 200 only
wattsppt number
08101235739
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
1️⃣5️⃣➡️1️⃣6️⃣
Mallam Haruna mutum ne mai wadattaciyar zuciya Allah ya bashi fasahar 'kira ta ma'kera
yana da rufin asirin sa dai-dai gwargwado tunda yazo cirani daga 'kasar Gabon ,bai koma gida
ba haka yayi aure, ya auri A'isha 'Yar Adamawa a can yankin Mubi, tsawon shekaru goma sha
biyar, Allah bai basu haihuwa ba kuma bai ta'ba neman aure ba domin hankalin sa kwance yake
duk da abun na damunsa , a cikin 'kar'karshin zuciyarsa haka yak'i kaiwa Allah kukan sa ,cikin
ikon Allah watarana Allah ya baiwa A'isha ciki sosai sukayi farinciki da wannan 'bakon al'amarin
har 'Yan uwa sunsan labarin wannan cikin, cikin ikon Allah ta samu haihuwar 'Ya mace (
kyautar Allah ).
Nan Mallam Haruna yasa mata sunan mahaifiyar A'isha wato Sallamatu, cikin yardar Allah suka
raini Salma'' cikin so da 'kauna wanda tunda aka haife ta Mama tafara sauya wasu halayarta a
unguwar ganin mijinta ta fara samun abun hannu har tana tsangwamar 'Yar unguwar idan suka
'taba mata 'Yarta ,tun abun bai damun shi har takaiga ya fara gundura da hallayinta kasancewar
mutum ne da ba maison hayaniya ba ,,,,,,
Ana haka wasu i'yan gudun hijira suka zo sansanin Mubi a inda suka yada zango government
na taimaka musu dai-dai gwargwado kamar fillin kwana da kayan sawa da abinchi ,,,, haka suka
zauna tsawon lokacin a cikin su akwai wata Yarinyar da ba zata haura shekaru ashirin ba
kyakyawar Yarinya mai tarin hallitar gashi a jikinta , ko yaushe takan ha'da kai da gwiwa tayi ta
kuka idan ta tuna wace ce ita ,har takaiga rayuwa a ciki. wannan da jin tsantsan yawaita kuka
da ba'kin ciki yakansa idon ta suyi 'kanana fuskar ta sauya zuwa ta Yara don 'kan'kanta, dare
d'aya gobara ta kama tantinsu komai ya 'kone basu tsira da komai ba ,haka suka ta rogon
government amman basu samu tallafi ba na komai ba don haka suka watse cikin gari kowa yayi
ta kansa abu mafi sauk'i wannan Yarinyar ta haɗa kanta da wata tsohuwar matar a inda suke
fita bara har takaiga sun fara samun kud'in Abinci a kusa da rumfar mai shayi sukayi sansanin
kwana da neman izinin sa suka fara toya 'kosai , cikin sa'a suke yin ciniki sosai rana d'aya
Halin Mama A'isha ya tashi wanda har ta daina girki da Mallam Haruna don bakin halinta
yawa Salamatu duka don ta yi laifi mai girma na tsokanar babban mutum a waje har takaiga ta
fasamai goshin sa hakan yasa yamata duka silar hakan mama ta d'auki karan tsanar ta
daurawa Mallam , hakan ya isa can 'karshen Unguwar su inda mai shayi yasha shayo da bread
ya ha'da da 'kosai tunda ya d'aura idonsa akan jikar mai 'kosai wato Asma'u wacce ake kira da
Ma'u Allah ya d'aura masa soyayyar ta a sannu. hankali har suka saba da ita cikin kwanciyar
hankali suke soyayyar su wata rana aka wayi gari da mutuwar wannan tsohuwar hankalin Ma'u
ya tashi matuk'ar gaske ta rasa inda zata sa ranta taji sanyi zubar hawayenta ya dawo fiyeda
abinda ya ke a rayuwarta ta baya , ba wani b'ata lokacin ya sanar mata da burinsa cewa ya
aure ta duk da bai gayawa Mama A'isha halin da yake ciki haka aka d'aura auren soyayya
tsakanin Asma'u da Mallam Haruna akan sadaki Naira dubu goma,
daga ita sai shi ya kama hannunta har cikin gidansa a inda ya samu Mama na yiwa Salamatu
kitso ganin ya shigo da budurwa a sar'ke da hannunsa hankalin ta ya tashi matuk'ar gaske nan
da nan ta fara zirga masifa ta inda take hawa bata nan take saukowa ba ganin haka ya baiwa
ma'u tsoro da firgici ta 'boya a bayan Mallam nan ya ajiye ta akan tabarma ya zaunar da ta da
Mama bai 'biye mata komai ba ya gaya mana -arda auren da yaye bisa tausayi da soyayya
agun mafi nan mama ta bijire tace batasan da wanan banzan maganar ba shikmuna ya nuna
cewa lallai yana don matar sa a wanan lokacin har yaji Mama A'isha taye ta kuma gidan su
cewa an hada ta kishi da shigiyar mara uba da dangi tsintachiyar mage, da kanta ta dawo gidan
ba tareda boko ba domin Mallam Haruna ya ma manta da lamari ta kasancewa bashi yace take
gidan su ba 0 don haka ta dawo da kanta , sunyi soyayya mai kyau tsakaninsa da ma'u dukk
wata tsanguma da zagi_zagi mafi takan jure watarana ta shiga daki taye ta kulla idan tana tuna
yawan habaichi da akiye mata akan iyayyena ta kan tuna meyasa rayuwarta ta kasance akan
wanan tubalin ,sai kuma ta tuban wa Allah idan ta tuna kowanne mutum yana tareda 'kaddarar
sa wata'kila, ZAMAN 'KADDARA
(littafin Narnah m sha'aban, i'yar Zazzau).
itta ta kawo ta Nigeria haka suka zauna zama mara jin da'di har dukan ta Mama A'isha naye da
wanke wanke wanke harda kayan sawa ta kamar su oabt da bra duk mafi nayi wane abubuwan
babo da'amdin fa'da duk abunda ke faruwa dywa Mallam baisaniba yakance hallitar Macau ba
mai 'kiba nace kullum tana rame , ana haka Allah ya bata ciki a dare d'aya mallam yaye farinciki
da jin wanan Labarin a 9jda mama tasha alwashin zubar da wanan China a kowane hali , duk
shiga ta fitta ta bai amfanuwa da komai ba domin duk inda taje labarin daya ne tabbas ma'u
zata haife wanan cikin sai dai a jira lokacin tun tana tunanin 'karyane har tagaiga ta hakura ta
janza salo , ana nan watarana ma'u ta haifi santaliliyar d'iyarta ta mace a inda Mallam ya
samata suna Suhaima shikkaru biyar ce kachal tsakanin ta da i'yar uwarta sallamatu , wacce
takison Suhaima sosai ko kukanta taki sai yaje duba ta ganin hakan ba 'karramin 'akona
zuchiyar Mama A'isha yakiba ,ganin irin soyayyar da sallamatu kewa Suhaima ,duk wane ruggu
da makirchin ya 'kare akan mama kullum burinta taga bayan ma'u don ta ravata da duniyar
kawai tunda asiri ya kasa tasiri akanta haka ta aika sallamatu da radiyo mata maganin 'bira
aukuwa ta sayi ta ajiyi bayan wata guda ta afka wa mafi cikin abinchita tace bata "ƙara ko
kwana ɗaya a duniyar ba tace ga garinku nan , mammal ya shiga tashin hankalin mara
misaltawa gashi bata ta'bata gayyamai komai ba saidai taye ta kuka da tunani daban _dabam
cikin rayuwarta , haka rainon Suhaima ya dawo gun Mama takan hira da yunwa da rashin
wanka idan yaje bayin gida sallamatu t bata ruwa ko kasadar mama tasha , watarana kuma ta
wayanta kunu haka rayuwar ta ta taso cikin damuwa da rashin kullawar uwa da uba tun Mallam
na damuwa da halin har ya daina tun rasuwar mafi ya ke fama da rashin lafiya da bawa da
yasani har tagaiga ya fara bayyana watarana yana dawowa daga masallaci sallar asuba ya f'adi
a 'kofar gida sai ga wanda aka tarar , tsakanin sa da mafi shikkaru ukku chiff ,,
Tabbas Suhaima ta shiga mayuwachin hali duk da cewa Adda Salma ta zama katangar zubar
hawayenta a koyaushe ittace mai rarrashibta da amsar ta idan mama namata ukkuba ,har suka
zama i'yan mata a inda aka aurar da s@lma agun Mallam Salihu dake da zama a jemita yana
jan kafi babue hankalin salma'' ya tashi sosai don sanin halin da i'yar uwarta Suhaima zata
shiga taso tace tare zasuyi aure anmman babo halin hakan , a Chan baya ma mmma