Showing 63001 words to 66000 words out of 72707 words
Chapter 22 - DUHU CIKIN HASKE BOOK COMPLETE BY KANWAR SOJA.pdf
Fara lecture's,
All the best.
*******************NIGER***************
Allah sarki Kamal zanyi kewar ka cewar gimbiya Kubrah dake ta faman had'a mashi kayan sa
jikin jaka, " kallonta kawai yaye ya kwauda Kai (Masha Allah yara Nan fa sun girma sun zama
samari Nan na kasa tantancewa tsananin kaman da Jamal da Kamal sukiye shin kodai Jamal
me yazo Niger ,). Jin daga 'kofa ana cewa Kamal yasa nace ( oh ne 'kanwar soja Tagwayi ne
ko Kama littafin Sahibar Royal Star ce).... juyawa yaye ohhhhh brother Ina zuwa hummm yanzu
xaka tafe Kano ka barmu da kewarka ko " brother kinan kullum xan kiraka aa waya sau d'ari
tara da chasa'ain da Tara ax dariya sukayi SAFWAN yace okay duk wane abun bu'katar a Chan
na tanar da a gidan na fake chan sanan Kuma ga bayi da zasu na maka hiddiman a chnan pls
fatana ka kasance mai kukka da karatun ka kasam BUK babban makaranta ce so that ka take
care of yourself " in sha Allah brother ,okay to mujee ka sallame Mai martaba da fulani time na
tafiya you know jirgin ka zai tashi 'karfe biyu na rana ko, " yes bro am coming abunda yace
kinan na ya juya ya d'auki handkichief nashi suka jira zuwa fad'ar mai martaba ,, Sarki
Abdulkarim bayi ne zube sai kwasan gaisuwa sukiye lokachin da suka habgo SAFWAN da
Kamal a jere Kai tsaye fad'a suka nuda inda sukaye gaisuwa bankwana Kamal yayewa Mai
martaba inda yace taso ka matso kusa dani yaro , cikin so da ckauna ya matso shafa kanshi
yaye da murmurshi ina mai albishir da cewa lallai akaiw wane babban rabon da zaka fuskanta a
karatun ka fatan ka kasance cika da rigi amana da kuma " a tare suka had'a baki da Kamal gun
cewa da kuma Gaskiya duk dariya sukaye sanan ya tashi ya tafe gun matan sarkin da d'aya
da'adaya yakai gaisuwa har d'akin Fulani inda ya sameta zaune a hakimchi akan kujerar ta na
zinari taye ado da 'kawa sai 'kasaita take zubawa ganin kamal saida zuchiyar ta ta tsonke nan
ya zube a 'kasa domin a gaida ce ba'a taba had'a ido da Fulani ko sarki anmman shikam tanaye
da Ado( sarkin su kinan), aikam tace "kai haka aka koyama a inda kai sai kallo na kakiye kamar
maye durgusar da kanka abun ya sosa ran Safwan don dai bayanda zasuyi da itta ne yasa
Kamal cewa "tuna nake rankidad'i sarauniya ayimin afuwa kaina bisa guiwata" fadi bukatar da
kazo da itta" cewar ta nan yace zan tafe i zuwa Kano domin karatuna , da zanyi. chan Nigeria,
girgiza kai yaye tace Allah taimaka nan t bashi izini. ya juya ta tafe baiwar ta ta baiwa goggon
zinnari ta baiwa Kamal a inda yabada sakon ta mashi godiya , nan ya shiga Safwan ya ra'kashi
har bakin mota bud'e musu bayan motar akaye har yasa 'kafar sa d'aya yaye saurin dawowa
baya ,"ummmm Brother ban sallame Hajiya dejje ba," murmurshi Safwan yaye "okay Ina jiranka
daga nan kayi sauri " girgiza kai yaye don yasan Safwan nin ba lallai yaje sashin nata ba da
d'an sauri ya isa daga 'kodar hango wata kyakkyawar mata wacce girma ya fara kamata tana
zaune tana jan tasbaha ganin Kamal yasa ta d'agata sai kallon sa takiye tana murmurshi "
durgusawa yaye a gaban ta ta dafa kanshi nan yamata nuni da hannu cewa zaiye tafiya zare
ido taye ba abun mammaki bani don ya sanarmata tafiyar saidai batasan yaushe ne ba ashe
ma yau ne da hannu tamai bayanin cewa "meyasa jiya bakwai kace min yau ne tafiyar ba " dafa
kanshi yaye da "ohhh namanta ne kiye haƙuri kaka ta"ragwashi takaimai akansa ta chigaba da
masa nuni da hannu " to badamuwa d'an albarka jiranne anan ina zuwa kar katafe ko'ina " tashi
ta yi ta shiga d'akin ta mai kyau ta dauki wani zobe mai kyau da kwalliya ta sanya mai a hanun
sa " nan tace ka kulla da karatunka ka kasance mai gaskiya a duk inda kaki kar kayarda da
wanda zai gayyachi ka akan aikin shaid'an da yaudara " murmurshi yaye "" to Hajiya kar
kidammu zan kula da kyau in Allah ya yarda " shafa mishi taye "tashi ka tafe ka kulla da kyau da
wannan zoben duk duniya babo wanda zai mallake sa ,sai jinin na anmman kai na baka itta
kyauta saboda ina ganinka tamkar jikana, , haka ya mata al'kawarin ya fita da shari hawayen
idon sa don dai Hajiya dijee na bashi tausayi matukar gaske kodon ya kasance ittan kurma ce
bata magana ,ko don an ware ta daga matan sarki tazama bola kowa na banza da itta chikin
masarautar ne oho" hala har ya isa motar sai airport , ba inda birnin naso ya nufa sai Nigeria
yaye dirar mikiya a Aminu Kano international airport Kano . a inda ya sauka a unguwar nan na
Rijiyar Zaki Kano...
All the best..
WAYE SAFWAN
WAYE MAI MARTABA
YA MASAURAUTAR NASU YAKI
Wanan tanba6yoyi me kaina suna min yawo a 'kwakwata balle ke Mai karamtawa but in sha
Allah Zan warware komai a. sannu a hankali DUHU CIKIN HASKE. kinan sai mun fidda da dukk
wane duhu da ya Shiga cikin Haske da yardar Allah.
Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️
❣️☘️DUHU CIKIN HASKE☘️❣️
Dark in light
story
by
'kanwar soja ✍️
08101235739
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.
GARGAD'I
Da kakkausar harshe ban yarda ba kuma ban aminchi ba da a sauya min littafi na ta wata
sigar ba tareda izzini na ba...
duk wanda ya min hakan ban yafe ba , gariku masu fittar min da littafi na kawai na barku da
Allah hakki na ne wanan , sannan kamar yanda nace littafin farashin so free ne in kinga bazaki
iya karanta wa ba ba dole , zaki iya feceewa, Allah ya sa mu dacce.
Page _65 ↪️__66
Rugayya ce zaune da Ilham bayan kamalla lecture's nasu suna ta'ba hirar su jifa jifa suna
latsa waya dsame time, a capterial kowacce taye order abunda takisoo tace ,
Suhaima ce ta fitoo daga depertment nasu fuskar ta a had'i gaba ɗaya ta gaji ga yunwa e
dake samun ta tafiya kawai takiye ba tare da tmda tasan inda zata zauna ba duk inda taga
dandanon samari da i'yan mata sai ba tun gudun rigima ganin fillin saida abinchi kalla kalla
daban daban ga hayaniya hakan yasa ta afka wane ' restaurant babba a cikin capterial saboda
taga ba mutane sosai a wanan lokacin shiga chan chiki taye ta zauna a saitin inda su Rugayya
suki sannun ko abinda tace kinan ko juyawa Rugayya bataye ba balle ta amsa mata ilham ce
taga abun baiyeba ta ganta up and down kallon talaka a fillin chin abin masu kuɗi yauwa sannu
ko abinda ilham tace kinan zama Suhaima tayi wata ta shigo da uniform nata t@ tsaya akanta ,
Madam me za'a kawo miki kallon ta taye just one indomie and two egg's sai ruwa mai sanyi har
tafara tafiya bayan ta amsa da okay Madam tace x Kar kisamun Mai dewa anmman asa
borkono don inason Shan ruwa sosai , maganganu ta ne ya dame kunnen Jamal dake chan
k'ife ya juya da dan saurin sa yace " by what nosense bazakiye mgna da hankali wait e
from which village are you ,ya fad'a da ya mutsiwar fuska, kallon sa kawai takiye badon itta ma
farin fata bane sai tace wannan kam ba d'an Nigeria bane ku kuma Bature ne bay magana da
Hausa , nan hankalin wasu yafara juyuwa musamman ilham uwar gurmi ,still Rugayya Bata
motsa ba = badon Suhaima ta soja tace "sorry Please kawai don a zauna lafiya hala ta jira for
good 15minut daga bisani aka kawo mata nata sosai tace abinda wanda har su Rugayya sun
tashi nan taga Suhaima nachin abinchi hankalin ta kaff na kan ta kammala ta fitta don yaye
sallah ta shiga depertment akaiw wani lectire's mai aikin ta kira ta bata kudin ta zata ba
da chanji tace "akaiw wata yarinya like me tana chin indomie right now na biya mata indan
akaiw wane sanyin still just ki Bata ta wucce ko waiwaye babo Jamal ne ya fitta abunshi da
security sa. nan Suhaima ta bishi da ido sa'adda tagama ta cire d'ari biyar nata wai zata biya
matar tace an biya miki murmurshi tayi baki wan'kale kai wane dan albarkar ne ya biya , oh
sorry i'yan mata biyu ne nan ta tuna tabbas ta gaida da shayar ma , nan tace ta gode ta wucce
massalachi ,,,,,
Kamal kasancewar yanzu ya fitto daga lecturr's Ya wucce restaurant da ido ma'aikatan duk
bishi dayan ne ta ce wa abokin aikin ta , ohh my God yaushe ya sauya tufaffin sa me yazoyi
kuma yanzun ban fa yace sukura anan Kamal ne ya turu bawan sa daya da cewa a samai rice
and stew da meet akai ₦uk nmmakin su haka aka kai mishi da bayin sa wanda yace suna suce
@binda suke so, nan yaga yanda suke (allon su dayan ne ya Jamal yazo fitta yace " yalla'bai
har ka kuma masana kaya abun mammaki yanzu fa ka bar nan ," hummm abunda yace kinan
ya d'auk| plate ya kaimai a hanun sa ya fitta suka bude mai mota ya shiga sai depertment
nasu...............
AFTER FIVE HOUR'S
Dai dai 'karfe shidda na yamma Kamal ne ya shiga motar sa zai tafe chan ya hango wata
yarinya sai juyawa takiye akan titti tamkar akaiw wanda taki jira gashi gaba-daya kowa harin
tafiya gida yakiye haka kawai hankalin sa yakai ga tsayawa yaga lokacin da zata tafeduk da
cewa ya gaji a jikinsa wasu samarai ya hango sun nufi ta d'ayan sai Jan wandon sa yakiye
dayan kuma rigi da tabar sigari yana busawa , "hi i'yan mata da alama ke new catch ne a school
nan ko? cewar mai bisa sigarin qarin ne yasa take matsawa da baya baya har ta had'o da
bango bata sani ba hannu yasa da niyyar ta'ba ta gama aka rigi hanun nasa ya kasa motsawa
ganin hakan dayan ya gudu ,"dake baka da hankali ka ganin mutane zaka taba ta kune i'yan
iskar makaranta ko '? mark ya kai mai a Sa'adha yake magana ,
dai dai lokacin da Jamal ya tsinkawa ilham mari rugaya ce ta juyo ganin waye mara kunya
nan , da ya mafi ilham kuma a wane dalilin ,d'aga hqnnu KAMAL yaye ya sake tsinkawa yaron
nan yatsu biyar ,kafin Jamal ya baiwa ilham hakuri Rugayya ta biyu ba shirrin ya tsonka mata
mafi harta ga Star masu motsi saurin dade motar bayan ta taye don dai tabbas bataga mai
marin ba ,,,, security a ne yaja sa ganin abinda oga na sa ajiye har idon mutane yana dawowa
kansu da sauri Jamal kicewa "kiye haƙuri i'yan mata bansan meke faruwa dane ba Inna aka
sashi a mota suka baiwa motar su giyya sai babban gate,
Shi kuma wanan saurayin hakuri ya baiwa Kamal da Suhaima ya fice ," an sorry i'yan mata
kinji wa kike jira ," had'yi tsoronka taye mijin ta zata ce ko Yayya ,dabara ta fad'o mata tace
,"yayyanta ne kuma har yanzu shi naki jira gashi baizo ba," okay idan badamuwa shiga mota ta
na kaki gida, aka abunda tace kinan " okay no proplem ya juya har ya shiga motar da gudu ta bi
bayan sa a madubi yace drict ya tsaya nan ta shiga tana hakki, tunanin ta dare ya fara Yayya
Buba bai zo a a don hakan dole kawai ta shiga tunda taga mutumin kirki ne duk da cewa ya
mata tsawa a cikin restaurant da rana yau....
Ba'kin ciki da takaice yasa Rugayya shig@ motar ta driver ya jata sai gida ilham ma hakan ta
kasance da itta domin duk basu ji dad'in abun da ya faru ba haka kuma Rugayya tasha
alwashin sai ta wulakanta wann gayen sai ta nuna mai wacce ce itta.
Ni kuwa :ƙanwar soja nace ya zata kaya idan kigga fuskar sa?
shin zaki tuna da dan uwan ke Kamal ne?
Ko kuma Yarinyar ki manta wace ce ke ga Kamal ga Jamal ga Suhaima ga ilham ga Rugayya
all the best one family
Al'kalamin ƙanwar soja ✍️ 3
❣️☘️DUHU CIKIN HASKE☘️❣️
Dark in light
story
by
'kanwar soja ✍️
08101235739
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.
Page 67 68
Second to the last page.
Da kwatance ya kaita unguwar su wani rafkikin gida ne , nan ta nunamai da farko bai yarda
kasancewar ya ganta a hakan wane sashin na zuciya sa yace mau be i'yar aikin gidan nan nan
ta sauka yaye shigewarta ,nan taga motar ilham da taje school dashi ajiyar zuciya ta sauke
"ohhh my God Nagode da bani