Showing 63001 words to 65323 words out of 65323 words
kina son cikar burinki dole ne kizo nan mu kadaice dake na kwana biyu
dole nayi kwana biyu ina saduwa dake da wannan maniyin da zai fita a jikin ki zan miki aikin da
zai baki mamaki bayan haka banida wata hanya ta samun nasarar ki".
Idanunta ya rufe,
Zuciyar ta ya toshe
Tunanin ta ya b'ace
Imanin ta ya barta
Bata da wani buri ko fata illah tarwatsa rayuwar yarinyar da babu abinda tayi mata wanda ya
wuce yi mata biyayya da gwada mata k'auna irin na uwa mahaifiya da 'ya mai mutukar biyayya
agareta.
Hakkan ne yasa Baffa yana shigowa ta fice dan boka yace kar ta bari su had'u dama dakon
dawowar sa take wannan kenan.
Bayan Maryam ta idar da sallar tana shirin komawa b'angaren Ammey kiran name sake d'in ta
ya shigo wayar ta ta d'aga tana fad'in 'yar halak wallahi jikin Ammey ne ya hanani kiranki"
"Eh kyace haka mana saboda rainin hankalin da kika saba, yanzu sahiba ace jibi jubi daurin
auren ki amma sai yau muke sani kin kyauta ai"
Dakatar da ita Maryam tayi ta hanyar cewa " dake yar tsana ce ni shiyasa aurena zai kasance
jibi har na kasa sani, ko shirin film ko kuma a littafi wanda suke shirya abu nan take"
"Idan kina musu ki bud'e data ki duba status dina mana ko muna da wata MARYAM BAFFA
ABUBAKAR ne bayan ke?"
Ai bata tsaya jin k'arshen labarin ba ta katse kiran tana katsewa kiran Halima yana shigowa ta
daga asanyaye saboda bazata iya katse kiran Halima ba amma bataso Kiran ba sai ta fara
duba sak'on Maryam.
"Ba zaiyiyu mu zaga duka k'awayen mu yau ba dan haka waso duk ta whatsoapp muka tura
musu katin gayyatar, idan Kuma kina da wani wanda zaki bawa idan kun dawo daga unguwar
saina kawo miki sauran"
Da mamaki Maryam tace "ke nifa bangane inda wannan dogon sharhin naki ya nufa ba katin
gayyatar me?"
Yadda tayi maganar ya tabbatar wa da Halima cewa Maryam bata san da maganar aurenta jibi
ba dan haka tace mata "kun dawo ne?"
"Eh "kawai tace mata tana dafe kanta da ya soma k'ullewa da maganganun Halima da maryam
"Bari nazo yanzu" ta fad'a tare da katse kiran.
Ba a rufa cikakken minti uku ba Halima ta shigo d'akin ta karasa kusa da Maryam ta dafata
tunda tayi sallama bata jitaba ta fad'a duniyar tunani.
Ba tare da ta ce mata komaiba ta mik'a mata iv mai d'auke da sunanta baro baro da sunan MD
tareda tabbatar da d'aurin auren su ranan 2/3/2021
Sosai mamakin ganin katin ya kamata yaushe nema har tace tana son MD da za ayanke mata
d'anyen hukunci haka?
Dafatan da Halima tayi ne ya maidota hankalin ta a hakanli tace "nayi matuk'ar farin cikin
kasancewar wannan abun kuma nasan cewa kema baki san da maganar ba Maryam nasan
wannan shirin Baffa ne dan Allah karki bujere"
"To" shine kawai abinda Maryam ta iya fad'a tana tunanin yadda MD zai d'auki abin yadda yake
nacin soyayyar ta d'in nan bai samu gamshashshen amsa ba gashi yanzun ya sameta a arha,
arha mana tunda tasan cewa wannan ba shirin Baffa bane na Inna ne dan Baffa duk abinda
zaiyi sai yai shawara da ita da MD daga haka sukayi sallama da Halima bayan tayi mata nasiha
ta bata ahawarwari sannan tace yanzun maman Niger zatazo tunda abin yazo a kurace ta d'an
yi mata gyara sama sama Umma ne tasa a kirata.
Tana fita MD yana shigowa d'akin cikin wani irin sauri ya k'araso kusa da ita ya tsaya yace "my
happiness kinga abinda nagani kuwa?"
"Eh na gani" ta fad'a a sanyaye haka nan maganar take sa mata wani irin fitinannen bugun
zuciya "me kika ce akai to?"
A dan sanyaye ta kalleshi kafin lumshe idanunta ta bud'e akanshi zuciyar ta na wani irin
fitinannen bugu har tana dafewa tace "me kake so nace to?
So kake naje nacewa Baffana ban amince da zab'in saba?"
Sam bai kula da yanayin ta ba ya duka ya d'an tsotsi tattausan lab'b'an duk kuwa da irin yadda
take nuna masa bata son hakan ya dafa kanta yace "miki alk'awarin insha Allahu bazaki tab'a
nadamar kasancewa na mijinki ba ya kuma manna mata wani kiss d'in a goshinta kafin ya fita
da d'an gudun sa dan kar tayi masa magana, gane hakanne yasa ta saki murmushin da bata
shiryawa zuwansa ba.
Bayan Baffa ya dawo daga massalaci ya shigo d'akin Ammey yaji dad'in ganinta akan sallaya
itama tayi sallar tana jingine a jikin gado tana jan carbi.
K'arasawa yayi kusa da ita ya zauna dab'as yana dubanta kafin yakai hannun saman fuskar ta
ya d'an shafo "ya jikin babyta?"
Ya fad'a da salon tsokana wanda rabon da hakan ya kasance an d'an jima sai abin ya bata
dariya sosai, sai ta d'an murmusa tace "da sauk'i kafin takai hannunta saman nashi tace "Baffa"
"Na am" ya amsa mata cikin sanyin jiki
D'an Allah kada ka bari abinda yake faruwa da rayuwar Maryam yaci gaba da faruwa dan
girman Allah, saboda kaga rayuwa ba tabbas idan yau mune gobe fa jibi fa haka wata rana
bama nan an gina rayuwar 'yata cikin wani irin gurbataccen yanayi wanda sam bai min dad'i ba
Baffa, kasancewar Sailuba na 'yar uwar ka bai kamata ace tayiwa 'yarka irin wannan tarbiyyan
ba, kasan mai yafi d'aga min hankali?"
"a a" ya fad'a yana kafe ta da wani irin kallo gabansa na mugun fad'uwa ya saboda yadda yaga
ta koma kamar babu jini a jikinta, yayin da taci gaba da cewa "ce matafa tayi taje tayi duk
abinda zatayi itadai karta sake ta d'auko mata ciki"
"Ita Sailuban?" Baffa ya tambaye ta a fusace nan ta kwashe duk irin abunuwan da maryam take
fad'a mata idan sun keb'e ta fad'a masa tas.
Ran Baffa ba k'aramin b'aci yayi ba ya nufi part d'in Sailuba a fusace, sai dai abin ta kaicin yana
shiga ya tarar bata nan a gogon hannun sa duba tara da rabi na dare, yaushe har nayi saken da
Sailuba takeyin yadda taga dama a cikin gidannan?
Ni kuwa nace an maka dabaibayi ne malam Baffa shi yasa take yadda taga dama hhhhhhhh.
Tun yana saka ran dawowar ta har k'arfe daya ta buga wanda ya tabbatar masa cewa Sailuba
bazata dawo daga yawon gantalin ta yau ba, ai kuwa ransa ya kai k'ololuwar b'aci yasha
alwashin sai ya sab'ar mata fiye da kima.
Acan wajen boka kuwa irin yadda ya rika durza Sailuba ko Baffa bai tab'a yi mata irin wannan
durzar ba iya bak'ar azaba awannan daren Sailuba tasha a hannun katon kafirin da babu Allah
ko kad'an a zuciyar sa haka ya kwana abu d'aya da ita ga abin nasa mai mugun tsayin da ya
wuce tunanin ta gashi mugun fitinanne ka masifar warin da yasa ta rik'a yunk'urin amai amma ta
kasa yi bashi ya k'yale ta ba sai da garin Allah ya waye tangaram Kuma ya hanata yin sallar
yace ita da salla sai in ta koma gida tayi, dake idanunta ya riga da ya rufe cikar burinta kawai
take buk'ata ba wani ja ta amince hakanan ya wuni sa suk'ar ta kamar ya samu abinci.
Ganin k'arfe uku ya buga yasa Baffa komawa d'akin Ammey cikin tsantsar b'acin rai ga
mamakinta saman dadduma ya tadda ta tana lazumi duk da kasancewar k'arfin hali kawai take
hakan ba k'aramin dad'i yayi masa ba.
K'arasawa yayi kusa da ita ya zauna ya kamo hannunta yace "ki kwantar da hankalin ki Amina
ta addu'ar ki ya amsu jibi daurin auren Maryam da MUHAMMADU inji Inna"
Wani irin kafe shi tayi da ido kafin ta fad'a jikinshi ta k'ank'ame tace "na gode na gode ba ka
gama min komai naji duk wani fargabana ya kau Baffa Allah ya sakawa Inna da mafificiyar
Aluannah.
Ta fad'a cikin fashewa da kuka yace "to meye kuma na kukan 'yan mata na kunya ne ta kamata
dan haka ta b'oye fuskar ta a k'irjinshi, ranan dai haka suka karasa wannan daren cikin farin ciki
da nishad'i wata irin hira sukayi mai dad'i da tsayawa a rai Sosai Baffa ya samu sauk'in b'acin
ran da Sailuba ta dasa masa.
Abangaren MD kuwa tunda ya fita daga d'akin ya koma part d'insa ya zauna cikin wani irin farin
ciki duk shafukan sa na sada zumunci babu inda bai d'ora sanarwar auren su da Maryam ba
yayin da itama maryam kwana tayi saman abin salla saboda halin da ta kasance ya k'azanta ba
ita ta samu ta hutaba sai bayan anyi assalatu.
Rana baya k'arya sai dai uwar diya taji kunya yaune d'aurin auren Maryam da MD wanda yau
tun safe ake shirye shirye wanda yasa duk damuwar da take ji tsayin kwanakin ta nemeshi ta
rasa.
Ta bangaran Ammey 'yan uwanta sunzo sosai sai hidima ake, haka b'angaren ango cike tab da
abokansa ana ta zuba masa shakiyan ci, haka dai aka shiryawa auren abokin nasu wanda har
lokacin ya karato, idan ka kalli MD kuwa wani irin annurin farin ciki ne kwance a saman fuskar
shi yayi kwalliya cikin bluen shadda wacce akayiwa riga da wanda da babba riga kayan sun yi
mugun amsar jikin sa yayin da ya dinkawa Maryam nata ita kuma ruwan hoda tayi wani irin
fitinannen kyau itama ba k'arya.
Hum zo kaga Baffa uban amarya shima yasha wanka iya wanka duk da kasancewar yana cikin
halin damuwa na rashin sanin inda Baffa ya tafi hakan bai hanashi sakin fuskar ta shi ba da
farko yaso a d'aga auren a tunanin sa Sailuba b'ata tayi amma Inna wacce ta k'araso da
tawagar ta mota kusan biyar tace babu abinda zasu fasa haka aka cigaba da shagalin batare da
sanin uwar amarya baí ¾í´ªí ¾í´ªí ¾í´ªí ¾í´ª
Haka haj. Sailuba tayi kwanan wahala kwanan tashin hankalin kwanan masifa, a yadda takejin
k'asan ta da k'yar idan mutumin nan bai farkata ba, amma idan ta tuna cewa muradin ta ya kusa
cika sai taga hakan ba komai bane, kafin ta baro wajen boka sai da ya shaida mata yau za
adaura auren Maryam da MD dan haka ta yi k'ok'arin ganin ta isa gida kafin agama shafa fatiha
domin idan an d'aura bazai kuntu ba, haka ta baro wajen sa hankali a tashe tana fatan ta tadda
ba a d'aura ba.
Tana shigowa dakin wani butu butu da ita suka fara ido hudu da Baffa wanda shigowar sa
kenan daga wajen daurin auren a fusace yayo kanta cikin bala' i amma suna had'a ido ya nemi
fushin nasa ya rasa sai ma washe baki da yayi yace "a a Sailuba, Sailuba, hajajjuna daga ina
haka?" Yai mata tambayar cikin sanyin jiki yayin dayake jin wani irin d'aci can k'asan ranshi.
Ganin yadda aikin yayi saurin tasiri yasa tace "ban sani ba daga inda ka aike ni"
"A a Allah ya baki hak'uri nifa badan na b'ata miki na tambaya ba ganin yadda hankali na ya
tashi ne yasa na ke tam""''""' kai dan Allah karka cika min kunne da surutun ka na banza" sai
kuma ta bi 'yan falon da wani kallo kafin ta maida hankalin ta kanshi tace
" Me ake yine naga an wani cika mana gida da wannan kazaman k'auyawan?"
Washe baki Baffa ya sake yi da dariya yak'e yace "d'aurin auren yarki ake " 'yata kuma wacece
hakan?"
Ta tambaya tana tamke fuska a hankali yace "Maryam nake nufi Mana"
Sai tayi wani shu' umin murmushi tace auho " cemin zaka kayi shegiyar da akayo cikin ta a waje
aka halarta maka"
Cikin wani irin yanayi mai wuyar fassara Baffa ya kafe Sailuba da ido yayin da duka 'yan taron
bikin suka kewaye su da hayaniya da son jin kwakwaf wasu kuwa fad'i suke ji tsinanniya saboda
bak'in cikin ke baki haihu ba shine zaka sheganta masa 'ya shi kuwa Baffa ji yai kansa yayi wani
masifaffen sara masa take jikinsa ya kama rawa, yay saurin dafe kannan nasa da yake wani jin
kamar ana buga masa gudu da sauri yayi saurin durkushe wa a wajen, yayin da itama Sailuba
tayi saurin durkushe wa a gabansa ta bud'e dukan muryar ta da mugun k'arfi tace "EH BAFFA
ABUBAKAR BA K'ARYA NAKE BA CEWA MARYAM BA YARKA BACE BA JININ KA BACE AN
KAWOTA NE KAWAI DAN A GURBATA MAKA ZURI A KATAMBAYI UWAR TA WANENE
UBANTA?
Da k'arfin gaske Baffa ya dafe kansa dayake bara zanar rabuwa da gangar jikinsa, yayin da
kalaman ta sukayi wa Maryam da Ammey wani irin duka wanda atare suka shigo babban fakon
Maryam tare da k'awayen ta dan amsa kiran Inna yayin da Ammey kuma tazo kawowa su Inna
abincin su.
Tab Cha kwakiyar fa kenan
To masu karatu shin an d'aura auren Maryam da MD?
Baffa yana yadda da da maganar Sailuba?
Wane hali MD yake shiga idan yaji wannan mummunan al'amarin?
Da gaske ne Maryam BA JININ Baffa bane ko makirci ne?
Sannan wane hali Ammey take shiga sakamakon jin wannan mummunan al'amarin?
Duka wannan amsoshin dama wanda baku nema ba suna cikin littafin BA JININA BACE kashi
na biyu wanda zai zo muku nan bada jima wa ba insha Allah ga mai buk'atar cigaban sai ta
nemeni a lamba ta kamar haka 09030311095
Daga taku insha Allah
MAMAN ISLAM CE maiyi muku fatan alkhairi a koda yaushe
Thank you so much Allah yabar zumuch