Showing 60001 words to 63000 words out of 65323 words

Chapter 21 - BA JININA BA CE Part 1 by Maman Islam .pdf

15 Apr 2025

3561

imani baki da tausayi baki damutunci matsayin ki na musulma ki
rink'a had'a mugun k'ulli haka?

Duk tayiwa zuciyar ta wadannan tambayoyin, yayin da zuciyar ta yake wani irin bugawa sai taji
hankalin ta yai masifar tashi wani irin tsoron maman tata ya mugun kamata da gudu ta juya ta
fice daga d'akin cikin tashin hankali gaba d'aya idanunta ya rufe.

Tazo shiga d'akin suka gwabza karo da MD wanda yazo neman ta ta tsaya da Ammey wacce ya
gama duba zai nemo mata magani, take tayi baya zata fad'i da sauri MD ya taro ta ya rik'e ta
yana kallon yadda jikinta yake rawa

Suna had'a ido da shi ta fashe da wani irin kuka har da shashshek'a, ina ma ace Ammey ce
maman ta ba wannan matar mai bak'ar zuciya ba, inama ace hannun agogo zai dawo baya data
rok'i ubangiji ta fito a tsatson Ammey, sai dai Kash d'an Adam bashi da damar zab'a ma kansa
rayuwa sai yadda ubangiji yayi da bawan sa,

"Allah kaza gatana Allah kazama gatana Allah kazama gatana" take ta maimaitawa cikin tashin
hankali da wani irin fitinannen kuka, baisan lokacin da yajata jikinsa ya rungumeta da mugun
k'arfi hannunsa na wata irin rawa ya d'ora abayan ta yana shafawa a hankali.

Jabbar Mama ta koma saman gado ta zauna tare da d'ora hannunta saman kanta tace "shi
kenan na shiga uku taji komai wayyo Allah yau dubana ya cika innalillahi asiri na zai tonu"

Jiki na rawa ta ja waya ta kira haj. Zakiyya tun kafin ta d'aga tace "shi kenan k'awata yau taji
komai dakanta ta kamani muna waya dake shikenan zata had'a ni da Baffa na shiga uku na
lalace"

"Ke taya akayi kika san tajiki ba kince sun fita da Amina ba?"

"Wllh taji karkiga mugun kallon da take bina dashi dana ganta ma zan wayance bata saurare ni
ba juyawa tayi da gudu ta fice"
Kinsan ya za ayi?"
"A'a"

"Zuwa zakiyi kiji idan kin tabbatar da taji abinda muka tattauna sai kibi duk hanyar da zakini
nuna mata cewar kunnenta bai juyo mata daidai ba" daga haka suka yi sallama ta mik'e tayi
d'akin Maryam.

Tana d'aga labulan tayi wani irin baya cikin girgizar zuciya batasan sanda ta kurma wani mugun
ihu tace" jama'a kukawo min d'auki kwarto zai lalata min 'ya"

A firgice duka suka juyo suka kafeta da ido yanayin sa ba karamin firgita ta yayi ba tayi saurin
k'asa da kanta jikinta yana wani irin masifaffen rawa,bata san sanda ya k'arasa kusa da itaba
yace adaidai kunnen ta yace "ajiyar ki tananan acikin lambun na bar miki"

A firgice ta d'ago tana kallonsa kafin tayi wani luuuuuu ta zube awajen tsabar tashin hankalin jin
abinda yace mata

Plss manage

MAMAN ISLAM CE
مسب* الله نمحرلا *ميحرلا

*☀️ FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION ☀️*

FCWA

*Home of qualities and trusted writers of the nation*

https://free.facebook.com/111719967001810/photos/a.111720050335135/116072649899875/?ty
pe=3&source=45&refid=17

______________________________________
*BA JININA BACE*
*2021*

NA

*HASSANA ABDULAZIZ YAKASAI*

*MAMAN ISLAM*

PAGE 44

Da sauri Maryam ta nufeta, yay saurin tareta yana kallon cikin idonta da kallon kar ki soma.

"Mama nace fa" ta fada a raunane "maman naki ban lamunta ba kibar ta zata tashi ga Ammeyn
ki cen ciwon zuciyar ta ya tashi" da sauri ta kafe shi da ido gabanta yana wani irin dokawa tace
"ba yanzun muka dawo daga unguwa ba?"
"Eh kinsan al'amarin ubangiji babu yadda baya juyawa bawa kuna shigowa bayan shigewar ki
ciki ta yanke jiki ta fad'i, yanzun ma magani zan amso mata na gama dubata.

A hankali ta juya ta kafe mama da wani irin kallon tuhuma da tsoro tace "kece ko?"
Mama da tun da ta fad'i take wani irin kukan zuci mai azabar radadi tayi saurin girgiza kai,

alamun babu ruwanta.

Wata irin ajiyar zuciya ta sauke tare da kwafa ganin yaja hannunta sun fice,.
"Sai naga bayanka wallahi Muhammad tunda kayi sanadin rusamin shirina saikayi nadamar yin
hakan dan haka nice ajalinka wallahi saikayi nadamar shiga rayuwana da kayi" ta mik'e tashige
d'aki tana sakin kukan bak'in ciki.

Yanayin da taga Ammey yasa ta k'arasa da sauri ta rungumeta tareda fashewa da kuka tace
"Ammeyna me ya sameki daga dawowar mu?
Kodai akanki ne naji mama na waya?"

Kafeta da ido Ammey tayi batare da tace mata komai ba yayin da zuciyar ta yake mata wani irin
fitinannen suka, batasan lokacin da ta fashe da wani irin kuka ba mai mugun cin rai.

Ita ma maryam fashewa tayi da kuka tare da k'ara k'ank'ame Ammey tana fad'in "sannu Ammey
yana miki zafi ko zai daina kinji dan Allah ki bar kukan nan haka yana Kona min rai.

Wani mugun kukanne ya kuma taho mata tayi saurin toshe bakinta da hannun ta tana jin wani
mugun tausayin Maryam yana kamata, ta sani rayuwar Maryam yana cikin gagarumin matsala,
tasan Sailuba tasan wacece ita muguwa ce azzalumar matar da batasan Allah ba babu d'igon
tsoron Allah a tareda ita makira ce ta ajin k'arshe bata da imani ko k'ank'ani.

"Maryam kiyi hak'uri da rayuwa ki gyara d'abi'unki duk da kasancewar naga sauyi mai yawan
gaske atare da ke, amma ina so kisani rayuwa bashi da tabbas, idan yau mune gobe ba mu
bane, dan Allah zan rok'eki duk halin da kika tsinci kanki, ki kasance mai yawan godewa Allah,
ki kare Martaba da kimar ki na d'iya mace k""""'''''''''ya isa dan Allah ya isa Ammey ki daina min

irin wannan zantukan masu kama da wasiyya, daga kinyi d'an zazzab'i sai ki kama wasiyya
kamar mai shirin barin duniya yanzu yanzu, insha Allah sai kinga jikoki na" ta fad'a cikin
matsanan cin rawan jiki ga kukan da take ya kasa tsayawa tsabar tashin hankalin da kalaman
Ammey suka saka ta a ciki.

Wani irin murmushi tayi mai ciwo sannan hawayen ta basu bar zuba ba, sannan bata fasa yiwa
Maryam nasiha ba akan rayuwa da zaman takwar mutane tare da fad'a mata yau da gobe kai
ranan dai babu wani jin dad'i a wannan gida.

Acan k'auye kuwa bayan Baffa ya isa ba k'aramin farin ciki Inna tayi da ganin tilon d'an nata ba,
sai dai shi kad'an sa ta ganshi babu maryam kamar yadda yadda ta buk'ata, hakan bai wani
bata mamaki ba tunda tafi kowa sanin halin Sailuba "kai wannan yarinya Allah dai ya shirya,
Allah kanaji kuma kana gani na fita hakkinta na bata tarbiyya gwargwadon iyawa ta Allah karka
kamani da laifin gurbacewar halinta dan alfarmar fiyayyen haltta (S A W).

Nan falon ta tayi masa shimfida ya zauna takawo masa ruwan randa mai sanyi da fura wacce
taji lafiyayyan nonon shanu zuryan, kasan cewar tasan da zuwan sa.

Sai da suka gama gaisawa sannan ya soma furar kasancewar yana sonta sosai yana sha suna
d'an tab'a hirar duniya da Inna wanda duk rabin sa nasiha ne da shawarwari cikin hikima.

Bayan ya kammala ne ta dubeshi tace "kaje kasamu kawun Muhammadu dan a tsaida daidai
lokacin da za a d'aura auren Maryama da shi Muhammadun dan insha Allahu jibinnan za'ayi

babu jinkir tawa"

Da sauri Baffa ya dubeta yace "jibi kuma Inna?"
K
"Ko ban isa zartar da hukunci akan jika ta bane?"
"A haba Inna kin isa har kinyi yawa"
"To katashi kaje ka dawo kazo ka amshi naka iv da zaka rabawa 'yan uwa da abokan arzik'i,
saboda nasan shiriri tarka shiyasa nasa aka buga har kai, sannan magana tagaba Baffa koda
wasa Sailuba kar tasan jibi daurin auren Maryama domin na fahimci ita d'in fitina ce arayuwar
Maryama, kai wannan yarinya Allah dai ya ganar da ita"

Daga Baffa ya fita zuwa gurin yan uwan marigayi aminin shi Hassan

Masha Allah kungiyata kungiyar albarka ce kungiyar da babu irin ta d'aya tamkar da dubu ina
matuk'ar alfahari da first class tare da dukkan 'yan uwa masoya na cikin ta Allah ya k'ara had'e
kanmu

Allah sarki islamiyya ta Allah ya k'ara shiryamin ke ya sanya miki nutsuwa da jin tsoron sa Allah
ya tsarkake min zuciyar ki tareda kullum yayan musulmi baki d'aya

D'an auta na Al'mustapha d'an rikici na yanzun an girma ya kamata a daina rigimar banza da
wofi.

PAGE 45

Bai wani jima ba ya dawo haka ma Inna yana dawowa tace ya koma gida yaci gaba da shiryen
sa ita tagama nata haka nan gobe zata iso da tawagar ta, sannan ta kawo wani rubutu ta bashi
tace yana shiga get d'in gidan sa kafin yakai ciki yayi Bismillah ya sha daga tsaye, ta jaddada
masa hakan sau ba adadi har ya daga yana mamakin wannan wane irin rubutu ne me
muhimmanci haka.

Sanda ya isa sai da yafara zuwa gidan malam lokacin yana tare da bak'i ganin Baffa yasa ya
sallami bakin yace "k'araso mana Baffa kamar wani bak'o zaka tsaya daga nesa".

K'arasa wa yay yana d'an murmushi yace "barka da yamma malam"
Yauwa Baffa, ya kuma na ganka fasa zuwa wajen Innan kayi?"
"Naje malam sai dai bata barni na kwana ba saboda tace auren Maryam jibi ne, gama iv ta
bayar wai araba tun yau tunda abin ya kure".

Cikin madaukakin farin ciki malam yace " a a to Abu yayi kyau gaskiya naji dad'in hakan sosai
Allah ya tabbatar mana da alkhairi" amen amen sun dan jima da malam suna tattaunawa kafin
ya sallame shi ya taho gida.

Kafin ya shiga gid saida ya kira Halima dake yar abokansa ce Kuma makocin sa na amana
yabata iv na daurin auren masu dan dama yace ta kaiwa Abban ta sannan ya bata na 'yan mata
yace dan Allah yau ta fara rabawa k'awayen saboda Maryam bata nan su sosai tayi mamakin
auren na Maryam yadda yazo musu babu shiri yadda sukaci burin wannan ranar, take ta kira
Maryam k'awar Maryam ta jami'a suka sha mamakin su kafin su sannan suka fara rabo tunda
lokaci ya riga da ya k'ure.

Wannan tsaye tsaye da Baffa yayi shi yasa ya manta da rubutun da Inna tace lallai lallai yasha
kafin ya shiga gida

Dake yau Ammey ce da girki kuma yasan yadda suka rabu akan sai anbata 'yarta dan haka
d'akin ta ya fara nufa sai dai yadda ya tadda ita ba k'aramin d'aga masa hankali yayi ba ya
k'arasa kusa da ita yana tambayar Maryam abinda ya faru shida ya fita basa nan.

Cikin kuka tace itama bata sani ba bayan sun dawo MD ya kirata yace tazo ta kula da ita kafin
ya kawo magani, daga haka ta fice ganin yadda Ammey take kalloan Baffa tasan akwai abinda
take son fad'a masa.

Tana fita sukayi kicibus da MD wanda da k'yar ya samu maganin da Ammey take sha yace "ya
kika fito?"
"Baffa ya dawo yana ciki"
Da mamaki yake kallon ta yace "bai kwana ba?"
"Inaga ya fasa ne"
Ta bashi amsa tana wucewa ciki saboda jin ana kiran sallar isaha, dan haka shima ya nufi part
d'insa dan yayi tasa alwalar dan kar ya rasa jam i.

A b'angaren Mama kuwa tunda ta shiga d'aki ta kasa nutsuwa sai zarya take daga k'arshe ma
kai tsaye bokanta ta kira ba aminiyar tata ba ta sanar masa duk halin da ake ciki,
Yace "kin lalata komai Sailuba dole ne abinda kike gudu zai faru, sannan bazaki samu komai da
kike buk'ata ba, idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login