Showing 114001 words to 117000 words out of 130495 words
Chapter 39 - Wa Yasan Gobe Compelet Book by Safiya Abdullahi musa huguma
ce👑*
📘📘📘📚📚📚✍🏻✍🏻
[1/28, 7:58 PM] My Mom: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*WA YASAN GOBE?.......*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*part 3*
3⃣0⃣
ya gano wayonta ya dan kama kumatunta
"Sarkin wayo,zanyi wankan amma bazan bar qorafi ba don Kinyi zirga zirga na San mai yawa"
Dariya itama tayi saboda barotan da yayi,,shi ya shiryata tsaf cikin doguwar riga dark pink ta Shadda,yayi mata rolling da mayafi mai kyau yellow,plate shoes ya bata yellow,cikin tsokano take ce masa"inyee,shikenan idan na samu baby girl,sai na huta abina kawai"
"Hudu nake so ki Haifa min fadilah na"
Zaro ido tayi "hudu?,haba my one,ai bazan iya ba"
"Zaki iya mana Fadeelah babyn aliyyu,abun ai na Allah ne"
Daga parlour suka jiyo tashin muryarta"Ku fito mana haka,anshanya mu fa a tsaye"inji Samira
Da axama ta miqe zata fito,aliyyu dake fesa turare ya riqe hannunta sai da ya gama ya Ajjiye turaren yasa takalminsa sannan suka fito,tayi tayi ta sabule hannunta saboda idonsa ko don su salima amma yayi mirsisi yaqi sakinta har sai da ya sata a sit din gaba ya rude,ina wuta su saka Fadila,habaici suka dinga saki daya da daya amma babu wand ta kula a cikin su,sai ta shirya Yuma aliyyun hira mai dadi wadda ta janye hankalinsa bai fuskantar me su Salima ke fadi,haka take so don dama bata qaunar gaji har ranta ya baci,sai da suka qaraso tazo fita sannan tace musu"idan tukunya na Boris Kant take batawa ba wani ba,idan Kuma na raina ka su wa ko sautu bana yi mata"ta fice abinta
Samira ta kama baki"lallai wuyanki ya nisa yanka,kin riqa fa,dani kike magana"salima kuwa ido ta bita da shi bata ce komai ba zuciyarta na mata saqe saqe kala kala kanta,tana jin ya zama lallai ta Daki mataki,amma dole ta jita su dawo daga umara tukun
Ga zatonta zai zauna ne cikin Motar kamar yadda ya saba,sai dai wannan karon biyota yayi yana tayata zabar duk abinda take so,ya iya Zabe kamar wa ni mace,su na tafe suna hirarsu,yana cikin yi mata Dariya ne taga ya tsaya cake fyskarsa a murtike yana kàllon wa ni guru,salima ce tsaye da wani suna hira hardà dariya,sakin kayan hannunsa yayi cikin fusata yana wani irin huci da fishi ya nufesu
Kyakkyawan mari ya saka ma matashin,dago kai yayi cikin fushi "malam me nayi maka!"bai tanka masa ba illa wani naushi da ya kai masa,take bakinsa ya fashe,dafe halin yayi sannan ya duba tafi Hannun"kan bala'i"ya fadi gami da Hawa kan aliyyun da niyyar ramuwa,saidai da hannu daya aliyyun ya kama hannunsa sai ji kake bas!,ya saki wata qara nan ya zube,Kansa aliyyun ya sake yowa da saurin gaske Fadila ta tokàreshi da hannunta ganin kamar bai cikin hayyacinsa,sauran kadan ita din ma Takai qasa qasa,tayi taga taga ta dafa Wata kanta ta tsaya
Wayarsa ya zaro sai ji tayi yana magana da d.p.o na areansu yana a turo masa 'yana sanda,da sauri ta sake yunqurawa ta amshe wayar,idanunsa jazur ya dauka wa fadilan tsawa gami da miqa mata hannunsa,salima dake gefe tuni cikinta ya soma jiyaa wa,Dana sani mai tsanani ta rufeta,Fadila ta girgiza masa kai taqi bashi tare da juyawa don tafiya,don Tasan abun ba zaiyi kyau ba,cikin fusata ya fincikota sai gata a qasa,ya amshe wayar yana qarasa wayarsa,wa ni zugi ya ratsa mararta,tada Hannu ta dafe cikin tana runtse da ido
Cikin 'yan mintina sai ga police har biyar ,suka cafkeshi kuwa su Kayi wàje d shi aliyyu na fada musu kada su soma Sakinsa ko Waye yazo su ya nasa umarni,wa ni matsiyacin kallo ya juya ya wa tsawa Salima Wanda yasa hantar cikinta kadawa,bala'i ya dinga zubawa Allah yasa area din da su ke ba kowà,idanunsa sun rude ya manta a shoprite suke,tuni tsoro ya cika kowaccensu,sukayi tsuru tsuru gami da sake shirya taitayinsu,ya juye ya koma aliyyunsa sak,kallonsa duka suke,sai da yayi ya gaji don Kansa sannan yayi shiru
Dai dai suke ficewa Fadila na zaune tun dazun da ta fadi tashi ya gagareta,sai ta yunqura sai zugi ya daya ta koma ta zauna, a hankali idonsa ya sauka kanta,wani tausayinta ya lullube shi,ya qarasa a ahankali ya miqa mata hannunsada niyyar bata taimako,tasa hannunta cikin bashi don Tasan dole tana buqatar taimako,ya miqar da ita tsaye ta saki wata 'yar qara,
"Ayyah sorry baby na,Kiyi haquri"ya fadi muryarsa a raunane,shiru tayi masa ta sabule hànñunta kawai tayi gaba ya bita a baya
Tamkar kurame haka suka zauna cikin Motar sai uban gudu da ya dinga tsalawa,yana tsàida Motar yà finciki Hannu salima Zuwa bangarenta,Samira ta dafe ka"oh ni Samira an shiga uku ta jama kanta"ta fita ta debe kayanta ta tafi,ita kam Fadila nata kayan sunfi qarfinta sanda haka sai ta kashe masa Motar da bai kashe ba,ta kukkulle Motar tayi nata bangaren
*Mrs Muhammad ce👑*
📘📘📘📚📚📚✍🏻✍🏻
[1/28, 7:59 PM] My Mom: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*WA YASAN GOBE?......*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*Part 3*
3⃣2⃣
Qarfe tara jirgin su zai sauka sanda haka tuni take as nasiru ya debe su sumayya yarda iftihal wadda itama tasha kit so da qunshinta Zuwa airport din,Fadila ce wa tayi Duke kawai,fitarsu ta shiga wa ka,cikin lokaci qanqani ta shirya kanta tsaf cikin dinkin Shadda buba orange colour mai combination da blue black sai zuba maiqo take da qyalli, ta maqala fashion na sarqa da dan kunne mai duwatsu da abun hannu suka blue black,sani azababben kyau tayi tamkar ka saceta,sai kace ba mai tsohoñ ciki ba,ko ina a jikinta qanshi yake zubawa
Zamanta na 'Yan mintina ta jiyo shigowar motar,ta saki ajiyar zuciya tana fadin"alhamdulillah",tsananin farinciki ya hanata miqewa Duk da irin dokin da take nayin tozali da masoyinta,shi kansa tunda suka dauka yaketa taba ido yaga ta inda fadilan tasa zata bullo
Sannu a hankali take takowa har ta iso inda suke tsaye ana fiddo music da kayan su,sallamarta ce ta maido hankalinsu kanta,aliyyu ji yake kamar ya rungumeta sai dai ya dake kawai,qaunart ce ke sake narkewa cikin zuciyarsa,ganin cikin nata yayi ya sake girma fiye da lokacin da suka tafi,Kallon juna suke cike da murmushi ta miqa hannu don amsar qaramar jakarsa bude da fadin"Barka da dawowa"ya noe kamar alamun ba zai bata ba"barks ka dai maman baby"
"Ba magana ne qanwarmu?"cewr Salima da ta zuba mata ido cike da boyàyyen kishi,da fara'arta ta waigo ta dubesu
"a'ah.....ina shirin gana wa da oga ne sannan mu gaisa,ya gajiya,kun dawo lafiya?"kusan tare suka amsa sai dai kuwa ce da yanayin da ta masa dan,hankalinsa gaba daya ya raja'a a kanta,Duk motsinta idànunsa na kai,hakan ya sake qulla mugun qulli cikin Zuciyar salima da alwashi kala kala
⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜
Da qyar take iya saga qafafunta,don idan tana tafiya tallafe cikin take,kinsan take kamar zai sauko qasa,gaba daya ta can za kamanninta sun sauya,babu yadda aliyyu baiyi da ita suje Dubai ko India ta haihu a can ba amma ta qiya,tace tafiso ta haihu cikin qasarta da danginta
Fada babu irin Wanda momy batayi ba akan ya dawo mata da fadilan gurinta amma Yaqi,sai dai kullum ya kalallameta da fadin halin zai kawota,batasan shi Baisan Fadila tayi nisa da shi bane,tun bikinsu sumayya da rabi'ah Momi ta so riqeta amma sai ya lallaba ya kai qararta gun uncle abba shi Kuma yace ta bashi matarshi,ta barsu idan sun shirya a nutse ya kawota,tunda ya samu ya dauketa yaqi maidota
tausayin fadilar Momi ke ji,kuwa ya kalleta saidai kaji yace"sannu,Allah ya raba lfy,anya yaro daya ne a cikin nan",to itama momin haka take zato saidai babu wanda ya sani,don ko scanning taqi yarda ayi mata ganin yadda aliyyu keta zumudi,har lallaminta yake taje ayi tace a'ah,kada ayi ma yaa rai kuma hakan bata samu ba,tunda suma hasashe ne sanin gaibu ai sai Allah,ya bari idan ta haihu ai za'a ga ma ko mene ne,tilas momi tasamo mata wadda zata tayata zama tunda taga babu alamu na aliyyu zai dawo mata da ita din,baba talatu cikin dangin Momi take,mace ce mai tsafta da nutsuwa kawaici d juriya,bata da sure t7n rasuwar mijinta,ganshi dama Allah bai bata haihuwa ba har girmanta,kakansu daya da marigayiya mahaifiyar Momi,Fadila na Mutuqar jin dadin zama da ita,tana taimakonta sosai ba a iya harkar gida ba ma kadai
Sai su su Samira sukà tada tsiyar suma sai an nemo musu mai aiki,aliyyu ne ya musu Jan idan nan nasa yace da su shiru dinsu,baaba talatu tamkar kaka take agunsa,kada wadda ta soma kawo masa 'yar aiki gida
Taku hudu biya ta sake juyawa,da qyar ta samu tàyi hakan sau biyar don bin umarnin doctor sa'adah,tuni ta hada gumi sharkaf,cikin Dauriya irin tata ta juya ta shiga dakin baba talatu da ta kwanta yin qailula bayan sun gama hira tà tadata ganin lokacin sallar azahar na qoqarin ficewa,ta farka ta dubi Fadila tana Mata sannu,ta amsa a kunya ce sañnañ ta daura tata alwalar,a falcon Tatars da baban nayin tata,itama ta zube sannan ta tayar
Baba talatu na saman kujera tana jañ carbi Fadila ta miqe tana fadin"yunwa nake ji baba sosai,kamar ba dazun nan na gama can ayabarba"
Baban ta kalli inda ta Ajjiye ragowar da ta gama ci"ai kuwa dai ga ragowar da Kuma rage can nama manta ban dauketa ba,maza ki cinye a barki ba dadi zama da yunwa,idan baki qoshi ba sai a dado miki"tayi murmushi tana dada qaunar baban,maca ce wayayya Duk d ba tayi karatun boko ba
Ta soma cin abàrta kuwa,Sam ta mance ba tayi bismillah ba saboda mahaukàciyar yunwar da takeji,ta bare ta uku tana ci hankalinta kwance,dadi ya kama salima dàke maqale tun dazun jikin window din balcony din ta fàdila,wani tsallen dadi tayi ranta da zuciyarta fes,tana qarewa surqumemen sirinjin dake hannuntà kallo cike da farinciki Wanda ya taimaketa ta gabatar da mugun aikinta
*Mrs Muhammad ce👑*
📘📘📘📚📚📚✍🏻✍🏻
[1/28, 7:59 PM] My Mom: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*WA YASAN GOBE?........*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*part 3*
3⃣4⃣
Kimanin awa guda yana tsayen don ko sha'awar zaman baiyi har ruwan ya qare da suri nurse din da ai bari a dakin ta taso ta cire mata ta sanya mata dayan,cikin karaya aliyyu yabi saban ruwan da ta sa mata da kallo zuciyarsa cike da fargaba,sai dai kafin ya dauje idonsa yaji an damqe hannunsa dake cikin nata tsam tsam tmkar zata ballashi,da sauri ya kalleta still idanunta na rufe,a hankali numfashinta ya sima fita da sauri da sauri,wa ni bashi ta soma mai cike da wahala
Tuni nurses din suka danna wa ni Abu,cikin qiftawa da bismillah sai ga doctor sa'adah ta shigo,kanta sukayi suka soma bata taimako,aliyyu na tsaye cike da rudani,tausayinta da qaunarta suka sake Hawa a zuciyarsa,idanunsa ya sake kadawa babu hawaye sai azabar quna da zuciyarsa keyi ganin irin gwagwarmayar d take share,idanunta na rufe amma gunji take da nishi mai ban tausayi,hannunsa dake cikiñ nata har yanzu kamar zai balle
"Doctor idan babu dama wuyarnan ta isa haka,Gwara a yimata c.s a cire mata babyn ta hira mana"ta girgiza kai"Daga take da haihuwa,don zata ita haihuwa da kanta"tana rife baki Fadila tayi wani gauron nishi mai qaraji da yasa aliyyu ya sake rudewa sai ga baby ya fado,kukansa ya cike Daki,daya Daga cikin nurse din ta daukeshi,doctor ta taba cikin ganiñ fadilan na sakeyin wani nishiñ,sai ga kukan wani yaron shima ya taya dan uwañshi callara kuka
"Alhamdulillah"doctor sa'adah ke fada tana sake dubà fadila
"Mtsweeu,inajin da wa ni yàron a cikin nan"ta soma taya Fadila qoqarin fidda sauran abinda ya rage a cikinta kasancewar qarfinta ya qare,jikinta ya soma saki,da qyar aka zaqulo dayan Maca ce,sai dai ita din wani irin kuka take baya ma fita sosai bisa dukkàn alamu taci wahala don har ta fara kashi a ciki,kam wa ni gado doctor ta dorata aqalla mintina girma sannan ta dagota
"Sa'adiyya karbi zaitun ko lotion a goge musu jiki,baza'a yi musu wa ka ba har sai gone"tace da aliyyu Wanda baima San meke gudana a dakin ba ,kacokam hankalinsa na kan matarsa
Ya kalleta"ki nadeshi kawai doctor, bamu zo da komai ba"ya maida hankalinsa kan màtarsa dake ta sakiñ ajiyar Zuciya,doctor ta Daga wayarta tayi kira tana bada umarni aje shop din cikin asibitin da yake nata ne a dauko riga unisex mai bude da showel guda uku,cikin qanqanin lokaci aka gogesu fed,doctor ta qaraso kañsu,cikin damuwa ya kalleta
"Doctor taqi motsawa fa har yanzu"murmushi tayi "kada ka damu,mun riga mun kashe Duk wani tasiri na gubar ai zata dawo hañkalinta insha Allah nan da wa ni dan lokaci,yanzu za'a gyara mata jikinta ne don tafi jin fadi,zatayi bacci na minti talatin da zarar ta farka zata koma normal,congratulations *Mr Aliyyu Salim mai tama*,ka Samu yara har uku,biyu maza daya mace"
Jinsa Kayi kamar cikin mafarki ake gayamasa hakan,wa ni sanyi ne mai dadi ke ratsa zuciyarsa,ya zaro idànu"pls doctor bama irin wannan wasan,are you serious?"
"Am serious aliyyu,lokacin da suke isowa Baka ji ba?,gasu can ai"tai masa nuni da su banda macen da aka ware a wani dan gado daban,ya zuba musu ido yanajin kamar ba haka bane
"Kada a fiya daukan baby girl din,don ta bugu sanda mamanta ta fadi,ta fisu shan wuya,zamu riqeku na three days don zamu na bata treatment"
Mai karatu fasalta irin farinciki da wannan family gida biyu suka Shiga wato familyn *Alh Abbas Abdallah* da *Alh salim mai tama* bata baki ne,godewa Allah kawai suke suka qarawa da 'yarsu ta tsallake rijiya da bakya ga kyautar kyawawan yara har uku tare da sake addu'ar samun lafiya ga Fadila dà baby girl dinta,Daki ne qato guda daya mai kyau aka ware musu aka zuba gàdajen yaran,aliyyun na zaune dirshañ gaban gadon yana jiran farkawarta ,tuni ya miqa musu yaran bayan ya tofesu da addu'a,ai kuwa dan qaramin biki aka bude a dakin,shikam yana jinsu don ta matarsa yake tukun
Cikin ikon Allah ta farka da qwari a jikinta,da fuskar mijinta ta soma tozali,ya sakar mata murmushi yana fadin "sannu 'yar albarka"ta dan lumshe idonta cike da kunya,shi da Kansa ya taimaka mata ta wanke bakinta ya hadà mata tea mai kauri ta sha,kowa sañnuñsa yake miqa mata
Dukka yaran ya Jere mata a gabanta yana dubanta"Fadeelah na kinga irin kyautar dà Allah yayi mana ko?"kasa magana tayi,cikin zuciyarta godewa Allah take mai hukunta abinda yaso,kunyar su momi take wa sanda ba su San ma suna abinsu ba,da yaga taqi dauka sai ya debesu gaba daya ya dora mata saman cinyarta ya hadasu ya rungumesu gaba daya yana jin duminsu,tuni kowa ya fice a dakin sai juyowa sukayi suka ga Wayam
Fuskarta ta dago Daga kan yarañ tana Kallon aliyyu,gira ya Daga mata yana cewa"kin yarda ni din jarumi ne ko?,Dukkaninsu da ni suke kama,baby girl ce kawai tayo kamar fatarki"sai tayi kicin kicin da fuska"ai zasu dawo kamata ne"ya tuntsire da dariya"inaaa......ai sai dai ki tara a gaba"
Gwalalo ido tayi"haba my haidar,ni kam na gama Daga wannan,wlh sun isheni"ta qarashe maganar kamar zatayi kunya
"No baby,ni Kuma wlh inason kamar haka sau shida,"fashe masa da kuka tayi,Dariya na ciñsa yana lallashinta a haka Momi ta shigo ta tadda su
*Mrs Muhammad ce👑*
📘📘📘📚📚📚✍🏻✍🏻
[1/28, 8:03 PM] My Mom: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*WA YASAN GOBE?........*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*part 3*
3⃣3⃣
"Innalillahi wa inna ilaihir raji'un"ta soma fadi tana riqe tamau d cikinta,cikin azama baba talatu tayi kanta tana tambayarta"lafiya?,me ya faru?"
Sai dai ina!,tuni kafin ta qarasa kanta ta rikito daya kan Kujerar da take zaune ta kifa qasa warwas kan turtsetsen cikinta cikin fitar hayyaci,da gudu baba ta qarasa gami da dagota,jirin ne ke fita ta qasanta da bakinta gami da ragowar ayabar d abata qarasa hadiyewa ba,ko kuwa babu alamun numfashi tare d ita,hakan ne y gigita baba talatu ta saki salati mai Mutuwar qarfi da nuna razana Wanda yasa salima juyàwa cikin sauri don barin gurin
Sai dai kafin Takai ga ficewa su Kayi kacibus d samira,tabi Salima da kallo ganin irin saurin da take zubawà tuni har ta wuceta,ita kuwa salatin babarne ya janyo hsnkalinta don wucewa tazo yi,da sauri ta taka tq shige bangaren Fadila don ganin meke faruwa,dai dai lokacin baba jita kokawa da wayarta don Neman mutum daya cikin biyun aliyyu ko momi,abinda Samiran ta gani yaso bata tsoro,da Sauri ta juya ta koma da baya,batayi wata wata ba ta soma qwalawa isyaku kira,sun San halin rashin Kirki irin natà don haka jiki na tmrawa ya iso
"Yi maza ka dauko Mota"
Bai tambayi ba'asi ba ya juya don cika umarninta,sanda ta shigo har baba ta gama Sanar da Momi,Samira tace"rashin maza baba mu kamata ku wuce asibiti kada ta zamar mana gawa my shiga uku gun Ali"(gaboncin magana kenan irin na samira),da ita aka sanya fadilar a Motar sai dai bata bisu ba,ta dawo tana tunanin me ya sameta haka?,dage kafada tayi don bata sani ba ta koma barandarta ta zauna tana nazarta yadda salima ta killed bangarenta tayi lakur a ciki,duk da tana jiyo tarin salatin da ma'aikatan gidan ke ta zubawa
Daga qarshe ta dauke kanta tana tsammanin shegen kishinta ne da yafi nasu ya motsa,Duk da lokaci lokaci tana tambayàr kanta me tayi a bakin window din?
Momy,Anty hauwà,farida,Anty hafiza d rabi'ah da tazo gida duk su na cikin asibitin,hankalinsu ya kai qololuwar tashi,tunda aka shige da fadilan wa ni daki har yanzu shiru babu ita babu likitocin,a lokacin aliyyu ya shi go asibitin,wujiga wujiga kamar Wanda akayi wasan kura dashi,idanun nan kyawawa farare tas sun kada sun koma jazur,kai tsaye momi ya tunkara yana tàmbayarta ina fadilan ta Samar dashi sun shiga da ita,cikin rudewa ya soma fadin"ya za'ace daga cikin bana na sai irin wannan abu ,kuma ba naquda ba,haba don Allah"
Bana talatu tace"ni kaina abuñ ya dauremin kai,muna cikin hira fa sai salatinta naji"
"Baba ko wani ya shigo,ko Kuma kun bar qofa a bude?"aliyyun ya tambayeta
"Eh,tabbas ta dn fiya barañda ta tattaka yadda likita yace da ita,to kafin ta dawo lokacin ni na shiga ciki na kanta,to ina tsammani ta manta ta bar" qofar a bude,kai tsaye ya nufi dakin da aka