Showing 90001 words to 93000 words out of 119289 words
Chapter 31 - JIKAR MAGUZAWA COMPLETE BOOK BY Asma Baffa.txt
Tahantsi tace Tashukanki ta rame duk tayi wani hakora,hmm Zan Mata aike ai na kudi duk da haka Allah yasa ta karba,Ni dai Ina nan ga yarta da ciki anaconda ta zuba min Yara a ciki ko Daya ne ko biyu oho,Nace kunje asibiti ne?Kadada tace zuwanmu uku fa ciki ne dani computer bata Yi karya ba Dana yana nan a kwance,Likita fa ya fadawa Farooq ya rage sex sai cikin yayi kwari to Nima mayyar ce wani mugun son abin nakeyi Tahantsi inda kisan mayen karfe sai naji da dare Kamar anaconda na fisgata sai naje da an Fara sai na bada Kai ciki ne ya jawo, Tahantsi tace a'a dama can mayya ce kice Kawai ke anaconda kike so wanne irin ciki ya jawo ke dai Kawai mayyar kamo Channel,Dariya nayi nace Tahantsi yarinya ce kyaleta bata San Kan abin ba a banza zanje wajen Jawad nace Gwamma tace Kawai ke Baki San komai ba, Tahantsi masifa ta dinga Yi ance Mata yarinya munsha Ashar tafi goma,Kadada tace Tahantsi uwar wani kike zagi da Dana a cikina kike zagina a gabansa Yana jinki karki jawo idan ya girma ya rainaki yaki Yi Miki biyayya tam,ki dinga zagina a gaban Dana,Fara kisa a kawo abinci nace yanzu Kuwa Nima so nake nayiwa Jawad girki,Haka Muka ci abinci sannan su Kadada Suka tayani dukkan ayyuka na gama har girki sannan naje Zan gyara Masa daki na iske shi yayi wanka Yana zaune yayi shuru yana tunani,Ina shiga nace Gwamma ce tace a gyara maka daki,banza ya min na gyara Masa ko Ina sannan na koma na kawo Masa abinci na ajiye a gabansa bai ko kalli abincin ba Kuma yunwa yake ji,na kalle shi nace Gwamma tace kaci abinci ka koshi,kallona yayi da idanunsa masu kyau yace haka tace? nace ae cewa tayi ma na baka a baki,ya yarda Kuwa na zauna na dinga bashi a baki Yana ci sai da yaci da yawa sannan yace ya koshi,ruwa na bashi yasha da lemo,sai kallona yakeyi Kamar ya Sanni.
Sai da dare Bayan na Gama kula da Yara tsab lokacin Kadada tuni Farooq ya dauke abarsa,bedroom din Jawad na Shiga sanye cikin wata arniyar rigar baccina sharara da ita,kallona yakeyi sosai kamar bai Sanni ba,Zama nayi a gefensa ya matsa da sauri,nace Gwamma ce ta Aiko ni, sai lokacin yace me tace? Boobs Dina na nuna Masa nace Gwamma tace ka taba su,yace to kirata a waya na dakko waya na Fara Wayar karya to Gwamma ya taba Kika ce? to ya tsotsa? To Zan fada masa na kashe wayar nace tace kayi,Hararata yayi nace bari na fada Mata kace baza kayi ba na mike,Hannuna ya jawo na Fado Kansa bakinsa na laluba na Fara tsotsa bai san ya biye min bama abinda Gwamma bata ce ba haka ya dinga min salo iri iri sai da muka Kai kolokuwa sannan na saita Masa hanya da kaina nace Gwamma tace kayi wannan ai Kuwa faman kadan yake jira yayi ciki ya Shiga kamo channel ba ji ba gani ba abinda kake ji sai ihunmu na dadi,baya kalaman daya Saba min amma ya zauce iya zaucewa Nima haka mun dauki lokaci muna goge duniya kafin mu samu nutsuwa,cikin dare ma ji nayi kawai Yana shafani,nace Gwamma tace a'a,kafada ya makale,nace tace ayi yace ae yaci gaba da shagalinsa,da safe ma haka yace Gwamma tace ayi Muka sake Yi,Ina ta murna bayan munyi wanka mun tsarkake jikinmu na tafi shirya Masa girki,Ina Fitowa Naga Tahantsi ta gama min komai ta gyara komai tayi girkin,nace wow tace Gwamma ce tace ayi,na dinga dariya nace ai jiya munyi aikin Gwamma, Tahantsi tace ya yarda,hararata nayi nace sirrin manyan Mata ne wannan,da Kadada ce tana gani na tasan Ina cikin nishadi ke Kuwa me Kika sani, Tahantsi tace inda me tafiya yaje Watarana a Sannu me rarrafe zai je ne,Sai da Rana Farooq da Asif suka Zo tafiya da Jawad gidan magani kin yarda yayi aka buga aka buga yaki yarda sai hakura akayi ranar ana tunanin ya za a bullo Masa.
Safna Kuwa tunda akayi bikinta soyayyarsu suke kwasa da Abba Kuma tana kular Masa da Yara yanda ya kamata babu zalunci ba komai Yara suna Jin Dadi Kamar ma mahaifiyarsu ce a gidan,lokacin kuma Umma da aka daura Mata aure da Megari,Megari Yana ta murna ranar Amarya zata tare,Umma ko katifa cewa tayi baza a Kai ba,ta siyo kwayar Hana daukan ciki Dan Kar ma a samu akasi,Me gari cikin dare Yana Shiga dakin Amarya yaga ba uwar komai sai tabarma wacce Amarya ke Kai,yace ya Naga haka ba katifa bare gado? Sai gobe za a Zo ayi min jere cewar Umma,Megari ya washe baki yace Allah ya kaimu ba damuwa ya zaro tsirensa a aljihun babbar rigarsa ya budewa Umma Suka zauna Suka lashe tsire tsaf da Umma,Megari ya kalli Umma yace maza tashi Yar Gudulleta muyi sallah,Umma wani haushi ya kamata Wai Yar Gudulle Dan ya ganta gajeriya me kiba Wai Yar Gudulle,bayan sunyi Sallah Megari ya cafki nonon Umma Kamar ya kamo wani bera,Umma a ranta tace Allah wadaran rashin wayewa,a fili tace to ka bari nasa kayan bacci Mana,Megari yace Kai yanzu baccin ma har riga ake musu,Takaici yasa Umma ta kasa magana ta mike Kawai ta saka kayan baccinta tayi wani Yar gujub ciki,Megari ya washe baki Yana kallonta yace Allah wallahi sai kace doya Yar Tafa,Umma bata San Sanda taja Tsaki ba,Megari yace haba 'yar kutubtub dita ya fada Bayan Umma gefen tabarma tare da mamuketa ya cukwikwiyeta yana ta faman kokawa da Umma sai kace ana filin kokawa yace tsokace ta Miki yawa na rasa inda Zan Kama na rike ya daura kafarsa a ruwan cikin Umma sai kace wani Dan biri ya Kama nononuwan Umma ya dinga matsesu harda wani murdewa Wai duk cikin salo ne,Umma ta kwalla ihu sabo da azaba,yace Dadi ko? ai na iya shi yasa sahura take so na,Umma a ranta tace Allah ya tsinewa Sahura Kuwa tayi asara,Megari ya sake Murde nonon Umma Kamar tayi fitsari haka take ji,ita Allah Allah take yayi abinda zaiyi gobe dole ya saketa,ai Kuwa daga murde nono sai ya cirewa Umma Kaya Kawai ya afka mata Yana ta wani ihu kamar Dan kwikwiyo,ko minti goma baiyi ba ya kawo,ya dinga cewa da Sahura ce sai nayi hour biyu ban kawo ba amma ke banfi minti biyar ba,gaskiya kina da Dadi,Umma a ranta tace dakikin banza,Bai dade ba Umma taji munshari ya fara bacci kwarrrrrrr....kwarrrrrrrr duk ya hana Umma runtsawa,wanka tayi tare da tsarkake jikinta tace Allah ya gani babu kyau kayi aure da niyyar kisan wuta amma bazan iya Zama da Megari ba dole ya sakeni Allah ka yafe min ranar Amarya Umma bata Yi bacci ba sabo da munsharin Megari.
Kadada tana gida tun Yamma cikinta ya kumbura tasha magani ya hargitse gaba daya sai tusa,Allah yasa Farooq Yana Office tace yau ya zanyi naje na kwanta da miji tusa ta kwace Farooq yanda yake Dan gayu ya rainani, Tahantsi ta Kira a waya lokacin Tahantsi tana Palo tana kallo,Kadada tace Tahantsi dan ubanki ki kawo min mafita cikina ya rude yau na saki tusa tafi dari yanzu ya zanyi da dare ga Miji a kusa, Tahantsi tayi dariya harda rike ciki tace yanzu abinda zakiyi fada Kawai Zaki takali Farooq kuyi fada ki tafiyarki room dinki kisa key shike nan kin huta,Kadada tace Haka za ayi Yar gari akwai basira ta kashe waya
Sai gab da magriba Farooq ya dawo Kadada tana Jin motarsa ta bata rai taci kwalliya Kamar gaske,Farooq ya shigo da fara'a yana cewa Sunshine na dawo ya fada jikin Kadada ya kwanta Yana Mata kiss a kumatu Yana cewa I miss you Yana shakar kamshinta,Kadada tureshi tayi tace dan Allah ka dagani ai ni ka gama sire min,yanzu Farooq ni zaka ci Amana Ashe kana da wacce kake so....sai kuwa Kadada ta fashe da kuka ta mike fuuuuu tayi part dinta tare da saka key ta kwanta tana ta dariya kasa kasa tace kayi Hakuri Farooq gwara na shanye abata ni kadai akan naji kunya gwara mu bata,Farooq bai San dalili ba ya tsaya abin ya daure Masa Kai yace wanne munafukin ne yazo ya zuga min Mata zai hadani fada da matata Muna zaune lafiya,Part din Kadada ya koma ya dinga lallashinta Yana rokonta ta bude kofa yaji me ya faru amma taki har yayi zuciya ya hakura tare da komawa part dinsa ransa a bace bai taba Jin bacin rai ba irin na yau Binta sugar dinsa tana Fushi da shi,Haka yayi wanka yaje kitchen ya zuba abincin data dafa yaci ya koma sashenta Yana cewa dan Allah ki bude ki fada min laifina sweetie,yau bazan iya bacci ba kina bacin rai, wallahi Ina sonki tunda na Fara sonki ban sake kula wata 'ya mace ba,Ni me zanyi da wata mace haba Sunshine,Kadada harda kukan karya dama ba wani so na kake ba na Riga na gane, Dan Allah ko dan Babynmu kiyi Hakuri,Kadada da kyar tace na hakura amma Ni bazan kwana da Kai ba yau na Riga na rantse,Farooq yace da ace ban kwana dake ba gwara na kwana a prison Baby,bed babu ke ai prison ne,Daka samu ma na yafe maka idan ka dameni Zan fasa,Farooq yace yi hakuri na tafi ranar haka Farooq ya kwana shi daya Kadada ma ta kwana ta bararraje abinta kafin safiya cikin ya sace ya dawo normal,tace Alhmdllh jiya na saki tusa Allah ya tsare da tuni Farooq ya rainani,shi kuwa Farooq aiki ma kasa fita yayi Saida yaga Kadada ta fito ansha kananan Kaya tana zuba uban kamshi sannan hankalinsa ya kwanta.
😂
Please ayi sharhi
Masu sharhi godiya nake
AsmaBaffa🌏JIKAR MAGUZAWA 🌏
96-100
NA KUDI NE
MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA
Page naku ne
Bily Mai Taya
~-
Sai da Kadada ta raka Farooq mota sannan tace dan Allah zanje gidan su Najla,ba inda Zaki je na gaji da yawonki bazan iya ba ki bari zasu Zo yanzu ma Sai na Fara zuwa ta can Naga gogan ko zai yarda muje gidan magani idan Kuma Gwamma ta Hana shike nan tunda sai abinda Gwamma tace Masa, abin nan Watarana Yana bani dariya Gwamma me take nufi da abokinmu data mallake shi haka,gidan magani ko ance Gwamma ta yarda bazai je ba,Kadada tace uhm ai Kaine nace ka barni naje ko zamu hada wani dabarar,bafa inda Zaki je yau wlh na gaji bazan barki ba koma gida sai na dawo,ba yanda Binta sugar ta iya haka ta koma ciki ya tafi ta shiga aikace aikacenta dama Bai kawo Yar aiki ba har yanzu sai me gadi da me kula da compound Kawai yace sai nan gaba bai son sa ido Amarci yake makaranta Kawai take zuwa me hade da boko da addini.
Washe gari Umma kamar akan Kaya take gari na wayewa bayan me gari ya dawo daga masallaci tace yawwa Ni kaga bazan iya zaman aure da Kai ba na fasa Dan Allah ka sakeni,baki Megari ya rufe da hannunsa yace Subhannallahi 'yar Gudulle me nake ji haka Yana Fitowa daga bakinki,Umma tace nace bazan iya Zama da Kai ba dole ne ka sakeni Ni wajen tsohon mijina Zan koma,Megari yace toooooo yanzu Kika Yi magana nufinki dama Raina min hankali Kika Yi na sakeki ki koma wajen tsohon mijinki to bari kiji in fada Miki kin San kungiyar Nan ta kwallon kafa Enugu rangers? Umma tayi Shuru yace to su Kika taro Enugu Rangers Kika taro,kin taro match,kin gingimo Barcelona kin tari Manchester United idan ma Zaki sa a kawo Miki kayan daki kisa azo ayi jere idan Kuma kinki tabarma ni bata dameni ba,kinwa kanki da Kika Yi dadi minti goma na kawo ba wahalar da Kai ba hada zufa sai Dadi Kawai sannan na sakeki akan na sakeki gwara na koma taliya Yar hausa.
Umma ce ta fashe da kuka da karfi sai ga Uwar gida Sahura ta leko Amarya lafiya yo sabo da Allah mu bamuyi kuka ba sai ke Ni da Kika aure min miji ma Sai kece a Gaban Yara Zaki dinga Mana ihun kuka dan Allah Dan Allah idan shagwaba kike ma Megari kiyi a hankali Mana cin fuskar ya Isa haka idan Kika Masa ke da shi ma shagwaba ta wadatar abinda kike so Zaki samu,Megari yace Allah sarki kapinta ne ya Mata tsiya yayi Mata halin nasu ya zuga Mata karya tun wancan satin za a dauki Kaya azo a jera gashi har ta tare abin kunya da tabarma shine bakin cikin mijinta ya kwana a tabarma yasa take wannan uban kukan,Sahura tace Allah sarki Ina da katifar Salahu da yaje da ita makarantar kwana ya dawo ita sai na dakko muku ku samu ku rage
Umma cike da masifa tace bana so ki fadawa mijinji ya sakeni na gaji,Sahura dariya ta kamata tace kefa kika ce duk garin nan shi kike so wannan Maganar taku ce Sanda kike kaunarsa kinyi shawara dani sai yanzu Zaki ce nace ya sakeki ba ruwana bari na damo koko ki sha ai shi aure ba a Masa haka shedan ne yake rinjayarki Sahura ta juya ta tafi
Megari ya kalli Umma tare da leka fuskarta yace Yar kutumba ta harda girgiza kafadarta yace ikon Allah wani ko ba ko sisi sai kiga Yana ta kiba kalli Ko kashin wuya babu Allah ya Gina Miki tsoka Ni dama bana son mace ramammiya kana kwance kashinta Yana sukanka,Umma Takaici ya kamata ji take kamar ta shake Megari,tace Allah daga Sha biyun Rana bazan Kara maka lokaci ba sai ka sakeni,Megari yace minti 5 biyar na kawo na sakeki hauka nake bana Shan wahala ba ko zufa Ina farawa sai abu Sahura Kuwa sai na raba dare, Umma tace Sahura ta fini kenan wacce ake dadewa ai itace da garin,Nace bana sonka dole ne to wai,Megari ya Bata rai ya nuna Kansa yace kin ganni nan Kano pilars ne da Kansa match kike tarowa ya mike yace Indai dan tabarma ce Bata dameni ba na dai kwanta na tashi ya Isa zaman duniya na huta makara ma muyi zamanmu a haka Kuma wallahi bazan sakeki ba Allah Yana kallonki ba a yiwa Allah wayo Naga abin naki Allah ma so kike dole sai kin fusatar da shi wallahi kiji tsoron Allah Kuma wallahi tunda da tsiya kike so na sallameki baki Isa ba mutu ka raba kije ki tambayi Iyayenki tun kafin na aureki suka ce Kar na sake na sakeki sabo da sun fada min auren kisan wuta Kika Zo Yi dani Kuma karya kike baki Isa ba Kuma dole na dangwali arziki zaki San kin auri Megari,Yo Ni na taba ganin marar mutunci irinki duk fadin garin Nan ki rasa Wanda Zaki auren kisan wuta da shi sai ni Megari Guda me girma Megari duk garin Nan babu kamata shine Kika zabo ni anga dan gayu da Yan kudina Allah ya daukakani shine Kika taho wajena zakici shinkafa da Miya a banza ki tafi ba irinmu akewa haka ba Kar nake ganinki,Bari kiji Lagos din da kike gadara ita kin waye acan shekara ta talatin a Lagos sai da za a bani sarauta bayan Mahaifina ya rasu na dawo Nan Kauye
Shekarata Biyar a Birnin kudu jigawa state,ki tambaya kiji sai da nayi shekara hudu a gamborin gala,daga nan na wuce Shagamu,na dire a Birnin gwari a Nan na dinga noman Jar masara daga Nan na koma Babura sabo da haka ki kiyayeni na fiki Iskanci Sanda mukayi namu rashin Jin tun kina yawo da Dandiras a garin nan,Sanda kina yarinya mu muke koraki gida idan Kika tafi Zaki Shiga rafi da cikinki kato,dama can zubin kwado aka Miki shine yanzu ke idonki ya bude,Sanda kika Zama budurwa bakin jini ne dake kaf garin Nan baki da saurayi Sai Alhaji Nasir ne ya rufa Miki asiri har Zaki zo ki nuna Mana Iskanci to tun bakya yawo da wando muka sanki,Umma tayi Shuru tana Jin cin mutuncin da Megari yake Mata iri iri Kuma ya fice abinsa,Yana fita ya iske Uwar gida a gindin murhun tana dama koko,yace Uhm Sahura sarkin iya koko uwar gida ran gida in bake ba gida,Sahura harda yanga tace Ni da ka nuna min iyakata kayi min kishiya me zaka ce dani,Megari ya kalli kudu da arewa yace yaran Nan sun tafi makaranta iceko? Sahura tace tun yaushe sun siyo waina sun tafi,Megari yace yawwa kin gane Sahura kece macen fa,ki duba ke yanda muke raba dare muna soyayya Amma waccen Kuwa na kasa tantancewa da lafiya ta kalau nake ko itace ba kalau ba,Sahura ta galla Masa harara tace bana son munafunci ita nasan me kake fada Mata a kaina,Megari yace laaa Billahillazi ba ruwana Ina bayanki ki duba Kuruciyarki gata a fili kamar Baki taba haihuwa ba abubuwa cas,ita Kuwa abu Kamar Dan bera Kan nononta kamar Yar gullisuwa abar Nan da Iklima takeyi tana tafiya da ita makaranta tana siyarwa,Sahura tace Ni dai ba ruwana anjima kana zuwa wajenta karshe nawa nima kace Kamar Iloka Ni dai bada Ni ba,Megari aka Gama koko da kosai yaja gefe kusa da Sahuransa ya Sha yace Saura a duma min tuwo naci na tafi gona,Sahura tace Bari na kaiwa Amarya ta dauka ta kawo har dakin Umma
Umma tana ta kuka a saman tabarma Sahura tace ga abin Kari,cike da masifa Umma tace baza a Sha ba kice Masa ya sakeni,Sahura tace Sanda Kika aureshi kin sanar min ni Ina kaunarki ki saki ranki muyi zaman mu lafiya mu taimaki juna mu kwantarwa da mijinmu hankali,Umma zaginta tayi Wanda su Kadada Suka koya a wajenta