Showing 81001 words to 84000 words out of 119289 words
Chapter 28 - JIKAR MAGUZAWA COMPLETE BOOK BY Asma Baffa.txt
a Kauye ki daga ki kawo min a wajen rauni na Zan barbada, Tahantsi Dariya harda rike ciki tace Fara duk Anaconda ce tayi barna haka? Dariya ta bani nace ni dai ki rabu dani,dama ba zuwa zanyi ba karya nake Idan kinji sauki kije ki kaiwa Kadada agaji Farooq ya mata barjen dambu yau tas,Jawad Yana ji kunya ta kamani na kashe wayar ba shiri,yace da kin gama wayarki ai Babyna nasan baza ki Fadi sirrinmu ba
Tausa yake min harda Waka reciever gidan Dadi,na matsu ki fara Jin dadi kiji yanda Area take aiki,Ido na rufe Ina dariya a raina.
Farooq Kuwa Yana dawowa ya iske Kadada ta dage Riga pant din a kasa tana ta fitata Reciever da mufici ga ac ta ware ta,Dariya ta Kama Farooq,yace a'a babu lafiya kece nace ki tsaya in Miki ruwan zafi sosai,Kadada zafi ya isheta ta fashe da kuka tace kayi min yanzu wayyo tana fifita,ya dauketa Bayan ya ajiye take away na lunch ya Shiga toilet ya hada ruwa me zafi da gishiri ya gasata sosai Tasha zafi Amma ta samu sauki sosai sai da ya canja ruwa sau Uku sannan ya barta Haka ya wanke ta ya dakko ta tace barni haka idan na sake ji ya dawo zafin sai Kawai ka Kuma Yi min barni da towel Dina bana son kwalliyar, yace to ya bata abinci taci, tace Kai Dan Fari iyayensa sun Sha wahala kafin a samu ciki kwanciya tayi bacci ya dauketa,Farooq ya zauna Yana kallonta yana Jin wani sonta marar misaltuwa a ransa har ya kwanta shima Suka dinga bacci,ranar sun Sha jinya shi da Jawad.
Washe gari Tahantsi saurayin data hadu da shi yace zaizo da kyar ta yarda ita Sam bai Mata ba,haka dai tayi wanka ta shirya cikin doguwar rigar atamfa blue dinkin me aljihu tayi kyau sosai,tana fesa turare ya kirata a waya yace Ina kofar gidan,Ummiya ta fadawa sannan Ummiya tace ki kawo shi palon can karki tsaya da mutum a kwararo,Tace to ta fita,tana fita mamaki ya kamata ganin wata motar daban mutum daban ya fito, Tahantsi ta kalleshi tace laaa Dan karya me daukan hoto a jirgi Ina kasan wancan guy din,harararta yayi yace ki daina ce min Dan karya, Tahantsi tace yo kayi abarka kazo kana Jin kunya daga baya kenan, Kawai kace ka tuba yanzu ka daina,Murmushi yayi kadan yace Wanda yazo jiya yarona ne dama sawa nayi ya Nemo min gidanku,nace me ya faru? Daureki zanyi Kara Zan kaiku Kuna ce min Dan karya, Tahantsi tace ashe za ayi yaki Kuwa,shugo to tace ya fito Yana taku dai dai dama Allah ya zuba Masa Iyayi da fankama,yasha wata Gezna sky, Tahantsi ta juyo tace ka dinga taku da jikinka kana tafiya Kamar kabi Hanya kwibin bazawara,Matashin yace Mene kwibin bazawara? tace hanya irin ta Kauye wacce ko machine baya iya bi sai Keke sai a kafa keken ma da kyar to irin wannan hanyar hausawa suke cewa kwibin Bazawara,Murmushi yayi yace ai ku ba a ka daku akan magana.
Cikin palon ta Masa iso ba komai a ciki sai katon carpet sabo me kyau,fita tayi ta kawo Masa ruwa da lemo sannan ta zauna a gefe tace Ina yini,yace lfy ya Mama ya gidan naku? tace lafiya lau,me yasa kasa aka Nemo gidanmu ko Nima so kake ka rinjayeni da irin Harkar taku ta social media Ni dai bani da kudin saka Kaya me tsada ban San Kuma inda Zan samo haya ba,haka in samo Hayar gida me kyau da iPhone ta Yan karya sabo da na fito tar a Kara min filter bada ni ba,ku dai da zakuyi Allah ya bada sa'a kuje kuyi ta Aron mota bakwa Jin tsoron Allah,ku samu gida me kyau a ara muku ga shiga jirgi duk sabo da ku Tara fans,kune tiktok kune Instagram, Twitter,Ina laifin ma ka tsaya a Facebook dinmu na gargajiya,Dariya yakeyi sosai yace dan Allah saurareni tace to,yace Taya Kika Zama musulma? tace ni da Yar uwata Kadada ta koma Fatima Binta sugar Ni Kuma Nana Khadija,yace Nice name amma nayi murna sosai ku Maguzawa ne? Tace ae yace mu Fulanin Taraba ne Iyayena a Nan Kano suke da Zama ni a Lagos nake Zama in kin ganni a Kano to na kawowa Mum and Dad ziyara ne.
Ko sunana baki tambaya ba, Tahantsi tace Taya irinku kuke da suna Daya Ni Kam ka rike abinka,yace ke dai kin bawa zuciyarki Dan karyar social media ne ko? tace ae yace wallahi ni in ba sako aka tura min ba bana budawa bani da time, Sunana Aliyu Haidar gidanmu mu uku ne kawai dukkanmu maza akwai yayana Usman Yana da aure da matarsa da yarsa daya, sai Ni sai Autanmu Islam shine Wanda ya dauke Ni a airport.
Nace Masha Allah yace Babanmu Babban likita ne Maman mu Lecturer ce, nayi primary da secondary Dina duka a Taraba sannan nayi firt degree na a Georgia,nayi second degree na a turkey akan Business Kuma gashi Alhmdllh Business nake sosai Ina da shaguna a Kano kanina ke kula da su Ina da wasu a Lagos da yarana sannan da office Dina da komai,yanzu Haka na gama Gina gidana a Lagos a can zan zauna da matana Banda ra'ayin Zama a arewa sai da yawo Inshaallah.
Tun farko na ganki kin min na zaci style din gashinki ne ya birgeni sabo da ya Miki kyau, Tahantsi tace dan Allah yanzu dama ya min kyau? Yace sosai ma,Bayan na dawo gida nayi ta Dana sani akan ban karbi contact naki ba,abin ya dameni sosai fa,hmm in fada Miki na gaji dai na fadawa Mama gashi gashi tana ta dariya Dana bata labarinki tace hmm Allah yasa ta aureka sai ka musuluntar da ita,baki ga yanda mum Dina ke sonki ba sabo da tana so inyi aure dama kinsan Lagos Mata Yan Iska sunyi yawa to tsoro take ji Kar yaronta ya lalace sai gashi nayi gamo a jirgi, shi yasa na dage nasa yarona ya dinga nemanki inda Naga taxi dinku ta nufa a nan nace yabi sai gashi katsam ya Gano min ke I was so happy daya fada min kece,nace ka tabbatar yace min ae shine fa nazo, Nana Khadija idan ba damuwa Ina sonki Ina kaunarki wlh tsakani da Allah Kuma aurenki zanyi in kin Amince,sannan Zan baku adrees din gidanmu kuyi duk wani bincike a kaina Daya dace, Tahantsi tace Haba yanzu naga saurayi amma da ka turo min wani da Kai Kamar an kifa faranti
Dariya yayi yace yaron Nawa tace Allah Kansa Kamar na Baban Kadada,yace tana Ina Kuwa? Nace ai jiya aka kaita Lagos gidan mijinta,tana auren wani Farooq abokin Jawad,yace wanne Farooq nasan dai wani Farooq Ibrahim Dangana tace shine wlh,yace Jawad din ma na sanshi wani me Kama da balarabe Mamansa balarabiya ce asali Yana da mahaukatan kudi,Babansa bai dade da mutuwa ba,tace kwarai to Yar uwarmu yake aure Fara,ga mamanta a Nan gidan itace take rikeni yanzu,Allah sarki ka Shiga ka Mata gaisuwa mijinta satinsa biyu da mutuwa yace Allah ya Masa rahma tace Ameen.
Yanzu kin yarda kina so na? Tahantsi tace to gashi nan dai ka bari muci gaba da muamularmu zuwa wani lokaci ai zaka Gane na fada ma idon son ya kamani ko ya kace? Dariya yayi yace shi yasa nake sonki akwai bada nishadi,tace sai nan gaba ma tana tsiyaya Masa lemo Yana ta kallonta,Tahantsi tace Allah yasa ba Anaconda bace da Kai,yace mota? tace a'a wa yake ta mota share zancen Watarana na fada ma yace to.
Har ciki yaje ya gaida Ummiya ya Mata Ta'aziyya kadada tace surukar Jawad kenan wannan,Ummiya ta harareta suka fita,ya Dan Dade kafin ya Mata sallama ya Bata dubu talatin wai ayiwa Daddy sadaka, Tahantsi tayi godiya ta rakashi ya tafi ta dawo gida ta nunawa Ummiya tace to ai anyi Masa sadaka ana Kan Yi ma Sai ta arba'in kawo dubu goma ki rike sauran,tace Ummiya ai ta min yawa ga dubu ashirin sai na dauki goma ya Isa,Ummiya tace an gode kina sonsa kenan? Tahantsi tace Haba Ummiya Baki ga kalarsa ba ne wa zai ce baya son Aliyu Haidar, yaro son kowa kin Wanda ya rasa,yaro Dan fillo kyakyawa ga kudi ga gayu ga hankali ga addini,Kawai ayi bincike, Ummiya tace to yanzu Kinga ba Daddy bamu da Namiji shakiki a garin nan, danginmu kuma arna ne baza su kallemu ba,Babana a Kauye yake kawai Zan Fadawa Baban Najla sai ya wuce Miki gaba Kawai ni Kinga Takaba nake,Kuma baza ayi gaggawa ba mubi komai a nutse, Tahantsi tace to Ummiya,Babar Ummiya tana gidan itama taji Dadi da ita ake hirar.
Abba Kuwa biki ana ta shirye shirye shi da Safna komai na gidan sai da ya canja,ga Jawad ya Kara Masa jari abin sai Wanda ya gani soyayya suke sosai da Safna bangare Daya Kuma Umma tana makale a zuciyar Abba,Bangaren Umma Kuwa cikin kawayenta wata Hajiya Lami itace ta shirya har Kauye ta samu Umma tana ta tuka tuwo wajen magriba,duk Umma ta rame,tana Shiga tace Hajiya Barira ashe kece ma a gindin murhun,Umma hayaki ya rufe Mata Ido tace Hajiya Lami shugo kece a garin,tace dare zai min sauri nake mijina bai san na taho ba,Umma ta Sha majina ta goge fuskarta da rigarta sannan ta rufe tuwon dawar da ta gama tukawa,ta dakko tabarma Suka zauna,tace Ina Yan gidan fa? Sun Shiga makwafta gaisuwa,tace to bari kiji abinda ya kawoni mijinki Alhaji Nasir aure zaiyi ya kusa aure wallahi bikinsa Saura sati biyu Kuma da Yar kawarki Hajara yarta Safna dai da Kika sani to ita zai aura in Zaki San me kike ki sani tana Gama fada ta mike tace na tafi ki dai Yi aure ki fito ki koma gidanki ta tafi ta bar kauyen Dan Kar ma a ganta.
Umma ihu ta saki ta rufe bakinta ta cire tare da sake Dora hannunta a Kai ta sake kurma ihu ta toshe bakinta,tace wayyo Allah na shiga Uku yanzu haka Nasir zai min,Namiji ba amana yanzu Ni zaiwa Haka sai kuka Umma Kamar karamar yarinya kuka take tana tsinewa kawarta Hajara tace Zan dawo wlh yarki sai ta bar min gida sai nasa an saketa sannan na lakada Mata shegen duka a Haka Yan gidan Suka iske Umma tana ta kuka tana sambatu ba Wanda ya kulata tana ta kuka ta kalli mamanta tace na rantse da Allah Inna idan Baku kwato min yanci na ba wajen Alhaji Nasir ba sai na gudu na bar garin nan, suka Bude Baki suna kallonta,Babanta yace wanne yanci ya rage Miki a wajen mijin da Baki da igiyarsa shashasha,Umma ta sake Kurma ihu tana na Shiga Uku na jawa kaina budurwa zai aure Yar gidan kawata wayyo gwara ma na mutu na huta...
Kuna Sanya da sharhi fans Zan daina typing bana Jin Dadi.
AsmaBaffa🌏JIKAR MAGUZAWA 🌏
86-90
NA KUDI NE
MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA
Page naku ne
@Jiddah
Auntyn Khairat
Umma ba Wanda ya kulata har ta gaji da kukanta ta tashi ta zubo tuwonta ta ci ta koshi sannan taje tayi Sallah tana idarwa ta kwanta a wajen tana tunanin 'ya'yanta Kar a azabtar mata dasu,kirji ta dafe tuna yanda ta dinga zaluntar su Meenat tace nasan ma dole ayiwa yarana tunda yanzu Mata da yawa basa rike Dan wani bare Safna da ta sansu sarai tana kwance sai hawaye Allah kasa Kar ta azabtar min da yara,Allah ka Kare min yarana,taliyar data dinga dafawa su Nawwara ta tuna taliya da Mai da yaji da sassafe kullum yaranta su karya da shayi da bread ga kwai da dankali da farfesu, mikewa tayi tare da Zama dirshan tace to ko Najla Zan roka ta kwashe min yarana ta rike a wajenta kafin na koma,Kai wannan basu da mutunci ta hanyar da mutunci ya bi ma jinin maguzawan nan basu bi ta hanyar ba,Kar na jawo Nasha ashariya a banza,Umma rasa mafita tayi ta hakura tare da zubawa sarautar Allah Ido Kawai.
Yau haka na yini Jawad ba inda yaje Kawai jinyata yakeyi motsi idan nayi sai yace mene,yau Ina ganin gata ban taba sanin ya damu dani haka ba sai yau,Wanka da komai shine ke min abinci ma a baki yake bani Sai na koshi,Yanzu ma bayan nayi Sallar Isha sai gashi har ya dawo daga masallaci hannunsa dauke da Leda katuwa da kayan ciye ciye iri iri,Ido Muka hada Ina zaune a saman sallaya ya sakar min Murmushi kaina na sadda kasa sabo da wata kunyarsa nake ji idan na tuna abinda Suka faru tsakaninmu,yayi kyau sosai amma kunyar fada Masa nake sai nayi shuru sai dai nayi ta kallonsa, zai fita yace Ina zuwa bari naje wajen yaran nan Naga me suke Yi,to nace ya fita Yana zuwa ya iske su suna ta Wasa har su Asmau,Yace kunyi Sallah Kuwa? Suka ce ae munci abinci munyi karatu ma da Assignment Muna gama wasanmu sai muyi Shirin bacci,yace yayi kyau Aunty tace a gaida ku bata da lafiya,Meenat tayi tafi tare da hantsilawa saman gado tace Kaine ka hanata zuwa ka kwace ta ai gobe zata dawo ne wajenmu baza mu bari ta dawo ba tunda sai ka hanata tazo gashi yau ba itace ta Mana wanka ba,Jawad yayi dariya yace Meenat sarkin surutu to zata Zo gobe idan ta warke,kaji Yaya yau ba mun ganta ba kalau take cewar Ayanah,yace to wasan ya Isa haka aje Nanny ta muku wanka ku kwanta gobe akwai school monday,Asmau ku shirya wasu ku kwanta suka ce to,Yace good night ya juya ya tafi kowa sai yace Yaya Good night tun Yana amsawa har ya gaji dan su Meenat sun fada yafi sau goma,Bangaren su Hafeez ya shiga ya iske sai Waleed Kawai Yana Shan tea,Yace Sannu Yaya,Ina sauran? Sun fita Wai kallon ball cenema,Okay yace good night ya wuce samansa...
Yana dawowa na kalleshi kana nan kayan da yasa farare sun Masa kyau sun amsheshi sosai kamar Kar ya cire,Ido Daya ya kashe min yace lafiya yau dai nace me? Zuwa yayi ya rada min a kunnena Naga kina ta kallona,nace hmm kyau kayi wlh sosai,shine tun dazu baki fada min ba,nidai Kar ka cire kayan yau,Dariya yayi yace to kin San dan bazan iya bacci da su ba Ina laifi kice a siyo wasu irinsu ayi ta sa miki,nace to a Karo wasu sunyi kyau,abinda Kika ce haka za ayi,yanzu ranki ya dade sarauniya me tukunyar Zuma me za ayi? Dariya ya bani yanda yake min Ladabi mutumin da yake min rashin mutunci kala kala a baya,Ina dariya nace wanka ka sake gasa ni sannan ka shiryani,Yace ki daina cewa a gasaki sai kace wata kaza,Dariya mukayi a tare nace to ai na Zama kazar ma,kayan jikinsa ya cire daga shi sai boxers Anaconda abin ba acewa komai,nace dan Allah ka dinga sakayewa tsoro nake ji,Mika yayi yace ai so nake ki Saba da ita,yazo ya daukeni tare da mikar dani tsaye yace idan Zaki iya wankan nan please kiyi wlh idan na Miki bazan iya hakuri ba sai na Kara kamo channel,Ina Jin haka nace Zan iya,na fada toilet jiki na tsuma sabo da tsoro.
Da kaina nayi komai sannan na fito ya Shiga wanka har ya fito lokacin na saka kayan bacci Yar karamar Riga dark green and Orange da dan wandonta dan karami sun min kyau sosai, yace Kinga haka yafi sauki sauki amma Ina ganin kirjin nan naki bazan iya hakura ba shi yasa bana so Kuma na Miki Illa,nace na gode da hakan,yayi Murmushi Yana fesa body spray a jikinsa ya dawo gabana Yana ta faman kallona,bayana na juya Masa Ina dariya nace Dan Allah ka daina karka jawo min masifa,wani gajeren wandon ya saka,nace kasa rigar yace kin manta ni nifa dama ba ko yaushe nake kwanciya da Riga ba ban Saba ba sosai kin sani kuma,yana bin kirjina da kallo ya furta baki ci abincin ba,Nace Naga nama amma Ni yau milk din Zan Sha idan can dare naji yunwa sai naci Naman,Yace wow yau me zuwa Interview da takardun primary sabo da nama ta gaji da shi sauran kayan fa da ice cream fa? Nace au da ice cream Zan Sha to,Murmushi yayi tare da cewa to zauna Hukuma,nice hukumar ma gaba daya? Yace Yes Najla hukuma,Dariya nayi sai yau naji yace Najla duk zaman da muke ko da ya fara so na White Angel yake cewa,Ganin Ina dariya yace lafiya? nace dan sake fadar sunana Dan Allah baka taba fada min ba,Yace oh wai Najla Hukuma da nace? dama ban taba fada ba? Ko dai kin manta ba,kin San sunan naki nauyi yake min Kara nake Miki ke Kuwa Jawad babu wani dan canji Jawad Watarana Kai Jawad,Dariya nake sosai sai shine ya dakko ice cream din ya bude min ya ebo ya fara Sha sannan ya Dora wani a harshensa yace gashi na Mika bakina ya bani baki da baki sannan yaci gaba da bani Ina Sha shima Yana sha,Muka Sha fruits sannan ya Kai sauran fridge ya bar sauran kayan cin Wai ko Zan nema, tsakiyar gadon ya hau inda nake zaune,
Wayata ya karba yaga Ina karanta novel,yace ai sai kice a karanta miki, nace to Ina ji a karanta min,ya duba yaga na hausa yace ba na turanci? nace wannan nake so, Alright ya fara karanta min a hankali duk da bai kware ba Ina Jin dadi,matashi nayi da cinyarsa Yana karanta min Ina ji, aka Zo wajen love anyi