Showing 120001 words to 123000 words out of 131263 words
Chapter 41 - MACE A YAU Document By Shatuu from kanopost.ng.txt
be there for you through every hardship, through all the thick and thin times.... I love you"
Kiss ya sakar mata a wayanta Wanda yasa ta saki wani moan a hankali, haka suka cigaba da aikin Yana ta mata nasiha da Kwantar mata da hankali tareda bude mata dukkan sirrin zuciyarshi.
Misalin hudu da Rabi Subay'a da Junaid suka isa gidansu wanda ya kasance mafarin komai, inda suka Fara gina rayuwarsu inda komai ya lalace, sun dawo a karo na biyu don sake daura wata rayuwar. Dama Tunda ya fita ta Kira yan uwanta suka je suka gyara ko ina banda bangaren Junaid, Alhaji bai ce mata komai ba don fushi yakeyi da ita haka ta biyo mijinta suka koma. Suna shiga gidan abubuwa da dama suka dinga dawo musu, soyayyarsu, fadansu, sabani da kuma happiest moments dinsu. Ko ina an gyara yayi tas dashi se daukar idanu suke ga kamshin freshener don Bata son turaren wuta a cewarta ita bata son hayaki so Shiyasa kullum da room freshener take amfani.
Tamkar wata Bakuwa haka ta zauna a dadire, jinta take tamkar ba tayi fitting gurin ba. Ganin haka yasa ya dawo kusa da ita tare da fadin
"Mimi ko ruwa bazaa bani ba? Haka zan zauna da kishirwar"
Mikewa tayi tamkar Dama jira take ta wuce daki zuwa fridge ta dakko ruwa da tumbler ta kawo mishi tareda fadin
"Papa ruwan babu sanyi"
"Ba damuwa lemme have it a hakan"
Haka ta tsiyaya mishi yana sha Yana Bata labari har ta dan ware kafin ya tarkata tata Zuwa bedroom inda aka sauke soyayya!
Sulaim na dakin da kayan su Ahmad suke Tana hadawa cikin katon trolley, gaba daya jikinta babu wani kuzari a tattare da ita haka wani masifaffen kishi ke addabar zuciyarta, seda ta kammalla hada kayan sannan ta janyo trolley ta fito da ita gefen kujerun parlour. A haka aka kira sallar maghrib ta wuce daki tayi a lokacin Mami ta kirata, Daga jin muryata se kuka wanda take ta rikewa tun kafin fitar Junaid, Seda ta yi shiru sannan Mami ta yi mata nasiha tareda koyarda ita yadda zata danne kashinta Daga haka tayi sallama ita kuma ta fada wanka. Tana fitowa ana kiran isha'i se kawai tayi sallah sannan ta shirya cikin atamfa gown me kyau. Parlor ta dawo inda Ahmad ya dawo gefenta ya rakube kanshi ta shafa sannan ta kawo musu noodles din data dafa sukaci. Tana tattara gurin Junaid yayi sallama ya shigo kasa kasa ta amsa zuciyarta na wani Irin zugi, Yana tsaye bai karasa shigowa ba tazo ta gefensa zata wuce ya riko hannunta tareda hada ta da jikinshi, tureshi ta Fara yi hakan yasa ya jata Zuwa kitchen din rungume da ita, kuka ta shigayi sosae jin wani kamshi na daban a jikinshi, zaunar da ita yayi yace
"Suuuuuuu......is this how you will support me? Kina kuka kina karya min gwiwa dan Allah share hawayenki wayace miki ana kuka akan kishiya who told you that? Bayan kinsan ina sonki you're part of my happiness then me kike so kuma? Kiyi shiru kizo muje I need to talk to both of you!"
Janye jikinta tayi ta wanke fuskarta a sink batareda ta furta komai ba ta nufi bedroom dinshi inda ta shafa powder da kwalli se ta ware a haka suka fito da yaran dukka, ganin katuwar trolley yasa ya dubeta yace
"Dove maida su Ahmad zakiyi ne? "
Kanta ta langwabar tace
"Eh Mimin su is back me yayi saura kuma? "
Kanshi ya girgixa zai magana tayi saurin fadin
"Heartthrob please don't, shi ne daidai kowa ya rayu da danshi nima mine will definitely come"
Ta fada tareda bashi peck a hannu, babu yadda ya iya haka suka nufi gidan Subay'a dake babu nisa tsakaninsu Koda kafa zaka iya zuwa, Amma saboda dare a mota sukaje, Tunda suka shigo Sulaim ta nemi guri ta zauna shi kuma ya shiga ciki yayinda yaran suke ta tsalle da ihu, tare suka fito itama gabanta Yana faduwa, da gudu Ahmad da Muhammad suka Dane ta, rungumesu tayi a jikinta tace
"My boys"
Take kowa suka Fara bata labarin Ammiey su, shigowa cikin parlour tayi ta zauna gefen Junaid wanda ke gefen sulaim suka sashi a tsakiyarsu, Sulaim ta Fara gaisheta, Subay'a batada munafurci Dan haka kasakasa ta amsa don ji take kamar ta rufe ta da duka, wani haushin ta take ji. A hankali Junaid ya kama hannun Sulaim ya matse saboda yadda yaji jikinta na rawa, cikin nitsuwa da daddan kalamai ya gabatar da kowacce a matsayin matar aurenshi da yake so, soyayya tasa ya aureta, kowacce ta kama girmanta baisan damuwa. A haka ya raba Kwana bibibyu sannan ya maida Sulaim ya koma, ranar Sulaim da kyar tayi bacci saboda damuwa da kishi amma da ta dage da addu'a se komai ya lafa mata!
Shatuuu ♥️
[9/9, 9:59 PM] Shatuuu❤: *MACE A YAU*
57
✍️Shatuuu♥️
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
#⃣shatuuu095@wattpad
Driver na parking hamshakiya Hajiya Gwoggon Musbahu ta fito Daga bakar Prado da tayi parking, yanayin ta kadai zai tabbatar maka baa nutse take ba, idanunta sunyi jajur hatta fuskarta tayi ja hankalinta a matsanancin tashe yake, Tun ranar da Khulthum ta fasa bowl saboda jin sallamar Musbahu ta diga question mark Akansu Baki daya, don hakan bazai taba faruwa ba se idan yarinyar cutarta yakeyi, hakan yasa ta rike Khulthum din na tsawon sati daya tana ta bugar cikinta ko zata samu tayi mata leaking wata maganar amma fur yarinyar taki haka dole ta bashi matarshi ta tura aka kira mata Kabir ta tsare shi akan se ya fada mata a ina Musbahu ya Nemo Khulthum saboda duk da tunanin hakan bai zo mata ba amma ta Fara tunanin ya akai Musbahu ya tsallake ya'yan masu kudi ya auro 'yar ghetto, Kabir Baki daya ya rasa dalilin da zai fada mata sede yace
"Gwoggo ni na hadasu saboda naga yaki aure kuma se ya yadda"
Kanta ta girgixa tace
"Kabiru ban yadda daku ba Sam, tabbas akwai manufarku ta yin hakan, bana son wani ya fada min shi yasa nake Baku chance ka fadamin"
Shiru yayi don shima Gay dinnan na Musbahu ya fara isarshi don Duk tunaninshi idan yayi aure especially yara masu budewar ido zai daina Amma abinda ya Lura kamar abin ya kara tsananta ne, shi kabir ba Gay bane amma Shi womanizer ne na gaske kuwa. Amma yasan babu uwar da zataji danta Yana aikata abinda Allah ya haramta saboda muninshi yasa aka kifar da al'umma guda aka bisu da ruwan duwatsu Daga jahannama..... Waiyazubillah!.... Kame kame ya fara hakan yasa gwoggo ta sallameshi tareda Fara binciken aka ran kanta, Tunda ta Fara binciken Abu daya ake fada mata Musbahu ba'a taba ganinshi da mace ba Sede Maza, kullum ka ganshi tareda Maza yake.
Haka ta hakura ganin babu wani abu a ciki sede kawai Washegari Sega Khulthum tazo yini, gabaki daya ta kara lalacewa ta fita a hayyacinta wannan ya kara tada hankalin Gwoggo, da yazo daukarta ta dinga kuka kamar ranta zai fita hakan ya tabbatar mata da wani abin is definitely wrong some where.
Bayan sati biyu ta aika aka kirawo wanda yake kula da part din Musbahu tana mishi tambaya Yana amsawa amsar Itace indai yana gida to Maza suna zuwa amma shi baisan me akeyi ba, Daga nan ta Kira me Kula da Khulthum itace ta fayyacewa Gwoggo dukkan abinda ta sani, Abinda Yafi daukar hankalin Gwoggon shi ne furucin da Matar tayi Khulthum tana masifar tsoron Musbahu sannan inhar zasu shiga daki to har ya fita tana ihu wannan constant ne.
Da Wannan abu Gwoggo ta yanke hukuncin Zuwa kawai ta ganewa idanunta komai don zuciyarta ta Fara zargin Anya danta ba Gay bane? Hakan yasa bayan tayi sallar ishai ta shirya aka kawo ta gidan, ta jima a tsaye Tana tunanin inda zata Fara dosa part din Khulthum ko na Musbahu a karshe ta yanke hukuncin Zuwa na Musbahu, tundaga parlonsa komai neat yake dama tasan haka danta yake, dukka sauran kofofin a rufe suke kirif se kwaya daya wadda take hango haske daga ciki, Rana ta farko da taji Tana tantamar shiga inda danta yake Amma haka ta dake ta tura kofar a hankali, ta shiga bakinta na nanata ambaton Allah, da sauri ta dafe bango tareda jingina da shi sakamaakon jiri dake kokarin zubar da ita, idanunta ta runtse saboda abinda ta gani, as usual Musbahu ne da wani kwance tamkar mata da miji, kuka sosae gwoggo ta saki ganin they're so engrossed to the extent that they didn't even noticed her presence. A hankali ta danne Abinda take ji ta juya don fita amma ta fasa ta tako zuwa gadon jikinta se rawa yake ta saka hannunta ta dada mishi duka, firgigit ya juyo wata Irin hantsulowa Musbahun yayi ganin Gwoggo tsaye a kanshi idanunta hawaye na Mata sintiri, gaba daya ya durkushe a gurin cikin wani yanayi Wanda yaji tamkar an zuke mishi ruwan dake jikinshi ko hannunshi kasa dagowa yayi, Jan kafafu Gwoggon tayi ta fice jikinta se kyarma yake idanunta sun kasa dauke mata abinda ta gani, part din Khulthum ta nufa inda ta samu babu kowa itama a parlon nata, dakinta ta nufa tana turawa taji cikinta ya hautsina saboda azababben wari da ya doki nostrils dinta, da sauri ta maida kofar ta rufe jikinta a mugun mace, kamar ance ta juya ta hango inda aka Adanawa Khulthum turarruka da kuma Humra, gurin ta isa ta dan diga a hannunta sannan ta shafa a hancinta Amma dukda haka warin ya baci akan hakan dai ta samu ta Kara bude kofar ta shiga tamkar zatayi amai saboda mugun doyin da dakin yake, haka ta shiga tana daurewa idanunta sunyi jawur ta daina kukan amma kana kallonta zaka gane tsantsar tashin hankali akan fuskarta, Bata san hawaye sun kwace mata ba Seda ta ji salty taste a bakinta, Khulthum ce kwance tamkar mataciyya Baki daya gadon yayi kacakaca da Bayan gida (Kashi) gwoggo jiki na rawa ta isa gareta ta manta da wani wari ko kyankyami tsoronta daya kada ace yar mutane ta rasu a hannunsu itakam da ta shiga uku.
"Khulthum! Khulthum!! Khulthum!!!"
Gwoggo ta fada muryarta na wani Irin shaking tareda bubbuga gadon hakan yasa Khulthum bude idonta a hankali wanda ya shige ciki sosae tsabar wuya da kuma jinya, a hankali hawaye ya fara mata zarya a idanunta, Gwoggo na kuka ta riko hannunta tareda fadin
"Me yake damunki, Tun Yaushe kike a haka? "
Kasa magana Khulthum tayi se kuka da take wanda hawaye ne kawai ke bin fuskar Amma babu energy din Kara, Gwoggo baki daya ta rasa inda zata saka kanta, ta rasa abinda yake mata dadi ga ta rasa taemakon da zaayiwa Khulthum, a hankali ta sake kallon Khulthum wadda idanunta suke a lumshe banda ciwo, nadama, Dana sani da abubuwa barkatai babu Abinda Ke damunta.
Gwoggo tasowa tayi ta Fara cire ma Khulthum kayan dake jikinta, ta lullubeta sannan ta yafa mata zani da ta dakko Daga wardrobe din, a hankali cikin hikima ta janye bedsheet din sede duk yadda taso Khulthum ta Mike Don yin wanka hakan ya gagara don lokacin Khulthum din idanunta nema suke su kafe hakan ya kara tada hankalin Gwoggo matuka ta dinga kuka Tana salati a ranta tsoro ne fal da tsananin takaici da bakin ciki, toilet ta shiga ta zubo ruwa a wani karamin bucket hade da soft towel ta dawo sede tana Fara goge mata jikin taga yadda bayanta Zuwa mazaunan ta sun mele sosae, gurin yayi jawur fatar duka babu, a tsorace Gwoggo ta goge ta sannan ta dakko mata doguwar riga wata me sauki ta saka mata.
Fitowa tayi inda ta samu ma'aikatan part din suka taimaka mata ta fito da Khulthum, a mota aka saka ta Gwoggo jiki babu kwari tace da driver ya kaisu Asibitin Nassarawa, haka kuwa akai can aka admitting Khulthum wadda bata san waye a kanta ba, hakan yasa ana karbar ta aka dukufa don ceto rayuwarta. Fitowa Gwoggo tayi ta zauna ta Fara lalumar number Kabir cikin saa yayi picking ko gaisawa basuyi ba tace
"Ina Asibitin Nassarawa kazo ka sameni yanzun nan"
Bata jira me zaice ba ta katse kiran zuciyarta a kuntace, hannunta tasa ta rufe fuskarta tare da sakin kuka me ciwo, kuka na rashin sanin abinyi, kuka me Cikeda tashin hankali da tozarta, abin zai baka mamaki idan kaga yadda Lokaci daya Gwoggo tashin hankali ya zabgar da ita, she's a very strong person wanda kafin a samu abinda Ke sata waver babba ne amma Koda wasa bata taba kawowa halinda Musbahu ke ciki ba, Koda wasa bata taba tunanin haka danta yake ba. Tana a wannan halin medical team din suka fito inda anan ta tari Doctor Tana fadin
"How's my daughter? Bata mutu ba ko? "
Kanshi ya girgixa yace
"Ki nutsu hajiya ki daina kukan nan haka, yarki tana nan Sede a iya binciken da mukai ya nuna mana ta samu Fecal Incontinence shi ne inability na mutum yayi controlling fitowar Bayan gida, muna tunanin hakan ya faru saboda Anal sex (Saduwa ta dubura) da ake ita Shiyasa makullin gurin ya zama weak take fitar da kashi wanda yasa ta samu Decubitus ulcer, amma Inshaaa Allah Zamu tackling abin"
Wucewa yayi yayinda Gwoggo ta damke kanta Wanda yake barazanar tsagewa saboda yadda kwakwalwar kanta ta toshe, Anya Musbahu mutum ne ba dabba ba? Anya Musbahun da ta sani ne danta kamili me kawaici? Anya kuwa? Hawaye ya kara gangaro mata Bata taba tunanin hakan zai kasance ba, ta rasa uwa, uba, miji amma bata taba dandana Irin bakin cikin da take ciki yau, Bata taba dandana takaici da bakin ciki irin wannan ba, haka dai aka kawo mata prescription daidai nan Kabir ya iso hankalinshi a tashe saboda yadda yaji muryar Gwoggo tana shaking. Yana Zuwa ya tsugunna har kasa yana gaisheta amma bata ansa ba tace
"Inason visa ni da Khulthum zuwa India jibi, ga wannan ka karbo"
Ta fada Tana mika masa prescription, jikinshi a sanyaye ya karba ya Mike yayi hanyar pharmacy dukda Yana son tambayar Marar lafiyar amma babu fuska amma a jiki yaga sunan Khulthum Wanda ya tabbatar masa Itace marar lafiyar, haka yaje ya siyo ya dawo sannan ya fara processing visa din abinka da kudi masu gidan rana, tuni aka harhada komai hade da booking flight.
Kabir na kammalla Aiken Gwoggo ya fara neman layin wayar TitαΦ sede har ta gama ringing sau kusan shida Musbahu baiyi picking ba baya ma tunanin akwai wayar da zai iya dauka, Tunda Gwoggonshi ta fita yake durkushe a gurin har partner din nashi ya fice shikam kwakwalwar kanshi Gaba daya ta kulle, ina yanayin da Kake ji Irin tamkar an zuke maka ruwan jiki to haka ta kasance ga Musbahu, babu inda a jikinshi baya rawa ga wani matsanancin nauyi da kirjinshi yayi, me yasa upon all the people on universe babu Wanda zai kamashi red handed se Gwoggon shi, hajiyarshi, mahaifiyarshi. For the first time Yaji wasu siraran hawaye na diga daga idanunshi, haka ya kifa kanshi a gurin yana wani Irin kuka me ciwo, nadama wadda Lokaci ya riga ya kure, it's late to cry when the head is cut off. Da kyar a daddafe ya zura jalabiyya ya fito parlour yana jin tsanar kanshi da halayenshi, yana jin Wacce riba yanzun ya samu da wanne idanu zai kalla baiwar Allah Gwoggo wadda ta sadaukar da rayuwarta akan tarbiyarshi, Rana ta farko da yaji ya tsani Abinda yake aikatawa, yaji inama bai kawo wannan lokacin ba, ya jima yana jin ringing wayarshi amma bazai iya dauka ba don mugun sarawa da kanshi keyi.
Kusan Mintina arbain yana Zaune with a heavy heart sega Kabir ya shigo ko sallama babu amma duk hazarinshi ya katse ganin TitαΦ a mawuyacin hali wanda kusan shekarsu ashirin Amma bai taba ganinshi a haka ba ko da lokacinda Alhaji Habibu ya rasu. Gwiwa a sage ya isa gareshi tareda dafa kafadar shi yace
"TitαΦ meye ke faruwa? Me ya sameka "
Lumshe ido Musbahu yayi wanda yayi sanadin sake zubar wasu hot tears daga idanunshi, wannan kadai ya sake gigita Kabir don a iya sanin shi yasan cewar Musbahu Gay ne Wanda mace batada gurbi cikin zuciyarshi Balle har rashin lapiyar ta ya taba shi haka, yasan ko meye y faru has to do with Gwoggo don yanayin damuwar tasu iri daya ce hakan yasa ya daidaita zamansa yana tambayarshi ainihin abinda ya faru yasa ya koma haka. Musbahu ya gwada fada mishi kusan sau hudu amma se ya kasa shi kuwa Kabir damuwa ce fal zuciyarshi Daga karshe da kyar da sudin goshi aka samu yayi maganar, ya fayyacewa Kabir halinda Gwoggon ta sameshi a ciki, a wannan lokacin Kabir yafi Musbahu shiga rudu, ya rude ya gigice ya rasa abin da yake mishi dadi, haka suka zauna tamkar kurame tsabar kaduwa da tashin hankali.
Bayan Kwana biyu babu Abinda ya Lafa , Khulthum tana cikin mawuyacin hali, balle gwoggo wadda ta koma kamar ba ita ba ta zabge ta lalace saboda yadda zuciya take cikin wani hali, bata fadawa Maman Khulthum halinda Khulthum ke ciki ba ta dai sanar da ita tafiyar gaggawa ta samesu zuwa India, haka Mama ta bisu da addu'a zuciyarta Cikeda tausayin diyarta, don tunda Khulthum take kuka Tana rokar kowa yafiya Mama tasan da matsala, ga rashin kyan gani da Khulthum din tayi Wanda shi daya ma nightmare yake bata, haka dai ta danne damuwarta.
A India straight asibitin da Gwoggo ke Zuwa suka wuce, Gwoggo ta kawo ta badan ta raina treatment din Nigeria ba a'a se dan Tana son bawa zuciyarta da kwakwalwarta Hutu, kuma babu laifi an shirya samu ita kanta Khulthum ta Fara responding ma kulawar da ake bata, Shikuwa Musbahu baisan a wani yanayi ko Hali