Showing 51001 words to 54000 words out of 131263 words

Chapter 18 - MACE A YAU Document By Shatuu from kanopost.ng.txt

Shatuu   

20 Dec 2024

4609

Salim ne Zaune Kan motarshi Yana ta fitarda murmushi. Ya dinga tsokanata wai naji tsoro kar ayi tracking dina. Ya kawomin birthday gifts dinshi.


Seda tayi shiru kafin Khulthum tace


Amma yayi surprising dinki gaskiya. Amma Sulaim kina sonshi ne?


Wani disgusting look ta bawa wayar tamkar tana gaban Khulthum tace


Nope he's very charming tsoro yake bani gashi ni inada Ja'afar dina amma kinga Salim dinnan idanunshi ya bude da yawa, Kinsan he tried hugging me seda na dakatar dashi kafin wai missing dina yasa yaji he can't resist.


Ikon Allah


Shi ne kawai Abinda Khulthum ta iya fada don da zata iya da ta fada mata amma she can't saboda tana jin nauyin maganar.


Kinsan halin mazan kenan fa yanzun, kowa slight space yake nema kiga ya kawo miki zancen banza, Na fattake shi shida birthday gift din saboda kada yayi tunanin dan ya bani wani stupid birthday gifts dinsa yana nufin ya siyi jikina kenan. Shiyasa nake ce miki duk wannan su Yusuf din kiyi hankali dasu don idanunshi kawai is telling you he's not a good person kada Kina amsar abin hannunsu Dan naga yanxu ba'a kyauta dan Allah se dan compensation da wani abin.


Kede Allah ya kyauta haka.


Daga haka suka kara hira sannan sukai sallama, nan Khulthum ta zauna gefen katifar tana tunano zantukan Sulaim, ko dai Abinda take fada gaskiya ne? Ko dai Abinda ya fada karya ne? Amma taga nadama karara cikin idanunshi sannan idan......se kuma ta kasa karasa wancan sentence din don tasan she's deceiving herself.


Mama ce ta leko don jin shirun yayi yawa, Tana daga labulen suka hada idanu se Kuwa Khulthum ta Mike da sauri tamkar Marar gaskiya ko dan dama batada gaskiyar ai.


Kizo wani na nemanki.


Gabanta taji ya fadi Amma haka ta Mike ta dauka hijab wanda ta manta rabon da ta saka shi ta nufi zaure, yaro ne in his mid teens ya mika mata envelope babu bayani ya juya. Itama cikin daki ta koma Don tasan me aikenan Yusuf ne Don kuwa ga kamshin turaren shi na Oud wanda kamar signature dinshi ne a komai nashi ya kama. Tana zazzage envelope din seda gabanta ya fadi sababbin 1000 naira notes ne a Mike basukai bandir ba amma sunfi rabi, da sauri ta kwashe kar wani ya shigo, se karamar takadda yayi rubutu na ban hakuri da sake jadadda mata son da yake mata tareda rokonta ta manta da abinda ya faru jiya.............







Shatuuu ♥️
[7/29, 6:16 PM] Ayshatuuuu: *MACE A YAU*
23


✍️Shatuuu♥️


🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION


#⃣Shatuuu095@wattpad




*Where are all the talented and intelligent Writers online? Ina son fadar a little thing about writing, the moment kika dauki pen, phone, Tab ko system with the intention of writing online, To tabbas you've sign your life into seeing love, kindness, gratitudes , Bullshit, Criticism, negativism especially idan Kinyi suna. This is life but one thing you need to tell yourself is how ready I'm to face this challenges? How strong is my threshold to withstand all this? By now it's supposed to be we are All used to abubuwan readers. Sede I'm pleading on behalf of the grateful ones, the righteous ones kada muna hukunta su da laifin wasu, is not right gaskiya. What matters is hakuri and appreciation, always look at the positive side of things not the negative side. _Sor for this I dedicate this page to every writer whether in touch or apart, pick up your pens, phones, tabs and systems and continue writing, perhaps through this we can change even if it's a single life....._ Thank you*


Hannunshi rikeda wayarshi kirar Samsung, Yana zaune kan kujera a main parlon gidan yana scrolling through Daily trust application dinshi da yake karanta news, yayi nisa sosae a karatun yaji alamar email ya shigo mishi hakan yasa ya katse don duba Menene. Gyara zamanshi yayi ganin Abinda bai taba tunani ba a Kwana kusa. Shekara daya kenan da ta wuce Mami tasa shi yayi applying wani conference da ake na Barristers annually a Estonia dake Europe. Abin is very educational and Yana bada opportunities sosae amma kafin mutum ya samu se yayi shekaru yana applying amma shiru, to yanzun ga approval email Daga gurinsu na yayi registeraton.


Farin ciki sosae ya Mamaye shi da hanzari yayi forwarding email din wa Mami sannan ya kirata yace ta duba. Yana zaune yayi registeraton online kafin ya Mike zuwa dakinshi ya canja Daga jallabiyar jikinshi Zuwa wani brown trouser da shirt baka, agogon da baya taba fita babu ya dakko brown ya daura kan Farar fatar Hannunsa, bude bedside drawer yayi ya ciro passports dinshi Dana Subay'a saboda yaga tafiyar is in 10 days time ne so dole yayi making komai in a snappy kada a samu matsala.


Bata nan taje office shi kuwa yau Baki daya babu inda yaje Yana gida shi daya se missing Sulaim da yake, a lissafinshi gobe zata dawo Amma Tunda ta tafi sau biyu kawai sukai waya ranar da ta isa jega, se bayan yayi mata depositing kudi cikin account dinta tace mishi ai taga alert din that's all! Hakan da takeyi Sagar mishi da gwiwa take, Tana nuna bata ma lura da halinda yake ciki ba kenan? Tana nuna ko kadan bata damu ba. A tsarinshi tana dawowa he'll let the bomb out of the shell amma wannan tafiyar ta zame mishi tsaiko amma da zarar ya dawo it's over sede rashin fadar ya zama tarihi Don zai fada ne ko zuciyarshi ta nutsu. Yana ta driving Yana kiyasto idan yace


Sulaim I love you! Yadda zatayi yasan zata bude wannan idanun nata masu sake daga mishi hankali, kila ta turo wannan 1cm bakin nata kamar yadda ya saba, she can even cry a sanin da yayiwa Sulaim na shagwaba amma shi so yake tayi smiling wannan brightest smile din Nata da zai bayyanar da wushiryar ta yasa two sided dimples dinta su lotsa.... Se yayi murmushi tamkar abin ya faru ya fara jin tamkar yana yawo cikin cloud ne, ya fara jin wani nishadi Yana ziyartar shi.... That's love! Wayarshi dake kan dash board ce ta Fara ringing, Da sauri ya dakko ta don ya manta a gurin ya aje ga rana. Cikeda girmamawa yace


Baba barka da rana


Barka ka dai Dan Aminu (shi ne sunan da Baba ke kiranshi kasancewar shi din ya rike shi har rasuwar shi, Baban Sulaim kenan)


Baban ya fada Daga Dayan bangaren, kafin ya cigaba da fadin


Yanzun na dawo Maminku ke bani daddan labari, mashaa Allah long awaited day has come, Allah yasa ayi a sa'a Seka hanzarta kayi registration ko?


Da murmushi Junaid yayi yace


Nayi tuntuni yanzun flight nake son booking da Nigerian Airways nida Subay'a.


Cikeda gamsuwa yace


Hakan yayi kyau, Allah ya jikan Aminu da Fatima.


Shi kanshi Junaid yakan tuna inda Daddy Aminu na raye Irin farin cikin da zaiyi saboda kullum zancenshi "Son make me proud inada high expectations a kanka" here he's sede ya bishi da addu'ar kam sannan ya rike amanar Sulaim din, Shiyasa yake ganin auren Sulaim din shi ne Abinda yafi komai muhimmanci.


Ya zakuyi da yaran to?


Muryar Baba ta katse mishi tunanin da yake, a hankali yace


Gobe Sulaim zata dawo jibi ta tafi birnin kudu, idan mukaje daurin Auren se ta dawo ta zauna dasu Ahmad itama lokacin ta koma school kafin mu dawo. Amman Baba ya ka gani?


Murmushi Baba yayi yace


Hakan yayi, is better ta Fara sabo dasu Tun yanzun.


Junaid bai fahimci inda maganar Baba ta dosa ba amma Mami dake gefenshi ta fahimta hakan yasa bayan ya aje wayar sunyi sallama da Junaid tace


Baba me last sentence dinka yake nufi?


Kallonta yayi yace


Zan aurawa Dan Aminu 'yar Aminu!


Kanta ta girgixa da tsananin mamakin Baban tace


Tace Tana sonshi ne? Ko yace yana sonta ne?


Kafada ya dage yace


We wait for the time.


Ja'afar fa?


Ta tambaya Tana karewa Baba kallo


Who's more submissive to her love?






**********


Tashin shi kenan daga bacci ya sakko kafafunshi Daga gadon shi na alfarma, ya kusan minti biyar a zaune kafin ya Mike tareda Fara rage short din dake jikinshi ya daura towel a kugunshi hakan ya fito da aihnahin structure dinshi, by mere looking kakkarfa ne kuma yana gyming saboda yadda biceps and triceps dinsa suka murde, ga packs dinshi sun fito sosae very prominent, namiji har namiji wanda ko a fuska ka kalleshi Seka kara dubanshi saboda tamkar mace yake don kyau. *Musbahu* kenan dan gwoggo. Yafi awa a toilet kafin ya fito Sanye da blue din bathrobe ya shiga dressing room dinsa inda wani tafkeken wardrobe yake a jibga kaya wanda mutum zai iya shekara ba tareda ya maimaita ba. Wando Baki ya saka da bakar top sannan ya feshe jikinsa da daddan turare kafin ya fito inda ya samu komai in place. Wayarshi ya dauka ya fito parlonshi inda nanma aljannar duniya ce, haka ya zauna kan cushion yana jiran aka kawo mishi breakfast, Yana nan Zaune yayi shiru deep in thought bai kuma san tunanin me yake yiba yaji an turo kofar, cook dinshi ne Hannunsa wayam babu komai. Kasa ya tsugunna ya gaisheshi kafin yace


Gwoggo Tace Kaje part dinta, kaida ita zaku yi breakfast.


Wata Irin faduwar gaba ta ziyarce shi, Innalillahi wa Inna ilahil rajiun! Me kuma ya kunno kai shidai yasan wa'adin da aka daukar mishi na fito da mata akwai kwakwaran watanni hudu da suka rage. Cikin hanzari Fuskarshi na nuna tashin hankalin da yake ciki ya Mike ya zura wani Gucci slippers ya fita Baki daya Daga sashen. Baison Zuwa part din gwoggo ya dade saboda yawancin cousins dinsa Daga wannan ta tafi wannan tazo suna binshi da admiration look wanda baya so. Ga tsoron gwoggo da yake tun yarinta. Har yanzun tsoronta yake most of the times Yana contemplating ko ita ta haifeshi amma yasan ita ce haka zuciyarta take, a cikin idanun akwai soyayyar amma bazata nuna mishi ba.


Mintina biyar suka kaishi part din Nata, dayake he's strict yasa masu musu hidima da hannu yake amsa gaisuwar su. Tana zaune kan sofa wadda take tata ita daya by mistake bazaka taba ganin wani ya zauna a gurin ba se ita daya, gabanta fresh milk ce me dumi cikin mug se yan mata biyu akan kujera suna hira. Gefen kafarta yaje ya zauna Cikeda girmamawa yace


Gwoggo barka da safe.


Kallonshi tayi sonshi na tsarga mata tace


Barka dae, muje muci abinci.


Anan yan matan da suka hadu karshe amma ko second glance bai basu ba hasalima a ciki ciki ya amsa musu gaisuwar shima don alfarmar idanun gwoggo ne. Varieties ne kan table din haka cook din gwoggo tazo tayi musu serving kafin suka Fara cin abinci. Shiru har suka gama sannan gwoggo tace


Amra zata je booking flight zata koma Indonesia next week ka fita da ita.


Tamkar ya daura hannunshi yayi ihu haka yaji amma babu hali, calmly yace


Tayi sauri inada board meeting da shareholders dinmu na *TitαΦ Oils*


Da sauri Amra ta Mike yarinyar very calm and gentle gata kyakyawa Duk cikin cousins dinsa tana da babban matsayi a gurin shi, na farko 'yar favorite uncle dinshi ce kuma sunan gwoggonshi gare ta, yasan tana sonshi amma bai taba kamata da wani kallonshi ko nuna mishi ba, hasalima Bata Zuwa gidansu se on special occasions ko gwoggo ta matsa. Da zai iya da ya aureta amma idan ya aureta wannan secret din zai bude kowa ya sani is better ya hakura.


Ina fata TitαΦ Flours babu matsala don board directors sun kawo min korafi.


Kanshi ya gyada yace


Akwai gwoggo amma Nayi sorting abin shi yasa ban miki zancen ba.


Kanta ta gyada ta kurbi madarar dake gabanta daidai fitowar Amra cikin kyakyawar shiga very decent tayiwa gwoggo sallama sannan tabi bayansa wanda tuni ya fice bayan yayiwa gwoggo sallama.


A mota ta tarar dashi gefenshi ta zauna ya tada motar ba tareda ya kalli inda Take ba Balle ta saka ran zai mata magana. Duk yadda zuciyata Ke azalzalata akan tayi mishi magana haka ta danne har suka isa sannan ya ciro kudi daga pocket din motar ya mika mata a dakile kamar bayaso yace


When you done Kimin text.


Karba tayi don tasan ba'a musu dashi tace


Jazakalllahu khairan. Allah ya kyautata rayuwar gwoggo.


Baisan ya juyo ya wanke ta da murmushi ba saboda har cikin zuciyarshi tsananin farin ciki yaji ya mamaye shi. Itama yau kam ta tashi da dama murmushin is OK for her haka ta fice daga motar ta barshi Yana mamakin kanshi!






****


Takwas daidai na safe jirginsu Sulaim ya sauka kan runway dake cikin international airport of Aminu kano dake cikin birnin Kano ta dabo ci gari! Cikin nitsuwa ta sakko idanunta suna ta zagaye don hango abinda ya addabe ta, ya hanata sakat kwanaki bakwai kadai ba karamar axabtuwa zuciya tayi da rashin ganinshi ba, yanzun ta yadda bawai Yaya ne Junaid ba ta gama concluding cewar sonshi take kuma so me wahalarwa a jiya ta tabbatar da hakan amma taki yadda da hakan tana ganin wani laifin tayi zuciyarta zata hukunta ta da mafi tsaurin laifi shi ne son Junaid tana ganin zuciyarta ta zalunce ta, ta kaita inda zata wulakanta amma tasan Rayuwarta inhar da gaske sonshi take will definitely be shattered.


Yana tsaye gefen motarshi, yayi pocketing Hannunsa wani Irin farin ciki yake ji Marar misaltuwa, ji yake tamkar yayi ta dariya kowa yazo yasan halinda yake ciki, it's been long bai sata cikin idanunshi ba. Seda ta gama komai sannan ta fito inda ta hango shi tsaye cikin daruruwan mutane amma ta ganeshi, ga mamakinta wani Irin farin ciki from no where wanda tun kafin barinta kano rabon da ta tsinci kanta a haka, zuciyarta ta bude wani sanyi ya dinga ratsa ta, wata nutsuwa Tana shigarta. Shikenan ta faru ta Kare, zuciyarta is cruel ta cuceta.


Inda yake tsaye ya bada baya ta tsaya kamar me koyon magana tace


Ya.. Ya.


Da sauri ya juyo saboda muryar da yaji ta ratsa shi da yawa, idanunshi ya sauke Kan fuskar ta dake sunkuye yace


Auta sannu da zuwa


Wai Auta? Karo na farko taji haushin sunan at least he should address her with Sulaim amma auta is so casual Haba. Ranta a bace tace


Yawwa.


Daga haka ta zagaya gefenshi ta shiga yafi five minutes Yana kallonta tareda mamakin me ya bata mata rai suddenly haka? Ko ganinshi ne ya bata mata ranta. Kanshi ya gyada rai a jagule ya tada motar. Suka bar premises din gurin shirun da yayi yawa yasa yayi turning radio station suna shirin Barka da Hantsi a Freedom radio. Se time to time yakan tambayeta yadda ta Baro kowa shima answers dinta a takaice suke hakan yasa ya kyaleta ko missing can din take.


Suna isa gida yana parking ta fito tare da dubanshi tace


Thank you.


Kallonta kawai yayi a ranshi Yana mamakin wannan halittar. Tunda ta shiga daki bata kara fitowa ba ko abinci bata bi ta kanshi ba shikam ya fice yana ta kokarin kammalla shirin tafiya Estonia.


_Anytime you lonely can I be the one you calling? I hope you understand? Please take my hands and go with me my love_




**


Kwanaki takwas cif Tunda aka samu matsala tsakanin Khulthum da Yusuf, guess what? Idan akace Kai kwadayye ne an gama, the worst thing a duniya shi ne ka Bari makiyinka yasan weaknesses dinka Khulthum ta bari Yusuf ya sani don haka kwanakin ya karar dasu wajen kashe mata kudi, wajen nuna mata ita din masoyiyarshi ce kuma ya nuna mata jikinta ba shi ne a gabanshi ba kafin wani Lokaci sun dinke Duk Wannan nadamar tayi evaporating into the clouds. Ta koma sabuwar Khulthum wadda take jin da ba rayuwa take ba yanzun takeyi.


La'asar sakaliya, yamma har ta Fara yi suka iso cikin motar Yusuf ta mishi rakiya wani guri, tayi kyau cikin pencil skirt da long sleeve top matching da takalminta. Tayi kyau taji ta tayi fitting da mutanen da ta samu a gurin saboda yawancinsu Irin shigar ce a jikinsu se wanda tasu tafi nata watsewa, kanta scarf ne me Dan girma ta daura wrap me kyau akanta, Yana parking ta wareshi tayi rolling amma dukda haka nayi tunanin ya akai Mama ta barta ta fito a haka? Hannunta ya Kama yayi kissing wanda yasa taji electrons suna passing jikinta. Dagowa tayi bata hanashi ba se murmushi da ta sakar mishi. Hannunta ya saki yace


Se gobe kenan?


Kanta ta gyada tace


I'll miss you


Ko?


Ya fada Yana kashe mata ido, murmushin tayi na assurance ta fito rikeda nylon da karamar handbag dinta, yadda take tafiya kamar chameleon tana Kada jiki kamar wadda take fadawa mazan gurin look at me. Tana ji suna ihun da suka saba amma ko kallonsuu Batayi ba. Sede me tana zuwa ta tarar Ashir yana tsaye tamkar jiranta yake. Gabanta seda ya fadi Amma ta dake taci mazu zata wuce ta gaban shi kawai taga yayi blocking hanyar, dago idonta tayi ta watsa mishi kallo me Cikeda kaskanci Tace


Bani hanya!


Bai taba mata kaskantaccen kallo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login