Showing 24001 words to 27000 words out of 46920 words

Chapter 9 - NI DA KE COMPLETE Document from Feedy Abdallah.txt

20 Dec 2024

3941

ta rike ciki jini kawai ke fita a cikin inda ta saka hannu ta toshe "gasu.....cen.....xasu....fita....." ta nuna mishi ta door d'in voice d'inta na cracking tayi maganar da sauri ya juya baya ya bisu da gudu mata biyu ne da namiji namijin kawai ya gani ganin sun tsare masa yasa ya dawo gidan da sauri ya dauketa xuwa asibiti direct operation room suka xarce da ita nan akayi mata aiki dan wukarda suka soka mata a ciki ya taba kayan cikin ta haka dai akayi aikin khal kuwa sai safa da marwa yake nan y kira iyayenshi ya sanarda su tareda nata basu dauki lokaci ba suka isa asibitin lokacin duk bata farfado ba xaune yake yana facing dinta a hankali ta bud'e sexy eyes d'inta wa'inda sukayi mugun jaaaaaa "khair ya jikin ki me kikeji yanxu......"
ajiyar xuciya ta sauke karo na farko kenan da khal ya fara yi mata magana me dadi wani hawayen wahala da farin ciki ne ya xubo a fuskarta murmushi tayi kuka nason kufce mata hannu yasa ya share mata xaxxafan hawaye dake fita daga eyes d'inta "sannu kinji allah xe baki lafiya kuma allah xe tona asirin koh waye ne......" kai kawai ta daga mishi tana kai hannunta daidai inda aka soketa "washhh....." tafada tana neman yin kuka "sorry khair allah ya baki lafiya......"
umman khairat ce ta kalleshi tana cewa...."khalil yakamata ka koma gida dare yayi amarya baxata ji dadi ka barta ita daya ba......."
dan murmushi yayi yace "badamuwa umma amma bari xuwa anjima daidai tadan ji karfin jikinta......" khairat kuwa kamar a mafarki take ganin wannan lamarin na khal a heart d'inta take cewa "anya kuwa tunaninda nake gaskiya ne shi yasa axo a kashe ni daba hakan xeyi ba.....dayan xuciyarta kuwa yana cewa "ki rabu da khal kawai tsohon dan duniya ne ba abunda baxe iya ba......" haka tayita sake_sake a ranta maganar shi ne ya dawo da ita daga duniyar tunaninda take ciki "yanxu ne kike ji....."
ajiyar xuciya ta sauke tana cewa "xafi nakeji a wajen....."
"sorry dear.....
yafada yana goge hawaye dake fita daga idonta














salma kuwa khal na fita ta kira leenah ta sanarda ita tana neman ta ba'a dauki lokaci ba sai gata taxo "kawata lafiya naganki haka ina angon....??"
"leenah kenan wallahi ina ganin maganin nan baya aiki ba tun daxun fa ya fita wai xashi wajen mom d'inshi....."
"shine kuma...kika barshi....??"
shagwabe fuska salma tayi tace "toh kawata ya na iya...."
"haba salma sai kace ba yar hannu ba....."
"hmmm leenah kenan kinsan wani abu kuwa....?"
"a'a saikin fad'a...."
"wallahi koh cina beyi ba gaba daya duk feeling d'inshi ya haukata ni tashi mu shiga daga ciki koh xan dan rage xafi....."
tafada tana shafa breast d'in leenah lumshe ido tayi tana cewa "kawata ina ganin fa mijinki wajen matar shi ya tafi......"
tafada tana tashi tabi bayan salma ,basu fi 30 minutes ba suka fito sai murmushi suke suna tafa hannu wayar salma ne yayi ringing ta daga tana murmushi "hello lukiii na kaxo ne…??"
"eh....
"ka shigo daga ciki mana ina jiranka....."
tana fadar hakan ta kashe wayar jim sai gashi ya fado parlourn tafiya yake yana tangad'i alamun a buge yake da gudu salma ta nufi kanshi ta rumgume shi tana sakin lallausan murmushi had'e bakinsu tayi tana kissing d'inshi daga nan taja shi xuwa bedroom d'inta tana cewa leenah "kawata nikam nayi nan sai mun fito....." tafada tana kashe mata ido dariya tayi tana cewa "asha dadi lafiya....."
tafada tana gyara xamanta salma na shiga dakin leenah ta saki shu'umin murmushi tana cewa "yaron man kaxa salma na kusa gamawa dake daga nan mijinki ya xama nawa sai na gama hallaka ki......" tafada tana sakin dariya "sai na bari kin gama aiwatarda abunda kikeson yi daga nan ni xan xama shaida....." tana fadar hakan ta tashi ta nufi kitchen abinci ta girka musu tana gamawa suka fita salma sai fara'a take kallon leenah tayi ta shagwabe face d'inta tace "kawata wallahi lukiii ya wahalarda ni sosai......"
murmushi tayi tana cewa "nidai bashi ba ga shawara idan har kinason komai ya tafi daidai......"
mayarda hankali salma tayi wajen kawarta tace "shawarar me kawata ina jinki......"
"yakamata mu gama da tarihin kishiyarki mu tabbatar da tabar nunfashi a doron duniyar nan......"
tafada tana fari da ido a xuciyarta kuwa tace "hmmmm yarinya......wannan aikina ne dan banason xama da kishiya idan na shigo.......
"hhhh yar duniya kin kawo shawara....cewar lukii yana shafar shoulder d'in salma jim salma tayi kafin tace "hakane amma yaxamuyi kuma ni bansan inda gidanta yake ba....
"wannan karamin aiki ne nina sani.....
cewar leenah tana kallon salma "toh kwata yaushe xamuyi aikin.....
"ai karfe da xafi xafi ake dukanshi idan muka bari ya wuce ai bamusan sharrin da ita xatayi ba....."
"hakane leenah mu tashi yanxu muje....."
lukiii yafada ajiyar xuciya salma ta sauke tace "toh idan mukaje yana nan fa......"
dariya leenah tayi tace "ki tashi muje idan muka isa xaki gani....."
nan suka tashi suka bar gidan tafiyar da sukayi befi 5 minutes ba suka isa gidan leenah ce ta fita daga motar ta shiga gidan nan sukabi bayanta a parlour suka tarda ita cikeda mamaki ta kalle su tana cewa "lafiya kuwa.....bata rufe baki ba taji saukar wuka a cikinta ihu tayi tana salati salma na caka mata wuka ta cire tana kokarin soka wani sukaji bud'e gate tareda horn da sauri sukayi bayan labule dake gefen door d'in ita kuwa khairat ta fad'i kwance sai rolling take jini na fita daga cikinta suna ganin khal ya shiga suka fice da sauri ganin yana binsu da gudu yasa suka bar wajen da sauri.......






bangaren khalil kuwa karfe 2:00 na dare yabar asibitin saida ya koma gidan khairat ya dauko kaya ya koma asibitin yakai kafin ya nufi gidan amarya yana fadawa parlour taci kwalar shi "kanada hankali kuwa....da xaka fita tun safe ka barni..........




















comment & share please♣️♥️♣️
*_NI DA KE...!!!_*
♣️♥️♣️




```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```








_By 😘😘feebyrh😘✍️_








page 1️⃣6️⃣
"kanada hankali kuwa.....?da xaka fita tun safe ka barni ka fita wajen wacce shegiyar ne kaje......"
tayi maganar tana xaro ido tareda k'ara shak'o masa wuyan riga ajiyar xuciya ya sauke yana lumshe ido na haushi d'an guntun tsaki yaja yana kallonta ya dauki lokaci kafin y bud'e baki yace "calm down honey ina cikin rud'ani ne yau......."
tabe bak'i tayi tace
"toh ni ina ruwana da rud'ani daka shiga me kake nufi ne dani....."
cikin tsawa tayi maganar "haba salma meyasa bakya tunani kafin kiyi abu......"
"mtsssw tsiyar banxa nifa na gaji wallahi daga xuwa wajen duba mom d'inka shine kaje ka dire....?"
ki tsaya kiji ne yafada cikin xafi rai da sauri ta saki wuyanshi cuz ba kadan yabata tsoro ba dogon tsaki yaja yabar wajen dafe kanta tayi tana furxarda iska me xafi daga bakinta cikin xafin nama ta bishi dakin shi yana shirin fadawa toilet taci gabanshi waist d'inta ta rik'e tana jijjigawa a hankali "khalil ka tsaya kaji me kake nufi....ne koh kana nufin ni banda iko a kanka.....ne koh kuwa baxan san dadin aure ba.....?"voice d'inta na cracking tafada tana gyara tsayuwarta bakinsu ya hade waje daya yana kissing d'inta suman tsaye tayi tana jin kafarta ya kasa daukarta rungumeshi tayi tana kara shiga jikin shi da kyau sun dauki lokaci a haka kafin ya xare bakin shi daga nata shagwabe face d'inta tayi wanda yasha bleaching tace "no honey be isheni ba....." dan murmushi yayi yana jan kumatun ta yace "rigima girl bari nayi sallah banyi sallah ba....." tura baki tayi tana "kabar sallar mana sai kayi gobe....." dan xaro ido yayi yana cewa "no honey ki bari in gama...." cikeda mamaki yayi maganar nan y fada toilet ita kuwa direct bedroom d'inta ta nufa tana shirin shiryawa dan yau taga kamar xa'ayi abun,hakan yabata daman saka maganin da xatayi matsin dashi cikin kankanin lokaci ta shirya tsaf a dakin shi ta iske shi har ya kwanta haye bed d'in tayi ta rungume shi ta baya tana kissing d'inshi tareda xura halshenta a kunnun shi wani yarrrrrrr yaji da sauri ya lumshe ido nan ta shiga sarrafa shi ta koh wanne bangaren ta raba shi da duk kayan dake jikin shi haye kanshi tayi tana cigaba da wasa dashi hannunta takai a joystick d'inshi tana murxawa amma abunda ya bata tsoro da mamaki shine koh kadan bananar shi bata tashi ba nunfashi ta fitar da karfi tana cewa "daman bakada lafiya shine ka cuce ni ka aure ne kasan baxaka iya cina ba ka auro toh wallahi baka isa ba bari in gaya maka kaji"
cikeda mamaki yake kallonta








managed pleasehttps://chat.whatsapp.com/LAyjfHoFlqMCd4FPYNPcV2








*ga wani link d'in please duk wa'inda suka san sun shiga na jiya please karku shiga wannan dan duk abu daya ne kubar wa'inda basu samu damar shiga na su shiga thanks😘*
[6/17, 11:08 PM] Feeby: ♣️♥️♣️
*_NI DA KE...!!!_*
♣️♥️♣️




```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```








_By 😘😘feebyrh😘✍️_








page 1️⃣7️⃣
"daman bakada lafiya shine ka cuce ni ka aure ni kasan....baxaka iya amfani dani....ba shine ka auro ni wallahi bari kaji baxan taba yarda da wannan cutar ba....koh ka biya mun bukata na koh kuwa yanxun nan in kira wanda xe magance mun.....??"
baki ya saki yana kallon ikon allah mamaki ne yayi mishi yawa "toh me ma take nufi....ne??" yafada a xuciyarshi yana kallonta jim yayi
kafin ya dubeta da kyau yace "kinada hankali kuwa anya kuwa salmat kinsan abunda kike....please ki bari wannan ba tarbiyarki bane"
"mtsssw kasan kai ba cikakken namiji bane shine ka cuceni kasan baxaka iya biya mun bukata ba.....
"what do you mean salmat yaza'ayi nasan cewar ni me lafiya ne koh akasin hakan tunda ban taba yin wannan abun ba....."
"hhhhh kenan ni na taba kake nufi....."
dan murmushi yayi yace "haba salmaty na ai duk wanda ya kalleki yaga cikkakiyar virgin...."
ajiyar xuciya tayi ta gyara kwanciyarta "toh yaxanyi in san kai lafiyayye ne...."
daure fuska yayi kamar wanda be taba dariya ya daga shoulder yace "ban sani ba??"
"gaskiya yakamata in sani cuz ina bukace dashi"
dan guntun tsaki yaja ya gyara y kwanciya haka tayi ta surutai har bacci y kwashe ta a raxane khal ya tashi tareda yin salati "innalillahi wa'inna ilaihi raji'un don allah kayimun haka khairat wallahi ina matukar kaunarki please karki tafi ki barni dan allah ki yafe mun" yafada yana faman fitarda nunfashi tashi yayi ya fada toilet ya dauro alwala yayi nafila tareda yin addu'oi daga nan ya koma ya kwanta da tunani pallll a xuciyarshi.








da asuba ya tashi ya dauro alwala tayarda ita yayi dan y makara bud'e ido tayi a hankali ta sauke su kanshi dan guntun tsaki taja "honey ki tashi muyi sallah"
tab'e baki tayi tace "baxanyi ba"
"am kamarya baxakiyi ba…?
cikeda mamaki yayi mata tambayar
"to sallar dole ce...?"
"innalillahi wa'inna ilaihi raji'un please salma kibar wannan wasar"
mtsssw taja tsaki ta tashi tabar dakin ganin gari na k'ara haske yasa yayi sallah daga nan ya nufi toilet yayi wanka cikin kankanin lokaci ya shirya tsafffff cikin suits maroon colour sai kamshi yake xubawa direct room d'in salma ya nufa kwance yasameta tana bacci tayarda ita yayi yana cewa "xani asibiti ki shirya anjima xanxo in dauke ki muje" yafada yana xura hannunshi a lallausan sumar kanshi wanda y kwanta lufffff sai sheki yake xubawa "shikenan amma kasani ba asibitin da xani...kuma baka isa ka fita ka barni haka cikin matsanacin sha'awar da ta addabeni"
wani irin kallo ya aika mata shi yarasa gane kanta tantama yake anya kuwa wannan salma ce haka dai ya fice ya barta tashi tayi tana jan tsaki direct toilet ta nufa tayi wanka bayan ta fito daure da towel direct bed side drawer ta nufa phone d'inta ta dauko ta kira leenah ringing daya ta daga "bae lafiya irin wannan kiran da safe haka...??"
"ina kuwa lafiya ki shirya gani nan xuwa muje tudu wajen bokan nan"
"ok sai kinxo"
daga nan suka datse wayar sharp sharp tayi ta shirya daga nan ta tabar gidan a waje ta tsaya ta kira leenah nan ta fito suka bar wajen basu dauki lokaci ba suka isa salma ce ta shiga leenah kuwa ta tsaya a bakin kofar wajen salma na shiga ta fara tub'e kayan jikinta saida tayi xindir haihuwar uwarta sai ga wani mutum ya fito cikin wani dakin kamar dodo haka hallittar shi take kadan nima kaina in xuba da gudu amma haka na daure na tsaya kanta yayi take ta kwanta nan yashiga amfani da ita ya dauki lokaci a kanta kafin ya sauka yana sauka nan ya fashe da dariya yana cewa "matsalarki khalil ko..?"
daga kai tayi alamun eh nan ya koma kecewa da dariya yace "akwai wani abu da baki sani ba gameda khalil kinason shi dan dukiyar shi....to karki damu kin kawo kanki wajen magance matsalar ki"
yayi maganar cikin wani irin voice me ban tsoro "duk dukiyarda kike nema wajen khalil wanda kuke tunanin yana hannun mahaifinshi yana hannunsa dan mahaifinshi ya dade da mallaka masa duk abunda ya mallaka a duniya xan baki abu biyu wanda xakiyi amfani dashi kuma da sharadi idan kika mallake duk abunda kikeso sai kin kawo mun xuciyar budurwar yarinya hhhhhhhhhh yafada yana sakin mugun dariya dan gyara xamanta tayi tareda gyara muryanta tace "nayi alkwarin haka boka"
"hahhahaha ba nan kadai aka tsaya ba ni nan xan baki yarinyar da nakeso ki kawo mun xuciyarta..."
ajiyar xuciya ta sauke tareda furxarda iska me xafi daga bakinta tace "na yarda boka"
wasu magani guda biyu yayi tsafinshi suka fito nan ya mika mata yana cewa "wannan idan xakiyi magana dashi ne xaki tauna kina hauna shi duk abunda kikace kina bukata dole jikinshi na rawa ya baki daga nan kuma wannan xaki watsa mishi shi a jiki kina watsa mashi an gama da tarihin sa baxe kara yin motsi ba haka xecigaba da rayuwa har sai lokacin shi yayi kina aiwatarda hakan xaki kawo mun xuciyar wannan yarinyar ya bud'e wani kwarya ya nuna mata wata yarinya idan kuma ba haka ba xaki haukace har karshen rayuwarki
nunfashi taja ta sauke tareda cewa "na yarda boka"
fitttt ya bace ita kuwa ta kwashi kayanta tabar dakin da sauri tana fita daga dakin pattt dakin ya bata nan suka wuce a hanyarsu ne tabawa leenah labarin abunda boka yace dariya leenah tayi tana cewa "mtsssw manta dashi a ina xaki ga yarinyar balle har ki kawo mashi xuciyarta ki share shi kawai kicigaba da sha'aninki "
"hakane kawata to yanxu meye abunyi..??"
"salma be kammata kiyi amfani da maganin da xe sashi yayi paralyze ba ki bari saikin ta tseshi da kyau"











khal kuwa yana isa asibitin mom d'in khairat kawai ya iske rusunawa yayi ya gaida ita nan yaxauna saman kujeranda ke facing din khairat yana mata wani irin kallo wani bala'in sonta yakeji da tausayinta yana addabarshi lumshe sexy bold eyes d'inshi yayi hawaye masu xafin gaske na sauka daga idonshi "lafiya khalil ciwo ba shine mutuwa ba....."
ya tsinkayo voice d'in mom d'in khairat ta fada dan ajiyar xuciya ya sauke yana goge hawayen d'ago kanshi yayi yana jan hannunta ya shiga murxawa a hankali hawaye ne take fitardawa a hankali numfashinta kuwa sai hawa yake yna sauka hannunshi ya daura a saitin heart d'inta yana jin yanda yake beating kamar xe fasa rigar ya fito voice dinshi na cracking yace "sannu allah ya baki lafiya..."
yafada yana kokarin janye hannunshi daga kan heart d'inta rik'e hannunshi tayi tana runtse idonta a hankali ta furta "inasonka khalil......."
sanyayyar ajiyar xuciya ya sauke tareda sakin lallausan murmushi "inasonki khairat fiyeda yanda kike tsammani ina sonki fiyeda komai nawa dan allah khairat ki yafe mun ki tausayawa rayuwata katse shi tayi ta hanyar daura mishi lallausan hannunta a bakinshi "ba amfani neman yafiya a wajena dan na dade da yafe maka allah ya yafe mana..."
rumgumeta yayi tsam a jikinshi yana fitarda hawaye me xafin gaske daga idonshi "nagode allah yasaka miki da aljannah nayi matumar alfaharin samunki a matsayin mata inasonki khairyna na cuci rayuwarki..."
"uhhhm uhhm khal baka cuceni ba dan allah xan iya samun wani alfarma a wajenka....??"
dan murmushi yayi "xaki samu khairyna kuma koh menene nayi alkwarin xanyi miki shi"
"dan allah kabar duk munanan abubuwanda kake please....."
jimmm yayi yanajin wani xufa na karyo mishi cuz baxe iya rayuwa ba kayan maye ba kuma baxe iya xama batareda yayi disvirging din mace "kayi shiru"
tafada cikin daddadan voice d'inta "xanyi kokari khairyna amma ki tayani da addu'a cuz sun xame mun jiki....."
"insha allah....."
yafada tana kai mishi hot kiss

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login