Showing 18001 words to 21000 words out of 46920 words

Chapter 7 - NI DA KE COMPLETE Document from Feedy Abdallah.txt

20 Dec 2024

3933

cikinta ihu ta kurma jin yana tunxurata sosai dan axabar ciwo takeji cuz har yanxu wajen bala'in xafi yake mata dogon tsaki yaja yana cewa "waike meke damunki ne kina hauka wallahi yau saikin cire abunda kika sa a gabanki inba haka ba in kashe ki....ya karasa maganar yana tashi daga kanta hannunsa yakai ya kunna bed side lantern tashi yay ya dauko first aid box ya bud'e ware kafarta yayi yashiga daka mata almakashin yana faffasata ihu take dan ji take kamar ranta xe fita yana cikin caccaka almakashin ne yaji wani abu yayi kara ya balle be ankara ba kawai yaji jini ya wanke masa fuska dagowa yay tareda fasa wani uban kara da sauri ya fada toilet ya wanke jikin ya fito ya sameta kwance sai kukan axabar xafin da takeji a kasan kawai take wani mahaukacin mari ya aika mata yana cewa"yar tsiya kawai maxa ki tashi kibar gidan nan inba haka ba wallahi yanxun nan kashe ki xanyi.....yafada yana barin daki saida yakai bakin door d'in ya juyo ya ce "karki yi tunanin na barki xan koma waiwayenki.......yana fadar hakan direct yabar gidan ma gaba daya tashi tayi tanata faman kuka dakyar ta shirya tabar gidan khal kuwa direct gidan su ya nufa yana shiga part d'inshi phone d'in shi ya dau ringing ganin me kiran shi ya shi sakin lallausan murmushi yana receiving na call d'in "hello loko angama ne……?"
"a'a boss wallahi yarinyar bata gidan...."
"tsittttt ina taje.....?"
"boss banada labari amma karka damu xan cigaba da bibiya.....
katse wayar shi kawai yayi dan haushi nacin shi over saida yayi wanka yayi sallah kafin ya nufi part d'in mom d'in shi kwanciya yay yana daura kansa a cinyarta marairaice fuska yayi yana cewa "mom har yanxu wai kuna kan bakan ku……??"
"sosai ma kuwa yanxu ma haka amaryar ka suna hanyar xuwa dubai xataje hadowa kanta lefe itada mom d'inta daga nan kuwa su wuce india wajen siyo kayan furniture......
dan tsaki yayi yana tabe bakin shi
"and kuma dad dinka yace idan ka dawo kaje ka xaba daya daga cikin gidajen dake GRA.....
"mom no need of that duk wanda yayi masa a sakata kawai......dan murmushi kawai tayi.........






_*BAYAN AUREN KHALIL DA KHAIRAT*_




anyi shagalin biki yanda ya dace an kashe kudi inda yau kwana uku kenan dakai amarya amma ba alamun ango har yau.
khairat ce xaune tana facing d'in wata da alama kawarta ce cikeda kulawa wannan kawar tata ta kalleta tana cewa "khair kin nace inxo toh gashi naxo sai ki bani uwarda xaki bani....." dan murmushi tayi tana cewa "kawata kenan wallahi kawata ina cikada tashin hankali....."
dan xaro ido kawar tata tayi tana cewa "tashin hankalin meye kuma kawata hmmm gara ki kwantar da hankalinki dan kekam kinyi dacen miji wallahi nima ina rokon allah ya bani irin.....bata karasa maganar ba khairat toshe mata baki tana cewa "hmmm meena karki soma dan ba'a fuska ake sanin halin mutum ba....."
"hakane amma gaskiya kowa ya shaida khalil mutumin kirki ne kuma koh wacce mace tana fatar tasame shi a matsayin miji ba shakkah khalil namiji ne na gari......"
"nidai ba nan ba shawara nake nema meena..."
kara mayarda hankalinta wajen khairat tayi tana cewa"shawarar me kawata……??"
"wallahi tunda akayi aure na da khalil be taba leko gidan nan ba.....ajiye mun wani kawai yayi duk abunda nake bukata yabani.....kuma wallahi allah ya daura mun mugun son shi.....amma shi koh ganin fuskata baya kaunar yi.....takarasa maganar kamar xatayi kuka
"subhanal kawata ya akayi kika bari hakan ya faru......
"hmmmm meena baxaki gane ba khalil ya wuce duk inda kika san shi....
"toh nidai na abunda xance sai dai ince kicigaba da rokan allah ubangiji yayi mika maganin wannan lamarin...."
"inayi kuma xancigaba dayi insha allah....."
















khal ne ke driving cikin kwanciyar hankali yake tuk'in wani bangaren xuciyar shi xafi kawai yake masa har yayi gaba ya tsaya sanadiyar wata hallita daya gani ta bala'in rud'a shi ajiyar xuciya ya sauke ya daura hannun shi saitin heart d'in shi yana jin yanda mashin sonta da kaunarta ya soki xuciyarshi reverse yayi yaxo daidai saitin ta lallausan murmushi ya sauke yana sakin ajiyar xuciya ,wata matashir budurwa ce wacce baxata wuce 25_26 years ba tsaye take sanye da hijjab har kasa fara tsallll siriri ya wacce batada jiki "assalamu alaikum...." yafada cikin daddan voice d'inshi wanda yasata lumshe ido dan ba kadan ya rikita ta ba saida ta dan yi jimmmm kafin ya amsa masa "baiwar allah lafiya kike tsaye a nan....?." dan murmushi tayi tareda yin fari da ido tace "abun hawa nake nema....."
"idan badamuwa xan iya rage miki hanya...... dan murmushi tayi tana cewa "a'a gaskiya idan babana ya ganni duka xeyi mun wallahi.......dan murmushi yayi tareda girgixa kai lallai yasamu irin macen da yakeson mallaka a matsayin matar aure haka yakeso mace me mutunci yar gidan tarbiyya "baiwar allah amma da kinyi hakuri......na sauke ki inda xaki nima ai inason ganin abban naki dan muyi magana......"
"hmmm kaga mallam daka tafi kawai dan ni bama gida xani ba......
tafada cikin irin voice d'in jan hankali
"noo gaskiya yakamata ki shiga na rage miki hanya......"
"toh xan shiga amma dai gaskiya wannan ba tarbiyya gidan mu bane.....
tafada tana kokarin bud'e door d'in motar ta shiga wani daddan kamshi be ya bugi hancinta da sanyin ac dake tashi daga motar "haka akeso ai yana daya daga cikin abunda yasa na mayarda hankalina a kanki.....cuz daga ganin ki anga yar gidan mutunci ammm ya sunan ki??....
murmushi tayi ta kara kashe murya tace "salmat......
"masha allah ni kuma khalil..... yafada yana kallonta girgixa kai kawai tayi mika mata wayar shi yayi yana cewa "salmat can i have your contact......??"
"no gaskiya idan abba yaji ina waya da namiji gaskiya xeyi mun fada idan ma banyi arxiki ba duka na xeyi......
"oooo ba'abnda xeyi miki insha allah....."
alright.... tafada tana karban phone ta saka number ta tafiyarda sukayi be dauke su lokaci ba suka isa nuna masa wani gida tayi ya ajiyeta fita tayi daga motar tana masa godiya juya motar shi yayi yana godewa allah daya bashi irin macenda ya dade yana nema dan tunda yake a rayuwar shi be taba haduwa da mace yaji yana sonta ba sai ita dole nema ya koma gida ya sanarda dad d'in shi.......ita kuwa tana shiga direct parlourn gidan ta nufa mata matashir budurwa ce irinta xaune da dan guntun wando sai breziya hijab dake jikin salmat salma ta cire daga ita sai wani dan bornshot da half riga wanda be rufe cibinta ba breast d'inta duk a waje hannu tabawa kawarta suka tabe tana cewa "kawata nayi sabon kamu dan gidan alhaji muhammad......"
"dafe kirji tayi tana cewa "lallai kawata kinyi sabon kamu kuwa xaki kwashi kudi kawata.....
"hhhhhh leenah bari kawai ai wallahi sai na gama dashi sai na komarda shi baya kuma da dukkan alamu tsakani da allah yakeso na hmmm ina tausaya masa wallahi dan wallahi idan mukayi aure sai na talauta shi.....
"hhhhh salmaty kenan inake ina iya talauta khalil kinsan kuwa irin makudan arxkinda sukeda......
"leenah kenan kin manta wacece salmaty kenan......
"hakane fa kawata nasan bakyada dama......dariya sukayi dukkan su suna tab'a hannu tareda shewa salmat kallon kawarta tayi tana cewa "kinsan wani abu kuwa kawata…???
"ina kuwa sai kin fada.....
"wallahi ina hada ido dashi naji mugun sha'awar shi ta kamani....."
"kidai kama kanki tunda da aure kikace yana neman ki karki kuskura ki nuna masa halinki cewar ke yar duniya ce dan daga ganin shi kinga kamili.........












_😘😘please kudan yi hakuri jina da kukayi shiru ina busy ne biki muke shiyasa💃💃💃thanks my real fans masu kirana awaya da masu mun magana ta whatsapp heart you much more😘😘_
♣️♥️♣️
*_NI DA KE...!!!_*
♣️♥️♣️




```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```








_By 😘😘feebyrh😘✍️_






_Alhamdulillah am back...._😘😘






page 1️⃣3️⃣
"kidai kama kanki tunda da aure kikace yana neman ki karki kuskura ki nuna masa halin ki cewar ke yar daniya ce dan daga ganin shi kinga kamali....."
tab'e baki salmat tayi tace "leenah kenan ina tunanin kin fara manta hali na in banda abunki wake gudun alkhairi da irin wannan tarin dukiya daxanyi shagali dasu idan na shiga gidan shi"tafada tana dariya "toh salmaty ya xakiyi da lukiii....??"
dan fari da ido tayi tana cewa "ya kuwa xanyi da luki ai kinsan ba rabuwa tsakanina dashi.....dan haka shima dole yayi hakuri ya bari na aure khalil daga baya kuwa sai muyi gaba dashi....tayi maganar tana dauko wayarta dake ringing lallausan murmushi ta saki tana wani irin lumshe ido kafin ta daga kiran "assalamu alaikum....." yafada cikin daddan voice d'inshi wanda yasata saurin lumshe ido tana wani irin mik'a "wa'alaikum salam......fatar ka isa gida lafiya....?
murmushi yayi a bangaren shi kafin ya daura da cewa
"lafiya kalau ina fatan kema kin same su lafiya......"
"lafiya kalau alhamdulillah....."
"toh masha allah.....yafada yana wani sakin ajiyar xuciya hannun shi y daura a saitin heart din shi yana jin yanda sonta da tsansar kaunarta ke faman yawo a cikin xuciyarshi ya dauki lokaci yace "am salmat please idan badamuwa ki kira ni idan xaki koma gida sai naga gidanku.......
dan fari da ido tayi ta shagwabe voice d'inta tace "a'a gaskiya abba na mugun duka xeyi mun idan yaganni da wani......." cikin irin muryan nan na yaudara tayi maganar ajiyar xuciya ya koma saukewa yanajin yanda sonta da kaunarta ke faman dawainiya dashi ya rasa yanda akayi lokaci daya tsantsar soyayyarta y fada xuciyar shi ya dauki lokaci kafin ya saki lallausan murmushi yana xura faratan hannun shi a sumar kanshi me sheki ganin ana kiran shi yasa yace "alright dear i will call you later....." murmushi tasaki tana ware ido tace "ok...bye..."
tana fadar hakan ta kashe wayarta tana wani irin shewa














bangaren firdausi kuwa tana komawa gida dakinta ta fada tana mayarda nunfashi mugun radadi takeji a kasanta ji take kamar ranta na neman fita umma ce ta shigo dakin fuskarta dauke da murmushi waro ido tayi ta rike baki ganin jini a zanin firdausi yayi stern "mexan gani haka lallai wannan yaron y cika dan arxiki......gaskiya yayi kokari daya fasa ki koh ba komai ya bud'e mun hanyar samun kudi....."
tafada tana wani irin shewa araxane firdausi ta dago ta kalleta voice d'inta na cracking tace "umma me kike nufi....?? wallahi ba'ayi mun abunda kike nufi ba...."
"mtsssw kaji munafukar yarinya idan ma be bud'e hanyar ba ni nan xan saka rexa in yanka wajen y bud'e dan wallahi an rigada an bata ni da kudi dan haka ki shirya kullum sai kinje wajen shi yayi amfani dake ya baki kudi.....
tayi maganar tana rik'e waist d'inta tareda jijjiga jikinta da kyau xaxxafan hawaye ne ke rolling a beauty face d'inta ta tsaki umma taja ta fice daga dakin.......






khairat ce tsaye sanye take cikin gown pitch colour me stones blue wanda yayi masifar yi mata kyau wayarta ta dauko ta xauna saman tafkeken bed dake bedroom d'in crossing kafarta tayi daya kan daya tayi dialing wani number ta daura a kunne hannunta ta daura a saitin heart d'inta tana jin yanda yake beating da sauri_sauri jin wanda take kira yana wani wayan ne yasa ta ajiye wayar tana furxarda iska me xafin gaske daga cute bakinta me dauke da pink lips ba'a dauki lokaci ba saiga shi an kirata gabanta ne yayi mummunan fadiwa ta daga wayar tana kara jin gabanta na bugawa sosai "hello..... taji wani daddadan murya ya furta wanda a yanxu batada burin daya wuce ta mallake shi suyi rayuwar voice d'inta a kwance tace "helloooo..... itama dan tab'e bakin shi yayi yana dauko glass cup dake dauke da giya a gabanshi ya kafa a baki saida ya shanye duka kafin yace "wacece....??
saida ta sauke ajiyar xuciya kafin tace
"ni ce......??
dogon tsaki yaja cikin fada da tsawa yace "ke waye......?? kuma me kike bukata......??
"am......amm.......katse ta yayi da cewa
"ke matsiyaciya kiyi magana idan kuma bakyada abun cewa bye......
ataikaice yayi maganar gabanta ne ya tsananta fadiwa voice dinta na cracking tace "khairat ce....."
wani irin mugun dariya ya saki nan ya kashe wayar yana murmushin mugunta "lallai wannan yarinyar ta raina ni me take nufi da kiran da tayi mun ne.....koh tana tunanin xan koma cinta ne......"
yafada yana dauko car key d'in shi khairat kuwa kwance tayi xaxxafan hawaye na wanke mata fuska






bangaren shamsiyya kuwa da john tuni suka wuce edo state dan a daura musu aure daman shi dan cen ne.......anyi kwakwarmaya sosai kafin iyayen nashi suka amince




tana kwance har bacci ya fara d'ibarta taji an bud'e door d'in dakin da karfi raxana tayi tana kallon shi cikeda tsoro shak'o wuyanta yayi yana cewa "keeee matsiyaciya....har kin isa ki kira......wallahi bara na gaya miki for the last time karki kuskura kiyi tunanin xaki kira ni kuma.....me kike nufi...ne?? koh kinyi tunanin xan koma cin ki ne toh kisani koh uwarki batada abunda xan cita sau biyu dashi kema arxiki kikayi ina kwadayinki inba haka ba ba abunda xanyi......dake....."
cikin kuka tace "dan girman allah kayi hakuri wallahi baxan koma ba......"
mugun dariya ya saki yana kara shak'eta saida yaga idonta na neman dauketa nunfashinta kuwa yana dafffffff da daukewa yasa ya saki wuyanta nan ya fice daga gidan direct guest house d'inshi y xarce xama yayi a gaban wani babban glass table yayi crossing kafar shi daya kan daya yana karkad'awa hannunshi yasa ya xaro black glass dake makale a sexy bold eyes d'inshi ajiyewa yayi a kan table d'in wanda ke cikeda da kayan mayen wanda duk wani abu na maye akwai shi a kai saida yasha me isar shi kafin ya mayarda hankalin shi kan saif cikeda gadara da ixxah yace "saif kanwar.....ka bilkisu nakeso ka kawo....mun yanxun nan cuz matse nake ina matukar kwadayinta.............




















managed and share please[6/17, 11:04 PM] Feeby: ♣️♥️♣️
*_NI DA KE...!!!_*
♣️♥️♣️




```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```








_By 😘😘feebyrh😘✍️_








page 14

"Saif kanwar.....ka bilkisu nakeso ka.....kawo...mun..yanxun nan cuz matse nake ina matukar kwadayinta...." a raxane saif ya dago dara daran eyes d'inshi yana kallon boss d'inshi cikeda mamakin kalamansa da jin tsoro ya dauki lokaci kafin ya saita hankalinsa waje daya voice d'inshi na cracking yace……"boss wacce bilki……??"
kallon rainin hankali khal ya watsa masa tareda daukar cup dake gaban shi me dauke da giya ya sha ajiye cup din yayi yana daukar wiwi ya kunna lighter saida yaja sau biyu kafin yace "saif karkiyi wasa dani......kanwarka nake bukata yau kuma dole sai ka kawota yanxun nan.......and kasan halina banason ana mun musu....kuma duk naji kwadayin mace dole ne sai nayi amfani da ita kuma kasani ......koh uwarka nake bukata yau dole ne ka kawo mun ita na......ci...."
yayi maganar batareda ya dago ya kalle saif ba dogon ajiyar xuciya saif ya sauke yana furxarda xaxxafan iska daga bakin shi take xufa yafara karyo masa jikin shi kuwa sai mugun rawa yake yau ya tabbatar da khal babban mara imani ne kuma yasan halin shi from a to z yasan ba abunda xe hanashi aiwatarda abunda yayi niya a kanta ajiyar xuciya ya koma saukewa yace "boss....bilkisu fa....kara...mar yarinya ce...duka duka....fa shekaranta....20...dan allah kayi hakuri....."
mugun dariya khal ya fashe dashi yana cewa
"yanxu ne kasan karamar yarinya ce su wa'inda kake kawo mun manya ne…??sau nawa kake kawo mun yan 12 years…?? dan yanxu nace kanwarka shine xaka karanta mun nonsense...kasani wallahi *_dole muyi rayuwar jin dadi_* nida kanwarka dole ne inji nata dadin......yafada yana sakin murmushin mugunta bud'e baki saif yayi tsoron allah ya masa yawa jikin shi sai rawa yake voice d'inshi na cracking yace "ranka ya dade....na yarda...xan kawo maka....ita amma idan aurenta...xakayi wallahi xamu dauke kaddara mu aura maka ita....kayi hakuri karka batawa baiwar allah rayuwa kayi tunani kunci da bakin ciki da xata shiga idan ka rabata da budurcinta dan allah boss ka tausayawa rayuwata.....wallahi baxan iya aikata wannan....mugun...abun ba....."
yayi maganar xaxxafan hawaye a rolling a face d'in shi
"hhhhhhh saif kenan sai yanxu kasan allah lokacinda kake kawo mun yaran mutane inaci....baka yimun wa'axi ba sai yanxu.....toh kasani wallahi sai naci kanwarka....kuma...kai da kanka xaka kawo mun ita....ka bud'e mun kafarta inci me isa na saika mayarda ita.....
yafada yana cigaba da shan wiwi dake hannun shi "kayi mun rai wallahi idan iyayena suka ji wannan abun xasu iya tsine mun....."
voice d'inshi na cracking sosai yayi maganar jim khal yayi yana naxari furxarda iska yayi daga bakin shi ya dauki kwalbar cordine ya shanye gaba daya kafin ya juya ya kalle saif ya dauki lokaci bece komai ba kafin ya bud'e baki in cool voice d'inshi me dadin gaske yace
"xan iya daga maka kafa tunda ka saka iyaye a ciki banason b'atawa iyaye na kuma banaso wani ya b'atawa iyayen shi iyaye nada makutar daraja allah ya albarka ce rayuwar iyayenmu yasa su gama da duniya lafiya ya saka musu da gidan aljannah......"
"ameen...."
saif yace yana goge hawaye daya wanke masa fuska murmushi khal yayi yana cewa
"amma fa karka yi tunanin na janye kudiri na akan kanwarka dole ne sai na cita......yanxun nan xan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login