Showing 21001 words to 24000 words out of 46920 words

Chapter 8 - NI DA KE COMPLETE Document from Feedy Abdallah.txt

20 Dec 2024

3932

saka loko ya kawo mun ita dan haka xaka iya tafiya kuma banason inji an tafi bata nan......."
yana fadar hakan yacigaba da lamuran shi wayarshi yaji yana ringing saida yakai hannun shi kan joystick d'inshi ya murxa yana cewa
"sorry man....yanxu xaka ci....yafada yana lumshe ido kafin ya mayarda sexy bold eyes d'inshi kan wayar ganin me kiran shi ne yasa ya xaro ido yana daukar wayar da sauri......








khairat kuwa kuka take tana sake sake a ranta sallama taji hakan yabata damar daga kanta ganin me sallamar momyn khal ta gani tsaye tana binta da kallon mamaki kanta tayi ta dafa ta
"yata lafiya.....na ganki haka....waya yayi miki irin wannan....mugun shakar a wuya....haka…??...."
cikeda damuwa tayi mata tambayar khairat kuwa kara karfin kukan tayi tana tunanin yanda xatayi ta lauyeshi sosai wajen mom d'in shi ta dauki lokaci kafin ta saita kukanta tafara magana voice d'inta na cracking
"wallahi ni gidan mu xani wallahi khalil kasheni xeyi tunda aka daura mana aure kullum sai yayi mun mugun duka.....ya dinga xagin iyaye na.....yanxu ma haka kafin ya fita yace idan ya dawo ya iske ni a gidan nan sai ya kashe ni kuma wallahi nasan xe iya dan allah kitaimaka mun.....kar ya kashe....ni...."
nunfashi mom taja ta sauke take ta dauki wayarta ta kira shi "saif ina gidanka yanxun nan nakeson ganin ka......."
ba'a dauki lokaci ba sai gashi ya iso xaune ya tarda su a parlour harara ya aikawa khairat nan yasamu waje ya xauna yana gaida mom d'inshi katse shi tayi da cewa
"rik'e gaisuwarka bana bukata wai kai wanne irin macuci ne me kake nufi da matar ka ashe bakada imani....toh wallahi koh kallon banxa ka sake yiwa khairat ban yafe maka ba balle kayi mata maganar banxa koh kayi tunanin xaka daura mata hannu....."
ido ya xaro yana kokarin bud'e baki yayi magana ta katse "banason jin bakinka kuma karka kuskura na dawo gidan nan wata rana ban ganka ba dan nasan ba office kake xuwa yanxu ba...."
"mom please kiyi hakuri......"
"karka kira ni momyn ka kuma idan baka cenxa mugayen halayenka ba.... kar inga kafarka a gida na inba ka daidaita da matarka ba.....
tana fadar hakan ta fice tana fita khairat ta tashi tsaye taxo daffffffff dashi tayi kneeling down hawaye ne masu xafin gaske suka bin beauty face d'inta kura wa sajen dake kwance luffff a fuskar shi ido tayi tana shar kwallah"dan girman allah khalil ka so ni wallahi ina matukar kaunar ka.....please ka tausayawa rayuwata ka soni nayi alkawarin xanyi maka biyayyah yanda yadace kuma duk abunda kake bukata idan har xe fatanta maka rai wallahi nayi alkawarin xanyi maka please ka tausaya mun wallahi ina sonka fiyeda yanda nakeson kaina....."
tafada tana kuka haushi ne ya cikashi nan ya tashi yabar gidan direct gidan su ya nufa yana shiga ya wuce wajen dad dinshi a kwance ya same shi gaida shi yayi "dad ku taimakawa rayuwata....."
cikeda mamaki dad ya kalle shi
"lafiya....??"
"dad wallahi nasamu wacce nakeso wallahi banason khairat....."
ajiyar xuciya ya sauke yana cewa
"khalil baxan hanaka auren duk wacce kakeso ba amma anyi sauri ace xaka koma aure duka duka satinka nawa da aure da har xakayi tunanin kara aure....."
"dad wallahi idan ban aure salma ba baxan iya rayuwa ba....."
lumshe ido dad yayi yace
"toh naji sai aje neman auren......"
murmushi khal yayi yana yiwa dad dinshi godiya daga nan ya tashi yana fita ya kirata ya sanarda ita yana nan xuwa gidansu nan tayi mishi kwatance around 6:00pm ya shirya cikin gixnah sky blue sai kamshi yake xubawa nan ya nufi gidansu be sha wuya ba dayake a bakin titi gidan yake basu dade suna hira ba yayi mata sallah ya wuce nan ta koma cikin gidan tana shiga taci karo da mahaifiyarta murmushi tayi tana cewa "salma ina kuma kika samu wannan me babbar motar....." murmushi salma tayi tace ladi kenan kice har kin leek'a kin gani "eh mana ai nasan ke ba'a iske ki saidai ki iske......"
"toh ai dole in xauna wannan ya iske ni dan shine wanda xan aure....."
xaro ido ladi tayi tana rike baki "aure fa kika ce salma yanxu har kin gama cin duniyar ne da xakiyi aure yanxu....."
"ladi kinsan kuwa waye shi yaron alhaji muhammad saraki ne fa kinsan kuwa yana daya daga cikin manyan mutanen da suka amsa sunan su masu kudi a nigeria......kuma shine kadai dansa kinga xan kwashi dukiya yanda nakeso....."
shewa ladi tayi tana bud'a tace "yauwa yar lelena kinga kuwa ai dole mu sake komawa wajen boka dan ya rike mana shi da kyau....."
"sosai ma kuwa yanxu haka ya sanarda ni cewar gobe iyayen shi xasu xo tambayar aure......."
yafada tana fari da ido
"hhhhh koh ba komai mun huta da masifar mallam ni xuwa ma xanyi na daura masa ruwan masifa sai ya sake ni dan mu samu muci dukiyar man da kyau....."
"gaskiya ne ladi hakan yakamata kiyi dan wallahi abba baxe barmu mu baje muci dukiyar nan yanda ya dace ba....."
"amma salma gudu ba hanxari ba yaxamuyi da mahaifin shi dan nafison a kashe shi kafin kuyi auren in yaso sai duk dukiyar ya dawo hannun shi sai ayi auren....."
"eh kinyi tunani luba amma xeyi wuya ace mu kashe shi ynxu mu bari sai anyi auren yanda har mahaifiyarshi xan hada in kashe yanda baxamu samu wani tangarda ba....."
tafada suna dariya




khal kuwa daga gidan nasu direct guest house dinshi ya nufa loko be dauki lokaci ba ya dawo da bilkisu kanwar saif sun dade sosai kafin khal yaxo saida yayi shaye shayen shi kafin yajata xuwa bedroom kayan jikin shi ya rage nan ya jefata kan bed din ya shiga cire mata kaya saida yayi mata xindir nan yashiga romancing dinta yanata faman lumshe ido abunda ya matukar tsorata shi a lamarinta koh alamar tsoro bata nuna ba tasakar masa jiki kawai sai nishi take tana mayar masa da martani dan ba kadan yake tayar mata da hankali ba hakan dai ya daure dan cikin tsananin feelings d'inta yake yacigaba da romance dinta tana kasa shi kuwa yana sama juyarda shi tayi ta hau kanshi tafara masa wasa tana aika mashi sako ta koh wanne part kama bananar shi tayi tana saita shi xuwa gabanta da sauri ya tureta tashi kawai yayi ya saka kayan shi ya fita kudi masu dinbin yawa yabawa bodyguard d'inshi su bata daga nan kuma yasanarda su tabar gidan cikeda takaici da mamaki yabar gidan tsaki kawai yake yana cewa "mtsww dama ashe ba virgin bace daga gani an gama da ita.....
















daga nan kuwa yana komawa ya sanarda dad yanda sukayi da safe su dad da sauran yan uwa da abokan arxiki a ciki harda sheikh alhassan akaje neman aure mahaifinta yayi murna sosai inda ya amince da auren nan aka sama auren wata daya daman mahaifin nata ya gashi da halinta dan kapppp unguwar ba wanda besan halinta ba mahaifiyartsa kuwa allah yasa mata son abun duniya a tareda ita.......




bangaren khairat kuwa tayi bakin ciki sosai taci kuka harta gashi hakan dai tayi hakuri......




salma ce xaune tareda abokanta yan bariki sai hira suke suna planning yanda bikin xe kasance tareda kawo mata maganin mata masu matukar yawa da wa'inda xatayi matsi yanda baxe gane an taba amfani da ita ba
bayan sati biyu salma ce xaune luba na kusa da ita wani leda ta bud'e ta dauko wani ledar magani ta mika mata tana cewa
"wannan xaki hada shi da jinin alade sai kiyi matsi dashi idan har khalil ya kusance ki toh baxe taba ganin kowa da daraja ba a duniya sai ke....kuma kin gama mallakar shi.....wannan kuma randa aka kaiki xaki turara shi a dakin ki baxe koma shiga dakin matar shi ba har abada sai naki wannan kuma kiyi kokari ki saka mata shi a...abinci idan taci duk kayan cikinta xasu rub'e daga nan sai ta fara wari....gobe xani karbo gubarda xaki sakawa iyayen shi da wanda kema xaki ci......."
dariya salma tayi tana cewa "kai nagode ladi shiyasa nake k'ara sonki toh amma meyasa ni xanci gubar.....koh so kike na mutu ya aure ki....." tayi maganar tana dan tab'e baki murmushi ladi tayi tana cewa "wai meyasa bakyada tunani gubar guda biyu ne xaki saka masu me karfin wanda sunaci sai lahira sai kuma ki sakawa kanki wanda xakici ya dan wahalar da ke kadan yanda baxa'a gane ba....."
murmushi tayi tana cewa "yanxu naji batu dan nasan halinki luba bakyada kyau a kudi......"






bangaren khal kuwa sai xumudi yake shirye shirye kawai yake mom dinshi kuwa sam bataji dadin wannan auren da khal xe komayi ba hakan dai ta hakuri tunda y nuna yanaso....




safiyar ranar juma'a aka daura auren khalil muhammad saraki da salmat lawan shagalin biki akayi sosai inda aka dauki amarya xuwa gidanta gida ne babba dan yaci uwar wanda khairat ke ciki duk kayan dake gidan duk khal ne ya xuba su dan yace koh tsintsiya kar a kawota dashi inda suka yi mata akwati 50 na lefe wanda yaci kudi sosai khairat ma haka akayi mata aka kai mata duk da itama ba'a dade dayin nata ba bayan yan kawo amarya sun watse nan abokan ango suka rako shi basu dauki lokaci ba suka wuce aka bar amarya da ango alwala sukayi suka gabatarda sallah nan salma ta tashi ta shiga toilet shi kuwa ya tashi xuwa part d'inshi dan ya sauya kayan jikin shi xuwa na bacci salma kuwa bayan ta fito daga wanka ta shirya cikin wasu kayan bacci nasu masifar kyau da daukar hankali turare masu kamshin gaske ta feshe jikinta dasu nan ta kwanta tana jiran dawowar shi...........
[6/17, 11:04 PM] Feeby: ♣️♥️♣️
*_NI DA KE...!!!_*
♣️♥️♣️




```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```








_By 😘😘feebyrh😘✍️_






_*DEDICATED TO*_
_Muhammad karim_
&
_Mu'az_








page 1️⃣5️⃣
kwanciya tayi tana jiran dawowar shi be dauki lokaci ba ya dawo xama yayi yana facing dinta shafa face d'inta yayi tareda kai mata hot kiss a forehead d'inta wani kamshi me rikita shi yakeji yana tashi daga jikinta ajiyar xuciya ya sauke yana lumshe sexy bold eyes d'inshi dafe heart d'inshi yayi yana jin yanda yake beating sanyayyar iska ya furxarda daga bakin shi yana koma shafar fuskarta "salma ina matukar sonki...." ya yafada maganar yana shafar sumar kanta shu'umin murmushi ta sakar mishi tana k'ara narkewa kama hannunta yayi yana murxa fingers d'inta a hankali lumshe idonta tayi da karfi tana jin wani abu na mata yawo a jikinta numfashi ta fitar da karfi "honey bacci nakeji..." tayi maganar cikin wani irin voice cuz duk reaction d'inta ya cenxa tsananin feeling d'inshi ke addabarta jin take kamar ta kwantar dashi tayi service d'in da kanta murmushi yayi yana tashi nan yaxo side daya d'in ya kwanta rungumeta yayi tsam a jikin shi shagwabe fuska tayi tana dan bubbagashi alamun ya sakete dan waro ido yayi yana jin wani irin mugun dadi a ranshi ganin yanda reaction d'inta ya cenxa alamun tsoro data nuna yasa ya kara yiwa allah godiya a kunnenta ya rad'a mata "ba abunda xanyi miki kinji...." gyada kai tayi karkashin xuciyarta kuwa bataji dadin hakan ba cuz cike take da tsananin sha'awar shi hakan bacci yayi awon gaba dasu cikeda haushi salma ta tashi dan ba kadan taji haushin rashin kusantar ta da beyi ba alwala yay ya nufi massallaci ita kuwa gyara kwanciyarta tayi tana tsaki tareda cewa "wallahi dana san baxeyi ba da dakai na xanyi mtsssw jifa koh dan tattaba ni beyi ba inji dadi balle inyi tunanin xeyi amfani dani.....anya kuwa yanada lafiya.....kashhhh ina ganin bayada lafiya dan duk namijin da keda lafiya dole ne idan yaji....wannan kamshin turaren da na saka yaji sha'awa amma shi.....da alama kohmai beji ba.....gashi kuma wannan maganin dana sha tayar mun da feeling kawai yake dole ne anjima in kira lukiii.....yayi mun maganin wannan jarabar da nakeji......"haka tayita sututai daga karshe bacci ya dauketa ba'a dauki lokaci ba yadawo murmushi yayi ya nufi inda take kwance tayarda ita yayi a hankali ta bud'e ido tana kallonshi cikeda jin takaicin shi "honey kinyi sallah....??"
"nayi....." tafada a takaice juyawa kawai yayi ya koma dakin shi nan ya kwanta ita kuwa yana fita taja dogon tsaki tana cewa "dole ne yin sallar.....??" nan tacigaba da baccin ta around 12:00am ta tashi ta fada toilet tayi wanka bayan ta fito daure da dan karamin towel a waist d'inta tana goge jiki jin motsin shi alamun ya shigo dakin yasa ta saki towel d'in da gangan cuz tana son tayar masa da hankali over ta dauki lokaci bata dauki towel d'in ba gyaran murya yayi yana nufarta tareda cewa "yan uwana sunxo xasu koma gida yau ne shine sukaxo ku gaisa....."
"alright am coming....." tafada tana daukar towel din dan guntun tsaki ta saki "lafiya honey…?"
lafiya tace atakaice tana nufar dressing mirror mai tashafa a jikinta tareda tsantsara kwalliya daga nan ta nufi wardrobe jeans bornshot ta dauko me white and pink sai dan karamin riga shima ne white and pink wanda be rufe mata cibi ba nonuwanta kuwa duk a waje suke turare ta koma fesawa nan ta fita main parlourn tafiya take tana girgixa koh wanne part na jikinta sai kad'a maxaunanta take tana girgixa breast d'inta sai wani fari da ido take mutane shida ne a parlourn mata biyu daya tsohuwa daya kuma matashiyar mata da wata karamar yarinya a hannunta sai kuma maxa uku dattijo daya da matashin magidanci sai matashin saurayi sai khalil kuma wanda ke xaune yana hira xuwa tayi ta samu waje ta xauna kusa da khal ta daura kafa daya kan daya tana karkad'awa tana binsu da kallon rainin hankali suma binta suke da ido suna mamakin wannan wacce irin fitsarariya ce wacce ke dauke da yarinya ce a hannu ta gaida ita a takaice ta amsa tana wani yauki baki khal ya saki yana mamakin irin wannan rashin kunya na salma da wulakanci "salma wannan shine yayan mom da matar shi da yara....."
yafada yana sosa kai "ok.....sannunku...."
tafada tana kallonsu tashi sukayi suka musu sallama khalil ya raka su bayan ya dawo ne ya kalleta "haba honey meye haka meyasa xaki fito haka.....??"
up and down ta kalle shi tana cewa "a'a toh meye ne nida gidana baxanyi abunda nake so ba....??in haka ne gaskiya ni xan bar maka gida dan bana iya xaman takura......."
dan murmushi yayi yana cewa "am sorry honey....ba haka nake nufi....."
shagwabe face d'inta tayi wanda yasha bleaching tace "toh mekake nufi....??"
tayi maganar tana tura baki rumgumeta yayi yana lallabata "amm honey bari na tafi gidan mom yanxu xan dawo....."
"haba darling me kake nufi ne...?kana nufin baxamuji dadin junan mu ba daga aure jiya tun yau ka cenxa mun ka fara sintiri mexe kaika wajen mom....??"
"haba salma iyayena ne fa ai dole naje duba su...."
"mtsssw nidai ba inda xaki gaskiya....ai nima inada iyayen nabar su naxo gidanka...."
"haba darling kiyi hakuri yanxu xan dawo....."
"shikenan amma kasani kana fita nima xan fita......
murmushi yayi yana cewa "kai darling you are to funny" yafada yana shafa kumatun ta nan ya fita,waist d'inta ta rik'e tana girgixa kai "dole ne in rike ka da kyau......tun yanxu ka fara bijire mun......"
direct bedroom ta nufa ta kira luba ringing biyu ta daga "luba wallahi maganin nan beyi aiki ba yanxu haka y fita wai gidansu xashi......"
"mtsssw salma kenan meye dan yaje gidansu yanxu ai a hankali ne xa'ayi abun banda abunki nan da kwana nawa ne xe rasa su....."
"amma luba kina ganin cewar ya kyauta mun idan ya fita wallahi ni lukiii xan kira dan a matse nake cuz shi koh kallona bayayi da niyar yin wani abu...."
"kinyi amfani da turaren kuwa...?"
"eh...nayi...."
"kuma be nuna wani reaction ba lokacinda ya shaki turaren......??"
"eh....ina ganin bashida lafiya gaskiya......"
ajiyar xuciya luba ta sauke tana cewa
"ina ganin hakan amma badamuwa xan koma wajen bokan yau dinnan......"
"luba meyasa baxamu je tare ba....."
"a'a salma kinsan halin boka ba imani ne dashi ba yanxu kina xuwa xece xeyi amfani dake kinga kuwa idan yayi xe cirewa mijinki dadinki ne gara ni inje tunda ya saba dani....."
"toh xamuyi magana anjima....."
"ok....."
tafada nan suka katse wayar










khal kuwa daga gidansu ya wuce guest house d'inshi kamar kullum saida ya gama shaye shayen shi kwanciya yayi ya lumshe ido yana tunanin ba abunda yake gani a eyes d'inshi sai face d'inta "wai meyasa na kasa cimma burina ne akan wannan bagidajiyar yarinyar yar matsiyata kullum da kwadayinta nake kwana nake tashi....."
yafada yana jan dogon tsaki tashi yayi yana cewa "bara inje inga wannan bitch d'in......." be dauki lokaci ba ya isa gidan khairat a bakin gate d'in yaci karo da wani mota anyi parking haka kawai yaji ta fado mishi a rai a parlour ya isketa kwance a kasa sai rolling take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login