Showing 27001 words to 30000 words out of 46920 words

Chapter 10 - NI DA KE COMPLETE Document from Feedy Abdallah.txt

20 Dec 2024

3934

a forehead d'inshi "khairat wai da gaske duk kin yafe mun munanan abubuwa dana miki....??"
"sosai ma kuwa mijina....."
takarasa maganar wani mugun tari na kamata hakan yayi daidai da shigowar iyayen khal gaida iyayen nashi yayi nan ya mike yana cewa "khairyna bari inje inxo da salma..."
"ok allah ya tsare mun kai..."
tayi maganar tana rufe fuska cuz ta manta da iyayen nashi na kusa.














a hanyar ne salma ta kira lukii ta ce mishi su hadu a gidan leenah bayan sun hadu sun gama aikata masha'arsu nan yake sanarda ita asibiti xashi dan baya jin dadin jikinshi a nan suka rabu yayi asibitin ita kuwa tayi gidanta cenxa kayan jikinta tayi xuwa kananan kaya ta shirya tsaf tana jiran dawowar shi dan yau ta shirya mishi sosai.








khal kuwa tafe yake kalmomin khairat nata mishi yawo a kai a haka ya isa gidan salma horn yayi mai gadi ya bud'e mishi tafkeken gate d'in nan ya kutsa kan motar xuwa cikin gidan yana shiga parlourn yayi arba da ita nan wayarshi tashiga ringing receiving d'in call d'in yayi "innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kawai yake furtawa haba dad meye haka ynxu fa nabarta gaskiya ban yarda mata ta ta rasu na please dad ka bar yimun wannan wasan nasan khairat baxata tafi ta barni ba guppppppp yaji an bug'e shi wayar hannunshi ta fadi kasa ta fashe gaba daya kafin ya dago kai ya kalle wanda ya bige shi har ya isa wajen salma tashi tsaye salma tayi ganin lukii yayi kanta da gudu ya shak'e mata wuya dakyar ta iya bud'e bakinta tana cewa "haba lukii lafiya shine xaka fado min gida....."
"shegiya yau saina kashe ki ni xaki sakawa kanjamau wallahi yau sai nayi ajalinka karuwar banxa kawai....." yafada yana kara shake mata wuya cikin rud'ani khal yayi kansu karfin hali tayi takai hannunta kan tafkeken kujerar dake parlourn ta dauko leda da hannu ta fashe shi dan batason yaji me yake faruwa tsakaninta da lukii dan gudun take asirinta ya tonu wajenshi watsa mishi maganin tayi a jiki nan ya fadi kwance koh alamar motsi beyi ido kawai yake rabawa duk yanda yaso ya bud'e bakin shi yayi magana amma ina ya kasa lukiii kuwa sai jibgar salma yake gaba daya duk ya yanyanke mata jiki hakan yajata yabar gidan da ita yana cewa "wallahi yau kwananki ya kare yau sai na kashe ki......."






bangaren dadyn khal kuwa sunyita jiran dawowar shi amma shiru hakan suka dauki gawarta suka bar asibitin










_gaskiya xan dakata dan kuna ganin kamar wasa nake duk baku gyara ba wallahi xan dakata nima in hutu tunda dan comment d'in da sharhi ya gagareku_






comment and share
[6/17, 11:09 PM] Feeby: ♣️♥️♣️
*_NI DA KE...!!!_*
♣️♥️♣️




```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```








_By 😘😘feebyrh😘✍️_








page 1️⃣8️⃣
B'angaren daddyn khal kuwa sun yita jiran dawowar shi amma shiru sun kira yafi a k'irga abu daya kawai sukeji hakan suka hakura suka dauki gawarta suka bar asibitin bayan kwana biyu da rasuwar khairat shiru ba khal na labarin shi kowa da tunanin da yake wasu cewa suke daman ba sonta yake ba shiyasa bexo ba yaje ya tare da amaryar shi surutai dai kala kala haka akayi tayi ranarda ta cika kwana uku da rasuwa ne dad d'inshi dana khairat suka yanke hukuncin xuwa gidan nashi don neman shi cuz tun randa khairat ta rasu bashi ba labarin shi suna isa gidan basu bi takan me gadin ba suka fada gidan a bud'e suka ga door d'in parlourn abunda sukaci karo dashi ne yayi mummunan tayar musu da hankali da tsoratarda su khalil ne kwance kamar kawa idonshi a lumshe sai hawaye da suka bushe a handsome face d'inshi cikin tashin hankali sukayi kanshi bubbugashi dad yayi dakyar ya bud'e ido yana binsu da kallo wasu hawaye masu bala'in xafi ne suka cika mishi ido wa'inda cikin idon kawai suka tsaya sanadiyar ruwan jikin nashi dake gabbbbb da karewa mai gadi da driver suka kira nan suka ciccibeshi xuwa mota direct hospital suka nufa dashi satin shi uku akayi transfer d'insu india cuz duk bincike daya kamata likitocin suyi sunyi amma basu gane komai ba safiyar monday da safe suka shirya mom da dad ne suka tafi






suna isa airport dad ya kira wani abokin kasuwancin shi wanda acen yake xama yana kasuwancin shi daga india yake tura kaya nigeria a gidanshi suka sauka inda akayi musu taro na girma da arxiki ranar tuesday suka shirya don xuwa babban asibitin wanda asibiti ne na masu paralysed ne kawai likitocin sunyi iya kacin kokarinsu don gano abunda ke damun shi cux jijiyoyin shi lafiya qlw suke kuma jini na yawo yanda yakamata hakan yasa sukace su koma gida ranar friday sukayi appointment xasu hadu da babbar likitar wacce itace babba kapppp a fannin paralysis hakan suka hakura suka koma gidan xaune suke cikin rashin dadin wannan mummunan lamarin daya afkawa tilon dansu dad ne xaune ya had'e hannu yayi takumi xaxxafan hawaye ne kawai ke wanke mishi fuska mom ma haka xaune take ita nata ma kuka take me gidan ne ya shigo cikeda tausayi ya dafa dad daya kurawa khal ido wanda yake kwance hawaye ne kawai ke yawo a face d'inshi kallo daya xaka mishi kasan yana cikin tsananin damuwa duk ya cenxa kamar bashi ba duk ya rame face d'inshi kuwa ya sauya kamar ba nashi na duk da ana saka mishi drip dan koh ruwa aka bud'e bakin shi aka saka baya shiga gyara murya yayi ya cije don duk yanda kakeda taurin rai idan kaga damuwar da suke ciki dole ne sai sun baka tausayi kuma dole ne kwallar tausayi ya sauka daga idonka kullum haka suke kuka yaxame musu abincin ci kullum suna xaune suna kallonshi sai aikin kuka suke sallah kawai ke tayarda su don koh abinci ba ci suke ba sai an matsa musu sukeci shima kadan "yakamata kuyi hakuri kuka ba abunda xeyi muku....." abokin dad yafada yana dafa shoulder d'in dad "lukman maxanyi inba kuka ba.....yafada matsanacin kuka na kufce mishi hannun lukman yasa ya goge hawaye dake fita daga idonshi ya kalle dad ya kyau yana cewa "muhammad addu'a yakamata muyi masa dan shi yake bukata a wajen mu kuma yakamata mu rika karfafa mishi gwiwa wannan kukanda yake ma ai babban ciwo ne a wajenshi cuz a xuciya yake kukan nashi kuma xe iya affecting d'in heart d'inshi......"
mugun kuka dad yakuma fashewa dashi yana shafa kan khal tareda goge mishi xaxxafan hawaye dake fita a idonshi wanda yayi mugun ja yace "lukman dole ne inyi uuka khalil kawai nakeda a duniya banada kowa sai shi kanwata da nake gani inajin sanyi a rai koh ba komai nasan akwai jini a tare dani toh ita dinma babu ita bansan duniyarda ta fada ba rayuwata na cikin rud'ani da k'unci lukman bansan inda xan saka kaina ba ya Allah ina rokonka yabawa d'a na lafiya.....
cewar dad yana sauke ajiyar xuciya tareda furxarda iska me xafin gaske daga bakin shi ya d'ago kai ya kalle abokin nashi lukman yace "lukman wai ba'a musayar ciwo ne so nake ciwon shi ya dawo jikina xanfi jin dadin in ganni kwance shi kuwa yana cikin koshin lafiya.....kuka mom ne yasa shi yin shiru shima yana cigaba da kukan lukman ne yayi magana yana cewa "muhammad kuyi hakuri insha Allah gobe ne xaku ga doctor da kukeda appointment da insha Allah komai xeyi dai-dai dan kwararriya ce ta wannan fannin..
cikin kuka mom tace "Allah yasa......!
voice d'inta na mugun cracking tayi maganar


friday morning suka shirya tunda sanyin safe suka nufi asibitin sun dade sosai har dare nan aka basu hakuri cewar baxasu samu damar ganinta ba sai next friday hakan suka hakura suka koma suka cigaba da kukansu wanda yaxame sumu kamar abinci dan kullum sai sunci me isarsu dakyar sukaga next friday yayi ganin shi suke kamar shekara tun ba'ayi sallar asuba ba suka nufi asibitin a cen sukayi sallah kamar wancen friday d'in haka akaxo aka koma basu hakuri cuz dare yayi ita kuwa gida xata koma har sun ja gadon da yake kwance xasu inda motar nasu yake nan saiga wata nurse ta dawo ta kira su ta harshen indianci tayi musu maganar lukman ne yabata amsa dan shi yanaji cikeda farin ciki suka koma shi kad'ai aka shigarda dakin da take ciki wata matace xaune take da glass sanye a sexy eyes d'inta wanda eye lashes ya cika duk'e kanta yake tana y'an rubuce rubuce ta dauki lokaci kafin ta d'ago tana dubin nurses da suka shigo da shi cikeda natsuwa ta tashi tana nufar gadon da yake kwance a lumshe eyes d'inshi suke wani irin raxana tayi da sauri ta cire glass dake makale a beauty face d'inta dakyau take kallon shi gabanta ne yayi mummunan fad'iwa da sauri tayiwa nurse d'in magana ta kira mata wa'inda suke tareda shi cikin harshen indianci tayi musu maganar gabanta kuwa sai tsananta fadiwa yake ganin me wannan fuska tabbas tasan wannan kappp irin fuskar yayanta ne amma kuma ana kama a koh ina but xataso ganinsu tana cikin wannan tunanin ne aka bud'e kofar da sauri takai kanta tana kallon masu shigowa dakin raxanannen ihu tasaki tana cewa "yaya.... tana fadar hakan ta fadi summiya da sauri yayi kanta yana jijjigata yana kiran sunanta ya kasa misalta irin farin cikin da yake ciki da farin ciki ga bakin ciki amma duk da hakan kallo daya xaka mishi kasan yana cikin annashuwa yanxun nan cikin raxana ta tashi tana fashewa da kuka cikin voice d'inta na kuka tace "yaya dama baka mutu ba......??
cikin matsanacin kuka tayi maganar ajiyar xuciya yasauke yana goge mata hawaye dake fita daga idonta yace "ban mutu ba hauwa....ina nan da raina.....
"yaya ina abba da umma toh.....??"
ta tambayeshi tana dan sakin murmushi jimmmm yayi hawaye masu xafin gaske na fita daga idonshi yace "allah yayi musu cikawa......" nan kuka yadawo sabo gaba daya dakin ganin wannan dogon xancen baxeyu yanxu ba yasa ta tsayarda kukanta tana cewa "yaya muje gidana in yaso sai mu kare komai cen bari in duba shi"
cikin sanyin jiki ta tashi tashiga duba shi tafi 2 hours a kanshi amma ba abunda ta gane cikeda rudewa ta kalle yayan nata tana cewa "yaya ya akayi hakan ya faru duk bincike daya kamata nayi amma ban gane abunda ke damun shi ba"
ajiyar xuciya dad yayi yana goge tears dake rolling a face d'inshi nan yabata labarin abunda yafaru tun daga farkon mutuwar khairat har xuwanda sukayi suka sameshi ya karashe maganar da cewa "ina ganin rasuwar matar ne yasa shi wannan lamarin dayake ciki..."
girgixa kai tayi tana cewa "tunani baxe saka shi haka ba kawai dai mu dage da addu'a"
cikin dan lokaci kadan suka bar asibitin xuwa gidanta wata matashiyar budurwa ce suka gani kallon yarinyar dad yayi ya dafa ta yana cewa "wannan kuma wacece.....??"
dan murmushi tayi tana cewa "yarka ce....." dan xaro ido yayi cikeda mamaki yace "ina yusuf.....??"
ajiyar xuciya ta sauke tana cewa "Allah yayi mishi cikawa lokacinda mukayi hatsari...."
"innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Allah yayi mishi rahama"
ameen tafada nan tayi ma'aikatan gidan umurni da sukai khal wani daki kallon yarta tayi wacce ta kurawa dad ido tana mishi kallon sani kamar ta taba ganin irin fuskar wani waje tace "momi na ya kinsan shi ne...??"
dan murmushi tayi tana girgixa kai kafin tace "kamar dai na taba ganin me irin fuskar"
"toh babanki me wannan kuma mamanki wan cen kuma yayanki ne..." ta nuna mata khal wanda ake turawa xuwa wani dakin
"mom meke damunshi ne haka"
tayi tambayar cikin voice d'in tausayi
"momi Allah ne kadai yasan abunda ke damun shi"
"ayyah Allah yabashi lafiya...."
ameen tace mata nan kowa ya nufi masaukin shi wacce aka kira da momi kuwa direct dakin da khal yake ta nufa dan ya bala'in bata tausayi a bakin gado ta tsaya tana kallon shi wani mahaukacin dariya ta tuntsure dashi a hankali ya bud'e eyes d'inshi yana kallonta mummunan fadiwa gabanshi yayi ganin wannan face d'in yayi mugun tsorata amma baxaka gane ba sai in ka kurawa eyes d'inshi ido cuz kana ganin idonshi kasan a rikice yake rik'e face d'inshi tayi tana murmushin mugunta tace "khal kenan babban dan duniya aikinka na kyau kayi tunanin Allah xe barka ne.......??"
tafada tana murmushi dariya ta koma yi ta matse fuskarshi da karfi tace "macuci kawai ka rabani da budurcina kasa rayuwata cikin kunci da masifa toh yau karshenka yaxo ni nan xanyi maganin ka ba ruwana da lalura da kake ciki wallahi sai na dau fansar abunda kayi mun......khal kenan yau ina kwalaben giyar ina kayan mayenka kuma ina yan mata wa'inda basu san hawa ba basu san sauka ba wa'inda kake yiwa fyade.....? kai a ganinka Allah xe barka lokacinda kake wulakanta wasu hhhhhhh yar talakawa yar matsiyata ka manta lokacinda kake xagin mahaifiyata sai gashi yau wajenta kaxo neman taimako ina ixxarka ina alfahari da kake da kanka dan Allah ka nuna mun....please yau ina bodyguards ne.....ina saif.....??sarkin dauko maka yan mata kana lalata ina suke....dan Allah ka kira su suxo su taimaka maka......"
tafada tana fashewa da mugun dariya lafiyayyen mari ta aika mishi tana cewa "ki rufe mun wannan bakin naki karki koma yimun ihu kamanta koh toh nima yau din nan magana kawai nake bukata kayi mun kaji dariya ta koma yi tana cewa "hahahhhh wallahi sai na ciki NIDA KEE dole muyi rayuwar morewa dole muji dadin junan mu inba haka ba koh na lahira sai ya fiki jin dadi......duk fadin duniyar nan ba ubanda ya isa ya hanani mu'alama dake kohda kuwa ubanki ne dole yabarni na xubda ruwan ishinki da nakeji dan wallahi ina bala'in kwadayinki........!!nasan ka manta lokacinda ka gaya mun haka koh toh yanxu saika tashi gani kaci kaga ba abunda xe hanaka ci fa hhhhh nawa ne keda ubanki?? da har xan neme abu kija dani..... tafada kuma tana dariya nan kuma ta tabe bakinta yana cewa "ubana bayada komai please ka tashi kayi abunda kakeso dani kaji....."jin.motsin mutane alamun xa'a shigo dakin yasa taja tsaki tana cewa "yanxu fa aka fara wasan tsakanina dakai dole saika tashi kaci abunda kakeso kaji karka manta NI DA KAI dole muyi rayuwar morewa....."
tana fadar hakan ta kirkiro hawayen karya daidai shigowarsu..........
[6/17, 11:09 PM] Feeby: ♣️♥️♣️
*_NI DA KE...!!!_*
♣️♥️♣️




```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```








_By 😘😘feebyrh😘✍️_








page 1️⃣9️⃣
Kai tsaye suka nufi inda yake kwance shafa face d'inshi dad yayi yana goge xaxxafan hawaye dake rolling a handsome face d'inshi mayarda hankalin shi yayi kan momy wacce keta faman share kwallar a beauty face d'inta voice d'inta na cracking ta kalle mom d'inta tana cewa "mom meke damun shi ne.......??"
ajiyar xuciya ta sauke tana cewa "Allah ne kadai yasan abunda ke damun shi...."
murmushin mugunta tayi tana aiyyana irin muguntarda xata mishi "Allah yabashi lafiya" ta fada in cool voice nan suka bar dakin gaba daya sukayi parlour Jim kowa yayi da abunda yake tsak'awa a ranshi "mom please ya maganar baba....?"
numfashi ta sauke tana gyara xamanta tareda cewa "momy wallahi bana sha'awar sake yin aure yanxu"
d'an b'ata face tayi ta matso kusa da mahaifiyar tata tana cewa "mom please ki ceci rayuwata wallahi baba yayi hallacci a rayuwata yayi mun abunda koh mahaifina beyin ba in fact koh ke bakiyi mun abunda baba yamun ba......" ta karashe maganar tana fashewa da matsanacin kuka me tsuma rai iska me xafi mom ta furxarda daga bakinta ta lumshe sexy eyes d'inta cuz Sam bata son abunda xe batawa yar tata rai "naji xanyi tunani akai...." murmushi momy tayi "mom nagode sosai Allah yasaka miki da aljannah" "ameen duk suka fada" nan ta tashi tabar parlourn direct dakinta ta nufa phone d'inta ta dauko tayi dialing wani number ringing daya akayi picking murmushi tayi nan suka cigaba da wayar da alama tana jin dadi yin wayar






B'angaren luba kuwa tsaye take tsakiyar gida tana faman kiran yaran gidan Maryam ce ta fito da gudunta direct ta bangaren toilet ta nufa ta fara kifa amai da sauri luba ta bita tabe baki tayi ganin yanda maryam keta xabga amai kamar xata amaye kayan cikinta"ke lafiya kike amai haka...??"
"lafiya qlw umma xaxxabi nakeji....."
gyada kai kawai tayi tabar wajen.......








Watan khal uku duk bincike da test daya kamata ayi anyi amma aikin banxa B'angaren momy kuwa ba irin axaba da bata kwada mishi ba hakan iyayen nashi suka hakura suna shirin bari kasar duk yanda dad yaso ya dawo da kanwar tashi amma baki hakan ya hakura suka dawo da momy cuz ta nace wai tana son xuwa taga babanta ranar Saturday suka dawo da sanyin safiya bayan kwana biyu momi ce xaune a bed side dake room d'in khal murmushin mugunta ta sakar mashi tana rikeda hannun shi ta matse sosai "khal ka tashi mana mu more rayuwar mu kaji....khal dan gata ka tashi fa yar shekara goma sha biyu xan kawo maka kaci kaji please....."
hawaye ne ke sauka daga idonshi dariya tayi tana taba hannu tace "kasan me...??wallahi Sam Baka bani tausayi daxan samu dama wallahi koh kasheka xanyi koh inyi damaged d'in rayuwarka.....!!!"
ido kawai yake binta dashi wa'inda suke cike tappppp da xaxxafan hawaye mom d'in khal ce ta shigo dakin kallon momy tayi tana cewa "mamana karki damu insha Allah xe samu sauki kinji....."
gyada tayi shafa face d'inshi tayi tana cewa "karka damu xuwa anjima sheikh alhassan xexo...."




















Kuyi hakuri da wannan
[6/17, 11:04 PM] Feeby: ♣️♥️♣️

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login