Showing 39001 words to 42000 words out of 46920 words

Chapter 14 - NI DA KE COMPLETE Document from Feedy Abdallah.txt

20 Dec 2024

3946

"cool down Khalil lokacinda ta bata anyi mata fyade ne...."
"no ban yarda ba wannan yarinyar ba namijin da xe iya yi mata fyade don halinta halin kwarai ne baxata taba amincewa ba koh da kuwa da karfi xa'ayi mata....."
"Khalil ka yarda.....bata karasa maganar na yace
"A'a wallahi baxan taba yarda ba bari na kaita wani asibityn a kwada ta...."
iyayen nasu sunyi matukar tausaya mishi yana fadar hakan ya tashi tana cikin bacin yaja hannunta direct sai parking space bud'e mota yayi ya cillata ya shiga nan yaja motar yabar gida kallonshi kawai take tana kuka tanajin kamar ta tona asirin shi kowa ya huta guest house d'inshi ya nufa da ita kafin su isa har bacci yayi awon gaba da ita don wannan cikin sosai yake sakata bacci bud'e murfin motar yayi ya fito ya daukota a hannunshi a parlour ya direta binshi kawai take da ido kiran doctor yayi ya auna mishi ita be dauki lokaci ba ya mika mishi sakamakon tsaye ya mike yana bugun table dake tsakiyar parlourn yace
"doctor ka cire cikin nan yanxun nan....."
"alright boss amma ba kayan aiki...."
"Shittttt kayi sauri yanxun nan ka kawo....."
xama yayi ya dafe kanshi kenan ya dauki lokaci a hakan kafin ya juyo yana kallonta shako wuyanta yayi da karfi cikin masifa yace
"meyasa kikayi ciki don ubanki waya gaya miki ki bari ciki ya shiga ni na ce miki na shirya haihuwa ne....."
kuka take tana kokarin kwace kanta daga gareshi wani irin mugun tsawa ya daka mata nan yasaketa ya koma gefe yana ta huci kamar tsohon xaki xuciyar shi kuwa sai mugun bugawa yake kamar xe fasa rigar shi ya fito kai da gwiwa ta hade tanata kuka kura mata sexy bold eyes d'inshi yayi a breast d'inta ya sauke su yana mamakin yanda gabanta ya cika sosai tayi fresh tayi kyau dan tsaki yaja yana cewa.....mexanyi da ita yanxu....???yafada yana cigaba da lamarin gaban shi lumshe sexy eyes d'inshi yayi breast d'inta kawai yake gani a idonshi take yaji bananar shi ta mike hannu yasa ya mayarda ita tana Jan tsaki lokaci daya reaction d'inshi ya cenxa wani irin mugun feeling yakeji akanta hakan yacigaba da hakuri yana sharewa ganin baxe iya hakuri ba yasa ya taso daukarta yayi ya shiga bedroom da ita, ita kuwa sai mutsu mutsu take tana kuka hade bakin su yayi waje daya yana kissing d'inta sosai ji yake kamar ya hadiyeta tsabar sha'awarta da yake yi cikin kwanciyar hankali ya rabata da kayan Jikinta yana kaiwa breast d'inta cafka bakin shi ya daura a daya yana sha ita kuwa kuka kawai take tana cewa "don Allah kayi hakuri karka koma mun wani cikin please...."
shareta yayi yana cigaba da lamarin gaban shi ganin ta dame shi yasa ya cire bakin shi daga nononta yana cewa
"waya gaya miki xe koma cinki ne dahar xaki yimin maganar banxa mexanyi dake...??don haka ki rufa mun baki inyi abunda ke gabana...."
Yafada yana mayarda bakinshi kan breast d'inta sun dauki lokaci a hakan kafin doctor ya dawo wani magani yaxo dashi me kwara hudu mika mata biyu yayi hannunta na rawa ta karba bottle water ya mika mata yana cewa "kisha maxa...."
bata fuska tayi kuka na kokarin kufce mata tace
"baxan iya xubda cikin nan ba"
kallonta yayi da kyau yace
"Umurni nake baki ba shawara ba"
yana fadar hakan ya danna bakinta ya bud'e da karfi ya danna bakinta ya saka mata maganin ya xuba ruwa hancinta ya rufe da karfi aiba shiri ta hadiye shi karban dayan maganin kwara biyu yayi ya balle yana cewa
"Doc kabani waje xanyi Abu..."
fita doctor yayi shi kuwa ya kwantarda ita ya bud'e kafarta ya soka mata guda biyun nan yajata suka bar gidan suna komawa gida yace "ba ciki bane jini ne ya taru a maranta...."
sosai mamanta tayi mamaki ace jini ya taru wa mutum a mara kawai ta share suna cewa khal ya damu da cewar da ba ciki bane, yinin ranar da masifaffen ciwon Mara ta yini amma koh kadan bata bari iyayen nasu suka Sani ba
Haka tayita wahala har waye war safiya tsananin ciwon yasa ta rasa inda take kunfa kawai ke fita a bakinta da sauri sukayi asibity da ita ba bata lokaci aka dubata doctor na fita daga dakinda take su dad sukayi kanshi suna tambayarshi me jiki dan gyaran murya yayi yana cewa "ya akayi kuka bata maganin da xe xubarda cikin da ke jikinta.....???"
A tare suka hada ido suna kallon juna cikeda mamaki kowa da abunda yake fada a xuciyar shi
"doctor ban fahimta ba kana nufin cikin ya xube...??"
dad yayi karfin halin tambayar doctor d'in
"no cikin be xube ba amma yana gabbb da xubewar idan har tana aikin wahala coz maganin ya ciggiga cikin sosai xubewa ne kawai beyi ba tayi amfani da magani mafi karfi na xubewar ciki shiya jawo mata wannan wahalar munyi kokarin kare abun....."
ajiyar xuciya suka sauke suna cewa
"xamu iya ganinta....."
"eh xaku iya but pls Ku kula karta dinga yin ayukan masu wahala da dogon tafiya..."
"to doctor mun gode..."
Dad ya fada yana kokarin kutsa kanshi cikin dakin a kwance suka tarda ita idonta a lumshe kamar me bacci jin motsin mutane yasa ta bud'e idonta akansu ta sauke idonta
"mamana ya jikin ki....??"
dad ya tambayeta
"da sauki...."
tafada tana gyara kwanciyarta mommyn khal ce ta kasa hakurin wannan abun ta kalleta da kyau tana cewa
"mamana waya baki magani jiya.....????"
har a cikin kwakwalwarta taji wannan tambayar ta dauki lokaci kafin tace
"paracetamol ne doctor yabani jiya dana ce mishi kaina na ciwo....!!"
tafada cikinta nadan rawa
"kin tabbatarda paracetamol ne...???"
dad ya tambayeta
"eh da kaina na balla maganin..."
ajiyar xuciya ta sauke tana mamaki irin wannan abun lallai akwai abunda wannan yarinyar ke boyewa yaxa'ayi ace ba maganin da tasha bayan doctor yace tasha maganin xubda ciki






A ranar aka sallame su suka dawo gida bayan kwana biyar Firdausi na kwance a dakinta tana kuka wanda ya xame mata jiki kullum sai tayi ganin mutum kawai tayi tsaye a gabanta ya hade hannu yana mata kallon tsana
"keee cikin ya xube....!!???"
cikin takama da gadara ya tambayeta shiru tayi ta share shi tana cigaba da kukanta rikota yayi kamar yana son rabata da hannunta yace "bake nake tambaya ba.....!!!???"
cikin xafin rai yayi maganar
voice d'inta na cracking tace
"ban sani ba...!!!
yanda ya mata maganar hakan ta mayar masa lumshe idonshi yayi tareda furxarda iska me xafi daga bakin shi yace
"ni xaki cewa baki Sani ba......???"
yafada yana shak'o wuyanta.......
[6/17, 11:08 PM] Feeby: ♣️♥️♣️
*_NI DA KE...!!!_*
♣️♥️♣️




```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```








_*Wattpad@feebyrh*_








*Alhamdullilah naji sauki na dawo insha Allah xaku rik'a jina kullum*




page 2️⃣8️⃣
"Ni xaki cewa baki sani ba.......???"
yafada yana shak'o wuyanta
xaxxare ido ta shiga yi tana rike hannunshi sanadiyar nunfashinta dake baraxanar daukewa saida yaga idonta y cenxa kafin ya saketa ta dauki lokaci a hakan tana mayarda nunfashi kafeta yayi da shanyayyun sexy bold eyes d'inshi, saida ta dawo daidai kafin ta dago da kanta tayi mishi kallon up and down tace
"ance maka ba'a Sani ba d'in wai kai meka dauki kanka ne...???"
tayi maganar tana sauke dogon nunfashi sosai maganarta ya bashi mamaki baki ya saki galala yana jin kamar ya shaketa ta mutu coz mugun haushi take bashi cikin daure fuska kamar Wanda be taba dariya ba yace
"ba kee nake tambaya ba ina cikin yake yana nan koh ya xube....???"
ganin yanda mode d'inshi ya koma nan da nan yasa kayan cikinta kadawa wani kololo ta hadiye kafin ta saita Kanta tace
"yana nan...."
voice dinta na cracking tayi maganar wani irin gumi me xafin tsiya yaji ya karyo mishi tareda matsanacin jiri Ba shiri ya xauna yana mata kallon tsantsar tsana yace
"ya akayi Hakan ya kasance bayan na baki maganin da xe xubda cikin....?"
"nima bansani ba..."
ta amsa mishi a takaice furxarda xaxxafan iska yayi daga bakin shi yana cewa
"ya akayi kika san cikin be xube Ba...?
ya tambayeta yana jiran ta bashi amsa
" bayan mun dawo ne Mara na yadinga ciwo shine muka je asibity doctor yace na sha maganin xubda ciki ne..."
xumbut y mik'e yana cewa
"kin gaya musu Wanda ya baki maganin....???"
cikin firgici yayi mata tambayar...














Managed please[6/17, 11:07 PM] Feeby: ♣️♥️♣️
_*NI DA KE.....!!*_
♣️♥️♣️




```♥️Dole muyi rayuwa.........♥️```
















*_wattpad@feebyrh_*












Page 2️⃣9️⃣
"Kin gaya musu Wanda ya baki maganin....???"
cikeda firgici yayi mata tambayar yana jin xaxxafan xufa na karyo mishi xama yayi tareda dafe kanshi yana cixon lips d'inshi jim dakin duk ya dauki shiru nunfashinta ne kawai ke fita sama_sama ta dauki lokaci kafin tace "ban gaya musu ba...."
cikin daddadan voice dinta tayi maganar tana sunne kai katsa tareda wasa da xaratan faratan hannunta masu matukar kyau da sauri ya juyo yana kallonta kafin yace
"kuma basu fahimce komai ba..??"
yayi mata tambayar yana hararan ta dan guntun tsaki taja tana cewa
"Eh"
batayi aune ba kawai taji saukan lafiyayyen mari a beauty face dinta wanda yasata ganin taurari
"idan kika koma mun tsaki sai na hallaka ki.."
yafada yana barin dakin kai da gwiwa ta hada tana kuka me tsuma rai shi kuwa yana fita part d'inshi ya nufa
Kwanciya yayi ya lumshe ido yana furxarda iska me xafi daga bakin shi tunani kala kala yake mikewa yayi ya shiga hada kayan shi cikin trolley phone d'in shi ya dauki yayi dialing number ringing biyu akayi picking
"saif ka yanka mun ticket yanxu na London"
yafada yana cigaba da hada kayan shi cikin kankanin lokaci ya gama hada kayan fita yayi ya nufi main part a parloun dad d'in shi ya harda mom xama yay yayi tagumi
Kallo daya xaka mishi kasan bakin shi yana dauke da magana Dan murmushi mom d'in shi tayi tana cewa
"Khalil lafiya kuwa na ganka haka duk ka takura...??"
ajiyar xuciya ya sauke tareda cewa
"Lafiya qlw mom dama inason in gaya muku xan bar kasar nan yau London xani coz baxan iya cigaba da rayuwa a gidan nan ba inhar wannan yarinyar tana nan....!!"
baki mom ta rik'e dad kuwa koh juyawa beyi ya kalle shi ba aikin gaban shi kawai yake gyaran murya yayi ya dora da cewa
"mom nifa koh kadan bana kaunar ganin wannan yarinyar a rayuwata na tsane ta tsana mafi girma kuyi mun gafara xan tafi...!!"
yafada yana mikewa tsaye
"Khalil me ka dauki kanka ne a yan kwana kin nan koh ka fara shaye shaye ne meyasa baka da wani dogon tunani a rayuwar ka....??"
Cewar dad yana yiwa khal kallon rashin fahimta wani mashi me xafi yaji ya soki xuciyar shi ....anya kuwa ba tsinanniyar yarinyar nan bace ta fara tona mun asiri..??? Khal ya tambaye kanshi hannu yasa ya dafe kanshi yana jin kalaman mahaifin shi na mishi yawo a kai
karfin halin saita kanshi yayi yace
"dad ba haka bane kawai dai naji na tsani yarinyar ne kuma baxan iya cigaba da rayuwa a Inda take rayuwa ba.."
irin kallon mamaki dad ya mishi kafin yace
"indai ni na haife ka ban amince maka kabar kohda gidan nan ba balle kasar kuma ita da baka kauna kasan ita d'in jinin ka ce kuma sunanta baxe taba cenxawa ba daga Yar uwarka Don jini yafi ruwa kauri"
yana fadar hakan ya fice bedroom da sauri khal ya dafe heart d'in shi yana jin yanda yake buga mishi da sauri sauri knell down yayi ya dafa kafar mom d'in shi yana cewa
"mom please ki taimakawa rayuwata wallahi baxan iya rayuwa a inda wannan bitch din take rayuwa ba"
dogon tsaki mom d'in shi taja ta tashi tabar wajen ita ma xaune yayi dafe da heart d'in shi yana jin wani irin tsanarta ya koma karuwa a xuciyar shi
tashi yayi yabar part d'in ya koma nashi xama yayi yana tunani kala kala nan ya tashi yana safa da marwa girgixa kanshi yayi da sauri ya nufi wani drawer bud'ewa yayi ya dauko key nan ya nufi wani show glass Wanda ba'a iya ganin abunda ke ciki yana bud'ewa ya dauko bottle na giya daya ya bud'e ya kafa a baki saida ya shanye shi kaffff kafin ya dire kwalbar ya koma dauko wani half yasha nan ya xauna kasan show glass d'in yana surutai iri iri phone d'in shi yaji yana ringing hannunshi ya xura a aljihun wandon shi ya dauko wayar ya kara a kannune
"Boss komai ya kammala kai kadai ake jira kaxo"
"na fasa tafiyar kaxo yanxun nan ya dauko wannan shashashar yarinyar a gidan mu so nake Ka batar mun da ita gaba daya cikin da ke jikinta kuwa make sure kun xubarda shi before Ku aiwatarda aikin..."
"boss kasan da cewar dauko ta a gidanku baxeyuba don ma'aikatan dake gidan naku..."
"Mtwwwsss saif banason gardama kaxo yanxun nan tareda loko...be karasa maganar ba yaji ance mexan gani haka Khalil.......
















Comment & share pls








😘😘feebyrh😘
[6/17, 11:09 PM] Feeby: ♣️♥️♣️
_*NI DA KE.....!!*_
♣️♥️♣️




```♥️Dole muyi rayuwa.........♥️```
















*_wattpad@feebyrh_*




_Assalamu alaikum please kuyi hakuri jina da kukayi shiru kwana biyu ina fama da ciwon hakori ne_










Page 3️⃣0️⃣
"Mtsssww saif banason gardama kaxo yanxun nan tareda loko make sure ba Wanda ya ganku.....be karasa maganar ba yaji ance " mexan gani haka khalil....?? " xumut ya mik'e tsaye sanadiyar maganar mom daya ji take jikin shi ya dau rawar sanyi gumi ya fara karyo mishi duk da na'urar dake sanyaya dakin yana a kunne lumshe shanyayyun sexy bold eyes d'inshi yayi yana jin yanda xuciyar shi ke bugawa kamar xe fasa kirjin shi ya fito mom dake tsaye mamaki ya cikata kasa tsaye tayi tasamu waje ta xaune tareda jingina kanta a hannun tafkeken royal chair dake parlourn tana sauke nunfashi sama sama ji take kamar xuciyarta xe fasa kirjinta ya fito tsabar bacin rai dakyar ya iya bud'e bakinshi voice d'inshi na cracking yaxo ya dafa kafar mom d'inshi xaxxafan hawaye na sauka daga idon shi yace "mom please kiyi hakuri"
nauyayyen ajiyar xuciya ta sauke tana cewa
"akan an hanaka xuwa London shine ka baje a kasa ka xauna kamar Wanda akayiwa mutuwa"
Wani irin dogon nunfashi ya sauke duk tunani shi taga kwalbar giyar daya sha kuma taji abunda yake fada a waya dan murmushin karfin hali mum tayi tana cewa
"Khalil banji dadin abunda kayi ba meyasa xaka ki Yar uwarka raina ya baci matuka a tunanin my koh bayan ran mu xaka iya riketa har tsawon rayuwarta ganin dacewar hakan yasa muka hada auren Ku da farko...."
lumshe eyes d'inshi yayi ya furxarda iska daga bakin shi yace
"mum nasan ke kadai xaki fahimce ni wallahi mum bana kaunar wannan yarinyar bana sonta koh me kamada ita bana kaunar gani pls mum ki fahimce ni"
cikin tattausan murya yayi maganar
Ajiyar xuciya ta sauke tareda cewa
"Khalil ka koyawa rayuwarka sonta don Yar uwarka ce kuma da ita xaka kare rayuwar ka don idan Allah ya sauketa lafiya xa'a daura muku aure...."
da sauri ya dago kanshi yana kallon mum ya dade a hakan kafin yayi karfin hali saita kanshi yace
"mum aure fa.....??yaxanyi in aureta bayan kunsan hakan baxeyu ba please ku duba lamarin nan me xanyi da ita cikin shege nefa take dauke da shi.......














Managed pls
[6/17, 11:08 PM] Feeby: ♣️♥️♣️
*_NI DA KE...!!!_*
♣️♥️♣️




```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```








_*Wattpad@feebyrh*_








page 3️⃣1️⃣
"Aure fa....yaxanyi in aureta??? bayan kunsan hakan baxeyu ba please ki duba lamarin nan me xanyi da ita cikin shege nefa take dauke da...."
sauri toshe bakin shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login