Showing 45001 words to 46920 words out of 46920 words
Chapter 16 - NI DA KE COMPLETE Document from Feedy Abdallah.txt
daya mallaka ganin hakan baxeyu ba yasa na hada shi da salmaty don ta yaudare shi ta kwashe komai nashi......be k'arasa maganar da yake ba suka yi kalima hakan yasa shi yin shiru
"Innalillahi wa'innah ilahi raju'un... Haka suketa maimaitawa
"tabbas yaya Khalil haka ne halin shi duk cikin mugayen... Halayen xamani luwad'i ne kawai bayayi sai sata amma duk saurin abubuwan ba abunda beyi na boye muku halin shi ne saboda kai ranku ya bace a kanshi shine kadai....dan da Allah yabaku kuma shi kuke gani kuji sanyi a ranku....toh mexe saka na gaya muku yanxun ma don naji dalilin daya saka yake wa'innan mugayen halaye shi na sanarda daku hak'ik'anin gaskiyar tun ba yanxu ba yaso ya tarwatsa rayuwata Allah be bashi sa'a ba sai lokacin da yasamu sa'a ne yayi mun wannan ta'asar.....?
Firdausi ta fada tana kuka me xafin gaske
" Ina ma ace Allah xe dauki rayuwata da naji dadi banason na cigaba da rayuwa da yaron nan....dan Allah daddy ku taimaka mun ku kai yaron nan gidan marayu dan wallahi baxan iya rayuwa dashi ba....."
tana fadar hakan ta fad'i k'asa sumammiya, da sauri sukayi kanta ruwa mom ta dauko daga fridge ta watsa mata a hankali ta bud'e sexy eyes d'in ta ta sauke su akan dad Wanda ke faman sharar kwallah na tausayinta
"Yi hakuri mamana wannan shine kaddarar mu baki daya....shiru yayi sanadiyar kuka daya kufce mishi hakan yasa yabar wajen da sauri janta xuwa room d'inta su mom sukayi inda babynta ke kwance yana kukan yunwa kallo daya xaka mishi kasan kyakkyawa ne ajin farko don a fannin kyau ma yaso yafi baban shi kwanciya tayi tana goge xaxxafan hawaye dake rolling a beauty face d'inta dauko yaron mom d'inta tayi tana mik'a mata kauda kanta tayi gefe hawaye na cigaba da gangarowa a gefen fuskarta
" kiyi hakuri ki karbe shi wannan yaron besan komai ba hasali ma idan kika cutar dashi sai Allah ya fitar masa hakk'in shi a kanki dan haka gara ki hakuri ki barwa Allah komai na daya dai Khalil dan uwanki ne dole ne kiyi hakuri da duk abunda ya miki infact bama laifin sa bane laifin lamir ne dan haka kiyi hakuri ki rungume danki hannu bibbiyu..."
girgixa kai tayi tana cewa
"mom kiyi hakuri dan Allah wallahi baxan iya shayarda shege ba..."
Tafada tana kuka, murmushin da yafi kuka ciwo momyn Firdausi tayi tana cewa
"Amma kuma xaki iya haifar shege....?maxa ki karbi yaron nan inba so kike na tsine miki ba.."
tana gama maganar ta fita daga dakin. ajiye mata yaron a kafa momyn khal tayi nan ta shiga bashi nonon tana kuka fita momyn khal tayi don tana gabbbbbb da fara kuka itama.
A parlour suka same Lamir yana jiran fitowar su xama tayi tana facing d'in shi parlourn ya dauki shiru na tsawon mintuna goma kafin momyn Firdausi ta gyara murya tana cewa "yanxu yaxa muyi mu karye wannan sihirin..?"
ajiyar xuciya ya sauke yace "maganin wannan abun yana gidan nan....don a dakin shi na binne abun...."
xaro ido sukayi gaba dayan su nan suka tashi suka dukufa part d'in khal yaci wuya yana Neman inda ya binne abun a tiles dakyar suka gano wajen nan aka fasa wajen aka fitarda wani kwalba Wanda ke dauke da abubuwan ban al'ajabi a ciki karban kwalbar yayi ya fasa nan saiga mugayen abubuwan da akayi amfani da.
Khal dake tsakiyar yan mata shida Biyu a gefen shi Biyu a gaban shi Biyu a bayan shi sai shafarshi suke suna tsotse shi kwalaben giyoyi ne a gaban shi inda in ya dauki kwalba ya daura a bakin shi saita k'are yake sauketa xiiiiiiiiiirrrrrrrrrrrrrrrrrrrr yaji a jikin shi kamar an xare mishi allura da sauri ya tashi yana ture Yan matan barin wajen yayi ba tareda ya shirya ba yabar kasan don koh kayan shi be tsaya dauka ba.
Karfe 6:00am daidai na safe jirgin su ya sauka a Nigeria inda bodyguards d'in shi suka xo daukar shi direct gidan su ya nufa Hakuri ya shiga bawa iyayen shi inda kowa ya yafe mishi don daman ba laifin shi bane
Ranar suna yaro yaci sunan Mallam wato Wanda ya rik'e Firdausi mijin momynta Amma suna kiranshi da Affan Khalil kuwa ya killace kanshi ibada kawai yake ya dauki son duniya ya daurawa danshi wato Affan b'angaren su dad ma haka ba abunda sukeso ya taba shi.
Bayan shekara biyu.......
Comment and share
😘😘FÊÊBYRH😘✍️♣️♥️♣️
*_NI DA KE...!!!_*
♣️♥️♣️
♥️```Dole muyi rayuwa.........```♥️
_By 😘😘fêêbyrh😘✍️_
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
Page 3️⃣4️⃣ the end
Bayan shekara Biyu abubuwa da dama sun faru inda xuwa yanxu Affan ya girma sosai idan ka ganshi xaka dauka yafi shekara biyu saboda tsantsar wayo da yake da haka rayuwa ta cigaba da tafiya khal yayi matukar yin dana sani duk da ba laifin sa bane.
Xaune suke a dinning suna lunch cikeda kwanciyar hankali suke komai nasu kallo daya xaka yiwa koh wanne daga cikin kasan yana cikeda farin ciki fried rice ne suke ci tareda pepper chicken Affan ne kadai baya cin abincin ya ajiye spoon dake hannun shi murmushi dad yayi yana cewa
"My boy lafiya baka cin abinci...."
shagwabe kyakkyawan fuskar sa yayi yana tura baki yace
"Uhh uhhm Grandpa yi chocolate yan ci..."
dan murmushi yayi yana jawo shi jikin shi a baki ya saka mishi abinci tab'e baki yayi yana cewa
"Grandpa idan naci xaka kaini inda xakaje anjima...??"
"Sosai ma amma fa idan kaci dayawa"
Sallam me gadi yayi yana cewa
"hajiya ana miki sallama a waje.."
yafada yana nuna Firdausi wacce tayi fresh abunta ta Kara xama kyakkyawar mace komai yaci radam
"am waye ne...???"
"gaskiya ban taba ganin shi ba.."
dan Jim tayi kafin tace "ok kace gani xuwa"
fita me gadin yayi ita kuwa ta yunkura xata tashi tsawa khal ya daka mata wanda tunda aka fara maganar yake faman had'iye rai jin yake kamar xuciyar shi xe fashe dan shagwabe beauty face d'inta tayi tana cewa
"Wai ni yaya meyasa kake mun haka duk wanda yaxo nema na sai ka kore shi ni wallahi sai na tafi..."
cikin shagwaba tayi maganar kamar xatayi kuka mayafinta ta dauko tana kokarin fita ya tureta ya fita tareda rufe kofar direct wajen me nemanta d'in ya nufa d'an matashin saurayin dake tsaye yana ganin Khalil ya washe baki yana gaida shi tsawa ya daga mishi yana cewa "lafiya meya kawo ka...??"
"am dama naxo ne in bayyana mata soyayyata"
"kaga malam ka fita kabar gidan nan kafin in sa a illata ka"
Ba shiri yabar gidan karasawa yayi wajen me gadi tsaye yayi ya had'e hannu a kirji yace "baba dan Allah bana ce maka duk Wanda yaxo neman yarinyar nan ba karka bari ya sake shiga gidan ba...??"
"hakane yanka ya dade kayi hakuri"
"Ba komai.."
yafada a tak'aice yana barin wajen bud'e parlourn yayi ya shiga ya samu waje ya xauna yana Shan kamshi kallonta yayi yana sakar mata murmushi murgud'a mishi baki tayi ta fice daga wajen.
Ranar juma'a bayan massalaci dad kiran Khalil yayi tareda Firdausi bayan duk sun xo nan ne yake sanarda su cewar an daura musu aure ta shirya tarewa gidan mijinta gobe tashi tsaye tayi tana kuka tana cewa
"Dad wallahi ni bana son shi baxan iya rayuwa dashi ba..."
sanyayyar iska khal ya shak'o yana me godewa Allah ya dauki lokaci kafin yace
"ki Sani NI DA KE dole muyi rayuwa..."
da sauri ta fice daga wajen direct dakinta ta nufa tana shiga dakin ta daka tsallen jin dadi tana cewa
"Allah nagode ma daka nuna mun wannan ranar.."
"OK Ashe daman kina so shine kike kaiwa kasuwa??"
juyawarda xatayi sukayi ido biyu da khal rufe fuskarta tayi da tafin hannunta tana cewa "nifa bawai sonka nake ba kawai dai inajin dadin xan rama abunda kayi mun a da cen baya"
riko kumatunta yayi da hannu biyu ya shagwabe fuska shima yanda tayi yace
"Dan Allah matata karki mun haka koh don albarka cin dan mu pls"
"nifa kabar cewa dana danka dai"
"toh naji na yarda ki yafe mun pls kinji Mak'e kafad'a tayi alamun a'a shagwabe fuskar shi yayi yana rik'e kunne alamun roko ya ce "dan Allah mine....kiyi hakuri
mom dake tsaye bakin kofar ne tace
" kaji Mara kunya maxa ka fita daga dakin nan kafin in bata maka rai taki ta hakura d'in "
tayi maganar tana murmushi shima murmushi yayi yana cewa "haba mom so kike na rasa raina ne baxan iya rayuwa ba ita ba wallahi.."
"karka damu ya Khalil NI DA KAI dole muyi rayuwa"
Tafada tana rufe fuskarta sakin baki mum tayi tana cigaba da Koran shi har yabar dakin maganin mata masu matukar yawa da kyau ta bawa Firdausi tasha xuwa yamma gaba daya mutane sun cika gidan inda har luba taxo Ita da momyn Firdausi inda yanxu lafiya qlw suke xaune a gida daya gidan da dad ya bawa Mallam cikeda xaman lafiya suke rayuwar su.
Ranar asabar gidan ya cika da jama'a inda akayi biki Wanda Saida kudi yayi kuka da dare amarya ta tare gidan mijinta inda a kayi mata nasiha masu ratsa jiki bayan duk Yan kawo amarya sun watse aka bar amarya Ita kadai khal ya dade be shigo gidan ba tafi karfin awa daya tana jiran shi kafin yaxo daddadan kamshin turaren shi ne ya sanarda ita xuwan shi ajiyar xuciya ta sauke tana jin Farin ciki Mara misaltuwa shigowa room d'in yayi Wanda yayi masifar kyau da daukar hankali xama yayi yana facing d'inta tareda shak'o daddadan kamshi dake tashi daga jikinta yace
"Amincin Allah ya tabbata a gareki yake kyakkyawar matata wacce samun Irina sai an tonah Allah ya bamu xaman lafiya tareda yaran mu dozen...."
xaro ido tayi tana dafe kirji tace
"Saheebyrh dozen fa kace..."
"Eh mana saheebarh ko sunyi kadan..ne....?" Hmmm...tafada tana jan sassanyar nunfashi sallah sukayi
Nan ya dafa kanta yayi mata addu'oi cikin kankanin lokaci yayi kwanka ya cenxa kayan jikin shi itama dakinta taje ta cenxa kaya xuwa wani mayun sexy night dress suman tsaye yayi ganinta da kayan hamdala yasake yiwa ubangiji kwanciya tayi a hankali yajata xuwa jikin shi yana shafata a hankali janye jikinta tayi daga nashi tana gyara kwanciyarta sake janta yayi tana shinshinarta nunfashi taja ta sauke tana cewa " yaya dan Allah ka bari "
"A'a yakamata ayiwa Affan kani fa.."
yafada yana shigarda ita jikin shi sosai Daren ranar taci wuya sosai shi kuwa yaji dadi Wanda be taba ji ba da safe suka tashi dan sun makara wanka sukayi a tare inda saida yayi mata gashi bayan sunyi sallah suka koma suka kwanta rungumeta yayi yana kissing d'in ta yace
"Ina sonki Firdausi"
"Nima inasonka fiyeda tunanin ka..."
tafada tana Kara shigewa jikin shi sosai.......
Alhamdulillah a nan na kawo karshen wannan littafin na godewa Allah daya nuna mun na kammala wannan littafin lafiya duk kura kuren da ke ciki Allah ya yafe mun......
Masoya na wa'inda suke Bini daga farkon wannan littafi har xuwa karshe Ina matukar godiya.
*ku biyo ni a next littafi nah me suna NAYI NADAMA*
😘😘FÊÊBYRH😘