Showing 21001 words to 24000 words out of 37818 words

Chapter 8 - TABON DA NAMIJI Compelet Book Writing by Maji Dadi .txt

toilet na parlor din da gudu ta soma kwarara amai, cikin sauri ya bita ya riketa harta gama yayi mata wanka ya nadota a towel ya fito harara ya watsawa Suhailat yace"daga yau na haramta shan yoghurt a gidannan"yana zuwa yayi kan bed da ita shiri yake mata amma bacci ya figarta da kyar ya ida ya kwanta rungume da ita, dandanan bacci yayi awan gaba dasu.


Basu suka farka ba sai yamma likis ita ta fara farkawa tsura masa ido tayi cike da tausayinsa ta furta a fili"wallahi nima na soma Sonka yaya inna rasaka bansan ya zanyi ba, ka sadaukar da lokacinka da duka soyayyarka a gareni I love u too Yayana soyayyarka tayi nasarar canzani akanka"ta karashe maganar tare da share guntun hawayen daya zubo mata sunbar goshinsa tayi ta mike ta shiga toilet, bude idanuwansa yayi da farin ciki marar musaltuwa yana godewa Allah da Hafsa ta kamu da sonsa.


Wata iriyar soyayya suke nunawa juna basa ko minti 5 ba tare da sunji muryar junaba koda kuwa ya fita scul, yanzu kam sun ware fitinanniyar soyayya ke wahala da zuciyarsu.


Ta stairs tana daidai safkowa ta tsaya tsak tana hangen Suhailat data warware leda tana barbada wani abu a mug din da aka hadawa HAFEEZ copee. Cikin sauri Suhailat ta gama ta shige kitchen din, itakam dakinta ta koma ta soma juye juye da tunani barkatai.


Kai tsaye dining ya nufa yasha kayan sport dinsa da alama field zai tafi yayi training yayi kyau sosai sai zuba kamshi yake saman chair ya nufa saida ya gama dannar waya sannan ya bude mug din yakai bakinsa, yayinda Suhailat ke labe tana taka rawar murna.


Tofa shin mezai faru da HAFEEZ zaiko aha copee meye matakin da hafsa zata dauka ga Suhailat Sanadin barbade ga mijinta. Ku biyoni donjin amsoshinku.




Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe👏🏻


Emm Iyyyy luv




*TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}


🌈kainuwa writer's association


Na
Maryam ismail


Sadaukarwa ga
Hafsat (ummu nabil)
Maimunath (ummy ontop)
Hafsat malamie


22
Murmushi Abduol yayi ya dakko laptop dinsa yana duba bayanai dason kutsa kai domin ya rika gano me Adam ke aekatawa, kallonsa HAFSA tayi ganin abun na neman basa wuya ta karbi laptop din ta soma aeki, yayi matukar mamaki da ganin yadda HAFSA ta iya sarrafa computer babu abunda ke masa wahala tuni tayi kutse ta kwashe duk wani abu da Adam ya adana sannan itama ta tura zuwa email nata, murmushin nasara tayi tace "an gama aeki sai kuma ya sake Dora wasu bayanai", kashewa sukayi da Faty cikin murna.


Shiko HAFEEZ ganin pic din page na farko a diary din da alamun daukan fansa a jiki ya rudashi idan be mantaba wannan HAFEEZ ne da suka taba wata harka shekarun baya, be gama tsurewa ba saida ya ci gaba da karatun diary din tashin hankali na gidan duniyar nan ya shigesa idanuwansa sunyi jajir, gashin kansa ya mimike zufa kawai yakeyi duk sanadin abunda ya gani, rufe diary din yayi ya maidashi ya tako kamar Wanda kwai ya fashewa a ciki dakinsa ya shiga fridge ya bude ya dauki kwalbar wine ya tutuleta a bakinsa ya kuma daukar wata ya kuma shanyewa lokaci daya ya ida fita hayyacinsa ya soma bigebige da surutai barkatai.


Ganin har time din be dawoba yasa HAFSA cewa"zan tafi yanzu inaganin ba lafiyaba, saidai ku daga fitarku zuwa gobe".
Gyada kai Abduol yayi sannan shida kansa ya kawota gida, ya wuce scul din da suke cos dinsu.
Gaesheta me gadi yayi da fara'a take amsawa, sannan ta shiga gidan, duk akan idon HAFEEZ yana kallonta ta taga har saida ta shigo gidan kai tsaye dakinsa ta tura, duke ta gansa ga wata kwalbar wine din yana tutuleta a bakinsa, da sauri ta isa gabansa ta soma kokowar kwace kwalbar takoyi nasarar karba kai tsaye toilet ta shiga ta zubar da ita, ranta bace take kwashe na fridge tas ta kwashesu tana zubarwa a toilet, da gudu ya iso toilet din ya bude baki zaiyi magana ya soma kwarara amai kamar ransa zai fita, rikesa tayi ya ingijeta har kanta ya bugu da bango, bata daddaraba saida ta kuma rikesa ya kama ta taimaka masa yayi wanka tuni idonsa ya rufe da kyar ta dorasa bed dandanan wahallan bacci ya kwashesa, kallon fuskarsa tayi kawai sai taji wasu zafafan hawaye nabin kumatunta tace"meyasa zaka zama haka, wannan ba rayuwa bace mai kyau, amma nayi kudirin rabaka da wannan gurbatacciyar rayuwar"
Tana Kuka ta gyara dakin ga wani irin ciwan kai dake damunta uwa uba jiri a daddafe ta isa dakinta wanka tayi ta zube saman bed sai kyarmar sanyi take.


Basu su Suhailat suka farka ba saida Adam yace gashi a parlor a gaggauce sukayi wanka suka fito parlon da shigar da ace da ita gwara babu bisa cinyar Adam nan Suhailat tawa kanta masauki yayinda Fadila ta zauna daf dashi ta dora kanta a kafadarsa, sai zuba masa shagwaba suke su sun gaji suyi abunda ya kawosu.
Murmushi yayi ya fiddo wasu kulluna daga aljihunsa guda biyu yace"kinga wannan ki saka masa a drink duk yadda zakiyi ki tabbatar yasha, wannan kuma ki barbadasa a kofar dakinsa shima ki tabbatar ya taka, sauran bayani zai biyo baya"
Dariya Suhailat tayi ta sunkuyo tace"dole mu baka tukaici Aeko ta zaro kan breast dinta ta turasa cikin bakin Adam dandanan ya fara tsotsa kamar wani maye, itako Fadila tuni ta kamo banana dinsa ta soma socking dinta, ba shiri suka koma bed room suka fara aekata masha'arsu.
(Allah ka tsaremu da irin wannan kazantacciyar rayuwar).


Nigeria
Wani mugun kallo HAFEEZ ya jefawa Kabir yace"karya kakeyi bazata yiwuba, HAFEEZ ya auri HAFSA ba mai yuwuwa bane malam"ya karasa maganar da ihu.


Murmushi Kabir yayi yace"ka daina yaudarar kanka friend ka tsaya ka fuskanci gaskiya".
Wani mumunan tashin hankalin ya kuma shiga.




Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe👏🏻


Emm iyy luv




*TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}


🌈kainuwa writer's association


Na
Maryam ismail


Sadaukarwa ga
Hafsat (ummu nabil)
Maimunath (ummy ontop)
Hafsat malamie.


Wannan shafin nakune masoyan novel dinnan kuyi yadda kukaso dashi maryam loves u all.


25
Ko kadan beji motsin mutum a bayansa ba ji yayi kawai an rike mug din hannunsa, murmushi yayi tare da shafa kyakyawan hannunta ya juyo da ita kai tsaye bisa cinyarsa yai mata mazauni, yayin da ita kuma ta kara shigewa jikinsa tace"Nawan yau bazakasha copee ba banaso".


Shafar gefan fuskarta yayi tare da sunbar ta yace"koya kikace haka za'ayi matai".


Cak Suhailat ta tsaya ranta a matukar dagule tana tunanin ya zatayi tayi maganin HAFSA, sarai Hafsa tasan tana lekensu aeko ta saita daidai inda take ta jefa mug din hannunta take ya fashe copee din ciki ya malale kasa, itako Suhailat baya tayi da sauri tare da labewa.


Shiko kallonta yake kawai yana tunanin yau yan barnar ke akanta kenan, tashi tayi tayi hanyar parlor da gudu, wata iriyar yunkura yayi ya dafe kai lokaci daya ya damkota yana fadin"haba matar my Baby karki illatamin Shi mana".


Turo dan karamin bakinta tayi tuni ya hade bakinsu wuri daya yana kashe mata ido, training din da be fita ba kenan, HAFSA ko saidai suka kuma yin wani girki tare sukaci abunsu sai yamma likis ya fita.


Fuska daure Suhailat ta fito ta dauki remote ta sauya tasha ga wani irin shiga da tayi tasowa tayi ta zauna kusa da HAFSA wai anan tafi gani, ko kallonta HAFSA bata kuma yiba, jin hannun Suhailat dore a nata yasa ta juyo ganin Suhailat tayi tana pretending wai batamasan ta dora ba.


Murmushi tayi a zuciyarta tace yarinya na fiki tasha, a fili kuma tace"hyy Baby ur hand of on me, ba Fadila bace, in jarabar ta motsa kya iya tafiya inda kike karya wai scul ne"kashe mata ido tayi ta tashi ta haye stairs abunta.
Sake da baki Suhailat kebin hanyar da kallo hankalinta tashe badai HAFSA tasan ita waceceba kai da kamar wuya fa, key din mota ta zira sai gidan Fadila suka dannawa Adam Kira dake tsaye gaban Abduol suna bada Kala


"Kai harka isa kasamin ido a abunda nakeyi ina ruwanka"Adam ya fada a hassle.


"My God shin nace kayi wani abune, inace kawai ina baka LABARIN cin amanar da wani yayiwa abokinsa da matarsa ko, shine ka rude haka kodai kaima zakayiwa wani ne"


Tsaki Adam yayi yanabin HAFEEZ da kallo dake shigowa yanzu, hannu ya basu suka gaesa sannan ya zauna yayi shiru.


"Ya na ganka silent friend, koda wata damuwa ne".


Girgiza kai kawai yayi yana kallon Adam din dake miko masa mug cike da wine, karba yayi, yayi murmushi yace"haba aena daina shan wine".


"Karka badani mana wannan ficiciyar yarinyar ita zata hanaka jin dadi ne"Adam ya fada a hassala.


Kalaman Adam sun ratsa zuciyar HAFEEZ a hassale yace"don't u ever raise your voice on me, ficiciyar yarinya ta fimu tunani dahar ta fahimtar dani laifin da nake aekatawa, and ka sani bazan jure munanan kalamai akan matata ba".


Sosai Abduol yaji dadin yadda HAFEEZ ya girmama matarsa ya kuma kare martabarta murmushi yayi yace"ok ya isa haka kuyi hakuri pls".


"Soyayya ruwan Zuma, am just joking friend, ni zan wuce "Adam ya fada yana mikewa tsaye ko kulasa HAFEEZ beyi ba , shikuma ya tafi kiran da Suhailat ta masa.


Dafe kai HAFEEZ yayi yace "Abduol bansan ya zanyi ba, soyayya HAFSA kullun karuwa take a raina shin kana tunanin idanta gane ba zata gujeni ba".


Dafasa Abduol yayi cike da kwarin gwaiwa yace"be a man mutumina, soyayya gaskiyace kuma na tabbatar HAFSA tana matukar sonka amma ka shiryawa kaluban da zaka fuskanta but nasan insha Allah zata fahimceka ta kuma yafe maka, kaga amfanin shawara ko da nace kada ka dauki shawarar Adam kiyawa kayi yanzu sai kaita Addu'a komai yazo da sauki"
Sosai Abduol ya kwantar wa da HAFEEZ hankali tuni ya ware suna shan FIra
(Ya Allah ka bamu abokai na gaskiya masu sonmu)


Shiko yana isa Suhailat ta fada masa abunda ya faru, dukan hannunsa yayi yace "dole su rabu, yanzu kije maza gida ki tabbatar HAFEEZ ya taka maganinnan a kofar dakinsa, ita kuma Hafsa zanyi maganinta mafita tazomin".


Figar jakarta tayi ta fice da sauri, shima be jira komaiba ya fice zuwa aekinsa na gaba.




Suhailat na isa gida ta soma juye juye saida ta tabbatar babu kowa a parlon wannan ne karonta na farko da taka stairs din gidan cikin sauri ta barbada maganin a kofar dakin HAFEEZ ta juyo a guje ta zauna a parlor tana sauraran dawowarsa.




Bata jima da zamaba ya shigo cikin takunsa na kasaita ko kallonta beyiba bare ya ansa gaesuwarta ya haye sama kai tsaye dakinsa ya nufa kafin ya ida isa kofan dakin ya juyo don jin ihun Hafsa a bayansa, durkushe take tana ihu tare da rike ciki, da sauri ya iso yana riketa yana fadin"lafiya meya sameki".


Cikin shagwaba tace"zamewa nayi pls muje parlor". Ta kara kankamesa da shiga kirjinsa.
Sabeta yayi sukayi down stairs ya zaunar da ita a chair tace"Nawan yunwa".


Murmushi yayi yace "na godewa baby na da yasa kike cin abinci sosai, me zakici? "


Yamutsa fuska tayi tace"Dan wake".


Mikewa yayi yace"ok sir ki kula, bari na dafa miki"yana zuwa nan ya wuce kitchen.


Suhailat bata ida mutuwar zaune ba saida taga HAFSA ta ware tahau sama ta share kofar dakin HAFEEZ tas tayi mopping din wurin, tana dawowa ta kashewa Suhailat ido daya ta gyara manta.


Ba jimawa ya fito rike da plate a hannunsa shiya ciyar da ita sannan ya soma matsa mata Kafa da tayi kunburi a haka har bacci ya dauketa, sannan ya dauketa suka shige daki.




Yaukam bakin cikin HAFSA yawa Suhailat yawa kuka take wiwi ta sanarwa Adam abunda ya faru.


Fashe mug din gabansa yayi ya latse wayar, tunani yayi mafitarsa daya beda zabin daya wuce binta waya kawai ya danna banji me akace masa ba naji yace kawai kazo a fara.


Nigeria


Cikin matukar tashin hankali Ummy kebin Aliyu da kallo(Aliyu yaron HAFEEZ ne, kuma ta siyesa da kudi don ya kawo mata rahotanni game da HAFEEZ din)
Kafin tace"ka natsu Aliyu banason ka fadamun akasin haka, kana nufin mijin da HAFSA ke aure shine wanda ya keta mata haddinta wanda muke shekaru muna nema? "


"Kwarai kuwa Madam kinsan bana fada maki abunda ba daidaiba ki duba wannan"ya fada yana tura mata wani file a gabanta.


Muhammad ne yace"ok kaje zamu nemeka".


"Thank u sir"ya fada tare da wucewa.


Ummy kam hannu na karma take bude file din gaban sosai ta tsoranta hankalinta ya kuma tashi dukar da kanta tayi yayinda hawaye kebin fuskarta.


Dagota Muhammad yayi yace"kiyi hakuri banaso kina daga hankalinki".


"Dole hankalina ya tashi husband kasan wanne hali yar uwata zata shiga idan taji wannan labarin, ga yanzu zuciyarta ta gama amincewa da mijinta kasan zata shiga wani hali".


Shafa kanta yayi ya rungume yace "muyi wani abu mana kada ki fada mata gaskiya ki rufe sai kinga ta natsu sannan tasan gaskiya".


Da haka ya shawo kan Ummy ya lallabata har bacci yayi awan gaba da ita.


Some months later.


Cikin HAFSA yakai wata 9,abubuwa da yawa sun faru harda dawowar Suhailat gida don tayi aekinta da kanta donta lashi takobin cinma burinta kota halin kaka.


Har Ummy ma ta haihu D'anta namiji kyakyawa yaci sunan mahaifinta suna kiransa Affan.


HAFSA tayi kuka iya kuka na rashin zuwanta sunan Affan amma tayi hakuri inda yau sora kwana daya suzo Nigeria harda Abdul da iyalansa zasuyi sati 2 su koma.
Dama Adam da Suhailat sun dade da zuwa hutunsu.




Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe👏🏻




Emm Iyyyy luv




*TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}


🌈kainuwa writer's association


Na
Maryam ismail


Sadaukarwa ga
HAFSA (ummu nabil)
Maimunath (ummy ontop)
Hafsat malamie


26.
Tsaye Nike a filin jirgin aminu kano ina juye juye, hangosu nayi cike da farin ciki suna makale da juna fuskokinsu dauke da murmushi mai cike da tsantsar soyayya da kulawa sanye take cikin dogon pink din riga ta tsaya a jikinta das gadan cikinta daya fito kwanin birgewa blue vail ne ta yane kanta dashi HAFSA kenan, yayinda HAFEEZ ke sanye da blue din shadda tasha aeki sunyi matukar kyau, bayansu Abduol ne da iyalansa suna rike da Ahmad ga cikin Faty daya soma fitowa shima, sojojine burjik sukazo daukarsu sannan kowa yayi hanyar gidansa Samuel ne ke tukin motar HAFEEZ yayi da HAFSA ta dora kanta a kafadarsa tana kuma shakar kamshin kasarta a cikin wani tankameman gida Samuel yayi parking ya fito ya bude musu kofa yana saluting din HAFEEZ, murmushi kawai yayi yaja HAFSA sukayi ciki, gidan ya tsaru harya gaji da haduwa sakin baki HAFSA tayi tana kallonsa don ita a zatonta gidan Momy zasu, rankwafowa yayi ya sunbanci lips dinta yace"nan ne gidanmu da aka gama ginawa, ina fatan ya miki kyau? ".


Rausayar da kanta tayi sannan tace"kaidin na dabanne Nawan".


Murmushi yayi ya sunkuceta suka shige daki wurin wanka kam nan suka shiririce sannan suka fito sukaci abincin da masu aekin suka girka nanya gabatar masu da HAFSA yaso ta barsu su huta amma Sam ta hanasa zama ya kaita taga Affan ba yadda ya iya a dole sukayi tsinke cikin farfajiyar gidan Ummy.


Zaune take tasha Ado ta dora kanta a kafadan Muhammad tace"husband inaji a jikina kaman sweetheart na kusantoni inagafa ta shigo garinnan".


Shafar fuskarta yayi yace"anya kuwa, ae nasan data fada maki ko".


Ae bata idasa jin maganarsaba ta mike tsaye zunbur kunnanta na ansa mata kuwwar sallamar aminiyar ta ta, kallon juna suke cike da kewa da tsananin son ganin juna lokaci daya sukayo kan juna tare da sakin kuka mai sauti suka rungume juna.


HAFEEZ kam runtse ido yayi ganin HAFSA batajin nauyin cikinta ta wani ruga da gudu haka yadan saki siririn tsaki.


Sosai suka rike juna Ummy tace"Ashe zan ganki nan kusa nayi kewarki sosai kin tafi kin barni lokacin da nake bukatar mu zauna kusa da juna".


"Nima nayi kewarki sosai, amma yau batake nakeba sakanni naje ga d'ana malama"HAFSA ta fada tana janye jikinta kai tsaye wurin Affan ta nufa dake kan cinyar Muhammad ta daukesa tana fadin Masha Allah.


Muhammad yayiwa HAFEEZ iso yana fadin"inka biye ta tasu zaka wuni a tsaye ne"
Sosai sukayi dariya sannan Ummy ta gaeshesa ta zauna tare da juyawa Hafsa baya alamun tayi fushi.


"Wayyo sweetheart kinsan bazanso fushinki ba kawai daukin ganin dana nake" HAFSA ta fada tana kama kunnenta biyu.


Dariya suka saka tare da tafawa, sosai sukayi firar yaushe gamo sukaci sukasha, akwati guda HAFSA tayowa Affan waiduk tsarabarsa ce, sai dogayen rigunan data siyo masu Kala biyar ita da Ummy sun jima a gidan sannan suka tafi, sunje gidan Momy da Ammi, sannan sukaje gidansu HAFSA tun daga gate take kwala kiran"Ummu Ummu narh", da sauri Ummu ta fito jin muryar Hafsa sake da baki take kallonta lokacin da take gudu zuwa gareta ta rungumeta tace"Ummu nayi missing dinki, hala ke bakiyi nawa ba ina Abbun".


"Ni sakeni badai ki girma kiji yadda kike amma kike gudu Allah ya shiryeki HAFSA "Ummu ke fada.


"Ameen tunda ke baki kewata, ina Abbun dina yake".


"Rabu da ita ganinan yar albarka"Abbun ya fada.


Cike da kewar mahaifin nata ta gaeshesa shima yaji dadin ganinta cikin farin ciki, sannan suka gaesa da HAFEEZ dake zaune akan carpet ranar sune har 9 na dare a gidan inda da zasu tafi Abbun yajawa HAFEEZ kunne akan karya rika barinta yawo karta haihu a waje, dariya ta tuntsure da ita cikin shawagwaba tace"Wayyo Abbun zakasa naki ziyarar kowa".


Kowa dariya yayi sannan sukayi sallama suka wuce gida cike da kewar iyayen nata.






Dariya sosai HAFEEZ ya tuntsire da ita yana kallon Adam dake gabansa yace"hakan za'ayi nifa banso wani abu ya samu HAFSA so nike ya saketa ni kuma na aureta".




Murmushi Adam yayi yace"nima so nake na cika burin kanwata dakeson Auran HAFEEZ badon komaiba".


Cike da neman nasarar abunda suka saka gaba sukayi musabaha, sannan Adam ya fito

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login