Showing 9001 words to 12000 words out of 37818 words
Chapter 4 - TABON DA NAMIJI Compelet Book Writing by Maji Dadi .txt
mai ratsa jiki,da kuma sanar dasu muhimmancin aure,kuka kam sunshashi musamman da akazo rabasu kowacce za'a kaita gidan mijinta,sosai Ummy da Hafsa suka rike hannun juna suna sharbar kuka,saida akayi da gaske aka rabasu ,aka wuce da kowacce gidanta,Ummu ko bata iya cewa komaiba sai Allah ya bada sa'a da juriyar hakuri ta koma dakinta.
Tunda motar Abduol ta shigo gidan,Momy ta fito da farin ciki ta kamo hannun Hafsa tana fada mata tayi addu'a kai tsaye part din Hafeez ta wuce da ita dayasha gyara sai kamshi yake saida ta tabbatar tayi addu'a sannan ta shiga da ita har bedroom ta dorata bisa gado tayi addu'a sannan ta fito tabarta da yan'uwanta a ciki,kuka kawai Hafsa keyi hada shidewa .
A gurguje pls
Har akayi walima washe gari Hafsa bata saka Hafeez a idanuwanta ba,ko kadan hakan be dameta ba don tana ganin yanuwa zagaye da ita ,saidai tana kewar rashin Ummy a tare da ita ,gashi babu waya wurinta bare ta kirata.
Da yamma kowa ya yaye sai a lokacin ido ya raina fata dataga babu kowa a tare da ita kuka ta saka tana tunanin sabuwar rayuwar dake dosota,Momy tazo ta fito da ita tana rarrashinta tasa a kara gyara dakin kafin Hafeez ya dawo.
Kuyi hakuri da wannan inada exams yau,ina barar addu'arku.
Allah ka gafartawa iyayenmu ,kayi mana kyakyawan karshe👏🏻
Muhphat luv
*TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}
🌈kainuwa writers association
Na
Maryam Ismail
Sadaukarwa ga
Hafsa(ummu nabil)
Maimunath(ummy ontop)
Hafsat malamie
Page 12
Cike da takunsa na kasaita ya shigo part din Momy ,a parlor ya sameta kishingide tana duba jarida,takalman kafarsa ya sabule ya tako a yankali ya duka gabanta tare da fadin"Momy barka da wuni".
"Yauwa barka dai Muhammad, ya hidima?"
Da Alhmdlhllh ya bata ansa a gajarce,bata kuma cewa komai ta tashi ta haye sama domin taho da Hafsa.
Da kallo ta bita, zaune take a sallaya da alama sallah ta idar ,zuwa gabanta ta taka ta isketa tana fadin"y'ata"
Ko kadan Hafsa bataji shigowar Momy ba cikin sauri ta mike tana gaesheta,murmushi tayi tace"muje mijinki ya dawo,zaku tafi part dinku"
A kunyace naja mayafi na rufe fuskata,tayi murmushi ta jani a hankali har kasa,inda yake zaune ta zaunar dani,taja hannuna ta saka cikin nasa alama tayi masa daya rike,haduwar hannuwan namu ba karamin sock mukaji ba amma kaina na kasa na kasa kallonsa.
Komawa tayi ta zauna ta dora d'aya kan d'aya tace"Muhammad inaso ka bude kunnuwanka da kyau ka saurareni ka kuma fahimceni,kaga Hafsa amanace a wurinka ,Allah yasan mun karantar dakai ka kuma San girman amana,banaso naji balle na gani,in kayiwa hafsa ni kayiwa,Hafsa yarinyace karama dole kayi hakuri daduk wani abu da zakagani a tare da ita,sai kana nuna mata nasan insha Allah zata zama yacce kakeso,Hafsa nada tarbiyya kuma nutsatsiyace mai ilimi wacce ko wanne d'a namiji zaiyi alfahri domin samunta a matsayin matarsa,nasa halinka baka zalunci to kada ka aekatashi ga Hafsa ka rike amana Muhammad "
Kansa a kasa ya furta "insha Allah Momy,zan sauke duk wani hakkina dake kanta".
Murmushi Momy tayi tace"Allah yayi muku albarka" sannan ta maida kallonta ga Hafsa tace"y'ata ki saki jikinki nida Ummu ba banbanci komai kikaji ki fadamun ,kiyita hakuri kinji bautar Allah CE zakiyi ki rike mijinki,insha Allah rana kamar tayau kuna London ".
Kaina a kasa na furta" na gode, sosai Momy Allah ya kara girma da daukaka".
Da Ameen ta ansa sannan ta rufemu da addu'o'i kafin tace mu tashi muje(Allah ka gafartawa iyayenmu ka hadamu da surukai masu sonmu don Allah👏🏻)
Kamar kwai ya fashemun a ciki haka nake biye dashi yana rike da hannuna har muka kara part dinsa ,sannan ya sakeni ya wuce ciki,a chair na zauna ina katewa dakin kallo da yasha gyara komai na dakin pink an kawatashi sosai yayi matukar kyau.
Cikin sauri officer japet ya iso gaban ,Captain Abduol yai saluting dinsa tare da kanewa yace"yallabai ga ledon daya bada"cikin girmamawa ya mika masa ledar tare da dukar da kai.
Murmushi captain Abdul yayi ya karbi ledar yana mika masa wata iri daya da waccan yace"pls japet ka kula da aekinka sosai kaga ni jibi zan wuce London kada ka bari Captain Hafeez yaci duk abunda Captain Adam zai bashi kadaisan komai ke faruwa".
Cike da girmamawa Japet ya ansa da insha"Allah sir hakan bazata faruba komai zai tafi yadda ka tsara har suzo su iskeka".
Murmushi kawai Abdul yayi ya tada mota yabar wurin cikin sauri Japet ya isa part din ogan nasa ya fara knocking kofa.
Siririn tsaki Hafeez yaja hakan yayi daidai da fitowarsa daga wanka ,jallabiya ya zira sannan ya fito ya nufi kofan bece komai ba ya bude kofar,saluting dinsa Japet yayi ya gaeshesa sannan ya mika masa ledar,hannu kawai ya d'aga masa ya karba ya koma ciki.
Da kallo ya bita ta dukunkune wuri d'aya da Alama bacci ya dauketa,bubuga side na chair din yayi ,a tsorace ta farka tana juyejuye.
Tabe baki yayi yace"tashi muje daki "be jira cewarta ba yai gaba abinsa,kasancewar dakin bedroba) d'ayane dole zasu zauna tare,jiki a sanyaye ya nuna mata hanyar toilet yace"ki shiga kiyi wanka,don bazaki kwantamun haka ba,ga kayanki nan Momy ta bada" be kuma yin maganaba ya koma kan sofa ya zauna yana latsa waya.
Kamar yana kallonta ta murguda masa baki ta bude trolley ta dauki kaya marassa nauyi da hijab ta shige toilet abunta,lallai an narka dukiya a ciki ya tsaru matukar tsaruwa wanka tayi tare da alwala ta canza kaya a ciki,kafinta fito saida ta fara lekowa taga koya kwanta yananan yadda ta barshi,a hankali ta soma fitowa sannan ta samu gefan bed ta zauna.
Murya ciki ciki yace"ina fatan kin gyara mun bandaki ,baki barsa da dattiba ba irin na gida bane".
Dago kai tayi tana kallonsa sannan tace"ka iya shiga ka duba malan".
Beyi mamakin ansarta ba don yasan zata aeka ,mikewa yayi yazo har inda take ya sunkuyo har sunajin numfashin juna yace"ki kama kanki,banason raini inba haka ba zakiyi bayanine,zakiyi zaman bonus a garin nan,kiyi komai kika iya,tashi muyi sallah"be jira amsarta ya shimfida sallaya.
Bata da zabin daya wuce ta bisa,shi yajasu sallah ,bayan sun gama yace ga kaza nan da fresh milk tasha,banza ta masa.mikewa yayi ya dauko da kansa ya ajiye gabanta yace"maza ki cishi yarinya gidan Hafeez ba'a kwanan yunwa "a daure yayi maganar babu alamun wasa tare dashi,ba laifi tasha fresh milk mug daya ta kuma ci naman sannan tayo brush ta kwanta gefan bed,be kuma kulataba ya gama abunda yakeyi a system sannan yasha fresh milk ,yayi brush ya kwanta a sofa amma fir bacci yaki zuwa masa wani irin ciwan mara ke daminsa ya matsananciyar sha'awa data tusoshi gaba be taba jin irinta ba.
Ita a bangaren Hafsa haka ya kasance juye juye kawai take abun duniya ya dameta.
A hankali ya daga runannun idanuwansa yana kallonta datayi lamo a bed,ko kadan baya gane komai ya rude besan meyake aekatawa ba,ko kadan besan ya isa a bed dinba ,juyowa tayi da sauri tana nishi sama sama a hankali ta bude baki zatayi magana,kawai ya hade bakinsu wuri d'aya ,zaro ido tayi a tsorace amma ba halin magana tun tana ganin abu da sauki har yayi nasarar fidda hijab din jikinta batai auneba ta shiga maida masa martani domin salon da yake mata na dabanne saida ya fara addu'ar saduwa da iyali ta farga, shiko gogan beji be gani tuni ya lula wata duniyar duka da yakushi ya shasu amma ina (INA ganin wasa ya canza na tattara yan matan kafafuna na lulo duniyar parlor ina jiyo ihun Hafsa😜😀😀saboda sister ta hanani dauko ruhota su Ontop ba)
Be saurara mataba saida yaji ya gamsu sosai ,sannan ya mirgina gefe yana numfashi.itako hawayene kawai ke zuba a face dinta bata iya d'aga koda d'an yatsanta.
Allah ka gafartawa iyayenmu,kayi mana kyakyawan karshe👏🏻
*ALKALAMIN MARYAMA* ✍🏻
*TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}
🌈kainuwa writers association
Na
Maryam ismail
Sadaukarwa ga
Hafsat (ummu nabil)
Maimunath(ummy ontop)
Hafsat malami
Page 13
Jiki ba kwari ya shiga toilet yayi wanka yayi wankan tsarki sannan ya fito ya canza kaya, a hankali yazo gefanta ya tsura mata idanu, tuni bacci ya dauketa tana maida numfashi a hankali, fuskarta da tayi jajir ya tsurawa ido, saurin kauda idanuwansa yayi ya sulale gefe tare da dafe kansa ga matukar tashin hankali a tare dashi bansan me yake tunawaba saidai naji yana istikfari ga idanuwansa da sukayi jajir a haka shima bacci ya daukesa, kiraye kirayen sallar asuba ne ya tasheshi ido yadan zaro ganin yadda suka nakalewa juna, a hankali ya sauketa daga faffadan kirjinsa ya fada toilet yayi alwala ya wuce masallaci, be jimaba ya dawo jallabiyar jikinsa ya cire ya shiga toilet saida ya cika bathtub din da ruwan zafi sannan ya dawo ya sungumeta, saurin bude ido tayi zatayi kuka, kallonta yayi da alamar ta masa shiru fuska daure, ba yadda ta iya ta tsuke bakinta cikin bathtub din ya sakata, a take ta saki kara, be kulataba saida ya wanketa tas ya gasata, ba tare daya dubetaba yace"kiyi wankan tsarki"ya fice abunsa.
Bin bayansa tayi da harara sannan tayi wankan ta dauro alwala ta dauro towel cike da kunya ta fito tana sunne kai, sallaya taga ya shimfida mata da hijab akai dauka tayi ta gabatar da sallah, tana idawa ta mika mata mug cike da tea sai magani, ganin zata kawo wasa yasa ya daure fuska ba shiri ta shanye tea din duk tsoranta da magani haka ta shanyeshi tana yunkurin amai, harararta yayi yace"wallahi kikamun amai saikin shanyeshi"
Cike da masifa tace"to saika matsa ae mlm"ta karashe maganar da murguda karamin bakinta,be kulataba har bacci ya dauketa sannan ya maidata a bed ya rufeta ya fice parlor abunsa.
Da murmushi cike da soyayya take kallon mijin nata tadan nisa tace"Ya Abduol wannan ba abun danuwa bane musamman da kyara kakeso ka kawo, nima zai taimaka maka har tsawan rayuwata, ka daina tada hankalinka HAFEEZ mutumne zuciyace jikinsa dole zai aje makamansa ya kuma zauna da matarsa lafiya insha Allah"
Murmushi Abduol yayi yana shafa lallausan gashin Fatima a hankali ya furta"l love u my mata kullin kina karfafa man gwai ina godiya ga Allah daya azurtani da mata irinki"
"I love u too Abban Ahmad, ni zanyi godiya ga Allah dayasa nafi KO wacce mace sa'a a duniya"
Tab wallah nidai bandani eheee, KO ku kun yarda😏😏
Haka sukaci gaba da soyewarsu da fadin kalamai masu dadi, da niyyar gobe zasuje gidan HAFEEZ before su wuce London
Da wuri Momy tasa aka hada breakfast tana niyyar aeko dashi ya shigo parlon rungumeta yayi tare da fadin"ina kwana Momy"
Murmushi tayi ta amsa cike da kulawa sannan tace"ina y'ata Ina fatan tana lafiya"
Fuska sake ya amsa da "tana bacci"karasawa yayi wurin Daddy tare sukayi break suna fira kamar wasu abokanan juna sannan ya dauki break din da Mommy ta hadawa HAFSA ya shiga part dinsu, bedroom ya shiga jin karar ruwa ya tabbatar masa da tana toilet da kuma ganin ta gyara dakin, saman sofa ya koma ya zauna tare da lumshe idanuwansa kamar me bacci.
Fito tayi daure da towel tana tafiya cikin natsuwa, zaro ido tayi da ganinsa don bataji shigowarsa ba tsaye tayi ta kura masa ido ganin kamar yana bacci, kamar a mafarki taji yace"Kallon fa, kika tsareni kamar wata Mayya? "
Fuska daure tace"yo mezan kallah munin kome, koni mayyace ae banacin irinku malam".
A hankali ya tako zuwa gabanta yasa hannunsa ya matse mata lips, kara ta saki saboda jin zafin daya ratsata yace"Ki kama kanki, kina fadamun magana saina kumbura maki baki, Ki sameni a parlor".
Tsaki taja sannan ta isa gaban mirrow mai ta shafa da powder sannan ta zura dogon riga ta daura Dan kwalinta ta fito parlon bata tanka masaba ta zauna kasa nesa kadan dashi.
Basket din ya bude ya cika plate da fatan dankalin turawa da yaji attarugu da kayan kamshi sannan ya tsiyaya mata Lipton a cup Wanda sai tashin kamshi yake, turawa yayi gabanta yace"inason plate da cup yanzu".
Zaro ido tayi cike da mamaki tace"waini zan cinye wannan tab, kamar wata rumbuwa wallahi bazan iyaba eheee"
"OK kada kici, yanzu kamanninki zasu canza, ae nima cewa akayi ma tsareki kici da yawa"
Harara ta maka masa aeko ya yunkuro zai kamota, ta mike da gudu ta dawo bayan chairs na parlon tana mashi murgude da baki.
Allah ka gafartawa iyayenmu
*TABON DA NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}
🌈kainuwa writers association
Na
Maryam ismail
Sadaukarwa ga
Hafsat (ummu nabil)
Maimunath(ummy ontop)
Hafsat malamie
14
Kallonta yayi beyi mamakin abunda tayi masa ba, yasan zai samu fiye da haka amma zeyi maganin abun duk abunda taji ta iya tayi domin suna gabon Momy ne don ko kadan be canja kudirin auranta a kansa ba, murmushi mugunta yayi kafin yace"ke kizo kici kafin na bata maki rai"ya karashe maganar fuska bace.
Takowa tayi a nutse har gabansa kafin tadan rankwafa tace"malam daina daure fuska, ba abu bane mai sauki HAFSA taji tsoranka"
"Ki daina kirana malam, donba bukatar girmamawarki nakeba HAFEEZ ma iz OK".
Murmushin takaici da tuno wani abu tayi kafin ta bata fuska tace"I can't, cos babu suna mafi muni a rayuwata sama da HAFEEZ "daukan abincin tayi tayi hanyar bed room.
Sosai maganarsa ta basa mamaki be son meye ya shiga kan HAFSA ba, shidai kam yasan ya tsani HAFSA kuma ya auretane don maganin rashin kunyarta amma kuma yana mutuwar son sunan HAFSA saboda wani dalili nasa na daban a rayuwarsa.
Haka sukayi yinin ranar babu walwala a tattare dasu musamman HAFSA da tarihin rayuwarta ya shiga dawo mata sabo fal a ranta ga wata irin tsar HAFEEZ dake kuma ruruwa a ranta saboda yaso fara nuna mata halin maza data canfasu dashi musamman da bata taba daukar mai suna HAFEEZ adali ba, ga kewar Ummy dake damunta dukta damu kanta.
Shiko gogan ko a jikinsa, don ya barta tayi duk abunda tasa kanta ko kadan bayajin tausayinta balle alamun canjin ra'ayi a kanta.
Da Dare kam be tausaya mata ba, haka ya murjeta iya son ransa ko a kwalar rigarsa dukda hada mugunta ya hada mata cewarta.
Next day
Tun safe da suka fita gaeshe da Momy sa sanar mata zuwan Abduol gidan da iyalinsa ga kuma Adam da suhailat suma zasuzo, ba kakkautawa ta saka masu aeki shirya lafiyayyan abinci don tarar bakin Dan nata, ba yadda HAFSA bataso saka hannu ba amma Momy ta hana tace taje ta huta, kasancewar ta gaji sosai jiya tana komawa part dinsu bacci yayi awan gaba da ita, ba ita ta farkaba sai wurin 1 agaggauce tayi wanka tare da dauro alwala ta fito kai tsaye kayan sallah ta saka tare da kabbara sallah.
Ba yabo ba fallasa ya shigo dakin sai zuba kanshi yake kananun kayane jikinsa black jeans sai white T-shirt gashin kansa a kwance lub yasha gyara, ganin tana sallah yasa ya jirata ta idar, saida ta isa gaban mirrow tare da zama a stool kafin ya isa cikin takunsa na kasaita tare da dafa duka kafadunta sanyayyar ajiyar zuciya suka sauke a tare sannan yadan daure fuska yace"sai kiyi sauri baki na parlor, and idan kikamun shirme wallahi nida kene"yana zuwa nan ya fice zuwa parlor, da gudu Ahmad yayo kansa yaro Dan shekara biyar kyakyawa dashi sak Abduol, yana fadin"oyoyo Uncle H".
Ware hannuwansa yayi tare da rungumar Ahmad sosai a jikinsa yana matukar son yara musamman Ahmad daya kasance na hannun damansa a hankali ya furta"I miss u my Boy", dariya Ahmad yayi kafin yace"Uncle ina Aunty?, Momy tace ka auromin sabuwar Momy sun zama su biyu kamar kaida Daddy".
Dariya yayi da shafar gefan fuskarsa yace"My Boy surutu zomu zauna tana zuwa".
Cike da zolaya da Fatima ta saba masa take tsokanarsa Abduol na tare masa suna dariya cikin farin ciki.
A nutse ta tako zuwa parlon sanye take cikin material pink colour gown ta masifar yi mata kyau ga dankwali ta daura kamar gwargwaro awarwaro da sarka dukda surkin blue a jiki sanyenyen kamshi take fitarwa ga gyalenta karami blue tadan yafa a jikinta sosai da sosai tayi kyau fuskarta dauke da fara'a ta karaso inda suke tare da zama kusa da HAFEEZ tana fadin"barkanku da zuwa na saneku lafiya"
Bata rufe bakiba Ahmad ya karbe da fadin"Uncle Aunty mekyau ce sosai ka iya zabe"
Dariya suka kwashe da ita banda gogan naku daya murmusa yana shafa kan Ahmad, tsagwayam ya koma a jikin HAFSA da zama yana mata surutu sosai yaron ya shiga ranta, a jiyeshi tayi tare da dauko masu ruwa da lemu a tray ta aje tana fadin"bismillanku sister "a hankali suke kurbar lemun tare da fira, sosai HAFSA ta birge Fatima donta lura tanason mutane gashi ta iya fira.
Shigowar Adam da Suhailat ne ya Katse masu fira tare da amsa sallamar dake bakinsu, sororo Fatima takebin Suhailat da kallo dukda wannan ba shine Karo na farko da suka haduba sanye take cikin wani matsatsan gown na atamfa ga shoe hils sosai ga uban makeup an jabga anyi dauri irinna yan duniyar nan ga gashin doki baje a baya wani siririn gyalene yabude a kafadarta bata jira isoba tazo ta zauna dab da HAFEEZ tayi daya kan daya tana karairaya yayinda Adam ya washe baki ya zauna kusa da Abdul tareda basa hannu.
Still HAFSA ta tsaya dake shigo ita da masu aekin Momy dauke da manyan trays a hannunsu, kauda kai tayi ta karasa dining cewa tayi su aje zata jera, kafin suka fice bayan ta gama jerawa ta shigo parlon cike da takun izzah suna kallon kallo itada Suhailat data kura mata ido kamar mayyah.
Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe👏🏻
*TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}
🌈kainuwa writes association
Na
Maryam ismail
Sadaukarwa ga
Hafsat (ummu nabil)
Maimunath (ummy ontop)
Hafsat malamie
15
Wani irin murmushin mugunta HAFSA tayi Wanda yayiwa suhailat wuyar fassarawa take shakkar HAFSA ta kamata ta dukar da kanta, cikin takun kasaita da jan hankali ta iso gaban HAFEEZ ta duka gwaiwowinta a kasa ta dora kyawawan hannuwanta Wanda adon lalle ya Kara kawatasu ta dorasu akan cinyarsa tare da kashe ido tace"Y'allabai ur food iz ready, kaga ga baki muje suci abinci kaima kasan banso kana zama da yunwa"ta karashe maganar cike da shagwaba.
Mamakine karara ya ziyarci zuciyar HAFEEZ ganin kada su gane da Wani abu yasa ya kakalo