Showing 15001 words to 18000 words out of 37818 words

Chapter 6 - TABON DA NAMIJI Compelet Book Writing by Maji Dadi .txt

colour iyakarta gwaiwarta saita saka white cap ta feshe jikinta da turare, dakinta ta soma gyarawa da toilet dinta saida yayi tsab sannan ta fesheshi da kayan kamshi tayo waje, gyaran parlon ta sonayi dukda ba wani datti yayi ba, shima ta hada masa turarukan wuta yadau sanyayyan kamshi, kitchen ta shiga saida ta gyara ko ina tsab sannan ta fara tunanin me zata girga cos time ya tafi kuma batasan lokacin fitarsa ba, tunani kawai tayi ta dafa fargesun yan ciki da fatan Irish potatoes Sai ruwan tea da yaji kayan kamshi, komai akwai a store din gidan don haka ba bata lokaci ta shiga aekinta cikin nutsuwa da tsabta.
Tashinsa kenan wanka yayi ya fito cikin kayan sport dinsa white and black yayi matukar kyau sosai Sai zuba kamshi yake a nutse ya bude dakinsa ya fito da kafafunsa a hankali tsaye yayi yana shakar daddadan kamshin da parlon ke fitarwa, takawa yayi zuwa kofar dakinta tare da tura kofan, babu kowa Sai karar AC ga kamshi Na tashi ganin bata ciki yasa ya rufe dakin ya soma safkowa daga stairs, kamshin girkin sake ratsasa ya kwadaita masa cin abuncin tun kafin yasan menene ake girkawa ida isa yayi kofar kitchen din, ihuun da naji ta saki shiya kara janyo hankalina wurin, rike yake da ita tana kyarmar tsoro saurin kankamesa tayi lokacin da yake sakata a faffadan kirjinsa tana sauke ajiyar zuciya.
"Matsoraciya kawai".
"Ba doleba kawai kazo ka na tsoratani ka shigo wuri kawai".
Murmushin mugunta HAFEEZ yayi sannan yace"sannu mai gida, dole na rika fada maki isowata"ya karashe maganar yana tureta daga jikinsa ya juya ya fice abunsa, rakasa tayi da harara sannan taci gaba da aekinta saida ta gama tsab ta wanke komai sata bata sannan ta jera abunci a dining, a lokacin kusan 10:00am dakinsa ta tura kalle kalle ta somayi lallai dakin ya tsaru matukar tsaruwa komai na dakin fari ne tas ganin zata kuma kara bata lokaci yasa ta soma gyaran dakin ba kakkautawa ta jima a ciki sannan ta kunna turarukan wuta ta fito a gajiye tilis compound din gidan ta fito anan ta wahala matukar wahala wurin gyaransa dinduk flowers sun bata gate din gidan saida ta tsare tsab sannan ta soma bawa flowers ruwa har bata gani sosai ga yunwar dakecinta, Sai a lokacin ya shigo gidan kallo daya yayi Mata ya kauda kai ganin irin rigan dake jikinta ga kuma mai gadin gidan yana hangenta lokaci daya ransa yayi matukar baci ya shige ciki a chair ya zauna tare da harde kafafunsa yana cika yana batsewa idanuwa harsun canza launi yana jiran shigowarta.
😀ashedai ana kishin abun fitinatu.
Ta jima kafin ta shigo dakin bata kulasaba tayi hanyar wucewa, wata iriyar tsawa saya daka mata ita ta juya hanjin cikinta ta sakata dawowa ba shiri, amma saita dake ta duka gabansa tana kallon yanayinsa, sun jima a haka kafin yace cikin kausassar murya"ke wacce irin marar hankalin yarinya ce, bakisan darajar jikinki bako?, harda zaki fita a haka mai gadi na kallonki daga ke saishi a gida".
Tsura masa idanuwa tayi dajin munanan kalamansa a kanta tana kuma jin zafinsu.
Shako wuyanta yayi yace"zaki daina kallona da idanuwanki irin na mayu ko saina kwakwalesu"cillar da ita gefe yayi kanta ya hadu da kujera, ko'a jikinsa ya tsallketa ya wuce rai a matukar bace.
Saida taga shigewarsa daki sannan tabar hawayen da take makalewa damar zubowa a hankali ta tashi ta shige dakinta ji tayi yunwar da takeji ta bace mata wanka tayi daga ita sai towel zafin zuciya ya ciwota ta koma wurin mirrow ta hada kai da gwaida.
Yana zaune yana breakfast, Adam ya shigo gidan cike da fara'a ya karasa inda yake masabaha sukayi sannan sukayi break din a tare, HAFEEZ kam ci kawai yake don yasan Hafsa batayi break ba gashi har 1 tayi, saida suka dawo daga sallah sannan Adam yace"yallabai na manta ban fada maka ba, gobe Suhailat zata shigo gari, tazo yin wani cos amma inaso kamun alfarma before ta samu wurin zama zata zauna anan, kaga be kyautuba mu zauna a gida daya nanko ga Hafsa nan".
Ko kadan HAFEEZ be kawowa ransa wani abuba don yasan nan Suhailat tayi scul dinta a hankali yace"Allah ya kawota lafiya".


Tur kashi Suhailat a gidan HAFEEZ ya Hafsa zata yarda kuwa ya zaman zai kasance, ya Abdul zaiji idan yaga Suhailat a gidan abokin nasa, ku biyoni donjin amsoshinku.




Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe👏🏻


Emmm Iyyy luv
[10/13, 7:52 PM] +234 903 095 3294: *TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}


🌈kainuwa writer's association
Na
Maryam ismail


Sadaukarwa ga
Hafsat (ummu nabil)
Maimunath (ummy ontop)
Hafsat malamie


*gaesuwata gareki mrs sardauna, a rashin lafiyan da kikayi, Allah yasa zakkan jikine, wannan page din nakine, maryam nayinki irin sosai dinnan, much luv*


19
Bayan fitan Adam abinci ya iba ya wuce dakin HAFSA don harga Allah bazai iya barinta da yunwa ba dukko irin bata masa da rai datayi, tura kofan dakin yayi ya shiga cikin natsuwa kallonta yakeyi yadda ta takure wani abu yaji yana ratsashi sakamakon yadda ya ganta daga ita sai towel, ajiye plate din hannunsa yayi ya isa gareta, hannuwansa duka biyu ya Saka tare da dagota ta fado bisa faffadan kirjinsa har numfashinsu na haduwa gefe ta maida fuskarta, idanuwanta farare tas yake kallah Wanda kyallin hawaye suka kuma yi masu ado duk tsananin bacin rai baya canza kallansu saidai kaga alama, namakin taurin rai irinna HAFSA yakeyi, gajiya tayi da kallon da yake mata ta budi baki zatayi magana saurin hade bakunansu wuri daya yayi yana mata wani irin hot kiss harshenta yake tsotsa tare da jujjuyawa kamar ya samu sweet, cikin salo da kwarewa yayi nasarar rabata da towel din dake jikinta ya jefata bisa bed sosai yake kissing dinta ga hannunsa dayasa a kasanta yana fingening dinta sosai sosai tuni suka fita a hayyacinsu saida ya tabbatar ya rabata da duk wani kuzarinta sannan ya nemi hanya ya cillah birnin da ma'aurata kadai ya dace su ratsashi birnin ni'ima dajin dadi, sosai ya murjeta san ranshi duk wata yunwa da yake tare da ita saida ya koshi wanka ya mata sannan ya sakata dole taci abincin daya kawo mata sannan ya fice daga dakin zuciyarsa na azazzalarsa kamar zata fito waje dafe kansa yayi da sauri ya isa jikin fridge ya bude tare da zaro kwalbar wine dinsa ya balle marfin ya dagata a bakinsa cikin mintuna kadan ya shanye tare da wurgi da kwalban, hawayene ke gangara ta gefan idanuwansa tuni ya tashi daga HAFEEZ ya koma wani daban kayan dake kan mirrow dinsa ya soma wurgi dasu kwalaban dake wurin duk suka ji masa ciwo faduwa yayi akan gwaiwowinsa tare da rike kansa.
Jin karar fasa kwalabe yasa Hafsa fahimtar wani abu na faruwa da sauri ta zura dogon rigan dake hannunta ta saka hula tayo waje jin karar daga dakinsa yasa ta tura kofan kallon dakin tayi ganin halin da yake ciki yasa tayi saurin isa garesa tana rikesa, cikin kausassar murya mai cike da bacin rai yace"get out of my side ".
Ta razana kwarai dajin kalamansa amma hakan besa ta sakesaba saima kara rikesa datayi tana kallon fuskarsa kansa yana cikin tsakiyan cinyoyinta wani yunkuri yayi tare da guntse bakinsa yana kokarin kwatar kansa ko kadan beda karfin kwatar kansa ga Aman daya yunkurosa sakinsa yayi akan jikinsu, Amai yake kwararawa kaman je shide duka jikinsu ya batashi da Amai mai warin gaske, har lokacin rike take dashi suna fuskantar juna, karo na farko da tunda ta kamu da *Tabon d'a namiji* saiyau ta fara jin tausayin namiji a rayuwarta tausayinsa takeji sosai, saida ta tabbatar ya gama sannan ta kamasa suka mike tsaye, bazai iya jurar tafiya da kansa ba hakan yasa ya dora kansa a kafadar Hafsa donta zame masa abin dogaro, toilet ta kaisa kayan jikinsa ta cire masa ta taimaka masa ya shiga jakuzzie sannan ta cire kayan jikinta ta daura towel tas ta wankesa sannan ta bashi boxer da vest ya saka, turare ta fesa masa ta kaisa saman bed taja duvet ta lullubesa, kallonta yayi tsiru harta koma toilet wanka tayi sannan ta fito leka fuskarsa tayi yayi bacci saidai fuskan dukta yi ja saboda bacin rai, ajiyar zuciya ta sauke tana tunanin meke damun sa haka ganin bata da amsa yasa ta fara gyaran dakin anan idanuwanta suka sauka akan kwalbar wine din daya jefar, hankalinta yayi mumunan tahi a fili ta furta"Dama Yaya mashayin giya ne"rasa meke mata dadi tayi jiki ba kwari ta ida gyaran dakin ta rufe fridge din da babu komai sai wines, duk yinin ranar ta kasa zaune ta kasa tsaye, yayinda HAFEEZ ke shakar baccinsa, hardai dare yayi taje ta kwanta, be farkaba sai tsakiyan dare nan yayi sallolinsa take abubuwan da suka faru suka fara masa yawo akai a zuci yake magana nidai wannan itace kaddarata, na riki ayar nan da akace komai kayi sai an maka ita ke kara rudashi da sakashi tashin hankali wato son zuciya yasashi bata yar wani gashi shima wani ya raba wacce ya aura da nata budurcin dukda besan komai akaiba, sallah ya fara jerowa da istiq fari saida yayi sallan asuba sannan bacci ya daukesa.


Yauma tunda wuri ta fito tana aekinta yaukam da zata fita gate harda hijjab ta saka wurin 11 ta gama harda breakfast wanka ta kumayi ta shirya cikin riga da zani na atamfa tayi masifar kyau parlor ta fito bancin ta gama waya da Ummy breakfast tayi ta dawo tana chart, a hankali ya fito parlon sanye yake cikin jeans blue colour sai T-shirt black colour yayi kyau sosai sai kamshi yake, ko kallon Inda yake Hafsa batayiba balle tasan Allah ya ajiyesa a wurin kitchen yaje ya hado coppe a mug sai tiriri yake kuma haryanzu yanaji ransa a bace, parlon ya dawo gabanta ya isa hannunsa yasa ya fige wayan hannunta.
Da harara ta dago tace"malam ban wayata koka siyane zaka wani katsemun abunda nakeyi"ta karashe maganar a gadarance.
Sosai ta kuma kunnasa zafafan maruka guda biyu ya jera mata, wani irin zafi da radadi suka ratsata ta dago rike da kunci tsintar maganarsa tayi yana fadin"ni kikewa magana haka, take ur time, kuma ki shirya Suhailat zatazo ta zauna dake a gidannan dole kisan me kikeyi"yana zuwa nan ya juya zai tafi, jin ya ambaci sunan suhailat yasa ta dawo daidai tabbas ta ganeta yarinyar data tsana tun farkon ganinta cikin dakewar murya tace"wallahi bazai yiwuba, saidai kasan nayi"cak ya tsaya ya juyo ya tako zuwa gabanta ya tsaya dabda ita, kuma tamke fuska tayi tace"wallahi yau da wanine ya mareni dayaga abunda zai faru, kaci darajar auranka dake kaina donni nasan darajar aure, kuma ni bazan iya zama da suhailat ba".
Murmushin mugunta yayi yace"really to gudanki ne, ae ina tunanin maccen da akeso aka auro da soyayya ta mallaki zuciya ita ke iko, da wacce ta kula da kanta ta kawo budurcinta gidan mijinta bata zubar a titiba, keko umarni kawai kike jira dole kibi"yana zuwa nan ya sakar mata mug din dake hannunsa coppen dake turiri ya juye a kafarta.
Jin zafin kalamansa yasa ta kasa jin zafin konewar da tayi hawayene masu dumi suka soma gangarowa a kyakyawar fuskarta kyarma ta kwace mata magana takesonyi amma ta kasa bakinta na kyarma tuni zufa ta fara karyo mata tsananin tashin hankali ya bayyana karara a fuskarta tuni ta rushe da matsanancin kuka, karo na farko a rayuwarsa da yaga kuka da hawaye a idanun Hafsa ya tabbatar maganganunsa sun shigeta, tsaki yaja ya fice daga gidan, da gudu ta haura stairs ta shige dakinta ta fadi kasa.




Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe👏🏻


Emmm Iyyy luv




*TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}


🌈Kainuwa writers association
Na
Maryam ismail


20


Dafe kanta tayi da yake matukar sara mata tuni launinta ya sauya kanta na juyawa wasu irin zafafan hawayene suka soma zarya a kyakyawar fuskar cikin dashenshen murya take fadin"na shiga ukku na, abunda nake gudu ya faru HAFEEZ ka cuceni bazan taba yafe makaba ka dasa mun *TABON D'A NAMIJI* Wanda bazai taba warkewa ba, shikenan haka zan kare rayuwata acikin kaskanci da wulakanci da kallon karuwa wacce ta bada kanta ga wasu mazan bazan taba samun daraja a wurin mijina ba "wani Kuka ya toshe bakinta dole ta fashe dashi har tana shidewa fashe fashe ta somayi a dakin tuktajiwa kanta ciwo a kuma lokacinne ta lura da kunar da tayi a kafanta jirine ya soma dibanta a take ta fadi a wurin a sume.
Fatima dake bakin dakinta Wanda bata jima da shigowa ba duk taji abunda HAFSA din ke fada a hankali ta tura kofan dakin ta shiga tare da share guntun hawayen dake a fuskarta ruwa ta zubawa HAFSA Aeko ta farfado da sarkewar tari ta kuma fashewa da Kuka tare da kankame Fatima, itama riketa tayi batayi yunkurin hanata kukanba saida tayi me isarta sannan ta tsagaita.
Cikin muryar tausayi Fatima tace"dukda ban fahimci abunda kike fadaba amma zan iya baki shawara akan abunda Adam ya fada mani yanzu kan sun tafi airport dauko Suhailat tabbas nasan yana daya daga cikin abunda yasa Kuka samu sabani da mijinki, amma inaso ki sani yanzu ba lokacin kukanki bane yakine yake gabanki da nemawa kanki yanzu zama da suhailat babban matsalane ga auranki donko kema kin soma fahimtarta ki tashi ki kauda damuwa a ranki ki kwaci mijinki daga Halaka abunda ya biyo dani kenan, zuciya hakuri ake bata da magana kafinta iya samun natsuwa rashin natsuwar zuciyarki wata matsalace daban"bata jira cewar Hafsa ba tayi ficewarta zuciyarta na tafalfasa dason sanin meye damuwar HAFSA.
Hafsa kuwa tunani ta shigayi lokaci lokaci tana share hawayen idanuwanta dukda wata sabuwar tsanar y'ay'a maza data kuma darsuwa a zuciyar murmushin takaici tayi Tace"duka maza haka suke basa tunanin namijine ya bataka kuma wai namiji shine farkon Wanda zai fara maka gori, wallahi HAFEEZ har abada bazan barka kaci bulus ba wai don rufin asirina na kwammace ya tonu indai ratuwarka zata kankanta dan akuya kawai"kallon kafanta tayi da tayi jajir ta kunbura alamun ta tashi, ga kanta dake mata wani irin masifaffan ciwo har bata gani sosai wanka ta shiga ta fito tayi sallah wani irin wahallan bacci ya dauketa yayinda zuciyarsa take cike da bakin ciki.
HAFEEZ kuwa yana fita wurin Adam ya isa inda suke tsaye da suhailat suna jiran karasowarsa ya karbeta, masabaha sukayi da Adam sannan Adam yace"gata ta iso saiku wuce zanzo anjima"
Gyada kai kawai HAFEEZ yayi ba tare daya ansa gaesuwar da suhailat take masaba ya shige mota itama shiga tayi tana wata karairaya ko kallon inda take beyiba yaja motar, saida suka shiga parlor sannan ya nuna mata dakinta a downstairs yace"nan zaki zauna, but nanason gulma da shiga abunda ba ruwanki, babu ruwanki da matana"yana zuwa nan yayi gaba abunsa.
Wani murmushi mai wuyar fassara suhailat tayi sannan ta shige dakin ta dannawa Fadila kira tace"hello cwt dina, aekinmu fa zaiyi kinga zan maida kike shine wurin zuwana scul, amma matsala daya wallahi a matse nake anya zan iya kwana ban kusanceki ba".
Dariya Fadila tayi tana kallon dankareran gidan da Adam ya kawota tace"daurewa zakiyi zuwa goben don aekinmu ya tafi munyi ta waya kawai amma saikin kula fa"
Fira suka shigayi sannan sukayi sallama suhailat ta fada toilet.
Ashe suhailat tare da fadila suke shine Adam ya kama mata gida cos babusan wani yasan da zuwanta.


Fatima kuwa tana zuwa gida ta samu Abduol a parlor yana danne danne a laptop karasawa tayi a jikinsa tayiwa kanta masauki ta rungumesa tace"Ashe harka dawo baby"
Jan hancinta yayi yace "tunda kin manta dani ba"
Dariya tayi tace"captain aeban zauna ba cos akwai matsala fa, nan ta kwashe yadda sukayi da Adam da halin data iske HAFSA ".
Zagaye dakin Abduol ya shigayi yace"oh my God, wai meke damun HAFEEZ ne ya kasa gane manufofin Adam a kansa, dole ina bukatar ganin HAFSA a sirri, sannan maganganun da kikaji tayi akwai abunda nake hasashe yanzu game din ya fara"murmushi yayi cikin zuciyarsa yace Allah kasa abunda yake tunani ya zama gaskiya dole ya zurfafa bincike akai.
(tau komai Abduol yake tunani oho, mezai binciko).


Nigeria
Wani saurayin na hango sanye da suite baki ga wata kyakyawar yarinya daya dauko a kirjinsa ba zata wuce shekara daya ba, wata dattijuwa na hango bayansa zatakai shekara 60 motoci na gani jere ras anzo daukarsu kallon number din motan nayi naga HAFEEZ 1 jere har zuwaa 5, shiga moton da tafi kowacce tsada yayi take guard dinsa suka rufa masa baya itama tsohuwar a motar da yake ta shiga suka cillah kan titi.
Muhammad ne da gudugudunsa yazo ya rike Ummy yana fadin"haba my shine zaki taho ki barni"
Ganin hawayen dake fuskarta da kalaman da take furtawa tana fadin"wallahi shine my, shine HAFEEZ Wanda yaci mutuncin sweetheart dina don Allah mu bishi karya bace mana"
"Comedown My wannan Hafeez kenan cikeken dan kasuwane karki damu nasan unguwan da yake, kuma na gane maganarki"mota ya saka Ummy suka wuce gida.
Sosai ya fahimtar da ita cewa Hafeez ya zama babban dan kasuwa ya mallaki kamfanonuwa harda Wanda ba anan kasarba kuma yayi aure amma matarsa ta rasu wurin haihuwa ta haifi y'a mace iyakar abunda na sani a kansa kenan.
Mikewa tayi tana zagaye dakin tace"lokaci yayi na rashin nuna tsoranmu lokacin daukar fansa wallahi saimun lalata rayuwarsa da kudin da yasa aka lalata y'ar uwata yayi kudi kuma ta hanyar zasu koma"laptop dinta ta dauko ta kunnawa Muhammad pics din Hafeez tabbas shine bazai musaba, nisawa tayi tace"goyon bayanka nake bukata a matsayinka na mijina kuma lawyer, koka hanani bazan iya daurewa na hakura ba, ka yafemun".
Sosai Muhammad keso Ummy don haka bayada zabin daya wuce goya mata baya, murmushi yayi yace"ina tare dake saidai muyi komai cikin tsari".
Rungumesa tayi tana masa godiya, kiran wayan Hafsa tayi amma ba'a dagaba, hakan yasa ta tura mata sako ta email dinta sannan ta kashe laptop din

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login