Showing 12001 words to 15000 words out of 37818 words
Chapter 5 - TABON DA NAMIJI Compelet Book Writing by Maji Dadi .txt
murmushi tare da mikewa yana rikon hannun Hafsa bako kunya ta makale a jikinsa, shidai nasa ido.
Suhailat kuwa saida tayi da gaske sannan tayi kokarin tsayar da kukan dake mata yawo a zuciyar da kuma sake daukar kudirin shiga gidan HAFEEZ kota ya ya.
Shikam Adam mutuwar zaune yayi bakinsa na kyarma da alamar magana amma ya kasa furta komai ya mike tare dajan hannun kanwar tasa yana mata nuni data daure.
Wata iriyar dariyan gefan baki Abduol yayi yana murna da HAFEEZ ya samu mata wayayya wace zasu iya hada kai su cetoshi daga cutar dasu suhailat ke shirin aekatawa garesa.
Kowa zuciyarsa cike da tunani iri iri suka isa dianing din, cikin salo na daukar hankali Hafsa tayi saving dinsu gaba daya kamshi dukya kewaye wurin, a plate daya ta zuba nata da HAFEEZ, a nutse take ciyar dashi daga kasan table yayi nasarar take mata kasa yana jujuya kafarsa akan tata.
Wani irin azababban yafi ya ratsata ta daure ta kuma matsowa dab dashi ta sassauta murya tace"haba malam yada zalunci haka, bansan mugunta daga taimako"ta karashe maganar cike da murmushi da kulawa.
Shima murmushin ya shigayi kafin yace"rokonki nayi ne, kinbi kin wani manneman saboda kwakwa da tsabar kishi".
Dariya tayi mai sauti ta kanne ido d'aya tace"Ashe kishi mezanwa kishi anan sai anaso ake kishi, darajar abokanayenka kaci wallahi".
Haka suketa fira da murmushi muskarsu suna fadawa juna maganganu masu zafi.
Ko kadan kasa gane firar da suleyi sukeyi a zatonsu fira sukeyi me dadi hankalin Adam tashe yana tunanin yaushe HAFEEZ da HAFSA suka kulla wannan soyayyar bashi da labarinta.
Abduol kaf ya fahimce komai tsakanin HAFEEZ da HAFSA murmushi kawai yayi daya gane duniyncinsu.
Haka sukayi yinin ranar like da juna amma babu ko alamar shiri a tare dasu, anan suka masa bankwana suka tafi don yau Abduol zai wuce London da iyalansa Adam kuwa sai gobe. Sosai Hafsa taji dadin zama da Faty da zasu tafi sun cika Ahmad da kayan arziki suka rakasu har mota kafin suka dawo ciki.
"Dallah malama dagani katuwa dake kin cikani da nauyi kin wani nanikemin saboda tsabar sanin maza, kya iya hakurin dare kafin ki samu abunda kikeso".
Maganganunsa sosai sun shiga HAFSA saidai ko kadan taki basa damar fahimtar haka a tsawace tace"meye ke gareka dahar za'a nanike maka meka iya a sarrafa macan, ko maza nikebi kai baka jerin wa'anda zan iya hada shimfida dasu"bata jira cewarsaba tayi shigewarta bedroom rai bace.
Shikam mutuwar tsaye yayi yana tunanin Hafsa bata can a hali dole ya canza takunsa ya kuma san yaxaiyi daita ta fahimci shine samanta taja wa bakinta linzami ta daina yaba masa duk maganar da tazo bakinta.
A gurguje pls
Rana bata karya yau ta kama ranar tafiyar HAFEEZ da HAFSA London jirgin yamma zasubi abubuwa da yawa sun faru, da safe Momy tasashi ya kaita gidan Ummy da Maryam ta kuma yowa iyayan nata bankwana.
shiri tayi cikin wani tsaddan less purple colour yana da pattern blue colour tayi kyau sosai dinkin riga da zani gyale ta yafa ta feshe jikinta da turare sosai ta fito matar manya ga fuskarta dauke da farin ciki marar musultuwa duk hararar da HAFEEZ ke aeka mata taki kulashi sallama sukawa Momy suka wuce gidan Ammi(Ammin Ummy), shike driving ko kallonta beyi ba gashi yasha ado cikin blue din shadda yayi masifar kyau musamman daya murza hula sai fitarda sihirtaccen kamshi yake, yana isowa tun kafin ya tsaida Mota a gate taso ficewa saida ya rike hannunta tare da matsewa sannan ya saketa ya fito, harara ta watsa masa sannan ta fito, aeko beyi auneba yaji ta sakar masa mugun muntsini a hannu tare da gwalo ta ruga a guje tana fadin"Ammina, Ammina kina ina".
Mutuwar tsaye yayi yana bin hanyar da tayi da kallo wato dai ba'a cin Hafsa basillah murmushin mugunta yayi tare da fadin"yau na karshene ae Yarinya".
Ammi dake saukowa daga stairs tana bin Hafsa da kallo a guje ta fado jikinta tana fadin"I miss u Ammi na"tare da yi mata kiss a kumatu.
"Ohni Haryau y'ata bata girma ji yadda kike gudu saikin fadi halan"Ammi ta karashe maganar tana rungumar y'ar tata.
Dariya sosai Hafsa tayi tace"wlh Ammi na girma bakiya yadda na natsuba".
"Hm kyadai natsu"sannan ta jata suka zauna a chair, sosai Ammi taji dadin ganin Hafsa suka gaesa cike da farin ciki sannan take tambayarta Ina mijinta.
Dariya tayi tace"Ammi yana waje".
Salati Ammi tayi tace"haka akeyi kibarmin D'A a waje, kedai baki barin shiririta maza kije ki shigo dashi"
Bata jira cewartaba ta nufi dakinta don dauko mayafi.
Tsaye ta iskesa jikin mota, fuska kwabe tace"bismillah"zata juya ya riko hanninta yace"ina bukatar Dan jagora ae, haka ae aeke dama"banza ta masa suka shiga.
Har kasa ya duka ya gaeshe da Ammi da Abba daya fito yanzu cike da girmamawa, fuska sake suka amsa masa.
Fira Hafsa tashigayi dasu Abba, shiko gogan mamaki ya kamashi dama Hafsa na surutu haka, saida sukaci abinci sannan Ammi ta cikata da kayan mata tare dayi mata gargadi akan tasha, katuwar Leda ya aje gaban Ammi sannan sukayi bankwana suka fito zuciyar HAFSA cike da kewa.
Gidan maryam sukaje bebarta ta dadeba don bema shigaba, sunji dadin ganin juna sannan suka wuce gidansu.
Taji dadin iske Abbun na gari, ga Ummunta da take matukar kewa a parlon Abbun tabar HAFEEZ da Abbun din, yayinda Ummu keta hidimar cika masu gabansu da nau'in'ikan abinci danasha Kala Kala, a sanyaye ta tura kofar dakin nata tuni komai ya dawo mata sabo fil arai tun yarintarta karasawa ciki tayi tanabin ko ina da kallo, katon picture din dake jikin bed ta dauka tare da rungumewa tuni ranar da sukayishi ita da Ummy ya fado mata a kirji ta saka tare da sakin kuka marar sauti lokacin da idonta ya sauka ga diary dinta, bazata taba mantawa da page din farkoba sunan HAFEEZ ne da manyan baki a jiki tare da pic dinsa a hankali ta furta"I will never forgive u HAFEEZ ", wayarta ta dauko tare da canza sabon sim ta dauki system dinta da duk wani abu da take bukata ta hada a small bag tayo waje abunta, sosai sukayi fira tanata shawagwaba ga Abbun sai wurin 2 sukayi bankwana nanfa ake yinta don Hafsa kuka ta fashe d'a ta rungume Abbun ita ba inda zataje dakyar yasata mota baccin yayi masu nasiha mai ratsa jiki sannan suka tafi, kuka take kamar ranta zai fita har shidewa takeyi, burki ya taka a tsawace yace"Dallah kin cikamun kunne meya hana ki zauna a gidan, wallahi na kuma jin kukanki sena fashe maki baki kuma bazakiga Ummy dinba", jin ya ambaci Ummy yasa ta rufe bakinta tana bashi hakuri, be kulata ba yaci gaba da tukin har cikin gate din gidan a gate suka hadu da Muhammad, ko kallonsa batayi ba ta shige ciki tana kiran"rabin jikina".
Ummy dake zaune a parlor har cikin ranta taji muryar aminiyar tata take ta mike baki na rawa tana fadin"rabin jikina"rungume juna sukayi tare da fashewa da kuka mai sauti a haka suka shigo suka samesu dakyar Muhammad ya lallashesu suka zauna suna firar yaushe rabo kafin ta cika masu gaba da abinci kuka tasa tace"ace mijin rabin jikinta bazaici komai na gidantaba".
Hakuri ya bata ya soma cin abincin, sosai sukayi fira ganin time ya tafi yasa yace su tashi su tafi, rike suke da hannun juna har bakin mota saida Muhammad taja Ummy jikinsa HAFEEZ yaja HAFSA sannan suka rabu suna rusa kuka, a mota duk yadda HAFEEZ yaso tsoratar da HAFSA takiji sai kuka suke a dole ya barta taci kuka mai isarta, bankwana suka wa Momy suka wuce airport tanata sana'ar kukanta driver ya dawo da motar yayinda jirginsu ya Lula zuwa kasar London.
Sauka lafiya.
Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe👏🏻
*TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}
🌈kainuwa writer's association
Na
Maryam ismail
Sadaukarwa ga
Hafsat (ummu nabil)
Maimunath (ummy on top)
Hafsat malamie
16
Kwata kwata suhailat ta mance da tafiyar HAFEEZ London ayau, tanata sharholiyarta mumunan tashin hankali ta shiga har bata fahimtar komai dakinta ta fada har kyarma take dakyar ta iya lalubar number din aminiyarta wato fadila, jin yadda muryarta take saya fadila shiryawa cikin gaggawa ta iso gidan don tasan in bata zoba akwai matsala a parlor ta samu Momdin suhailat har kasa ta duka da fadin"ina wuni Mom".
Sosai mom keson fadila saboda tana kula mata da yarta cikin farin ciki ta"amsa da lafiya lau, kinzo lallashi ko"Mom ta karashe maganar cike da duniyanci da alamunsu irinna yan bariki.
Dariya kawai fadila tayi tare da rungumar mom ta mata kiss a kumatu ta haura sama don ganin suhailat.
A hankali ta tura kofan ta shiga babu karar komi ko alamun mutum a ciki sai karar AC din dake aeki, can makure ta hangi suhailat ta hade kai da bango da wata figigiyar rigarta sharashara, tasan za'ae haka bako dar ta jefar da gyalenta da Jakarta ta fara cilli da kayan jikinta ta dawo tsirara kan bed din ta haye har lokacin kan Suhailat na duke kasa, cikin salo ta tallafo kanta, wata sanyayyar ajiyar zuciya suhailat ta saki tare da gangarowar hawaye masu dumi a face dinta bakinta na kyarma zatayi magana, fadila tayi nasarar hada bakunansu wuri daya a hankali ta soma tsotsar lips din suhailat tana kuma kamo harshenta tana sotsewa tare da bata hot kiss, Aeko tuni suhailat ta soma sauke takwayen ajiyar zuciya tare da fara maida martini, cikin salo Fadila ta taba suhailat da yaloluwar riyar jikinta ta soma shafa breast dinta tana murza kansu tuni suka fita a hayyacinsu kwantar da suhailat fadila tayi taci gaba da socking dinta maida ma juna murtani sukeyi tare da ihun dadi.
(Allah ka tsaremu da irin wannan kazamar rayuwa)
Aeko ba jimawa bacci yayi nasarar kwashesu suna rungume da juna.
A hankali mom ta turo dakin tana binsu da kallo murmushi tayi tace"ohni yarinta ae gara miji ya fito kokwa hakura da wannan shashancin naku,lullubesu tayi tayi waje abunta.
(Allah ka tsaremu da duhun jahilci da karancin tunani)
Sai kusan yamma likis suka farka a tare sukayi wanka nanma saida suka shiririce, kafin suka fito rungume da juna, sai a sannan Suhailat ta fadawa Fadila damuwanta.
Tsaki fadila taja tace"amma kinban kunya, shine duk kika wani damu har haka, matso kunnanki kiji", rada tayi mata bana iya jiyowa saidai naga sun tafa tare da sakin ihu, suka hada bakinsu wuri daya saboda jaraba ko gajiya basayi.
********
A jirgi kam HAFEEZ saidai ya zubawa HAFSA ido don kuka take kamar ranta zai fita gani takeyi kamar ta rabu da kowa nata tanata tunanin ya ratuwarta zata kasance da wannan mugun mutumin, a haka wahallan bacci yayi awan gaba da ita, kanta ya lankwabo akan kafadarsa tana sauke numfashi a hankali murmushi yayi yana tunani iri iri a ransa, ba wani jimawa suka sauka sannan ya tasheta rai adan bace yace"Dallah tashi, ba sabanba"
Be jira cewartaba yayi gaba abunsa, bata da zabin daya wuce binsa, anane ta fahimci Abduol ne yazo daukarsu, zolayarta yaci gaba dayi yana"fadin kaga mata daya tak a wurin captain HAFEEZ dake ba kari, sarauniyar birnin zuciyarsa kenan".
Shagala tati da kallon Abduol tana murmushi kuma bawai don tanajin dadin kalamansa bane, kamar a sama taji saukar zazzafan mintsinin da HAFEEZ ya sakar mata yana"fadin jaraba, mijin aurene kike kallo haka, kike wani jin dadin kalamansa sarauniyata nanan zuwa yarinya".
Sosai zafin mintsinin ya ratsata ta kasa fadin komai a hankali ta furta"Allah ya sakamun"tare da murguda bakinta, har suka isa gida Abduol zolayarta yakeyi donshi mutumne mai barkwanci takan Dan maida masa, shiko gogan bayan harare harare babu abunda sukeyi har suka iso wani kyakyan gida aka wangale maku gate suka shiga Abduol be shiga cikiba ya musu sallama ya wuce gidan sa dake bayan gidan HAFEEZ, da gudu gateman din ya iso yana gaeshesu ba laifi HAFEEZ ya saki fuska suka gaesa sannan ya shigar masu da kayansu ciki, komai n gidan tsab yasha gyara sai kamshi yake kamar da mutane a ciki(gidan mahaifin HAFEEZ ne daya gina lokacin da sukayi zama London)
Dakinta ya nuna mata, sannan ya mata bayanin komai na gidan kafin yace da dare zan maki bayanin dokokin zama gidan HAFEEZ in kunne yaji jiki ya tsira kije dakin ki, be jira cewartaba yayi gaba abunsa, kallon gidan takeyi ya tsaru matukar tsaruwa ya bala'in birgeta bata gama kalloba saida ta shiga dakinta sannan ta ida macewa dakin ya tsaru komai na ciki red and black, wanka ta shiga da ganin toilet din kamar wata daki, wanka tayi tare da dauro alwala ta fito, ledar taga an ajiye alamar abincine a ciki saida ta shirya komai nata sannan ta shirya cikin gown black colour ta tufke lallausan gashin kanta saida taci ta koshi sannan bacci yayi awan gaba da ita.
Shima wankan yayi bancin yayi salloli fresh milk kawai yasha yayi brush ya kwanta bacci dagashi sai boxer.
Kuyi hakuri da wannan wlh banajin dadi, saboda anatamun magana yasa nayi donda na tafi hutu, luv u all
Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe👏🏻
Emm Iyyyy luv
TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}
🌈kainuwa writer's association
Na
Maryam ismail
Sadaukarwa ga
Hafsat (ummu nabil)
Maimunath (ummy ontop)
Hafsat malamie
17
Kiraye kirayen sallan da agogon dakin keyi ya farkar da HAFSA daga dogon bacci datayi nisa dayi a hankali ta safko kafafunta ta shiga toilet tare da dauro alwala ba jimawa ta fito, window dakin ta yaye dake upstairs dakunansu suke, tanan ta hango HAFEEZ sanye da ash din jalkabiya ya nufi hanyar fita, dan guntun tsaki taja da fadin"ku dubesa kamar na Allah, amma mugunta cike da rai, duka masu sunanku basa da kirki", sannan ta taho ta kabbara sallah koda ta gama saita soma karatun alqur'ani mai girma cikin siririyar muyarta.
Shima hakan ta faru be fito masallacinba saida akayi sallan isha kafin ya dawo gidan. Zuwa yayi ya tura dakin a nutse ganin tana sallah yasa yace"ina jiranki a parlor"ba tare daya shigo ba ya safko kasa ya zauna a royal chair na dakin tare da zubawa Plasma din dake manne a dakin ido ana labarai, bata jimaba da gama sallanba ta feshe jikinta da turaruka masu dadi ta sako red silifas tayo waje tana tako benan a hankali, tunkan ta iso kamshin turarenta ya addabi zuciyarsa amma mishkilanci ya hanashi dagowa ya kalleta,bata kallesaba ta zauna nesa dashi murya ciki ciki tace"gani". Saida ta cire ran zaiyi magana sannan yadan numfasa yace"ki bude kunnuwanki mararsajin magana ki saurareni in kinason zamanmu lafiya, dole kisan cewa nine sama dake kisawa bakinki linzami, a gidan HAFEEZ ba'a aje yan aeki komai na gidannan ke zakiyi ki tsabtaceshi kinsan niba kazami bane, kuma ki sani HAFEEZ bayacin abincin waje dole ki kula da abincin da zanci dukda dai manage zanyi donba iyawa kikayi ba, banason rashin kunya a gida ko gulma da yawo uwa uba hayaniya, kuma karna kara jin kin kirani da Malam bazan lamuntaba, dole ki tsaya matsayinki inban sakaki abuba banason gulmarki da kika saba, karya daya daga cikin dokarnan Tamkar kin nemawa kanki zaman wahalane a gidannan, u can go"ya hade fuska tare da maida idanuwansa akan TV din da yake kallo.
Tunda ya fara maganar jinin jikinta ya tsaya tsab ta kafesa da manyan idanuwanta tana masa kallon shekeke ta kasa furta komai candai ta lalubo kalmomin da zata iya hadawa tace"naga yanzu ba zamanin bauta mukeba, kuma ni banyi kama da yar aeki ba".
Murmushin gefan baki yayi tare da tauna lips dinsa yana kallonta sannan yace"HAFSA baiwace ga HAFEEZ, inkin musa ki karya daya mu gani, ki daina kallona da wannan mayun idanuwan naki"
Bata kuma furta komaiba ta mike zata wuce, sim card ya tillo mata yace"Momy zata kiraki and kika yarda ta fahimci wani abu, i'm sorry to say"ya gyada kansa.
Dukawa tayi ta nufi dakinta dakyar ta iya hawa stairs din ta shiga daga labulan tagan tayi tana karewa gidan kallo a zuciyarta tana tunanin ya zatayi ta gyara gidannan bayan bata sababa lallai HAFEEZ ya cika mugu kwarai kuwa a ranar saidai bacci barawo ya saceta da tunani fal a ranta.
Nigeria
Sosai Ummy ta shiga damuwar rashin Hafsa don basu taba rabuwaba sai sanadin aure koda kuwa waje zasu fita kasashe to lalle saidai ka biyawa yara biyu wata iriyar kewar Hafsa ke damunta take ta fashe da kuka ta kallon pic dinsu dake manne a makeken bangon dakin, cikin sauri Muhammad ya karaso gareta yana bata baki tare da lallabata har bacci yayi nasarar dauketa.
Wurin karfe 10:00pm suhailat da fadila suka fito cikin shigarsu ta kananun kaya Wanda dasu gwara babu, sama zama sukaci abinci Mom na zolayarsu Shannan suka wuce nytclub acan zasu kwana.
Itama ta daga waya tare da Kiran kwartonta
Wacece suhailat
Y'a daya tak ga alhaji bature miji ga hajiya ladi, mai kudin gaskene yayi hatsarin mota ya mutu yabarwa hajiya ladi dukiya da yarsa, suhailat shagwababbar yarinyace bataji ko kadan gata ya sangartata kasancewar uwarta bamai kamun kai bace cikkakiyar yar duniyace gason abun duniya tun suhailat na karama suke tare da Fadila suna sheke aya sai iyayensu suce yarintace zasu daina, Adam Dane ga kanin Hajiya ladi kuma sun matukar shaku da Suhailat bata bata neman abu ta rasaba, Suhailat hajirar macace tanada Jarababbiyar sha'awa hakan yajawo mata wani friend dinta ya zabga mata ciki, aka samu aka zubar dashi ganin kartaita samun ciki yasa ta fada harkar lesbian ita da kawarta fadila y'aya masuji da kudi da gata da rashin tarbiyyah wurin Adam tasan HAFEEZ take ta kamu da sonsa shiko ganin farko ya tsaneta baya koson ganinta, yayin da Adam ya dauki alkawarin mallaka matashi kota halin yaya saboda matukar sonta da yake.
Wannan kenanan
Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe👏🏻
Emm Iyyyy luv
: *TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}
🌈kainuwa writer's association
Na
Maryam ismail
Sadaukarwa ga
Hafsa (ummu nabil)
Maimunath(ummyontop)
Hafsat malamie
18
Tun asubar fari Hafsa ta farka sallah tayi tare dayin wanka, gown ta saka red