Showing 30001 words to 33000 words out of 37818 words
Chapter 11 - TABON DA NAMIJI Compelet Book Writing by Maji Dadi .txt
tayi jikinsa ta rushe da kuka, sosai ya rungumeta tsam shima hawayen na kokarin zubo masa, ganin haka yasa Ummy barin dakin, hade bakinsu yayi wuri daya donshine zai sama masu natsuwa, sun dade a haka kafin suka zauna gefan bed suna maida numfashi, kasa ya sauka kan gwaiwowinshi ya rike hannuwan HAFSA yace"ki yafemin nasan na cutar da rayuwarki, amma tun daga lokacin na tsinci kaina cikin nadama da nemanki donna aureki, Ashe kina tare dani nayi danasanin abunda nayi maki, ina matukar sonki pls ki yafemin "ya karashe maganar hawaye nabin kuncinsa.
Dukowa tayi tana goge masa hawayen tace"Ada kam na tsaneka, saidai soyayyarka tayi nasarar canzani kaine rayuwata kuma na yarda da soyayyarka gareni, abunda yasa na barka in so na gane irin soyayyar da kakemun ne, kuma na gani kana mani son da banawa kaina, bazan iya barinka ba ina matukar sonka yaya narh".
Rungume juna sukayi cike da farin ciki, sai a lokacin tace"alfarma daya nake nema a wurinka ka barni na dauki fansa ta hanyar yarjemin na fita duk lokacin da bukatar hakan ta taso pls karka hanani".
Murmushi yayi yace"zamuyi aekin tare".
Kowa ya watse gidansa, yayinda Amma ta tattara HAFSA tayi gida da ita, suka rabu ita da mijinta cike da soyayyar juna.
Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe👏🏻
Emm Iyy luv
*TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}
🌈kainuwa writer's association
By
Maryam ismail
Sadaukarwa ga
Hafsat (ummu nabil)
Maimunath (ummy ontop)
Hafsat malamie
32
Haka suka rabu kowa da abunda yake sakawa a zuciyar sa, suna isa gida saman bed ta fada tana tunanin abunda ke gaban mikewa tayi tana zagaye dakin sannan ta fara magana ita kadai tace"lallai kun aekata kuskure babba, nayi alkawari bazan kuma zubar da hawaye na ba harsai na zama jarumar uwa da zata biwa yarta hakkinta"kukan da Amira ta soma shiya dawo da ita daga duniyar tunanin data tafi cikin sauri ta iso gareta tana daukarta Amir ma yasa kuka duka biyun ta hada tana aekin lallashi harta samu suka kwanta bacci.
Waya ta dauka tare da Kira bugu daya aka dauka banji me aka ce mata ba saidai naji tace"good hakan yayi ina bukatar duka Documents din yanzu pls"sannan ta katse wayar, toilet ta shiga tayi wanka tare da dauro alwala ta fito donyin sallar azahar bayan ta gama ta shirya cikin hijab yellow colour irin me stones din nan tayi matukar kyau jin karar wayarta yasa takai dubanta bata daukaba saida ta ida shiri sannan ta fito, takoyi sa'a parlon ba kowa hakan ya bata damar fita, a bukka ta iske Jafar suka gaesa sannan ya miko mata wani file yace"gashi komai na ciki, kuma har yanzu ba'a canzawa komai sunaba".
Murmushi tayi tace"na gode kwarai aekinka na kyau, kaje zan kiraka na fada maka aekinka na gaba".
Sallama ya mata ya wuce, saida taga fitarshi sannan itama ta karbi key din mota wurin driver kafin ta fitane ta Kira laure mai aeki tace ta kula dasu Amira suna bacci sannan ta dode idanuwanta da black glass ta shiga mota tayi mata key ta cillata kan titi kai tsaye asibitin Dr Ahmad ta nufa, iso aka mata a office dinsa sannan ta shiga cike da taku da izza ta zauna a chair ta dora kafanta daya kan daya.
Rubuce rubuce yake ba tare daya dagoba, saida ya kammala sannan ya dago a razane ya mike tsaye baki na kyarma yace"da..... da.... dama baki mutuba".
Murmushi tayi sannan tace"au kaso na mutu ne? ".
Nutsuwarsa ya tattaro yayi ajiyar zuciya yace"ba haka bane, but nayi murna da tashinki".
"Manta da Wannan Dr, nazone muyi magana ta fahimta inkaso, nazone ka fadamun dalilin da yasa kuka kashemin y'a nima kukaso aekata hakan a kaina". Cewar HAFSA.
Zare gilashin idonsa yayi, ya kalleta tsab sannan yace"wallahi bansan maganar da kike akaiba babu sa hannuna, kuma ni yara biyu nasan kin haifa".
Murmushi tayi karo na biyu sannan ta hade fuska cike da rashin tsoro tace"hankalina be gusheba, but inaso ka sani nasan duk Wanda ke wurin amma inna tabbata dasa hannunka kaima zaka samu hukunci "tana zuwa nan ta mike tayi waje.
Shiko ta sakar masa da kasala da tsoro zufa sai keto masa take, dandanan ya tara ma'ae katansa, kowa yace babu ruwansa, murmushi yayi yace"duk Wanda na kama dasa hannunsa tabbas bakin aekinsa"yana zuwa nan ya wuce rai bace.
Kai tsaye gida ta nufa,koda ta isa bata samu Amma ta fitoba godewa Allah tayi ta wuce dakinta ta kwanta gefan yaranta dandanan bacci ya kwashe ta.
"Ka yarda abokina duk Wannan daka gani, gaskene saidai in kaso kaki gaskiya tunda kaga sheda da kanka"cewar Abduol.
HAFEEZ kam kai ya rike yana juyawa cikin tashin hankali yace"me Adam ke nufi da aekata haka gareni, lallai abokina tunna yarinta ya yaudareni ya kuma cuceni, but zaiga darasin daba zai kuma marmarin aekata haka ba".
Da yamma Muhammad yazo gidansu Ummy donya gana da HAFSA a bukka suka zauna sannan yace"bamu da wata hujja da zaki shigar da kara, dole saida hujja HAFSA ".
Murmushi tayi mai sauti tace"indai na kawo hujja kana nufin za'a bimin hakkina? ".
"Sosai kuwa kuma zan tsaya maki don kwato hakkinki".
"Karka damu zan kawo maka zuwa gobe da dare". Cewar HAFSA.
Shawarwari ya bata sannan sukayi sallama ya wuce gida.
Itako waya ta dauka tayi rubutu alamun text ta tura sannan ta koma cikin gida.
Shiko Jafar ganin sakon HAFSA yasa ya shirya da sauri ya nufi club donya tabbatar acan zai samu abunda yakeso.
Yayi murna daya samu su Suhailat basu buguba, gaesawa sukayi donta sansa tasan yaron HAFEEZ ne, cikin hikima da dabara ya samu abunda yakeso bayan yayi recording dinsu ya mike cike dajin dadin samun nasara, kai tsaye gidansu Ummy ya nufa, ya bawa HAFSA wayar, dariya takeyi hada kyakya tawa don ta samu abunda takeso, Kudi sosai taba Jafar sannan ta koma gida.
Next day
Cike daso da kauna suke waya da HAFEEZ nurool kalb nata sosai take shagwaba akan saiyazo, yanada aeki sosai ba yadda ya iya hakan yasa yace gayanan zuwa.
Be bata lokaciba ya shirya cikin black pencil jeans sai brown T-shirt kannan yasha gyara sai zuba kamshi yake kai tsaye ya nufo gidansu Ummy, yana isowa kai tsaye ya shiga gidan da Amma yaci karo ta fito dauke da Amir a hannunta"lale maraba lale, barka da zuwa dana".
Murmushi yayi ya tsugunna har kasa yace"na sameku lafiya".
Lafiya lau dan Albarka Sannu da zuwa, bari n turo maka HAFSA din"tana zuwa nan ta koma sama abunta, shiko tuni masu aeki suka cika masa gaba da kayan fruit da lemu.
A nutse take safkowa tasha kwalliya cikin riga da ciket na atamfa blue colour tayi matukar kyau sosai rungume take da Amir da Amira.
Ciko cikin sauri yazo ya rungumesu gaba daya kaunarsu na kara shigarsa, ajiyar zuciya suka sauke kafin suka zauna suna kallon juna, karbar yaran yayi yana musu wasa.
Fuskantarsa tayi ta fada masa shirin da take kokarin aekatawa da irin taimakon da takeso ya bata, da kuma rokarsa akan ya cire hannunsa yabar mata aekin.
Shiru yayi yana tunani.
Matsowa tayi dab dashi ta fada jikinsa ta shagwabe fuska tace"pls my man, karda Kace a'a nima inaso Susan cewa jarumace pls".
Shafa kanta yayi sannan yace"ina sonki, kada kimin wasa da rayuwa, zanyi yadda kikace indai zai sama maki farin ciki".
Ihun murna tayi ta rungumesa tana karajin kaunar mijin nata.
Soyewa sukayi sosai kafin suka rabu da soyayyar juna fal a ransu, sannan ta Kira Muhammad ta basa recording din da akayo.
Sosai ya yabawa kokarinta yace insha Allah zasuyi komai ya dace.
A gurguje pls
After 2 days.
Shiri tayi cikin tsaddariyar dogon rigarta purple colour tayi masifar kyau rolling tayi da white veil sai zuba kanshi take, simple makeup tayi tasa hills ta dode idanuwanta da bakin gilashi ita kanta tasan tayi kyau, bag ta dauka sannan ta fito tayiwa Amma sallama ta fito farfajiyar gidan, mota biyar ta gani ga sojoji duk sunsha uniform gwanin burgewa murmushi tayi ta nufo wurin cikin takun kasaita, da gudu Samuel ya bude mata mota ta tsakiyar wacce tafi ko wacce tsada kuma ta kasance motar HAFEEZ ce, shiga tayi ya rufe sannan ya koma wurin driver, cikin sauri duka sojojin suka cika mota hudu biyu gaba biyu baya suka cilla motocin kan titi, kai tsaye company suka nufa, a wurin kowa gaesheta yake cike da girmamawa don sanin matsayin ta a wurin yanzu Wanda ya canza tun jiya.
Kai tsaye office ta wuce ta zauna ta juya chair din taba kofa baya.
Da hanzari ya shigo campany din ganin sojoji burjik yasa bugun zuciyarsa tsananta, be gama tsinkewa ba, saida yaga kowa ya shareshi basa ko gaeshesa kamar kullun, kai tsaye office dinsa ya nufa ya tura, tsaye yayi turus don ganin mace a ciki.
Juyo da kujerar tayi tana zare glass din idonta tana fadin"welcome ".
Murza ido yayi ya kuma rudewa yana fadin"HAFSA kece"sosai HAFEEZ ya razana da ganin ta.
Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe👏🏻
Emm Iyy luv
*TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}
🌈kainuwa writer's association
By
Maryam ismail
Sadaukarwa ga
Hafsat(ummu nabil)
Maimunath (ummy ontop)
Hafsat malamie
*Wannan shafin nakune Amnoor da Nafisa anka, ina mika godiya a gareku inajin dadin kulawarku gareni Allah yabar zumunci, kuyi yadda kukaso dashi, one love inayinku irin sosai dinnan*
33
Murmushi ta sakar mashi tana kashe ido daya sannan tace"ur welcome, ya naga ka tsorata da yawa".
Sauke nannauyan ajiyan zuciya yayi ya tako a hankali zuwa gabanta ya sassauta murya yace"pls Mine ki saurareni kinsan soyayyata gareki gaskiyace, kuma kinsan zan iyayin komai dominki, wallahi sharrin shaidan ne, kuma nayi nadama ki dawo gareni HAFEEZ ba mijin auranki bane bai dace dakeba pls ki saurareni in ban samekiba zan iya mutuwa"ya karashe maganar fuska a raunane.
Mikewa tayi tana wani irin shu'umin murmushi ta soma zagayeshi sannan ta kalleshi from head to toe ta maka masa harara sai kuma ta fashe da dariya harda tafawa ta jima sannan ta tsagaita tace"amma ka rainawa kanka hankali, inaso ka fara jera kanka a cikin matattu, kai bakaji kunyar kallon idonaba Kace wai sharrin shaidanne to inma shine hada naka maciyi amana kawai, wallahi ban taba tsanar wani abuba yadda na tsaneka daka, kai meson abun duniya ne, saidai kash baka iya karbar abunba, an baka arone kaji dadi na wani lokaci yanzu lokacin fitarka yayi, an baka company but son abun duniya ya hanaka a canza sunan zuwa naka kayi babban kuskure domin dab nike da ruguza duk wani abu naka".
Damm gaban HAFEEZ ya fadi dajin kalaman hafsa sai yanzu ya tuna har yanzu takardun gidajensa dana company sunan HAFEEZ Muhammad ne jiki sabanin HAFEEZ kamal kallonta yayi murya na cracking yace"pls don't destroy my life, kodon darajar y'ata kuma na sanki da tausayi".
Harara ta kuma wurga masa ta daure fuska tace"kai harkasan darar rayuwar y'arka, da kasan Wannan dabaka lalata ta wacce ta sadaukar da farin cikinta dominka ba, inaso ka sani ni dukiyar mijina ta y'ay'a nace kuma nazo karba daga yau duk wani gidanka da company dinnan na karba da sunan mijina, ga takardar kora and don't let me see ur dirty face again, ka saurari hukunci na gaba gidan da kake zaune na bar maka saboda darajar Mama, and karkayi gigin fitar da Kudi don duk nasa an rufe account din, harkar da kakeyi waje suma na karbi komai, u can go"ta fada tana maida glass dinta ta zauna tana danne danne a laptop.
Mutuwar tsaye HAFEEZ yayi yana kallonta cikin matsanincin mamaki, yasan HAFSA sosai saidai beyi tunanin zata iya aekata hakaba musamman gashi Wanda bata da abunso daya fishi, jiki ba kwari ya fara takawa a hankali harya fita, ko kallonsa ma'aekatan wurin basayi kai tsaye motarsa ya nufa zai shiga worning sosai masu tsaron wurin suka masa akan karya kara zuwa wurin indai yanason ransa, cikin matsanancin tashin hankali ya isa gidan Adam yana zuwa ya fada a daya daga cikin chairs na dakin ragwab tare da dafe Kansa.
Dawowa kusa dashi Adam yayi ya dafa shoulder dinsa da hannuwansa duka biyu yace"guy what is it"
Be dagoba be kuma tanka masa ba don zuciyar sa wani irin zugi da radadi take masa furzar da iska yayi bakinsa yace"tayi amfani da sunan mijinta ta karbe komai dana mallaka tanason kasheni nasan na mata laifi saidai Wannan hukuncin yamin tsauri ga soyayyar ta dake azabtar dani".
Cikin rashin mamaki yake kallon HAFEEZ cos yasan Hafsa zata iya aekata abunda yafi haka "lallai munyi sake, da tun farko baka canza takardun zuwa sunanka ba, yarinyar nan bata da mutunci wallahi yanzu meye abunyi"Adam ya tambaya.
"Dole mu dauke HAFEEZ shi zaisa ta bani Documents dina shine kadai way dinmu, kuma da nasan Wanda ya dauki Documents dinnan ya bata seya bakunci lahira cos cikin yaran nawana akwai maciyi amana"ya fada a hassale.
Kallon baka da hankali Adam ya masa yace"u better know what ur saying pls, HAFEEZ fa ya wuce tunaninka kuma ba lusarin namiji bane wai har kake ikirarin a saceshi find a another way kawai"
Harararsa HAFEEZ yayi yace"shine kadai hanyarmu indai tanason ransa zata bani cibiyar dukiyata".
"Hmm kana yaudarar kanka wallahi, ka fita harkar sace HAFEEZ wlh"Adam ya fada yana girgiza Kafa.
"Good na godewa Allah da yasa ka fahimci haka, gara ka fahimtar da dayan dan'uwan naka cos am not ur mate u know "
Dukansu suka juya a razanar musamman Adam daya gane muryar waye, cikin takun izza da kasaita da nuna isa HAFEEZ ya tako zuwa tsakiyar parlon hannunshi zube cikin aljihun jeans nashi fuskarsa daure yana binsu da kallon tsana.
Duban Adam yayi yace"Kaban mamaki Adam, haka amincin yake?, na baka yarda na baka sirrina abota since childhood amma kaci amana saboda bukatar wata ballagazar kanwarka Wanda a tunanina ko auranta kaga zanyi ka hanani, cos kai kasan itadin karuwarka ce"ya fada kanshi tsaye.
Mikewa Adam yayi cikin mamaki yana tunanin ina HAFEEZ yasan Wannan maganan.
Murmushi yayi yace"cool down, kana tunanin ina na sani to yarinyar da kasa nayi raping dinta ita ta gano komai da kuke sakawa, Ashe duk abunda kasa nake mata da niyane a wurin ka, nikam dole na gode maka cos kaman zabi one in a million my wife hafsa, amma inaso ka sani zaka girbi abunda ka shuka kuma kaima amanar Allah saita cika don baka da Imani bare a kiraka me amana cos kasan inba Amana ba Imani, saidai ince maka ka kyauta yanzu na gane banbancin fari da baki wato banbancin Abduol da Adam.
Wata uwar kara HAFEEZ ya buga yana mikewa tsaye yace "kai karka zo kana mana fada anan wai wa kejin tsoranka anci amanar taka waya kaika cin amana da zalunci"ya karashe maganar yana huci.
Sai lokacin Captain ya bude ears dinsa yace"hey don't u ever raise ur dirty voice on me, am not ur mate, in ban kasa da mutumba banaso ya dauka, kai baka kai matsayin Wanda zan iya magana dashiba balle har in fada ka fada who do u think u are".
Kallon Adam yayi yace"na gode kwarai da shawarar ka, kuma yau Hafsa ta tabbatarmin ko mutuwa nayi zata kula da y'ay'ana da dukiyarsu am happy, kuma ni zan koma London but inaso ka sani babu abunda zaku iya yiwa Hafsa Wanda Allah beyiba, ku jira saka makonku"yana zuwa nan ya fice a dakin motarsa ya shiga ya wuce gidansu Ummy don yayiwa Hafsa bankwana.
Ummy kam shiryawa tayi tsab cikin maroon hijab tayi kyau ta sabi Affan a kafada ta fada motarta kai tsaye gidansu HAFEEZ ta nufa, tana zuwa gateman ya bude mata ta shiga, fitowa tayi tana karewa gidan kallon, dukda kudin budurcin sisna ka gina Wannan gidan azzumi kawai ta fada a zuci sannan ta shiga parlon gidan sallama tayi mai aeki ta amsa mata sannan tace"don Allah ko Mama na gida? ".
"Eh bari na kirata"mai aekin ta fada tana nufan stairs.
Tofa komai ummy tajeyi wurin mama.
Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyan karshe.
Emm Iyy luv
*TABON D'A NAMIJI*
{LABARIN HAFEEZ DA HAFSA}.
🌈kainuwa writer's association
Na
Maryam ismail
Sadaukarwa ga
Hafsat (ummu nabil)
Maimunath (ummy ontop)
Hafsat malamie
35
Komai yana tafiya yadda suka tsara, babu inda aka samu wata matsala.
HAFEEZ ne zaune da Adam da Kabir, Wanda suke firarsu don ko kadan Adam beyiwa kabir ba, basu jima suna firaba Adam ya wuce gida.
Kallonsa kabir yayi yace"Wannan shine aboki?, ashema komai tare kukeyi, wallahi ku guji ranar sakayyar Wanda kuka zalunta, Allah na kallonku kaifa ubane HAFEEZ ".
Murmushi HAFEEZ yayi ya dafa kafadar Kabir yace"daba ni yanzu ae bani da wani sauran jin dadi ko majingina na rasa kowa nawa".
Hakika koshi Kabir yasan cikin satin yaga canji sosai wurin HAFEEZ yana fata ya daure a hakan nisawa yayi sannan yace"to yanzu yaushe zakaje wurin Hafsa? ".
"Wannan kuma sai mijinta ya dawo garie". HAFEEZ ya fada tare da mikewa, wani mutum ne ya iso tare da sallama a bakinsa, a tare suka ansa sukayi musabaha, sannan yace"don Allah wanene HAFEEZ Kamal".
Kallonsa HAFEEZ yayi matashine kyakyawa yadau wanka, sannan yace"gani".
Takarda ya mika masa yace"ka duba ka gani, nizan wuce saimun hadu"be jira cewarsu ba yayi gaba abunsa.
Cikin natsuwa ya bude takardar yana karantowa, abunda idanunsa suka ganin mashi yasa ya saki takardar tare da dafe kai.
Daukar takardar kabir yayi zaro ido yayi yace"sammaci, yanzu HAFSA kararka tayi, innalillahi wa"inna ilaihir raju'un ".
Shiko HAFEEZ beda bakin magana don komai ya kara masa tsaye, sai yanzu yake tuno abubuwan daya aekata tabbas alhaki ne ke bibiyarsa.
Dafasa kabir yayi yace"kayi hakuri komai yai zafi maganinsa Allah, kayi addu'a komai zaizo mana da sauki".
"Kabir niba tsoron komai nakeji ba, ina tausayin y'ata ne, wanne hali zata shiga".
"Don't say that, komai zai wuce, damuwan bata da wani amfani friend"haka yaita kwantar masa da hankali har yadan natsu ya tashi ya shiga gida.
Babu kowa a parlon sai Little dake zaune jikin photo na Mama tana cewa"ke kinki dawowa, gida shiru