Showing 24001 words to 27000 words out of 28816 words
Chapter 9 - SO DAYA Book Complete BY MARYAM ISMA'IL.txt
sabo fil a ranta,haka suka raba dare suna fira,kafin suka wuce d'aki shida Shaheed,kwance kwai yake amma Sam bacci ya ki daukarsa tunanin yacce suka rabu da Iminat yake zuciyarsa na masa wani irin zugi ,ganinta kawai yake lokacin da takeyin kuka maganganunta na masa yawo akai,rumtse ido yayi kanshi na sarawa da kyar ya mike ya dauro alwala ya soma sallah.
2weeks later.
Ya kasance wannan ne satin bikin Ameer da Zeenat ,tasha gyara ta sauya kamanni tayi mugun kyau sai sheki takeyi,yau ta kasance Alhamis kuma yaune akeyin walima a farfajiyar gidansu,da sallama Amra ta shigo dakin hannunta dauke da kayan da Zeenat zata saka,can karahen Bed ta hangota ta hade kai da gado babu abunda takeyi sai aikin zubar hawaye,ajiye kayan tayi jiki sanyaye ta nufeta tare da d'agota tana kallonta tace"wai har yanzu bazaki daina kukan nan ba Besty,tunda satin nan ya kama bakibar zuciyarki ta huta ba,yanzu ki wanke fuskarki kije parlon bak'i barrister yazo,sai a sannan Zeena ta dago ta kalle ,batace komai ba ta mike jiki sanyaye ta Shiga toilet ta dauraye fuskarta tazo ta saka hijab har k'asa sannan ta fito kamar me kirga steps dinta haka ta take tafiya tanajin kanta na sara mata harta shiga dakin sallama dauke bakinta,kallonta kawai yakeyi take yaji tausayinta na ratsashi don dukta rame ta koma so silent ta fita hayyacinta,da damuwa yake kallonta harta zauna d'an nesa dashi tace"Ina wuni Yaya barka da zuwa"
"Lafiya qlau Sister" sunan da yake kiranta dashi kenan,"har yanzu kukan kikeyi ko,bakyaso ki zauna tare da ni ne".
Da sauri ta d'ago kai tana girgizawa tace"a'a Yaya kawai dai kaina kemun ciwo".
Y'ar dariya kawai yayi yace"ko kina tunanin rabuwa da Amma ne"
Da Sauri ta gyada kai hawaye na kawowa idonta.
"To to nima bazan bar Hajiya taba zaki dauke mata ni" ya karashe maganar yana langwabe kai,batasan lokacin da tayi dariya ba harda kyalkyalawa,sosai ya shagala da kallanta don sosai tayi masa kyau,wannan dalilin yasa takeson zama da Ameer komin babu komai tayi dariya tayi farin ciki.
Kudi ya Ciro da yawa a aljihu ya mika mata ,ta tsaya tana kallonsa yace"ki karba mana banason gardama,kiyi amfani dasu don inaga bazamu kuma haduwa ba sai gobe wajen kamu".
"Yaya da akwai saurin kudi wurina kabar wannan".
" kings karb'a kawai ana jiranki,kije Ku shirya",karb'a tayi tana godiya be wani jimaba ya fita,jiki ba kwari ta fito don shiryawa.
Sosai tayi kyàu cikin shigar sarin purple colour ga makeup tasha sai kyali takeyi ga wani kamshi na musamman da take fitarwa,walima ta kawatu sosai malam yayi wa'azi sosai har amarya tayi kukan,an rarraba abubuwa dama,sai gab magrib aka tashi,sai da tayi wanka tayi sallah sannan ta kwanta tana wani tunanin.
*ALK'ALAMIN MARYAMA*
Maji dadi✍🏻
[2/14, 9:07 PM] Majidadin Kainuwa: ⚜💕⚜💕⚜💕⚜💕⚜
*SO D'AYA*
NA
*MARYAM ISMA'IL*
( *MAJIDADIN KAINUWA*)
*بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
131♾135
Yaukam tun sassafe Ameer ya shirya yaje ya dauki su Momy harda Hajiyanshi suka wuce gidan Mom din Shureim domin yaune Daddy yayi zasu had'u da iyalan Kawu kabir,hakanko akayi a bakin gate suka samesu,sosai marar lafiyan ya basu tausayi gashi nan kwance magana ma da k'yar yake yinta ,waya Ameer ya Ciro a aljihunshi ya kira Farooq,zaune yake gaban Mom ta tisashi gaba da tambayar meke damunshi wai Shaheed yace mata baya bacci,Minal da tausayinsa ya gama ratsata dama tuncan sunfi shakuwa zaune take kusa dashi tayi narai narai da ido,yanzu kam Alhmdllh jikinta yayi kyau sosai,dauka yayi tare da fadin"kai Buddy gidan bakonkane da zaka labe waje,dallah malam ka shigo ,wai Ashe da ango nike magana gobe eh warhaka mun daureka"
"Nifa ba iskanci nace gyauro yamun ba ,gamu nan shigowa" Ameer ya fad'a tare da katse wayar ,haka dukkansu suka dunguma zuwa cikin gidan saida taimakon Ameer da mai gadi sannan suka shigar da kawu kabir har parlon gidan suka shimfudeshi,a razane Mom ta mike tana jefarsu da mugun kallo murya na rawa tace"waya kawoku gidana,au kun biyi Ku idasamun zuri'a nanma,banason ganinku Ku fita don Allah"
Kamata Momy tayi tace"don Allah kiyi hakuri ,ki sauraresu kinji nasan sun cuta miki, amma kiyi hakuri".nannauyar aziyar zuciya ta safke tana zama ,yaukam parlon ya cika ,Daddy yayi gyaran murya yace"Maman biyu mai hakuri na tare da Allah,yanzu da suka cuta maki wa gari ya waya,waye a wahala da dana sani,don Allah ki kwantar da hankalinki kiji bayanin da zai fad'a maki".
"Ku daina rokona,kunmun halaccin da ya kamata Ku bani umarni kawai Ku kuka rikemun d'ana ,babu abunda zance saidai godiya".
Murya na rawa kawu kabir yace" kaico na dana zama mai son kai,Ku yafe mani don Allah nikam tawa tazo karshe,Nina kashe d'an uwana da kaina dukdon na mallaki dukiyarsa kuma na samu hakan ,don Allah Ku yafemun kona samu rahama sharrin shaidanne,Shureim na cutar dakai matuka don Allah Ku yafe mun".
Tunda ya ambaci shiya kashe mata miji ta kasa fahimtar komai da yake fad'a ,zuciyarta na kuna da tafarfasa tana binsu da mugun kallo,ji takeyi kamar yanzu mutuwar mijin nata yake ,hawaye ne suka soma zarya a kuncinta ta furta"Kabir kun cucemu,kun maidani bazawara kun maidamun yara marayu dukdon kuji dadin duniya innalillahi wa'inna ilaihir raju'un"sosai ita dasu Minal ke kuka.
Dukawa har kasa Aunty Aysha tayi tana fadin"sherin shedanne da son abun duniya,don Allah Ku yafe mana wallahi tun duniya munga sakamako ba y

Dukawa har kasa Aunty Aysha tayi tana fadin"sherin shedanne da son abun duniya,don Allah Ku yafe mana wallahi tun duniya munga sakamako"ta kare maganar hawaye na malala a fuskarta.
"Aunty kibar kuka ,mun yafe maku,kuje Ku nemi yafiyar ubangiji,ina Abduol da Murja?" Farooq ya tambaya.
Kara fashewa tayi da kuka tana fad'in"na gode Umar ,na gode,Umar Abduol an kamasu sunyi fashi ,akace kada su gudu shine shi yayi gudu suka harbesa ya mutu nan take,bayan mutuwarsa da sati d'aya daf ta taka Murja tabi kwalta,yanzu sora mu kad'ai ".
Wani mugun tausayinta yaji yana ratsashi hankali tashe ya isa gaban Mom ya duka har k'asa yace" Mom kiji halin da suka koma,komai zai faru ya riga ya faru,Mom don Allah Ku yafe masu"
Hawayen idanuwanta ta goge tace"Shureim na yafe masu duniya da lahira ".
Nan su Manal ma sukace sun yafe masu.
Da kyar kawu ya budi baki yana haki yace" mun gode sosai nikam mutuwa zanyi"file ya dakko na wasu takardu yaba Shureim a hannu yace "takardun gadonku Allah yayi maku albarka"
Nan take tari ya sarkeshi kafin suyi yunkurin cetoshi tuni ya rigamu gidan gaskiya(rai bakon duniya ,koya dade a ciki zai koma ,Allah ka bamu kyakyawan karshe)
Kuka rurusus Aunty Aysha tasa da su Manal kuka kawai sukeyi sosai suke tausaya mata,basu waniyi gayyaba aka rufeshi ,sai la'asar kowa ya kama gabanshi,anan akabar Aunty Aysha.
Yaukam duniyar ta idasa rudewa Farooq gasu zaune da yamma anata shirin tafiya kamu,Dr Nasir da yasan damuwarsa sai kara bashi shawarwari yakeyi,gashi dai zaune da rai amma zuciyarsa sai bugawa takeyi dakyar yake lalu bo numfashi hankali tashe,a haka suka shirya tsab dasu ango cikin gazna ash colour yayi masifar kyau,yayinda Nasir da Farooq sukasa ado cikin tasu gezna blue colour sunyi kyau sosai da sosai ,ango shi zai dauki amarya da kansa, don ha su da sauran abokansa suka wuce suka fara kai kawayenta wurin kamu.
*ALK'ALAMIN MARYAMA*
Maji dadi ce✍🏻
[2/14, 9:07 PM] Majidadin Kainuwa: 🍇🌹🍇🌹🍇🌹🍇🌹🍇🌹🍇🌹🍇🌹🍇
🍇🌹🍇🌹🍇🌹🍇🌹
*SO D'AYA*
Story and written by
Maryam Ismail
*MAJI DAD'IN KAINUWA CE* ✍🏻
*بسم الله الرحمن الرحيم*
____________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________
Page 136♾140
A daddafe suka gama Kai kawayen amarya wurin Kamu,a Mota Farooq ya tsaya yana kallon yacce komai ke gudana wuri ya tsaru iya tsaruwa, saidai Dr Nasir ya fito matsayin babban abokin ango don kam Ameer yayi neman duniyar nan bega ko keyar Farooq ba,gajiya yayi yace"Nasir ina Farooq pls".
"yana Mota kansa Na masa ciwo"yana zuwa nan ya juya yabar Wurin.
Hawayene sukeson zubo mata jin ance Farooq ba lafiya, girgiza mata kai Amrah tayi ba shiri ta mayar da hawayen, har aka tashi bata da sukuni dukta rude.
Dafasa Ameer yayi yana kiran "Buddy"
Lumsassun idanuwansa ya bude yana kallon Ameer duk yayi sharkab da zufa ga idanuwansa da sukayi ja kamar, jikinshi yayi Zafi Sosai.
"subuhanallah Buddy baka da lafiya har haka kuma kake zaune anan, maza muje Dr ya dubaka"Ameer ya fad'a a rude.
Riko hannunsa Farooq yayi, yayi karfin halin mikewa ya fito a motar yace"jini da mutum ka hadani da Nasir yaita sarkagaman allura, ni lafiyata lau,kaje abunka ".
Murmushi kawai yayi yace "mu hade gidan Momy don yau can zamuyi kwanan karshe".
Duka Farooq ya kaimashi yace"marar Kunyan yaro kawai"
Kai tsaye gida suka wuce shida Nasir don duk a tare zasu kwana, Momy kam tayi bacci Abinta.Shaheed NE ya wuce dasu Minal gida basuma san Farooq yazo wurin ba.
"wai make damunki haka, dukkin canza lokaci d'aya sis"Ameer ya tambayi Zeenat data sunkuyar dakai Kasa.
Murmushi tayi tare da d'agowa tace"broz bakomai kaina kemun ciwo ne kawai"ta bashi Amsa.
Dariya ya saki tare da shafa guntun gemunsa yace"hmm kodai kin Fara tunanin rabuwa da Amma NE,toni ince me zakiyiwa Hajiyata wayau ki rabata da Ameer dinta"ya kare maganan da shagwaba yana kwaikwayon muryarta.
Dariya tayi sosai tana Kallonsa,saida ya tabbatar ta dawo daidai sannan yabarta ya kama hanyar gidan Momy.
Nasir kam tsare Farooq yayi yabasa magungunansa yasha sannan sukayi wanka suka kwanta Farooq kam sallah ya Tayar,sai lokacin Ameer ya shigo Dakin sallama dauke a bakinsa.
"shege na mamajo ae nasa can din zaka kwana tun yau"Nasir ya fad'a.
"ku kuma Sa'idawa ,nifa bana harka da gwauro malam"Ameer yafad'a yana jefa masa katuwar ledan dinkinsu daya anso Yanzu.
"tab yaron nan kaci abinci to kenan kun raba hanya da alaramma Shureim ko kodai nace Farooq"
"waini wannan alaramman kuma ae yau naga ya zama wani tsohon shehi an Kalli gabas dada"Ameer yafad'a suna tafa hannu shida Nasir.
Kallonsu yayi yace"kuyi iskancin da kuka iya na Yaune,kaikam Buddy naga ubanda zai rakaka dakin matar taka"dariya suka kwashe duka, yayinda Nasir ya zazzage duka kayan leda din,shadda ce milk colour da hula da agogo da takalma komai iri d'aya sunyi kyau sosai har Kala ukku "ya naga haka angon gobe?"Farooq ya tambaya.
"Eh dasu zamuyi amfani gobe mana"Ameer ya bashi Amsa.
"toka taba ganin anyi haka,bazai yiwuwa ba kam"Farooq ya fada.
"to karkusa mararsa kirki kawai"yana fadin haka ya tube kayansa ya fada toilet yayo wanka beko kulasuba yayi shirin bacci ya kwanta abunsa kusa da Nasir,Farooq kam duk tsawan Daren beyi bacci ba sallah kawai yakeyi har asuba.
Next Day.
*Ranar daurin aure*
daure da towel Nasir ya fito yana kallon Ameer da harya shirya yana zaune ya rike hannun Farooq daya daga kansa sama idanuwansa a lumshe "me yake faruwane Ameer? "Nasir ya tambaya.
Bata fuska yayi yace"ni duk kwanan na kasa gane kan Buddy jibanshi yanzu kuma yace babu abunda ke damunsa"Ameer yafada.
"malam sakeni ka rikeni kamar wani d'an yaro naje nayi wanka kasan yau ranar farin cikinmu ce"fige hannunsa yayi ya fad'a toilet tare da rufo kofa ya jingina da kofan tare da dafe saitin zuciyarshi dake bugawa kamar zata fito.ranshi a dagule yayi wankan ya fito cikin natsuwa yake son shiryawa amma ya kasa hannunsa sai kyarma Yakeyi,zaunar dashi Ameer yayi ya shiryashi tsab ya Kama hannunsa suka fito waje, Momy suka gaida Wanda kallo d'aya ta gane matsalar Farooq dinta,alama ta masa daya shiga dakinta"guys bari nazo pls".
"ka samemu a mota"Nasir yafada,sannan suka fita.
dakin momy ta shiga tana kare masa kallo taga irin ramar da yayi sosai dafasa tayi tace"Farooq babu mai tsallakewa kaddararsa Dama Allah yasa Iminat ba matarka bace ka dauke karka nuna wata baraka pls son".
"Momy Na, na kasa daurewa mutuwa zanyi kimun addu'a inna my mutu, Momy amma ki rikemun sirri na don Allah"ya fada yana daura kansa a cinyarta.
shafa kansa tayi tace "bazaka mutu ba, kaje Farooq Allah yayi maka jagora, tashi kaje"
Jiki sanyaye ya mike ya fito suka wuce wurin daurin Auran,lallai sunaga jama'a da yawa su Daddy duk suna Wurin,tuni kallo ya dawo garesu sunyi matukar haska wurin an rasa waye angon maroka sai wasasu Sukeyi,tunda aka Fara shelar za'a daura aure Farooq ya samu ya sabe daga wurin ya koma can bayan wurin ga babbar rigarsa rike da takalmansa a hannu cikin ciyayin wurin ya zauna tare da hade kai da gwaiwa Karo na farko da hawaye suka soma fitowa a fuskarsa.
"ina farooq "Ameer ya tambaya.
"may be ya shige cikin taro "Nasir ya bashi Amsa.
kuka takeyi kamar ranta zai fita sai faman lallashi akeyi amma ina dukta harmutse kwalliyar tata ga wani irin zazzabi daya tufeta,sai faman sannu Amrah ke jefo mata.
Amma kam ita abun saima ta koma kallo donya wuce tunaninta.
*Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe*
maji dad'i ✍🏻
[2/14, 9:07 PM] Majidadin Kainuwa: ⚜💕⚜💕⚜💕⚜💕⚜
*SO D'AYA*
NA
*MARYAM ISMA'IL*
( *MAJIDADIN KAINUWA*)
*بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
131♾135
Yaukam tun sassafe Ameer ya shirya yaje ya dauki su Momy harda Hajiyanshi suka wuce gidan Mom din Shureim domin yaune Daddy yayi zasu had'u da iyalan Kawu kabir,hakanko akayi a bakin gate suka samesu,sosai marar lafiyan ya basu tausayi gashi nan kwance magana ma da k'yar yake yinta ,waya Ameer ya Ciro a aljihunshi ya kira Farooq,zaune yake gaban Mom ta tisashi gaba da tambayar meke damunshi wai Shaheed yace mata baya bacci,Minal da tausayinsa ya gama ratsata dama tuncan sunfi shakuwa zaune take kusa dashi tayi narai narai da ido,yanzu kam Alhmdllh jikinta yayi kyau sosai,dauka yayi tare da fadin"kai Buddy gidan bakonkane da zaka labe waje,dallah malam ka shigo ,wai Ashe da ango nike magana gobe eh warhaka mun daureka"
"Nifa ba iskanci nace gyauro yamun ba ,gamu nan shigowa" Ameer ya fad'a tare da katse wayar ,haka dukkansu suka dunguma zuwa cikin gidan saida taimakon Ameer da mai gadi sannan suka shigar da kawu kabir har parlon gidan suka shimfudeshi,a razane Mom ta mike tana jefarsu da mugun kallo murya na rawa tace"waya kawoku gidana,au kun biyi Ku idasamun zuri'a nanma,banason ganinku Ku fita don Allah"
Kamata Momy tayi tace"don Allah kiyi hakuri ,ki sauraresu kinji nasan sun cuta miki, amma kiyi hakuri".nannauyar aziyar zuciya ta safke tana zama ,yaukam parlon ya cika ,Daddy yayi gyaran murya yace"Maman biyu mai hakuri na tare da Allah,yanzu da suka cuta maki wa gari ya waya,waye a wahala da dana sani,don Allah ki kwantar da hankalinki kiji bayanin da zai fad'a