Showing 9001 words to 12000 words out of 28816 words
Chapter 4 - SO DAYA Book Complete BY MARYAM ISMA'IL.txt
ta koma Gombe gidan iyayenta,manema auranta da yawa sun fito taki tace bataso yaranta suyi agokanci,tabada isasun kudi a account don haka ta maida yaranta school,ta kumaci gaba da business dinta da takeyi tun mijinta nada rai na siyar da kayan mata Dana yara inda daga nan ta dawo abuja da zama ,Allah yasawa kasuwancin albarka yanzu haka tanada plaza har ukku a garin abuja,rashin uba baisa su Minal rasa wani abuba ko rashin tarbiyaba saidai kawai suyi kukan rashin mahaifi,amma Momy ta zama masu uwa kuma uba ,kuma bango abin jingina.
*ALKALAMIN MARYAMA* ✍🏻
Vote
Comment and
Share
[2/14, 9:07 PM] Majidadin Kainuwa: ⚜💕⚜💕⚜💕⚜💕⚜
*SO D'AYA*
NA
*MARYAM ISMA'IL*
*بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
51♾55
Tunda da wuri ya tashi yau,saboda zuwa office, sanye yake cikin black suit sai inner fara yayi matukar kyau ya fito barrister Farooq dinshi tab sai zuba kamshi yake,sosai zai tafi da hankalin duk wata lafiyayyar mace data kallesa,kasa ya safko cikin takun kasaita da izza yana kada key din motarsa,da sauri ya karasa dining yayi hugging Aunty tare da bata fak a kumatu yace"sabahul khair ya Aunty ".
Shafa kansa tayi cike da so da kauna tace"lafiya lau my Son,oya zauna kayi break kada ka makara".
Kwabe fuska yayi ,domin shikam be damu dacin abinci ba takurasa yake ,sai ya yini beci ba kuma be damu ba saidai in Aunty ko Uncle ne suka basa.
Hannu tasa ta janyo ear dinsa ,kara ya saki" auchhhhh Aunty da zafi fa".
Zaunar dashi tayi,ta dingure masa keya,sannan ta hada masa tea farfesun Yan ciki ta tisasa gaba tana basa a baki kamar wani karamin yaro,yaci kusan rabi sannan yasa kukan shagwaba shi ya koshi bazaici ba,a dole ta kyaleshi ta rakashi har mota tayi masa addu'o'i kamar yadda ta saba duk'in zai fita,sannan ta dawo ciki,shiko ya tillah motarsa kan titi.
Shirye suke tsab cikin maroon din gown suka yafa white Vail sosai kayan ya amshesu ba kamar Zeenat datafi Amrah haske cikin gaggawa sukeyin break,Amma ta kallesu tace"ae maganin mararsa tashi da wuri kenan,kuma kunsan yaune first day naku a school amma kuka tsaya shiririta".
"Amma Allah mun tashi da wuri,shirin neda wuya,Amma" cewar Amrah.
Mikewa Zeenat tayi da sauri tana fadin"Amma we are going"tare da figan jakarta,ganin hakan yasa Amrah ma rufa mata baya.
Addu'a sosai Amma tayi masu da fad'a akan su kama mutuncinsu sannan suka fita,cikin mota daya suka shiga.
********
Zaune take a chair tasha wanka iya wanka,ga uban makeup ansha fuskarnan sai sheki takeyi,jin kanta takeyi babu ya ita, safkowar Mama yasa ta maida hankalinta gareta tace"inata jiranki kinsan zan fita da wuri amma kikaki fitowa"cewar Murja.
"Ah haba Murjanatu na,kinsan abubuwan ke yawa,yanzu dai gashi,tashi maza ki wuce" cewar Mama tana mika mata bandir din Yan dubu daya daya,fuska turbune ta karba ta mike bako godiya ta dade idanuwanta da black glasses, wata shegiyar gown ne jikinta ta kamata sosai komai na jikinta ana gani a haka ta nufi school din bako dawi dar a jikinta.Murjanatu Kabir kenan yarinya maiji da kai.
Daidai Department dinsu ta tsaya cak tanata karewa Yan matan dake wurin kallo a wulakance ita a dole tafi kowa,a fili tace"kai banga wurin zama ba nan"don haka ta wuce cikin holl din ta zauna tana latsa waya,yayinda kowa kebinta da kallo.
Saida Minal ta rako Manal har Department dinsu sannan sukayi sallama.
Ganin lecturer dinsu na zuwa yasa kowa saurin ida shiga holl din suka nutsu.
Sosai su Zeenat suka gane lecture din da yayi yau,a matukar gajiye suka fito ba damar tafiya karfe 2:00 zasu koma,ganin lokacin sallah yayi yasa suka nufi masallaci domin gabatar da sallah.
"Assalamu alaikum ,sannunku sisters" Manal ta fada.
Cikin sakin fuska suka amsa mata,tare da matsa mata wurin da zata zauna,sosai suka gaesa ta fada masu sunanta,suna cikin hakan Minal tazo.
"Yauwa ga twin nawa sis". Cewar Manal.
Itama gaesawa sukayi kafin suka shiga donyin sallah,sun jima a ciki kafin suka fito don zuwa cin abinci.
Capteria din ta hadu sosai,duk inda ka juya yaran manya ne,kowa sai harkar gabansa yakeyi cikin nuna shi wanine.
" oh my God,Abduol tazo har gida,ga sugar baby dinka"Bashir ya fada cikin kosawa.
Wata irin dagowa Abduol yayi yana lashe baki kamar wani tsohon maye yace"wow".
Sukam zama sukayi ,littafan hannunta ne suka fadi baya tayi ta duka tare da dakkosu,before ta juya ya rike mata hannu yana wani murzawa cikin salon yaudara.
Wani irin mumunan kallo ta watsa masa, tare da zabga ma fuskarsa kyawawan maruka guda biyu,sannan tace"kai wanne irin dakiki ne marar tunanin ,halan ance dakai kowama Dan iskane irinka".tana zuwa nan ta fige hannunta ta wuce tare da zama inda su Amrah suka daskare don mamaki.
Abduol kam tsaye yayi kikam ya kasa dauke idanuwansa dake kanta kallo daya zaka masa kasan yana cikin tsananin mamaki da tashin hankali,a hankali ya daga idonsa ya soma kallon uwayen mutanan dake wurin kuma wai wannan yarinyar tsarar Murja kanwarsa shi zata dizga.
Jan hannunshi Bashir yayi,take Yan matan su suka take masu baya, mota suka shiga kai tsaye suka nufi gidan gonar Abduol,suna shiga kai tsaye dakinsa ya shiga tare da bude fridge ya zaro kwalaban wine guda shidda ya soma tuttukesu a cikinsa surutai kawai yaketa saki.
(Duk lokacin da Abduol ya shiga damuwa haka yakeyi ya shawu kuma sai ya kwanta da mata biyu ko ukku sannan yakejin sauki).
Tsirara haihuwar uwarsu suka shigo dakin ba laifi suna da diri matan,kai tsaye kan bed din suka hau tare da kwanciya a gabanshi daya daga cikinsu ta mike ta fara kissing din kawar tata,tsotsar harshenta take tana saki tana kara kamowa,tana kuma shafa mata breast dinta,bakinta ta maido a breast din tana tsotsa tare da d'an cizawa ,tana kuma fingering din ta da karfi.
Itako sai nishi take saki ashhhh washhhhh,daga kafarta daya tayi masa ta shigeta suna murza pin dinsu wuri daya,ihu suke ashhhh washhhh ,aeko da karfi Abduol ya fado masu ,murza nonuwansu yakeyi iya karfinshi ,tuni ya fita hayyacinshi,joy stick ta mike ,zirawa daya yayi yana sama yana kasa yayinda bakinshi ke tsotsar nonon dayar,haka yaitayi iya karfinshi kamar ya samu kayan wanki,lallai sun jigatu a ranar sosai,saida yayi realese sannan ya kwanta a wurin suko suka hayeshi baccin asara yayi gaba dasu.
Da murna Ameer ya shigo office din Farooq tare da fada masa yace"Boddy an samo full details nata".
Murmushi Farooq yayi yace"really ".
" yes her name iz Zeenat,sunanta yayi kama da ita,sauran bayani zaka gani anjima".
"Dukka wani rude da yawa,ni yanzu school zan tafi to" Farooq ya fada tare da tattara kayansa.
"OK mu hadu anjima,zanje gida yanzu" cewar Ameer.
Haka suka fito gwanin burgewa ,sallama sukayiwa juna kafin Farooq ya kama hanyar makaranta Ameer kuwa ya wuce gida.
*Allah ka gafartawa iyayenmu kayi Mana kyakyawan karshe*
*ALKALAMIN MARYAMA* ✍🏻
Pls
Comment
Share
Vote
[2/14, 9:07 PM] Majidadin Kainuwa: *بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________
⚜💕⚜💕⚜💕
SO 'DAYA
By
Maryam Ismail
*Wanda nayi posting yanzu nayi mistake ba suna ba sunan book ayi hakuri ga real one nan,tsabar sauri ne*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
56♾60
*readers a kara hakuri pls har yanzu dai jikin ne sai a hankali shiyasa kuke jina shiru*
Wata iriyar zuciyace ta ciwo Zeenat watsar da cup din drink dake gabanta tayi ta kaiwa wurin duka ta mike ta fice a fusace,da sauri su Amrah suka rufa mata baya, Manal ta riko ta tace"sister pls cool ur mine".
Wani irin tsuka tayi tace"Manal who is he dahar zai taba jikina?"
Kallonta Minal tayi tace"yayi kuskure kam,amma nasan baxai kuma kwatanta maki irin haka ba,kiyi hakuri".
Sai lokacin Amrah ta dago da niyar yin magana,abunda ta gani shine yasa tayi shiru ,a take wani farin ciki ya lullube zuciyarta ta saki wani kayataccen murmushi ,ba kowa bane ta gani illah Barrister Farooq yana tafiya cikin nutsuwa da kwarjini da burgewa,ganin zai shiga holl din da zasuyi lecture yasa tace"kuzo muje za'a fara lecture yanzu"bata jira ansarsu ba tayi gaba,saboda rokon da su Minal sukayiwa Zeenat yasa ta bisu zuwa lecture din,tunda ta tunkaro wurin zuciyarta ke tsinkewa gabanta na faduwa kankame jikinta takeyi alamun tsikar jikinta dukta tashi cikin karfin hali kawai ta shiga lecture din nan,tunda ta shiga kanta ke kasa ko kwakwaran motsi ta gazayi.
Far da ido Amrah tayi tace"Baby look at him,wallahi shine my Farooq ,shine malaminmu kuma burin rayuwata".
Murmushi kawai Zeenat tayi amma Sam ta kasa dagowa saboda yanayin da take ciki.
Shikam Farooq bema san akwai mai kalarsu ciki ba,fuskarnan daure tamau yana basu tsarinshi,Zeenat bata gama tsurewa ba saida taji muryarshi ta daki dodon kunnenta yana fadin"idan na rigaka shigowa to bana bukatarka kadama ka batawa kanka lokaci",saurin rife kunnenta tayi tana karanto duk wata addu'ar da tazo bakinta.
Daya dago ido zai hada dana Amrah,wani siriri tsaki ya saki shi a rayuwarsa ya tsani kallo,tattara kayanshi yayi kawai ya fice, kai tsaye motarsa ya tada yayi gaba abunshi.
Mamaki abun ya bata jin ta tayi sakat ba faduwar gaba ba komai ,Alhmdllh kawai ta fada sannan suma sukayi bankwana dasu Minal,kowa ya kama gabanshi saida ta safke Amrah gida sannan ta wuce gida.
Be ida sallamar ba ya tsaya cak,ganin Ameer yasha wanka cikin blue din shadda hada hula yayi matukar kyau sai zuba kamshi yake,ga Aunty a gefanshi.
Kallonshi Ameer yayi yace"kai malam inzaka karaso ka karaso dallah ni sauri nike".
Sake da baki Farooq ya kalleshi yana shigowa yana magana"yo ae kasan baka isa ba,I need to rest wallahi".
"Aeko dole ka shirya aje a nemo izinin ganin y'ata kaima ka sani ae" cewar Aunty.
Zama yayi a chair yana safke numfashi,wani harara Ameer ya kai masa.
"Au harara ko kaifa ke nema to bari na huta"kwanciyarsa yayi a chair din tare da juya masu baya.
Dafe kai Ameer yayi yace"oh no Buddy,kaga angon IMINAT,insha Allah tana nan kusa dakai ,ranar haduwa kawai kuke jira Allah ya kawo SHUREIM na IMINAT"
Daga kwance yace"Ameen my Buddy kaci rakiya yanzu kuwa"wani tunani yayi ya saki wani kayataccen murmushi mai tsada Wanda ganinshi saika dace sai irinsu Ameer ,Aunty da kuma Uncle ke ganinshi.
Rike haba Aunty tayi tace"ohni Halimatu wannan zamani,su Farooq ko kunya".
Kiss ya sakar mata a goshi ,ya wuce daki,rufa masa baya Ameer yayi taimaka masa yayi ya cire kaya sannan ya shiga wanka,kafin ya fito Ameer harya fitar masa da kaya komai irin nashi,ga gefe Mug din Copee ya hada masa,fitowa yayi daure da towel ga kuma karami a hannunsa yana goge tudun suman kanshi gararar Ameer yayi yace"mugu kawai da yake hanani son hutawa akeyi".
"Badai zance komai ba,shirya dai muje kafin nan".
Cikin minti 20 ya gama shiryawa ya soma kurbar Copee ganin time yadanja yasa yadanyi sauri suka fito,saida sukawo Aunty Sallama sannan suka fice cikin Motar Ameer,Farooq ke driving dinsu har suka kai babu Wanda ya cewa wani uffan ,address kawai na gidan ya bashi,suna isa sukayi parking daidai kuma da fitowar gateman din gidan,fitowa Farooq yayi yana masa sallama musabaha sukayi sannan yace" don Allah mai gidan fa".
"Eh Alhaji yana ciki bema dade da shiga ba"
"Don Allah ace masa yayi baki" cewar Farooq,sannan kuma ya mika masa dubu biyar.
"Ah to to,yanzu kuwa bari na shiga" kai tsaye ya wuce cikin gidan.
Dawowa wurin motar yayi kwankwasa glass din Motar yayi tare da fadin"to saika fito Alhaji".
Wahhhhh Ameer ya fada tare da dafa zuciya yace"zanga muradin rayuwa ta yau ,waini dadi".
Harara Farooq ya watsa masa yace"Dan iska kawai sai kaita zama ,wallahi kuma na tafiya ta".
Washe da baki mai gadin ya fito yace"Ku muje ance na kaiku dakin baki".
Sai lokacin Ameer ya fito ,jerawa sukayi kamar wasu twins zuwa cikin gidan,har parlon mai gadi ya kaisu,sannan ya fito,suko suka zauna a carpet suna jiran tsammani.
Mikewa Papi yayi tare da shafa kan Zeenat dake gefansa yace"ina zuwa Mama na".
Ido kawai ta juya don jinta take gata nan.
Shikam kai tsaye parlon baki ya shiga da sallama a bakinsa,Kansu a kasa suka amsa,"ah subuhanallah ya kuka zauna kasa don Allah Ku tashi kunji".
Murmushi sukayi Farooq yace"a'a Baba nanma yayi"kallonsa Farooq keyi kamar yasan fuskar ganin bazai iya tunawa ba yasa ya share kawai.sai a lokacin Papi yaga fuskar Ameer sake da baki yace"Amiru Kaine kuwa ".
Shima Ameer din dagowa yayi yaga Papi dariya yayi yace" Papi ,ashe gida ma nazo".
"Ae bakason gidan,tun yaushe Alhaji Jafar ke fama kazo gidannan kaki".cewar Papi.
Dariya sukayi duka,sannan Farooq yace " yau gashi tashi ta kawoshi".
Shikam Ameer cikin zuciya fadi kawai yake Alhmdllh don yasan ya samu auran Zeenat harya gama.
Sosai suka gaesa,ga gabansu an cika masu shi da kayan narmari.
"Dama Baba munzo ne da wata magana,kuma sai akayi sa'a abunma duk na gidane"cewar Farooq.
Sosai Papi ya gyara zama yace" ina sauraranka",.
"Papi Ameer ne yaga Zeenatu yana so,shine mukaga be dace ba ace mun fara tararta ba tare damun fara neman izini ba,shine dama mukazo".Farooq ya fada yana Sosa kai.
Dariyar manya Papi yayi yana jinjina kai da alama yaji dadi sosai sannan yace"eh gaskiya hakan da kukayi kun kyauta,Ameer ae Zeenatu kanwarkace ,Alhaji Jafar shima me bada Auran Zeenatu ne gaduk Wanda yaso,wannan ae mu zamuje neman aure wurinshi in nemawa yaro auran yarsa,Allah yayi maku albarka ,Ameer na baka auran Zeenatu zanga shi Alhajin zamuyi magana,bari a turo maka ita".
Kasa yayi dakai yace" a'a Papi yau bamu fito da shiri ba,mun dawo jibi dama yau zuwan naka ne"cewar Ameer.
"To Allah yayi maku albarka yasa alkhairi ya sunan dayan Dan nawa?".
" sunana Farooq Papi"
Sosai sukayiwa Papi godiya suka fito zuciya cike da farin ciki na cikar burinsu,Aunty na zaune parlo wani tsallan murna Farooq yayi ya rungumeta yace"Aunty na zama babba,aure zanwa Ameer an bamu auran Zeenat ".
" to Alhmdllh, Allah yasa alkhairi,gobe zanje wurin Hajiyarku ,yarona ya girma".cewar Aunty.
Shiko Ameer don dadi yama kasa magana sai washe baki yake don tsananin murna.
*tirkashi reader's anya kuwa ,soyayya zata yiwa wadannan aminnan adalci kuwa?,ya zata kaya ga kuma Abduol a side,ga masu dakon so ,shin mezai faru tsakanin Amrah da Farooq*
Sai naji comments daga gareku da yanayin bayananku kozanci gaba.
*Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karshe* 🤲🏻
*ALKALAMIN MARYAMA* ✍🏻
Vote
Comment
Share pls
[2/14, 9:07 PM] Majidadin Kainuwa: ⚜💕⚜💕⚜💕⚜💕⚜
*SO D'AYA*
NA
*MARYAM ISMA'IL*
( *MAJIDADIN KAINUWA*)
*بسم الله الرحمن الرحيم* ___________________________________
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
61♾65
Papi kam cikin gida ya shiga da farin ciki daukar akan fuskarsa ,Amma kadai ya iske a parlo don haka yace "maza ki kiramin Mamana".
" Papi wannan farin ciki haka,meke faruwa ne wai"Amma ta jefo masa tambaya.
Kafin ya bata Amsa Zeenat ta fito zuwa kitchen, kallonta yayi cike da kaunar y'ar tasa "zo nan Mama na" ya fada yana nuna mata kusa dashi tazo ta zauna.
Jiki a sanyaye ta karaso wurin ta duka kasa gabansa zuciyarta na tsananta bugu ,kanta kasa take kallo ta kasa koda Motsawa,Amma zama tayi donjin meke faruwa.
"Mama na meye Matsayin Alhaji Jafar a wurina?" Papi ya tambaya.
Murya dishe ta soma magana"Amininka tun yarinta yana da mahimmanci a rayuwarka ,zumuncin Ku yasa kun zama kamar uwa daya uba daya babu abunda bazaku iya yiwa junaba muddin befi karfinku ba"ta fada murya a tushe.
"Na godewa Allah,dayasa kika fahimci taranmu,kinsan yafi karfin komai wurina,Mama na kada ki bani kunya ban taba neman alfarma wurinki ba toyau zan nema" Cewar Papi.
"Ka daina fadin haka Papi na,Ku kuka haifeni,kuka raineni kuka bani dukkannin gata ban taba kukan rashin wani abuba daga gareku,ni mallakinkace Papi bani bukatar shawara ko rokona,kawai umarninka nake jira akan ko mainene " Zeenat ta fada murya na sarkewa.
"Allah yayi maki albarka ,Mamana yau Ameer dana na wajen Abbanku Jafar yazo neman izinin zuwa wurinki,yafi karfin komai a wurina nimai nemawa Ameer aurene ako ina,wannan daliline yasa nace na bashi ke duniya da lahira,na yanke wannan hukuncinne saboda ganin na isa dake"Papi ya fada yana kallonta.
Tunda ya fadi maganan aure kuma ya bada ita ga Dan Amininsa duka wata gaba ta jikinta ta daina aeki ta tsaya cak ta daina fahimtar komai a kanta wani bakon yanayi yayi nasarar ziyartarta tuni bugun zuciyarta ya tsananta ,kokarin daidaita natsuwarta tayi lokacin da hawaye ke shirin fara safa da marwa akan kyakyawan fuskanta kokari rikesu tayi murya na rawa tace"ka cancanci fiye da haka Papi na,insha Allah zan kasance mai maka biyayya duk runtsi har karshen rayuwata" bata jira cewarsa ba ta mike da sauri tayi part dinta dukda kafarta ta kasa tsayawa Sai kyarma take tana shiga daki ta bango kofa tare da danna mata key ta sulale jikin kofar ta fadi dab'as Sai lokacin hawayen da take makalewa suka samu damar fara ambaliya a fuskarta kamar an bude fanfo wani irin sarawa kanta keyi cikin kuka tace"me yasa zakamun haka Yaya Shureim kasan zuciyata na dade da badata gareka,bani da Wanda yafika nayi tsawan shekaru ina begen sake ganinka Kaine burina SO 'DAYA ne na dade da badashi gareka,na rike alkawarinka tsawan shekaru amma yanzu jiki rinka na zuwa gareni yasa zan rasa damar ci gaba da kula da alkawar........"bata karasa maganarba kuka ya kuma kwace mata a wurin kuka take wewewe kamar za'a zare mata rai.
Amma dake jikin kofar daga waje, Wanda ta biyotane tun tasowarta ,tuni taji hawaye itama yanabin fuskarta ga tsananin tausayin y'ar tata da takeyi,saurin barin wurin tayi donba zata iya jurar kukan Zeenat ba.
Itakam Zeenat tayi kuka kamar ranta zai fita,har muryarta ta dishe ga wani irin azabban zazzabi dake nukurkusarta,da rairafe ta shiga toilet wanka tayi tana fitowa ta zura rover gown ta haye bed ta kudundune tana kyarmar sanyi har hakoranta na hadewa.
*********
Tafiya sukeyi gefan wani katafaran plaza ,wayane a hannunta Sai magana take ,yayinda Farooq ke binta rike da manyan ledojin da sukayo siyayya ka''idar Farooq ne baya siyayya a daukar masa kaya tun yana yaro,dukawa yayi da niyar kyara rikon kayan dake