Showing 39001 words to 41935 words out of 41935 words
wallahi ba zan daina sonki ba, nima ba yin kaina bane laifin zuciyata ne, kuma zan cigaba da faɗa miki cewar ina sonki, kuma ba zan daina ba har sai kin aureni kamar yadda kika min alƙawari, dan Allah Siyamata abar wannan wasan na horu haka, baki san abun da nake ji bane, ni kaina wani lokaci sai nake jin inama zuciyata tamin adalci ta manta da ke, amma kullum sai ƙara sonki take yi. Siyama da ta gama zuwa ƙarshe da ɓacin rai ta ce "Kai dai anyi ɗan marasa zuciya wawa kawai, kai ni duk duniya a kwai wata halittar da zai ce baya sona amma na dage har haka ne dan uban mutum ko waye shi. Ibrahim ya ce "Nima ke ɗaya ce duk duniyar nan wallahi wacce zan iya mutuwa a kanta". Ya faɗa yana ƙara matsowa kusa da ita. Ita dai Hajja gaba ɗaya sai sauraronsu take, kamar tace da Ibrahim yayi shiru karta kashe su a cikin ɗakin domin taga a lamar zata iya. Siyama ta ce "Ni ɗin ƙanwar uwarka ce da bazaka iya rabuwa da Ni ba? Ibrahim da yake jin daɗin hirar da suke yi ya ce "Kinfi nan Siyama, wallahi kin wuce ƙanwar uwata a zuciyata, ni yanzu ki faɗa min abun da zan miki domin ki tabbatar da irin son da nake miki wallahi ko me kike so zanyi in dai akan ki ne. Ta ce "Wai kai mutum ne kuwa?" Ya ce "Mutum ne mana kamar ke Siyamata. Siyama kamar tayi kuka ta ce "So nake ka rabu dani, ka faɗa daga kan miliyan ashirin zuwa ƙasa fadi yadda kake so yanzu na baka ka manta da ni, domin naga kamar talauci ne duk ya cika maka ƙwaƙwalwa da baka san daidai da rashin ba. Ta faɗa tana bin dakin da wani irin kallon raini harda toshe hanci. Sai a lokacin Hajja tayi magana ta ce "kinga ajiye mana duk abun da kika yi niyya, na miki alƙawarin ba zai ƙara ko kallon hanyar da kike ba" Hajja ta faɗa a tsorace. Ko kallonta Siyama bata yi ba.
Siyama ta kalli Ibrahim tana jira yace wani abu. Sai ya ce "Ni Siyamata tafi ƙarfin kuɗi a gurina, idan har zan amshi kuɗi akan son da nake mata to na ci amanar so, kuma shugaban masoya zai yi fushi da ni" Cikin zafin zuciya ta ce "Da kai da shugaban masoyan duk kunci kutumar ubanku, banza sakali, dolo ƙazami wawa mahaukaci" Ya ce "Siyama karfa ki manta ke kika koya min sonki, ke kika nemi da mu fara soyayya, to bayan na yarda da ke na gama zurmawa a sonki shine yanzu zaki nuna wai wasa kike min, to ni dai da gaske nake ina sonki. Siyama da ta rasa me zata ƙara cewa ta buɗe jakarta ta kwaso kuɗi rafar biyar dubu ɗari biyar kenan ta watsa masa ta ce "Ibrahim wannan shine gargadin karshe tsakaninmu, idan kaji to shi kenan, tana faɗa ta miƙe zata fita amma Ibrahim ya jawo ta jikinsa, ai kuwa ta faɗo kan gadon sa, ta hau kansa. Ganin haka yasa Hajja fita da gudu tana ihun kiran Nana. Sosai ya manneta a jikinsa yana shaƙar sassanyan ƙamshin turatenta da ya kama ɗakin tun ɗazu da ta shigo. Sosai ta shiga ƙoƙarin ƙwatar kanta amma ta kasa hakan yasa ta sakar masa cizo amma ko a jikinsa, sai ma ƙara matseta da yake yi yana ƙara tabbatar mata da cewar yana sonta. A haka Haladu da Nana da Hajja suka zo suka samesu, Siyama tayi-tayi har ta haƙura ta fara kuka domin ta matsu sosai. Shi kuwa wani irin sanyi da natsuwar zuciya ya samu kansa a ciki har yake nema ya shagala barci ya ɗauke sa. Yana jin an shigo ya saketa yana miƙewa. Ita kuwa da kuka ya cika mata baki ta fashe da shi tana gyara rigar ta da ta tattare. Hajja ta ce "Ibrahim ka fara hauka ne, meye wannan ɗin kayi, ko ka zama mahaukaci ne. Ta faɗa tana kallon Siyama da ta miƙe tsaye tana gyare-gyare. Ta juyo ta kalli Ibrahim ya sakar mata murmushi ta ce "Zaka san ka haɗa jiki dani, ba dai kai wawa ɗan iska dole shege ba ka jira dawowa ta" ya ce "Dan Allah ki dawo da wuri please Siyamata" ya faɗa da dan ƙarfi domin har ta bar gidan.
Suna fita Hajja ta ɗauke shi da mari ta ƙara masa tana faɗin "Yanzu kasan me zata aikata mana ne, me yasa baka da tunanine Ibrahim yaushe ka zama ɗan iska a cikin gida zaka kama musu yarinya haka ake so ɗin" sosai Hajja tai masa kace-kace, kuma tace karya kuskura ya leƙa ko waje. Tana gamawa ta kwashe kuɗin tana nunawa Haladu da yake ta kallonsu tun da yazo. Hajja ta ce "Haladu yanzu nawa kenan wannan kuɗin. Ya ce "Hajja guda biyar ne sun kama dubu ɗari biyar kenan" Hajja ta waro ido tana kama baki ta ce "Ɗari biyar dai Haladu? Haladu yayi dariya ya ce "Allah ne ya baku" "Yanzu zamu iya taɓawa nifa ina tsoro karta dawo tace a bata kayanta? Kafin Haladu yayi magana Ibrahim ya wafce kuɗin ya saka a ƙarƙashin katifarsa ya ce "Babu wanda zai taɓa mata kuɗi mayar mata da shi za'ayi. Haladu ya ce "To wallahi baka isa ba, ina ruwanka kai ne ka bayar, kai dai kaje da rashin zuciyarka yarinya ta zageka ta zagi uwarka a gaban ka, ai ni wallahi ka bagama bani mamaki. Ibrahim ya ce "To ko kaima zaka zaga ne ka gani? Haladu ya ce "Ba zan zaga ba domin nasan illar hakan amma kuɗi ne dai sai ka bayar anbawa masu hankali su hajja. Ibrahim yace "To zoka ƙwata. Haladu ya ce "Yanzu kuwa" Haka suka shiga dambe har sai da Haladu ya ciro kuɗin ya mikawa su hajja raba ɗaya ya ce zai ajiye musu sauran sabo da kar ya zo ya kwashe. Hajja dai sai godiya take duk da har yanzu tana tsoro, ita dai Nana har ta fara lissafin abubuwan siya.
******
*AIDA"
Sai da ta tabbatar da duk wata shedar ta da yake nuna cewar Adawiya da Badawiya ne suka saka wannan tsohon banzan Olusha yayi wannan aikin hakan yasa ta samu Oga Fita ta sanar masa, shima yayi mamaki ai kuwa nan take ya haɗa mintin aka taru ya tambayi Badau kasancewar ita Adawiya bata nan. Farko tayi musu amma ganin shedar da Aida ta kawo yasa ta tabbatar. Nan take Oga Fita ya wanketa tass akan yanzu gashi sun jawo mata zagi agurin iyayenta da jama'ar gari. Sannan yace "Zasu yi vedio su ƙaryata kansu. Nan fa Badawiya tace ba zata iya ba. Haka zaman ya watse akan ita dai wallahi ba zata yi video ba. Ai lukacin da Adawiya ta samu labari daga gurin Badawiya, lokacin har ta sa hannu a VIP London, dama tana neman yadda za'ayi ta bar team ɗin su na Farin gida, kuma dama sunyi magana da shugaban Magazing akan zata mayar da Badau taci gaba da aiki a tare da su a matsayin ta, ita ta samu wani aikin. Alesx da haushin ta yake ji tun lokacin da yayi mata maganar Aikin karshen shekara tace ba zata yi ba. Bai nuna mata komai ba yace ta kawo hotunan ƴar uwar tata.
Sosai Adawiya ta kira Oga Fita suka yi kace-kace har tana ƙara sanar da shi cewar zata ƙara yin wani sabon Video ɗin akan shi Oga Fita ɗin yana kwanciya ne da duk members ɗin team ɗin su kafin ya ɗauke su harda ita Siyama ɗin, kuma harda ita kanta Adawiya ɗin. Sosai Oga Fita ya shiga tashin hankali domin shi ba rabuwar da sukayi da su bane matsalar ko faɗin cewar zata ce yana kwanciya da su ba, a'a shi abu biyu yake tsoro, na ɗaya Siyama da iyayenta, domin ya tsorata da Umma da ya ganta. Na biyu kuma jin cewar Adawiya ta shiga VIP London, sosai yake mamaki da tsoro. Haka dai a ka rabu tsakanin team da Adawiya da Badawiya. Haka kuwa ta tattara komai nasu sai England London tarar da ita a cen.
Hakan yasa sunan Aida ya shiga cikin waɗanda zasu yi tala ga Baby and me. Yanzu haka ita da Nusee da Sarah ne zasu fara zuwa gurin domin saka hannu kuma a ƙara koya musu duk wasu abubuwan da zasu yi. Ganin har lokacin da aka bawa Siyama ya wuce ne yasa suka ce kawai a fara aikin da sauran Medels ɗin, idan yaso duk lokacin da ita Siyama ɗin ta shirya zasu yi aiki da ita. Akan haka aka tsaya, Aida tana ta kiran Siyama domin ta sanar da ita amma bata amsawa, sai kawai ta tura mata message. Da sauri ta fito Palo tana kallon Jamila da ta fito daga kicin riƙe da kofin shayi tana sha. "Kar dai kice min baki gama girkin ba? Jamila tayi dariya ta ce "Harma munci namu ke kawai ya rage" Ta ce "Ina Jamilu? "Ya shiga wanka tun ɗazu nima shi nake jira" Da mamaki Aida ta ce "Ina zaku je da kike jiransa? Jamila ta buɗe mata kanta ba tare da tace komai ba. Sai Aida ta ce "Auf sorry ni bama Na manta munyi maganar wankin kai daku ba. Ta ce "Yauwa zan bar muku wannan farar motar, kuma karku tsaya a ko'ina, kuna gamawa ku dawo gida, zan kara muku kuɗi yanzu, karfa ku tsaya a ko'ina" Jamila ta amsa da tom. Haka ta shiga cin abincin tana sauri, kafin ta gama Jamilu ya fito cikin shirin sa na kayan ƴan kwallo yana kallon Aida ya ce "Anty baki tafi ba har yanzu ƙarfe tara saura fa?" Haka ta gama kafin ta wanke hannu ta ƙara jaddada musu cewar karsu tsaya a ko'ina ana gama gyara mata kan shima yayi askin su dawo gida, suka amsa da to kafin ta rungume su ɗaya bayan ɗaya suka rakata har gurin motarta ta shiga ta nufi team ɗin su. Tana barin gidan Jamila da jamilu suka koma ciki. Bata fi minti biyar da fita ba motar Siyama ta shigo gidan. Bata tsaya komai ba ta shige cikin ta nufi ɗakin Aida duk ranta a ɓace. Tun daga palon take jiyo Nishi a ɗakin Jamila, hakan yasa abun da ta gani ranar ya fado mata, take ta nufi ɗakin tana tunanin wai kullum haka suke yi ne, anya kuwa Aida bata sani ba, da mamaki taga ɗakin a buɗe, ta leka ta samesu kamar ranar yau ma dai sex suke yi, sosai wannan karan ta tsaya tana ta kallonsu har ta manta da abun da ya kawota, sosai taji tana neman rasa control ɗin ta, hakan yasa ta ciro wayarta ta shiga camera ta fara ɗaukarsu vedio. Haka ta juya ta fita ganin haka tasan Aida bata gida, hakan yasa ta bar gidan itama.
Aida kuwa tare suka tafi su uku kowacce da motarta. Bayan sun isa gurin ne, aka tabbatar da cewar zasu iya, nan suka saka hannu, kafin aka shigar dasu wani ƙaton abu mai kamar irin abun gurin wanka, amma wannan a zagaye yake kamar saiko. Da mamaki sukaga ruwan zafi ne a ciki sai tururi yake yi, gashi ruwan kamar yalo kamar kore. Haka dai Nusee ta fara shiga sai Sarah sai ita Aida ɗin. Jin ruwan ba zafi sosai ne yasa suka sake. Sunyi a ƙalla minti talatin kafin aka ce su fito. Nan ma aka basu wani ruwa mai kaman mai aka ce su shafe jikinsu, su dai komai aka ce sai yi suke, suna sanye da bra da banti kawai a jikinsu. Lokacin da suka kalli jikinsu suka ga sun kara wani haske da kyau. Bayan sun gama shafe jikinsu aka basu wani ruwa irin na da suka shiga ciki amma wannan normal ruwane su shiga ciki irin dai na ɗaxu. Bayan sun fito aka basu wasu kayan suka saka, aka fara yin hotuna. Ita Sarah tallan fauda suka ɗauketa wanda uwa da ƴarta zasu iya yin amfani da shi a lokaci guda, za'a dinga ɗora hotonta a jikin fauda ɗin. Ita kuma Nusee tallan man shafawa ne nata itace za'a dinga ɗora hotonta a jikin man ita da yarinyar da aka bata mai kyau da ita suka yi hoton yarinyar sai dariya take yi. Ita kuma Aida turare ne shima duk na kampanin Baby and me ne, wannan shine karo na farko da suka fito da turare na Baby and me hakan yasa suka zaɓi ita Aida ɗin ganin ita ba fara mace. Nan aka shiga nuna musu yadda kowacce zata tsaya a dauki hoto, sannan sati mai zuwa kuma za'ayi vedio domin fara haɗawa, kasancewar tallan nasu yana shiga gidajen talabijin da na rediyo harma online da dai sauransu. Haka dai kowacce ta dawo gida cike da farin ciki.
******
ADAWIYA
Duk da yadda take kallon haɗuwar gurin amma hakan bai sa ta shagala da kallo ba saboda karma a raina ta. Sunyi tafiya mai tsayi a linta kafin suka isa wani ɗaki, suna shiga ta ga ɗaya daga cikin mutanen da suka zo gurin ta. Tana shiga ya miƙe tsaye suka yi hannu da manager ita kuma ya ɗaga mata hannu. Kallon ɗakin take ko tace ofishin da ya cika da hutunan fina-finai na batsa wanda wasu daga ciki ma duk ta kalla. Sosai sunan wani fim ya ɗauki hankalin ta ganin hoton wani saurayi Model ɗan ƙasar Faransa. Tasan yaron sun taɓa yin aiki da shi a nan Ingila a Magazing, amma bata san ya shiga VIP London ba, kallon hoton tayi taga a she ma film ɗin sabo ne, domin ba'a sake shi ba. Maganar da mutumin yayi ce ta dawo da Adawiya cikin tunaninta ya ce "Ga dokokin aikin VIP" Ya faɗa yana turawa manager ɗin wata zungureriyar takarda. Manager ya shiga karantawa yana yi yana kallon Adawiya da mutumin cike da mamaki. Sai da ya gama kafin ya share zufar da yayi ya ce "Zamu iya yin magana da ita mu biyu? Mutumin ya ce *Yes don't worry" Yana faɗa ya nuna musu wani ɗan Ƙaramin daki gefe da su. Adawiya ta ce "No ba sai munje ko ina ba, nasan komai game da aikin kawai asa hannu" manager ya kalleta da kyau ya ce "No Madam ki dai ƙara ki sake dubawa yanzu da kanki. Haka ta ƙarɓa ta shiga dubawa sama-sama ta karanta abun da idonta ya kai wanda bata kalla ba kuma ya wuce. Nan take ta saka hannu shima manager babu yadda ya iya ya saka hannu. Take aka bata wasu takardu akan taje ta ƙara cike su. Bayan sun gama mutumin ya ce ta biyo shi ita kaɗai. Nan suka shiga tafiya saida suka yi nisa kafin suka iso gurin ɗaya mutumin. Ya bata wasu kaya ta saka. Nan ta saka kayan wanda basu da maraba da tsirara. Wani dakin hoto ta shiga, ai kuwa tana shiga ta tarar da mata da maza sun kai goma ana ta hoto, yanayin shigar dai ba'a cewa komai. Domin dama haka shigar Medels yake musamman ma yan VIP. Ba'a tsaya da ita a nan ba suka shiga wani ɗaki bayan mata da mazan sun gama mata barka da zuwa. Suna shiga wani na miji yabi bayan su da abun ɗaukar video. Suna shiga taga ɗaki ne harda gano da komai. Kwanciya ya ce tayi, ta kwanta tana kallon namijin da shima ya zagayo kusa da ita babu komai a jikinsa sai ƙaramin wandon maza. Mutumin da suka shigo tare ya ce "Sau nawa kika taɓa yin sex? Ta haɗiye yawon tsoro tana tunanin to ina ruwansu da sanin wannan tace "Bata sani ba" Kallon Namijin yayi ya ce "Zata iya yi kuwa? Ya ce "Eh zata iya. Ya kalli mai ɗaukar video ɗin ya ce muje zuwa. Ya fara ƙoƙarin cire mata ɗan fanti dake jikinta sai ta riƙe, domin har ga Allah ta tsorata da namijin ganin sai jiki duk a murɗe kamar ɗan dambe.Wata tsawa mutumin ya daga mata yana cewa zata ɓata musu aiki gwaji za'a kawai idan har ta iya cin gwajin to za'a fara aiki da ita kwanan nan, idan kuma bata ci gwajin ba za'a ci gaba da bin ta a hankali har ta saba. Sosai ta tsorata a fili ta ce "Sex ne gwajin?" Ya ce "Yes baki gani a jikin takardar da kika sa hannu bane? Gabanta ya ba da wani rass...📝
_To masoya S Reza, wannan shine karshen free page Kaman yadda nayi alƙawari. Nera ɗari biyar kawai zaki biya a saka ki a cikin group aci gaba da posting. Kuma yanzu haka ba tsayawa zan yi da posting ba, domin wasu sun fara biyan nasu, idan kin biya sai na tura miki wanda akayi ba kyanan sai kuma a ci gaba da ga inda aka tsaya. Ba sai na ce muku komai akan wannan labarin ba kunsan za'a samu darasi mai muhimmanci, sanna akwai aikin da na sani a ɓangarorin cikin labarin kaman yadda kuka gani, Jamil da jamilu abun da suke yi Aida ta sani, Adawiya da Badawiya sun samu madafa, Siyama da Ibrahim me zai faru, Hamm ba sai na cika ku da surutu ba mu haɗu a VIP. Ga account number da za'a biya ɗari biyar 8100785178 Opay Adam Salisu. Sai a tura da shedar biya ta wannan lambar 08100785178. Idan ma katin waya zaki turo shima kiyi magana wa wannan number. Idan kika biya kudi akan wannan littafin wallahi ina sheda miki cewar baki faɗi ba domin zaki kwashi ruwan darasin rayuwa. Sai na ganku ƴan amanar S Reza_ 🥰
Love all
One love
Comments
Ana shering
Love my fan's
By S-Reza write