Showing 30001 words to 33000 words out of 41935 words

Chapter 11 - TSINUWAR UWA Book Complete Document by S-Reza .txt

S Reza   

29 Nov 2024

2660

ɗaga ta. Tana ganin Fati sai ta miƙe suka shiga ɗaki. Fati ta fito ta ɗibar musu abinci, ta juya ɗaki, itama Binta ganin an barta ita kadai sai ta tashi ta ƙara abincin harda nama da yawa kafin itama ta koma cikin ɗakin. Zata shiga suka ci karo da Fati zata fito, wucewa tayi tana kallon cikin kwanon nata. Fati abincin ta zuba ta ɗauki ruwan sha da abun sha ta nufi sashen Umma. Bayan ta dawo ta sake ɗiba da nufin kawai Yaya Bala duk da kuwa taga abincin kafin ta dawo daga kaiwa Umma kamar an diba. Zata tafi kenan taga Binta ta fito daga sashen Yaya Bala ɗin tana sakin murmushi! Kallonta tayi ta ce "Abinci kika kai masa? "Ta amsa da eh" Fati tayi murmushi ta ce "Kin kyauta ƴan Mata" Binta ta ce "Nabi ƴan mata da gudu ba takƙalmi. Aranta tana jin ko dai Fati ta ganota ne. Haka suka koma ɗakin suka tarar da Siyama na waya.


******
*IBRAHIM*
Bai taɓa zaton Siyama da gaske take masa ba, shi duk a tunaninsa wasa ne, sosai ya maƙale a gurin har ta shiga cikin gida, dawo da kallonsa yayi izuwa ga motar da ta fito a ciki. Kallon motar yayi yana girgiza kai. Kusa da motar yaje ya shafa ta, yana jin son motar a ransa kawai sabo da motar siyamarsa ce. Sosai ya shagala da kallon motar har bai san ya dade a gurin ba. Haka ya fita yana tafiya yana tunanin tayaya zai yi rayuwa babu Siyama. Yana tafiya mutane suna ta kallonsa domin kuwa kowa yaga lokacin da yake bin motar da gudu. Haka har yazo gida yana tunani. Yana shiga ya tarar da Hajja da Nana sunyi tagumi na rashin madafa, domin tun da wannan abun ya faru Ibrahim yaƙi zuwa aiki, abun da zasu ci kullum a kame-kame ake, yau ma da kyar dai tayi sa'a ta rarra shesa akan zai je, duk da ya makara shine yana fita yaga motar Siyama shine ya bita a guje kamar yadda aka zo aka sanar mata. Ita izuwa yanzu bata san yadda zatayi da shi ba, babu wanda zata kaiwa ƙararsa, dama a kwai ƙanin mahaifinsu wanda suke ƴan kishiya da kuma ƙanwar su autarsu. To tun a gurin rabon gado akayi bata kashi har takai da anyi doke-doke tsakanin su da su, hakan yasa suka fita samgar juna. Matar mai suna Maryam suna ce mata Inna. Itace kishiyar Hajja. Yayin da Hajja ta haifi iya mahaifin su Ibrahim wato Nasiru. Ita kuma Inna ta haifi Shuaibu da Sadiya. Bayan mahaifinsu ya rasu ne aka zo rabon gado wanda dama babu jituwa tsakanin su tun abaya. Hakan yasa aka sha fama sosai, mahaifin su Ibrahim ya tsira da wannan gidan sai kuɗi da kuma abun hawa guda ɗaya. Su kuma su Shuaibu da Sadiya suka mallaki asalin gidan da suke ciki da abun hawa biyu da kuɗaɗe masu yawa. Suma matan nasu aka ware musu nasu. Daga nan kowacce taja yaranta suka ware. Ahaka dai har mahaifin su Ibrahim ɗin yayi aure yana buga-buga. Bayan ya haifi Ibrahim ne ya samu aiki da yake yayi kasancewar duk sunyi karatu. Sai dai kuma aikin da ya samu sai ya bada cin abinci kafin a ɗauke sa. Hakan yasa ya sayar da motar da ya bayar ake masa haya da ita kasancewar Motar Boss ce. Cikin ikon Allah kuwa ranar da ya fara aikin a ranar aka haifi Aisha wato Nana. Sosai ya fara aiki kuma babu laifi ana biyan sa da tsoka. Shekarar Nana huɗu mahaifiyarsu ta ƙara samun juna biyu, a wajen aihuwa ta rasu bayan ta haifi jaririyar, ita jaririyar a ranar ta koma. Sosai suka shiga cikin damuwa da rashin ta acikin su ,mata mai mutunci da taya muji rufawa juna asiri. Bayan rasuwar Mufida shima bai jima ba yana dawowa daga gurin aiki suka yi hatsari a mota haya yaji ciwo sosai, bai mutu ba har sai da yayi kwana uku a asibiti. Tun daga nan Hajja ta shiga ɗawai niya da jikokinta har ta samu ta saka Ibrahim a gurin aikin mota, Sukuma gurin aikin da mahaifin nasu yake aiki suma suka taimaka musu da kuɗi masu ɗan kauri dashi tajari a cikin gida har ta saka Nana a makaranta da yake lokacin Ibrahim yana secondary. Cikin ikon Allah har ya fara iya aiki ana biyan sa, harma takai ana iya turasa aiki shi ɗaya, ga mota da ya iyaja, zai iya jan mota daga nan har gurin da motar zata iya zuwa, hakan yasa komai ya dawo kansa itama ta huta, har zuwa yanzu da wannan ƙaddarar ta soyayyar ƴar iska da ta same shi cewar Hajja.


Bangaren su Shuaibu da Sadiya ƙannen mahaifinsu kuwa suma duk suna raye. Ita Sadiya tayi aure a Kano yanzu haka tana da yara uku biyu mata ɗaya Namiji. Shi kuma Shuaibu yana garin Abuja amma cikin gari da matansa biyu yara huɗu uku na uwar gida daya na amarya, sai agola guda ɗaya da amaryar tazo da shi duk da cewar ya girma. Sai kuma Inna da suke tare a gida ɗaya da matan ɗan nata. Yanzu Shuaibu yayi kuɗi sosai domin ya dilmiya a cikin siyasa bayan kasuwancin da yake yi, kuma sosai yake da matsayi a cikin jam'iyyar tasu. A kwai rashin jituwa sosai tsakanin matansa da mahaifiyarsa domin Inna tana da faɗa sosai da shiga abun da babu ruwanta, hakan yasa matan suka hade mata kai duk da cewar suma ba ƙaunar juna suke ba. Uwar gidan mai suna Zainab mai yara uku Sani salis Sadiq. Sai amaryar mai suna Blesin mai yarinya ɗaya Latifa. Christa ce ita, kuma haka ya yarda ya aureta amma kowa zai yi addininsa, yara kuma gaba ɗaya shi zasu bi. Haka ta yarda shima ya yarda. Tace yaronta guda ɗaya da take da shi a gurin tsohon mijinta ya ishe ta.(Wannan kenan)


Kallonsa Hajja tayi ganin ya wuce su zai shiga ɗakin sa. Ta ce "Ibrahim yanzu haka zamu cigaba da rayuwa a gidan nan, duk ka sauya rayuwarmu? Ta faɗa muryarta na fita da kyar tsabar yunwa. Ya dawo da baya ya ce "Hajja wai da gaske take bata sona dan Allah kije gidan su ko zata faɗa miki cewar wasa take min, dan Allah Hajja ki taimaka mani. Hajja ta sauke tagumin da tayi ta ce "Kalil wallahi yarinyar nan ba matar auran kabace, dan Allah ka rufa mana asiri ka hakura da ita Allah zai saka maka akan abun da tai maka, yanzu wannan abun da kake yi mu yake shafa da muke tare dakai, ko badan kowa ba ko sabo da wannan ƙanwar taka dan Allah ka dawo tunaninka Ibrahim, yanzu kallemu babu abun da muka saka a bakunan mu tun safe, da Allah muka dogara sai kuma kai mai bamu, yanzu idan ka ɓata rayuwar ka ina zamu saka kanmu. Ibrahim ya ce "Hajja babu abun da zai same ku in sha Allah, damuwata ku tausaya min halin da nake ciki, zan iya shiga wani hali idan na rasa Siyama, ba zan iya yin komai ba dan Allah Hajja kije gidan nasu kiji ko Allah zai sa ta faɗa miki gaskiya. Ibrahim ya ƙarasa yana faɗawa jikin ta yana ƙoƙarin mayar da kukan dake son zuwar masa. Hajja ta ce "Tom naji zanje amma sai ka tashi ka tafi gurin aiki yanzu domin zaka samo mana abun da zamu ci kaji? Ya ce "Da gaske kike zaki je gidan su Siyama ɗin? Ta gyaɗa masa kai hawaye na zubo mata, tana tausayin sa, duk wannan halin dolancin nasa ne yasa har tayi wasa da tunaninsa har haka. Tsoron ta ɗaya karfa ya ƙara zama wani sauna akan wannan abun. Haka Ibrahim ya tashi ya nufi gurin aiki yana tafiya yana zancen zuci a cewarsa amma idan kana kusa da shi zaka dinga jin abun da yake cewa. Yana fita Hajja ta ce da Nana "Je gidan su Hajara kice ta baki shinkafa kwano ɗaya da gawayi da mai kafin Ibrahim ya dawo? Kasancewar dama wani lokaci haka sukayi kuma matar tana basu, idan kuma Ibrahim ɗin ya dawo ya bayar a kai mata.


Ibrahim bai dade da fita ba sai ga Abokinsa Haladu ya shigo gidan da sallama. Bayan hajja ta amsa ne ya samu guri ya zauna a kan shinfiɗar da take. Nan suka shiga sabuwar gaisuwa. Haladu ya dubi Hajja ya ce "Dama ina waje naga fitar Ibrahim shine nace bari na zo na sameki muyi magana akan halin da yake ciki. Hajja ta gyara zama da kyau ta dubi Haladu ta ce "To ka ga dai halin da ake ciki dama yaya Ibrahim yake bare yanzu da wannan yarinya ta ƙara susutar da shi... Dama yanzu nake tunanin ko zan je chan gurin ƙanin mahaifinsu ne na sanar dashi halin da ake ciki koda ɗaukesa ne yayi daga nan ko Allah zai sa a dace ya manta da ita, to amma shi din ma ina taron abun da zai biyo baya domin babu shiri tsakanin mu da su tun ba yanzu ba, kuma na rasa ma wa zamu sanarwa da wannan abun. Hajja ta karasa tana tagumi duk tayi kalar tausayi sosai. Haladu ya ce "Alasarki ai Hajja ba ma sai kun je gurin sa ba, dama ranar da muka je gurin ita Siyama ɗin tare da shi, to a ranar tayi maganganu marasa daɗi akan sa, dan tayi alkawarin ɓatar da shi idan bai daina shiga sabgarta ba..."Ɓatarwa fa kace ɗan nan? Ɗan mutum din guda za'a ɓatar kamar ɗan kaza, kuma ita Siyama ɗin ce da kanta tace zata ɓatar da Ibrahim? Hajja ta katse Haladu cikin tsoro da jin wai zata ɓatar da Ibrahim. Haladu ya amsa da "Ai Hajja wannan ƙaramin aiki ne idan mutum yana da kuɗi, amma kuma ba wannan ne ya kawo ni ba. Hajja dai jikinta yayi sanyi tana kallon sa. Kafin yayi magana sai ga Nana ta shigo gidan da sallama. Suka amsa suna kallon fuskar nan tata a murtuƙe kamar kuturon da a kaiwa gorin hannu. Kallonta Hajja tayi bata bukatar ƙarin bayani domin babu komai a hannunta. Ganin Nana ɗin ta shige ɗaki yasa ta sauke ajiyar zuciya ta dawo da kallonta ga Haladu shima da yabi Nana ɗin da kallo ganin ko gaishesa bata yi.


Ya ce "Hajja Siyama da kanta tace "Yaje ya rubuto duk wani abu da ya taɓa kashe mata zata ninninka masa ta biya sa. Kuma Hajja wallahi ko nawa yace zata ba sa, shine fa tun lokacin nake masa magana amma shi yaƙi ma ya saurareni, nace masa ko jari ai sai ya samu amma yaƙi. Shine nace bari nazo na sanar miki domin naga ai hakkinsa ne ba roka yayi ba. Hajja ta ce "To ai Ibrahim ɗin ne shifa yanzu damuwarsa yarinyar, kuma ai kaine zaka taimaka ka shawo kansa domin zaifi jin maganar ka. Ko kuma kawai kai ka zauna ka rubutu komai sai kuje da shi kasa ya bata. Haladu yayi shiru sai chan ya ce "To shi kenan Hajja in sha Allah zan masa hakan. Ya tashi zai fita sai kuma ya sa hannu a aljihu ya ɗauko dubu biyu ƴan ɗari biyar guda huɗu ya ajiye wa Hajja ba tare da yace komai ba. Hajja ta bisa da addu'a domin dama ya saba yi mata kyauta har fiye da haka ma, kasancewar shi Haladu shago garesa kuma babu laifi ana ciniki sosai. Yana fita Nana ta fito daga ɗakin. Kafin tayi magana Hajja ta ce "Ga kuɗi nan yayanki ya bani ɗauka kije kisan abun da zaki samo mana, kiyi sauri kuma tunda ga wuta sun kawo. Haka ta kwashi kuɗin ta fita Hajja ta bita da kallo.


******
*ADAWIYA*
Wannan ba shine karon ta na farko da tazo ƙasar Ingila ba, amma wannan shine karo na farko da tazo a sa'a. Sosai komai yake tafiya mata kaman yadda take so, babban abun da yafi burgeta ma shine ganin manya-manyan salebiritis da kuma manyan Model's da bata taɓa tunanin zata haɗu dasu ba ta haɗu da su yau. Bata ƙara cika da mamaki ba sai da wani kamfani dage Ingila suka zo har Hotel ɗin da ta sauƙa suka kawo mata tayin yarjewa ta zama Models ɗinsu ta shekara ɗaya. Bata amince ba tace subata lokaci zata yi shawarwari. Bayan fitar su, ta kira Manager dinta yazo har ɗakin ya sameta, kasancewar tare suke tafiye-tafiye ko ina. Ta sanar da shi komai akan sun nemi da ta zauna tayi aiki dasu. Jin sunan Kamfanin yasa Manajan saurin kallon Adawiya ya ce "Madam Baki San wani kamfani bane? Ta ce "No ban san su ba, amma ina jin sunan su But ban taɓa bin aikin su ba, amma ina kallon fina-finansu ai. Manajan ya ce "Suna yin Really Video's ne na sex babu inda video ɗin su baya zagawa, kuma basa yi da kowa sai Model's, kuma kema ba wani aiki zaki musu ba sai shi wannan aikin. Adawiya ta dafe ƙirji tace kenan rom service and romantics Seex videos kenan fa? Ya ɗaga mata kai. Take ta sallamesa yana fita ta kira Badawiya Badau. Tana ɗagawa ta kwashe mata komai ta faɗa mata. Ai kuwa da sauri Badau ta ce "Ke ƴar sa'a da gaske? "Adawiya ta ce "Ban gane ƴar sa'a ba kin san wani kamfani nake magana ne? Badau ta ce "Yes ba VIP London ba ne? Cike da mamaki Adawiya ta ce "Wai dama sune? Badau tayi dariya ta ce "Shegiya ai dama nasan baki ma san suwaye suka zo gurin ki bane shi yasa kika tsaya wasa. Adawiya ta ce "Nashiga aljanna daɗi zai kashe Adawiya, VIP London ne wai dan Allah? Badau tace "Ke dalla tsaya, wai yaya ma akayi har suka ganki? Ta ce "Yau minyi aiki ne na taron salebiritis mawaƙa Model's ƴan Film da ƴan ƙwallo, ke duk dai wasu salebiritis, kuma nima na shiga inaga anan suka ganni. Badau tace "To zuwa gobe ki tabbatar kin kirasu kin yarda zakuyi aiki tare. Adawiya da har yanzu mamaki take ta ce "Yanzu zan ƙara duba shafinsu na gani. Badau tace "To sai kuma kiyi, mutanen da kullum sai na kallesu, ke zan iya lissafa miki ƴan team ɗin nasu gaba ɗaya musamman ma mazan, ke suna da wasu irin maza masu ƙirar jayent, Maza iya maza ga kyau ga lafiya ga iya aiki, nasha yin mafarkin su bayan na gama kallonsu, kema yanzu haka zamu fara kallonki a gurin fa. Adawiya tayi dariya tace "Wallahi har na fara tsoron wadannan mazan mazu ƙirar dakunan yaƙi, sai nake ganin kamar ban kai na shiga Team ɗin ba. Badau ta ce "Ai kuwa kece kika isa ki shiga VIP wallahi, to sauran matan finki sukayi ne, wai ke kamar ba ke ba, Please karki ba dani. Sai a lokacin ta ce "Yanzu to idan na yarda yaya batun kamfanin Magazin? Da sauri tace "Ke amma baki da hankali, ana maganar VIP kina zancen wasu talakawa, to bari kiji alawus ɗin VIP kaɗai ya kai fement ɗin Magazin na wata biyar wallahi. Ke ai idan kika shiga wannan team ɗin kinyi ban kwana da taulauci daga ke har zuri'arki. Adawiya dai ta saki baki tana mamakin a ina duk Badau tasan duk waɗannan. Haka suka yi sallama akan idan ta yarda da VIP ɗin zata juya conturak ɗin ta ya koma kan Badau na Magazing da take yi yanzu.


Washegari kuwa shine zasu je su ƙarasa aikin da sukayi. Hakan yasa ta shirya da wuri cikin shigar wasu arnan kaya wanda kallo ɗaya zakaiwa kayan kasan dole sai dai Model's irin su. Doguwar riga ce mai adon duwatsu daga sama har ƙasa, kasancewar ita ɗin siririya ce yasa kayan suka fito da dirin ta, ga kuma gefe da gefen rigar a yage har cinyarta. Ta saka wani taƙami da tsininsa zai kai tsayin tsinken tsire, amma tsabar sabo da iya tafiya da shi ko alamar faɗuwa bata yi, hannun ta na riƙe da wata ƙaramar jaka kalar kayan wacce bata fi a saka waya kawai a ciki ba. Tana ƙarasowa aka buɗe mata motar mai buɗandan sama. Ta shiga ta zauna sannan aka ƙara gaba da ita. Suna tafiya Manager ɗinta yana mamakin yadda da akayi zata yi aiki da VIP domin tun da safe ta sanar da shi zasu je susa hannu, domin daran jiya ta gama shiga komai ta gani. Sai da ta shiga Magazin ta karasa aikin ta na ranar wanda hoto kawai ta ɗauka na wasu sabbin fantis da bra da aka kawo Magazin kuma ita aka zaɓa a matsayin wacce zata fara sakawa ayi tallan kayan. Sosai kayan suka mata kyau haka ta shiga saka su ɗaya bayan ɗaya duk wani color dake gurin sai da ta saka ana ɗau karta hoto dasu, duk wanda tasa zata tsaya ne tayi wani irin tsayiwa ta karkace gefe ko ta ɗan juya cinyarta ta baya, style dai kala da ban da ban har ta gama kafin ta mayar da kayan ta da tazo dasu, sannan ta ɗiɓi kayan da tayi talansu guda biyar domin sun mata kyau. Tazo zata fita wani daga cikin masu ɗaukar hoton ya sanar da ita Manaja na nemanta a ofishin sa. Haka ta tafi tana kwarkwasa kaman yadda ta saba. Tana shiga ta tarar da wasu matan a ciki suma a zaune suma duk Model's ɗin ne su Uku. Tana shiga tai musu Hai suka amsa kasancewar sun san juna. Bayan sun zaune manajan mai suna Alesx ya ce "Ku huɗu muka zaɓa zamu yi aiki daku karshen shekara, kafin lokacin zamu baku hutu na tsawon wata ɗaya, amma a cikin wannan watan babu sex koda kuwa da miji ne (Ma'ana ko kina da aure ne), ko da kuwa da Mace ƴar uwarki ce. Lokaci ɗaya matan suka kalli juna jin wani sabon iskanci. Duk da kuwa sun san haka aikin yake, amma mai ya kawo na cewa koda kuwa da Mace ƴar uwarki ne, ya ma raina musu wayo. Adawiya tace "Sabo da me? Ya ce "Saboda aikin da za'ayi yana buƙatar natsuwa da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login