Showing 12001 words to 15000 words out of 31162 words

Chapter 5 - Matar Police Book Complete document .txt

mi shi ne Amman in kuka kai ni makura sai na ma Ku targade akumatu Wallahi."




Dakyar Ko aka kira Malam buje ya kwaci Zainab a hannun Jidda.






Urs Xayyeesherth
[11/15, 4:03 PM] Xayyeesherthul-humaerath🥰: https://chat.whatsapp.com/KZgI9wMaXS23wEuzgd0ntQ


_*Group di na na zallan mata ne Dan Allah kar namijin da ya shiga, sannan in kin San bakya SHARHI ke ma karki shiga*_


°°°°°° _*MATAR POLICE*_ °°°°°°




*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*🤝


__________________________________________________________
_We Are Here To Educate,Motivate, And Entertain Our Readers._
__________________________________________________________


_*Matar Police kirkirarren labarine mai cike da barkwanci, fadakarwa,nishadantarwa tare da sabon salo na mussaman domin farantawa masoya littafaina*_


_*LABARI DA RUBUTAWA*_


_*AISHA MOHAMMED SANI (Xayyeesherthul-humaerath)*_




_LITTAFAN MARUBUCIYAR_
1- _BABU RUWAN SO_
2- _KUCHAKAR KISHIYA_
3- _WASA DA SO_
4- _AZZAWAJUL-MUKADDAR_
5- _JAMEEL (Nafseen)_
6- _KWADAYI 2020_


AND NOW *MATAR POLICE*


_LITTAFINA NA KUDINE INDAI KI NA SON CIGABAN ZA KI TURO KATIN 200 KACAL TA WANNAN NUMBER 08103080717 SANNAN KI YI SCREENSHOT DOMIN TUROMIN DA SHEDAR BIYA_




_*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_




*_FREE PAGE 18/19_*




****************
************
******************


Jidda sai nishi ake ana wage baki adole yau ta yi duka abin da ba asaba ba.




Zainab kuwa baki ya mutu ko Ido ba ta so su hada da Jidda domin tasan yau ta maku, ko ina Jidda ta samu kawai dabga ta ke ita ko ajikinta.




A na tashi su ka nufi gidan Lantana.


Suna zuwa lantana da dauko kwanan garar da aka kawo ma ta ta ce, "Yauwa Jidda ina shinkafa za a dafa?


Jidda ta daga mata gira, " Eh ma na shinkafar nan ma ta turawa kuwa. "




Lantana ta ce,"To yanzu indo ki kunna ma na wutar ni sai in yi dakan kayan miyan."




Aiko da kyar wuta ta kunnu, kayan miya kuwa andaka su fatso fatso.


Lanata ta ce,"Jidda mun gama."


Tashi Jidda ta yi ta na ya mutsa fuska, "Yauwa dauko robar manjan afara zubawa, ki dauko waccer katuwar tukunyar, wadda ta fi kowacce girma fa."




Jiki na Rawa Lantana ta dauko ta mikawa Jidda.




Da Jidda ta fara zuba manjan nan sai da ya yi Rabin galan din kar ta bari, "Gashi nan, kin San Anaso manja ya ji sosai shinkafar ta yi ja ta fi kyau, yauwa dibomim ruwa cikin karamin bokitin nan."


Ko bari manjan ma ya soyu ba ayi ba aka zabga uban ruwa acikin tukunya, kan nan aka sa fatso-fatson kayan miya.




Jidda ta ce, "Yauwa yanzu ba bare magi guda ashirin azuba, ba zamu sa gishiri ba Dan yan gayu ba sa gishiri a abinci, Yauwa Indo in kin zuba magani ki rufe ruwan ya tafaso kan azuba shinkafar,Lantana ki Auno ma na mudu Daya."




Lantana ta ce, "To, kiji fa har abincin ya fara kamshi."




Jidda ta ce,"Ai kadan ma kenan sai ma mun gama dafawa zakiga yadda zatayi."




Jidda ta karbi shinkafar,Indo ta ce, "Laa Jidda ba Wanke ba fa?"




Jidda ta galla ma ta harara "ni banson rashin kunya to bara Awanke din ba wayace miki yan birni na wanke shinka? To yasin rage dadin ta ake in an wanke Dan haka ba wankewan da za ayi haka za asa."




Lantana ta ce, "Laa Jidda kaman fa naga su Inna Sai sun cire datti kan ma ake dafawan."




Jidda ta yi tsaki , "To ai sai ku yi tunda ni zaku koyama girkin in kukayi wasa Wallahi sai in tafi in bar ma Ku girkin nan danma kunci sa'a ina farinciki yau na Zane zainabu Amman da wallahi ba wadda zan koyawa girkinma."




Lantana ta ce, "Aa ki yi hakuri Jidda ni nama tuna fa haka kawai Inna ke sawa na ta ba ji ma tana cewa In anwanke shinkafa gardinta ake rage wa ."




"eh mana ba ki ga ba wanke taliya ba? Ai shiyasa ita tafi dadi."cewar Jidda.




Indo ta wage ba ki, " Au ahe hakane."




Jidda ta bude tukunya, "Oh ga hutar naci fa Amman ruwan nan ya ki tafasa, Indo za ki cigaba da fifitawa nikam nagaji wallahi."




Chan Jidda ta Kara budewa ruwan bai tafasa ba, tsaki ta yi ta ce, "Wallahi haka za azuba sa tafaso tare ma, tin da dai ya fara zafi ai Shikenan ta ma fi sauri, ni dama nasani ai da tin dazu da aka zuba ruwan na sa shinkafar atare."
Lantana ta ce, "Wallahi kuwa."




Zuba shinkafar ta yi sannan ta dunga juyawa da ludayi, "Bara na ji ko maganin dai ya ji, ta dandana , " Kai Indo salam Wallahi kara bare guda goma muji."




Da sauri indo ta kara bare maganin aka zuba.




Jidda ta dandana, "Ah yauwa Yanzu kam ya ji magi arufe ke kuma Lanatan kan girkin ya karasa kije kiyi kwaskwarima in mi ki kwalli ki sa kayan nan na sallanki."




Lantana ta ce, "Yauwa na ma tuni haka gwaggo ta ce min ina ado."




Jidda ta ce, "Eh ma na."






Nan fa Lantana ta yi kwaskwarima aka caccaba ma ta fuska.


"Kai Lantana ya naga kinaso ki fini kyau ne aradu daga yau bazan kara mi ki kwalliya ba." Cewar Jidda.




Lantana ta ce, "Tab nikam ai nasan ko me zanyi baxan kamoki kyau ba."




Jidda ta ce, "Allah to ba ni mudubin nan ma in kara ganin Dompol di na."




Kallon kanta ta ke tana wani yatsina fuska, da wani harare harare ta na daga gira.




"Gaskiyarki ne Lantana Gaskiya ni mai kyau ce, kyau iyaka kyau ysn ko makiyi Dompol kon ta zarce kowa, Laaa Indo dubamin abincin nan ki gani."




Indo tana dubawa ta ce, "Laaa Wallahi ta fara yi kin ga ta fara kwoyaye Asama fa."


Jidda ta ta so tana, "Yauwa yanzun nan zai karasa tinda ki ka kwayayen ai shine tafasan daman bara na Kara dandanawa inji."




Ta na dandanawa, "Wooo Gaskiya yau abincin nan fa zai ta fi da mutane."


Lantana ta ce, "ai ko daga jin kamshin ma."




Lantana an zauna an harde kafa daya kan daya.


Jidda ta ce, "Indo Kamar fa yamma ta Farayi jeki mokotannan ki jiyo ma na karfe nawa ne?"




Indo ta ce, "To."




Jidda aka cigaba da juya abinci kamar an sami masa.




Indo ta shigo , "wai karfe uku."




Jidda ta ce, "Tab Gaskiya Lokaci ya kure, bara abincin nan ya karasa yanzu za mu huce gida."




Lantana ta ce, "Amman kwa tsaya kuci ai ko Ku tafi da shi ko?"




Jidda ta ce, "Aa mu kam yadai yi ai na bakine gobe maci dumame ni yunwa ma nakeji zanje in ci tuwo na agida."




Lantana ta ce, "To shikenan."




Jidda ta kara dubawa, shinkafa tana nan ta yi tsumburun-burun, kana juyawa kana jin karar kasa, ga ruwa kamar gwate, abin dai ba kyan gani.




Jidda ta ce, "Yauwa ya ma yi daga gani, Yanzu ki dauko kwanuka ki zuba ma su ni kam mun tafi sai goben."




Jidda na isa gida tq bajewa Iya ta na jin yunwa ai ko sandaren dumamen tuwonta malmala uku nan ta ke ta cinye kan ta fara bayani, "Ashe daman ina da karfi na ke bari ake rainani Daga yau wallahi dukan yara zan nayi in suka kawomin raini, ai yau na yi maganin Zainabu."




Iya ta ce, "Iye karki cemin wannan zainabun mai fantekar fuska."


Jidda ta kyalyale da dariya, "Yo ina wata bayan ita ai yau sai da nasata kuka wallahi, hhhh da kyar mallam buje ya karfeta."




Iya ma ta kyalyale da dariya, "Yo ko ke fa ai ni naso ma ki mata targade akumatu domin kina ganin yarinyar nan zaki San ta yi gadon rashin kunya wajen uwarta, lokacin da uwarte ke budurwa haka akayi ta fama da ita ga shegen fitsarin kwance sai da akamatq Aure ta daina fa."






Jidda ta kara kyalyalewa da dariya, "Amman dai anyi babbar banza ina jin ma zainab din na Dan tabawa Dan in tazo makaranta zaki Dan dinga jin bashi bashi."




Iya ta ce, "Ai ba musu hakane ma."


******
Su Jidda na fita kuwa sai ga Ummaru da abokan shi.


Ummaru ya ce, "Ah lallai gida ya bime da kmashi ina abincin na mu.'




Lantana tq ce, " Ku nemi wajen zama yanzu zan kowo abincin.


Ta na kawowa......






Urs Xayyeesherth
[11/15, 4:03 PM] Xayyeesherthul-humaerath🥰: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation


°°°°°° _*MATAR POLICE*_ °°°°°°


14 November


*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*🤝


__________________________________________________________
_We Are Here To Educate,Motivate, And Entertain Our Readers._
__________________________________________________________


_*Matar Police kirkirarren labarine mai cike da barkwanci, fadakarwa,nishadantarwa tare da sabon salo na mussaman domin farantawa masoya littafaina*_


_*LABARI DA RUBUTAWA*_


_*AISHA MOHAMMED SANI (Xayyeesherthul-humaerath)*_




_LITTAFAN MARUBUCIYAR_
1- _BABU RUWAN SO_
2- _KUCHAKAR KISHIYA_
3- _WASA DA SO_
4- _AZZAWAJUL-MUKADDAR_
5- _JAMEEL (Nafseen)_
6- _KWADAYI 2020_


AND NOW *MATAR POLICE*


_LITTAFINA NA KUDINE INDAI KI NA SON CIGABAN ZA KI TURO KATIN 200 KACAL TA WANNAN NUMBER 08103080717 SANNAN KI YI SCREENSHOT DOMIN TUROMIN DA SHEDAR BIYA_




_*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_




*_FREE PAGE 20_*




****************
************
******************




*_MY GROUP MEMBERS🙁ARADUN ALLAH ZA KU SHA MAMAKI IN NA FARA SHARA_*




Ummaru ya ce, "Yauwa Amarya."




"Ah mu yi muci kan akira sallar Dan lokaci ya yi." Cewar Adam




Yusuf ya ce, "Eh kam danni na zaku inci girkin Amarya."


Ummaru ya ce, "To, toh bara abude, Amman fa yusuf ban da hadama Dan nasan ka Yanzu sai ka wawishe mu muna nan gawo."




Dariya Yusuf ya yi kan ya ce, "To ai Shikenan bismillah."




Ummaru ne ya bude kwanon ya na, "Yaw....
Kalmar da bai karasa ba kenan ganin abin da ke cikin kwanon.




Adam da yusuf su ka zaro ido.




Da karfi ummaru ya kwallawa Lantana kira, " Ina kike ne?"




Ta zo ta na, "Kar dai har kun gama ai akwai saura atukunya in za Ku karama."




Ummaru ya daga kwanon ya na, "Miye wannan Dan Allah? Na ga Abu kamar gwate?"




Lantana ta raunana fuska, "Girkin yan birni ne Jidda ta mana kuci Wallahi da dadi."




Ummaru ya ce, "Aa nikam wannan abincin yan birnin ya fi karfinmu."




Lantana ta daka tsalle ta na kuka , "Ni Wallahi sai kunci ai kai ka sa mu dafa kuma wallahi sai ka ci nikam."




Ganin ihun ya yi yawa ne ya sa Adam magana, "Shikenan ki yi hakuri za mu ci lantana Yanzu ma kuwa."




Dariya ta yi ta na, "Yauwa ko kufa."




Tare su kai loma yayinda suka fara karo da samudawan Kasa, tare da bala'in zakin magani.




Nan ta fe ummaru ya fara kwararo amai.


Adam kuwa aguje ya fice.


Yusuf ko uban yan kwadayi, wularshi bai dauka ba shima ya fice adari.




************Washe Gari da Sassafe Jidda na tsaye kofar gida, kwatsam ta hango motar babanta, da gudu ta karasa ta na bin motar, tsayawa ya yi ya daga glass din ya ce, "Haba Mamana Kina mace Amman kina bin mota da gudu, sau nawa ina mi ki fadan ki dai na wasan banzan nan."




Sunkuyar da kai ta yi tana wasa da yatsunta cikin shagwaba ta ce, "To ai ni ina murna ne Fa Baba."




Murmushi Alhaji Ibrahim ya yi kan ya ce, "Amman dai kin San zan karaso ko? Ba ma wannan ba shigo mu karasa kofar gidan."




Jidda ta washe baki "to abudemin kofar."


Bude ma ta yayi ta shiga kan ya rufe kofar.




"Baba na ga kazo kuma fa muna da komai ba abin da ya kare yasin in ma Iya ta fadama haka to wallahi mu na da komai fa karya ta ke." Cewar Jidda.




Alhaji Ibrahim ya ce, "Iye Mamana kakar ta ki ce ta ke karya ko?"


Jidda ta ce, "To ai ke kacemin ba kyau karya kuma wallahi muna da komai fa."




Alhaji Ibrahim ya ce, "Oh ni kam to yanzu dai ni nazo daukanku ne za mu koma Chan garin kano sai ki cigaba da karatunki acen ko?"




Nan ta ke Jidda ta hada rai, "Tab ni wallahi ba zani ba kalan inje wannan matar ta ta dukana? Tab ni fa MATAR POLICE ce kuma Kaka Iya ta ce min ba a dukan matan yan sanda."




Alhaji Ibrahim ya ce, "Mamana ban San yaushe za ki girma ba Wallahi yanzu mahaifiyar ta ki ce muguwa ko?"




Jidda ta tabe baki, "Umm to bayan batasona kullum fa dukana ta ke, kuma ma Iya ta fadamin wai batasona ta tsaneni daga kai sai Iya ne fa kadai ma su sona."




"A'a Mamana kar inkara jin kin kara fadan haka, Mamanki ta fi kowa sonki kuma ba ta tsaneki ba wawancin da kike ne bata so ke ma kin sani kir ki kara Fada kinji." Cewar Alhaji Ibrahim.




Jidda ta ce, "Umm Amman ni dai bazan je gunta ba."


Alhaji Ibrahim ya fita tare da zagayowa ya bude wa Jidda kofa ya na, "Yanzu dai zo mu shiga ciki."


Azuciyarsa kuwa ya na fadin, "Insha Allah yau sai na kawo karshen zamaku akauyen nan nikam nagaji."




Suna shiga Iya ta washe ba ki, "Iyee Ashe Ironane ahanya daman tinda naji sautin mota jikina ya ba ni cewa kai ne abin ka da kauyen ya tattara matsayita nasan ba wani mai mota sai kai ne ke shigowa."




Durkusawa Ya yi tare da fadin, "Ina yini Iya fatan mun same Ku lafiya."




"Lafiya lau Wallahi ya mutan gidan jarababbu fatan an barsu lafiya?"




Murmushi ya yi azuciyarsa ya na fadin, "Oh mai hali dai ba ya fasawa."


Afili kuwa ya ce, "Suna lafiya ku ma suna gaidaki."


Tabe baki ta yi, "Ni awa ai ban kai agaidani ba wannan masifaffiyar matar da in anbarta ma dukana zatai."




Shiru ya yi kawai kasancewar ya rasa abin cewa domin mahaifiyarshi kiris ta ke jira ta fara zubar masifa kamar fanfo
"
ya na ganka wani iri ne ba gwari ince dai lafiya Dan na ga lokacin zuwan ka ma bai ba watan yau ya cika 10 kuma kai sai karshe ka ke zuwa."




Kai Akasa Alhaji Ibrahim ya ce, "Lafiyar kenan dai da bata wuce na zo Neman alfarmar ki Yarda in tafi da Ku birni ba insha Allah ba abin da zai.....




Ba karasa ba ta ce, " Dakata Iro wato ta zigokan ko? Duk wata hanya da za abi a rabani da Jidda nemota ake ko ince ma kashemin ita akeson yi da duka, to wallahi tun huri ka kiyayeni ka tashi ka fitan min agida."






Alhaji Ibrahim ya ce, "Aa Dan Allah Iya ina so ki fahimceni, ke kan ki kinsan ba uwar da zata haifi 'ya ace ba ta so yana yin Jidda ne ya banbanta da na yan uwanta."




Ta shi Iya ta yi tsaye tare da tabe baki ta ce, "Magana dai ta fito wato ni ban Iya raino ba ko? Ku na so kuce na lalata ma Ku tarbiyar 'ya ko? Wai ni ka ke fadawa Magana Iro."


Fashewa da kuka ta yi ta na face majina da saman zaninta ta ce, "Allah sarki Mallam Ado ka zo kaga yau Dan ka na fadamin magana, ko kai da kake mijina ba ka fadan magana ba sai shi da aka ashirce shi."




Jidda ta yi tsit ta kalli wannan ta kalli wancen.






Alhaji Ibrahim bai San lokacin da shima hawaye ya fara kwararo mi shi ba ya ce, "Ki yi hakuri Iya ki yafemin ban da niyar saki zubda kwalla, zan tafi insha Allah daga yau bazan Kara maganar komawarku birni ba."




Ya tashi zai fita.


Iya ta ce, "Allah raka ta ki gona."




Jidda ta ce, ".........


😅😅 *Yanzu aka fara, yawan comments yawan typing🥰🥰*


Urs Xayyeesherth
[11/15, 4:03 PM] Xayyeesherthul-humaerath🥰: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation


°°°°°° _*MATAR POLICE*_ °°°°°°


15November


*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*🤝


__________________________________________________________
_We Are Here To Educate,Motivate, And Entertain Our Readers._
__________________________________________________________


_*Matar Police kirkirarren labarine mai cike da barkwanci, fadakarwa,nishadantarwa tare da sabon salo na mussaman domin farantawa masoya littafaina*_


_*LABARI DA RUBUTAWA*_


_*AISHA MOHAMMED SANI (Xayyeesherthul-humaerath)*_




_LITTAFAN MARUBUCIYAR_
1- _BABU RUWAN SO_
2- _KUCHAKAR KISHIYA_
3- _WASA DA SO_
4- _AZZAWAJUL-MUKADDAR_
5- _JAMEEL (Nafseen)_
6- _KWADAYI 2020_


AND NOW *MATAR POLICE*


_LITTAFINA NA KUDINE INDAI KI NA SON CIGABAN ZA KI TURO KATIN 200 KACAL TA WANNAN NUMBER 08103080717 SANNAN KI YI SCREENSHOT DOMIN TUROMIN DA SHEDAR BIYA_




_*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_




*_FREE PAGE 21/22_*




****************
************
******************


*GARABASA GA MUTANE UKU DA SU KA FI KOWA YIN SHARHI ZA SU KARANTA HAR KARSHEN LITTAFIN NAN KYAUTA BATARE DA SUN BIYA KO SISI BA*




"Baba ka tsaya, ka daina kuka kaji, Zamu koma Amman sai in ka Yarda Mama da Uncle ba za su ka ra dukana ba."




Baba na share kwalla ya ce, "Insha Allah Mamana ba mai taba min ke, kin San dai ina sonki ko?"




Murmushi Jidda ta yi kan ta karasa gaban Iya ta ce, "Kaka Iyatuna ki Yarda mu koma kinji kinga ai Baba na son mu in ita bata son mu, kinji kar Baba ya ta kuka mu Yarda mu koma kinji."




Iya ta ce, "Ni fa ba inda za ni Ehewe ina nan garin daram dam da ke."




Jidda ta tashi ta fadawa Iya magana akunne nan ta ke su ka kyalkyale da dariya.


Iya ta ce, "Zan koma Amman ba Dan kai ba kuma ba Dan shedaniyar matarka ba illa Dan farincikin Jidda, domin farincikinta ta fiyemin komai hatta nawa ma, indai zan ganja cikin walwala to tamkar ni ce, Dan haka za mu koma."




Alhaji Ibrahim ya ce, "Alhamdulillah Na gode Iyaa, yanzu za mu Iya tafiya?"




Iya ta galla mi shi harara ta ce, "Kwajiyemin zumudi ai a bari dai inyi sallama da yan gari ko? Dan haka sai gobe, in ka ga za ka Iya kwana to in kuma bazaka Iya ba ka tafi mu zo da kan mu."




Alhaji Ibrahim ya yi saurin fadin, "A'a Iya zan ma jira Ku ai ba matsala."




Nan fa tinda Jidda ta fice agidannan ban da bazawa agari za su koma birni ba abin da ta ke fadi agari kowa na jin hakan za su yi Hamdala aransu domin Allah ya ta ba su ka kaikyayin da ke addabarsu.


Lantana da Indo kuwa kuka su ke hakkun domin ji su ke kamar za arabasu da farinciknsu, Jidda ta ce, "Ku dalla Ku daina kuka zanna zuwa ina dubaku fa in kawo ma Ku kayan birini, kayan abincin dadi har ma da na sawa kunji, Yauwa Lantana Ku zo ma muje ayi tsokanar karshe."




Indo ta ce, "Nikam dai fa ba na so ki tafi ga bikina fa watan gobe ni ko irin kwalliyar Da kikewa Lantana ba ki taba min ba."




Jidda ta ce, "Dalla chan ai zan zo zan fadawa Babana ya kawoni, ni dai damuwata yanzu mu yi tsokanar karshe kinga gobe da safe za mu tafi."




Lantana ta ce, "To ko dai kasuwa za mu shiga ne?"




"dilla can kin manta yanzu ke matar Aure ce in mu ka shiga kasuwa ummaru zai gan mu fa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login