Showing 3001 words to 6000 words out of 29796 words
Chapter 2 - FITSARIN FAKO Hausa Novels Complete By Maman Usman.txt
karaďe gari mary tasamu sauki.
"Ai kuwa ko kafin su iso gida, jama'a su cika fakil, har babu masaka tsinke.
"Bayi najin lbri mary ta samu sauki harda kwalla saida tai ďan murna.
"Malam Harisu kuwa idan banda kabbara yana mika godiyarsa ga ubangiji babu abinda yakeyi.
"A filin tsakar gida, duk aka zauzauna tamkar ana biki.
"Ita kuwa mary kurin baka kawai tai, sbd murna tama rasa abinda zatace, bayi sai faman kai da dawowa takeyi nan da nan tasa sanwa domin yi masu abici.
"Duk abinda bayi keyi ko kallo bata ishi mary da kanwarta batabi ta kansu ba, ashe mmn bayi tana lura dashi, gani haka yasa ta mike haďi da sallamarsu, duk da tasan zatai dare a hanya amma ta gwammaci ta tafi tada zauna taga abin takaici.
"Bayan isha lkcn bayi ta kare girki bayan taiwa malam Harisu masa, komawa tai ta ďauki nasu mary har ďaki ta bisu dashi, ko kafin ta shiga tayi sallama yakai baki uku amma babu wnda ya amsa mata, a tata tunanin ta ďauka bcc ne sukeyi sbd gajiyar hanya, kai tasa da sallama ta shige.
"Koda ta shiga ganisu tai zaune suna hira, duk da taji wani iri amma ta ďaure, gani babu wanda ya tanka mata a cikin su yasa ita tai masu mgn.
"Ita ďayan bata amsa ba, mary ce kawai ta amsa amsawarma ciki-ciki, ba lalla ne kai da kake zaune kusa da'ita taji ba.
"Murmushin yake kawai tai wanda yafi kuka kuna, snn ta fice daga ďakin.
"Washe gari kafin kanwar mary ta tafi su daďe suna mgn a ďaki snn tafito sukai sallama da malam Harisu, ko kalla bakin kofar bayi batai balle wata mgnr arziki ya shifa matsaninsu.
"Tun daga lkcn al'amuran gidan malam Harisu ya fara rancabewa, niko ina gida amma duk abinda sukeyi ina samu lbr a gun malam Harisu, da suike duk sani yake zuwa duboni, idan yazo ne nake tambayarsa.
"Kwata-kwata mary ta daina bawa bayi yaranta, da shike malam Harisu namiji ne yasa be ďauki mgnr da muhimmanci ba, ya barsa a kan haďe haďe ne irin tamu ta mata.
"Ko hira da dah suke zama suyi yanzu mary ta daina, yara suma haka, shi isa abin duniya ya taru yai wa bayi yawa, gani bazata iya irin wnn zaman ba, yasa ta sami malam Harisu ta sanar masa irin zaman da sukeyi ita da.
"Bayan sallar isha malam Harisu ya tarasu yai masu mgn akan kada subayi sheďan ya shiga tsakaninsu.
" dan haka su haďa kai,suci gaba da zamansu kamar yadda suka saba.
"Duk da malam Harisu yai masu mgn amma besa abu ya canza ba, ita kuwa Suwaiba da shike tariga ta saba, duk yadda mary taso rabata da bayi amma abu ya gagara, mary tayi duk ta gaji dole yasa ta hakura.
"Bayan wasu kwanaki Allah ya saukeni na haifi " yata mace malam Harisu ya haďamin goma shabiyu na arziki, ranar suna yarinya taci suna Zainab, yan'uwan mary da ďangin malam Harisu sukazo amsar suna, bayan su gama suka koma snn bayi sukazo sunan.
"Bayan wata uku da haihuwa na koma gida, tun bayar komawarmu gida bayi ke ďawainiya da zainab.
"Abinda kesa takawo zainab guna nono.
" Niko ba karamin daďi naji ba sbd koma komai nasan mary zataji haushi, hakan yasa koda batazo ďaukar taba da kaina nake kaita gunta.
"Tun daga lkcn duk wani rashin kunyar danakeyi na daina, yaya sama yaya kasa.
" Duk yadda naso mary tai mgn batai ba, asalima ko kallo bamu isheta ba, bayan wata biyu, cikin dare zazzabi ya kama zainab gani ta isheni da kuka,ranar bayi keda girki yasa ina buďe kofaďakin mary na kaita.
"Mary ta amsheta tana lallashinta har tai shiru kamar mai bcc, ashe mutuwa tai bamu gane ba.
"Gani bata motse da sauri nasa hannu ya ďauketa haďi ta tambayar lafiya?" me yasami zainab.
"A lkcn ne mary ta lura da mutuwar zainab, aiko kafin tai wani yukuri na rigata, ihu nasa ina faďi takasheni yarinya.
"Jin ihu na yasa bayi da malam Harisu fitowa haďi da tambayan wacce yarinya?.
"Kafin mary tayi wani yukuri tuni nariga nasha gabanta, abinka da mai baki, kafin mary ta faďi ďaya na faďi goma.
" Aiko duk abinda na faďi malam Harisu ya yarda ya zauna akai.
"Bayan ankai gawa an dawo, saki ďaya ya rubutawa mary, babu irin rokon da ba'aiwa malam Harisu amma yaki hkr, gani haka yasa jama'ar dake gun sukace tayi hkri taje, *idan ruwa ya gurbata sai a hankali yake kwanciya* dole yasa mary barin gidan a tanar, kuka kuwa ba'a mgnr, ko wacce uwarta ta mutu sai haka.
*mmn uswan ce📚✍*
[6/30, 6:16 PM] Momcy: 💥💥💥💥
_*FITSARIN FAK'O*_
💥💥💥
_(mugunta)_
*FASAHA ONLINE WRITERS*
_F.O.W_
_*💥{In facing valuable knowledge and entertainment is our concen }💥*_
🌹
*NA:MMN USWAN* 🌹
بسم اللة الرحمن الرحيم
*∅∅∅*📝
*page4*
.............."Saida mai magani yasha fama da aljani snn ya yarda zai fita,haďi da alkawarin bazai dawo ba snn ya fita.
"Da shike kauye ne, be amshi kuďi masu yawa ba.
" Hayaki da wasu itatawa ya basu snn sukai sallama, masu mashin ďin daya kaisu garin sune suka dawo dasu, amma wnn karon ba irin wacan bane, domin wnn karon mary da kakafarta take tafiya, wace karo kuwa ririke ake da'ita.
"Tun daga bakin kofar garin *bena* jama'a ke mmkin gani mary yadda take zaune akan mashin daram,ai kuwa tun kafin su iso gida abinka da kauye nan da nan mgn ya karaďe gari mary tasamu sauki.
"Ai kuwa ko kafin su iso gida, jama'a su cika fakil, har babu masaka tsinke.
"Bayi najin lbri mary ta samu sauki harda kwalla saida tai ďan murna.
"Malam Harisu kuwa idan banda kabbara yana mika godiyarsa ga ubangiji babu abinda yakeyi.
"A filin tsakar gida, duk aka zauzauna tamkar ana biki.
"Ita kuwa mary kurin baka kawai tai, sbd murna tama rasa abinda zatace, bayi sai faman kai da dawowa takeyi nan da nan tasa sanwa domin yi masu abici.
"Duk abinda bayi keyi ko kallo bata ishi mary da kanwarta batabi ta kansu ba, ashe mmn bayi tana lura dashi, gani haka yasa ta mike haďi da sallamarsu, duk da tasan zatai dare a hanya amma ta gwammaci ta tafi tada zauna taga abin takaici.
"Bayan isha lkcn bayi ta kare girki bayan taiwa malam Harisu masa, komawa tai ta ďauki nasu mary har ďaki ta bisu dashi, ko kafin ta shiga tayi sallama yakai baki uku amma babu wnda ya amsa mata, a tata tunanin ta ďauka bcc ne sukeyi sbd gajiyar hanya, kai tasa da sallama ta shige.
"Koda ta shiga ganisu tai zaune suna hira, duk da taji wani iri amma ta ďaure, gani babu wanda ya tanka mata a cikin su yasa ita tai masu mgn.
"Ita ďayan bata amsa ba, mary ce kawai ta amsa amsawarma ciki-ciki, ba lalla ne kai da kake zaune kusa da'ita taji ba.
"Murmushin yake kawai tai wanda yafi kuka kuna, snn ta fice daga ďakin.
"Washe gari kafin kanwar mary ta tafi su daďe suna mgn a ďaki snn tafito sukai sallama da malam Harisu, ko kalla bakin kofar bayi batai balle wata mgnr arziki ya shifa matsaninsu.
"Tun daga lkcn al'amuran gidan malam Harisu ya fara rancabewa, niko ina gida amma duk abinda sukeyi ina samu lbr a gun malam Harisu, da suike duk sani yake zuwa duboni, idan yazo ne nake tambayarsa.
"Kwata-kwata mary ta daina bawa bayi yaranta, da shike malam Harisu namiji ne yasa be ďauki mgnr da muhimmanci ba, ya barsa a kan haďe haďe ne irin tamu ta mata.
"Ko hira da dah suke zama suyi yanzu mary ta daina, yara suma haka, shi isa abin duniya ya taru yai wa bayi yawa, gani bazata iya irin wnn zaman ba, yasa ta sami malam Harisu ta sanar masa irin zaman da sukeyi ita da.
"Bayan sallar isha malam Harisu ya tarasu yai masu mgn akan kada subayi sheďan ya shiga tsakaninsu.
" dan haka su haďa kai,suci gaba da zamansu kamar yadda suka saba.
"Duk da malam Harisu yai masu mgn amma besa abu ya canza ba, ita kuwa Suwaiba da shike tariga ta saba, duk yadda mary taso rabata da bayi amma abu ya gagara, mary tayi duk ta gaji dole yasa ta hakura.
"Bayan wasu kwanaki Allah ya saukeni na haifi " yata mace malam Harisu ya haďamin goma shabiyu na arziki, ranar suna yarinya taci suna Zainab, yan'uwan mary da ďangin malam Harisu sukazo amsar suna, bayan su gama suka koma snn bayi sukazo sunan.
"Bayan wata uku da haihuwa na koma gida, tun bayar komawarmu gida bayi ke ďawainiya da zainab.
"Abinda kesa takawo zainab guna nono.
" Niko ba karamin daďi naji ba sbd koma komai nasan mary zataji haushi, hakan yasa koda batazo ďaukar taba da kaina nake kaita gunta.
"Tun daga lkcn duk wani rashin kunyar danakeyi na daina, yaya sama yaya kasa.
" Duk yadda naso mary tai mgn batai ba, asalima ko kallo bamu isheta ba, bayan wata biyu, cikin dare zazzabi ya kama zainab gani ta isheni da kuka,ranar bayi keda girki yasa ina buďe kofaďakin mary na kaita.
"Mary ta amsheta tana lallashinta har tai shiru kamar mai bcc, ashe mutuwa tai bamu gane ba.
"Gani bata motse da sauri nasa hannu ya ďauketa haďi ta tambayar lafiya?" me yasami zainab.
"A lkcn ne mary ta lura da mutuwar zainab, aiko kafin tai wani yukuri na rigata, ihu nasa ina faďi takasheni yarinya.
"Jin ihu na yasa bayi da malam Harisu fitowa haďi da tambayan wacce yarinya?.
"Kafin mary tayi wani yukuri tuni nariga nasha gabanta, abinka da mai baki, kafin mary ta faďi ďaya na faďi goma.
" Aiko duk abinda na faďi malam Harisu ya yarda ya zauna akai.
"Bayan ankai gawa an dawo, saki ďaya ya rubutawa mary, babu irin rokon da ba'aiwa malam Harisu amma yaki hkr, gani haka yasa jama'ar dake gun sukace tayi hkri taje, *idan ruwa ya gurbata sai a hankali yake kwanciya* dole yasa mary barin gidan a tanar, kuka kuwa ba'a mgnr, ko wacce uwarta ta mutu sai haka.
*mmn uswan ce📚✍*
[6/30, 6:16 PM] Momcy: 💥💥💥💥
_*FITSARIN FAK'O*_
💥💥💥
_(mugunta)_
*FASAHA ONLINE WRITERS*
_F.O.W_
_*💥{In facing valuable knowledge and entertainment is our concen }💥*_
🌹
*NA:MMN USWAN* 🌹
بسم اللة الرحمن الرحيم
*∅∅∅*📝
*page6*
................"Koda suka tafi asitibi likita ya tabbatar da ciki bayi ke ďauke dashi har wata biyu, bayin sati ba na shirya zuwa garinmu wasagu, kuďi malam Harisu yani yace na siye wa mmta da bbna goro naji saďi sosae sbd dama kuďin da suke hannunna bazasu kai ni, tsaraban daya siyami na basu kuďi kuwa na malam ne.
"Koda naje gun malami bayan yayi dube-dubensa snn yace tabbas cikin dake jikin bayi bazai zubu ba, sai dai nayi hkr a bulo ta wani sigar.
"Duk da banji daďi ba amma dole na hkra,na dawo gida, haka mukaci gaba da raino ciki nida'ita, sai dai kulawar da malam Harisu ke bani baya bawa bayi, domin har yanzu banacin abincin gidan, kullum kuďin abincina yake bani, da yamma kuma shayi da akwai yake siyomi a bakin tasha.
"Ita kuwa bayi kullum tuwone babu canji,amma bata taba buďe baki tayi mgn ba, duk abinda ya samu dashi take aiki.
"Gani na shiga watar haihuwata na kwashi ragowar kayan zainab na buye, nace malam Harisu ya bani kuďi nayi siyayyar kayan haihu.
"Da naga beda niyyar bani tuni nasa masa rikici, da yaga haka dole yasa ya dauka ya bani, boye kuďin nayi na fito da kayan dana boye na nuna masa.
"Ranar wata juma'a tun rana nakejin nakuda amma ban faďi wa kowa ba, har malam Harisu yai shirin zuwa masallaci, bayan fitarsa ne nakuda ya kamani sosae, duk da nasan akwai bayi a gida, amma banyi mata mgn ba, lalabawa nayi na fito daga ďaki, naje ta baya yadda idan nayi ihu makwabta zasuji, haka kiwa akai.
"Ina tanlafe da marata sbd ciwon da yake min, naje ta katanga na fama kwaďawa iya Auďi kira, wata tsohuwace dake makwabtanmu, nayi kira yakai sau uku ina faďi kizo ki taimakeni snn taji, da sauri tazo ta kamani zuwa ban ďaki.
"Da ita nai tayi har na haihu yaro namiji, duk abinda mukeyi bayi batada lbr sbd tunda ta samu ciki batada aiki idan ba bcc ba, snn kuma bcc mai nawi takeyi, wani lkc idan tayi bcc haka Suwaiba zata tayi mata barna a ďaki ina kallo amma bazan mgn ba,tunda banice ta amsheta ta, inda tace bazata rike ba ai dole malam Harisu ya medawa mary da'ita,amma ďan niman gindin zama ta amsheta.
"Bayan ta taimaka min na wanke jikina, na koma ďaki, yaro na ta gyarashi, bayan mu dawo ďaki,snn ta tambayeni bayi, a lkcn ne sana kuka mara sauti ina faďin tana ďaki, kuma tanaji ina ta kwaďa mata kira amma bata amsani ba hakan ma yasa naje na kiraki.
"Nayi haka ne sbd nayi jin suna hira ita da mary lkcn tana gidan akan iya Auďi batada hkri, au kuwa cikin fushi ta nufi ďakin bayi dake bcc.
"Ganita da tai kwance ta ďauka bcc karya ne, zuba mata mari tai a kafafuwanta tana faďin muguwa azaluma tashi, wacce matasan ciwon kanta, yanzu sbd Allah akai maki haka zakiji daďi?ko kuma ďan ke baki haihune yasa kike mata bakin ciki?to ta Allah ba taki ba domin kuwa Allah ya sauketa lfy, kuma ta samu ďanta namiji.
"Ciki idon bcc, haďi da rashin fahimtar mgnr Auďi, yasa bayi tace waye kuma ta haihu?.
"Nan fa iya Auďi taci gaba da yiwa bayi faďa, inda take shiga banan take dita, ita dai bayi bata tanka ta ba, sbd a matsayin yayar malam Harisu take.
"Mikewa tai ta fito ta nufo ďakina, tana shiga ganina da tai da yaro a hannu mmki ya kamata, cike da mmki tace waishe kika haihu shine ban sani ba""..
"Kafin na buďe maki nayi mgn tuni iya Auďi ta amshi mgn,taci gaba da faďarta, har malam Harisu ya shigo bata daina faďa gani iya Auďi a gidan ne yasa shi tambayar lfy?.
"Nan taci gaba da faďi masa, shima kansa malam Harisu yai mmkin hakan, amma kuma da yai la'akari da idan akan kishine mata zasu iya abinda yafi haka, yasa shi amincewa da duk mgnr da aka faďi masa.
" Ita kuma bayi idan ba kuka ba babu abinda takeyi.
"Ba tare daya kalli inda take tsaye ba yai shigewarsa ďakinsa.
"Tun daga lkcn malam Harisu ya canza wa bayi, duk irin kokarin da takeyi amma baya gani,ita kuwa iya Auďi musamman ya aika garinmu bena aka sanarwa yan'uwa na snn tace idan da hali a turo wata tsohuwa ta zauna dani.
"Duk da zuwan tsohuwar besa na daina abinda nai niyya yi ba,makirci kala-kala kafin suna saida na batawa bayi suna kam tun daga kan mazu zuwa barka har yan suna ban barta ba, kowa cewa yake sabida taganni yarinya yasa take cutata,gani idan ta fito waje babu mai kulata, yasa har taro ya watse tana ďaki, bata fito ba.
"Washe garin suna kuwa tunda asuba na haďa kayana nace gida zani wanka, babu yadda malam Harisu beyi dani ba akan na tsaya amma naki, dole yasa ya nemo mana masu mashin da zasu kaimu har garinmu.
"Nayi haka ne sbd nasan duk lkcn da malam Harisu zaizo dubamu bazaizo hannu haka ba,dole sai rike mana wani abu snn kuma ya bani kuďi, ni kuma daga nan kafin nadawo saina sake zuwa gun malam ya sake bani wani maganin yadda idan na zana kara a gidan bazasu tsallaka ba.
"Bayan komawata gida da wata ďaya, lkcn cikin bayi ya fara tsofa, malam Harisu yaje yai bikon mary ta dawo gidan sa, wani zuwa da yai dubamu yake sanar min da dawowar mary,