Showing 21001 words to 24000 words out of 39630 words

Chapter 8 - WANE YARO !! BOOK COMPLETE BY NASRULLAH.pdf

29 Jul 2025

4057

ya ji ta kwanta mai arai ya na faɗin, "Wow!...
Gasky wannan matar ta yi dole ne ya yi yadda zai yi domin ya ga haƙarsa ta cima ruwa"
hakanan ya yi ta sake-sake cikin ranshi har dai Allah yasa yana gama mata tambayoyi ta ɓullo
mata, ta wanan hanyar.

Fashewa tai da kuka tare da durk'usawa ƙasa, akan gwiwoyinta tana roƙanshi dan Allah, dan
Annabi s.a.w ya bar ta kar ya yi amfani da ita, ita matar Aure kuma ka da ya illar mata da mijinta
da kuma Ummansu, rok'anshi ta ke ta ba ci gaba da kukan baƙin ciki wannan bala'in da mai ya
yi kama.
Shi ko, ko a jikinsa bai damuwa ba, kamar ba kuka ta ke mai ba, bayan ya tashi ga daga kan
kujerarshi yana tsaye, tahowa ya yi ya zo inda ta ke, ya tsuguna tare da dafa jikinta yana faɗin,
"I'm sorry please tashi ƙi bar kukan nan, tunda kin zaɓi mutuwarsu akan hakan is alright
shikenan"





Share
Comments
Fisabilillahi
07055852908
★★★★★★★★★★★★★★
[2/21, 7:36 PM] NASRULLAH ✍️: *WANE YARO*


BY
NASRULLAH

®
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION*

[Ƙungiya Domin wayar da Kan mata, Farin Jini writer's domin ci gaban Mata.]

*♡°F .J .W .A°♡*
https://www.facebook.com/farinjiniwritersassociation/

*Sadaukarwa*
*Gareki*
```Maman haneef```


️1️⃣5️⃣


*WANENE DOCTOR?...*

Doctor, asali sunan shi Sani, matashi ne ɗan yen jini domin duka-duka shekarun shi basu wuci
ashirin da takwas ba, (28 years old) kawai dai shi irin yaran nan ne masu sa'ar karatu, bugu da
ƙari shi ba anan ma ya yi karatun kiwon lafiyarshi ba?.

A ƙasar waje ya yi karatun, kiwon lafiyarsa (health), sanan da ya yi graduation nashi, ya
dawovnan gida Nigeria mahaifanshi suka nema mai aiki.

Mahaifanshi shi attajirai suna da arkizi Allah ya yi ma family nasu arziki da rufin asiri.

Hakan yasa da ya kammala karatunshi ya samu aiki, shine yake aiki cikin wanan asibitin,
saboda yana da ƙwarewa sosai da hazaƙa wurin aiki.

Wannan working experience, da yake dashi shine ya bashi damar zama, matakin da yake a
yanzu.

Sani matashi likita (Young Doctor), mai ki manin shekaru ashirin da takwas (28yr's old), ya yi
karatun shi, a ƙasar Indiya na kiwon lafiya (Health) har ya kammala ya yi graduation, An
haifeshi a Garin Zaria, iyayan shi da dukan family nasu suna can Zaria, shine kawai yake nan
kano zaune saboda yanayin aiki, babu hali yanzu ace ko da Yaushe mutum yana kan hanyar
zuwa, da dawowa bugu da ƙari gashi ƙasarta mu babu tsaro.

Hakan yasa shi zaman garin Kano, su ma'aikatan asibitin, bisa jagoran cin ƙungiyar asibitin
akasama musu da gidajen kwana.

*********************

Doctor Sani, daka mata tsawa ya yi, tare da bugun teburin cikin office ɗin shi, ranshi ya ɓaci
sam saboda Saudat taƙi amincewa da bukatar shi akanta.

Wannan tsawa da Doctor Sani ya daka mata, ya sa ta razana sosai, cikin ranta ta shiga, "Inna
lillahi wa-inna ilaihi-raju'un, Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un, inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un"
nishi take sama sama tare da dafe ƙirjinta ta da hannu sanan ta numfasa.

"Haba kai ko bawan Allah, sai kace kai ba musulmi na haɗaka da Allah ka rabu dani ka ƙyale ni
na tafi, Dan Allah"

"Shikenan naji zan barki ki tafi, amma kisani cewa zan baki zaɓi guda biyu, saboda haka aciki
sai ki zaɓi guda ɗaya"

Tana rawar jiki ta ce, "Ah, ah naji faɗa mun ina jinka?"

"Zaɓin na farko?, Walau ko dai ki kawo mun kanki, ko kuma idan waɗan da kike jiya sun warke
daga baya zaki kawo mun kanki, na fako kenan. Na biyu shine dole ni ne zan zama likitanki,
wanda zai rinƙa kula da kiwon lafiyarki ko wacce rashin lafiya ce ni ne likitan da zaki zo wurin
shi!... Bayan haka kuma bakomai"
Cikin sauri ta ce, "Eh na aminta zan bi duk abunda ka faɗa Insha Allah" ta shi tayi har za ta fara
tafiya, ya kama ɓaɓɓaka mata dariya, hahahahhaha!....

"Ina zaki kuma? ai da saura, ban gama ba" tsayawa tayi wuri ɗaya cak, sanan ya taho inda
take, yana zuwa ya kama hijab dake jikinta ya finci ke shi ya cire matashi....

Yanzu misalin ƙarfe, 3am dai dai na dare, yana fininie matashi ta hannunwanta ta rufe jikinta,
alamun ya nuna so yake ya zubar mata da mutunci.

Ta rufe da jikinta da durƙusa ƙasa tana roƙan shi dan Allah kada ya zubar mata da mutuncinta,
kar ya keta mata haddinta, kar yaci amanar auranta.

Fashewa tai da kuka tana roƙanshi dan Allah ya harta karya cutar da rayuwarta kar ya yi mata
wani abu.

Kuka ta ke ba ƙaƙƙautawa, sai ce mata ya yi, " shiru nace" tare da mata nuni da yatsanshi.

Sanan tai shiru, Ya ce tashi ta miƙe tsaye ta miƙe, duk abunda ya umarce tayi zuwa ya yi kusa
da ita, hannunshi yasa ya kamota y cakumota tana zullewa zata kwace amma ina ya fita karfi
takasa ƙwancewa, daman ya sa wayarshi ciki Camera kawai ya ciro ta, ya fara romance nata
dukkanin ilahirin jikinta ɗauka ya ke da wayarshi.
Baki abun magana, amma ita Saudat sam kasa magana tayi, rasa me zatai mai tayi hakanan ta
zuba mai na mujiya tana kallonshi.

Tai kuka ne, a'a wata zuciyar tace tamai ihu, ko tamai ihu aikin banza ne tamkar hararace a
duhu, domin ko ibunta banza babu wanda zaiji ta.

Gashi tana bala'in jin zafin matsar da ya ke mata,da ƙarfi ya ke matsa mata nonuwanta, nan
take nipples nata ya fara mata ƙaiƙai.

Cije bakinta take tana daurewa, har sai da ya gama ɗaukarta yana shafe dukan jikinta iya sanda
ya gamsu sanana ya ƙyaleta.

Abun takaici tunda ya fara shafa jikinta yana ɗauka batai kuka ba, ko uhmm ta kasa kawai
kucceea taso tai taji taruƙu lallai a hannnunshi, duk da dai da hannunshi guda ɗaya ya riƙe ta
amma taji ruƙon sosai saboda ta kasa kuɓucewa daga hannunshi saboda riƙon da ya yi mata.

"Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un, Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un, nashiga uku meke faruwa ne
dani? Wayooo Allah na, na roƙeka dan Allah ka kagoge shi Pls" tana kuka ta sake durƙusa ƙasa
tare da riƙe kafarshi tana kuka tare da roƙanshi da Allah ya rufa mata asiri, tana faɗin indai dan
abunda ya faɗa mata ne zata mai su insha Allah, amma dan Allah ka da ya lalata mata
mafarkinta.

Doctor Sani, tun tsurewa ya yi da dariya yana faɗin, "hahahahha ance miki bani da wayau ne
kawai zan faɗa miki abu a fatar baki shikenan sai na barki ki tafi?, Ance miki idan na barki
hakanan ban ɗauki wani mataki ba zaki dawo ne?"

Sauri tai ta akatseshi tana faɗin, "eh wallahi nai maka alkawari amma sai da ka amince mun
bazaka nunawa kowa a kuma ka goge shinan take agaba na gani"


"Hmmm kin ɗauke ni wani Sha-sha sha ne ko me? To bari kiji babu abunda zan goge wallahi
amma nai alƙawari bazan nunawa kowa ba sirri me tsakanin ni dake!..."

"Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un, wayaooooo allah nashiga uku, wannan wacce kalar masiface,
mai nai maka ne dan allah kake son lalatamun rayuwata?"

"Au tambaya tama kike me kikai mun?"

"Eh"

"Ok kyawunki da surarki suka jawo hankalina izuwa gareki"

"A'uzubillahi, Subhanallahi, Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un, indai haka ake ganin mutum ake
sonshi allah shi kyauta ubangiji Allah Ya yi mana tsari da kalarku Wallahi Allah shi kyauta"

"Ok haka kika faɗa ko? shikenan ki jira zaki gani abunda zai faru"

"Uhmm aikin banza kawai, da dai da farko naji tsoro ka? Amma yanzu dana gani sam baka da
wuta baka da aljanna, bana jin tsoronka!.. duk abunda za kai kaje kayi, duk abunda kaga ya
faru dani daman ƙadarata ce haka take daga wurin halincin mu, duk ko wanda bai yadda da
ƙaddara ba bai cika muminin ƙwarai ba.. Mtswww"



Share
Comments
Fisabilillahi
07055052908
★★★★★★★★★★★★★★★★★★
[2/23, 5:03 PM] NASRULLAH ✍️: *WANE YARO*


BY
NASRULLAH

®
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION*
[Ƙungiya Domin wayar da Kan mata, Farin Jini writer's domin ci gaban Mata.]

*♡°F .J .W .A°♡*
https://www.facebook.com/farinjiniwritersassociation/

*Sadaukarwa*
*Gareki*
```Maman haneef```


️1️⃣6️⃣

"Ni ne kike faɗawa haka koh? Ke yarinyar nan ki kalli tsabagen idanuna, ki ke faɗa mun haka ko
kina wani cicciko baki"

Saudat buɗar bakinta cewa tai, "An cika ɗin kazo kai abunda zakai kaji?"

"Alright shikenan bakomai zaki ga koh abunda zanyi, zansa da kanki ki gane cewa marabar
alewa da kasa, zaki gane cewa kin ɗebo ruwan dafa kanki da kanki"

"Hmmm ance maka tsoron abunda zai faru na ke, kuma ina son kasani cewa kamar yadda ka
kirawoni office ɗinka ka ci mun mutunci ka wulakanta ni, zaka ga abunda zai faru sai na sa ka
kai dana sani aikata mun hakan da kai, a lokacin ne zaka gane marabar dambe da faɗa"

Uhmmm uhmmm tun tsurewa da dariya ya yi hahahhaha, "yar tatsiyar yarinya ce ke, anan tafin
hannuna nake kallonki, a sannu zaki gane dawa kike magana harda kike faɗa mun haka kina
wani cicciko baki"

"Uhmm aikin banza da dai ba musan a salin barbelah ba da sai mu ce daga makka take, ka
dena wanna surakatan banzan da ka ke, da wani fankama da wani taƙama da burga da ka ke ni
ne nan zanyi magani ka wallahi dai nasa an gyara maka zama sosai"

"Ke banso iskancin banza da wofi, karki mun rashin kunya yanzu nazo a kyakyketa rigar dake
jikinki na ga tsiya?"

Buɗar bakinta ta ce, "idan ka fasa wallahi ba haihu ba!...tsoron matsoraci ƙoshin wahala"

tuntsurewa tayi da dariya hahahahaha tana faɗin, " bani hijab ɗina idan ba kuma gadon
tsohuwa ne ba, ƙaramin ɗan iska kawai ni wallahi na ta ka ka na shanye, saboda na haɗu da
wanda suka fika iskancin sun gudu barni" wurgo mata hijab nata ya yi.

Harara ta balla mai tare ta murguɗa mai bakinta, da ga nan ta mai waloon ƙwalelenshi.

"Daman can ƙanana yarane kika haɗu dasu,baki haɗu da dai dau ke ba, gashi yau kuma Allah
ya haɗani da ke, kuma zan baki mamaki"

"Uhmm za dai ka bamawa wanda zaka ba amma ni dai kam na wuce da tunaninka, kuma
wallahi tallahi ina mai shawartaka daga goge wanan video daka ɗauka idan ba haka ba wallahi
sai na saka ka nadama wallahi"

"Mu zuba mu gani shege ka fasa wallahi ni dake aga wanda zai fasa"

"Haka kace ko? toh kuma zaka gani,ni kaga tafiya ta mutumin banza kawai ɗan iskan ƙwarton
banzaa" ta na faɗin haka ta fito cikin office ɗin nashi da sauri, nan ta barshi cikin ɗakin abunda
ta faɗa mai ya yi matukar ɗaure mai kai.

Rasa inda zai kanshi ya yi, ya kasa zaune ya kasa tsaye ta gumi ya yi saboda haƙarshi bata cin
ma ruwa ba, gashi kuma mutunshi ya zube awurinta.

Tana fitowa ta sa hannunta ta dafe ƙirjinta wanda ke mata dukan uku-uku, ta samu ta ɗan
numfasa sanan ta var wurin office ɗin nashi, ta fara tafiya kai tsaye part din da mijinta ya ke
Abban Sadeeq (Muktar) ya ke ta nufa.

Tana cikin tafi ta ɗaga hannuta domin ta diba agogon dakw hannunta ƙarfe nawa, ko da ta diba
ƙarfe 4am na dare ta gani, dafa kanta tayi tana fadin nashiga uku cikin ranta, wayooooi ni Allah
yasa dai Abban Sadeeq ya yi Bacci.

Cigaba da tafiya tai, gabanta yana ɗar-ɗar saboda bata son ta tarar dashi bai bacci ba, idan ba
haka ba akwai matsala.

Tana zuwa dakin da Muktar ke kwance, aiko ta taras da bacci ya ɗaukeshi, batasan lokacin da
ta dara ba fuskarta tayi murmushi.

Duk da dai lokacin babu sauran wani mai rai cikin ɗakin, sallama tayi kafinan ta shigo cikin
ɗakin.

Ta samu wuri ta zauna gefen shi, washh Allah na nagaji, ta numfasa tare da sauke ajiyar
zuciya, la ilah ha illalalah, hamma tai tare da faɗin wayoooooo Allah na ƙafafuwanta.

Tayi miƙa sanan lumshe idanu kawai take itama dai da alamun bacci takeji bai isheta ba.

Hakanan ta tsaya saman Abban Sadeeq mijinta tana jinyarshi, har gari ya ƙarashi waye wa baki
ɗaya, ta nufa toilet tai tsarki sanna ta fito tai alwala, Nan ta bar Abban Sadeeq sai faman shara
baccin shi ya ke,ta nufa wani masallaci cikin asibitin wanda ya ke na mata ne, su maza nasu
daban, nan ta shiga tai sallah ta idar tagama addu'a ta shafa sanna ta fito ta dawo cikin asibitin
suka gaisa da Nurse ɗin da suke zaune ƙofar shiga asibitin.

Haka dai tasamu ta koma cikin asibitin, ko da ta koma can cikin ɗakin Abban Sadeeq sam bai
farka ba, cikin ranta cewa take ko lafiya?.

Ashe ita basan da cewa yasha allurar bacci ne ba, daman, Doctor Sani ɗa zun bayan umarci
wanan Nurse ɗin ta kirata, bayanan kuma yasa wata Nurse ɗin bata lokaci, nan da lokaci kaza
taje ta mai allura ya bata garin allurar wai saboda ya samu ishashan bacci mai kyau.

Zaune take amma babu abunda take saki sai hamma bacci kawai, bugu da ƙari gashi ga ya fara
waye wa zata fara jin yunwa safe.

Saboda hankalinta a tashe ya ke ba wani baccin kirki tasamu tai ba, shiyasa take jin yunwa.

Bacci ne ya fara kwasheta tana zaune, sallamar su Nurse ne wanda suke ɗauke da Ummansu,
a gadon asibiti sun turo ta da alamun ansamu nasara domin ko tasamu sauƙi sosai, ita tuni ta
farka hankakinta ya dawo jikinta.

Ana shigowa da ita cikin dakin da ɗanta ya ke babu abunda ya ɗaga mata hankalinta sai ganin
ɗan ta da tai kwance shima ba lafiya, dan danan idanunta suka fara ƙwalah, tun kafin ta
tambaya lafiya meke faruwa ne da ɗana?.

Suka gaisa da Saudat ina kwana ina gajiya ya mai jikon ya karaji? ta ce, " da sauƙi"

"To ubangiji Allah Ya karo sauƙi, Ameen Ya Allah, ga Mamanshi nan doctor ya ce akawo ta nan
kusa dashi tana ganin shi ko zata samu natsuwa sosai hankalinta ya kwanta"

Nurses ɗin suna kawo ta cikin ɗakin suka gyara mata komai suka daidata sanan suka barta nan
ciki ita a Saudat tare da Muktar wanda shi kuma sai faman shara bacci ya ke!...

Da zasu fita suka bar sallaho dan Allah ga tanan abata kulawa sosaiu ubangiji Allah Ya bata
lafiya, insha Allah very soon doctor ya ce, "za,a sallama me ku" yauwa mu zamu tafi mu barku
lafiya Allah kara afuwa.

Ameen suma ameen, Allah yasa mun gode sosai, Allah ya saka da Alkhairi.

Kasa buɗe baki tayi tambayi Saudat lafiya meke faruwa ne da ɗanta, Saudat rigata buɗe baki
tayi ta ce, " Umma ina kwana antashi lafiya? Ya kuma ƙarfin jikin Ubangiji Allah Ya ƙara afuwa
Yasa kuma kaffarane me Umma Ameen"

ta samu dakyar ta buɗe bakinta ta ce, " Suma ameen, yarinyata ubangiji Allah Ya ƙara ma
rayuwarki albarka ya rabaki da sharrin masharranta ya kareki da ga dukkanin wani ƙullatar ki da
shari ya koma kansa, ameen"

"Masha Allah Umma Alhamdulillah naji daɗin wanna addu,ah taki nai matuƙar farin ciki sosai
kuma nagode sosai Allah Ya ƙaro sauƙi"

" “Ya ta "

" Na'am Umma "

" Meya ke faruwa ne da mijinki? "

Idanunta ƙwallah suka fara tana faɗin, " wallahi Umma muna cikin waya dashi yana faɗa mun
abunda ke faruwa kawai naji wayar ta katse shiru ashe wai shima zazzaɓi mai zafi ya kamashi
bai ma san sanda ya kashe wayar ba ya fara rawar sanyi ba, nima zuwa da nai asibitin ake ban
labarin, amma ko da zo cikin ɗakin na tarar dashi bai bacci ba kuma ya ji sauƙin jikinshi, kuma
sai bacci ya ɗaukeshi da Doctor ya kirani kafin naje na dawo da munatare dashi muna hira, har
yanzu gashi nan dai bai tashi ba, allah yasa dai lafiya ameen, "

Duk da bata da lafiya ga jikin tsufa hakanan kasa kuka tai, amma idanuwanta cike suke da
ƙwallah.

Nan Saudat ta cigaba da rarrashita tana kwantar mata da hankali ta sa rabda dan gana insha

Allah zai samu sauƙi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login