Showing 6001 words to 9000 words out of 39630 words

Chapter 3 - WANE YARO !! BOOK COMPLETE BY NASRULLAH.pdf

29 Jul 2025

4258

uku shine ta k'aro
wani cup din, yana cin abinci yana sha har ya cika cikin shi dam ya k'oshi sanan amma duk da
haka yana santin juice d'in sai dai kuma gashi cikin shi babu masaka tsinke ko ina yacika babu
wurin shigar wani abu hakan yasa ya hakura, amma badan ranshi ya so ba.

Saudat tunda take da abban sadeeq, bai taba ci abincinta bah kalar na yau harta juice d'in ma
bai tab'a, abunda yasa ta tsaya da cin abinci ta ta zura mai idanu tana kallon ikon Allah.

Budar bakinshi ce mata tayi amma dai tawan kullum dai wanan juice din shine ruwan shana
koh?.

Emnh hubby shine mana, fiyema da abunda yafi hakama idan kana buk'ata.

A'a tawan bakomai,hakan ma is ok!...

Oryt!...karkaji ka wani damu nawan indai ina tare dakai baka da tsara nawan.

Kulawarki ta musammance agareni ina godia tawan.

Haba kadena fadar haka ai mun zama daya, yanzu tsakanin mu babu godia.

Hakane amma kisani duk haka, yaba kyauta ai tukuici ne!...

Murmurshi tayi sanna tace, Eh wanan kuma hakane Jarumina.

Yawwa kinga ko kefa?..

Tom shikenan, nima na k'oshi tashi muje parlour mu zauna nawan kaji?.

Ina kuma zamuje ne haka, bayana tawan bata cika cikinta da abunci ba?.

Haba indai nine karka damu na koshi tun daga lokacin da koshi nima na koshi idan ka lura ai ba
wani cin kirki nayi ba yanzu saboda dazu naci abunci kafin kadawo, yanzu kawai na tamaka ne
saboda kasamu natsuwa kaci ka koshi sosai yadda ya dace batare da kayi challenge nawa ba
meyasa ni banci abunci?.
Ke nan idan na fahimta dai dai tun d'azu kin rigada kin ci naki abinci, yanzu kawai kisane kina ci
domin nima, nasamu sakewa naci nawa.

Kwarai kuea hakane dad'ina dakai nawan saurin fahimatar abu hakan na mat'ukar burgeni
sosai.

Kamar ni d'inan kenan kina burgeni sosai.


Nagode nawan.

A'a sam kece kika can can ci godia ba ni ba.

Hmm naji koma dai waye tashi muje parlour.

Oryt!... shikenan tashi yayi ya mike tsaye, Saudat zuwa tayi kusa dashi ta riq'o mai hannunshi
tasa nata cikin nashi, suna rike da hannun juna suna murmushi suna kallon junan su, haka suka
wuce zuwa parlour.

Suna zuwa cikin parlour Saudat jan shi tayi izuwa wata kujera 3seater wadda take cikin
parlourn.

Nan suka zauna, bayan ya zauna, ita kuma saudat kwanta tayi, kayinta yana kan cinyoyinshi.

Haka sukai ta hira, yana yi yana shafa mata gashin kanta hannunwashi saman kanta, tana jin
dadin hakan da yake mata.

Yanzu misalin 5pm kenan, Juice din da, Abban Sadeeq, yasha ya fara aiki maganin ciki.

Kafin kace me kwanciyar da Saudat Tayi kan cinyarshi har Honey J. D'insa ya fara mike wa
alamun sha,awarshi ta fara motsawa, yana buk'atar rest.

Gabaki daya, ji yayi ba romance yau yake buk'ata agareta ba so yake ya ci pssy nata.

Ita ko Saudat kwaciyar da tai cinyarshi bata feeling, daman Tasha maganin rage sha,awa ko da
taji alamun maganin da ta bashi yasha a juice ya fara aiki bata nuna mai alamun komai ba ko
taji wani sauyi ba, atttare dashi ba.

Zuwa can rasa inda zai sa kanshi yayi, yana cikin feeling.

Saudat tana kwance ji tayi, an d'aura hannun kan kirjinta, bai aune ba sai dai taji an fara mata
wasa sa manyan Boob's nata hade da rik'e nippes ana mirza shi cikin salo.

Kafin kace mai abu nema yasamu natar falke ta haipi jaki, Saudat ko dake kwance kan
cinyarshi sai lumshe idanuwa take tsabar dadin da takeji.

Yana cikin wasa da Boob's nata, ji yayi burarshi ta k'ara mikewa sambal, saudat ji tayi abu ya
mike tsaye gyam kamar wani itace, cikin ranta farin ciki take tana murna, wanda hakan bai
bayyana a fuskanta ba, balle kuma abban sadeeq ya fahimta wani abu akanta ba, murmushi
tayi sanan ta d'aga kanta sama tana kallonshi sai lumshe idanuwa yake tsabar dadi, tana cikin
kallonshi bud'e idonshi da zai kenan sukai arba da junan su cikin kunya Saudat ta sun kunyar
da kanta k'asa.

Ganin hakan yasa shi shima yasaki murmushi wanda bai shirya ba.

Farin ciki da murna kawai, Saudat take saboda tarkonta ya kama kurciya, kara kallonta yayi
yanzu ya fahimci cewa itama tana cikin farin ciki da murnan hakan, yana cikin haka zuciyarshi
ta tuna mai abubuwan da abubda yake mata da abaya wanda sam bai kyauta mata,yanzu kuma
gashi yana cikin wani yanayi wanda bazai iya kubce ma hakan ba, baisan kuma ta ina zai fara
fahimtar da ita ba.

Haka yayi ta sake sake cikin ranshi, babu wata mafita da yasamu kawai, cigaba da romance
nata yake yana wasa da Boob's nata. Oshhhhhhh ahhhhhh lumshe idanuwa kawai yake yana
k'ara cigaba da wasa da su.

B'angaren Saudat dad'i kawai takeji yadda takejin wani bakon al,mari bisa k'irjinta abunda yayi
matuk'ar sata ciki farin ciki.

Zuwa can dadi ya kamai ko ina, sanunshi yayi cikin bra nata yana kokarin fito da Boob's nata
waje, tanaji haka cikin saurin ta cire kanta kan cinyarshi.

Tambayarta yayi lafia?

Cemai tayi uhmm naga ai nan cikin parlour ne ka bari sai muje bedroom sanan sai na ciro maka
su, amma nan kaga ko da yaushe zamu iya yin bak'o kagani?.

Hakane amma nidae ina bak'atar hakan anan.

Shikenan nawan ai dakai bata baci nidin da dukkanin abunda na mallaka naka ne nawan, tana
gama fadin haka cire bara nata ta fito mai dasu.

Sai ga manyan Boob's nata sun bayyana ko bra babu.

Wow ganinsu da abban Sadeeq, yayi hakan yasa ya fara hadiye miyau yana lumshe idanuwa
tsabar abun dad'in da idauwanshi suka gane mai.

Yana shirin kai musu capka da hannuwanshi cikin zafin nama, bakai ga kamasu ba sai ga k'arar
knocked na kofar parlour, abunda ya dakatar da tabasu kenan wanda baiso hakan ba cikin
ranshi.

Cikin sauri saudat tai maza ta mai da bra nata sanan tadawo cikin hayyacinta hankalinta ya
kwanta kafin taje ta bud'e kofar taga waye?, cemai tayi ga irin tanan yanzu wa gari ya waya sai
da na fada maka amma kaki yadda da abunda na fada maka.

Cikin rawar murya abban sadeeq, ya ce mata, please I'm so sorry dear, ki ga farceni laifi
nane.```

*WANE YARO*


BY
NASRULLAH

®️

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]

         _♡F.J.W.A♡_

https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/

️7️⃣

```Oryt naji komai ya wuce bara natashi naje naga ko waye koh ke knocked k'ofar?.

Jin hakan, datace komai Ya wuce, Abban sadeeq sakin fuskarshi yayi tare da murmushi, mai
narkar da zuciya, wanda hakan yayi matukar tasiri akan Saudat, kafin itama taje ta bud'e kofar
parlourn taga waye?, sai da ta mai da mai da martanin murmushin shi.

Sanan taje ta bud'e k'ofar taga waye?, bakowa bane bah face wani yaro matashin saurayi
kyakykyawa dashi, mai kimanin shekaru 20, haka.

Tana gama bud'e k'ofar idanuwanta sukai tozali dashi, sallama shi kad'ai ta, amsa bayan haka
shiru tayi,Cikin ranta cewa tayi, Wow!....had'ad'd'an gaye, ta dad'e tana kallonshi magana yake
mata amma sam batasan meyake cewa ba kawai fatar bakinshi take kallo yadda yake
motsata,abunda yayi matuk'ar burgeta,zancen zuci take,daman har yanzu akwai irin mazan nan
kyawawa,aduniyar nan.

Yana kallon ta bud'e kofar, sallama yayi mata sanan, ya gaisheta shiru bata ce komai ba ganin
da yayi alamu, shi take kallo shiyasa ya tsaya da magana.

Shirun da taji yayi ne, yasa tadawo cikin hayyacinta, bud'ar bakinta, cemai tayi, pls I'm so sorry,
wallahi tunanin wani abu nake, ina sauraronka Yanzu.

Ok nima dai ince naga kamar kina cikin wata duniyar, daban ba wanan ba,hakan yasa na tsaya
da magana.

Am daman, Hajia zainab, ce taban wanan sak'on tace na kawo miki.

Mik'o mata shi yayi.

Cikin sauri ta mik'o hannunta tayi ta amsa sak'on, kafin ta bud'e sak'on ta diba ce mai tayi
wanne sako ne kenan?, kuma maye aciki?.

Ok nima dai bansan ko maye aciki ba, amma dai tace mun zakuyi chat online anjima.

Ok kana fada din haka ma nagane, wacce nake chat da ita Mrs muhd, itace kenan Hajia
zainab?.

Eh kwarai kuwa, itace nan.

Kace mata naga sako kuma nagode sosai yanzu haka ina busy ne, amma insha allah, idan na
kammala zan kirawota awaya sai muyi magana, idan ma mun had'u achat shikenan, kuma kace

mata ina gaidata.

Oky Insha Allah, zataji.

Yanzu kazo mushiga, daga ciki kaga sai kasamu ka huta, kaci abinci ko?, nasan dai kuma
kagaji saboda kasha tafiya mai nisa.

Ahhh haba dai, kawai a'a Dan Allah kibarshi, basai nashiga bah, iya nan ma hakan ya isa,
saboda dai kinga kince mun cikin busy kike kinga ko naje dae ciki zan tsayar dake daga uzirinki.

Hmm haba dae wannan ai ba wani abu bane ba, amma tunda kace haka bakomai, Amma dan
Allah ina son kafin katafi kazo ka gaisa damai gidana gashi nan acikin parlour, matsawa tayi,
tace mai bismillah dan Allah kashigo kaji.

To shikenan, bara nashigo mu gaisa amma fa dan kin matsa ne, shiyasa amma bakomai wuce
waya yayi suna tafe yana gaba ita tana bayanshi sanan ta maida kofar parlour ta rufe.

Yana shigowa cikin parlour, inda Abban Sadeeq, yake zaune, ya nufo.

Yana k'arisawa inda yake, yayi mai sallama ya bashi hannu, suka gaisa sukai, musabaha.

Sanan, Abban Sadeeq, yace mai ga wurinan ka zauna, maraba sannu da zuwa bak'on mu, cikin
fara,a fuskarshi, cike da annurin.

Yana zama sai ga saudat dauke da cup 2 ko wanne akwai drinks acikin sa da alamu, lemun
akwai sanyi, zai ma maisha dadi sosai da alamu.

Tana zuwa, bata aje wanan lemu 2 cup ba, a ko ina sai wurin wanan matashi, bak'on da sukai.

Sanan saudat, ce ma abban sadeeq wanan shine bak'on da mukai sak'ona ne wanda na siya
online chat, aka kawomun shi gida na, Mrs muhd wacce nake baka labarinta kwanaki na siya ka
yayyaki wanann kuma shine wanda ta aiko, sanan tace ma bak'on su, ga miji na nan.

Bayan sun gama gaisawa, da mijinta ajiye mai su tayi agaban shi, tace mai tayi ga lemu nan
mai sanyi kasha ko zakaji sanyi-sanyi da dadi ajikinka.

Abban Sadeeq, murmushi yayi mai tare da fadin haba kaiko dan uwa kasha mana ayi bako
sittin da guda ace, kuma baisha komai ba haba dae pls ka daure kasha mana.

Ni dae nak'oshi amma bara nasha ko d'an kad'an ne.

Hmm murmushi Saudat tayi, tare da fadin, ai dai duk da haka babu komai, muji dadi komai ba
komai kasha abun gidan mu.

Abban Sadeeq,cewa yayi, Hakane abunda kika fada hausawa ma kuma nacewa, bakon ka
annabinka, shimfidar fuska tafi ta tabarma, kinga ko meyasa bazamu karrama bak'on mu ba!...

Hakane kuwa zance ka dutse gaskiyaka fada nima ai shiyasa bakon namu ban barshi haka bah
sai da naga nashigo dashi na, shimfid'a mai tabarma, sanan kuma na kawo mai abunsha mai
sanyi domin shima ya sanyaya ranshi.

Abban Sadeeq, kallonta yayi ya mata murmushi cewa yayi Hakane kin kyauta ai, Allah Ya bada
ladan hakan da kikai.

Ameen suma ameen.

Bak'o shi kuwa sai faman sambad'an lemu mai sanyi da dadi yake babu k'akk'autawa, daman
ashe cewar da yake ya qoshi, maganar kawai ce kafin ya fara ne daman.

Kafin kace me?, har ya ashanye 1 cup d'ayan ne baisha ba, saboda tsaro ba dan tsoro bah.

Saudat,ce ta cemah abban sadeeq kaga har ya shanye dan sauran ma d'ayan.

Bud'ar bakin wannan,wannan bak'on matashi ce musu yayi, yanzu dai kam Alhamdulillah na
koshi, kuma ina godia da kulawarku sosai tashi yayi ya mike tsaye, yace musu to ni zan wuce,
sai Allah Ya kaimu, wani lokacin kuma.

Bud'ar bakin su cewa sukai haba dae haka da wuri kabari mana ka k'ara hutawa sanan katafi,
har suna had'a baki wurin fadin haka.

Hannu Ya k'arawa bawa mijinta karo na biyu sukai musabaha sanan sukai sallama da juna,
tashi yayi ya nufa kofar fita daga cikin parlourn, yayi matuk'ar farin ciki da jindad'i ganin yadda
suka karramashi suka bashi abunsha mai sanyaya zuciya yasha hankakinshi ya kwanta duk
gajiayar shi ta sakeshi kamar ba shi ba haka yake jinshi domin ajikin lemun akwai sinadarin
gajia aciki.

To shikenan ka gaida gida,kace mata ina gaisheta sai tajini insha allah anjima zamuyi wayada
ita, allah ya tsare hanya ameen.

Haka shima abban sadeeq ya ce to mun gode da wanan zumunci, dakai mana munyi farin ciki
da hakan, Allah Ya tsare hanya, ameeen.

Ameen suma ameen, nagode da wanan addu,a taku da kuka mun sai anjima na barku lafia
yana gama rufe bakinshi karisa fita yayi daga ciki, parlourn.

Su duka tare ajiyar zuciya suka sauke atare, sanan suka numfasa basu cewa junan su komai

ba shiru sukayi na dan wani lokaci.

Zuwa can Saudat tace mai bara naje, na kai wad'an nan kayan upstairs bedroom nawa.

Toh shikenan bakomai sai kindawo,tashi tayi tana tafiya taku d'ai d'ai tana girgiza mai bom-bom
nata.

Kallon hakan da yayi abunda ya k'ara karkato hankalinshi zuwa gareta, lumshe idanuwa yayi
yana cizar yatsansa.

Ranta yayi fari tas,murmushi kawai take jinta take tamkar wacce aka bata kyautar million.

Cikin k'ank'anin lokaci, sai gashi harta dawo ta sauko daga upstairs.

Suna hada idanu dana junan su,murmushi suka sakarwa junan su.

Sanna saudat tad'an far fara mai idanuwanta din nan masu matuk'ar kyau da janhakali.

Tana zuwa daf dashi kwatawa tayi jikinshi yana zaune akan kujerar dake cikin parlourn.

Ce mishi tayi, nawan yanzu kuma me kake so?.

Ni yanzu babu abunda nake so, sai ke, kece nan nake so, idan nasameki kamar nasamu komai.

Murmushi tayi tana fad'in, Allah koh?, indae wanan ne ai kariga sa kasamu nawan domin ni
yanzu takace gaba ki d'ayana, ni mallakin ka ce sai yadda kaso kayi dani.

Wow!...tawan kina burgeni da wanan da dad'an kalaman naki suna sanyaya mun zuciya, suna
samun natsuwa cikin zuciyata,ina alfahari dake jarumata.

Kamar ni kenan jarumina, dan cikin rai, ina sonka sosai so mara misaltuwa kuma mara adadi.

Kulawarki agareni bata da iya tawan,bana tunini akwai wani mutum wanda, ya fini sa,ar samun
mata, domin ko tawa matar ba kalar tasu bace bah dabi'unta da halayyarta, hankalinta da
natsuwarta duk ba kalar na sauran matan ne ba, ina son kasancewa dake hubbyna iya karshen
rayuwata.
Murmushi tayi tana cewa mijina,uban "ya"yana, kaine duniyata, rayuwata, aljannata,abun
alfaharina, makusanci ruhina, dakai nake son nai rayuwata nisful hayat.

Alhamdulillah alah kulee haleen, vani da abunda zance miki bakina basan wacce kalar godia da
murna hade da farin zan nuna miki ba, ina sonki kece rayuwata, rayuwata in bake tamkar
mutuwa ce.

Nan suke zaune cikin parlour suna ta hira tsakanin junan su, ana haka ne sai ga kiran sallah
magrib.

Zun bur Abban Sadeeq, ya mike kwantar da ita yayi akan kujera, sanan ya nufa upstairs can
bedroom nashi ya shiga toilets ya tsarkake jikinsa, sanan yayi alwala ya fice zuwa masallaci.

Nan ya barta parlour tana kwance, idonta biyu ba bacci take ba.

Jim kad'an itama tashi tayi, ta nufa upstairs bedroom nata tashiga bathroom ta tsarkake jikinta
sanna tayi alwala ta dauko nadduma tai sallah.

Bayan ta idar da sallah nan tadawo, cikin parlour ta zauna tana jiran dawowar, abban sadeeq.

Jiran data maine bai dawowa hakan yasa ta dauko remote ta kunna Tv dake parlour nan,
takamo tasha sai kallon shirin dake akeyi take, ko hakan zai rage mata kad'aici.

Tana cikin kallo sai ga kiran sallah isha'i har lokacin yayi, nan ta kashe Tv, data kunna ta wuce
bedroom nata domin tayi sallah.

Nan ma tagama ta idar da sallah, haka tasake dawowa nan cikin parlour, karo na biyu domin
jiran nurul qalbee nata.

Nan fa take zaune cikin parlour, har misalin k'arfe 9pm na dare, amma bai dawowa ba, cikin
ranta cewa tayi Allah sarki ko ina masoyin nawa ya shige ne oho?.

Nan ta zauna tayi shiru sai kallon tv take, daga ta kalli wanna tasha sai ta kamo wanan tashar ta
kallah haka taitayi.

Ashe abunda yasa abban Sadeeq, bai dawo gida da wuri ba shine bayan sunyi sallah magrib
da abokanshi amasallaci nan suka samu wurin gefen masallacin suka cigaba da hira har lokacin
sallah isha'i yayi sanna suka shiga cikin masallaci akai sallah dasu bayan an idar ma dae haka
suka kara komawa wurin d'azun.
Haka suka cigaba sa hirar su babu abunda ya dame su sai b'abb'aka dariyar suke suna hira
abunsu.

Zuwan wurin k'arfe 9pm dai-dai, ne sanan tsaya sa hiravsuka tashi ko wanne ya wuce in da
zashi mai zuwa gida yayi kowa yasan inda dare yayi masa.

Shi kuma abban sadeeq, ba ko ina ya wuce ba?, sai wurin mai gasa nama, tsire aiko yayi sa,a
akwai gasassun kaji manya dan kw'ala dan k'wala, nan abban sadeeq yazo ya siya musu guda
biyu ko wacce 10k, haka ya can-care kudi cas,20k ya bada aka bashi guda biyu aka gyara mai

su ko wacce aledar ta daban akasa.

Bayan an kammala an gama gyarawa ansa mai su aleda anbashi sanan Ya kama hanyar kowa
gida ya fara tapia kenan ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login