Showing 30001 words to 33000 words out of 39630 words

Chapter 11 - WANE YARO !! BOOK COMPLETE BY NASRULLAH.pdf

29 Jul 2025

4271

sai faman jeka ka dawo yake tsabar daɗin da yake ji, ganin
haƙarsa ta kusa cimma ruwa tsabar zumuɗin daɗi, tun kafin daɗin yazo mai rasa inda zai
sakashi yayi, bai aune ba yana kai kawo, wata Nurse ce tashigo cikin office nashi bakinta
ɗauke da sallama, koda tazo bakin ƙofar office nashi kafin takai ga shiga sai da tayi knocked
amma saboda hankalinshi baya jikinshi ya tafiya wata duniyar can, baijin ma sam abunda ke
faruwa hakanan Nurse ɗin nan tayi ƙarfin hali ta diba ƙofar taga ai abuɗe take, duk da dai kuma
tasan halinsa ba,a shigan mai office ba tare da izininsa ba.

Ko da ta shigo tayi sallama arazane take jikinta sai faman ɓari yake tana son tayi magana,
amma da doctor Sani ya kalleta suka haɗa ido biyu, bakinta rawa ya kama kasa buɗe baki tayi
tai magana jikinta sai faman ɓari yake,ko da doctor Sani ya kalleta suka haɗa idanu sukai ido
biyu da juna, ga banshi faɗuwa yayi, ji kake ras!.... Ko da ya numfasa buɗar bakinshi ya ce
mata, "meke tafe dake kamar akwai abunda kike son cewa?" Ko da taji haka gyaɗa kanta tayi
tana faɗin, "Ehhh ehhh"

"Tom ina sauraronki?"

Ta cigaba da faɗin, "Daman neman ka ake? akwai meeting da za,agabatar yanzu shine akace
mun na je office naka na faɗa maka" tana gama faɗa mishi saƙon tayi shiru da bakinta bara
ƙara cewa komai ba, ko sake bari su haɗa idanu dashi batayi ba kasa tayi da kanta tana kallon
flow ɗin office ɗin.
Ko da doctor Sani ya saurari saƙonta yace,
"Alright shikenan badamuwa kije ina nan zuwa"

Yana gama faɗin haka rufe bakinshi ke da wuya, Nurse ɗin maza tayi sauri ta fita daga cikin
office nashi jikinta na ɓari da karkarwa yadda kasan korarta akayi acikin ɗakin haka ta fita jikinta
babu natsuwa da sauri!...

Ko da ya lura da yadda Nurse ɗin nan ta fita sam abun bai da meshi ba, ko ajikinsa tsaki yaja
mtsww... Sanan ya zauna wanda bai wuce mintuna biyu da zama ba ya tashi ya fita daga cikin
office nashi wurin meeting ya nufa.

★★★

Saudat ce ke zaune kusa da Abban Sadeeq satar kallonshi tana murmushi, ko da suka haɗa
ido biyu kunya ce ta kamata cewa tayi,
"Nawan karka damu naga kasamu sauƙi ma sosai saboda haka ba jimawanan zance naga
doctor domin a sallamemu mu koma gida, sai kawai jikin momy nakeji?...."


"Ehh... Kuma pa hakane kamar yadda kikace ɗin hakane nima jikin nata kawai nakeji amma
babyluv pls karki gaji da ɗawainiya damu mu bari ko day 1 mu ƙara lokacin ina tunanin lokacin

ta ƙara samun sauƙin jikin nata" yana faɗin haka tare da kama hannayenta wasa dasu.

Ko da Saudat taji ya ambaci kalmar ɗawainiya kallonshi tayi tace uhmmm dollyluv kenan ai ni
indai akan kane da momy duk wata ɗawainiya da xanyi muku bazan gaji ba domin hakan aikina
ne naga na kyautata maka,idan maka ba kai da momy bana tunanin kuma akwai waɗanda suka
cancanci hakan bayan kai da momy saboda haka bana son kana ce mun wai nayi haƙuri
saboda ɗawainiyar danake daku, kawai addu,ah zamuyi itama momy Allah ya bata lafiya ya
ƙaro karfin jikin nata ya kuma kaimu goben lafiya Ameen" tare suka ɗaga hannu ko wanne yace
ameen suka shafa a fuskarsu.

Sannan Abban Sadeeq ya jawo jikinshi daga inda take zaune, kamar zai sumbaci bakinta
goshinta ya sumbata sannan yayi mata murmushi mai narkar da zuciya itama murmushi tayi
mai tare da lumshe kyawawan idanunta...


Yanzu misalin 11am kenan na safe Abban Sadeeq shi da momy nashi ko breakfast basuyi ba,
sannan Saudat ta fita waje ta samo musu abinda zasu ci, jim kaɗan sai gata har tadawo taa
haɗa musu tea ta zuba musu a kofi ita da Abban Sadeeq, Momy bacci take a flask Saudat ta
bar mata nata idan ta tashi, sanna ta kawo mudu donut wanda zasu sha tea ɗin dashi amma
shi Abban Sadeeq ganin haka yace,
"Baby nawa tea ɗin kaɗai zaki ban basai kin haɗa mun da donut ba, ruwan tea ɗin kawai nake
son sha"gama faɗin haka ke da wuya yayi Saudat tana ji ɓata ranta tayi tana faɗin ka ganka ko
zakamun abunda banso kasan dai cikinka babu komai amma shine zaka wani ce tea kaɗai zaka
sha... Haka ta faɗa cikin shagwaɓa...
Kalleta yayi yana cigaba da wasa hannayenta yace,
"Look bbyna pls calm down ba haka bane abunda nake so dake ki fahimta shine, ni bawai
hakanan nace tea zansha ba kawai naji shine kaɗai abunda zan iyasha domin ko da kin bani
da donut ɗinan bakina bazan iya ci ba domin bakina babu daɗi sam rashin lafiyar nan danayi"

"Ok nawan na fahimta yanzu" haɗa ido sukai sunawa junan su murmushi.

★★★★

11:30am dai² su Doctor Sani suka fito daga cikin meeting ɗin da suke ba wani daɗewa sukai
aciki ba, ko da ya fito diba wayarshi dazai yaga miss call na Saudat, call back ya danna ya
kirata, Saudat ta samu wuri kenan ta zata zauna bayan ta miƙa ma abban Sadeeq nashi tea ɗin
itama zata samu wuri ta zauna sai ga wayarta ta fara ringing zaman da batai ba kenan tea ɗin
ta bata sha ba kenan ta ɗauki wayarta tadiba wa ke kiranta gani tayi doctor Sani, gabanta ya
bada ras!... Duk da dai tasan ita ce nan tamai miss call, duk abunda ke faruwa abban Sadeeq
idanunshi yana kanta ya kallonta ko da ya lura kamar tashiga cikin wani moood kallonta yayi
yace,
"Honey lafiya kuwa naga mood naki ya chanza?"

No bakomai hubbyna kawai dai na manta doctor Sani yace mun dazun after 30min na koma
office nashi akwai wasu magungunan daza,akara siyowa Momy ni sham ma na mance sai
yanzu danaga kiranshi ma na tuna tana faɗin,
" Allah sarki zai ce na mai wulakanci"

"No love calm down yasan kinyi busy ne maybe shiyasa ma tun ɗazun bai kiraki ba, amma
karki damu kawai kije ki sameshi inyaso idan kika dawo saikiyi breakfast ɗin pls"

"Ok baby haka za,ai take kia nizan tafi sai nadawo idan Momy ta tashi ga nata tea ɗin a flask
canna aje mata nata" ko da ta gama faɗin haka abban Sadeeq kallonta yayi tareda yi mata
murmushi yana faɗin,
" Banda abunki ni da banda wani cikakkiyar lafiya shine zan sawa Momy tea?" Ko da ya kalleta
ya ga ta ɓata ranta maza yayi sauri yace,
" Sorry bby wasa nake miki ko bama Momy ba indai umarninki ne zanyishi saboda haka kije
kawai ki dawo baki da matsala tana kemah shine ki kulamun da kanki domin bazan juri ganin
wani abu yasameki ba" sannan yayi shiru da bakinshi murmushi tayi mishi mai narkar da zuciya
tana ficewa daga ɗakin da suke aciki.
Tana fita sai ga doctor Sani ya sake kiran wayarta ta dibawa taga shine ta ɗaga kafin tace ufan
ya rigata magana yana faɗin,
"Pls ki maza ki sauri kizo na daɗe yaupa cikin asibitin nan kuma dan saboda ke ne pls ina jiranki
cikin office nawa" yana gama faɗin haka yayi shiru, ko da taji abunda ya faɗa da bakinshi tace,
"okay I'm coming soon calm down"ƙara da cewa harda ma abun daɗinka na taho maka dashi
zan baka shi kai dai kawai naka ka jirani zakai kallon ikon Allah sai na baka mamaki" tana gama
faɗin haka ta kashe wayarta kunya ce ta kamata cigaba da tafiya tayi.



*MEKE SHIRIN FARUWA NE WAI ??*



FISABILILLAHI
SHARE ND COMMENTS


  *WANE YARO*

    
               BY
       NASRULLAH

®
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION*
[Ƙungiya Domin wayar da Kan mata, Farin Jini writer's domin ci gaban Mata.]

     *♡°F .J .W .A°♡*
https://www.facebook.com/farinjiniwritersassociation/
        
              *Sadaukarwa*
                   *Gareki*
           '''Maman Haneef'''

                ️2️⃣3️⃣

Within few minutes sai ga Saudat baki ƙofar Doctor Sani tana knocked yace mata yes, kama
hannun murfin ƙofar tayi ta murɗa sanan ƙofarta buɗe tashiga daga ciki bakinta ɗauke da
sallama.

Kafin Saudat ta shigo cikin office nashi sai ta saka wayarta a camera video sanna tai ƙasa da ita
a hannunta, ciki salon da abisa dukkanin alamu wanda ake ɗauka bazai gane ana ɗaukar
shi muddin bai kai hankalinshi nesa ba.

Doctor Sani yana ganinta ta shigo cikin office ɗin ya saki fuskarshi, kallon juna sukayi tayi mai
dariyar mugunta hmmm yaro basai wuta ba sai ya taka, aranta takw faɗin haka, shi ko abinka
da sauna Murmushi kawai yake mata yasha daɗi zaiji zaici banza aɓagas.

Kafin ya buɗe bakinshi yayi magana har ta rigashi faɗi take,
"Yauwa yau dai kam zam cika alkawari dana ɗaukar maka saboda haka idan kashirya nima na
shirya kai kawai nake jira, karka dubi da wannan doguwar rigar mai zip ce dana zage zip ɗin
shikenan" ko da jin haka doctor Sani cigaba da washe mata bakinshi yayi zaiji daɗi aɓagas,
sannan ya buɗe local taburinshi ya ɗauko wani ɗan mabuɗi (key) sanan ya buɗe wata ƙofa
dake cikin office nashi wacce sashin wurin ke rufe da labulen kalar na asibitin duk a tunaninta
batama san akwai wani ɗakin aciki ba kawai tasha wanan labulen na decorations ne kawai
yadda office ɗin zai bada kala....

Ko da ya buɗe ɗakin tashiga wow!... ƙamshi daɗi wayooooo karkaso kaji yadda wani ƙamshi
mai daɗi ke bugun ƙofifin hancin Saudat daɗi kamshin da takeji na ɗakin da aka buɗe mata ya
ɓaci, ƙamshi da taji ko ɗakin amarya sai haka rasama da wanne kalar kayan ƙamshi ne yake
amfani dashi sam tarasa gane wanne kala ne shi, tana cikin haka ta maza ta samu wuri ta ɓoye
wayarta wanda take ganin insha allah zai ɗaukar mata komai, daman doctor Sani na waje ko da
ya buɗe mata ita ce nan tashiga shi bai shigo ya na office.

Shi bai kai ga shi ba sai da yaje ya tabbatar yasaka key ya kulle ƙofar waje gam da mabuɗi
sannan hankalinshi ya kwanta, ko da zaishiga sai wani faman dube dube yake alamun mara

gaskiya daman can kuma mara gaskiyar ne ba wai bah.......

Haka Ya shiga ciki bakin kasa rufuwa yayi, ko da yashiga taraswa yayi Saudat bata cire kayan
jikinta ba ko hijab dake jikinta bata ma cireshi ba ganinshi ne ma ta tashi firgit ta fara ƙoƙarin
cire hijab nata da sauri, ko shashan yana zuwa kafin kace mai yayi zigidir dagashi sai ƙaramar
riga singlet da kuma small boxer ajikinsa, ko ya gama cire kayan nashi ya tsaya dagashi sai
ringa single Saudat lokacin tunda ta cire hijab nata dan kwalinta kawai ta cire shima kuma yana
hannunta bata ajeshi ba gefe guda ba, daga jakarta taje sai kuma hijab nata su kenan, kallon
manya manya nonuwanta dake tsaitsayeya yake yana haɗiye musu miyau tareda lumshe ido
yana nishi yana cije leɓe tsabar daɗin da yake rayawa aransa zaiji yayin da ya samu nasarar
auka mata.

Haba kan kace mai D nasa tuni ya fara harbin iska ya miƙe tsaye gyam yadda kasan zai fasa
wandon ya fito waje, tana ciki ya fara shafa kanta bai kai ga ciro ta ba nufowa yayi inda take
tsaye wanda ko cire ma rigarta bata ma fara ba.

A gefe ɗaya kuma wani makeken gado ne mai kyau haɗdaɗe ɗan dai dai medium size bai
wuci kwanciyar mutum biyu ba, haka kuma akan gadon akwai katifa luntsumemiya mai bala'in
taushi sosi, ita kanta kafin yazo sai da tayi santin kafitar domin ko har kwantawa tayi ta ɗana
katifar sanan ta tashi, da ta lura da gaske yake tahowa yake inda take ƙokarin ciro D dinsa yake
cikin wandonsa kafn kace me, Saudat ta tsayar dashi tana faɗin,
Subhanallahi Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un astagafirullah wa,ah tubu ilaika!....ta cigaba da
faɗin wayooo Allah na tuba sannan ta ce masa dan Allah yanzu kai bakaji kunyata ba kazo ka
buɗe mun al'aurarka agabana ka nuna mun tsirai cinka wanda kasan cewa ni ba mahar
ramarka bace, kai ma kuma kasani cewa kai ba mahar ramina bane bah, dan Allah wai bakaji
kunya ba? Ina tsoron Allah yake ina tunaninka yake ina sanin ya kamatanka yake ina tarbiyan
iyayenka ne dasuka baka shin baka tsoron haɗuwarka da ubangiji ka mahalicci, faɗi take anya
kuwa jama,ana mutuwa kuwa wannan bala'in damai yayi kama Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un,
wai ina imanin mu yake ne? Wannan wacce kalar rayuwa ce muke, rayuwa mara amfani irin ta
dabbobi, dabbobin ma marasa amfani ubangiji Allah tsare mu ya kuma tsare mana imanin mu
ameen, ta ƙara da cewa,
"Kuma ina son kasani wallahi wallahi wallahi har sauna kaji na fada sau uku koh duk abunda
muke shirin yi na ɗauka saboda haka yanzu zan kama hukumomin wanann asibitin na basu
copy hakama shugaban wannan asibitin zan bashi copy domin suga kalar ta'asar da kake da
matan mutane basu saniba kana amfani da ilimin da Allah ya baka ka lalatama matan mutane
rayuwarsu.

Sansara kwai yayi mata sam ta riga da ta gama kashe mai jiki da maganganunta bugu da ƙarin
ma har video tace ta musu abunda ya daure mai kai ya rasa taya akai hakan ta faru amma babu
komai, hakanan bashiri yayi surender ya fasa aikata abunda yayi shirin aikatawa da ita,
idanunshi ƙwallah suka kama kafin kace mai hawayene masu zafin gaske da radaɗi da ƙuna
suka fara zubo mai shima da kanshi tambayar kanshi yake,ina imaninsa yake ina tsoron
Allahnsa yake, menene haka har da yake rinjayarshi zuwa ga halaka, cikin ransa ya fara Inna

lillahi wa-inna ilaihi-raju'un ubangiji Allah na tuba, inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un ubangiji Allah
na tuba, inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un ubangiji Allah na tuba ka yafemun laifuna
astagafirullah! astagafirullah! astagafirullah!... Sannan ya durƙusa ƙasa bisa giuwarshi yana
roƙanta gafararta abunda yake shirin aikata mata da abunda yayi mata abaya Pls dan Allah tayi
haƙuri ta yafe mai sharrin shaiɗan ne da kuma son zuciya.

Sanan yaje ya buɗe ƙofar office nashi ya yadda duk wanda yazo zai iya knocked da ya bashi
dama zai tura ƙofar ya shigo, sannan ya dawo ya zauna kan kujerarshi,ko da ya dawo ya zauna
suka haɗa idanu suka kalli junansu, kunya ce ta kamashi ya sunkuyar da kanshi kasa Saudat
ko Hmmm tayi tana faɗin, " Daman na tsaya ne somin ma tambayeka ina kake samo wanann ƙawataccen turaren
ƙamshin na ɗaki wanda kake ƙawata office naka dashi ga daɗin ƙamshi sosai a hanci idan ka
shaƙi iskar wurin sai kaso ka sake shaka tsabar dadin ƙamshi mai bugun ƙofofin hanci?"

```"Allah sarki daman shine abunda kike son sani Albishirinki ba,a ko ina nake samun wannan
ƙawataccen turaren ƙamshin ba sai RUFNAZ COLLECTIONS suna sarrafa abubuwa da dama
kayan ƙamshi turarakun turara ɗaki masu ƙamshi ke harma da sabulai masu inganci da kuma
saka gyaran fata gasa fata tayi lushi da sanshi, gasa fatar mutum tayi fari tayi haske tayi kyai kiji
ta laushi da santsi yadda kika san wani Bature haka zakiga fatarki ta koma RUFNZA
COLLECTIONS ne kaɗai zaki samu kalar waɗannan mayukan masu kyau da inganci,masu iya
karin magana na cewa siyan nagari mai da kuɗi gida idan kikai amfani da kayan RUFNAZ
COLLECTIONS bazaki taɓa dana sani ba domin tuntubarsu kira ko Whatsapp ta wanan lambar
08030593064 kai ma kema domin ki samu naki cikin sauƙi a sauƙake..." ```

"Wow masha Allah gaskiya naji daɗi kuma Nagode sosai insha Allah zan gwada amafani dashi
kuma zan gwada chat da Number da kaban domin ganin nima na mallaki nawa"

"Wanan ai ba wani abu bane karki damu nima kin mun abunda yafi haka"

"Allah ko toh Nagode sosai, ni zan wuce daman banyi breakfast duk dai naga yanzu 12pm dai
dai nai maza naje na samu nayi ko zanci dama dama na barka lafiya Allah huta gajiya" sanan
Saudat ta fice daga cikin office nashi.


*Please Comment And Share*



*Nasrullah* ✍
07055852908


  *WANE YARO*

    
               BY
       NASRULLAH

®
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION*
[Ƙungiya Domin wayar da Kan mata, Farin Jini writer's domin ci gaban Mata.]

     *♡°F .J .W .A°♡*
https://www.facebook.com/farinjiniwritersassociation/
        
              *Sadaukarwa*
                   *Gareki*
           ```Maman Haneef```

                ️2️⃣4️⃣

Ko da ta fita murmushi ya kama yi yana Jindaɗi fuskarshi cike da annuri babu alamun ɓacin rai
ko wani abu saɓanin haka ko ɗaya yana zaune har 12:30pm tayi yana diba agogan hannunshi
ya ga wannan lokacin yayi maza yayi sauri ya tashi harhaɗa ka yayyakin da zai ɗauka xuwa
gida sanan ya fito yasa key ya kulle office nashi ya fita zuwa harabar asibtin can ya biya wurin
su Saudat yayi ma masu jiki sannu Allah Ya basu lafiya ameen, sannan ya fita zuwa harabar
asibiti wurin parken din motoci ya nufa ko da je wurin motarshi yasa key ya buɗe yashiga
revose yayi sanan ya tuƙa motar ya fice daga ciki asibitin sai kuma dare kai tsaye gida ya nufa.

Saudat zaune take bakin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login