Showing 1 words to 3000 words out of 39630 words
*WANE YARO*
BY
NASRULLAH
®️
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]
_♡F.J.W.A♡_
https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/
️1️⃣
Nifa wallahi nagaji, da wanan iskancin da kake mun, haba kullum sai kazo kayi ta tadamun da
sha,awa kuma ba cina, zakai bah, kai kenan kullum baka da aiki sai romance.
Toh nidae Yau gaskiya na gaji, ayita ta k'are yau kwanan mu nawa da aure, kusan kwanaki
talatin kenan?.
Amma duka saunawa ka taba kwantawa dani, kullum sai kazo kayi ta Romance.
Gaskiya ni dai bazan yarda, bah yau sai ka bani hak'k'ina idan kuma ba haka bah, zan kwata
hak'k'ina.
Saboda ni wallahi wannan iskancin naka ba k'aramun isata yayi bah.
Kawai ina cikin zaman zamana agidan mu kazo ka auro ni.
Ka d'auko ni, kamun dad'in bakin ku kalar na maza, ka kawo ni nan, nasha da nazo gidanka.
Zan huta na samu kulawa da kwanciyar hankali da biyan buk'ata, amma sam ina ba haka bah.
K'awayena suna ban labari cewa, aure akwai dadi sosai kuma ga samun lada idan nayishi na
huta zanji dadin rayuwata.
Duk wata damuwata zanji ta gushe sam bata, saboda farin cikin da nake tunanin zan samu
agidan ka.
Nayi tunanin kaine maganin damuwata, kaine wanda zai fito dani cikin haske ayayin dana
shiga cikin duhu.
Amma ashe sam ba haka bane bah, na yaudari akaina da yadda da dadin bakinka.
_Pls_
_Share_
_Comment_
07055852908
*WANE YARO*
BY
NASRULLAH
®️
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]
_♡F.J.W.A♡_
https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/
️2️⃣
```Da nasan tun farko haka kake da bazan yadda na ama abokiyar rayuwarka bah.
Ina dana sanin hakan kullum, saboda ni dai gaskiya cutar dani kake.
Idan ban zo maka da buk'atata bah mijina waye kake so na jemah dashi in ba kai bah.
kaine dai nawan, kuma wanda nake da kyakykyawan fata akanshi!.
Look, Abban saddeq,kana raina ina sonka har cikin raina, ina fada maka abunda ke cikin raina
ne gaskiya abunda nake ji game dakai.
Duk da cutar dani da kake hakan baisa naji banso haka bah!, kawai nidae so nake karinqa biya
mun buk'atata, shine matsalata, danasan da cewa zanyi aure wannan matsalar tawa? Zata
kasa warwaruwa wallahi da baxan amince danayi shi ba!..
Yanzu fa saboda ni matar ka ce!, ta sunnah, fa kenan ka kasa bani hakk'ina kenan, ya kake so
nayi?.
Akwai wand'an da suke zina domin suji dadin su more rayuwar su, amma ni kuma sam ba haka
ba auran sunnah mukai.
Amma jindain ya gagara nasha ai babu wanda zasu kaimu jindadin junan mu balle kuma wanda
suke suna d'ar-d'ar cewar kada akamasu.
Mu fa karka manta aure mukai, idan mah mukai lada ,a abamu fa zunubi bah.
Ka gafa tun d'azu nake ta faman zuba, sai ka ce wani radio, amma shiru sam ko tamkamun
kaki yi, amma ba komai yanzu wurin karpe goma kenan na dare amma baka da niyyar yin
komai akaina.
Kuma wallahi tun dazu nake jin gindina ajike, narasa inda zansa kaina.
Data lura da cewar, bacci ma har ya kwasheshi fita tayi daga cikin d'akin ranta ab'ace.
Tashi tayi ta nufa parlour, jikinta sanye da rigar bacci, mai shara-shara, duk tana yin hakane
domin jawo hankalinshi, gareta amma samshi ba haka ba, bata agabanshi gata dai ita matar shi
ce.
Zuwanta cikin parlour kenan, tasamu wuri ta zaune takaici ya isheta, tarasa ma abunda ke mata
dadi sam hakanan ta kira, k'awarta domin ta bata shawara, akan alamarinan gaskiya abun na
damunta matuk'a sosai.
Pls
Share
Comments
07055852908```
*WANE YARO*
BY
NASRULLAH
®️
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]
_♡F.J.W.A♡_
https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/
️3️⃣
```Hello "Assalamu alaikum, k'awata Barka da dare, barka da wannan lokacin.
Yawwa barka dae, "Alhamdulillah" lafiya kalau nake, fatan kema haka?.
Alhamdulillah,nima haka lafia kalau nake,
Ashe kemah baki bacci bah, nazata kinyi kawai, daman na kira kine, banda yak'inin samunki sai
gashi Allah yasa na sameki.
Wallahi k'awata ina cikin damuwa!, hankalina duk yabi ya tashi kullum bani da wani sukuni.
Ayyah Allah sarki k'awata, wallahi har naji wani iri kin fara ban tausayi, meke faruwa ne
k'awata? fada mun naji idan akwai yacce zan iya taimaka miki sai na baki gudun mawata insha
Allah hakan bazai gagara ba.
Wallahi k'awata ina gaya miki matsalar mai gidana ce kullum take yawan addabar rayuwata,
narasa ina ne zan sa kaina.
Wacce matsalace haka Allah sarki?.
In fada miki k'awata, kapin muyi aure kuna fada mana, cewa aure akwai kuma sunnah manzo
Allah s.a.w ne komai kai cikin shi ladane za,abaka acikin shi gakuma kwanciyar hankali ga
Jindadi.
Amma ni sam k'awata inta k'aitamiki labari, babu wani jindadi da nake fuskanta aciki gashi babu
biyan bukata kusan kullum cikin bukatar ai sex dani nake.
Amma shi sam mai gidana ba haka ba, baya buk'atar hakan, nayi duk abunda nake ganin zanyi
domin na karkato hankalinshi, ixuwa gareni amma sam shiru kake ji, babu wani abunda ya
sauya alamuranshi.
Kullum haka yake fada mun bai son yawan sex, shi dai kawai bashi romance, idan ba haka bah
kuma sai dae na hakura, ni kuma wallahi nakasa jurewa, na fada mai amma sam ko saurarata
baima yi balle kuma ya karbi uzirina.
Babban burina da nai auran naga mijina yana cina da kyau sosai da sosai, inso samu kuma ya
shamun gindina da nipples, ya tsotsemun su, ina son hakan mah sosai da sosai, amma pa shi
mijin nawa duk hakan bai gabanshi, kawai ya kawoni ne ya ajiyeni ya dinga kallona.
Ni nakasan ce tun kapin nayi aure, tun ina gidan mu ina da yawan feeling.
Wani time din rasa infa zansa kaine nake hakanan nake daurewa na jure, har Allah ya kawomu
wanan lokacin da nai aure,amma dae duk da haka babu wani chanji, da zance miki nasamu
indat ta wannan b'angaren ne k'awata
Ina matukar sonshi sosai ina kaunarshi, banajin zan iya rabuwa dashi cikin sauki, pls k'awata
dan allah idan da akwai hanyar da za,a bi akarkato da hankalinshi gareni ina so, shiyasa na
fada miki domin ki nema mun mafita nasan dae ke aminiyata ce,hakan bazai gagara bah daga
wajanki.
Pls
Share
Comments
07055852908
```
*WANE YARO*
BY
NASRULLAH
®️
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]
_♡F.J.W.A♡_
https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/
️4️⃣
```Hakane k'awata kinzo da wani al,amari.
Amma karki damu insha allah, bazai gagara, bah idan mijinki yasan wata baisan wata ba.
Yawwa k'awata shiyasa nake yinki sosai, nasan kemah kin damuwa da damuwata.
K'warai kuwa hakane k'awata ai dolene kinga nadamu da damuwarki?.
Hakane kuma k'warai fa da gaske ina matukar farin ciki da alfahari da hakan.
Nima haka sosai k'awata saboda haka, akwai wani magani da, zan baki wanda zaki rinqa
ampani dashi, shima ki sa maishi acikin abubuwan shanshi Wanda zaki rinqa bashi haka ko
kuma wanda kika kammala abinci kika aje mai shi, kamar su juice haka da kika hada mai dasu
fruit haka wad'anda kika sarrafa sai ki ampani maganin aciki.
Shi wanan maganin da kike gani zan baki magani ne na musamman, amma kuma kala kala ne
ba ko wanne namiji yake amsarshi ba.
Maganin tada sha,awa ne mai k'arpi sosai, indai maganin ya amsheshi, matukar kika bashishi
sau biyu, bazai taba iya jurewa dole sai ya kwanta dake.
Ko buk'atar hakan batasamu ba, zaki gane alamun cewa yana son kusantarki acikin ranshi.
kemah kuma kinga a dai dai wanan lokacin damar kice sai abunda kika ga dama.
Bayan haka wanan maganin da kike gani bashi da wata illah.
Oryt duk da haka k'awata bakomai ina gadia da kulawarki akaina.
Karki damu bakomai k'awata yiwa kaine, kuma kemah zan baki naki wanda zaki rinqa ampani
dashi domin ya rinqa rage miki yawan sha,awar dake damunki, insha allah zaki samu saukin
hakan!.
Wow thanks so much dear,aiko zanyi matuk'ar farin ciki sosai da hakan, indai kikai mun hakan
kinga mamun komai k'awata.
Kisan maye k'awata wallahi na k'agu na kosa, naga har kin kawo mun magungunan nan, Yanzu
tamkar jina nake na kulle idanuwana na bude kawai naganki akusa dani kinzo mun da
magungunan.
Haba dae k'awata me kike ci na baka, na zuba ne, maye na sauri kwantar da hankalinki, gwiwa
k'asa za,a rika ronqonki.
Haba dai dan Allah!.
Kwarai kuwa k'awata sai kince na fada miki wallahi.
Karki damu k'awata na yarda dake d'ari bisa d'ari.
Ammapa k'awata abunda yasa nadamu, wallahi k'awata yanzu haka na k'agu da akusance ni,
ina cikin matsanan ciyar sha,awa.
Yanzu hakanan ma da kike gani parlour na dawo na zauna abun takaici ya isheni har bacci yayi
ya barni nan zaune kan bed.
Sai faman surutu nake mai, wai yan kwana kinan yawan gajia ce ke damunshi kuma baya son
yarinqa zuwa wurin aiki da gajia.
Idan ya kusance ni, wai karin gajia ce zaiji ajikin sa shiyasa sam baison hakan.
Karki damu k'awata yanzu dai koma maye insha allah ankusa, kawo karshen hakan.
Shiyasa ai sam bana jinki k'awata banda shalafa ko tantama akanki.
Kamar nima kenan k'awar amana.
Ya
Mai gidan naki?
Alhamdulilah lafia klau yake kingama, yanzu haka wanka yake, saboda yanzu muka gama yin
shi, tana fadin haka tayi shiru bata kara cewa komai bah.
Tambayarta tayi maye kuma yin shi??.
Au kina son kice mun baki san ma,anar hakan ba?.
Eh kwarai da gaske ban san ma,anar hakan ba?.
Toh ina nufin yanxu muka gama ba flower ruwa. Dafatan dai kin gane yanxu?.
Sam a,a wallahi ban gane ba.
Zan fada miki nakarshe idan kim gane kin gane idan kuma baki gane bah shikenan.
Kina nufin idan ban fahimta ba shikenan yanzu.
Eh kuwa.
Toh naji fadamun ina sauraronki.
Abunda nake fada miki shine, yanzu mai gidana ya gama kusantata, ma,ana ya cini, ban ma
dade da dawowa daga wanka ba kenan kemah kika kirani.
Shine shima bayan na fito yashiga yayi, saboda haka ina jinshi ya gama katse wayata zanyi
naje naji dashi saboda ina son ya kwanta yayi bacci cikin salama kada ya makara wurin tashi.
Lah! lah! lah! gasky k'awata sam kin b'aci, Yanzu baki da kunya wallahi.
Eh naji kunyar me zanji mijinane fa,kuma naga ai auran sunnah mukai dashi.
Kemah idan kiji haushi maza kije ki tada naki ya biya miki bukatarki kamar nawa, tana gama
fadin haka tintsirewa tayi da dariya.
Au k'awata muna yar haka dake ne?.
Aa kece ai naga kinzo mun da wani zance shiyasa.
Haba dai, daga fadin haka shikenan Allah Ya huci zuciarki k'awata.
Karki damu babu komai, ni raima bai baci bah.
Sai kemah kawai na damu ne da damuwarki wallahi, sam ina son kemah ki rinqa jindadi aure
kamar yadda nima yanzu nake ganiyar jinsa.
Zanyi farin ciki idan hakan ya kasance k'awata, ni baki ba kullum mijina ya kusanceni bah, kin
ganni nan kusan kullum haka nake wuni ajike abun har tsoro yaken bani k'awata.
Karki damu insha allah zai duba lamarinki.
Bazai barki haka ba insha Allah zaki samu abunda kike so, ke dai kawai kicigaba da addu,ah.
Kuma idan na kawo miki magungunan sai ki jarraba ampani dasu insha allah, sai kiban labari
k'awata.
Nima zan so ace hakan ta kasance.
Karki damu indai layi naja yan bayama zasu samu.
Hmm wato k'awata ni ce mah yar bayan koh?.
Emnh maye toh dan ance miki yar baya!.
Ah bakomai watarana muma muna gaba ba baya bah.
Zanyi farin ciki kuwa matuka, idan k'awata takasan ce yar gidan baga.
Hakane k'awata, nace amma mijin naki bai fito bqne bah daga wankan?.
Ya fito mana tun d'azu, kawai dai kawata na biye miki ne munata sururu na dan rage miki dare
ko baki so ne?.
Haba dai wace ni nace banso ban isa ba kuma ban kai wanan matsayin ba.
Kawai dae naga karyaga kin saba mai abu kumq kawai yau d'aya yaga kin dena
Karki damu indai wanan ne zanji dashi ai shi mai saurin fahim tane.
Yasan dai indai ba wani dalili ba, yanzu ina can ina canza mai kayan jinsa.
Sannan kuma na kwantar dashi akan bed inaji dashi sosai kamar bby dana haifa haka nakeji,
indai gaya bai samu hakan ba yasan akwai abunda nake shiyasa.
Gaskiya ne yar gata yar gaban goshi kinji dadinki damani ke!..
Haba k'awata kwantar da hankalinki saura kiris kemah zakiji abundq nakeji kemah.
Allah yasa.
Insha allah makuwa k'awata.
Sai da suka samu wurin 1hr suna hira da junan su.
D'aga kanta tayi ta diba agogon dake cikin parlourn ta tayi.
Yanzu karfe 11pm, kenan na dare.
Ganin haka yasa tace mata, k'awata gaskiya fa dare yayi ya kamata ace yanzu muje mu kwanta
kinga muma kada mu muk'ara.
Eh kuma k'awata hakane gaskiya kika fada.
Anan sukai sallama da junan su.
Sai da safe.
Allah Ya tashe mu lapia.
Ameen"
Ya kuma sadamu da alkhairin dake cikin wannan dare yasa kuma muyi bacci mai dadi.
Ameen suma ameen.
Nan suka kashe wayar ko wacce ta nufa bedroom nata domin idanuwansu ko wacce bacci
takeji.
Washe gari....
Saudat, duk da dai sunsha hira jia ita da k'awarta farhat, kiran sallah asubar farko, Saudat ta
tashi daga bacci bata k'ara wani bacci kirki bah, hakanan ta tashi shiga kitchen.
Ta fara shirin shirya musu kayan breakfasts saboda tasan halin mijinta, Abban Sadeeq sam bai
mata uziri kawai abunda yakeso shi yake so.
Dawo tayi tashiga tayi alwala sanan kuma ta d'auki nadduma tayi sallah,bayan ta idar da sallah
komawa kitchen tayi domin tacigaba da shirya musu kayan breakfast.
Tun d'azu shima Abban sadeeq, ya fita zuwa sallah amma yau anci sa,a bai dawoda wuri bah.
Daman tasaba idan ta gama hada musu kayan breakfast.
Dinitable take zuwa ta hada musu ta aje ta mai da ta rufe idan, Abban sadeeq Ya gama abunda
zaiyi daman tasa mai nashi akula ga kuma tea nashi nan akaramin flas, ta samai.
Yayi breakfats nashi ya fice saboda bai son zuwa wurin aiki amakare.
Saudat, zaune take cikin parlour, tana jira tsan, mani, kawai sai ga k'awarta farhat kamar Yadda
ta mata alkawari, sai gata tazo.
Sallamarta, Saudat taji kawai hakan yasa ta d'ago da fuskanta sama, sakamakon cikin kogin
tunanin data tsunduma d'azu.
Pls
Share
Comments
07055852908```
*WANE YARO*
BY
NASRULLAH
®️
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]
_♡F.J.W.A♡_
https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/
️5️⃣
```Ashe farhat ce ke mata sallama tana d'aga kanta ta kalli kofar parlourn tai arba da ita.
Murmushi tayi mata tashi tayi cikin sauri ta rungumeta tai mata oyoyo barka da zuwa k'awata.
Bayan sun gama rungume juna, sun gaisa.
Kai tsaye ta ja farhat suka wuce dinitable.
Wanda teburin ke cike da kayan breakfast, daman itama farhat, mai gidanta da wuri shima ya
fita san mako yayi da asuba, ko breakfast baiyi bah, ganin haka daman itama ta fada mai, zata
gidan k'awarta saudat.
Hakan yasa ko breakfast batai ba, tana gama yan aikace-aikacen ta, tayi wanka ta shirya, ta
nufa gidan k'awarta Saudat.
Bayan sunje dinintable, ko wacce samun wuri tayi ta zauna, Saudat tashi tayi tasa musu tea,
hade da donut, suka shi suka sha, sukai Hamdalah.
Sanan suka dawo cikin parlour suka zauna, Saudat tana kusa da k'awarta farhat, suna jin dumin
jikin junan su.
Da suka dawo parlour farhat, cigaba da zuba tai, tayi ta daman surutu tana bata labarai suna
dariya.
Zuwa can Saudat taji shiru, ba ai maganar maganinta da,akace za,a kawo mata ba.
Bayan