Showing 18001 words to 21000 words out of 39630 words
ne daman ku taimaka mun, kuzo na fito da mahaifiyata bata da lafiya,
sai ku ɗauke ta kushigar da ita zuwa cikin asibitin.
Ok ba matsala kaje ka fito da ita, ga munan zuwa yanzu nan.
Share
Fisabilillahi
07055852908
★★★★★★★★★★★★★★
[2/16, 7:48 PM] NASRULLAH ✍️: *WANE YARO*
BY
NASRULLAH
®
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION*
[Ƙungiya Domin wayar da Kan mata, Farin Jini writer's domin ci gaban Mata.]
*♡°F .J .W .A°♡*
https://www.facebook.com/farinjiniwritersassociation/
*Sadaukarwa*
*Gareki*
Maman Tasleem
️1️⃣3️⃣
Bai wata-wata ba suna faɗa mai haka, Ya amsa da "to shikenan" cikin sauri ya juya jikinshi na
tsuma da karkawa.
Ya koma can wurin motarshi, da sauri ya fara kici-kicin fito da ita, sai da kusa fiddo da ita waje,
sai ga nurses ɗin nan da suka ce mai suna zuwa, suna ɗauke da gadon asibitin sun turo shi,
wanda ake ɗaukar marasa lafiya dashi? Especially ma wanda rashin lafiyar nasu ya yi tsanani
sosai bama su iya tashi ko miƙewa, su yi tafiyar da kansu, Nurse ɗin bakin ƙofar motarshi su ka
ci burki da gadon.
Shi kuma lokacin ya riga da ya ɗauko Mamanshi a kafaɗarshi, su ka matso mai da gadon,
Abban Sadeeq ya saka ta ciki ya kwatar da ita, sannan nurses din su ka cigaba da tura har
zuwa ciki asibitin, su na shiga kai tsaye ɗakin emergency room aka Kai ta ciki, daga bakin ƙofa
a nan a kai ma Abban Sadeeq Gate, ya tsaya nan waje.
"Abban Sadeeq ya zauna nan kan kujerun da ke gefen ɗakin, da aka sata ciki, kama
hannuwanshi ya yi ya nannaɗe, zama ya yi, yai shiru abunshi shi kaɗai, rasa ma abunda ke mai
daɗi ya yi."
Daman wata daga cikin Nurse ɗin, ta je kiran babban doctor bayan sun, umarce shi da kada ya
shiga, ya zauna nan waje idan lokacin buƙatar hakan ya yi, sai ga baban doctor ya zo nan su
ka gaisa da shi, Abban Sadeeq ya faɗa mai abunda ke faruwa doctor ya ce, "Insha Allah kar ka
damu, yanzu abunda na ke so shi ne, ka kwantar da hankalinka insha Allah Mahaifiyarka za ta
samu lafiya." " Allah Yasa Ameen su ka ameen."
Saudat matarshi da ya bar ta cikin wani hali, wanda ya motsa mata sha'awarta hankalinta ya
riga da ya gama tashi lokacin babu abunda ta ke ɓukata kawai ta ji , banda ta ji ya fara buga
mata lafiyyan gwatso yana shigarta da Honey J. ɗinsa.
Kawai sai ga shi wayarshi tana ringtone, mantawa ma ta duka bata da wayoyinsu a silent ba,
saboda tsaro ba dan tsoro ba.
Ya na zaune kwatsam, sai ga tunanin ta ya faɗo mai a ranshi, ciro wayarshi ya yi cikin aljihunsa
na jallabiyar da ke jikinshi, har yanzu dai jikinshi bai dawo dai-dai ba, har yanzu a kiɗime ya ke.
Da ya ɗauko wayarta shi ya samu number matarshi Saudat, ya kira numberta. Saudat ta na
zaune bakin gado fuskarta a murtuke, babu ko alamun fara'ah, tsabar abunda Abban Sadeeq,
ya yi mata bai kyauta mata ba, ya ɓata mata rai sosai. Haka nan tana zaune wanda ba tai aune
ba kwatsam sai, kira ya shigo cikin wayarta, tsaki mtwssw!...duk da dai bama ta san komawa
waye ba? Di ba wanda za tai ba kowa ne ke kiranta ba, illah banda mijinta Abban Sadeeq.
Haka tai kamar ba za ta ɗauki kiran ba, cikin shagwaɓa ta amsa mai sallamar da ya yi mata,
kana ta ce mai, "lafiya ƙalau masoyina, kawai wanan fitar haka ko tsayawa ka yi ka faɗa mun
ina ne inda zaka amma ya gagara?", Ya ce "Please I'm so sorry dear, wallahi nima kiran na
gaggawa ne" , ya faɗa muryarshi tan rawa,“ shiyasa ban tsaya na samu miki maganar abunda
ke faruwa ba?".
Ta ce "Subhanallahi me ke faruwa ne dear?", Kafin ya ce mata wani abu, sauke ajiyar zuciya
tare numfasawa ya yi sanan ya ce "Uhmmm in faɗa miki ɗazun nan wallahi sam hankalina
baya jikina, shi ya sa ki ka ga ko na tsaya, nai miki magana kasawa na yi, please I'm so sorry."
Ta ce " Dear kar ka damu na haƙura, amma ni wallahi ƙosa na ji meke faruwa ne sai hankalina
ya kwanta, saboda ni na san da cewa wannan futar da kai, ba lafiya ba akwai abunda ke
faruwa?" "Shikenan kar ki damu za ki ji abunda ke faruwa, amma kafin nan ina son kema ki
kwantar da hankalinki".
"Kar ka damu nawan wallahi hankalina a kwance ya ke, tunda na jika na san koma maye da
sauƙi insha Allah,"
"Allah Yasa, Ameen suma ameen, ba komai ba ne ba, ɗazun nan kiran da na gani an kirani ne
da wayar momyna, sanna kuma akai mun text message abun ba daɗi" , fashewa ya yi da kuka,
ya na faɗin ki bari sai na dawo gida zan faɗa miki duk abunda ya faruwa?," cikin rawar murya
kafin kace mai jikinshi ya fara karkarwa ya yi zafi rau, shima jinshi ya ke kamar bai da lafiya.
Sadaut da Abban Sadeeq ke ba ta labari, tuni harta fara ƙwalla tana faɗin “wayoooooo momy
Allah Sarki, Allah dai ya sa kina lafiya?".
Su na cikin wayar rawar sanyi ya fara, jikinshi yana kyarkyarwa, bai ma san lokacin da ya kashe
kiran ba, barin Saudat ya yi ta na ta, "Hello! Hello! Hello! nawan pls talk to me manah, jin shiru
da tai, ƙwallah ya fata kwaranyo kan kumatun ta," ga shi da ƙari bama ta tambaye shi ba wanne
asibiti ne ba? Gashi kuma, ya kashe wayar ta sake kira ba,a ɗauka ba, da ta sake kira ta ji
wayar switch off!....Hankalinta yayi matuƙar ƙara tashi.
Ashe Abban Sadeeq shiru da ta ji ya yi su na cikin waya shima, zazzaɓi ne mai zafi ya rufe shi,
suna cikin waya bai ma san ya kashe kiran ba nan ya kwanta kan kujerar da ya ke zaune yana
kyarkyarwa da rawan sanyi, Allah ya sa, sai ga wata nurse ta zo wucewa ta wurin ta ganshi aiko
shi ma nan take aka bashi gado aka sa mai drip, tare da allurai
Saudah, tana zaune sai trying number shi ta ke bata shiga a kashe, ji ta yi sam ba za ta iya
zama ba cikin gidan, tashi tayi tai maza ta gyara jikinta ta sanya kaya, ta fito daga cikin falon ta
sa mabuɗin ta kulle ƙofar.
Sanan ta nufa parking space, cikin sauri sai gashi ta ƙaraso ta ɗauki motarta wacce ya siya
mata tun tana budurwa, a gidan su ta na hawa.
Hanzari ta yi ta buɗe murfin ƙofar motar, sannan ta shiga ciki, da sauri tsigar jikinta na tashi, ta
jawo ƙofar ta rufe, sai sa key motar ta ke ashe tsabar saurin da ta ke , ba dai-dai ba ne ta ke
sawa ba?. Sanna ta ɗauko wayarta ƙirar android ta kunna flashlight, ta haska u da ta ke sa key
ta ga ashe ba dai dai ba ne inda ta ke sawa ba, ta dafa kanta da hannunta kash!......cikin ranta
tana faɗin “wai meke damuna ne, Oh ni ya su".
Sannan ta dai-daita, ta saka keyn motar dai, ta tada motar, tayi reverse, ita ma kamar shi ma
cikin sauri ta fizgi motar ta fara tuƙi, haka ta fita cikin gidan da sauri daman kofar gate din nasu,
a buɗe ta ke , ko ɗazun da Abban Sadeeq zai fita da ya fita bai tsaya ya rufe ba kawai titi ya
hau ya cigaba da tuƙi.
Itama haka ta na fita ta hau kan titi ta ci gaba da tuƙi, cikin ƙanƙanin lokaci, sai ga ta asibitin ita
ma, duk da dai ba ta tambaye shi ba wane asibitin ne ba ya kai momyn.
Ta shiga cikin asibitin da motarta, ta nufa parking space ta yi parking na motar, ta fito cikin sauri,
ta nufa cikin asibitin ta na shiga asibitin ta tarar da Nurse guda biyun nan na ɗazun har sun
gama abunda sucke sun dawo bakin aikinsu, tai musu sallama, su ka amsa ta ce musu "dan
Allah ƴan uwana tambaya na ke ?" Su ka ce mata "Allah ya sa mun sani yar uwa", buɗar
bakinta ta ce mu su insha Allah ma kun sani na san inda ya zo baya wuce nan asibitin kawai ina
so ne kafin na ƙarisa can ciki nayi confirming nan ne?, Wani mutum ɗazun nan ba jimawa bai
zo da wata mata ba haka tsohuwa ce ta kwana biyu", Nurse ɗin nan haɗa fuska su kai su ka
kalli junan su, sanan suka ce “Eh nan ne, baiwar Allah meke faruwa ne?", Ta ce "to shikenan
bakomai na gode , shi mijina ne ni matarsa ce." Su ka ce mata " Allah sarki, wallahi ɗazun muna
zaune kawai kamar yadda kika gan mu ɗin nan, shima kamar haka ya zo ya same mu a haka
ya faɗa mana mu ka ce mai muna zuwa, mu ka je mu ka ɗauko gado shi kuma ya koma can
motarshi yana ƙoƙarin fito da ita da ga cikin motar."
Haka suka ci gaba da bata labarin abunda ya faru, da ya zo nan asibitin, ƙwallah ta fara sauran
ƙiris ta fara kuka!.... ɗaya daga cikin Nurse ɗin ta zo tana lallashinta tai hakuri ta ja zuwa cikin
asibitin ta nuna mata inda akwai kwatar da Momyn nasu, babu halin shiga sai ta samu kanta
zuwa anjima ko da safe, sannan kuma shivma mijin nata ta nuna mata ɗakin da aka kwantar da
shi, a nan Nurse ɗin tai birki ta bar ta ta dawo bakin aikinta.
Share & comments
Fisabilillahi
07055852908
★★★★★★★★★★★★★★★
[2/20, 3:38 PM] NASRULLAH ✍️: *WANE YARO*
BY
NASRULLAH
®
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION*
[Ƙungiya Domin wayar da Kan mata, Farin Jini writer's domin ci gaban Mata.]
*♡°F .J .W .A°♡*
https://www.facebook.com/farinjiniwritersassociation/
*Sadaukarwa*
*Gareki*
Maman Tasleem
️1️⃣4️⃣
Saudat bayan an nuna mata ɗakin, har ma Nurse ɗin ta koma bakin aikinta tsayawa tai, ba ta
kai ga shiga cikin ɗakin da Abban Sadeeq ke kwance ba, ji ta yi tun kafin ta shiga jikinta yana
bugun uku-uku gabanta ya bada ras!.....
Kasa shiga tai ta tsaya nan bakin ƙofar ɗakin, ta na numfasawa nishi kawai ta ke sama-sama, ta
dafe ƙirjinta da hannunta.
Qul'a'uzai ta karanta, sannan ta sa ka kafarta zata shiga cikin ranta ta na faɗin, "Bismillahi"
sannan ta yi sallama a zahiri, ta shiga daga ciki, shi Kaɗai ne cikin Ɗakin, ya amsa mata
sallama tare da ƙyar tare da dafa ƙirjinshi ya yi, yana nishi numfashin na fita sama-sama.
Ko da ganin haka da kuma jin muryarta, bai yi mamaki ba Abban Sadeeq, saboda ya san da
cewa ta tashi hankalinta sosai yanzu. Da ƙyar ya samu damar sa ke yi mata magana, buɗar
bakinshi ce mata ya yi "Oyoyoyo!.. sannu da zuwa dear."
Saudat a tsaye ta ke wuri ɗaya, ta kasa gaba ta kasa yin baya, tunda ƙafafuwanta su ka shigo
cikin ɗakin, kallo ɗaya tak tai ma Abban Sadeeq, dafa kanta ta yi tana faɗin "Inna lillahi wa-inna
ilaihi-raju'un, me zan gani haka dear? Na sha iya ciwon kaine kawai, ɗan zazzaɓi haka ya kama
ka, saboda rashin lafiyar Momy ashe abun ya wuce tunanina" ta ƙara faɗin " Inna lillahi wa-inna
ilaihi-raju'un Ubangiji Allah Ya baku lafiya ya sa kaffarane" tana gama faɗin haka daman can
tuni idanunta sun cika da ƙwallah, hawaye ne suka fara saukowa kan kumatunta.
Hummm hummm humm sannan ta ƙaraso kusa da shi, inda ya ke a kwance, tana faɗin " Sorry
shalelena insha Allah za ka samu sauƙi."
Ameen suma ameen ya rabbi, zaunawa tai bakin gadon asibiti da ke ya ke kwance a kai , ta
sunkuya da kanta ta sumbaci goshinshi.
Numfasawa tayi tare da sauke ajiyar zuciya, kama hannunshi ta yi ta rike, ɗayan wanda ba'a shi
ake ƙara mai ruwan ba?...
Kama hannun ta yi ta sa shi jikinta tana sumbatarshi, ta ce "Honey ka kwantar da hankalinka
Insha Allah Momy zata samu lafiya kamar Yadda kaima zaka samu lafiya, ka ji nawan Please!...
Ban so kana ta da ma da kanka hankali, kar ka zo ka jawo ma kanka wata damuwar daban
wanda ba shi ne ba, ai ɗa kwance uwa kwance sorry duk da dai hakan ke faruwa yanzu, amma
na tabbatar da cewa nan ba daɗewa ba zaka samu lafiya haka ma Momy insha Allah."
Ya ce mata "Allah Ya sa, Ameen" murmushi ta yi sanan ta ƙara sumbatar hannunshi.
Riƙe ta ke da hannunshi, ta ce "kasan menene?" Budar bakinshi ya ce "A'a dear sai kin faɗa"
"uhmm uhmm bakomai ne ba kawai dai Ina ji a raina cewa insha Allah ka kusa samun lafiya, ka
samu sauƙi."
Da alamun ya fara samun sauƙi Abban Sadeeq, kama hannuta ya yi ya sumbaceshi ya ce,
"Insha Allah dearna, nima ina jin hakan a raina "
Saudat murmushin ta yi mai tana faɗin, "Allah koh? Toh Ubangiji Allah ya sa hakan ameen
hubbyna"
Itama ta kama hannun nashi ta sumbaceshi, su duka murmushi kaiwa junansu, Saudat ta fara
manta gadon asibiti su ke, zafa fara tumurmusa kan jikinshi kenan, sai ga Nurse ta shigo da
sallamarta, suka amsa ta ce, "ke ce nan matarshi?" Ta ce "Eh nice nan matarshi" "okay daman
doctor ne, ke san ganin wanda ya zo jinyarshi" ta ce "Gani Allah ya sa ba wani matsala ce ba
kuma ta faru"
“Eh kar ki damu ƴar uwa bakomai ne ba sai Alkhairi ni dai kawai an ce mun na kiraki ne"
Muktar wanda ake ma lak'abi da Abban Sadeeq mijin Saudat, wanda ke kwance a gadon asibiti
yana jin abunda su ke tsakanin junansu, Saudat kallon mijinta ta yi Muktar, sanan suka haɗa
idanu ya amince mata ta je kawai sanan ya sumbaci hannunta, tashi ta yi daga inda ta ke
zaune, ta fara tafiya tana yi tana kallonshi, a ranta ji ta ke ba ta son rabuwa da shi , kamar
akwai abunda zai faru idan ta tafi.
Hakan ta daurewa ta tafi zuciyarta tana ta mata saƙe-saƙe abubuwa.
Ta bi bayan wannan Nurse ɗin, su ka wuce zuwa office ɗin doctor ɗin nan wanda ke son ganin
mai jinyar muktar tare da mahaifiyarsa.
Suna zuwa office ɗin Nurse nan dai-dai bakin kofar ita da Nurse ɗin nan su ka tsaya, a bakin
ƙofar tai knocked na ƙofar Nurse ɗin na gaba ita ma kuma tana bayanta, jin kaɗan da knocked
sai ga shi an buɗe kofar, Nurse ce ta fara shiga sannan Saudat ta biyo ta a baya ta itama ta
shigo.
Sallama su ka mai sanan ya amsa su ka ƙaraso inda ya ke zaune kan kujerarshi, suna shigowa
ƙura ma Saudat ido ya yi da kallo!..
Lumshe idanu ya ke yana budewa yana cigaba da kallonta Wow Saudat, ta haɗu ba ƙarya
babbar macace ta fuskar yara,
Ba shi doctor nan ya dawo cikin hayyacinsa ba, sai da Nurse ta buga teburinshi ta ce, "Sir ga
Wannan baiwar Allah sunanta Saudat, ita ce nan wacce tazo wurin Case ɗin uwa da ɗan nan
marasa lafiyar nan da su ka zo ɗazun"
Ya ce "alright za ki iya tafiya na fahimta, ina son akwai wata mahimmiyar mgana da zamuyi da
ita" ta ce "ok sir" nan ta fito ta bar ta ciki ta gaishe shi ya amsa sanan ya bata wuri ta zauna.
Nurse ɗin nan tana fitowa, tsaya ta yi tai tagumi cikin ranta tana faɗin, "Oh!... Ni meke shirin
faruwa ne?" Zuwa can tace "uhmmm Allah shi kyauta" ta nufa wurin aikinta.
Tana samun wuri ta zauna kamar yadda ya buk'aci hakan ta zauna, ya shiga yi mata tambayoyi,
babu gaira babu dalili, haka nan ta rinƙa bashi amsa tambayarshi, babu amsar abunda bata
bashi ba matuk'ar tambayarta ya yi , sanan ya tashi sauke ajiyar zuciya yayi sanan ya ce,
"Nagode da wanan lokacin naki da kika ban, amma idan ba zaki damu bah, ina da tayi a kanki
?" Ta ce "name fa?" Ya ce "idan ba damuwa ina son ki bani kanki ki fashi mijinki da kuma
mahaifiyarsa, idan kuma ki kaƙi amsa tayina sai na kashe su," yana gama faɗin haka yayi shiru
da bakinshi.
Doctorn so ya ke ya yi amfani da tsabar tsagwaron son da ya gani idanuwanta na majinta ya yi
lalata da ita, saboda tun farko ganinshi da ita