Showing 21001 words to 24000 words out of 38686 words

Chapter 8 - GAYYA CE! completed by Fatima Alaramma Alaramma.pdf

21 Jul 2025

2584

ne a ciki ba .

Hira suke yi sosai ita da Jamal, har ya yi parking sannan ta fito, ta shiga gida.

Jalil ma komawa ya yi ya masu inna sallah ma sannan ya wuce gidan sbd dare ya farah yi.
Duk da sunyi waya sosai da ita bayan fitowa sa tace tana lpy.


Dad ne zau ne a falo suna ta hira da mom, inda yake ta basu labarin abin da ya gani a Kano wani
mai kama da su jalil da Jamal, yace kuma in sha Allah cikin satin nan zai kai su Kano kamar yadda
ya yi wa su papa alkawarin.
Sallah ma jamla ce ta katse shi ya dago yace yawwa kiramin Jamal, ina san magana da shi.
Take ta kirah shi a waya ya dauka ta ce ka shigo dad na san magana da kai. "Ya ce tom ga shi nan
in sha Allah".

Har ya yi nisa ya dawo gidan.

Ya kirah ta ya ce gashi a k'ofar gidan, tace dad ga shi, ya dawo.

"Ya ce to ya shigo falon nan.

"Ta faɗa masa ya shigo.

Mom ta shiga ciki ta bar su a falo . Yana shigowa ya gaida shi, ita kuma jamla ta shigye d'akin ta
barsu.


"Yawwa Jamal dama naji an ce jalil ya yi aure Allah ya sanya alkairi da albarka ".
Na biyu kuma ina san idan Allah ya kai mu sati mai zuwa ranar fariday kenan zamuje Abuja ni da
kai da Jamal, a kwai wani Company da suke ne man ma,aikata, shine nace bari na maku magana.
Kaga sai ku hada da sana,arku da aikin ku, kunga yanzu ba a zama da sana,a daya. Ya kare
maganar yana fatan zasu Amince da batun sa.

" Tom shikenn Allah ya nuna mana ranar rai da lpy . Zan fad'awa jalil muji abinda zai ce amma
ina fatan ba kwana za,ayi ba.

"Eh in sha Allah ba zamu kwana ba ".


Sannan ya yi masa sallah ma ya tafi, cike da mamaki da ,al,ajabi. A zahiri gaskiya shi baya san
tafiyar amma babu yadda zaiyyi sbd yana ganin yarman Dad, kuma bayasan ya yi masa musu.



*Gidan Amarya*

Da Sallah ma jalil ya shigo falon, hannun shi rike da ledoji, Fatima ce ta k'arasa ta karɓe kayan da
ke hanun shi, tare da jerama masa sannu da zuwa yana amsawa fuska dauke da murmushi.
Kujerar da ke gaban shi ya zau na, ya zubawa Fatima ido wadda ta fito daga kichin.
Wata Atamfa ce a jikin ta doguwar riga wadda tayi daidai da jikin ta, ga wani kamshi da jikin
ta ke fitarwa wa mai tada hankalin.

Gaban shi ta ce ta zauna ta zuba ma sa ruwa da a cup ta miƙa mishi, ya karba ya hado da
hannun ta ya jawota jikin shi, ba take da ya ce mata k'alah ba ya farah shafa wuyan ta yana
shaƙar kan shin dake jikin ta. Gaba ɗaya ya farah rikita mata lissafi sbd wasu abubuwa da yake
mata, hannun shi yana yawa a duk sassan jikin ta, hakan ya ƙarah kashe ma ta jiki.
Batayi aune ba ya haɗe bakin su waje daya, duk wane lipstick da ta shafa ya shanye shi, ya
koma kamu harshen ta yana mata wani irin rikitacciyar tsotsa gaba ɗaya jikin ta rawa yake yi ga
wani abu da tajiye yana yawa tun daga karaf ta har zuwa tsakiyar kanta.
A hankali ta fashe masa da kuka sbd taga lamarin na shi ya farah wuce tunanin ta, data
fahimci baya fahimtar ta sai fara kici-cikin kwace kanta, da yar ta samu ya sake ta idan shi ya yi
jajir jikin har rawa yake yi, ya kasa furta komi. Ita kuwa mai kuka ta keyi jawo ta ya yi ya rungume
ta batare da ya ce mata komi ba, ya shiga bubbuga bayanta alamar rarrashi.

Kusan minti na 30 suka dauka a haka sannan ya dauke ta ya yi d'akin shi da ita, ya kwantar da
ita saman bed sannan ya fado Toilet.


Yana shiga ta sauko da sauri ta koma dakin ta, ta sake shirya wa cikin wata riga mara nauyi
sannan ta saka hijabi ta kwanta,


Ta naji motsin shi ta rufe idan ta.
Yana shigowa kan bed ya nufa ya kuma ɗauta ya cire hijabi jikin ta sannan sukayi falo da ita.

A dainig ya ajeta sannan ya jawo pulet ya shiga yin sarven din su, gefen kujerar ta ya dawo ya
zauna ya dauki spoon ya shiga bata dan ya fahimci gaba ɗaya ta tsorata da shi. Sai da ya
tabbatar ta koshi sannan ya ci abinci yana ci yana yaba mata amma ita ta kasa ce wa komi, har
ya kammala ya jawo hanun ta zuwa falon shi ya kun na tv suna kallah. Har lokacin ta kasa furta
komi.

"Juyowa ya yi ya kalleta ya ce wato my wife baza ki mun maganaba ko? Dan Allah kimin
magana kinji ko na miki wani laifi ne?".

"Ta ce a'a idon ta fal da hawaye".


"Tom ki saki jiki dan Allah, kin san me?

"A'a "

Yau Jamal ta zo gidan inna idan ki ka gan su ita da jawahir k'anwata tamkar ni da Jamal nan fa ya
shiga bata labarin tare da nuna mata pics din su da ya musu, tana ta mamaki har ya faɗa mata
zasu zo nan da kwana biyu.

Sosai ta saki jikin ta suna hira da shi, kasan me yaya wllh nima akwai wani da nake gani yana
kama da ku, ya ce a ina sannan Ni da mom muna kallan labarai suka ansa shi yana baya ni akan
wani Company nin su, wllh my dear kamar ku daya ba ko babban ci.

"Kin san ikon Allah, kuma an ce kowa irin shi bakwai ne a duniya. Allah dai ya sa mu dace suka
ce Ameen.

"Ashe yaya Farouk ya tafi Umar ji da daddare jirgin su ya tashi"

"Jalil shi yasa yau ina ta kiran shi wayar bata shiga".

"Mom ta ce kiran gaggawa ne ya taso da da addare, ta Abuja zai Farah wa daga nan ya wuce".

"Tom Ubangijin ya dawo da shi lpy, nima in sha Allah net Hajji da ni da my wife and my bebys
zamu je ya kare maganar yana murmushi".

"Ita kuma ta hade rai".

"Ubangijin ya kai mu rai da lpy amma gaskiya banda wasu bebys"


Daga nan suka cigaba da hirar su har lokacin tana jikin shi har ta fara yin barci lkcn 11:00pm tayi
dan haka ya dauke ta ya yi Toilet da ita, a hankali ta bude idon ta tare da sakkowa a jikin shi.

"Ya mata murmushi ya ce wanka zan miki".

"Gaskiya ni bana so ka fita kaji ta kare maganar cikin shagwab'a".

Yana fita tayi wankan ta, sannan ta fito ta bude wadrop din dakin taga kayan barci da yawa a
cikin sannan ta dauko wata doguwar riga ta saka ta barci ta feshe jikin ta da turarukan da duk ta
gani a dakin.
Sannan ta juya da niyar fita daga d'akin suka haɗa ido da shi yana kulle kofa.

"My dear barcifa nake ji".

"Ga bed can jeki kwanta". Ya faɗa ba alamar wasa a idon shi.

Dan haka jiki a mace ta koma cikin d'akin ta kwanta kan bed din, mai matukar girma ga wani
kamshi da yake fitar wa, ta rufe jikin ta da blanket mai nauyi tayi shiru bata re da barci a idon ta
ba.

Yana fitowa ya shirya zuwa wasu kaya marasa nauyi sannan ya kashe wutar dakin, ya kanta ya
jawo ta jikin sa.

A hankali ya fara shafa gashin kanta zuwa wuyan ta, tana jin shi amma ta kasa ko kwakkwaran
motsi, sosai yake mata wasu abubuwa masu wuyar fassarawa, gaba daya jikin ta ya yi sanyi ko
hannun ta bata iyya dagawa, bai kuma tsaya da romantic din ta ba, ya gama kai ta karshe ya
yinda shima ya kai makurah.

Daga nan nidai na basu waje.



*Kano*

"Jawad" Ammy zan fita sai na dawo.

"Ina zaka je ?

"Gidan Abdullah zani wanda ya yi aure kwana ki lokacin ina Lagos ni da Jalila".

"Ohhhhh Allah ya kiyaye, ai da ka ɗauki jalilan kun je tare tunda gidan Amarya zaka sai ka fi jin
dadi zuwa".


"Tom shikenn bari na shiga na mata magana".

"Sai kun dawo.

Kai tsaye cikin gidan papa ya shige bakin shi dauke da Sallah ma, shi a iyya lissafi shi ba zaice ga
iya raban shi da gidan papa ba sbd baya shi. Idan ka gan shi a gidan to fa wajen mamy Jalila ya zo
sbd tana matukar kaunar sa, batasan ganin abu zai da meshi ko ta bashi.
Yau ma kamar kullum ita kad'ai ce a falon zau ne kana ganin ta kasan akwai abun da yake
damun ta da alama yan zu haka ma tuna ni take.

Sallah ma ya ƙarah yi sannan ta jiyo shi, ta dago fuska dauke da murmushi tace my son shigo
mana naga ka tsaya a nan, shigowa ya yi ya zauna gyefen ta tare da gaida ta.

Ya ce Mamy na mai yake damun ki ne!? kwana biyu nan da ban shigoba duk kin rame. Kinyi
baki, Mamy ko baki da lafiya ne? Ya kare maganar cikin tausaya wa.

"Ummm my son kasan dai ta tsuniyar gizo bata wuce ta k'ok'i, wllh Jawad na gaji da zama da
Papan ku ka duba kaga yadda na koma, Papan ku ba shi da tausayi ko imani san zuciyar sa ya yi
yawa, wllh a yan zu bani da wani muradi daya wuce rabuwa da shi".

Ba wanda nake iyya fadawa matsala ta bayan kai my son kana gani da shop din da ka bani
nake komi a gidan nan, Naira biyar dinsa baya bani, ga cin mutuncin kalah kalah.
Wllh sbd kai nake zama dashi.


"Na san komi Ammy dan Allah kiyi hakuri komi ya kusa wucewa da yar dar Allah. Haka dai ya
dinga bata hakuri da bata baki nan take ya saka mata one million a account din ta sannan ya
tambaye ta Jalila ta ce bari ta kira ta.

Ko da tafi to zasu tafi, papa ne ya fito ya hana ta zuwa ya ce akwai inda zata raka shi daga nan
ya koma d'aki, shi kuma Jawad ya saka kai ya fita Mamy nata bashi hakuri.

Ba yau Jawad yasan wane papa ba shiyasah kwata kwata baya san papa, haka shima papan
bayasan Jawad, amma idan a gaban papy ne sai ya nuna ba wanda yake so kamar Jawad.


Mamy ce ta bi papa d'aki dan bashi hakuri akan yabar jalil su fita, tana kai wa bakin dakin nashi
ta jiyo wasu magan ganu masu tab'a zuciya, bayan ta gama jin karshen maganar ta koma d'akin
ta da sauri ta dauki waya ta hira Jawad idon ta nata zubda hawaye, har 2miss call ta mashi mai
dagaba. A na 3 din ne ya daga "ya ce Mamy karfa ki damu gani ma nayi nisa a hanya."


"Mamy dan Allah ka dawo yan zu my son kayi sauri ka juyo kar kaje akwai matsala a hanyar, ka
dawo gida kaji, tana kai wa nan ta fashe da wani matsananci kuka wanda ya bawa Jawad
tausayi.

"Mamy karki damu bari na dawo mai ke damun ki ya faɗa a giggice".

"Mamy na sauke wayar ta cigaba da kukan ta, tana cewa ban san rashin imani ka ya kai haka ba
papa, ban san zaka iyya aikata wannan mummunan zunubin ba wllh wani abu ya same shi bazan
yafe maka ba. Na tsane ka Al Hassan. Na tsane ka.


Haka ya jiyo gida jiki a sanya ye, amma abun da ya bashi mamaki tun da ya fito wasu motoci
Black suke bin shi amma yan zu yana juyowa sai yaga sunyi parking a bakin titi. Wanda duk yana
hango hakan ne ta mirrow, Amma sai ya basar sbd ba yau ya saba ganin ana bibiyar shi ba.

Yana koma wa ban garen Mamy ya shiga cikin ta shi hankali, kai tsaye dakin ta ya nufa ya norking
ta ce ya shigo.

Fuskar ta ta kumbura da alamar kuka ta ce, sosai har zuciyar sa yana jin tausayi Mamy yana
kuma matuƙa kaunar ta.

"Mamy na maiya sa neki?".

"Babu komi my son, ni kawai ban yarda da fitarka a yau bane, sbd zuciya ta ta sakamin shakku
da ko kwantan hakan. Ina jin tsoron rasaka my son ba Wada wata inuwa da nakeji sanyi a cikin ta
bayan kai.
Na farka na rasa uwa da uba ni ba yar uwa ba.
Kai kaɗai ne jin dadin rayuwa ta a yan zu. Kuma ina yin komi ne sbd kai, marasa mai yasa papa
yake mun haka ko tausayi maraici na baya ji.


"Mamy na ki kwantar da hankali ki, tabbas papa ya cigaba da zalintar ki, Ni da kai na zan sa ya
sake ki ya baki takar darki ki koma gidan ki dana maki, Mamy na bana san ganin ki cikin
damuwa.

Da kalaman shi masu dad'i ya kwantar mata da hankali sannan ya tashi ya yi ma ta sallama.

Ya koma gida cike da tausayin halin da Mamy ke ciki.


*Kaduna*

"Sannu my wife ki daure ki sha tea din nan, A hankali ta saka hannu ta karba tana sha a
hankali, hatta kammala yana aikin jerah mata sannu, sannan ya dauke cup din ya fita da shi ya
shigo da pulet dauke da dankali gyefen gadan ya zauna ya ce, bude bakin na baki, a hankali ya
dinga budewa yana bata sbd wata irin yinwa take ji, taci sosai sannan ta janye kanta alamar ta
koshi ya meke ya fita da pulet din sannan ya dawo ya bata magana ya kwantar da ita yana dan
na mata ƙafafuwan ta a hankali. Har barci ya dauke ta sakamakon jiya bata yi barci ba, sbd bakar
azabar da ta sha a hannun jalil tabbas ta raina kan ta, ana ce wa haihuwa yakin mata. Tofa lallai
aure ne yake mata.


Komawa ya yi falo ya kwanta dan shi kan shi a gajeye yake tabbatas aure ni,ima ne, Ubangijin
ya bashi ikon yiwa Fatima adalci a cikin rayuwa auran su. Sbd ta bashi komi nata Alhmdllh.

Yana wannan tuna nin barci ya dauke shi shima.



*Bayan sati ɗaya*
*After one week*

Yau ne ya kama ranar da zasu tafi garin Kano sai da wata matsala da ta faru ita ce.
A yau din aka kirah Dad aka sanar da shi kanin mahaifirsu doctor Adam ba shi da lafiya, kuma
ciwan na shi ya yi tsananin kuma raban da su hadu dashi shekara Ashirin kenan.
Sbd kasancewar shi a saipuros tun da ya yi ritayya.
Dan haka yau din zai tafi Abuja daga nan ya dawo Kaduna.


Hakan kuma ya sanar da su Jamal an daga tafiya.


Tun da ya sauka a garin Abuja ya je gidan uncle Adam tabbas yana jin jiki sosai, dan haka ma
akace wa,a wuce da shi America dan duba lafiyar shi.

Ko da Dad ya zo a hankali ya rike hannunsa ya ce, Bashir akwai wani sirri dake cikin rai na wanda
nake fatan wanzuwar da kafin lokacin tafiya ta,

Ko da ban dawo ba akwai wani books a cikin gidana dake Kano, aciki wata jaka nan dai ya
mashi baya nin komi ina so ka karanta labarai sannan kuma ka tabbatar ka nemu wadan nan
bayan Allah.

"In sha Allah, uncle Allah zai baka lpy, ya ce nima ina fatan hakan, ina san ganin yadda al,amarin
nan zai kasan ce.


Kwanan Dad biyu suka wuce America shi da yayan uncle Adam, Ahmad da Muhammad sai
matar sa Hajiya Maryam.

Kwana nan satin Dad daya a America ya dawo Kaduna.


Ton da ya dawo kuma ya kai mom Lagos dan duba lafiyar ta da ta cikin ta. Kwanan su 5 a
Lagos suka dawo Kaduna.


Ya da wowa awajen aikin su aka aika shi birnin Kebbi nan ma satin shi ɗaya. Sannan ya dawo
Kaduna.

Kwana biyu da dawowarsa kuwa ya kirah su Jamal ya ke shaida masu abun da ya tsaida shi
Sannan suka yanzu shawarar zasu je jibi in Allah ya kai mu.



Jalil ne ya shigo gida a gajiye, yana shigowa aka rungume shi ta baya tare da sanar masa kiss mai
zafi, tana haɗa masa da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login