Showing 33001 words to 36000 words out of 38686 words
Chapter 12 - GAYYA CE! completed by Fatima Alaramma Alaramma.pdf
Kuma a wannan zaman da takeyi da Mamy tsakuwa mai karfi ta shiga tsakanin ta da Jawad,
ita kan ta Mamy har mamakin lamarin na su take, saboda yadda Jawad ke wa jawahir da kuma
nuna mata kulawa da tausaya wa .
Jalilah yar gidan su ce a hannun Ammyn shi ta girma amma baya nu na mata soyayya haka,
duk da jawahir yarin ya ce mai biyayya.
Shi kam Jamal ba shi da aiki kullum yana hanyar sharad'a wajen Jamla, dan tare suke rai nan
su. Ayyan da Ayyana sosai suke nuna masu kauna. Mom ta ce gaskiya suke zasu yi maku zaman
d'aki, Dad kuwa tuni ya dena jin kunyar sa ya saki jikin sa da lamarin Jawad din.
*Bayan watanni biyu*
Tuni kowa ya koma kan aikin shi amma har yanzu su Jamal basu koma Kaduna ba sbd papy ya
hana, Ammy kuwa daga sun Farah magana sai kuka shiya sa ma suka hakura da maganar.
Inna da Babba wani madaidaicin gida dake kusa dasu papy ya basu kyau ta suka ci-gaba da
rayuwar su mai daɗi kuma kullum su Jamal sai sunzo gidan tunda harda d'akin su a gidan. ina
tuni rayuwa tayi masu dad'i komi ya zama Tarihi.
******
Papy kuwa kullum a zuwa kotu yake akan maganar papa amma har tsawon wannan lokaci bai
taɓa samun ganin shi ba.
Da aka samu wani Brister ya tsaya musu, haka aka ragewa papa shekaru tare da karawa papa
wasu kudade ya ce yaji ya gani.
Daga haka dai aka bar shi zaiyi shekara ɗaya.
*Bayan kwana biyu*
Yau aka bawa papy damar ganin papa dan haka da wuri ya shiga gidan yarin cikin farinciki ganin
'yan uwa na shi. Ko da aka fito masa dashi jikin shi har rawa yake yi ya karasa gaban shi ya rushe
da kuka sbd ganin yadda papa ya koma, papa ya yi ba'ki ya rame kamar mai wata cuta.
Ga wani gashi da ya yi yawa a jikin shi kasan ce war su masu jawan suma.
Haka shi papa ya rungume papy suna koku sai da sukayi mai isar su, sannan ya shiga ba shi
hakuri da naiman yafiyar shi yana ba komai, a haka azo akace lokacin ya yi zai koma kuma sai
wani lokaci.
Papy yana kuka haka ya bar dan uwan nashi, shi kuma yana riƙon shi alfarmar idan sun tashi
zuwa nan gaba su zu dukkan su.
Koda papy ya koma gida babu wata walwala Ammy ce ta shawo kan shi ya ɗan dawo dai dai
daga nan komi ya yi daidai.
Bayan shekara ɗaya
After one years
Abubuwa da dama sun faru a tsakanin waɗan nan shekarun inda su Jamal suka koma ƙasar waje
dan cigaba da karatun su irin na Jawad, wato kasuwanci.
Duk da shi Jawad har karatun lpy ya yi kuma ya yi suna akan hakan ma.
Fatima sun koma Dubai ita da jalil yana karatun sa duk da ita ya hana ta. Sai dai har zuwa
wannan lokaci Fatima ko B'ari bata taɓa yi ba.
Kullum suna addu'ar samu sbd duk kan nun su masu san yara ne.
A yanzu duk wanda ya kalli Fatima yasan tana hutawa tayi kiba tayi haske sosai. Ga kuma wata
kauna da soyayya da Su Ammy da Mamy da papy kan shi suke nuna mata.
A yan zu sun koma kano da zama ma gaba ɗaya.
A yau ne su Jamal suka samu hutun watan ni huɗu a makaranta dan haka gobe shida Jamal da
jalil da Fatima zasu koma gida.
Washe gari karfe 11:00 am suka sauka Jawad ne da jawahir suka zo daukan su, kai tsaye gidan
papy suka wuce suka huta kafin da yamma suka wuce gidan su.
Fatima suna ta hira da Aminiyar ta Jalil wadda ba,a taɓa jin tsakanin su.
*Bayan sati ɗaya*
Jawad ne da Jamal suka zo gidan Jalil a zaune suke suna hira hada Fatima saboda suma suna
kaunar ta kuma suna ganin girman ta duk da yarin ya ce karama.
"Jawad Bebyn Jalil dama haka su ke ce mata.
"Ta ce na,am yaya Jawad".
" Kina ganin babu matsala ni da Jamal idan muka yiwa papy maganar auran mu da su Jawahir,
sbd kinga papa ake jirah kuma papa shiru gwara muyi auren mu sbd gaskiya mu a shirye muke
wata biyu muke so a saka".
" Dariya Fatima ta yi tace hakan ya yi babu matsala koni ma ai zanyi farincikin hakan tun kana
nima zaman kad'aici ya ishe ni idan 'yar uwa ta ta zo."
Duk ka suka ware ido suna kallon ta da mamaki.
"Jawad mai me kike nufi? Kina nufin a gidan nan zamu zauna?".
"A'a ina nufin idan yar uwa ta tazo mana".
"Au jalil aure zaka yi bamu sa ni ba".
"A'a wllh ni ma bani da masaniyar hakan."
"Fatima yaya Jawad zaka auri jawahir, yaya Jamal zai aure Jamla. shi kenan ita my dear Jalila ba
zatayi aure ba? To ita ma tare za,ayi zata auri my love."
Gaba ɗaya ji sukayi jikin su ya yi wani mugun sanya, a kuma ɓangaren Jawad ya yi farincikin
amma bazai nuna hakan ba.
"A'a bebyn Jalil ba za,ayi haka ba ta ce ai kuwa haka za,ayi.
Jalil ya yi shiru ya kasa magana ya ce wato ni bani da zaɓi na sai abun da kullum aka zab'a mun.
Amma bazai iyya yiwa Fatima hakan ba sbd ita din mace ta gari ce.
Haka sukai ta bata bakin kartayi haka ta ce anyi ma. Daga karshe suka mata sallah ma suka tafi
jiki ba nauyi.
Suna fita jalil ya juyo ya ce wannan zaɓin ki ne amma ni bazan wa matata kishi ya ba. Ya shige ya
barta a falon tana murmushi.
Shin jalil zai Amin ce da wannan haɗin a karo na biyu?
✍️✍️✍️
*GAYYA CE!*
*Written by*
*Fatima alaramma lafazi*
*(Falaramma)*
https://youtube.com/@fatimaalaramma?si=v_EK6JyH_nkqroPZ
*Sadaukar kar wane ga iyaye na da 'yan uwa na 'yayan Alaramma baki d'aya ina alfahari da su*
✨✨✨
Wanan sabon littafi ne, dana farashi kwanan, ina rokon Ubangiji ya bani ikon gamawa lpy, ina
rukun Ubangiji ya bani da mar rubuta abun da mutane zasu amfana dashi wannan kenan.
Wannan labarin na musamman ne ba gama garin labari bane, GAYYA CE! kuna ji kun San abun
sai Wanda ya karan ta, labarin ban dariya da kuma soyayya, tsan tsar cin amana da kuma
Butulci, San zuciya da kuma hassada, duk acikin book din GAYYA CE! kunaji kun San ba karya
littafin, ina alfahari da ku ges nagode.
PG 2️⃣ 9️⃣3️⃣0️⃣
Fatima ta dad'e a wajen tana tuna ni kafin daga bisani ta meke ta bishi dakin shi.
A kwance ta same shi ya daga kan shi sama da alama ya yi nisa a tuna nin da ya keyi, a hankali ta
zauna gyefen shi sannan ta jawo hannun shi.
Ya kuwa d'ago da kan shi suka haɗa ido sai ya yi kasa da idon shi fuska ba bu annuri.
"A hankali ta kama hannun shi tana murzama cikin wani rin salo da wata kallar murya Fatima
ta fara magana" my dear Husband ta kira sunan shi ya dago yana kallan ta alamar yana bi bata re
da ya ce komi ba.
Idan Allah ka hauri Jalila wallah mutuniyar kirkice ga addini da san 'yan uwa.
Yan zu ka duba kaga ya kamata su yaya Jamal su jewa papa da wannan maganar ba yan ita yarsa
bata samu ba, kai ne mijin jalila my dear kawai Ubangijin ya saka ni a tsakanin ku ne amma kai
ne wanda Allah ya bata in sha Allah.
Kasan yadda papa ke san beby wllh hakan da zakayi zai karawa papy da Ammy kaunarka.
Kuma ka duba kaga ko acikin su sun fisan ka kuwa soyayyar da suke maka ya kasa boyuwa kuma
suna yin hakane sbd kai din mai biyayya ne da nuna masu kauna.
My dear dalilin san da su Ammy ke maka ne yake tabbani, ko da basa san abu na saka baki a ciki
sun hakura da lamarin yadda na faɗa haka zasu yi haka ta dinga bashi baki tana masa wani irin
abu da hannu ta a jikin shi wanda hakan ya kashe masa jiki sosai ya rungumo ta kawai a jikin shi.
Murya a sanyaye ta ce dan Allah kayimin wannan Alfarmar my dear.
Kasa bata amsa ya yi dan tuni ya faɗa wani shafin ita kuma tana taya shi ya yin da take dad'a
rikita shi.
Cikin wata irin murya mai cike da galaba ita da lamarin da take masa ya ce "na amince da batun
ki my wife.
Bai iyya furta koda uffan daga haka ba ya faɗa cikin salon matar tasa.
***** ** Da yamma ta shirya ita da jalil suka hufi gidan papy tayi masa bayanin abin da zai ce
sannan ta ce kada ya sake ya faɗa masu ita ce ta ce ya aure ta. Amma ya ce ta amince da auran.
Shi dai jalil da mamakin lamarin matar tasa suka ƙara sa gidan.
Tun daga bakin falo Ammy ke mata murmushi da sakakkiyar fuskarta ta har ta k'araso wajen ta
rungume Ammy tana gaida ta.
"Ammy nayi missing din ki my dear ello"
"Ammy missing you too, I love you so much my dear Ammy suka saka dariya."
Jamal da jalil da ke gyefe suma sukayi dariya suka ce Ammy gaskiya kuna san juna keda bebyn
jalil.
"Ammy ta ce ai my dear ello ta cancanci fin haka daga gareni, Ubangijin ya kawo min jikokin lpy
Fatima tayi kasa da kanta.
Su Ammy suna yi mata zargin mai ciki ne amma ita tasan bata da komi.
Mamy ce ta shigo gidan sakama kon ta main falon gidan a kwai k'ofar da zata sadaka da gidan
papa.
Fatima sauka tayi daga kujerar ta gaida Ammy ta amsa cike da far,a da kaunar ta .
Jawad ne ya shigo falon ya ce yau baƙi muke da shi ne, sannu da zuwa Bebyn Jalil ya gida, ta ce
Alhmdllh sannan suka wuce dakin papy dukkan nin su.
Ammy ta kalli Fatima ta ce bebyn papy fa bata san kunzo ba. Bari na kirata na sanar da ita dan
tana sama yau gaba ɗaya bata sauko ba, Fatima ta ce a'a Ammyna bari naje dakin na ta, tayi
sama ta barsu Ammy da yabon hali irin na surukar ta su.
Ta na shiga ta yi sallah ma ta sameta a kwance tana ganin ta ta mik'a ta rungume ta ce my dear
Anty, cikin far,a"Fatima ce ta dago tana kallan ta tace lpy kike kuwa Baby kinga yadda ke ka rame
kuwa. Anya kina cin abinci ? My Anty wllh bana iyya ci kwana nan.
"Faɗa mun mai ke damun ki " dan Allah kada ki boye min komi inji"
"My dear ello Wallahi wani matsananci ciwon mara ne ke damuna naje wajen doctor ya ce min
idan banyi aure ba wannan ciwon bazai tafi ba, ga kuma wani azabebben felling amma maganin
da nake sha yaƙi dauka ta, gashi bana so a sanarwa da papy halin da nake ciki sbd hankali shi
tashi zaiyyi.
Wllh Anty ni banga mijin da ya yi mun ba wanda kuma nake so ya yi mun nisa.
"Fatima ta dafata tana share mata hawayen ta ce, my kinga kowanne bawa da inda Allah yake
jarrabar shi. Dan Allah ki cire komi a ranki jinki in sha Allah kwanan zakiyi aure ki huta da
wannan cikin.
Har ki haifo mana kyakkyawa beby kamar ki, kuma in sha Allah ni zanyi rainan ta .
Da kalamai masu dad'i Fatima ta mantar da jalil damuwar ta sannan ta hanata amfani da
magungunan rage felling din .
****** Falon papy a Zazzau suke a gaban mahaifin na su, ba wanda ya ce wani abu, can dai
jawad ya nisa ya ce papy dama munzo da wata magana ne, Tom shikenn in jinku. Dama ni papy
ina san Jawahir ne, shi kuma Jamal ya ce ni papy Jamal nake so a ne momin auran ta.
Papy fuska dauke da murmushi yace ma sha Allah nayi farincikin da jin wannan batu naku amma
ku sani duk sai na tambaye su dan bazanyiwa 'yayan auren dole ba. Suka ce sun Amince.
Can kuma papy ya yi shiru da alamu wani abu ya duno sai ji sukayi yace nima Ubangijin ya kawo
wa beby na miji na gari, sai lokacin tuna jin jalil ya dawo jikin shi, wanda duk da baima san mai
ake cewa ba.
A hankali ya bude baki ya ce ni..,.ni cikin k'ink'ina ya dama ni jalilah nake so papy!!!.
A ɗan tsorace papy ke kallan jalil ya ce jalil wannan wacce kalar Magana ce kana nufin Fatima
zakayiwa kishi ya gaskiya ba zan lamun ce da wannan batun naka ba, kai Jawad kira min Ammyn
ku.
Ammy tana zuwa aka labarta ma ta nan ta taki amince wa ta dinga masa faɗa tana ce wa ba, ayi
wa Fatima adalci ba, sai dai idan ya sakar mata 'ya ta samu inda baza ayi mata rashi adalci ba, shi
kan sa Jawad bai taɓa ganin bacci rain Ammy irin na yau ba tsawon shekaru da suke da shi.
Sai da suka gama caf sannan jalil ya ce Abun da baku sani ba Ammy shine ita Fatima da kanta ta
bukaci hakan, idan kuma baku yarda ba to ku kira ta ku tambaye ta.
Suna ta mamakin abun amma haka suka kirah ta.
Bayan ta gaida papy ta ce ani Ammy my dear ello wata magana naji a bakin mijinki wai da gaske
ne?.
"Ammy na kiyi hakuri da abinda zan ce tabbas wannan maganar da gaske ne kuma shima ba,a
san ranshi ba ni ce na bakaci hakan sbd babu wani wanda ya dace da jalila idan ba shi ba. kuma
ita kanta jalilan ina matukar kaunar ta shiyasa nake so mu kasance a waje ɗaya, kuma nasan ku
kan ku zakuyi farincikin da wannan auren, fatana dai ku amince mana kuyi magana wannan
al'farmar ni da miji na".
Gaba ɗaya sun yi tsakanin mamaki da maganar ta ta amma kuma sunyi farincikin da Wannan
aure.
Papy ne ya ce Fatima bubu wata al'farma da bazan iyya yimiki ita ba my ello Ubangijin ya sa
haka shine yafi alkairi Ubangijin ya haɗa kan ku ya haɗe fitina ta ce Ameen tare da musu sallah
ma ta fita.
Wannan lamarin ya karawa su Ammy da papy kaunar Fatima, hatta su Jamal da Jawad sunyi
mamakin abun kuma sun karah ganin darajar ta.
Ita kuwa tana fitowa daga d'akin wasu zafafan hawaye suka biyo kuncin ta sbd tana matukar
kaunar mijin barazana masa so mara misaltuwa tana san ta kasance ita kadai a tare da shi amma
ƙaddara ta riga fata. Ta sha kukan ta sannan ta wuce dakin jalila.
Tana shiga dakin Toilet ta shiga ta wanke fuskarta ta shirya kanta sannan ta fito ta cigaba da
al,amuran ta.
Sune basu bar gidan su Ammy ba sai misalin ƙarfe 10:00pm suka wuce gidan su.
Ranar kwana sukayi sallah ita da jalil suna addu'ar abun da yafi Alkairai. Sai bayan sallah asuba
suka koma barci a bun su ita da shi tana kwance a kirjin shi yana shafa bayanta. Har barci ya
dauke ta.
Yana jin karin kaunar matar tasa ji yake zai iyya komi sbd ita.
*Bayan kwana biyu*
Tunda daga wannan rana Jalil ya dinga shigewa jalila ko ina idan zataje shi yake kai ta ya yi ta
mata hira. Ita kan ta lamarin na shi har mamaki ya ke bata, wani lokaci kuma ya kira ta ya yi ma
mata hira tun tana dan jin nauyin sa harta saki jikin ta.
Wata ranar fariday sun fita da ita wani wajen sha iska, a hankali ya kirah sunan ta ta amsa masa
ya ce wata magana nake so muyi dake mai mahimmanci jalila dan Allah ki fahimce ce.
Ta ke ya faɗa mata yana santa, ko kallan shi bata yi ba ta tashi tayi tafiyar ta yana kiran ta amma
ina mota ya shiga ya bita tuni ya hango ta a napep ta shige, shi kuma ya bita a baya suka wuce
gida, tana sauka ta shige gidan babu kuɗi a hannun dan haka ta ce ya tsaya ta kawo masa tana
shiga gidan ya bawa mai napep kudin shi ya shige gidan ya sameta falon Ammy tana karɓar
kudin yace mata ya biya kai tsaye ta shige dakin ta ta bashi a wajen.
Ammy ta kalle shi tayi murmushi dan ta fahimci komi, shi kuma wai wani b'ata lokacin ba ya
wuce gidan sa wajen hasken idaniyar sa.
Kallan yana yin shi kawai tayi tace bata amince ba yace kwai