Showing 30001 words to 33000 words out of 38686 words
Chapter 11 - GAYYA CE! completed by Fatima Alaramma Alaramma.pdf
auta jalila Ubangijin ya yiwa
rayuwa albarka.
Ya mai girma mai shari'a waɗan nan 'yayan jawahir da jamla da jalila duk 'yayan Al Hassan ne.
Ga sheda ta kamar haka, ya mika musu wani fayal aka shiga duba shi.
Brister Rabi,a ce mai kare Dad ta ce ina da tambayar idan ba damuwa.
Kotu ta baki dama.
Nan ta shiga jerawa Doctor Adam tambayoyi yana bata amsa.
Kafin daga bisa ni ya ce zan bukaci wasu mutane a nan idan kotu ta bani dama.
Aka ce an bashi.
"Ina san ganin Al Hassan da Al Hussaini Dad da kuma mama zulai, da Babba Ibrahim, sai Hajiya
zainab, da kuma su Jamal da su Jamal.
Kaga kuwa duk suka hallara a gaban shi, amma ban da mama ai zulai saka makon Allah ya mata
rasuwa.
Nan ma ya karah bude wata jakar ya mikawa koto fayal sannan ya ciro wata waya da A T M .
*Asalin Labari*
Wata ranar juma'a bayan an sako daga masallaci juma,a misalin ƙarfe 4:30 na shiga hospital dan
duba marasa lafiya kamar yadda na saba.
Ina shiga asibiti na Farah zuba marasa lpy, daga karshe na fito wajen dan hutawa, ina fitowa
naga Alhaji Hussaini ya kawo mai dakin shi zata haihu saka makon a wannan Hospital din ta ke
awan cikin jikin ta.
Nan danan na saka aka shiga da ita tana sha wahala sosai dan lokaci har ta Farah fita hayyacin
ta ga kuma haihuwa da saura.
Mun dade a kan ta muna duba ta amma shiru daga nan na yanke shawarar zan mata aiki.
Sai dai ina fitowa sai na gaban su bakin officer din su biyu na kasa gane wanene wanda matar
tasa bata da lpy.
Na k'arasa in da suke muka gaisa Sannan na faɗa mata abun da yake faruwa cikin tashin
hankali suka amince da baton aikin suka saka hannu a nan ne na fahimci Al Hussaini shi ne
karami kuma shine matar shi zata haihu, sannan na koma cikin dan Farah shirin aikin.
Bayan zamu shiga ne sai nazo na ce kuyi ma mana addu'a nasara zamu shiga yanzu. Al Hussaini
ya ce Doctor yan zu haka an bugu min waya governer yana kiran zan cike wata ta kardar wata
kwangila da mukayi da shi, kuma yanzu haka saura minti 40 ya tashi kuma dole sai naje, dan
Allah ga ɗan uwan na nan da matarsa zasu zo, ka kulamin da ita kafin na dawo kaji, Ubangijin ya
baku nasarah.
Sannan ya ce bari naje sai na dawo.
Ni kuma na koma d'aki dan cigaba da aikina.
Da ma ni da doctor Aminu ne babban Amini na kafin mukai ga Farah aikin ma nan take kai ya
tahu, haka mukayi k'ok'ari ta haifi 'yayan ta kyawawa maza yan uku, sai dai ita kan ta batasan
abun da ta haifa ba tayi doguwar suma dan haka doctor Aminu ya shiga kula da ita nikuma na
shiga duba su, sbd lokacin Babba baiyi kuka ba, nan ta fama sannan na samu ya yi kukan.
Haka na fi to fuskata dauke da murmushi na samu Al Hassan na faɗa masa sannan na ce ya
shigo yaga yaran. Shima fuskar sa dauke da farinciki muka shiga yaga yaran, sakamon an
canzawa mahaifiyar ta su d'aki, sai da Al Hassan yana ganin 'yayan nan wani ciwo ya shige shi na
hassada.
Kallo na ya yi fuska dauke da damuwa ya ce na bashi number account d'ina. Nan take na bashi
ciki da farincikin, kawai sai naga wasu mugayan kudadde naira million 100 na gani.
Nan take na zaro ido yana faɗa masa abun da ya faru.
"Doctor Adam ina son waɗan nan yaran zaka dauki guda biyu ka kashe su. Sai kuma kabar guda
ɗaya, dan shima na san bazai gaggare ni ba".
Doctor Adam ya zaro ido cikin tashin hankali ya ce wannan wacce kallar magana ce gaskiya kayi
hakuri ba zan iyya aikata wannan abun ba.
"Ai ba shawarka nake nema ba doctor Adam, wannan abu guda biyu ne, ko dai ka kashe yaran
nan ko na kashe ka da kai da 'yayan ka.
In dai bazaka iyya ba to ni zan iyya kashe ka da kai da iyalan ka.
Nan take ya dinga mun wasu mugayen bara zana.
Daga baya na Amin ce da baton sa, na dauki Jamal da jalil na fita da su, sai na bar musu babban
sbd shi ne ba shi da cikakkiyar lafiya.
Ina fita na hango wata mata na ta suma sai zubar da jini ta keyi na k'araso ina tambayar Abunda
ya same ta.
Aka faɗan basu da kuɗi ne gashi ba Sudan kudi a hannun su. Na ce su tafi sun ki tafi shi ne
matar ta fadi a nan ta suma, mijin ta ya ce bari yaje ya samu kuɗin.
Nan take na ce a ɗauke ta a kai ta daki a fula da lafiyar ta, nan ta haihu da namiji amma dan
saboda wahalar data sha dan ya rasu.
Nan take ya dauki su Jamal ya saka mata sannan ya fice.
Ya koma wajen su papa. Suka gama shirya komi sannan ya koma a lokacin har sun dawo, sunata
farinci amma har lokacin ita bata farfaɗo ba.
Haka ya dinga bibiyata da abubuwa da ban da ban.
Har aka sallame su daga asibiti, sannan ya rabu dani, tare da mun kashe di mai tsauri.
Ni kuma haka na dinga zuwa wajen mama zulai ina ganin su Jamal ina kai masu tallafi saboda su
din marasa karfi ne, na kuma nuna mata ina san yaran ne ina san yan biyu.
Papa wani irin rawa jikin shi yake yi ya kasa furta ko da alifun.
Ita kuma Ammy da Mamy da mom sai kuka suke yi, Babbama jiki shi duk ya yi sanyi, ya yin da
papy gaba ɗaya ya kasa magana ƙwaƙwalwa sa ta tsaya cak.
Ni kuma bayan shekara ɗaya da hakan na can za layikan waya ta sannan na yi ritaya a aiki na
koma, Faris da zama.
*Bayan shekaru goma da faruwar haka*
Cikin ikon Allah wata rana na zo Nageria gaisuwa yaya ta matar Dad, na yi wajen sati biyu a
garin muna karbar makoki har akayi sadakar bakwai.
Ranar Monday sai kuwa na shirya dan zuwa tsohun hospital din da nayi aiki a cikin shi.
Na dauki hanyar kafin na karasa Dad ya kira ni ya sanar da ni matar shi ta Farah na Kufa nace
su zo Teema clinic hospital mu hadu a can.
Da sauri kuwa na kara sa asibiti aka shiga gaida ni da bani girma wanyan likitoci da Abokai na
duk sukayi farincikin gani na.
Daga nan na shiga officer din doctor Aminu sai aka ce min yana lebour room, dan haka kai tsaye
na bishi ina shiga suka gaisa ya kuma ce min matar wannan mutumin ce fa zata haihuwa amma
sai anyi mata aiki na ce to babu matsah bari na saka kayi ayi aikin.
Ina fita na Hadu da Al Hussaini shida dan shi Jawad a baƙin officer din muka gaisa da shi da
ɗan sa nan fa ya shiga tambaya ta lafiyar matar dan uwan na shi nace in sha Allah zata huihu lpy
na kuma tambaye shi Al Hassan ya ce yaje waje ne zai shigo da su Ammy. Hakan kuwa ba
karamin dadi ya mun ba sannan na shige abun na, fuska dauke da farinci.
Sbd mu dama a wannan Hospital din muna da tsari, idan akai wa mace sikaini ba,a taɓa faɗa
mata abun da zata haifa ko abun da yake cikin.
Mun shirya aka yima wannan baiwar Allah Tiyata aka ciro mata yar mata 'yan kuma.
Nayi farincikin sannan na fadawa doctor Aminu kudiri na yaƙi amin ce wa amma daga bayya ya
Amince. " Ya ce ai wannan abu kuwa she ake kirah da GAYYA CE!!.
Nan fa na koma dakin matar Dad Hajiya Maryam naga ta haihuwa yar ta mace an tafi da ita
dakin huta amma yar ta rasu, nasan yanda suke matuƙa kaunar haihuwa dan haka na dauki
Jamal na saka musu, na saka aka ɗauki gawar aka kai ta mutuwa re.
Nan ma ina fito wa naga wata mata tana tafe tana kuka na tambaye ta lafiya ta ce haihuwa
tayi 'yar babu rai.
Na ce baiwar Allah ga wani jahadi idan zaki iyya wannan bebyn ta hannun na wata yarin ya ce ta
haife ta ta gudu, wai ashe irin yaran nan ne 'yan gaba da fatiha, dan Allah baiwar Allah ki tallafi
yarin yar nan ki rike ta a mai makon yarki, da taki amince wa amma daga baya ta Amin ce da
batun na karɓe yar hannun ta wadda ta rasu na bata rayayyiya ita ce Jawahir babbar su. Sannan
na bawa matar kud'in ma su yawa mukayi sallah ma batare da nasan ina zata nufa ba, su kuma
na bar musu karamar ita ce jalila.
Na koma d'akin na yiwa Doctor Aminu sallah ma na tafi sbd bana so mu hadu da Al Hassan.
Ya karasa maganar cike da haki aka kawo masa ruwa ya sha.
Ya mika wani katin ATM ya ce wannan shi ne bankin da Al Hassan ya tura kudin dan banyi amfani
da ko naira biyar ba.
Wannan kuma recoding nayi a lokacin da muke karah tattauna maganar. Gani ga shi ga Doctor
Aminu.
Bai k'arasa maganar ba wani mugun damkar da papa ya masa yana karaji wato ni zaka rabawa
yara har kana ikirarin wai jina na ne shege, ya fara dukan doctor su Ahmad suka yi saurin rike
shi.
Ya nata wata fuzgye fugye wai sai ya kashe Doctor, sai da kotu ta daka masa tsawa sannan ya
hankalta.
Doctor Adam ya ce na gode wa Allah daya sa kaji d'acin abin da na aikata mata kamar yadda kai
ma ka aikatawa ɗan uwan ka mafi soyuwa a gareka ba shi wa wani abin so bayan kai, Alhmdllh.
Kotu ta kirah Doctor Aminu ya tabbatar da hakan, sannan a kace a na san papa ya tabbatar da
hakan shima.
Dan babu karya a zan cen doctor Adam .
Mamy ciki kuka ta zu gaban papa ta ce ka sake ni Al Hassan ka sake ni kai ba mutum bane a
she kai ne ka raba 'yayan ka da 'yayan ɗan uwan ka, mai ne ɗan uwan ka bai maka ba a duniya?
Dama irin sakayyar da zaka yi masa kenan Al Hassan dama rashin imani ka ya kai haka, Tom wllh
Allah ya isa tsakanin da kai bazan taba yafe maka ba, zalunci da kai mun nayi asarar rayuwa ta da
har na kare ta a tare da kai, kai din kaga dabba mai manta wa da halaccin. Wllh sai ka sake ni na
gama zama da kai na ce, ka sake ni, ya yi mata banza ya kasa ce wa komi. Baiyi aune ba sai ji ya yi ta sauke ma shi wasu lafiyayyon maruka a fuskar shi, ya dago kuwa yana
kallon ta, "ta kuma ce wa ka sake ni dabba" ta daga hannun zata kuma sauke ma shi wani marin
papy ya rike mata hannu rai ɓace ya ce karki sake mai mai ta kuskure, sa'adatu ɗan uwa na ba
abun rai nin ki ba ne, akan ido na zaki mare shi akan idon 'yayan shi ki dinga kiran shi da duk
kalmomi da suka zo bakin ki, to wllh karki karah idan ba haka ba kotu ce zata raba ni da ke.
"Papa ya dago ido sa taf da hawaye ya ce na cancanci abun da ya fi haka daga Sa'adatu dan
haka ban ga laifin ta ba, kiyi iya marin da zaki min in dai zaki huce, na kasan ce ni mai laifi ne a
gare ki, sam bakiyi sa,ar miji ba dan Allah ki yafe min kinji!! ya tsuguna a wajen ya fashe da kuka
jawahi ce ta k'arasa wajen ta rike shi tana lallashin shi".
Ita kuwa Mamy da Jamal tausayi shi na gamun gafarah ya dauke a idon su sai ma wata tsantsar
tsana da suka ƙarah yi mashi.
Papa kuma ya tabbata da abun da su doctor suka faɗa daga nan kotu ta ce zata yanke mushi
hukunci shi da doctor.
Ammy kuwa ta kasa magana gaba daya sai mamaki ta keyi ga hawaye wani na biyo wani
Ku biyo ni dan jin yadda zata kaya
✍️✍️✍️
*GAYYA CE!*
*Written by*
*Fatima alaramma lafazi*
*(Falaramma)*
https://youtube.com/@fatimaalaramma?si=v_EK6JyH_nkqroPZ
*Sadaukar kar wane ga iyaye na da 'yan uwa na 'yayan Alaramma baki d'aya ina alfahari da su*
✨✨✨
Wanan sabon littafi ne, dana farashi kwanan, ina rokon Ubangiji ya bani ikon gamawa lpy, ina
rukun Ubangiji ya bani da mar rubuta abun da mutane zasu amfana dashi wannan kenan.
✨✨✨
Wannan labarin na musamman ne ba gama garin labari bane, GAYYA CE! kuna ji kun San abun
sai Wanda ya karan ta, labarin ban dariya da kuma soyayya, tsan tsar cin amana da kuma
Butulci, San zuciya da kuma hassada, duk acikin book din GAYYA CE! kunaji kun San ba karya
littafin, ina alfahari da ku ges nagode.
PG 2️⃣7️⃣&2️⃣8️⃣
.................... Babu wani b'ata lokacin aka yan kewa Papa hukuncin shekaru 5 a gidan yari tare da
tara ta Naira miliyan hamsin. Ina faɗa ma shi ya kuma fashewa da sabon kuka, ya na cewa ni n
na jawowa kai na nayi abin da hafi hakan ma, kuma na cancanci fin wannan hukuncin da zaku
san abun da na aikata, papy ya rufe ma sa baki yana kuka yana bawa ɗan uwan na sa hakuri.
"Ka dena kuka ya kai ɗan uwan na wllh abun da nayi na cancanci fin haka, ni ne ya lalata maka
Company ka na tsawon shekara da shekaru, ni ne nake bibiyar Jawad saboda na kashe shi, duk
wani hatsari da kake samu ko Jawad ke samu ni ne na haɗa shi. Dan Allah ka yafe mun ɗan uwan
na, papy ya rufe masa baki ya ce ya isa haka.
Shi kuwa doctor Aminu kotu ta ce zai biya su jamlah Naira miliyan biyu saka makon yana gani
bai sanar ba. Ko ya yi gidan yari na shekara biyu.
Shi kuwa doctor An yanke masa hukumcin shekaru uku a gidan yarin da tara Naira miliyan
hamsin shima.
A wajen wani Brister ya ce yana ne marwa Doctor beli aka ce an bayar, Amma banda na papy.
Mom din jamlah kuwa tuni an wuce da ita hospital sbd tashin hankali anan ta haifi 'yayan ta biyu
mace da namiji.
Zu kuga farincikin wajen Dad, dama an ce wanhanun ga Allah bayyiwa ne. Ga shi yau cikin da
kike gudu shine gatan ki.
Bayan kwana biyu tuni an bada belin doctor ya cigaba da al'amuran rayuwar shi . Har ma zai
koma America nan da sati daya.
Papy kuwa tun daga wannan rana aka kasa gane kan shi, farincikin gaba daya ya dauke wa
ruhin shi, cikakken abinci ma ya dena ci.
Jamal tun da mom ta haihu kullum tana hospital ita ke kula da mom da jarirai bata wani nu na
wani abu.
Ammy da Mamy ma kullum suke zuwa sai bayan magari ba su Jawad suke dau ko su.
Jawad ba karamin kudi ya kashe ba wajen siyawa bebys kayan, kowa ya yaba kokarin shi da
karamar shi.
Duk da suma su jalil da su Ammy da Mamy ba,a barsu a baya ba.
Yaya Yusuf ma sosai yake zuwa wajen yaran, a yan zu ya fahimci yana san Jamla sai dai tayi masa
ni sa ya sani ni.
Satin mom ɗaya a hospital din aka sallame su, suka koma gidan su dake sharad'a.
Tare da Jamla dan har yanzu Ammy bata ce komi a kanta ba.
******
Farouk shi ma ya zo gidan aka faɗa masa komi ya yi matukar farincikin kwanan shi 5 a gidan
sannan suka koma Kaduna shima mom aka bar Fatima a gidan dan yan zu tana da d'aki ita da
jalil a gidan.
A yanzu Fatima ba tada Aminiyar da ta kai jalila suna mugun kaunar junan su bata barin dakin
sai taga yaya jalil ya shigo sbd wani irin kunyar shi takeji a cikin su.
Ita kuwa Jawahir koda yaushe tana wajen mamyn ta sbd sosai take san mahaifiyar ta ta.