Showing 27001 words to 30000 words out of 38686 words
Chapter 10 - GAYYA CE! completed by Fatima Alaramma Alaramma.pdf
zasu amfana dashi wannan kenan.
✨✨✨
Wannan labarin na musamman ne ba gama garin labari bane, GAYYA CE! kuna ji kun San abun
sai Wanda ya karan ta, labarin ban dariya da kuma soyayya, tsan tsar cin amana da kuma
Butulci, San zuciya da kuma hassada, duk acikin book din GAYYA CE! kunaji kun San ba karya
littafin, ina alfahari da ku ges nagode.
PG 2️⃣3️⃣&2️⃣4️⃣
Ta so wa tayi ta rike su, tana kallon su ya yin da take sakar masu wani k'ayataccen murmushi.
Batayi wani mamaki ba kuma bata kawo komi a ranta ba sbd Ammy ta sanar da ita komi.
"Yaya ba suna na jawahir ba sunana jalila.
Nan suka cigaba da kallan junan su, kafin daga bisa ni suka ce, papy akwai matsala.
Falon suka k'arasa hannun Jalila rike da na Jamal, ya zuba mata manyan idon sa yana kallan ta.
Juyowa sukayi suna kallan papy, duk kan nin su dan sun fahimci wannan din ba Jamla ba ce ba
kuma jawahir ba ce.
Take jalil ya kirah Fatima ya ce, my dear turumin pics din nan da mukayi keda su Jamal randa
suka zo gidan ki, "ok tom my husband.
Ba wani b'ata lokacin ta turo masa ya budesa nan take ya koma bangaren papy ya ce "papy su
wane waɗan nan?" Papy ta tashi tsaye cikin tashin hankali, ya yin da ya mikawa Jawad waya,
Jawad ya gani ya mikawa Ammy da ita kanta jalilan. Duk kan nin su cikin firgice da tashin hankali
suke kallan junan su.
Jawad ne ya fita ya kira Mamy ya sanar mata halin da ake ciki sannan suka shigo gidan, aka
nuna mata pics din ta fashe da kuka ta rungume Ammy tana faɗin Ammy wane ya aikata ma na
wannan abu?, Ammy wane wanda baya san farincikin mu? Ta kuma fashe wa da kuka.
Ammy ce ta shiga bawa Mamy hakuri, tana rarrashin ta. Suna haka papa ya yi sallah ma, idon sa
ya sauka kan su Jamal, baki na rawa yace kune, kunne kuka dawo ta inna kuka bayya na, nan
take hankali kowa ya dawo kan papa sbd magan ganun da yake faɗa.
"Papy ya ce wa papa dama kasan su ne?"
Nan take hankalin shi ya dawo jikin shi. "Ya cewa papy ni ban sansuba, kaddai ka ce 'yayan ka ne,
baka tuna nin wannan wata sabuwar hanyar dan Farah ce, aka fito maka da ita, ni gaskiya ban
yadda da wannan maganar ba.
"Ammy ce ta bude bakin rai ɓace ta ce wannan wacce irin magana kake yi papa, an ya kuwa
kana cikin tuna nin ka ta faɗa rai bacce.
"Mamy ta ce kwai kuwa Ammy dan wannan ba maganar hankali ba ce.
Papy cikin matsanancin fushi ya farama gana, karfa ku manta papa ne yake Magana yayana.
Su Jawad suwa sai kallan shi suke dan basuga wani banbanci da papy ba.
Papy ne ya jawo papa ya zaunar da shi, sannan ya farah masa bayani, nan fa ya nuna mashi pic
din su jawahir, nan take papy ya farah faɗa yana ce wa Ni za,a zalin ta, da kai za,ahad'a baki a
cuceni papy, tom wllh ba zan yarda ba sai ana kai ƙarah koto wllh kotu zan kai, wannan ai haɗin
baki ne.
Gaba daya ya gigice ya fita hankalin shi, sai wani san batu yake kamar tsohon mahaukaci, ai ni
ba haka nayi ba, wannan shirme ne.
Papy ne ya cigaba da bashi hakuri yana lallabashi daga bisani ya fita sai gashi da mota sai a yau
zai je ya tawo da 'yayan shi ba zasu ƙarah kwana ba tare da mahaifinsu ba.
Da yar aka shawo kan shi ya hakura, ya barwa gobe, sbd sosai dare ya farah yi.
Papy ne ya kirah Dad ya sanar da shi komi nan take hankali Dad shima ya tashi, ya ce shima wllh
bazai lamun ce ba.
Dan haka ya dauki hanyar gidan inna.
Yanazu kuwa ya yi tozali da jawahir tsaye tana zan ce, cikin matsanancin mamaki ya k'arasa
gaban ta, ya rike hannun ta, yana mata magana, shi kuwa baƙon ba haiba ya gaida shi ya wuce
ya tafi.
Sosai ya lamarin papa ya farah bawa Kowa tsoru, tuni kowa ya farah mamaki da lamarin shi,
papy kuwa ya kasa kewa komi sbd mamakin ɗan uwan na shi, ko su Jawad ya kasa kallah sai
ruwan masifa ya ke ana bashi hakuri.
Shi kam Dad kwana ya yi cikin al,ajabi sannan ya ce shi koto zai kai dan bazai lamun ci wannan
lamuran a kwai rainin hankali a cikin shi.
Tuni su Jamal sun shiga lamuran su a gidan musamman Jawad wanda har dakin Ammy shiga
yake, shi dama tun ba yau ba yake zargin su inna da tantamar kasan ce warsu iyaye a gabe su,
saboda babu wata alama da zata nuna hakan.
Hakan ne yasa ya saki jiki sosai a gidan iyayen na sa.
*Kaduna*
Fatima tuni sun dauko hanyar Kaduna har mom din ta ma sbd suma suna da 'yan uwa hatta wan
mom ma anan Kano ya ke.
Suma su Dad da su inna Babba jawahir da Jamla su nufu Kano cikin yarda Allah suna dak da
ƙarah sowa cikin ta.
"Jalil ne ya kirah Fatima ya ce kun kusa k'araso wa ne, tace eh gamu a unguwar Nassarawa G.
R.A tom shikenan amma dan Allah ku shigo da mom sai su gaisa da Ammy kinji, Tom shikenn ba
damuwa. "Sai kun dawo".
Suna shigo wa gidan Fatima ta ga Jawad da gudu ta k'arasa gaban shi ta murmushi ta kai hannu
zata taɓa shi ya yi saurin janye jikin shi.
"Tare da ce mata sannu da zuwa ku shi go suna ciki. Yaya Jamal ina yaya Jalil din yake,
murmushi ya mata sannan ya ce ni Jawad ne duk suna ciki.
Nan ta dinga kallon shi cike da mamaki maganar shi.
Amma bata iyya furta ko da alifun ba.
Sai kallan girma gidan ta keyi da kuma haduwar sa, ga kuma wasu manyan motoci na ban
mamaki inda kasan ba da kudi ake siyan su ba.
Sallah mar da sukayi a Fallon ne ya sa papy saurin dagowa sakamakon shine kaɗai a falon, sau
ran duk suna main falon.
Jiki na rawa su Fatima ke kallon papy shi kam sai sakar masu murmushi ya ke Fatima da mom ce
suka tsugun na suka gaida shi ya amsa cike da farincikin, sosai ya ke kallon mom ya ce kamar
Hajiya Maryam ko, matar Alhaji Bashir marigayi.
"Mom tayi murmushi ta ce ni ce".
"Allah ya gafarta wa Alhaji Bashir".
"Jawad ya ce papy wannan fa matar jalil ce" nan Dad ya karah faɗa murmushi sa ya ce kace 'yata
ce matsu kusa da ni 'yata fadimatu Allah ya maki albarka.
Jawad ya shiga cikin ya barsu da papy dan papy mutum ne mai san muta ne jalil ne kuma ya yi
irin halin shi kaf cikin 'yayan na shi.
Haka dai sauran 'yan gidan suka shigo falon gaban Fatima ya sake bugawa sbd ganin su Jamal ɗin
su uku gashi sai murmushi suke sakar masu a tare.
Ammy ta rungume Fatima da mom tana ta gaida ta, ta na masu sannu da zuwa sannan ta shiga
da su daki dan basu abubuwan tabbawa.
Su Jawad da Jamal da jalil suka zo suka gaida mom sannan suka tafi, Jalil ya zauna gyefe yana
magana da matar sa.
Ammy ce da kanta ta zo ta masu baya ni sannan ta kai su wani daki dan su huta.
Sai misalin ƙarfe 1:30 daidai su Dad suka sauka, a kan idon papa tuni ya rungumo 'yayan shi
yana ta masifar shi, ya na shiga falon ya dinga kiran jalila kizo ga 'yan uwa ki, wanda aka rabaki
da su tun yarah.
Ita nan ta zo ta rike su suna ta kuka da jin tausayi junan su.
Bayan komi ya lafa aka yiwa kowa baya ni sannan Dad da papa suka ce duk basu yadda ba, dan
haka suka ce kotu zasu kai, sun da har abun nasu yakai musayar yawu da fad'awa junan su
bakakin magan ganu.
Ba wani bata lokaci a ka shigar da karah kotu, cikin gaggawa.
Aka basu ranar Monday domin Farah shari,a.
Daga nan Dad ya yi gidan shi da 'yarsa. Wanda ita ma ta kasa juya masa baya, tabbas tana jin
tausayi Dad din ta in dai ya kasance ba shine mahaifin ta ba, sbd ya dauki buri na duniya ya
daura a kan ta.
Su kuma su inna ba wani abu da suka ce dan zan cen na manya ne.
Duk da Jamal ya samu Babba ya ce kadda su lamun ce ya ce shima yarsa ce.
Kuma su a gidan aka basu guri suka zauna.
Inna kuwa ta lamun ce da su Jamal ba ya'yan ta bane, sbd daga zarar ka kalli papy kasan shine
mahaifin su ko shakka babu.
Amma abu guda daya daya ke bata mamaki shi ne to ina ɗan da ta haifa, ina cikin da taje
Hospital da shi?.
Ta lamun ce sbd ta fahimci shi papy mutum ne mai sauƙin kai da hakuri. Ko da wannan abun ya
faru, ce mata yake inna karki damu ko a yanzu 'yayan ki ne su Jamal haihuwa su kawai mukayi
amma komi kune.
Ubangijin ya saka maku da mafificin Alkairi daniya da lahira, shida Ammy sun rasa ina zasu saka
inna.
*Mamy*
Lokacin da ta dora ida nun ta kan su Jamal ta tabbatar da waɗan 'yayan ta ne ko ba,a faɗa ba.
Sosai su jawahir da jamla suka zuba mata ido suna kallon ta ya yin da ita Mamy tayi ƙasa da
kanta ta fashe da wani marayan kuka mai taɓa zuciya.
Su jawahir da jamla ne su karah sa gaban ta suka rungume ta suna lallashin ta basu taɓa jin wani
dad'i da nutsuwa ba irin na yau da suke jikin mahaifiyar su.
Take suka Farah bata hakuri suna lallashin ta har tayi shi, jawahir ta kwanta a jikin ta tanajin
wani dad'i na ziyar tatta ta ko inna.
Ko bayan da aka gaba jawabi bin Mamy sukayi gidan ta suka dinga mata hira suna kwantar mata
da hankali.
Har daga bisani suka dawo gidan Ammy.
Tun da wannan abu ya faru Mamy ta kasa ce wa komi, duk wanda ya kalli mamy ya kalli su
jawahir kasan mahaifiyar su ce.
Amma ita duk wannan abun daya faru bata rasa nasaba da papa.
Sbd papa mugun mutum ne Mamy ita kadai ce tasan zahirin halin sa sai Jawad, kuma tayi shiru
ne badan komi ba sbd yadda taga papa ya daga hankali shi, ita ke bawa su Dad hakuri ma, kuma
ita ce ta cewa Jamla tabi Dad din ta, da Amincewar Mamy tayi komi.
Duk da a zahiri gaskiya Mamy tasan waɗan nan jinin ta ne daka jikin ta suka fito.
*B'an garen Dad*
Koda su Jamal suka koma gida su dake garin kano, Dad cikin tashin hankali ya wuce gidan
wanshi ya sanar da shi halin da ake cin. Sosai Abban Yusuf ya jinjina lamari amma ya cewa Dad
zan baka wata shawara karkayi faɗa da wannan family ɗin ba zaka iyya Shari'a da suba.
Amma fafur Dad ya ce sai yayi haka ya barshi tare da musu addu'a.
Sun dai dai ta lamarin shi da Jamla in da su ka kifad'awa mom gaskiya sbd a yan zu ta shiga
watan haihuwar ta ba,asan wata damuwa a tattare da ita.
Kuma Jamla tana ta kwantar wa da Dad hankali harya sa mu ya nutsu sosai.
Su kuwa su Fatima da jalil wata sabuwar babin soyayya suka bude, inda kuma ko umm ta ce sai
Mamy ta tambaye ta mai take so.
Hatta mom Fatima mamakin yadda Ammy ke kaunar Fatima take. Ga kuma kullum idan suka
fito falo suka haɗu da papy ya dinga wa mom godiya kenan.
Har kunya kamata take yi sbd godiya da papy da Ammy ke mata, kuma tuni ta kirah Farouk
ya sanar da shi komi yace zai dawo nan da kwana biyu.
*Bayan kwana biyu*
An shiga kotu, an Farah tattaunawa akan komi.
Inda kowa yake kawo hujjojin shi, ma su kwari.
Gidan Radio da TV da jaridu da newsperper sun naɗa tuni abu ya farah yawo a duniya.
*America*
Doctor Adam ne ke kwance jikin na shi da sauki sosai yan zu an tabbatar da kansa ce ta kama shi
kuma taci ƙarfin shi sosai.
Ahmad ne ya shigo d'akin ya kuma TV da ke mak'ale A ban gon dakin.
Nan da nan suka Farah kallan labarin duniya a nan ne aka sako labaran su Jamal.
Toni Doctor ya tashi zau ne jiki na wara, ya ke kallan Shari'ar ya ce tabbas haka ne sune komi ya
bayya na Alhmdllh yan zu lokacin koma wa gida Nageria ya yi.
"Ya juyo ya kalli Ahmad da Muhammad ya ce, yau she ne zamu koma gida".
" Ahmad Ya ce nan da wata daya".
"Kaji ka samu doctor Mubeen ka faɗa masa ina so na koma Nageria nan da sati daya".
"Saboda me Abe".
"Ayi abin da na ce kawai "
*KANO*
Nan kutu ta ce nan ba su nan da karshen wata su je su kawo shedun su. Na komi, daga nan kowa
ya shiga bincike asibiti da akayi komi, dan bincika wa.
Kowa kuwa law yan shi ya je kan bayan nin ba,a samu na kowa ba, amma tabbas an samu
shedar shigar su Hospital, amma an rasa fayal din su.
Haka nan ma aka dawo koto ba tare da wasu kwararan sheduna daga nan kota ta ce daga
zanman karshe na wata mai kama wa in dai har ba,a kawo man yan shedu ba tom zasu kori karar
kowa ya riƙe ɗan dake hanun shi.
Duk wannan gumurzu da akeyi akan idon Doctor kuma yana kallon komi.
Kuma nan da kwana biyu zai dawo kamar yadda ya tsara.
Kwana biyu da haka kuwa doctor ya dawo gida Nageria ya shiga haɗa komi na shi, da duk wani
baya nai da ya sani, sannan ya zauna jiran ranar da za,a shiga kotu.
Haka kuwa ranar 1 ga watan July suka shiga kotun, nan ma aka Farah fafatawa daga nan, Alkali
ya ce wannan bai gamshe shi ba yana gaf da korar Shari,ar Doctor ya shigo.
" ya ce ya mai girma mai tsari,a ina da magana".
An baka umar ni.
GAYYA CE!
*Free page*
*Written by*
*Fatima alaramma lafazi*
*(Falaramma)*
https://youtube.com/@fatimaalaramma?si=v_EK6JyH_nkqroPZ
*Sadaukar
✨✨✨
Wanan sabon littafi ne, dana farashi kwanan, ina rokon Ubangiji ya bani ikon gamawa lpy, ina
rukun Ubangiji ya bani da mar rubuta abun da mutane zasu amfana dashi wannan kenan.
✨✨✨
Wannan labarin na musamman ne ba gama garin labari bane, GAYYA CE! kuna ji kun San abun
sai Wanda ya karan ta, labarin ban dariya da kuma soyayya, tsan tsar cin amana da kuma
Butulci, San zuciya da kuma hassada, duk acikin book din GAYYA CE! kunaji kun San ba karya
littafin, ina alfahari da ku ges nagode.
PG 2️⃣5️⃣&2️⃣6️⃣
Guri ya nema ya zauna saka makon ba shida karfin tsayiwar, 'ya'yan shi da suke bayan shi rike da
jakun kuna a hannayen su suka miƙa masa.
Papa ne ya kurah masa ido yana kallon shi amma ya manta a inda ya san shi.
Doctor ne ya taso zuwa gaban papa wanda a yan zu baya kasa banbance su, sbd baya manta wa
da mummunar fuskar papa, wadda ta zama bak'ar razana a gare shi.
Su kuwa su Jamal kallan doctor suke da mamaki sun san shi farin sani amma yan zu kima nin
shekara 9 kenan raban su da shi.
"Doctor ya dafa Jawad ya ce yaya Jawad, ya dafa Jamal ya ce mai bin Jawad, ya dafa jalil, ya ce
auta jalil, wannan shene karamin ku".
Gaba ɗaya suka zuba ido suna kallon shi.
Nan take jikin papa ya farah rawa dan sai yan zu ya fahimci wannan wane, tabbas kashin shi ya
bushe, tabbas yau karya ta kare, wani gumi ya dinga keyto masa yana saka hanun shi yana
gogeshi, shi kuma Doctor ya yi murmushi.
Ya kara so gaban su jawahir, ya ce yaya Jawahir, mai bin ta Jamla sai