Showing 18001 words to 21000 words out of 38686 words
Chapter 7 - GAYYA CE! completed by Fatima Alaramma Alaramma.pdf
buɗe. Ta jima tana kallan shi daga bisani ta mike ta fita daga d'akin.
D'akin ta takoma ta sake wani wankan sannan ta kuma shirya wa cikin wani tsadadden Les blue
tayi daurin ture kaga tsiya inda ta saki gashin ta tabaya ta feshe jikin ta da turaruka masu dad'i
sannan ta fito falon da sauri sbd mutsin da take jiyo wa.
Tana fito wa idan su ya sauka a kan juna.
Suka sakarwa juna murmushi a tare.
Ta kowa ya shiga yi har ya kara so inda take fuskar shi dauke da murmushi yace morning my
beautiful wife. Kasa tayi da kanta sbd irin kallon da yake mata.
"Cikin sarke war murya ta ce morning too my dear husband.
Hannun ta ya ka ma suka kara so falon kan kujera ya zaunar da ita sannan ya ce. My Teema ta
dago ta kalle shi ya ce. Daga yau bana san irin wannan gaisuwar kinji ta daga masa kai alamar eh
ya ce yawwa.
Yau she ki ka tashi ki kayi aiki da yawa haka mai makon ki jira na tayaki.
Kai haba yaya Jalil ai aikin ba shi da yawwa, kuma yau she zan barka da aiki ma.
Kalla ta yake sannan ya ce mema naji kin kirani da shi.
"Ta ce yaya Jalil fa na ce ta faɗa a shakwabe tare da turu baki.
Murmushi ya yi mata Sannan yace bana san wannan sunan fa.
"Ta kuma toru baki, ta ce to yaya Jalil bata karasa ba ya haɗe bakin shi da nata yana masa Mani
irin tsotsa.
Gaba daya jikin ta rawa yake ga kuma wani hawaye da yake biyo idon ta. Jikin ta ya yi wani
mugun san yi.
A hankali ya fara sakin bakin nata, ya saka hannu ya dago da kanka yace daga yau idan ki ka
kuma fadar haka hum, yan zu tashi muje kimin wanka sai muyi breakfast.
Bai jira abin da zata ce ba yaja hanun ta suka shiga d'aki.
Kai tsaye Toilet ta shiga ta haɗa masa ruwa Sannan ta fito kai a ƙasa ta ce na gama, kallan ta ya
yi yace eh amma saura wanka.
Ta ce dan Allah kayi da kan ka kaji, rabuwa ya yi da ita ya shiga wanka sbd ya fahimci a tsora ce
take da shi.
Jakar da ta gani a ajiye ta dauko, ta shiga bude ta, wata shadda ta dauko masa white color.
Ragowar kayan ta shiga jera mashi a cikin wadirop din dakin sannan ta fito sbd jin a lamun fito
warsa.
Fatima yarin ya ce karama wadda ba zata wuce 21 yaes ba. Yarin ya ce mai ilimi Addini da na
boko. Yarin ya ce nutsatsiya mai ciki da kuruci da shagwab'a sakamakon ita ce auta a wajen
mom dinta.
Shirya wa ya yi cikin kayan da yaga ta aje masa sannan ya fito zuwa falon ya ganta a zau ne da
alama tuna ni ya keyi dan ya fahimci bata masan yazo wajen ya zau na ba.
Hannun shi ya daura kan fuskar ta, ya ce my dear tuna nin mai ki keyi. Bai k'arasa magana ba
yaga hawaye na zuba daga idon ta, ta faɗa kirjin shi ta fashe da kuka.
Cikin tausayi da girmama wa yake shafa bayan ta ya farah magana a hankali ya ce dan Allah my
dear ki faɗan mai nayi miki har na saki kuka haka ko kina so na kasa yafewa kai na ne.
Cikin hanzari ta dago da kanta daga jikin shi tace my husband baka mun komi ba, asalima jin
dadi kasan ce wa da kai ne ya sani hakan.
"Kai din ka kasan ce haske ne a gare ni".
kuma abun alfaharin na. kai ɗin muradin ko wacce uwa ne. Kuma alfaharin co wacce 'ya, ina
sanka miji na ina kuma alfahari da samunka a matsayin miji na. Ubangijin ya bani ikon yimaka
biyayya.
Sosai shima ya rungume ta ya ce kema haka my dear. Ubangijin ya sanya alkairi da albarka a
auran mu ya bamu zuri,a d'ayya ba.
Amma fa ki sani ni 'yan uku nake so.
Dariya tayi ta ce kai my husband, ai nayi yarin ya bazan iyya haihuwa yan zu ba, kuma ciki na
bazai iyya daukan uku ba fa, ta ƙare maganar cikin wata irin murya.
"Au haka ma zaki ce my dear tom Allah ya kai mu anjima zamu gani.
Ya kare maganar yana mata dariya sbd ganin yadda ta hade fuska.
Ta shi tayi ta kawo musu breakfast, wanda gaba ɗaya sun ma man ce suna jin yinwa, suka Farah
ci yana bata a baki shima yana ci, Ya nata mata santi sannan suka kammalah ta kwace kayan ta
kai kichin, ya taya ta da wasu.
Tare suka gama wanke kayan, cikin farinciki da jin daɗi.
Falo suka dawo suka zau na, suna hira lokacin har 12:9 tayi, wayar sa ya d'auko ya farah dan na
number Jamal, ita kuma Fatima na kwance a kafadar sa.
Bugu ɗaya ya dauka.
Bakin shi ɗauke da Sallah ma yace Ango kasha kamshi.
"Jalil ne ya amsa masa yana dariya ya ce kai Jamal a kwai ka da tsokana.
"Jamal ya ce danaji shiru ai nace ba zaka kirah mu ba.
"Dariya jalil ya yi yace ni a wa zank'i kiran ka.
"Jamal ya ce fatan dai baka wahalar mun da k'anwar ba ko?
"Dariya jalil ya yi yace ummm.
Da ta fahimci hirar ta su sai ta mike ta shiga d'aki.
"Jalil ya ce kadai san ni da tausayi.
"Jamal ne ya kwashe da dariya yace a ina, idan kuma haka ne to ka barta tayi one week mana.
"Jalil cab ai wllh jiyan ma nayi kokari, dan daga kyau na gama hakuri.
"Kai mugu, wllh ka bi mana k'anwa a hankali ta,
" Kai dai kawai sai abun da kuka ji.
Da haka dai suka yi ta hira suka canza akalar maganar zuwa wata hirar.
Sannan sukayi sallah ma.
Haka suka wani suna hira basuyi wasu baki ba, karfe 2:00 mom ta aiko direver ta ya kawo masu
abinci. Suka kirata suka mata godiya ta tambayi Fatima tace Alhmdllh sai godiyar Allah.
Da yamma karfe hudu ya ƙarah shirya wa sannan ya yi mata sallah ma ya fita, har bakin kofar ta
rakoshi tana ta mashi addu'a, da fatan alkairi tana a gaida inna da jawahir kuma yan she zasu zo.
*KANO*
Haka ita ma Ammy ba,a barta a baya ba wajen yiwa ɗan nata sada,ka da addu'a fatan alheri da
samun mace ta gari kamar yadda suke fata.
Yan zuma zau ne ya ke kusa da ita yana mata Magana cikin nutsuwa, tana bashi amsa.
"Ammy Jawad kasan wani mafarki da nayi jiya.
" A'a Ammy ban sani ba sai kin faɗa"
Wallahi nayi mafarki kayi aure har an kai maka matar kuma kuna cikin farinciki.
"Murmushi Jawad ya yi mata".
"Ammy kawai sbd kina muradin hakan ne yasa amma, ai in sha Allah zanyi noma kamar yadda ki
ke fata."
Allah yasa amma gaskiya jiya na kasance cikin farin ciki mara misaltuwa bana jin ko wacce irin
damuwa a tattare da ni".
"Alhmdllh Ammy Allah yasa Alkairai".
"Ta ce Ameen".
Jalila ce tayi sallah ma ta shigo d'akin gyefen Jawad ta zauna.
"yaya ina wuni"
"Lpy lau Alhmdllh my dear sister"
Amma dama tuni sun gaisa tun dazu, sbd dazun ta shigo baya nan.
Jalilah dazu Tahir yazo abokin Jawad yake faɗan wata magana, wato Jalila ke da yayin ki bazaku
yiwa kan ku faɗa ba kuyi aure, aure fa shine mutum cin mutum. Ta kare magana ran ta a ɗan
b'ace.
"Ammy ni nafi so idan yaya Jawad ya yi ni ma sai nayi tunda kin ga shi ne babban, kuma ni har
yanzu ban samu wanda ya yi min ba.
"Ammy ai ke da yayan ki ba zaku taba samun wanda ya yi maku ba".
" Wallahi zan haɗa ku da Papan ku, nagaji da rashin jikoki a gaba na.
*Kaduna*
Yau ta kama ranar Monday kwana ɗaya da dawowar su Dad da mom din jamlah, daga Lagos, sbd
a can take komi na cikin jikin ta wanda a yan zu ya fito sosai. Dar baya barin ta yin komi inda
kuma jamlah ma bata bari sosai take farincikin da cikin, ga kuma wani kaunarsa da take ji.
Ita kuwa mom sosai take jin kunyar cikin a cewar ta wai tayi girma da haihuwa wanda ba ko
wane ma yasa akwai cikin ba, sai shakikan kannan ta da yayyen ta sai kawar ta.
Dad ne ya shiga falon ya samu su Jamal a zaune tana dan na wa mom ƙafa, suna tabba hira
kadan kadan.
Dad mom jamal kin san wani abu mamaki ashe yaran nan ya yi aure, wa kenan? Mom ta
tambaya, jamal mana, "a'a Dad jalil ne fa" jamla ta bashi amsa.
"Kai masha Allah gaskiya nayi farincikin da wannan maganar, Ubangijin ya sanya alkairi da
albarka.
"Mom wadda ya aura ma Fatima Abubakar ce fa yar makarantar mu, na ce zanje ma gidan nata
nan da kwana biyu in sha Allah nida jawahir kan warsa.
" Ma sha Allah kinga kuwa sai ki wakilce ni, sbd ni yanzu ba wani san fitar nake ba. Gashi jiki na
ya yi mun nauyi.
Haka dai sukayi ta hirar auran nasu in da mom keta yabo ta na ta samu miji na gari.
Mom dama nima yau nace zan je gidan su Jamal na gaida inna, kin ga baki daya banje ba daga
nan sai na masu Allah ya sanya alkairi kafin lokacin, zuwa gidan yaya Jalil din.
"Tom shikenn, Allah ya kai mu anjimar sai ki kira Jamal ya kai ki.
"Dad ya ce wllh yaran nan akwai kirki ki duba ki gani yanzu ko kuɗin na ma sun dena karba. Haka
suke ce wa sun samu aiki Alhmdllh."
Ta shi tayi ta koma d'aki ta barsu a falon suna hira.
Yaya Jamal kazo nan da minti 30 na gama shirya wa, Tom shikenn yau Madam zata je gaida
sutukarta, "kai yaya Jamal ni fa ba surukata ba ce wllh, kuma idan ka takura sai na fasa zuwa
eheeeee", ta kashe Maganar cike da shagwab'a, shi kuma yasa dariya, haka dai suka yi ta hira
cike da farincikin, daga karshe ya mata sallah ma.
Misali karfe4:39 dai dai Jamal ya zu ya dauke ta.
Sanye take da Les blue color tayi matukar kyau, ta ɗora mayafin a kan ta. Sai wani sihirtaccen
kamshi da yake fita a jikin ta, shi kan shi tunda ta shigo motar yake binta da kallo sbd tayi
masifar kyau.
"D'ago da kan shi ya yi ya ce wow beby kinga yadda ki ka hadu kuwa kamar ba ke ba.
"Ta yi masa murmushi "
Tafi ya suke ba wanda yake ce wa kowa komi har suka k'araso bakin k'ofar gidan ya hango
motar jalil yace kinga jalil ma yana nan, tayi murmushi kawai ba tare da tace komi ba.
Gaba ɗaya jikin ta rawa yake yi ta rasa dalilin jin faduwar gaban ta, wanda bata san dalilin hakan
ba.
Tun daga nesa take jiyo Muryar yar idan anata hira, nan ma gaban ta ya ƙarah bugawa.
Da Sallah ma suka shigo dakin idan kowa ya dawo kan su kafin su Amsa masu sallah mar. Inna
ce ta mike tsaye jiki na rawa ya yin da ita jamla ta tsaya cak sbd tsabar mamaki da al,ajabin abun
ashe da gaske ne akwai wata mai irin ta sak haka.
Jawahir gaba ɗaya ita ma jikin ta ya yi sanyi ta kara so wajen ta, ta rungume ta, ta rasa dalilin ita
kawai taji soyayyar jamla a zuciyar ta, haka inna ma ta taso ta rike ta.
Suka zauna da ita a tsakiyar su.
"Ya sunan ki, a hankali suke tambayar" ta, jalil da ke gyefen ya ce inna ita ce fa jamla, yar gidan
Alhaji.
"Kai ma sha Allah.
"Jamal cikin sanyi jiki ta zame kasa ta zauna tace inna ina wuni", lpy lau Alhmdllh yar albarka",
"Anty jawahir ina wuni, tace lpy lau Alhmdllh Anty Jamal ai kece Anty tamu"
Nan ta shiga gaida su jalil cikin nutsuwa suna amsawa, har lokacin basu dena kallon ta ba, babu
wani banbanci tsakanin ta da jawahir. Ita kuwa inna gaba ɗaya jikin ta ya yi sanyi, ga kuma wasu
abubuwa da suke bijiromata a zuciyar ta. Inna ta meke tsaye bayan ta gama tambayar ta mutan
gidan ta shiga d'aki ta barta sbd take sake wa.
Jalil ne ya dago da kan sa yace, jamla yau she zaki je gida na ne ke da Jamal, tayi murmushi ta
ce in sha Allah zamu zo nida Aunty jawahir.
Nan dai sukai ta hira sama sama inda aka kawo mata abun tabawa suka fita suka bata waje ita
da jawahir dan tafi dake wa tana ci tana mata hira ba wani ci tayiba, ta ce ta koshi.
Nan suka cigaba da hirar su, sosai sun saki jiki da juna inda har suka yi change contact, sosai
suke jin kaunar junan su, sannan suka yanke ranar zuwa gidan jalil.
Inna kwan ce take a kan gadon ta inda jikin ta duk ya yi sanyi, duk ta rasa abun da yake damun
ta ga wani ciwan kai da ya saukar mata lokaci ɗaya.
Koda su Jamal suka dawo suka same su sunata jira, abun su, gwanin sha,awa.
"Jamal ya ce ina inna"
" suka ce tana barci".
Fita suka kuma yi sukayi sallah magriba Sannan suka dawo gidan. Time din duka suna falo har
inna, suna ɗan taɓa hira kaɗan-kad'an ita da Jamala.
Baba ma da ya shigo d'akin yan zu suka gaida shi, sannan ya zauna yana tambayar jalil wannan
Amarya ce.
"Jalil ya ce a'a wannan jamla ce yar dad"
"Ya ma sha Allah ya manyan naki"
Ta dago da kanta a bisa rashin sani suka haɗa ido da Babba!!.
Typing
GAYYA CE!
*Free page*
*Written by*
*Fatima alaramma lafazi*
*(Falaramma)*
https://youtube.com/@fatimaalaramma?si=v_EK6JyH_nkqroPZ
*Sadaukar kar wane ga Sadiq Abubakar CEO din lafazi Allah ya Kara masa lpy, da nisan kwana
mai albarka, godiya ta musamman*
✨✨✨
Wanan sabon littafi ne, dana farashi kwanan, ina rokon Ubangiji ya bani ikon gamawa lpy, ina
rukun Ubangiji ya bani da mar rubuta abun da mutane zasu amfana dashi wannan kenan.
✨✨✨
Wannan labarin na musamman ne ba gama garin labari bane, GAYYA CE! kuna ji kun San abun
sai Wanda ya karan ta, labarin ban dariya da kuma soyayya, tsan tsar cin amana da kuma
Butulci, San zuciya da kuma hassada, duk acikin book din GAYYA CE! kunaji kun San ba karya
littafin, ina alfahari da ku ges nagode.
PG 1️⃣9️⃣ & 2️⃣0️⃣
...........Bakin Babba har rawa ya ke yi ya bude bakin sa yace jawahir wacce wannan mai kama da
ke haka.
"Babba wannan fa sunan ta jamla yar gidan dad ce in da su yaya Jalil suke ma su aiki dah.
Ta bashi amsa "
"Iko sai Allah, lalle Allah mai hikima amma wannan kama taku har ta bacci, Ubangijin ya sa
wannan ya kasan ce..... Sai kuma ya yi shiru.
Haka dai ya yi ta kallan ta, yana matukar mamaki. Ita kam tayi kasa da kanta, ta rasa mai ke
mata daɗi .
Babba ne ya tashi ya shiga ci, ya barsu zau ne a falon, sbd gaba daya kan shi ya dau zafi kadda
ya kasan ce wannan yar uwar jawahir ce, to amma ta yayya hakan zata kasan ce .
Ko da inna ta tashi zata bishi cikin d'akin.
"Jamla ta dago ta ce to inna ni zan tafi Ubangijin ya bamu alkairi, Allah kuma ya sanya alkairi
da albarka.
"Inna ta ce Ameen ki gaida gida yar Allah Barka ki gaida hajiyar da Alhaji kinji.
"To in sha Allah zasu ji."
Ta fita suka take mata baya amma banda jawahir da ta koma dan dauko mata sak'o .
Haka ta shigye muta tana dagawa Jamal hannu, sannan jawahir ta kawo ma ta wata
ƙatuwar leda wadda ban san mai