Showing 12001 words to 15000 words out of 38686 words

Chapter 5 - GAYYA CE! completed by Fatima Alaramma Alaramma.pdf

21 Jul 2025

2577

faruk ba
wanda har mom din shi da kanwar su sunzu duba shi, ya kuwa ji daÉ—in hakan sosai dan kuwa
yadda Alkairan su suka zo, inda Fatima kanwar shi take yaba kyauwun shi da kirkisa yaya Farouk
yake tsokar bar shi kaga ka bro Jamal Fatima ta faÉ—a.



Dad be samu damar shigowa wa hospital ba sai washe gari da safe. Yazo yaga jikin na shi da
sauki Alhmdllh inda yace zai dawo da yamma in sha Allah shida su jamlah su duba shi. Amma

abin da ya bawa Jamal mamaki shi ne yanda dad keta ƙalilan shi ' shi da Jalil kamar yau ya farah
ganin su.


Hakan ce kuwa ta kasan ce dan daddare dad ya kawo su suka duba shi sosai mom ke jerah mai
sannu sbd ita masifar kaunar su Jawad, yau ma harda abincin ta inda tace kullum za,adinga
kawo musu. Sai dai shi Jamal gaba daya hankali shi nakan ya tambaye su jamlah amma ina
kunyar dad yake ji. Kamar kuwa Jalil yasan mai yake sakawa axuciyar shi, sai kawai yajiyo Muryar
Jalil yana tanbayar ina aka bar jamlah, dad ya yi murmushi yace sorry Jamal tana maka sannu
gobe da safe zata zo, Ni zan kai mom Asibiti ne sbd ita ba bata jin daÉ—i, " kallan ta sukayi cike da
tausaya wa suna jirah mata ya jikin.


Sun jima suna hira daga baya sukayi sallah ma. Sakamakon ko inna basu haÉ—u da ita ba sbd ita
da jawahir da yamma suke tafiya.



Mom jamal ce ke gaban doctor inda take mata bayanin abinda yake damun ta sosai doctor
Amini ke kallon mom fuskarta dauke da murmushi, " inda ta ce wa mom bazan ce maki komi ba
Hajiya Maryam amma bari nasa ayi miki text dan tabbatar da zargina". Haka kuwa akayi mata
text inda ganta keta faduwa dad yana ta kwantar da hankali ta in sha Allah ba wata matsala ba
ce.



ku san mitina 30 suka dauka sannan aka dawowa da doctor Amina result din ta kallah " ta ce
zargina ya tabbata. Dad ta kallah tace Alhaji ina tayaka murna dan Hajiya na dauke da ciki wata
biyar ajikin ta, mom kuwa cikin damuwa da fargaba take kallan doctor "tace cikin kuma doctor
da girma na haka kin san rabona da haihuwa kusan 20 years kenan, bata kai ga wata maganar ba

dad ya rufe mata baki rai a bace ya ce haba Hajiya Amina Maine haka. Ni ina matukar farincikin
da wannan cikin a gaban ta yayi wa Ubangiji sujjada, ta farincikin tare da bawa doctor kyau ta
sannan ya jata suka tafi.



Ni kuwa nace Ubangijin ya azurta ku da naku mom.



Tun a mota dad kewa mom nasiha sbd gaskiya bata wani ji dad'i wanna cikin ba dan ta gama
haihuwa. Amma a nasihar da dad ya mata sai ta gamsu kuma ta godewa Allah.



Fatima ce yau ta Farah zuwa hospital da kayan breakfast din su, dakin ta shigo dan kuwa lokacin
yayi wanka ya shirya shaf ga wani farih da ya karah da kibah sbd yana matukar samun kullah wa
ta ko,ina. Yana san a sallah me shi amma fafur doctor yake dan kullum tare suke kwana da shi da
Jalil a gurin sa.



Bakin ta É—auke da Sallah ma ta shiga ya amsa mata fuska a sake sbd yarinyar tana matukar
burgeshi sbd nutsuwa ta. "Yaya Jamal ya jikin naka", ina fatan da sauki dan mom ma tana gaida
ka". Da sauki Alhmdllh Fatima ya mom na fatan tana lpy?" Lpy lau take yaya Jamal.

Haka dai suka dinga hira sama sama, inda tayi saving na shi ta mika mashi, " ya barb'a tare da
mata godiya.


Yaya Jamal ina yaya Jalil yake naga ban gane shi ba?,


Yaje kai jamla makaran ta ne.

Amma nasan anjima zai dawo bazai dade ba in sha Allah.


Shiru ce ta biyu baya. Kusan 10 minit.

Sallah mar yaya Farouk ce ta saka su amsawa, fuska É—auke da murmushi duk kan nin su.


Doctor Farouk ya zauna gefen Jamal sannan ya farah jirah masa tambayoyi yi kamar yadda ya
saba, yana bashi amsa.


Bro Farouk dan Allah ka sallameni ko badan niba ka duba kaga yadda Jalil yake ta wahala shi
kaÉ—ai duk ya yi baki ya rame.

Pulet din hanun Fatima ya karba da cup sannan ya farah kaiwa bakin shi yana murmushi, Bro
jiyafa ina kallan ka yadda ka kurah wa Jalil ido kana kallon shi, karka damu har yanzu babu wani
banbanci a tsakanin ku, amma nayi maka alkawarin zan sallame ka nan da kwana biyu.

Suna kai wa nan Jalil yayi Sallah ma shida Jamla.


Guri ta nema ta zauna sannan ta gaida su É—aya bayan É—aya ta kuma yiwa Jamal sannu da jiki,
daga haka bata kara cewa komi ba amma abu d'aya ne ya bata haushi yadda Fatima ta dare suna
ta kwasar hira ita da Jamal, dan har zuciyatar ta zafi take mata tayi matukar kewar Jamal É—in.


Fatima da doctor Jalil ne suka fita zuwa office din doctor.


Yana fita jamla ta sauke wata ajiyar zuciya mai karfi. Tare da dage rikaf É—in dake fuskarta.


Tashi tayi ta jawo pulet ta hau zuba mashi sakwarah da miyar Agushi wadda taji na ma kawai kan
shi take yi. Ta miƙa mashi batare da tace nashi kallah ba.

Kallan ta yake cike da mamaki ya rasa mai yasa yake jin mutuwar jikin indai yana tare da ita.
"Yaya Jamal gaskiya ka ce sbd yau ton asubah na tashi nake haÉ—a maka naso dashi zaka karya
amma babu yadda na,iya.


Tana maganar ne ranta a matukar bacce, dan ya tabbatar da abinda yake gani a idonta ne yasa
ya ce,"to ai hanuna ne yake mun ciwo bazan iyya ci da kai na ba ya kare zan cen yana wani
kyakkyawan murmushi.


Matsawa tayi gaf da shi ta ce maza bude bakin na baka, "cikin tsoka na yace babba dani zaki
bani abincin a baki," hade rai tayi ka bude ina jiran ka. Haka ta dinga bashi yana ci yana kallan
fuskarta ciki da santa da kaunar ta.


Yaci abincin sosai sannan ya ce mata ya koshi, yana ta yaba daÉ—i abincin, sai daÉ—i ta keji,


Tsokanar ta yake wai dama haka kika iyya badah abinci a baki ban sani ba?.


Tana jin shi ta mai banza dan ta fahimci tsokanar ta yake yi.


"Zo kiji" taji Muryar shi daga sama.

"Wai ni yaya Jamal baka san sunana bane?.

Ohhhhh sorry Noor, ta k'ara so inda yake, mai yasa yau bakiji makaranta ba?.

Kasa tayi da kanta sannan ta ce nace yau zan zo na duba ka ne, shiyasah ban je ba,

"Tom bakuda lecture ne?

"Eh babu, duk wanda muke dashi ready na iyya"


Hira su keyi cikin nutsuwa inda yake addu,ar kar Allah ya kawo wani yaga jamlah dan bai shirya
wa tashin hankali yanzu ba. Ya jiyo Muryar inna tana ce wa yanzu na zo Farouk.


Ta d'urah hanunta kan Handel din k'ofar, nan ma hankali shi ya karah tashi dan bai san yadda zai
yiwa Jamal maganar ta maida likaf dinta ba.

Typing 📲


GAYYA CE!
*Free page*

*Written by*

*Fatima alaramma lafazi*
*(Falaramma)*



https://youtube.com/@fatimaalaramma?si=v_EK6JyH_nkqroPZ


*Sadaukar kar wane ga Sadiq Abubakar CEO din lafazi Allah ya Kara masa lpy, da nisan kwana
mai albarka, godiya ta musamman*



💖✨✨✨💞💋💋

Wanan sabon littafi ne, dana farashi kwanan, ina rokon Ubangiji ya bani ikon gamawa lpy, ina
rukun Ubangiji ya bani da mar rubuta abun da mutane zasu amfana dashi wannan kenan.

✨✨✨

Wannan labarin na musamman ne ba gama garin labari bane, GAYYA CE! kuna ji kun San abun
sai Wanda ya karan ta, labarin ban dariya da kuma soyayya, tsan tsar cin amana da kuma
Butulci, San zuciya da kuma hassada, duk acikin book din GAYYA CE! kunaji kun San ba karya
littafin, ina alfahari da ku ges nagode.




Pg 13-14


........Cikin hanzari ya ce ashhhhhh tare da haÉ—a fuska kamar wanda wani ciwo ya taso ma shi.


Cikin sauri ta karah so inda yake tana tanbayar shi ko lafiya, da sauri ya riko ta ya sauke likaf din
cikin dabarah batare da ta fahimci hakan ba.


Sannu yaya ko na kirah ma doctor ne, ya d'aga mata ido alamar eh, har zata fita yace amma dan
Allah karki karah daga likaf din nan.


Abakin kofar su kayi karo da inna inda har kasa ta tsuguna ta gaida ta, cikin girmama wa, sannan
tayi gaba abin ta, inna cikin mamaki da kad'uwa ta ke kallan ta sbd jin Muryar ta tamkar jawahir
din ta data baro a gida. Jiki ba nauyi ta shiga d'akin baki dauke da Sallah ma, ya amsa cikin sakin

fuska tare da nuna mata guri ta zauna, ya gaida ta ta amsa tare da tambayar jin nashi, "yace
Alhmdllh".


" Nace jamalu wannan yarin yar da ta fita Ni kam wacce ce ita?, jiyayi gaba shi ya faÉ—i dan jin
kalmar ta amma ya É—an dake yace inna Jamal ce fa yar gidan Alhaji. "Ohhhhh Ni dai yarin yar
tamun yanayin murya da jawahir wllh", ta kare maganar cikin jimami.

" Kai inna abu ne naku na tsufa amma yan she zaki haÉ—a ta da yarki. Ya faÉ—a cikin salon
tsokana.

"Inna to yar yawa bata fita komi ba jamalu, na tabbata da ace jawahir ke samun kulawar yarin
yar nan da tuni tafi haka kuma sai an kalleh ta an kuma kallan ta. Dariyar Jamal ya yi sbd yasan
dama za,ayi haka, yace kai inna banda sanka fa. Nan dai suka dinga yi.


Fatima ce zai ne gaban Jalil wai nace yaya Farouk taya kake banbance yaya Jamal da yaya Jalil, Ni
dai gani nake kamar bazan iyya gane suba. Dariya ya yi mata Sannan yace nima fa ba sosai ba
nake gane su Fatima, Jalil ne ya juyo yace kina so kidinga kage mu, tom kawai ki zauna ki
fahimce mu sosai zaki gane mu, sai kuma kaf d'in su kasa dariya.


Akwan a tashi ba wuya a wajen Allah gashi yau watan Jamal biyu da Sallah mushi a hospital.
Sosai yan zu Farouk ya zama abokin su Jamal dan har zuwa gidan su Farouk suke su sha Shira da
mom musamman Jalil, wanda a wannan lokaci sukayi wata muguwar shakuwa da Fatima. Inda
ita kuma bikin ta kullum yake karah matsowa inda yan zu saurah sati Daya.

Sukuwa su Jamal tuni chanji rayuwa ta same su dan yanzu Allah har gida faruk ya bawa su Jamal
kyau ta, suke zaune.

A yanzu idan kikaga Jalil da Jamal zaki dauka wasu masu faÉ—a ajine ne dan ko suturar da suke
sawa ta chanza. Sosai suke kama kuÉ—i sbd Jalil ma ya koma kasuwa mom Farouk ta d'urah shi
kan duniyar ta sbd ta yadda da amanarsa inda shi kuma Jamal ya koma kan sana,arshi ta
funichace dan sosai yake samun kasuwa dan bai yarda ya zauna kasan wani ba.


Inda Jamal yakoyawa jamla mota sosai ta iyya dan yanzu da kanta take zuwa makaranta ga kuma
wata matsananci yar soyayya data kullu tsakanin su, sai dai babban tashin hankali Jamal shine
kada dad ɗin jamlah ya hana shi ita. Amma a zahirin gaskiya yana matuƙar kaunar ta. Koda
yaushe yana san ya sanar da ita halin da ake ciki na kamar su da jawahir kan war shi amma ya
kasa, sbd gudun abinda zai faru.


Jamal ce ke shirya wa cikin wata shaddar Farah wadda Jalil ita ce yasa da safe kafin ya fita ya
saka, tayi masa matukar kyau, sannan ya fito zuwa falo inda ya tadda su Farouk da Jalil yasan fa
yanzu zasu ce zasu bishi dan haka ya haÉ—e rai yace. Jalil ya bashi mukulin Babur zai fita, wani
kallo Jalil ya watsa mashi sannan ya ce wllh yau duk inda zaka kafarka kafarmu sai muje Farouk
ya ce bako shakka duk da nasan ba bazai wuce wajen jamla ba, wadda yake ta raina mana
hankali wai basan yake ba, wanda nid'in na dade da sanin hakan.
Banza ya musu ya fice suka bishi inna da ta shigo falon yanzu ta bisu da Allah ya tsare.


Shi kuwa da'yar ya yarda suka tafi tare musu iyyakar inda zasu tsaya. Suka ce sunji ba komi
zasu tsaya a inda ya ce, amma a zuciyatar su basu Amince da hakan ba.

Bakin k'ofar gidan su jamla sukayi parking sannan suka shiga, tafiya sukayi kaÉ—an ya ce ku tsaya
anan, na shiga na fito. Bai k'arah sa maganar ba ya hango ta tana doso su, inda shi kuma Jalil ya
tsirah mata ido shida Farouk suna kallan ta.

Tabbas ita ce wannan jawahir ce, sautin Muryar ta ce ta dawo da su cikin hayyaci su, baki na
rawa yace jawahir mai ya kawo ki nan kuma.

Fuskar ta É—auke da murmushi tace yaya Jaml dai. Dan shi bai ma kawo wata jamlah ba ce.


Jamal ne ya jawo su yace ku dalla can wannan ce fa jamla, kawai suna kama ne, dan Allah
malam ka kama kanka ya ce wa Jalil.


Ko kallah shi Jalil bai ba yaje gaban ta ya tsaya ya ce. Ki faÉ—a tsakani da Allah ke ba jawahir ba ce.
"Baki da mamaki ta ce Allah yaya Jalil jamlah ce ni. Cikin sanyin jiki ya farah mata baya ni inda ta
gamsu da maganar sa, ta kuma yi masa alkawarin zata zo gida taga jawahir da wannan sukayi
sallah ma dan kan shi ya farah masa ciwo.

Kai tsaye gida suka koma inda kawai kwanciya ya yi sannan sukayi sallah ma da Farouk dan
shima jikin shi ya yi sanyi.



*KANO*

A yanxu wani takun sak'a ne ya shiga tsakanin papy da Jawad dan sosai ya gane halin shi da
kuma san, cutar da shi da yake ƙoƙarinyi, cikin wannan week din ne ma yasa aka tsinka mashi

birkin mutar shi da'yar Allah ya taimake shi ya fita lpy daga mutar, kuma yasan wanann Baya
rasa nasaba da papyn dan yanzu baki d'aya ya tsane shi.


Ita kuwa Bebyn papa bata san duk abinda yake faruwa ba kuma Jawad bai canza mata ba sbd ya
fahimci tana san cigaban sa dana mahaifinsa dan haka shima ya bata girbi na daban a zuciyar sa.

Shi kan shi papa ya rasa mai ke damun d'an uwa nashi, gaba É—aya.

Nasara kam sosai ake samun ta, inda papa yake gina wani k'atan family Hausa wanda yake ta
cinye mashi kud'i, kuma a yan zu ya na gaf da kammala shi.


Ina da sukuwa su Ammy rayuwa suke ta farincikin da jin dadi sbd É—an ta ya samu farincikin duk
da har yanzu bai wani fiye magana sosai ba amma haka ma ta godewa Allah.



*Kaduna*

Yau kwana biyu da zuwa gidan su jamla inda tun daga wannan rana Jalil ya fita daga lamarin
Jamal.


Shi a tunaninshi babu wani abu da É—an uwan na shi zai boye mashi amma sai yaga sabanin
hakan. Dan haka ya kama kan shi.

Shi kuwa jikin shi duk ya yi sanyi, shi kan shi yasan bai kyautawa É—an uwan na shi ba, amma ya yi
hakan ne dan gudun abinda zai je ya dawo.


Yau ma yana shigowa d'akin ya tashi zai fita ya rike mai hannu, Jalil dan Allah ka saurareni, dan
Allah kayi hakuri nasan ban kyauta maka ba amma kayi hakuri kaji.


"Ummm idan ka gama ka sake ni zan tafi malam.


Haka dai ya yi ta bashi hakuri Sannan ya ce bakomi Allah ya sa haka ne yafi Alkairi, tare da fice
wa ya barma shi dakin.


Gobe ne ya kasan ce dauren auren Fatima.

Da Jalil da Jamal ake yin komi, sai dai a daren ne Fatima ta kira Jalil tana kuka tana faÉ—a mashi
ita ta fasa auran shi, sakamakon wani video da aka turu mata nasa. Shima kuma da yaga ni yace
karta damu zaizo gidan yanzu in sha Allah.

Sanar da Jamal ya yi halin da ake ciki sannan suka fice zuwa gidan su Farouk din dan samun
abokin na su da maganar.

Cikin sa,a suka same shi inda sufa Farah tattaunawa kan matsalah. Abun ba karamin batawa
Farouk rai ya yi ba dan sunyi binciken halin shi amma basu gane komi ba.


Tuni mom ta san da batun dan haka a falo suka same ta ta zagba tagumi. Gaida ta sukayi kamar
yadda suka sabba, sannan suka shiga jajanta lamarin inda mom kallo É—aya zakayi mata ka
fahimci ta shin hankali dake tattare da fuskrta.


Take ta kira kanin mahaifinsu suka sanar da shi bai jima ba yazo da yake ba su da nisa, haka dai
sukayi ta tattaunawa, da jimanta lamarin wannan shine karo na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login