Showing 24001 words to 27000 words out of 29806 words
Chapter 9 - IDAN RANA TA FITO Book 3 End Complete Na halima Abdullahi K Mashi .pdf
cikin shagwaba nace kahanamu fita kuma kaki zuwa dawuri yashigo ciki ya
ajiye jakarshi yazo yamikar dani tsaye yasani cikin jikinshi hajiya tashigo da gudu daga dakin
tasalla na kwace dasauri tace abba oyoyo tarugo yadagata sama taredacewa hajata yarun
gumeta inasu abbana da dady tace sun bacci umma tace tuyi tayya amma tuna bacci nace to
sarkin surutu yaciro ledar suwuit gashi kije baba tasalla ta bude miki shazumamun ta amsa ta
ruga dagudu yabi bayanta yamaida key yace kinsan isha i lokacinta danisa ga karatu nazo
dauke dashi nashiga cire tufafina saida komai yalafa yace inajin dadin yanda kike amsa kirana
aduk lokacin da nazo miki bazance garanda kika juyan bayaba tunda na aureki nace kaima
kafita dukkan hakkokina dasuka rataya akanka yaya zanyi wasa danaka tashi mu gyara jikinmu
muyi sallah kasan yanzu baba tasalla zatazo gaisheka tare mukayi wanka kuma shine yajamu
sallah muna idarwa nabude kofa saiko gasu itada hajiya bayan fitartane yace tarefa mukazo da
basma gabana yayi muguwar faduwa nace tana ina yace tana karkasara kuma tace bazta koma
amerikaba nace tasan da nine yace a a kuma banaso kiyi sanadin dazata sani nayi shiru
cannace boye matafa bashine mafitaba sanarda ita kawai tunda dole watarana tasani gaskiya
bata buya nanko yashiga fada dacewa inaruwana nidai inyi yanda yace shifa yamata alkawari
bazaimata kishiyaba yanzukuma da hakan yakasance dole inguji bacin ranta
[30/09 9:01 pm] Inna: Nace to Allah yabaka hakuyi bankuma maganaba azatona nanzai
kwana asheba hakabane wajan shabiyu yakirani waikada intsaya jiransa bazaishigoba nace to
saida safe washegarima saiwajan shabiyu yashigo kuma yanazuwa yaba yara tsarabarsu hada
tasalla yaturasu dakinta yanata wani daure dauren fuska wainazo da bukatatane harma abin
yabani dariya sainayi murmushi taredacewa dakadan murmusa kokadan saki fuskar zanfi
fahintar darasin naka kaima kasan zakafi jindadin bada karatun ko malamina yayi murmushi
hakane daliba maibiyaya daganin girman malaminta lokuta dadama m b yana mamakin hali
irinna jidda tada bance cininta baisata kin amsar larurarsa ba ko afuska bata nuna damuwarta
amma basma lokacin da take da ciki har saida akayi mata aiki da watanni sannan takulashi
kuma duk da son dasukewa junabaihana wasu lokutan inyazo da bukata tace ita tagaji ko bacci
takeji dadai sauransu tunda yadawo baitaba kwana damuba saidai yashigo nadan lokaci yayi
bukatarshi yayi wasanni da yaransa yatafi inmuna bukatar kudi kowani abu yabamu ranarnan
kawaisaigashi waizamuyi parking mukoma karkasara don itatace nana gidan takeso nace mata
damatar abokina tace itadai sukomacan nanyafi girma da kyau nace to yaushw zamukoma
candin yace yaumana inamaga kina tambayata kuma nace to yihakuri muka haushirya kaya
saikuma yace kodadai kukoma kauye kudan zauna agidanmu inmundawo nan kukuma
saikukoma candin nadanne damuwata nace duk yanda kace hakan za ayi ko bab tasalla
bannuna matayanda mukayiba cematanayi kurum za ayi gyaran gidanne dukda hak saidatayi
masa fada dacewa gyaran gida babu notis kana kallon yarinyar da tsohon ciki ammaka tattaro
mata aiki yanzu shiru yayi mata baitankataba shadayan dare muka isa kauye duknagaji baba
tasallace nabari dashare mana gurin kwana satinmu biyu dakwana uku sannan yazo waimuzo
mukoma bance komaiba mukakoma gashi dagacan makarantarmu danisa haka nahakura sadai
direba ketafama tunda muka dawo kwanansa uku sannan yazo bukatace takawoshi yagama
yatafi basma tafito daga wanka tashafa mai zata taje kai saita tuna saitin kum dinta dawasu
mayuka masu tsada databarsu cikin fdurowar dakinta na karkasara takira m b my d nayi
mantuwa gidannanfa mangashine dakum masutsadane saiyanzu natuna cikin sauri yace kibari
zansai mikiwani tace nanfa ba asamunsu kaganifa zanje indauko abuna takashe wayar tashirya
tadauki mota duk dasaurindayake baisametaba tatafi yabibayanta kafinnan saida yakirani yace
wai basma tayi mantuwa gidannan gatanan zuwa inkingani kibata inkuma bakiganibato
ammakada kinuna kinada alakadani
Dim nayi abinna abban su hajiya yasoma wuce tunanina nafito falo nazauna banjimaba
nagatashigo cikin do guwarriga da wanidan gyale tashigo tana yatsina babuko sallama takalleni
inamasu gidan kokune nasake kallonta hakika tanadakyau nace masu gidan sunje koyo sallama
tadanyi dim tasan inayimata koyine da sallama tadaga kafada tareda yarfe hannayenta sannan
tanufi dakina natareta dasauri bakida damar shigarmin daki malama mekikeso tayi dariya tareda
yimin kallon raini ke nan inace gidan mijinane aro akabaku nace ko tosainaji dalilin shigarmin
dakin dazakiyi ko gidan wanene dinki tace mantuwa nayi tabi gefena tawuce nabita
yarasunawasa tako tsurawa hajiya idanu tanufi inda tayi ajiya taciro tajuyo tadubeni talaka bai
iyacin arzikiba nace shawarata dake inzaki shiga gurin musulmai kidingayin sallama
Tsakitaja tafita asheyana waje yaso yashigo to yara insunganshi asiri zaitonu danhaka saiyayi
tsaye awaje datafito saiyanufo ta duk zufatarufe shi yace kingani kuwa tace nagani matar
gidance zataminsalo daganinta yar kauyece tazo birni yace matar wannance kumatanada kirki
tace matarwa yartadana gani saikace maama dandai ita farace yasake share zufa yuce kitafi
gida matar dan uwanmune ammadai babu abinda yafaru tsakaninkuko tace kadaisanni sotayi
tarainamin wayau nagaigaya matamagana nataho
Abuna yace to ammafa kadaki sake zuwamusu gida nadai gayamiki da dare yazo nalura
soyake yaga ko nayifushi ne niko nakinuna damuwata azuciyata nace kadaiji dashi duk wanda
yabata yasani duk wanda yagyara ma yasani kusan shabiyu sannan yatafi shikansa yasan
bayayiwa jidda adalci kuma bata taba nuna damuwartaba nikuwa inamamkin yada abbansu
hajiya yake ganin zama zaiyiwu ahaka gashi yanason komawa gurin aikinsa ammayan tsoran
kada yatafi baya tahaihu yasamu anty nana wadda itama yanzu tanada tsohon ciki yace anty
nana dan Allah konatafi kadakibari basma tagane jidda Allah banda karatun jidda da kauye
zankaisu anty nana tace kanajin tsoran basma zance koko santane yamaka yawa gara kafitar
da gaskiya kasami zaman lafiya inma fushine intayi zatahuce yace sai innadawo tace to
kasandai innahaihu dukkansu zuwazasuyi yasallamemu yatafi tosai Allah yasa narigata
haihuwa yata mace abbansu yayi murna ammabaizoba saidai yaturo kuma anyi komai satinmu
biyu anty nana ta haihu dama kafin yatafi yakafamin watasabuwar dokar ya cite waccan cewa
yayi yanzu zan iya kiransa koyaushe nakeso ammakada nayarda muhadu da basma inyaji ance
munhadu tonice sila kumazai dauki mataki maitsauri kaina nadubeshi bancekomaiba yace
kinyishiru nace to ammakabani aiki maiwahala ammazankiyaye saidai kuma innitazo tasamu
har gidafa saiyace inanufin kadaki bari tagane alakarmu dake murmushi kawainayi
irinnatakaicinnan nace to kwanci tashi saida yayi wata shidda sannanyazo gidanta yasauka
lokacin fiddausi sunan jaririyata kenan watanta biyar saiwashe gari dasafe saigashi tela yazo
yana gwada yara yinufom din islamiyya zansasu nanko suka ruga suka rungumeshi yadaddau
kesu yasauke sannan yanufoni da fara a yanacewa ummansu hajiya maman fiddausi ingani
wata biyo yarungumeta yanacewa wadanan kyawawan idanun irinnakine Allah yasa tagado
hakoranki itama tasha hakorin makka irinnaki nace zuwa babu labari yace kedai bari jiya
nasauka yanzudai inason yin break fast ne naje nashirya masa kunu mukayi kuma da kosai
yacika cikinsa wannan karon yana zuwa yaci abinci ammabaya kwana hakaduk yadameni
kamar bashida mata dakansa yace inshir zaisoma koyamin mota nakoji dadin hakan kodan kai
yarana makaranta dake inada hattara cikin satibiyu nasoma tukata dakaina saidai andauramin
lamba L kwatsam saiga hajiya shiwa tazo gidan dady anty nana tatareta da abinci cikin sanyin
jiki tace takoshi tazo gurin alhajine anty nana tace to yana bacci saidai kijirashi cikin zuciyarta
takecewa itada gidanta da mijinta yau anabata umarni anty nana taganeta kodan kamarsu da
husna koda yatashi saida yaci yasha sannan tace yana da bakuwa baitsammaci itaceba
donhaka yashamamaki sukagaisa ta tsugunna gabansa tanakuka cewa tatuba yayafe mata
tasan tamasa laifi yace Allah yayafe mana tace kanemamin gafarar bello sannan inda hali
kamaidani dakina wallahi inacikin wanihali tunda akatsare babanmu shikenan nasir da nazir
suka kwashe kudin babanmu tareda duk wasu takardunsa masu amfani sukagudu saudiyya
sunyankewa babanmu hukuncin daurin raidarai gashi duk dangi sungujemu saboda lokacib da
mahaifinmu yakekan giyar mulki da kudi mungujesu tasake rushewa dakuka dady yajinjina
lamarin sannan yace Allah yasauwaka yanzudai gaskiya batun maidake sainayi shawara anty
nana tafito hannunta rikeda yaya sunan yayansa yasa ma yaron wato abubakar shine suke
cemasa yaya yanaganin babansa yasoma kuka saidatakaishi shiwatace danwanene yayi
murmushi yaronane takalli yaran cikin tausayin kanta tadan karyar da wuya Allah yaraya yace
amin tashizanyi inje gidan basma aisuna gariko yace eh tafita tatafi karkasara tanufa dancan
tasani kofar falonmu tamurda tashigo sannan tayi sallama lokacin haja yara sunadakin baba
tasalla tazomana kwana biyu kuma yanaso taga likita saboda kafa funta kuma haryanzu saidai
yazomana bayakwana yaudinma baidade dazuwaba wai bacci yazoyi nace yazauna inkawo
masa abinci saiya jawoni jikinsa wai infadamasa wanne turarene nake shafawa har basma
tasoma tuhumarsa akai nace nidaito bari nakawomaka abincin munacikin hakatashigo
Da sallma nadubeta dafarko nazaci basma ce dan kamarsu daya daga bisani sainaganta babba
abban su hajiya yadubeta shigo hajiya tadubeshi gashi tanayi kamar mara gaskiya tace a a
dama gurin basma nazo yace aibatanan bari insa akaiki yakira direba yahadasu saidasuka tafi
sannan yatuna lallai yau likizai balle yakasa sukuni itako tana mamaki aure bello yakarane
kokuwa ya abinyake basma tayi murna sosai lokacin da taga antynta itama antyn tayi murna
sannan tashaidawa basma abubuwan dasukafaru kuma mayanzu tazone taroki dady yamaidata
zatazauna lafiya danyanzu takoyi darasi basma tace amma anty yanada matafa gashi yarinya
batafi sa ataba gashitana haihuwa sunaji dajuna shida ita kinaganin zaki iyazama dasu tace
zanzaunamana auta kinsan ha ula in danashiga kuwa sunazir fa harshigomin sukadinga
yidadare zamin fyade basma tadafe kirji tareda cewa kafinsugudu tace saunawa harbanaso
dareyayi niwannan bala i ni shiwa basma tace Allah yakyauta masifa shakikanka acesuna binka
shiwatace shiyyasa nace bari inzo inyihakuri yamaidani bagashiba kema kinazama da kishiyarki
lafiya basma tazaro idanu kishiya ainibanida kishiya tace gidanku nacan karkasara
nannasomazuwa kumashinema yabawa direba damar yakawoni basma tace inajindai gurin
abokinsa yaje dan uwansu kaizance kinsan narude shiwatace shinenaganshi tanzaune ajikinsa
to inaga dan uwansadinne nagani basma tace anty
Dan Allah kadaki kawomin rudani tace to kidai bincika basama duk hankalinta yatashi dukda
cewa takiyarda taciro waya takira wayarshi yadaga yace yadai my love yadaidakene
ammashikansa yanacikin rudani yasani yau asirizaitonu takatsetunanin sa dacewa kana inane
yace gidan dady tace kunhadu da anty ne yace eh ninace akawota daga gidannana karkasara
tace gidan dan uwanka yace nan wadannan tambayoyinfa tace a a bakomai takashe tadubi
anty tacekinjiko ninasan wanene mijina gidan dan uwansane anty tace tokidai sa ido itakuwa
basma tunda anty tazomata dalabari takasa sukuni batadai nunamasa komaiba shima baiyiwani
daridariba baretagane saidai yatabbatar taji itakuma abinda yasatake zarginsa intatuna yanzu
bayadamunta kamar lokacida suke america yinwannan tunanin yasata cikin rudani wata ranar
juma a tadauki mota misalin shabiyu rana tanufi karkasara awajan gidan ta aje motarta tashiga
tasalla tasamu aharabar gidan tareda yara sunawasa harda fiddausi takalli baba tasalla dan
Allah mama matar gidannan tanaciki tasalla tadube ta haba yannan inmabazakimin sannuba
aikyayi sallama ta tabe baki mamakena to tanaciki tace itananan amma mijinta natare da ita
taceto dan Allah shigakice tayi bakuwa tace to ammanan gaba inkinje wani wagurin kikeyin
sallama kodon kankima badanwaniba taduba dakin jidda batanan sannan bata falo tace shiga
falokijirata tunda tashigo falo takejin kamshin mijinta kodan tazauna agidanne takejin haka
tatashi taleka kofar dakin maigida amma labule yatare takoma tazauna tajeta wuindo taleka
mijintakuwa shida matar dayecewa tadan uwansa tanashafa masamai da alama wankama
sukayi tare dan itama tanadaure datawul kuma hatta gashin kanta ajikeyake gashi kanta
yasoma juyawa dakyar tabi bango takaikanta falo tazauna tasota tafi ammasaboda kadayamata
musu tokenan yanacin amanar dan uwansane koko matarsace dantaji waccan tsohuwar tace
mijinta yananan tokuma inma matarsace yaushe ya aureta lallai tayarda dari bisa dari ba
abinyarda bane dubi wannan cin amana hm nikumanace kodai kinyaudari kanki da kikayarda
cewa baz amiki kishiyaba mukwana lafiya saibayan wata daya zakuji karshen
[30/09 9:01 pm] Inna: Tunaninta yakatse daidai lokacinda yafito inabiye dashi rikeda turare
dakuma darduma inacewa kaga abbansu hajiya dawo bansa maka turaren nidashi duk mukayi
turts tamike tsaye tayikarfin hali tarike kugunta tace dashi bello kenan indabakamin hakaba
dabaka cika da namijiba matar dan uwannaka kakebiko yadaga mata hannu dasauri jin zata
zargeshi yace matatacefa tasake firgita matarka ce yakasa magana tayi wata irin dariya irin
wadda intakaici yayi maka yawadinnan tace har kana iyagayamin matarka bagarama aceta dan
uwannaka bace
Tazari makullinta tafita kafin kazo indanake kazomin da takardar saki danbazan zauna da maci
amanaba tafita yabita dasauri yanata kiranta bata tsayaba yabita nidaiko ajikina wai antsikari
kakkausa dama nafison tasani nagaji da boyan dayakemin kamar mailefi shiko yanazuwa waje
hartashiga mota tafizga shima yadawo yashiga tasa ikon Allahne kawai yakaita gida saboda
matsiyacin gudun datakeyi haka yakebinta bamba tubamba tana kashe mota tafito shima yafito
duk wajesuka aje motocin dagudu tashiga gida yabita yariketa haba basma wannan wanne
haukane zakikashe kanki abanza saboda kishinbanza tadubeshi cikin dagawar murya inkashe
mana kanada asarane tafizge dakarfi sakarmin hannu da Allah maci amanakawai yabita har
dakinta inda tashiga kangado tana kuka nayar da duk wandayace namiji ubane zaimutu maraya
kabani takardata inkaragaba tunda kasa narabu da dangina
Haba basma hekace keba musilmaba tsoran hakan yahanani insanar dake inkince nazamemiki
badan goyoba kinyi butulci auran danayi baisanacanza mikiba konarana daya sonki
dakezuciyata bairaguba saikaruwa dayakeyi yarinyarnan karamace bani ita akayi kindaisanni
datausayi bazan iyacewa a aba taimakonta nayi tasauke ajiyar zuciya tareda rage sautin
kukanta jintasoma saukowa saiya isagurinta yazauna bansan tashin hankalinkine hiyasa
banfadamikiba kacuceni tafada cikin kuka ynasani kiyihakuri yanata lallahinta ammataki hakura
yadubi agogo yaga uku yace a uzu billahi kinga banyi sallarba har lokaci yayinisa yanufi bayinta
yayo alwala yayi sallah yacigaba dabata baki batakuma tankashiba tunaninta tun yaushe akayi
auran shizata iyacanjinshi ko karba karba dawata mace ya isowajenta kemakije kiyi sallar bata
tashiba kumabat tankaba saisabon kuka datasaki sannan tace Allah ya isa tsakaninadakai
yadubeta basma harda zagi tace kacancanci duka agurina tun yaushe kayiwannan aurannacin
amana inba ajimaba kasallameta danbazan iya karba karbarka dawata mace mara ajiba inkuma
hakabaimakaba tosaidai kasakeni intafi donka karya alkawarina yazauna kusada ita karkiyimin
haka munyi aure tuni haihuwarta biyu takuma dubansa kace yayanta biyu kenan tunbaka
jimada higatsaka ninada iyayenaba kaci amanata yamike tsaye kiyihakuri haihuwartace biyu
Amma yayanta hudu domin haihuwarta tafarko yaya uku ta takatse shida cewa hudu hakika
kacutar dani yandataja maganar cikin wanisauti hiyasa shidubanta tazube kangado asume cikin
matsanan ciyar gigita ya isa gurinta yakira likita awaya lokacinda yazuba mata ruwa
numfashinta yadawo saidai bata dawohaiyyacintaba likita yayimata allurar bacci yafita yayi
sallah yadawo ranar shida ita babu wanda yatuna ci dasha ukun dare tafarka sabon kuka tatsira
irin maicinrai dinnan yayiyai ammataki yinshiru karshe yatasata agaba datagumi yasani
kodawasa bazaice zairabu da itaba saboda so dayatak itayakewa kodayadawo sallar asuba
bawani canji hakasuka yini yanason fita ammakada tagakamar wajan jidda zaije yanzuma
haushin jidda yakeji dayasani bai auretaba harkasa yadurkusa mata ammaduk maganar datazo
bakinta hakatake cabamar akarshe tace indolene saiyazauna da ita tosaidai yaje yasaki waccan
kuma gabamta zaiyi sakin saboda itayanzu duk furucin dazaifito daga bakinsa tadaina yadda
dashi inkuma yaki to saidai yasaketa tace kuma yafita batasan ganinsa sai inya aminince da
dayan biyukuma tabashi zuwa goman nasafen inbaizababa zatakaishi kotu haka yabar gidan
yanajin sautin kukanta mukuwa munkwana mun yini gashihar munkusa kwanciya baishigoba
tun fitar jiya hajiya sarkin kawazucin babanta duk tadameni umma abbanmu yakomane nace a
a baizobane yaje kauye tace nima inason gurin haja nace zamuje tunda gomatayi nayimusu
wanka nasamusu kayan bacci dama tunda baya kwana damu cikin yayana nake kwana
nakwantar dasu sannan nayi shafa i da wutiri nagama addu o i nakalli agogo shabiyi natashi
naje tsakiyarsu nashafesu da addu o i kowanne nashafa masa nimanashafa nakwanta bacci
yasoma daukata zuciyata tana zikiri kawaisai nagawal ankunnamin wuta cike da tsoro nace
innalillahi wa inna ilaihirraji un nakai dubana bakin kofa muka hada idoda abban su hajiya nace
sannuda shigowa namike zaune duk yafita hayyacinsa bai amsaminba nasakko nazo indatake
yazurawa yara idanu anawa tunanin dankwana dayinin dayayi baizo gunmubane yasa yadamu
sainace abban su hajiya kadakadamu indomin bakazo bane inafatan daitahuce yakalleni
nakusan minti daya bansan meyake tunaniba sannan yajuya bayanshi batahuceba sannan yaci
gaba jidda dan Allah intambayeki zanfada maka gwargwadan abinda nasani inhar nasanidin
yasaike ajiyar zuciya ki kaddara kece naganki inatsananin sonki sai mahaifinki yace inkin aureni
bashi bake saboda wanidalili hatta danginki saikiyarda dasharadin bazan sake aureba saican
gaba kisamu labarin nasake aure yaya zakiyi
Nace zanjure in dauki kaddara sannan inyi kokarin daidaitawa da dangina don gyara kuskuran
danayi hakannan inhakance tafaru kaina kafin inzargeka zan fara zargin kaina dalaifin bijirewa
iyayena shiyasa nadama tazomin inbayan munyi aurene wani dalili yagifta kuma kekadaice zaki
iyafiddani sainanemi kifiddani saikikace sharadi bazan miki kishiyaba saboda taimakon
dazakimin yananufin kirabu da danginki sai inyarda dagabaya kuma sakikamani da karya
alkawarinki bayan kincikanawa yaya zakiyi kuma wanne hukunci zakiyankemin zufa tarufeni
nace zan hakura dukda kayiba daidaiba zankuma yafemaka domin Allah yanason bayinsa
masu yafiya girgiza kaiyayi kinfadi sanrankine domin ku mata kuntsani kishiya inmake naki
hukuncin kenan tonabasma yasaba dama tabani inzaba koke ko ita mecece taki shawarar kaina
yasoma juyawa nalumshe idanu indolene kazabi dayacikinmu to itace zakazaba domin itace
abinsonka nitaimakonakayi nimanajuya masabaya inakallon yarana nacigaba dacewa bazan
manta da halaccin da kaminba aduk indanake hakanan inzantuno tarihina dole intunadakai
kuma zancigaba dayima addu ar samun zaman lafiya da matarka nimakasani cikin addu o in
samun nagari kamarka wandazai rikeni da yayana sannan inzama daya dagacikin matanka a
aljanna yace kinaganin inmunrabu zan barmiki yaranane nadubeshi dasauri hawayan idona
yajika gaban rigar baccina nace bello nasan bazakaso inbar yayana ahannun kishiyaba domin
kanda tabon nima inada tabonshi natsallaka naje gurin yayana tareda rungumesu gabadaya
kamar inajin tsoran kada yakwashesu tunyanzu dukkansu saida sukamotsa saboda rukon
danamusu lokaci guda kuma kuka maikarfi yakufcemin yazuba mata idanu kalmarta takusa
dakarshe tanata masayawo acikin kansa karokamin Allah yabani nagari kamarka yasake
dubanta jidda tanada mutunci hakika duk wanda yasameta bazaiso rabuwa da itaba yakalli
yaransu duk tausayi sukabashi har ita yafita yana fadin saidai take wanizabi bawannanba gida
yakoma amma dakinsa yanufa darannan dukanmu uku babu wanda yayi bacci basma kwana
kuka m b dani kwana sallah nidai zabin Allah nakenema yayimin mafi alkairi garayiwata shikuwa
sauki yake nema gurin Allah dakuma mafita dasafe gidan anty nana yatafi yashaida mataduk
yanda sukayi da basma dakumani tace kada kayigigin rabuwa damatar mutunci saboda kyan
basma kyan haliyafi kyan fuska shawarar dazanbaka kagayawa yayarta hajiya shuwa tunda
itataji radadin zaman gidansu inhar nadamar