Showing 27001 words to 29806 words out of 29806 words
Chapter 10 - IDAN RANA TA FITO Book 3 End Complete Na halima Abdullahi K Mashi .pdf
gaskiya tayi tozatiyi matafada yace ance tana
kundila gidan wata kawartako anty nana tace eh ga lambarta databani tace inbawa babanku
nan ya amsatun agidan yakirata jikinabari tadauka tazata dadyne yace shine bello yafada
matakomai tace tanazuwa tasamu basma kudun dune cikin bargo tace kitashi mara hankali
kinsan halin da rayiwa takeciki kuwa dakika zabi rabuwa damijinki bazawara nawa take yawo
kantiti amma mazan suna kyamar auranta
Saboda abinda yarabosu daga gidajansu to barikiji inkina takama da kyaune wata
kyakkyawarma yau akahaifeta nangaba kadan maza da damazasu gakinmusu tsufa mijinki ya
auri sa ar maama kidubi misali dani inatakama da kyau da kudin babanmu yau inakudin ina
babanmu sannan mijina ya auri sa ar husna sannan yanzugashi binshinake inakuka inarokon
yamaidani inkin bar bello zakiyi nadama maza nawasukayi aure aboye ke inkingama namiji
yanaboyewa matarsa aure bata garibace tokimatsa inyasakeki saikikoma abuja gidanacan
bakowa hattada maigadi yagudu sauran kaya yan sanda sunkwashe daidaida keke babu cikin
gidan basma tayishiru tasan gaskiyar antynne ammabatace komaiba antyn tatafi todayazo
yakebata baki tasauko saidai komaizatayi tanayinsane cikin fadafada duk kwanakin baizoba
dan yanaso hankalinta yakwanta nikuwa harnasoma shirya kayanmu nasauke akwatuna
nashirya kayanmu nasawa baba tasalla tace yaya nace inazaton zamuje kauyene itama tashiga
shiri duk kwanakin sukusuku nake inatunanin yanzu takardace tarage to yabini da itacan kauye
gobe tafiya zanyi saidai zanrokeshi yasanar da mahaifina balaifina bane kada yadauki
mummunan mataki kaina lokacin danake sakaduk wadanan abubuwan inazaunane abakin gado
duk narame rashin walwalata yasa yara duk sunkasa sukuni ga fiddausi zazzabi yarufeta tunjiya
hajiyama yanzu datazo tamin lakaf ajiki zafi naji jikinta bansan hawaye nazuba a idanunaba
kuma bansan shigo warsaba saidai naji lallausan hannunsa yana shafe hawayen idanuna
nadubeshi shima ya rame nace sannu da dawowa ya dauki hajiya yaya naji kamar batajin dadi
nace inazaton hakan fiddausice ma takwana da zazzabi shima yazauna bakin gadon kin kaita
asibiti ne nace a a balokaci inmun tafi zan tsaya agarko inkaita asibiti kadamujenan subamu
allurai gashi mudayau mukaso tafiya saidai gobe cikin rashin fahimta yace inazaku gakaya duk
gidan abir kice nadubeshe abban hajiya kaima kasan bazan iyazama garinnanba karatu wanda
nasamu Allah ya amfana saidai dan Allah kaje kace da baba balaifinabane yatsuramin idanu
sannan yayi murmushi haba jidda ke anaki haukan zan iyasakin ki ya murmusa indolene inzaba
tsakanin kyan hali da kyan suffa zanzabi kyan hali mutum uku nayiwa kacici kacici duk sunce
kyan hali bare kema jidda kina da irinnaki kyan basma fari zata nunamiki najisanyi amma afili
nace inbatafa huceba dole kahakura yace tahuce umman hajiya wannance silar warwarewar
dukkan matsalolin dady ya yarda yamaida shiwa saidai gidanta da banne kuma yabi shawarar
bello ansaka na urori batare dasanintaba abban su hajiya yakoma aikinsa bayan yasake
kwantar da hankalina to ashewannan tafiyar da yayi yanasone yadawo da aikinsa gida saboda
ansake sabuwar gwamnati yanaganin kuma za a dan samu kyara danhaka shima yana bukatar
taimakawa gidansa na na ibawa yakammalu katon gida yayi kanashiga kasan maigidan maisan
yarane yazuba komai
Sabo kuma iridaya sai basma takafa masifa cewa yayazaya samana komai iridaya wannan
yanuna so iridaya yakemana donhaka saiyaba kudi dubu dari biyar yace takara abinda takeso
dama itayafara kaiwa sainima yazo yakaini nida yara nayi murna sosai saidai nace masa ni
inatsoran zama da basma yace kada indamu kowa dagefanta yarane gurinsu ahade nace to
Alla yakara arziki yasa zamuyi nisan zango yarungumeni yace amin yabani cek naduba kudi
dubu dari biyar nace namenene yace in inaso zankara wani abun nace haba abban hajiya
zaman duniya bana kiyamaba aiwannan ya isheni kabarsu inyawuce wannan yazama kauyanci
ma kasanmu a kauyene muke cika guri da ado yayi dariya yace to kidaibarsu hakkinkine
kisacikin account dinki kiyi abinda kikeso dashi nadubeshi inana maman maamafa yace meyasa
kika tambayeni yacigaba kekadai nabawa banda ita yayi hakanne dan yagwdani nace to raba
mana dan banason katashi da rubeben gefe gobe kiyama malamai sun gaya mana duk wanda
ya fifita guda dagacikin matansa hakazai tashi yace to zanbata itama
[30/09 9:01 pm] Inna: Walima gagaruma akayi kowaccen mu da jama arta nikam har yan
kauyanmu saida na aika direba matan babana wannan karon harda babagaje hinduwa dama
tunda muna kusa bata sati batazoba koda tahaihu kayan daki nacanza mata babagaje tunda
taga matsugunina tasake shiga taitayinta tayarda cewa idan rana ta fito tafin hannu baya kareta
kuma abinda Allah yashirya babu mahalukin da zaicanza takuma lura yanbori da bokaye suna
amshewa mata kudine suna gaya musu karya mika lamari ga Allah shine maibiyan duk wata
bukata niko najidadin babagaje tazo gurina wannan yatabbatarmin cewa tagane kuskurenta
nikuma nayafemata baya anlafa tazo tasameni gefe tace hajiya kuluwa don Allah kiyafeni
nagane kuskurena kuma duk masu hali irinnawa sutuba sudaina nace baba nidama tuni nayafe
miki wanda nasani dawanda bansaniba harma da wanda zakimin nangaba nacigaba dacewa
inasone inyikoyi da wani sahabin manzon Allah wanda Annabin rahama yace yanzu dan
aljannah zaishigo sahabbai sukatsaya suga wanene zaishigo saisukaga wannan sahabin sau
uku anahaka wani dagacikinsu yabishi daonyaga wacce irin ibada yakeyi da akaceshi dan
aljannahne saiyaga to aimashi yafishi ibada karshedai wannan sahabin yatambayeshi irin aikin
da yakeyi saiyace mishi nakasance zuciyata atsarkaketake banakwana dawani kumabana tashi
dawani hakanan duk wanda yamin laifi tunkafin yanemi da inyafemasa nake yafemasa naceto
babagaje irin wannan halin nakeson inyi koyi tace nimazan kokarta Allah yayimiki albarka
dazasu tafinayi musu shatara ta arziki bare kawata binto danajata toilet dina saboda mutane
nafada mata kudinda abban hajiya yabani nakuma nemi shawarar abinda zanyi dasu banda
abinki kuluwa kudake birni aikune kukasan sana a saidaiko ingidan gona zakiyi adingamiki
kiwon kifi da kaji irinnakwai shi yaya ado keyi kinga yanda yakarbeshikuwa bareku abirni
zakisamu alheri na amince cikin zuciyata kuwa nadauki aniyar sama ila mijinta zandankawa
komai don yanada amana sukatafi muna kewar juna
Basma kuwa anshiga kasuwa andebo kaya nasawa dana daki tanata fasamin kai adole ita miji
yafisonta har yabata kudi baibanba batasakarma yayana fuskaba basazuwa gurinta amma yarta
maama da gari yawaye zatayo gurina mai aikinta tazo tayitayi yarinya taki tafiya innace
kibartaman saitace mamanta tace kar in barta akarshe dole tahakura tabarta asheduk wannan
jida maaman datakeyi batasata islamiyaba sai boko nayo mata rijista tashiga binsu uwarma
bata saniba saidagabaya donhaka harda kai karata gurin babansu saiyace mata tabarni da
halina agabana yafada matahaka niko bandamuba tunda inkaji ance halinka ko aniyarka yabika
kana fada to halin ko aniyar bamasu kyaubane inmasukyaune wannanma ai addu ace
zamannamudai gashinan daditadai kowa da gurinta hakanan inazuwa makaranta bancika
zamaba wannankuma baihanani indawo inyiwa mijina abinciba aduk ranakun dayake gurina
itakuwa saikishin banza komai saidai masu aiki suyi hatta gyaran dakinsa nikuwa innice
zangyara har falonsa insamasa turaruka inkaga mata sunashiga sunafita to kayan matane
hadiye wannan manna wannan lika wancan niko narikewa kankana da kunin aya da dabino
dakuma yayan itatuwa saikadan dagacikin magungunan danatabbatar da ingancinsu
hakamukaci gaba dazama nidai kullum zanshiga da sallama ingaidasu takan amsamin cikin isa
dagadara nataganin isartace ko tsorontane yasani nakezuwa har wajenta ingaisheta amma
agurina inayine kawaidon Allah
Babba da yaro inabasu girmansu duniyarma nawace inmai tunani yayi tunani inazaune yashigo
da sallama maama tace hajiya zomuyiwa abbanmu tubuli wayuhu lihullahu tida kinga yasa
sabon kaya mukasa dariya ni dashi yazauna dama innagahaka magana zaiyi yadubeni umman
su hajiya yarasunyi hutuko nace eh yace dama basma keson kai maama ingila tayi hutu nace
kozakishirya kutafi nibani da lokaci damunje nace kagani ba ayihutun islamiyyaba damunje
ammakada kadamu in anbude bizar ummara zankwashesu muje yamatso yarungumeni
yaradamin akunne inkinje saiki rokowa fiddausi kanne yan uku nayi masa harara
irintawasannan yace idanunki dinnan suna burgeni saimukaji su maama sun kwashe da dariya
ni namantama suna gurin maama tace zanbiki umma nace to yarinyar bataso tafiyaba amma
basma tatafi da ita baruwanta da islamiyyan yarinyar satinsu hudu suka dawo tajibgowa maama
tsaraba ammako alawa batace inbawasu hajiyaba shikanshi saisayayi mata magana tace
ainimazamu sunasamun hutun islamiyya kuwa mukayi saudiyya nayinayi tace yarta bazako
inaba da kuka mukarabu munyi ibada yanda yakamata dazamutafi kuwa muma munyo tsaraba
dama tunmunacan yake damuna waiduk gidan badadi mudawo shikanshi saidabananan da
yara yasan muhimmancina zuwa yanzudai bazai iyatantance wayafi so ba munadawowa ko
hutawa banyiba yatareni da larurarsa nayi mamaki harnace abbansu hajiya saikace baka da
mace acikin gidannan yace to in inada mace kowacce da irintako danabude tsaraba komai
iridaya nasaimusu da hajiya da fiddausi shikanshi yasha mamaki yace jidda halinki da banne
hakika dana barki danayi danasani mara musaltuwa danakai mata kogodiya maama tace
nagode umma niko damuka dawo momyna batabawasu hajiyaba agabana tace to banbasuba
nima aiban rokaba nidai nafita watarana abbansu hajiya gurinmu yake inazaune inamusu home
work na islamiyya hima yazauna yana tayamu maama tashigo tace umma nima yimin home
work din momy bata iyaba saiyakalleni ta iyamana aiki takeyi maama sarkin wayau tace abba
itafa tace bata iyakaratun islamiyyaba innamanta batakaramin nace to zonamiki yaudagobe sai
Allah hajiya shiwa anzama nakirki tashiga islamiyya tsakaninta da anty nana sai mutunci da
zumunci sannan tanayiwa basma fada tarike mijinta tagaya mata banda shida mahaifinsa
sunada mutunci dabazasu rikesuba nikuma tana mutuntani daidai gwargwado duk sanda tazo
gurin basma zatashigo mugaisa nima inabata kimarta ta surukata cikin lokaci kankani gidan
gonata yabun kasa munzuba kaji nakwai dana kiwo gakifi harda raguna Allah yasawa abin
albarka yauma nasa akawo mana kajine da kwai
Dakuma kifi daidai naraba na aikamata saigata kece darabo lallai kinsamu shiga nadubeta cikin
mamaki togashican kicin saikisake rabawa tace bazanshiga kicindinkiba saidai kifito dashinan
nace nanfadaya gaskiya bazantashiba inkingacewa nabaki kadan to kikawomin wanca kidauki
wannan tace to zaizo nagaji kinzo kin aurar min miji sannan kinfini shiga kodan kinga kintule
wadanan yaran bantanka taba nazauna kan kujera kamar anjefo abbansu hajiya saigashi yace
lafiya nake jin hayaniya tace munafiki jatambaya mana aidama kasaba shirya kinibibi da
mugunta inbahakaba yazaka kawo abu kacewai taraba nufinka dan tafi yaya cikin daurewar kai
yace waikanme kiketawannan sababinne tatura dankwali gaban goshi tajuya masakeya
yadubeni meyafarune jidda nace dama nasane angyaromana kaji guda goma daga gidan
gonata harda kwai da kifi naraba akakaimata shine tazotace batayardaba nacuceta shinenace
to gashican akicin taje tadauka shine ita a a saidaini naje nadauko mata yayi murmushi sannan
yadubi basma yace haba my dear wannanfa fadan karfin haline kyautafa tabaki banine
nasayaba tajuyo aidama shegan neman sunantane yasata kawomin tadauka tawatsomin ajiki
har kwaina fashemin gashinan kune mayu bakwacin nama da kwai kina kallona kinsan
nafikarfin kibani kautar nama yadubeta afusace ke bakida hankaliko tajuya zata tafi yajawo
mayafinta tabaya ransa abace nazodasauri nakama hannunsa taredacewa yihakuri maigida
ninayafe mata kaidai zomuje toilet katayani nawanke karninnan yadubeni cikin idanu nakarkada
idanuna irin yanda nakula yanaso yasaki basma yabiyoni tace ohodai nabanza nadai bataki
nace aiyanzu zaiwankeni takuma fusata tace nabanzadai munsan komai yace mekukasani
najashi ciki inacewa kadakadamu mukashiga ciki inacewa abbansu hajiya bansanka da fada
damaceba kokaima matsoracinne yace kamar ya nace ragon namiji shike fada da mata yace to
fisabilillahi dan kar nazama rago saitatakaki ina kallo alhalin ke alkairi kikayimata nace to
ainayafe mukashiga bayi shine kuwa yacudeni cikin kwanakin rigasukashigayi nibansanibama
saida tazo ranar da dare dakinta yake saiyashigo mana saida safe yasamemu muna kallon
suffatus salatun nabiyyu wato yanda Annabi S A W yakeyin sallah ake suffantawa shine shima
yazauna mukekallo dayara saigata tashigo dakayan bacci nadubeta kamar nayimata magana
saidai nakyaleta don batayi sallamaba tadubeni fadi abinda kikayi niyya mara kunya don
nagakinso yinmagana namaida hankalina ga kallo tajatsaki kintaimaki kanki dakikayi shiru doba
gurinki nazoba tadubeshi cin amanarka yayi yawa to inbakabasaniba intunama yau dakina kake
yace min jidda wacce tashace wannan nace kaset din sidi nenasaya tanata magana yayi
matabanza nasan yakikulatane don ganin yara ta oho kodayanzu kamin wulakanci kanuna
kafisonta da wanne irin zagine bakamataba agabana kace ita kazamace kucakace taimakonta
kayi yar kauye hakakace inka kwanta da itama kamar kayi amai kunsan shaidan ance
baragobane sainaji raina yabaci nakashe T V nasoma kwashe yarana yace da ita inbata fitaba
zaya mugun batamatarai nandai nabarsu suna sa insa koda nakwanta sainasamu zuciyata da
yadda da abinda basma tafada donhaka kafin safe nadauki zafi koda yashigo dasafe nakasa ko
dubansa haryafita dakinta yadawo nawa baigane kainaba gurin kwanciya kuwa tunda yaga
najuya masa baya yasancewa lallaikam abinnawa yakai inda yakai danhaka yakunnawuta yace
intashi muyi magana inatashi yace infadamasa duk abinda keraina yacigaba dacewa nikadai
nasan halinda nashiga kwanakinnan biyu dakika nuna bakyayi dani saiyanzu nagane shirman
banza nakeyi tunda bantantance wanafi soba cikinku munyi rigima da basma fin sati
bandamuba ammake cikin sati biyu naka sukuni nace abban su hajiya kayishiru kawai nasan
kagayan kaskiyarka fiye da karya basaudaya kagayan basma kake so ba yatareni da hakanake
gani ammayanzu wallahi tallahi sonki nake fiye da kowacce mace aduniya yarungumoni kinada
halayen danakeso basma batafiki komaiba saifari da dogon hanci ammake kinada kyawun hali
tsafta iya girki kuladani wajan kwanciya yiwa yara tarbiyya hakuri yafiya iya mu amalada jama a
kebazasu lissafuba nace to meyasa kace mata inkakwanta dani kanaji kyamata cikin shagwaba
nayi maganar yasomayin wasanni dajikina taredacwa baikamata kiyarda dawannan batunba
saboda yanda nake rikicewa in inashakar kamshinki sauran batun duk kiwatsar nasan ke
meyafiyace kiyafemin duk laifukana nadubeshi cikin murmushi baka taba min laifiba kokayi
nakan yafe tun alokacin yace to inaso zamuje kauye musamo cikin yan uku acan kan gadonnan
namu maidunbun tarihi
[30/09 9:01 pm] Inna: Nayi murmushi taredacewa inazuci zuci imaka maga nagayanda
kasake yin fentinshi tareda yin shinfidu na alfarma yace bazan manta da makarantar muba
kimarki a idanuna tanada yawa innatuno yanda nasameki budurwa lallai da ace matadayawa
sunsan muhimmancin wannan budurcin nasu dako za a basu kasuwar kwari bazasu bada
kansuba wannan itace daraja ta daya da mace kesamu nakwanta ajikinsa taredacewa Allah
yasa duk mata sutarairayi mutuncinsu yace amin dan Allah inaso kikulamin da maama kamar
yanda kikeyi yanzu dannaga kece uwar kowa kinsan in uwatakai uwa batazama uwar yayanta
kawai sunayi abinda yakamata tatsawata zata tsawata nace inkace inkulamaka da ita sai
ingakamar ka banbantata dasu hajiya alhalin niduka daya nadaukesu yace nasan haka inadai
fadane cikin kwanakinnan kauna yakenunamin sosai bansan me yahadasu da basma ba har
tayiyaji taje gidan hajiya shiwa shikuwa yace babiko yakashe wayo yinsa dama yara sunsamu
hutu mukayi kauye harda maama kusan satinmu uku sannan muka dawo burinsa kuwa yacika
nadawo da ciki munadawowa dady yakirashi kan batun basma yace yagaji da halayenta
inzatayi rashin mutuncinta maimakon tatsaya kaina nidanakawota saita dinga matsama jidda
dan haka nanuna mata bazaiyiwuba shine tayi yaji dady bankoretaba kuma bazanjeba anty
nana tasabaki yace to zaije ammasaitagane kurenta daga baya dakaina nashiga matsamasa
yadawo da ita har saida yaso sabamin kanhakan sannan nakyaleshi wasa wasa watanta tara
wannan haihuwar sayayi jidda zan haihu kumacan mukaje na haihu yaro namiji yabani zabi
nace muhammadu bello nakeso yayi masa huduba kwanansa hudu muka dawo bakaramin
suna akayiba shagali sosai basma kuwata gama bin duk wanda tasan zaibashi baki
ammayashare saigashi itace bana har kauye gurin su haja da babana dasu maigari sunzo
sunbashi baki kuma yayarda amma yakafa mata dokoki kada takuma zaginsa ko zagin jidda
sannan tazauna lafiya dashi da yaransa kadata kawo masa yan ubanci agida sannan ta daraja
danginsa nakauye inmabazata masa girkiba yaji duk tayarda ranar da tadawo saida yasake
hadamu yamana nasiha tunda tadawo tacanza harma nabata shawarar tashiga islamiyya kuma
tayarda takanzo hargurina karin karatu zamanmu gwanin dadi muna shawartar juna shikansa
mijinmu har wata yar kiba yayi koyaushe cikin annashiwa hakanan kasuwancina yabunkasa
inda m b yakara mana jarin miliyan daidai nabunkasa kiwona basma kuwa saitashiga kalla
zatayi kuka itabatasan mezatayiba nice nabashawarar bude shagwan kayan shafa namata sai
Allah yasamata albarka komai nata yabunkasa gidan mahaifina namusu gyara haka dangin
mahaifiyata inataimakamusu hakannan duk sanda naji wani taimako na addinin Allah nakance
da basma mubada masallacine makaran tace dadai sauransu tun tanaki hardai tasaba inkuma
abinda ake bukata yafikarfin anjihunmu sai injefa aljihun maigidan ince yabada shima saboda
jindadin al amarin sai yabude accont mudinga cirewa inbukatar hakan tataso koyaushe nazauna
inatuna rayiwata sai inta godiya ga Allah domin yadagani akan makiyana
Wata tafiya tasamu maigidan zuwa chaina yace wazata masa rakiya nace zanzauna da yara
sutafi sai basma tace a a ninaci girma kutafi zanzauna da yaran kowa yacije jin munata musu
sai yace tokubarshi zantafi ni daya yacigaba dolene inzo insake aure dama wata yar budurwa
maikyau tana bugomin waya namasa hararar wasa nace to bazamujeba jeka aureta kutafi
yadinga dariya dayaga mun zata gaskene basma hartana wallahi zanhadaka dadyne kawai
daga karshe mukayi kuri a tafada kaina mukatafi cikin katafaran hotel din munakwance cikin
dakin yace dani kinsan Allah har sallar dare nayi Allah yasa tafiyarnan dake zanyi ta dan kullum
jinki nake kamar satin da muka fara amarci wai kifadan menene sirrin nazuba yatsuna cikin
kunnansa taredacewa sh,,,,,,,,,, saida safe Alhamdulillahi nan muka kawo karshen wannan
littafi Allah yabamu ikon aikida darasin dakeciki ameen sannan ina godiya ga Allah daya bani
ikon cika alkawari da nadaka Allah yasadamu da alkairi amin