Showing 15001 words to 18000 words out of 29806 words

Chapter 6 - IDAN RANA TA FITO Book 3 End Complete Na halima Abdullahi K Mashi .pdf

don hakaki bar naki Allah ya yi
miki albarka ke da mijinki, da zuri'ar da Allah zai ba ku, ni ai yaron nan ya gama min komai
tunda ya aure ki a lkcnda kowa ya guje ki, ba zan daina horanki da yin biyayya gare shi ba. Na
sani ance zomu zauna zo mu sa6a, ina so ki shanye dukwani 6arin rai da zai daga gare shi.Ni
kaina ban ce ki gayan matsalarki da shi ba bare wani, in wuta ya hura ya ce ki shiga to ina so ki
shiga matsawar ba sa6on Allah za ki yi ba."Na ce,"To Baba, Insha Allah za n yi duk yanda ka
ce." Ya ce,"Allah ya yi muku albarka.."Ashe duk hirar da muke yi Baba Gaje tana ji sai da muka
yi tace da mu."Su sauran tunda ba kai ka haife su ba ai sai ka ce Allah ya tsine musu.,Babaya
ce,"Gaje ina raba ki da la6e, wannan mummunar dabi'a ce."Ta yi cikin gida tana cewa,"Oho
dai,sai dai ku hadu ku zage ni din bayan na ba ku da yanda zaku yi da ni,"Eh!Na riga na zama
ciwon ido sai hke."Da kallo na bita har ta shigw."Na yi guntun murmushi, Baba Gake kenan,ko
sai yaushe za ta gane? Matan gidan mi har zuwa matan Yayanu dari 2, na basu sabbin 'yan
naira hamsin-hamsin, Hinde nabata dari uku ganin na ba wa Baba Gaje jiya yausai ban bata ba,
nan ta shiga mita da masifa wai don ba ita ce ta haife ni ba shi yasa na ware ta na hana ta don
ban bata abin hannuna ba ai ba baya taci, kuma duk hassadata ban isa in ce zan maida ta baya
ba."Jikina 6ari na ciro kudin na bata daga nan gidan Binto na nufa Aminiyata, har da sabon yadi
na kawo mata cikin kayan aurena ba wanda ban san ba, dama duk damijina ya raba sai da na
aika mata da su har da turmin zani.
[30/09 9:01 pm] Inna��: n55.Baba Gaje da 'yarta Hinduwa kuwa taikaicin duniya ne yaishe
su, suka shige daki suna takaici.Hinduwa kama kar da kuka, tana yi wa Baba Gaje mitar cewa

ai tuni ta ce zata raba auran Kuluwa amma ta zuba idanu, gashi nan Kuluwar tana ta yin
abubuwan da gayya.Baba Gaje ta ce, "Gidan 'yar borinnan zan koma ranar a gabana ta yi
maganada Aljanu kuma sun ce za su raba auran, to kin san tunda aka aurar da matsiyaciyar
komai na kusuwanci ya tsaya bana sana'arkomai sai dan dashin nan. Kina kallon ko matan
gidan nan yanzun sun daina shakkata kamar da, Laminde fa an ce har gidan Kuluwa taje taya
ta aiki Basira ke tsegunta min an bata kudi da turmin zani da nama, in da ne ta isa ta ce zata yi
min wannan abin?"Hinduwa ta ce,"To ke ma Baba ki je gurin Kuluwar mana ai nasanzata baki
kudin in yaso sai ki zo ki kai gidan 'yar borin, in ma da zai yiwu da ni sai in auri mijin Kuluwar ita
kuma ta dawo ta ci gaban miki da tallar.",Hinde ta ce," To fadi zamu yi mu ce kin je gidan? Kima
bari sai dare sai muje tare nima in samo dan na 6atarwa kafin in maye gurbin ta."Nan BabaGaje
ta amince da shawara 'yarta.Wa ya gauwar guzuma, da kwance uwa kwance kan cewa uwar
Agwagwa tana baya 'ya'ya sunagaba.Daf da Magrib mijin ya dawo daga birni, kafin sannan na
ci uban gayu da watashaddar. Ya yaba sosai, sannan ya shiga Masallaci sai da suka yi Sallar
Isha'i, sannan ya shigo na kai masa ruwan wankakamar yanda ya saba, yaje yayo zama ya yi
kan kujera wai ya gaji na ciro man sa daga cikin Jakarsa in masa shafa, na tsaya kallon shi ya
ce duk fa cikin krtn ne kin ga yi maza ki samu ladan aure.
56.Na dakko ina shafa masa cikin kunya ya juyo dani jikinsa yana min cakulkui, ina kyakyata
dariya na makalkale a jikinsa, kawai sai naga mutanea cikin daki sai da suka shigo nema
sannan suka ce gafaranku dai, in dai na tsorata makuta don kankamewa nayi ajikinshi.Shi kuma
ya ce,"Su wanene ku?"Baba Gaje ce ta yi magana."E,to dama dai mune ashe megidan yana
ciki."Lokacin ne dukanmu muka fahimce su wanene, sai kuma na ji kunya na sakko daga
jikinshi, su kuwa sunatsaye Hinduwa ta tsura mana idanu.Ya ja tsaki tare da cewa,"Ku jira a
waje mana.",Ya ci gaba da cewa,"Ku jira a waje mana."Ya ci gaba da cewa,"Ban son me yasa
mutane suke yin abin su tamkar dabbobi ba, sai ka ce ba ku san sallama ba.A tsarin Musulunci
in kunyi sallama sai kun nemi izini an ce ku shigo sannan za ku shigo.Na ce,"Kayi hkr ba su za
ci kana ciki ba."Ya dada jan tsaki, na fita suna tsaye kowanne zuciyarsa tana suya.Na
ce"Sannunku da zuwa."Hindu ta ce "Don mun zo shine Maigidan ki zai wulakanta mu?"Baba
Gaje,"Kuma laifina ne daga unguwa muke shine na ce mu shigo amma laifin mune muka zo."Na
ce,"Ku jira ya fito sai ku shigo."Suka ta6a baki suka yi shiru.Yakwala min kira naje da sauri ya ce
" Kin bar ni ni kadai." Na ce,"Su Baba Gaje fa suna jira ne ka fito su shigo."Ya ce "Kin ga dai
kayan bacci nake sawa, Allah ba zan fita bakema je ki sallame su ki zo ki shiga daukar karatu.."
[30/09 9:01 pm] Inna��: 59.Na yau ma na bata goran Sallarta itama kudi masu dama. Ranar
dai La'sar lis na bar gidan na zo gidan Haja, na dan jima sannan na biyo ta gida na wuce."Anyi
Sallah da kwana 3 ya ce min zaitafi fajibi, tun da ya furta zancen ba kasa magana, sannan na
hade rai ya ce,"Fushi kike yi?"Na ce "A'a kaina a kasa ya ce to yana ga kin hade rai?"Na dago
na dube shi."In ka tafi yaushe ne za ka dawo?"Ya jawo ni jikinshi."Ba zan dade ba."Cikin muryar
shagwa6a na ce mishi."Haka kowane lkc ka ke fadi, in ka tafi ba na ko samun lbrn ka, kuma
gashi..........." Na yi shiry na kasa karasa zancen saboda nauyinsa da nake ji, ya ce"Uhmhum,
ina jikin kuma gashi me ne?"Na ce,"Dama karatun na na ce zai tsaya."Ya dago fuskata ya
haska ni da wayarsa."Kina nufin in na tafi ba kya tilawa?""Kai baka gane ba, ba shi bawannan
dayan karatun ana tilawa ne."Shima din yayi dariya, sannan ya ce,"Gaskiya shi ba zaya yiwu ba
kiyi tilawarsa ke daya ba.""To shi ne ai."Ya yi ta min dariya yana lallashina.Ana gobe zai
tafikuwa yaga dun na damu ya ce da ni.................

[30/09 9:01 pm] Inna��: Waidama kinasona ne haka natashi zaune nazubawa fuskarsa
idanu danbirni kenan to inzan cireson Allah da manzonsa da mahaifana aisai naka nidince
dainaga kamar bakaso yatareni dasauri injiwa sonki fadarshi mabata bakine jidda gashi kin
hanani komawa gurin aiki nakamo lallausan hannunsa nace dashi abi da dakatafi kake
mantawa dani yasake cewa injiwa nikaina bansan lokacin dana jefo masa tambayar cewa
ammanasan kafiso matarka daniko Yayi shiru cikin mamaki anya wannan nan gaba baza ayi
daru da itaba yanda takebin didiginnan ammasai yace dani aikema matataca jidda dukkan ku so
iridaya nakemuku nayi yar ajiyar zuciya nace nayarda da batunka saidai ita tafini kyau nima
inason mutum fari yayi dariya kincika shirme jidda kinason fari gashini ba faribane a a nifaba
namiji ba macefa zomukwanta au zanbaki albishir ammasai kinbani goro sannan zanfada miki
duk wanne goro kakeso nabaka to ke da haja zakuje aikin haji nayi dariya yaukuma da wannan
zolayar kazo Allah gaskene nakankameshi saikawai nafashe da kuka dakar ya lallasheni ranar
dai kasa barci nayi kwana tunani washegari godiya da addu o i nadingayi masa harsaida
yasoma jin haushi yace kada insake masa godiya dokin albishir ya hanani jin haushin tafiyarsa
lokacin da namasa rakiya zuwa gidansu haja daga nan zayawuce dama acan motarsa take
itama cikin murna tatareni da batun rungumeta nayi itamanashiga kuka yayi tsaki nace ya
isahakako nashare hawayena yace sajan zaizo yadaukeku yakaiku cikin birni ayomuku passpot
din fita kowacce kasa kilani zandawo daidai da tafiyar ku nan daimukayi bankwana yashiga
motarsa yatafi
Haja ce tasanar da mutan gidansu tace jiya da dare yazo yashaida mata murna yan gidan
sukayi tatayamu saiyamma nakoma gida wani abin al ajabi saiga zancan yacika gari babana
dama nice da kaina nashaida masa shikuma yaja bakinsa yayi shiru dija ce tajiyo zancan
tazojikina baritasamu babagaje ke kawalli kinazaune takaici zaikasheki ko tace namekuma keda
bakyarabo da kawowa mutum mumunanan labari inaganin wannan inkinbari yakasance kincika
wawuya wadda batasan guraran dayake mataciwo ba tagyara zama tareda turo dankwalinta
gaba kaikiyi hakuri da labarin da nazomiki dashi dannasan zaikonamikirai gaban babagaje
yafadi kadadai tsinanniyar yarinyar nance kuluwa za ada ita birni don inson rantane bataso
akaita birni cikin kagara tace kinga dija in bazakifada minba tashiki fitarmin kinzomin da labari
bana dadiba sannan kintsaya jamin rai kosai zuciyata tabuga
Dija tace to jingina da bango kafinna fadamiki donkada kifadi tacigaba mijin kuluwa yabiya musu
hajji itada baba gaje takatseta da hajji tadafe kirjinta wandatajishi kamar zaifado kasa
bakintakuwa kasa furtakomai yayi dija tamike taredacewa zantafi gida inyi sanwa ammaduk
mekau narki dolane yatayaki jaje sainaganki dan ashawarta abinyi tafita tanata tuntsira dariya
babagaje ma batasan abinda dija kecewaba tashiga tunanin mutum nawanema suka tabazuwa
makka aduk fadin kauyan tana tunanin banda gidan maigari babu gidan da suka tabazuwa
makka don itacikin dangintama bata tunanin akwauwanda yataba zuwa cikin garin kano ba har
itakanta
Lallai dolene tasan abinyi kai Allah ma yasatafarka dagawannan mumunan mafarkin hinduwace
ta dafata taredacewa baba lafiya don tajima tanamagana baban batasan tanayiba firgigit
babagaje tadubeta baccine yadan saceni har inamafarkin deja tazomin dawani mumunan labari
hinduwa tace dija tazomana yanzufa tafita babagaje tadafa kafadarta taredacewa nashiga uku
nigaje ceminfatayi kiluwa zaje hajji ko itadawanene manibanji gudanba Hinduwa taza idanu
sannan tasakuka taredacewa wallahi nimasainaje hajjifa kikacefa ai wallahi indaibaznjeba saidai

kemakishiga kifita kihanata zuwa
Babagaje tace kwantar da hankalinki inkinso yanzu zanje insamu dija basaigobe ba muje
atafkamana rokon Allah tafiyar tafasu kumakiyi shiru kadakibari mugulmatan gidannan suji
dannasa cikinsu wasusai sunmana dariya hinduwa tace to abinki da Kauye lungu da sako
saidakowa yaji yangidanmuma sunji ammasuna tsoron babagaje laminde cemasaigata waitazo
min murna tunkafin mutafi tuni wasu sunfara cemin hajiya kuluwa muna hirada baba tasalla
nace baranaje gidan binto tazano min kaina tunda natsefe kitson sallah tace to bari nima intashi
inmana dumame rananayi nadauko man kitsona da sabulun da zanbawa binto nanufi gidan su
nashiga da sallama aina u cetana gyara tsakin dambu nace zamuci dambu kenan tadubeni
tayatsina baki sannudai nace yauwa inakwana ado yafito cikin fara a yanacewa ran hajiya
yadade muna murna fa munji abin arziki nace nagode sainaga tana turo baki araina nace
nikinga indai batun adone anwuce gurin binto matayi murna sosai tace Dan Allah sahiba inkinje
kisayomin zanin gado insha Allahu zansayo miki wata rana kuwa saiga bakwan gidan maigari
muka gaisa yabani waya wai maigida yace inyazo yabani zamuyi magana sannan adaukemu
zuwa birni dan yin hoton fita na amsa nakarata akunne kamar yanda nagayakeyi ashe sama
akasa nasa kumasai b.
Banaji sosai nadubi sajan saishu kawai nakejifa yace juyane yagyara min saigashi inajiyo
muryarshi yanacewa jidda nace na am kanajina yace inajinki nagaidashi sannan yace mushirya
za akaimu birni gurin fasfot nace to aimuna shiryawane yace badaiwata matsala ko nace babu
[30/09 9:01 pm] Inna��: Mukayi sallama nandai yakwashe mu sai birni lokaci namatsowa
munata shirye shirye duk wani abuda akeyiwa alhazai tuni anyimana dagakan allura harzuwa
kan lacca dukbayan yankwanaki sajan yanazuwa yakaimu birni inda akekoyamana
yandazamuyi aikin hajji naji haja tanacewa ansamu cigabasosai dakarin ilimi naje binto tayomin
kitso litinin saiga sajan wai ankiramu cikin dare zamutashi nanfa mukashiga yin bankwana da
jama a munaneman gafara nikam harda kuka babana yace insasu a addu a babagaje kasa
fitowa tayi dan damuwa nikam harciki nashiga nayimata bankwana daga itahar hinde basu
saurareniba ko ince basu tankaniba kauyannan babu gidan dabasu fitoba sunamin Allah sa ayi
asa a sajan yaja mota mukatafi cikin dareko muka shiga jirgi yadaga kafin jirginmu yatashi saida
mukayi sallama da maigidana tawayar sajan sayayi shima insakashi cikin addu a Allah yabashi
zuri a nagari
Nace wakakeso tahaihu cikinmu saida yayi dum sannan yace dukkanku mana naceto hakika
cikin zuciyar m b daza atona yafison basma ta haihu don yanasonta so maitsanani inyatuno da
matarsa jidda saiyasamu kansa da tsoron randa za aceyau basma tasan yanada wata mata
basma tana da tsananin kishi shiyasama yayanke shawarar yinshiru duk ranar da Allah yanufa
zatasani shikenan saiya lallasheta ayanzu zayayi wuyakaganta bataburge kaba takara kyau
fatarta sumul jikinta laushi gashinta yakara tsawo fararen idanunta sunkara haske m b
yanazama yazuba mata idanu yana tasbihi gawanda yahaliccemu itama tanajindadi koyaushe
tadubi mijinta tana sonsa sosai harbata hadashi dawani husna kuwa tanacan dangin bilal sukaje
wajan dady yace subari saitadawo inta amince haryanzu tanasonsa sannan zai amsa maganar
nandanan bilal yakirata cikin waya yana shaida mata batun dady nan take hankalinta yadawo
gida tasanarda m b cewa tason zuwagida yace a a saitakare karatunta tunda itatakusa
Basma matace tanason zuwa nantake yace ina aikohusna mataga kebazakijeba tadubeshi
haba sweet heart yaceto nasankine da iya damuwa

Inkin komazakice yan uwanki kaza kaza nikuma kinsan banasan mitanefa tonanzanyi tazama
dan Allah inkinjecan ni inanan menene ranar hakan akarshedai shirutayi tasan inyafurta abu
saihakuri gefansu hajiya shiwa kuwa yanzu burinta yarta tadawo gabanta gakuma takaicin
kannanta nasir da nazir sunrainata sun isheta da sata basuda aikisai shayeshaye intamusu
magana suce zasu sarata zasu iya duk wata kawarta ko aminiyarta intagaya mata matsalarta
zatace matane kawai tashiga malamai ta amshi yarta ta takagida maluma yafi akirga gakashe
kudi ammaharyau intakira husna awaya nunawa take bazata iyazama da mahaifiyartaba ita
bazatar karatuntaba ammatayi hakuri duk randa tazokasar zatazo gurinta wannan lamari shike
damun shiwa sauyanzu tasake yinkukan mutuwar safina

Yarinyar tafisonta fiyeda husna saudiyya nida dirarmu amakka yakamin tsoran Allah tareda
saon Allah da manzonsa S A W dakuma son addinina naga mutane tamkar kasa danyawa nayi
kuka harnaji babu dadi don farinciki hakika rahama t Allah karku kasance masu yanke kauna
dagasamun rahamarsa nace ni jidda nice agaban ka aba dakin Allah munyi addu o i lahira da
duniya duk munroka kumasaka kowacikin addu a ta hattadasu baba gaje naroki Allah yashiryar
dasu inmasu shiryiwane mijina kuwa nagayawa Allah kukansa Allah yabashi zuri a tagari
bankumace daga gareniko itaba nadaikai kukansa ga Allah mungama aikin hajji cikin sa a
saidai munsha wahala musammanma haja saboda jikin girma danma tanada kokari kumajikinta
ba irinna mutan zamaninnan bane dakau takemukayi yantsara bobimuka nufogida cikin kano
mukasauka saimuka dauki tasi harkauyanmu

Hakika munga yan sannudazuwa jama a ko inasai murna baba tasalla naba jarkokin zamzam
nace duk arabama jama a gida gida kar atsallake da dabino da bagaruwa gidanmu kuwa galan
nabasu Ammaciki nadibarma babana Saidana huta tukunna sannan sauran kayanmu sun iso
nashiga rabo duk jama a kowanne gida nabasu bakin rabonsu gidanmu kuwa gyalulluka naba
manya yarankuwa wasu dankunne wasu hijabai babagaje kuwa harda doguwar riga hinde hijabi
da takalmi saidai sunraina tunda har gida suka yimin takakkiya suka watsomin abuna heda
sukakoma gida hinduwa tanata yiwa babagaje kuka waime yasa zatace amaida itafatanason
nata kuma itamasaitaje makkan dakyar babagaje talallaheta tundawowarmu daga hajji sunana
yakoma hajiya kulu kosuce hajiya hauwa yakasance jama a sunabani girma sosai koyaushe
natuna wannan daukaka sainazubda hawaye cikin lokaci kankani Allah yasauya rayiwata Allah
nagode maka mun kusan wata uku dadawowa sannan maigidan yazo inacikin gyaran dakin
kawaisai naji sallama dasafe kamar dashi muika kwana najuyo inakallonshi yanasanye da
wando Jeans bulu da farar riga yana rataye dajaka shimadin niyake kallo nasaki murmushi har
hakorana suka bayyana hakoran makkan danasa guda biyu suka haska fararen hakorana
Yace a a hajiya jidda kinga yanda hakorannan suka haskaki kuwa yashigo inamasa
sannudazuwa atakaicedai ranar mun karantu sosai dasafe najanyo jakar danayo masa tsaraba
nace gatsaraba yace duk tawa nace eh yafito da zafafan jallabiya guda biyu dama danashiga
wata baiwar Allah nasamu daganinta yarbirnice nace zansaiwa maigidana jallabiya Dan Allah
kitayani zabe tace bakine kofarine mijin naki nace hadai wankan tarwadane yanada tsawo tace
tokidaukar masa wannan saidai tsada yakuwa buda jallabiyun ga agogo takalmi sai rigunan
barci irinwanda naga yanasawa sai sallaya da kur ani yayabamin sosai yadinga min godiya
nace habadai kaida kabiya min kuma inceme Allah daiya barmutare ya azurtaka da yaya nagari

yarungumeni taredacewa amin inason yaya dayawa nace ti Allah yabada masu albarka satinsa
daya yaje birni yace yanagyara gidansane dazan koma inshiga makaranta kainayi farinciki
dominnaroki Allah yabani ilmi gashiya amsamin danaje gidan binto da labari tayimurna sosai
hiyasa in abin farin cikiyasameni ko nabakin ciki itanake dosa Koshawara tabani innabi sai inga dacewa hiyasa itama bakaramar tsaraba nayomataba kwana
biyar dazancan yace angama inhada kayana sajan zaizo yakwasa zuwa birni nikuma zuwa jibi
mawuce tare nace to saida na sallami kowa gidanmu nashiga akarshe dama baba yasan
dabatun maigidana yafada masa nashiga da sallama babagaje saita dau gyalenta zatafita nace
baba nazone muyi sallama kumanaga zakifita tajuyo cikeda fargaba tazaro idanu inkuma zakije
cikin in inatayi maganar nace cikin birni zankoma jiyahar angama kwashemin Kaya saiga
babagaje akasa ragwaf dasauri nakai hannu zantareta ammahartakai kasa dasauri tatashi
zaune tana numfarfashi gamidacewa birni saikuma tashige daki
Duk dakunan nasallamrsu harda kudi nabasu kowace tanacewa inyafe mata kannan babana
ma duk namusu alheri babagaje ko itada hinduwa lokaci suna daki suna tatauna batuna tace
hinduwa kinji tsinannan malamin nan dayace yau zata haukace saigata waizasu koma birni
itada mijinta hinduwa tace birni wallahi nima binsu zan kilama innaje insamu miji acan dan
kwalisa irinnata baba tace kedadina dake rashin hankali da rashin kishinkai bandahaka menene
nabinta tace Allah kuwa zuwa zannima lokacin nenashigo dakin sunata musu naciro kudi
dawasu Kaya nabasu nace kayan hinduwa tasa babagaje tace dannaraina hinduwa zanbata
kunce kudin daitadauka ammakaya inje insa abuna tafikar finsu hinduwa tawarta taredacewa
nidai inaso abuna kekomai kice dani karna ansa kuma bawadatar sunedaniba tace hinduwa
nikike fadawa haka takwashi kayan tafita tana kinkunai tace nikike zagi ko hinde tosainakona
wannan kayab tace tab wallahi indai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login