Showing 21001 words to 24000 words out of 29806 words
Chapter 8 - IDAN RANA TA FITO Book 3 End Complete Na halima Abdullahi K Mashi .pdf
musu inada ciki sunyi murna sosai
harsuna rigerigen neman layin mijina ammabasusamuba anbani gado anyimin karin ruwana
kwana daya muka dawo gida nakusa sati biyu banazuwa makaranta yaunaji dandama
sainashirya natafi acannema nasamu agwaluma nasayo abinda da baidameniba inakwance
yakirani nadaga wayar nagaisheshi ya amsamin sannan yacemin yayajiki nace dasauki har
inamamakin a inayasan banida lafiya yace dady yacemin kinkwanta asibiti waikinada cikiko
nace umhum saboda kunya yace Allah yabaki lafiya nacekidaina kirana bakyaji lokacinda kika
kira kinjamana rigima da basma nayi dandim saboda abu biyu nafarko bacikin lokin samun
cikinnawa yajajantamin rashin lafiyartawaba nabiyu yanda karara yanunamin matarsa tafini
koko kwanciyar hankalinta shine abinsonsa yakatseni kinyishiru nace to kayihakuri dama ranar
jikinane yayi tsanani tonadai gayamiki kadakisake kirana innasamu lokaci zanzo indubaki
[30/09 9:01 pm] Inna: Tonagode iya abinda na iyafada kenan tunzamana dashiyaune
nataba kukan takaici ammadana tunacewa yataimakeni lokacin da narasa mataimaki saina
hakura nayafemasa laifukan dayamin dawanda nasani dawandama bansaniba itakuma basma
tatsargune da help dinnan ganitake watace kesan mijinta takara yardane lokacinda jidda takira
sunacin abinci yakidagawa daga karshe yakashe tace yayimata cikakken bayani gameda help
yaki har abinyajamusu matsalar kwanada yini daga karshedai shineyanemi sulhu bayan
yasauya sunan zuwa JD taduba wayarshi babu help donhaka suka daidaita nikotakaina nakeda
karatuna cikina wata biyar ammadakyar nakecira kafata makaranta sunso subani hutunace zan
iyazuwa lokacin dayakai watabakwai aidole nadenafita sai asibiti tareda anty nana muka
farazuwa likatan yace yaro dayane ammakatone dady ne yabada kudi anty nana tayomin
sayayyasosai tunda yakirani yayimin sannu tareda gargadi baisake kiranaba sailokacin
cikinayana watabiyar yakirani yadai tambayeni jikinne kawai mukayi sallama saikoyau
inakwance inacin gwanda wayar tashiga ruri nadubi sunan danarubutamasa habibi yanatarawa
afuskar wayar wata biyukenan rabonda yakirani komaidai nabukata sajan yana kawomana
kumani bantabacewa kowaba kiranaba koyaushe in dady yazodubani saiyayi fadan dadewarsa
baiziba nikam nakance masayanayin aikinsane aimunawaya kako baba tasalla batasan munada
matsala dashiba nadaga wayar tareda sallama ya amsa sannanyace dani jidda inafatan bawata
matsalako babu atakaice nace dashi tokoda yaushe nakiraki saikice min bawata matsala
bawata matsala me yasa kikefadawa dady kinada matsala shikuma yakirani yayitamin fada
nakizuwa to idannazo mezanmiki kozanbar aikinane inzonan intare karkimantafa haryau
bansanar da matatana aurekibafa nahadiye wani kunci maidaci naceto kayihakuri nadai
gayamiki kidaina hadani da mahaifina nadaina natabbatar masa yaja tsaki yakuma kashe
wayarshi nayi murmushi hawaye yasauka kan kumatuna ina mamakin yanda danbirni
maitausayina ya canza shin dady ne yace masa inakai kararsa asanina ko sajan dayake zuwa
gidanmu kodayaushe bantaba nunamasa kasawar mijinaba kojin haushi kakorafi bantababa
nashare hawayena nace nayafe masa ciki yanashiga wata takwas aisai lamari yakar nisa
innajibge tashisai andaga baba tasalla tace kafadunta sunfara ciwo ranarda anty nana tazo
tatsorata daganin girman cikina mukaje gurin likita ya tabbatar cewa cikina dan dayane saidai
yabada shawarar indan dingazagawa kodaga farkon layinmune zuwakarshe naceto kullum
mukanfita da baba tasalla muzaga dakyar nakecira kafa duk indanazaga anminsannu inzamu
dawokuma sai insayi rake domin tuncikin baikai hakaba likita yabani shawarar shan rake yace
yanataimakawa wajahana jariri kamuwa daciwon shawara na idarda sallar la asar natashi
nadauki doguwar riganasa tareda hijabina nasaka takalmi wanda yanzu takalmana sunyimin
kadan saboda kumburin kafata nitazuwa kicinace baba dan Allah kizauna kiyimin danwake bari
infita nikadai tace zaki iyakuwa nace sosaima yaukarfi nakeji tayi dariya nikuma nafina da naira
dari ahannuna nashan rake nakai karshen layin ammanakasa karasawa gurin marake saboda
kafata tarike najata najuya gida da kyarnakai gidan nazube tsakar falo banfi minti gomaba saiga
direba da sallama
Yashigo dakaya nace munyi bakine yace maigidanne sainaji gabana yafadi yashigo da sallama
na amsa yazubamin idanu sannan yace dani hakakika koma jidda nadubeshi nadubi cikina
wanda girmansa da nauyinsa ba amagana sannu dazuwa nace masa da kyar yauwa kece da
sannu yace dani baba tasalla tafito kawomin dan wake saitaganshi a a sannunka dazuwa
bazatakamana wallah kuwa baba himayaci dan waken saimamakin girman cikinnawa yake cikin
basma ko kwatannawa baiyiba cikin ransa yakefadin yanaganin kamar dady yamatsa masa ne
yazo ashe jidda tanacikin wanihali ranar juma a suntafi masallaci har bab tasalla dama
tanazuwa wanidan bacci yasaceni can basainaji marata kamar tsunguliba haba kafinkice haka
ciwoya kankama nidaisai addu a sai salati gashitunda sauran karfina naso inkirashi gashikuma
yamin katanga dakiranshi haka nahakura har jini yasoma zuba daga bisani nanemi hankalina
narasa yashigo darake guda uku yanacewa iname cikinnan dayake tunda yazo bannuna
masakomaiba shima yana kuladani yadda yakamata hama karomin kayan jarirai yayi na maza
waitunda likitan yace namijine yazubar da raken duk da nauyina hakaya cicibeni hakorana
sundatse gakumfa yakira anty nana asibitin danakezuwa tafada masa yasanar da ita abinda
yafaru yatafi cikin gaggawa likita yasa akayi tiyata dani basutsaya batun kudi kosahannuba
danyace inacikin hadari sunyi nasarar ciro yara guda uku mazabiyu mace daya yara masu kyau
kuma kamada mahaifinsu basu m b bahatta da mutanan cikin asibitin sunyi mamakin
kumasunyi murna saiso ake aganni nikotuni sundaura min jini da ruwa sucesai nahuta tuni
labari yakarade danginsa saiwaya da waya albarkacin yan uku yau saida husna tazo asibitin
kauyema yafadawa ado wandatuni yakammala karatunsa kumayana kulada gidan gonar da
maigari yayimasa dan noma da kiwo m b yakirashi yasanar dashicewa jidda ta haifi yan uku dan
Allah yasanar da maigari da kuma iyayena nanma cikin danlokaci labari yacika kauyan
saimurna akemin wadanda basusan da cikiba kuwa sunata mamaki kusan karfe goma akayimin
aikin ammabadawo hayyacinaba saiwashe gari dakusan shabiyun rana lokacin da nadan bude
idanuna dishidshi nakegani m b yatafi kiran likita anty nana tarikemin hannuna saboda
motsindanake garuwa ansamin jinin m b dama akasamin dakuma wani da akasamu acan likita
yashigo yatsaya akaina yace sannu madam nadubi inda yake yanuna m b kinsan wannan
nadaga kaikawai wanene nace bello duk da ahankali nayi maganar duk sunjini harma yana
mamakin dama zan iyafadar sunansa niko sunanne kawai yazomin bakina yanuna anty nana
kinsan wannan nace anty nanace saiduk nagasunyi murmushi likita yace tadawo hayyacinta
daganan mutane sukadinga shigowa suna gaisheni tareda yin barka saidai nibansan mena
haifaba saican yamma lokacin nadanwarwa sosai m b yaje gida yadawo nace nagaji da
kwanciya yafadowa likita yace za a iyadagani nanyakira nurses sukadagani sukazuna sukajin
ginani da filo ya umarcesu subani ruwan dumi cikin wani dankofi insha anabani kuwa nashanye
Yadubeni sosai jidda kinsan mekika haifa nasun kuyardakai yatashi taredacewa inazuwa shida
husna husna da anty nana sukashigo dauke da yara nabisu da kallo cikin alamar tambaya
yafahimci menake nufi saiyadaga kai taredacewa dukkansune nazaro idanu sukamatso
mindasu kusadani yamikomin namijin dake hannunsa nadaga hannu alamar a a nasamukai
nane dajin nauyin yaran duk kwanakin dasuka biyobaya saukine kesamuwa kwanana biyar
suka sallamoni kullun babana saiyazo dubani mutan kauyema sunzo dubani bintoko datazo
cewanayi bazata komaba saibayan suna sama ilakuwa ya amince shiko m b tamkar ya cinye
yaranshi nima yana kulawa sosaidani matan gidanmu su matan yayyina duk sunzo illa babagaje
wadda ke gida cikin takaici manyan raguna uku shanu biyu akayanka banda kaji nasuna masu
hotuna gamasu bidiyo har mutum biyu inshiga wannan infitawannan hakashima mijina ranarne
yan makarantarmu suka yardacewa m b mijinane kuma duk yanda suka daukeshi yawucenan
yarasunci sunan kasim da tahir saitamacan dama itace karamarsu wato taci sunan haja hajara
kenan lamarin yayima kowa dadi suna yatashi anci ansha angama lafiya baba tasallama tasha
dinkuna mutan kauye saida sukasake kwana hinduwa kuwa cewanayi tazauna sai intahuta ta
taho tayarda takumaji dadi dama tunaninta intatafi kallon t v yawuceta binto aminiyata nahada
mata shatara ta arziki sun isagida lafiya kowayana madalla itama babagaje da batazoba harda
itanahadawa komai akakaimata da akasanarda itacewa hinduwa tanacan tayita masifa dijama
datazo zugata tayi tace ki aikata ta dawo mara zuciya tace kinsanta kona aika bazatadawoba
tace hakane inanawa naman dannasan za akawomiki babagaje ta turawa dija ledar takwance ta
damki naman taredacewa ba muci suyar yan birni tanaci tana kadakai taredacewa kai ainaji
anafadin shagalin da akayi gahotuna da matar gidanmu tazodasu wanda sukadauka da mejego
da miji harda wat uwar kalanda ta jarirai duk anbasu ga kautar butoci da robobi harda agogon
bango babagaje ta tabe baki ainitsinanniyar kalandar cikin dare natashi nacilla matawuta takone
dija takuma cika baki da nama sannan tasheke da dariya taredacewa gaskiyarkine inkinci
gabada kallon kalanda ai zuciyarki saitabuga to yanzu zakici naman ko intafidashi tace ragemin
kadan dan kamshinsa yacikamin daki ammadabazan ciba dija tace innice ke Allah bazanciba
takwashe naman tabar kadan tatafi tanasheka dariya dija muguwace tagaske babagaje takasa
ganehaka tunzurata kawai takeyi takoma tana dariya itakuwa nan duniya bataga waddazata
hadada dijaba nataganin data rabu da dija gara tarabu da auranta tadauki dija aminiya ta
amana batasan gara taje gida redi o tafadaba nikuwa mijina tamkar kada yatafi yakeji koyaushe
burinsa yatasa yayansa agaba yadauki wannan ya aje yakuma daukar wannan koyatasani yace
inbawannan nono inbawannan indanaseke cewa yaudagobe saidai Allah watarana basma
takirashi kotana tambayarshine game da dawowarshi sainaji yanatayi mata fad
Dacewa kindameni yaushe zandawo yaushe zandawo kinfinisan aikinane kokinanufin sumanan
iyayena basu da hakkikainane yaja tsaki yakashe wayarsa najinjina kai lallaikuwa lamarin namiji
sai hakuri itamakenan dayake matukar sonta bareni da taimakamin yayi kuma hardacemin naso
inmasa asarar rayuka meyasa danafara nakuda ban kirashiba kunjifa yamanta shineyace
kadana kirashi inyamatsu zaikirani ammaban masa maganarba sainayi murmushi lita yace
inyitsawon watashidda kafin nafara aiki mekarfi ammakwanana talatin da tara nagayafara cewa
nayikyau menemene dagabayama yanuna yana bukatata bantsaya wani jan ajiba saidai
anunamasa inatsoran ciki yace shikam yanaso kuma inyatuna yayansa hudu yana farinciki
tareda godiyar Allah kusan wata uku yakwashe sanna yatafi yasamu basma taname fushi dashi
tareda cewa damayasa tarabu da dangintane saboda yadinga matagori tunda ya iyacewa
tanaso yabaro danginsane sumasunada hakki akansa afakaice yanagayamata itabatasan
daraja dakuma hakkin nata danginba nanyashiga lallashinta tareda ratse [30/09 9:01 pm] Inna: Rantse rantse kancewa banufinsa kenanba da kyar yashawo kanta
tsawon kwana hudu kuma tafi sati biyu tanamita har ma abinya dundireshi kafin sukakoma
daidai hakarayiwa tacigaba da tafiya cikin kwanciyar hankali watarana dady yatashi ba lafiya
haka muke kiran tahir kasim maisunan babana muce masa abba itakuwa hajara hajiya muke
kiranta jikinsa yayi zafi lokaci daya munazuwa zsibiti akabamu gado kwananmu uku yasamu
sauki naso insanar da babansa amma inatsoro don yagittamin sharadin baiso inkirashi bikin
husna yatashi basma tayitayi tazo amma ya dage kancewa bazatazoba tanemi dalili yace yanzu
datazo taga yan uwanta sun batamatarai shizata dama damita tace bazata dameshiba duk
dahaka yaki takira husna tana kuka tace yahanata zuwa husna tasan dalilin tace kiyi hakuri
shikam yazo da yarsa maama yarinyr sunakama da hajiya yata sosai farikawai maama tafi
hajiya dama babansu yana bani labarin kamaninsu munsha biki sosai hinduwa zama yayi zama
harnasata islamiyya kozamuje kauye batabinmu nansuka daidaita da direban su anty nana
anagama bikin husna sukaje kauye takaishi gurin baba dantace itabazata kuma yarda babagaje
takashe mata aureba itada aminiyarta dija tace da baba ko babagaje tace batson aurannan
kadayabiye mata bayan inusa yadawo meson hinduwa kenan dama yashiga yagaida su
babagaje tareda yimusu ihsani utan gidan kowanafadin hide tayikyau hinde tayikyau babagaje
dai fuska babuyabo babu fallasa tazari gyalenta tanufi gidan dija ko gaisuwa basuyiba tashiga
tashiga shaidawa dija cewa hinduwa tazo dija tace yar tsinana saiyau tokeme kikacemata
babagaje tace mekonacemata harda saurayi tazo waizai turo magabatansa dija tace lallai
hinduwa matsiyaciyace tanuna itatafison kuluwa akankiko tokikyaleta karkikulata har zuwa gobe
mugana zanzo mutambayeta waye mijin kuma menene sana arshi inbaikai mijin kuluwaba kice
bakyaso tace to aminiyata nagode saikinzo goben kizoda hantsi dan kudin da hinduwa tazo
dasu tabata ammatace barsu nan gurinki saigobe washegari da safe saiga dija nantasha koko
taci dumame suka kira hinduwa suka zaunarta damatunda taga dija tace gawannan taurariya
maiwutsiyar ganintaba alheribane sukace hisaurayin naki dan inane tace iyayansa yan ranone
yana aikine agidan surikan kuluwa dija tace tur dake yodake dan aikinema dubeki kinfi kuluwa
kyau ammakin kasa zabar miji irinnata koma wanda yafishi hinduwa tace cab bazansamuba
gaskiya toku dolesai irin mijinta bakwaganin ko yatsunmuma sun banbanta wanifa wan wanine
wanima kakan wani nidai inasansa dahaka dija tace to dakata kadakizagemu shashasha
mugata mukenema miki to yanzu anji ka gaje tunda takafe ajewajan dubawa yar bori koka gurin
namairo bokan gefe tamallakeshi tunda baida mata hinduwa tace injiwa yace miki baida mata
yana da mata da yaya biyar kumani bagurin wanda zanje niyanzu inazuwa makarantar
islamiyya ammana wa azi kan bokayannan karya sukeyi sunacinyewa mata kudi harsuna rige
rigen kaimata duka taredacewa bokayan kike karyatawa tace eh nakaryatasu din inda
gaskiyane aurena nafari bakun kaini anyiminba taciga kowata uku bancikaba yasoma jibgata
uwarsa tanazagina tanace dani yar mace duk da magungunan da kukekarbowa bancika
shekaraba yasakeni yakoreni da tsohon ciki kuntuna babagaje tace ketafican halin uwarsane
itacetasa yasauki hiduwa tace baruwanta yanzu bagashiba ya auri wata kuma sunzauna lafiya
meyasa baisaketaba itama nidai babagaje kidaina kama jitajitan yanzuga mutum baikashe
wutar gidansaba yazoyace zaikashe tawani
tafita abinta tafi dakin matar auwalu dija tace eh lallai kyafetsemu kije birni ba babagaje tace
lamarin hinduwa sai du a i hardafa kudinta kingansu nandubu uku kodasu zamushiga neman
temakon aibama biyatataba ko dija ta tabe baki ainiyau nitakarewa tanadi watonice bankashe
wutar gidanaba nazo inkashe taku babagaje tace da Allah rabuda ita kadama kisazancanta akai
dija tace shikenan danke zanyi tasake yinkasa damurya rantamin dubu biyu cikin kudid gobe ko
jibi zanmaido babagaje kamar tace a a dantasan dija batabiyan bashi ammatakasa hakanan
tacire tabata cikin jajantawa kankta dija tafita tana dariya cikin kwanakin rikici yakikarewa
tsakanin babagaje da hinduwa dontaki zuwa gurin yar bori da boka takai karar babagaje gurin
baba yace shirya kikoma gurin yar uwarki zaifimiki kwanciyar hankali hakama matar auwalu
tace mata kikoma kafin wannan matsiyaciyar dijan tazugata tayimiki baki domin duk yayanta
tamusu tofin Allah tsine batazugata gashinan su auwalu harkoki sunkigaba kinsan bakin
mahaifiya tace to nanko tashirya babagaje nata masifa batatsaya saurarantaba tatafi saidai
naganta kwatsam ranarma munfita da babnsu hajiya zamuyiwa maama tsaraba saura kwana
biyu sukoma ranar dazasu tafi yarinyar hadda kuka domin tunda suka dira talikemin kunsan
yaro yanason maikulashi jantanayi jikina sosai gashitanason yan uwanta tayita musuwasa in
babanta yasamu nazube matasu saiyayi tafada wai itamafa yarinyace zantazube mata yara
intatsolewa wani idofa nakance bazata tsoleba inaso susabane yace yarinyar tanabani tausayi
uwar saidai fadin sonda baki ammabadai kaga tanajanta ajikiba hiyasa batadamu da uwarba
gaskiya najidadi inasaran ko yay goma nakawomiki misali zakirikemin nace abban su hajiya
kenan ai in uwatacika uwa bayayanta kawaibane yaya duk inda dayake kokanhanya taga
abinda yakamata tayimasa tarbiyya zatayi bare danka yarugumeni taredacewa ina alfahari
dasamun mace tagari irinki nace niceda godiya domin kaima mijine maiwuyar samu hakasuka
tafi sukabarmu dakewar maama tanakewarmu zancanta baiwuce dady da abba dakuma hajiya
kannanta kenan kwancitashi asarar merai harnagama makarantata kuma banjira abbansu
hajiyaba nayi jara bawar nursing nasamu shiga lokacin tuni anyi bikin hinduwa da inusa
sunazaune a na ibawa su abba kuwa naciresu anono koyaushe sunajikin baba tasalla abbansu
kuwa kullun inmunyi waya bashida wanibatu saidai inshirya inyazo zaibani wasu yan ukun
inamamakin tsananin san yayansa innacemasa hakasai yace manzon Allah S A W yace kuyi
aure kuhayayyafa domin ranar alkiyama inyi alfahari daku harcemin yake shifa yasaka Allah ya
isa inhar nayi tsarin iyali aboye shikam somayake nayi gwannai dariya kurum nakemasa idanna
tuno wani gida dayake tsarawa akarkasara tafkekan gidane gurin wasan yarama gari gudane
tundaganan nasake sarewa da son yaransa watara nadawo daga makaranta nabiyo tagidan
jamila tabani kayan harka gara nasoma shiri dan yakusa zuwa ina isa gida natarar baba yazo
mukagaisa yake shaidamin dama yazone yayi mana shawara nida hindiwa yaje gidanta ance
tatafi islamiyya kuma yauzaikoma dama wata matace dayaje aikin hajji suka hadu dayake
abban su hajiya yabiya masa toyayaba da hankalinta kodayabincika baiji wani mugun hali
tareda itaba sannan gakuma kanwar dija zaitu mijinta yarasu sulaiman sunbashi shawara ya
aureta itama dantana da hankali to yarasa tazabe cikin jindadi nace to baba ka auresu man
dukansu yace gurin zamanne nace bazaizama matsalaba zanbaka kudi katada gini kodana
shaidawa hinduwa zuwan baba dakuma abinda ya kawoshi saitace garahaka don baba batayi
masa biyayya sannan inya auri kanwa aminiyarta gayyar tawatse dama itace munafuka
maizugata cikin lokaci kankani akagama gini har tsakar gidannasa akamalale tareda hakamusu
rijiya babagaje batada labari tana gindin murhu butu butu da ita tanawasga laumar tuwo saitaji
guda anakawo amarya dakayanta daga takai da dare kuma saisuka kumajin watagudar
babagaje dataji ance itama amaryar babace saita yanke jiki tafadi ta aika kiran dija tanazuwa
cikin kuka tashaida matacewa malam yaci amanarta har mata biyu yayo lokacidaya dija tace
dasafe zanzo mushirya yanda za ayi ranardai baba gaje babu bacci dasafe basaitaga zaituba
kanwar dija nan tashiga sallallami tazari mayafi tanufi gidansu dija cansukaje suka kwashe fada
dazage zage gamida tonanan asiri babagaje tazo tashiga daki takoka takoka tareda tsinewa
wata aminiyar tazuba tagumi tanatuno irin gore goren da dija tayimata wanda abubuwan duk
itace tasat tayi yauce rana tafarko data fara tunanin canza halayetasani yanzu abokan
hamayyarta wato mijinta da kuma yarsa kuluwa sunyi nasara akanta kuma amran sunhada
kansu saiyimasa biyaya da kyautatawa baba
Bagaje kuwa duk tafige koyaushe tana daki tana tunanin rashin mutunci da dijataimata mutan
kauyan saizundenta suke sunamata dariya sannan mutan gida suma sunsamu yancin kai har
habaici sukemata duniyakenan yaugareka gobe ga dan uwanka yanda takesa mutane zaman
daki wai itace mutane sukesata zamannata dakin nafahimci wannan karon saida yayi wani cikin
yatafi wannan karon bawani laulayi slsai saidai rashin dadin baki cikina yana wata takwas
husna tahaihu aiko basma tanaji tace insama da kasa zasudu saitazo gida nageri a yayi yayi
taki dole yace to tabari zaishirya musu suzo anajibi suna nankuma yayowa sajan waya cewa
ashirya gidansa na karkasara zasuzo da matarsa anyi gyara gidan yayi kyau amma ita anata ra
ayin tafiso gidansa na dorayi sunduro da rana tsaka lokacin inashirya yara zamuje gidan husna
saiga kiransa yacemin ina inane nace ina gida munashirin zuwa gidan husna dasauri yace min
a a kada inje gashinan zuwa nace to nashiga yimasa shirin tarba nayi gayu taredashiya masa
dan lasheshe yaranma nakara gyarasu dan mijina mesan yagammu cikin gayune nida yayana
shiru shiru saican da magariba yarama sunfara bacci sannan yashigo inazaune inayan addu oi
kafin isha i yashigo na kalleshi sannan nakaudakai yashigo da fara a haba umman hajiya
yaukuma menayine